Advertisements
Chapter 11 Reading Sakacina Ko Halin Maza Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Sakacina Ko Halin Maza Complete Hausa Novel

Author :  Jamsy Category :  Complete Novels

Chapter   11 / 48

30K to 33K   out of 143.8K words

ruWan shi a kanta."Duka buhun nake so nawa."Yace tare da barin kallonta lokacin da ta Wora idanunta akan sa.
Zare ido ta yi " kwai yawa fa kusan na dubu uku da Wari biyar ne.Tace mishi hakan sai ya burge shi ya tsinci kansa da yin murmushi.
"Ok bari in ci Allah ya sa da daWi."Da sauri ta saka hannunta da baya rabo da lalli ta mi?a mishi ta na faWin." A kwai daWi kaci kaji."
Yabi hannunta da kallo ya karSi gyaWar ya Sare tare da taunawa,lumshe idanunsa ya yi yace da ita."Gaskiya a kwai daWi zuba min a leda sauran kiyi sadaka da shi."
Da sauri ta zuba mishi sannan ta kalli gefen A k da ya yi mutuwar zaune saboda tun tarihin rayuwarsa da A.m yau ce rana ta farko da ya siyi abu a gurin masu talla,sai ya yi lakato ya na kallon A.m da ke cin gyaWa har ya na faWin ta ?ara mishi ya yi daWi.
" Yayana kai fa ba ya cine."Ta kalle shi sai kuma ta mai da maganar da tsigar tambaya ta na kallon A.m,kaWa kafaWunsa ya yi ya na kallon shi ya ma manta da shi yace."Ba ya ci."
Juwairiya tace " Ka tambaye shi ne?"Sai kuma ta kalli A.k tace."Wai haka Yayana?"
"Yes Am ok."Yace da ita ya na kallonta.
Zuba gyaWar ta yi ta mi?a mishi ta na faWin."Kaci a kwai daWi."Ya ?arSa tare da faWin."Thanks sis."
A.m ya zaro kuWi da yawa ya mi?a mata. Gashi sis ki cire kuWin ki sauran ki ?ara jari."Zare kuWin ta ta yi tace."Siyan da ka yi na gode."
Hakan sa ya yi matu?ar birge shi ya na ta kallonta har ta yi nisa ya le?o ta cikin murfin motar yace." Manene sunan ki."
Ya Wan Waga muryarsa yadda za ta ji don ta yi nisa,waigowa ta yi ta kalle shi tare da sakar masa murmushi ta tabbata wannan kyakykywa gayen ya yi mata sata mafi girman abu a rayuwarta,wanda ta san ba zai dawo mata da shi ba kawai za ta ci gaba da renon giSin rashin abin da ya Wauke mata har iya tsawon rayuwarta!
" Sunana Juwairiya Ahmad."Tace tare da ?o?arin Sullewa a ranta ba ta son ta ?ara haWuwa da shi don ta san babban goro sai magogin ?arfe.
A hankali ya kwantar da kan shi akan jikin kujerar da ya saukar da kansa ya na murmushi ya furta.Juwairaaah! Da wata irin murya ya ja sunan ya yi mishi wasali sosai." Ta na da kyau haka kawai sai na ji ta burge ni."

Ba tare da wani shakku ba A m yace."Bayan kyau a kwai hankali da natsuwa .Rayuwarta a kwai tarin tausayi ka aureta kawai ta haifa maka yara.

Da sauri A.m ya buWe idonsa ya Wora akansa wani irin Sacin rai da takaici ta ya ya zai haWa shi da ita ?ar talaka me talla ita yake nufin ta haifa mi shi yara!Ina imposible wasa yake yi.

Ya buWe baki zai yi magana sai kuma ya figi motar tamkar zai zubar da su,A.k dai bai ce komai ba koma kashe su zai yi, ya yi amma iyakan shawarar da zai iya ba shi kenan kuma in dai bai Wauka ba to ba zai ?ara kula shi akan damuwar sa.

?ofar gidansa ya ije shi ba tare da yace komai ba bayan ya fito daga motar ya le?a ta tagar motar yace.Allah ya bamu alkhairi ka yi tunani shawarar da aka yanke ina sauraranka."
Ba tare da ya tanka mishi ba ya ja motar a guje dariya ya saki tare da girgiza kan shi ya shige gidan sa.
A.m da ya koma gida sai yaji wani tashin hankali game da maganar da ya yi mishi,amma ya kasa amincewa wanka ya yi ya kwanta don baya so ya yi tunani akan maganar,sai dai bayan baccin ya kwashe shi sai ya yi mafarkin ga Juwairiya ta na kuka ta mi?o mishi yara guda biyu shi kuma ya na cikin ?aton rami ya fito da ninyar ya ?arSa sai ta Sace ta na wani irin ihu,ihun da ya fargar da shi ya mi?e a zabur! Ya na salati don har yanzu bai daina jin sautin kukan a cikin kunninsa ba.

" Ita za ta haifa min yara amafarkin da na gani kenan amma a kwai matsala.Tabbas matsala babba don ko ni auren ta zan yi cikin sirri ba tare da sanin kowa ba wato auren wucin gadi,na ?anta mata rayuwa na ba ta jin daWi amma mu yi aure na tsawon shekara Waya tazo a matsayin me aikin gidana bayan ta samu ciki, na Wauke ta na kai ta wani gurin in ta haihu na biyata na karbi yarona na kawoma matata masoyiya Zainab."

Tofa masu karatu kun ji A.m abin da yake so.
*Hakan zai yiwu?
*Ta ya ya A.k zai karSi lamarin shin zai bashi goyan baya kuwa?
*Wani irin aure yake son yi?
*Shin ya zai yi da Baba Sani da ba shi da buri sai dai rayuwar Juwairiya ta wula?anta,zai amince mutum me daraja da matsayi ya aureta?
*In ma ya amince taya za'ai Juwairiya ta yi rayuwa a gidansa a Soye a matsayin matarsa amma kuma azahiri ?ar aiki?
*Ta ya ya za ayi auren sirri ba tare da sanin Mama ba?
Ku dai biyo ni a shafi na gaba"SAKACINA KO HALIN MAZA"
NAGA RUWAN COMMENT IN ANA SO NA CI GABA.=??=??=??=??=? ?=? ?TAKU JAMILA LAWAL ZANGO=???=???=???=???d'd'




Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G0J8rS0cxTtCCC38iwA3B9
*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*

*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*SHAFI NA GOMA SHA BIYU*



Juwairiya ta na Sacewa ganin sa ta tsaya ta tsuguna tare da sakin wani gigitaccen kuka sosai wanda ba ta san dalilin yin hakan ba,sai bayan tasha kuka sosai zuciyarta ta fara jera mata tarin tambayoyi."

Me ya sa nake kuka ga mutumim da na san ba zan taSa samun shi a cikin rayuwata,na sa ni cewar dariya ba so ba ne.! Maganar da ya yi min ba ya nufin zai iya sona a cikin ransa,sannan na tabbata ya yi aure har ma da iyali saboda kamalar shi ta nuna na cikakken mutum me iyali."

Ta tallabe fuskarta da hannunta wani sashi na gefen zuciyarta,ya na ?ara jaddada mata da cewar ko da ya nuna ya na sonta Baba Sani ba zai taSa ba shi auren ta ba,mutane wanda ba su kai shi matsayi ba sun nemi auren ta amma ya hana bare shi da ga ganinsa kasan ya ji?u da nera,da duk wani ababen more rayuwa.

Sai ta share hawayenta tare da Waukar tiren jiri na jiri ya na iban ta ta na ji kamar ta haWiye zuciya ta mutu in ta tuna wannan tsohon ze mallaki jikinta.

Gizo-gizon hoton sa da murmushin da ya yi mata lokacin da ya tabbayi sunan ta idanuwanta suke hasko mata,ta rintse idanunta da ?arfi ta na son su da?ile mata ganin ta ga mutumim da take jin kamar ya saka ta a aljihun sa su yi ta yawo.

Bayan ta dawo gida ta na zaune jingine da bangon Wakin su idanunta a sama ta na aikin tunanin da ta Waura Wamara da shi tun lokacin da idanunta suka yi tozali da shi.

Mama dake tsaye ta na karantar yanayin ta tun da ta kawo mata kuWi tace wani mutum ya siye,ta zauna a gurin ta na kallon sama sai hakan ya tabbatar mata da a kwai lauje cikin naWi.

" Juwairiya lafiyar ki kuwa."Mama ta kalleta lokacin da ta dafa kafaWarta,amma ba ta ji ta ba har sai da ta maimaita sau biyar ba ta ji ba sai ta juyo da fuskarta.

Ga mamakin ta sai ta ga ta juyo tare da saka hannunta ta rungumeta ta fashe da kuka,hankalin Mama ya ?ara tashi dama tun safe take jin wani irin zafi-zafi a ?irjin tare da sauke wani irin ajiyar zuciya mai kama da zai tafi da rayuwarta.
Ya?e me kama da murmushi ta yi tace." Akan maganar auren ki ko Juwairiya ya za mu yi da ?addarar ubangiji,komai kika ga ya faru Allah ne ya ?addara."

Ta sauke irin wannan ajiyar zuciyar da ke barazanar Wauke numfashin ta sai kuma hawaye suka fara turereniya a kan ?uncinta.
Ta buWe baki da nufin ta yi magana amma ta kasa sai ta rufe bakin tare da sakin kuka wanda ya fi na Juwairiya sauti.

Hankalin Juawairiya ya tashi matu?a!Tun da lamarin ke faruwa Mama ita take kwantar mata da hankali amma yau ha?urin ta ya gaza.

" Don Allah ki de na kuka wallahi na ha?ura ba zan ?ara nuna damuwata ba,in dai akan auren nan ne kin san yanayin ciwon ki.

Ta faWa ta na share hawayen ta don ta na tsoron kar ciwon Mama ya tashi,ga shi aure za ta yi babu wanda zai kula da ita sai Ibrahim wanda ba cikakkiyar lafiya gare shi ba,don har Wingishi yake yi kafar sa Waya ba lafiya.

Mama ta mi?e ba tare da tace komai ba ta fice daga Wakin ta na jin matu?ar tausayin ta kasancewar ba ta sami bango abin jingina ba.Tanimu ba mutumim aure ba ne ita kuma mace ta na zama zinariya ce in har ta samu miji na gari,ta fauwala ma Allah lamuran sa saboda Allah na iya can za lamuran sa iya addu'ar da take yi wa Juwairiya rayuwar ta ba za ta taSe ba.

Buta ta Wauka ta shiga bayi ta tsarkake kanta ta fara kai kukan ta ga Allah Sarki gwani gagara misali!

Ganin haka Juwairiya ta mi?e tare da sakin kuka ta toshe bakin ta bayi ta shige ta saki bakinta ta na kuka mai tsuma zuciyar me sauraro." Me ya sa ka shigo rayuwata a lokacin da nake jin duniya ba ta da muradina a cikin ta gyambo biyu kake so na yi ta jinya a cikin rayuwata! Na rashin ka da auren mutumim da na tsana a rayuwata!"Kuka sosai ta yi sannan ta fito ta yi alwala tabi sahun Mama.

Wunin ranar ta yi shi ne a suku-suku tamkar wacce ba ta da lakka a jikinta,ta kasa cire shi a ranta.Da daddare ta na kwance sai mutsu-mutsu take ta na jin Mama na ajiyar zuciya ?ut!?ut! Wanda hankalinta ya tashi kwarai ba ta rintsa ba sai kusan asuba ta ji Sarawo bacci ya kwashe ta.

Da asuba bayan ta yi sallah ta na karatun?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? alkur'ani ta yi mamakin da Mama ba ta tashi ta yi sallah ba,sai ta mi?e dai-dai lokacin da Ibrahim ya shigo ya dawo daga masallacin dake kusa da su.

" Mama ki tashi ki yi sallah." Amma shiru ba ta amsa mata ba da sauri ta ?ara jijjigata sai dai ta ga Mama idanunta sun ?an?ance jikinta ya saki da ?yar take janyo numfashin dake barazanar kuSucewa gangar jikin ta.

" A'a Mama don Allah karki mutu ki bar mu kin ji Mama!"Kuka take sosai ta na girgiza Mama da ta ?asa buWe idanun ta saboda nauyin da sukai mata,a jikin ta ta na jin wani irin zafi me kama da rushi ya na zagaye ilahirin jikinta don har huci yake ya na fitar da tiriri me zafin gaske!

Jin ihun Juwairiya ya sa matar Baba Sani ta shigo wanda hankalinta ya tashi matu?a ta na tausayin su sosai,sai dai ta san halin tijararren mijinta zai iya shuka mata rashin mutunci koma ya sake ta bare yanzu da yake mata rashin mutunci zai ?ara aure.

KuWi ta mi?a ma Juwairiya ta saka yaron ta ya nemo me keke napep aka saka Mama a ciki zuwa asibiti.



*********
Bayan A.m ya fita gidan iyayen shi ya nufa don ya Wan kwana biyu be le?a su ba,ya na shiga ya ga ana ta murnar matar ?aninsa ta haifi ?an biyu gidan ya cika sai murna ake,saboda daga asibiti nan aka wuto da ita.

Jikinsa ya yi sanyi ya irga yaransa yanzu huWu kenan sai kawai ya ji zuciyar sa na bugawa,bai ?ara shiga cikin tashin hankali ba sai da aka Wora masa yaran masu kama da larabawa a kan cinyarsa.

Gidan gabaki Waya sun ruWe suna ta Waukar yaran waya kamar zasu ?arar da jikin su saboda Waukar hoton,har sai da ya tsawatar da su bari sannan suka dena suna ta kallon yaran.

Hawaye yaji suna bin ?uncinsa ya kasa Waukar yaran ya na kallon su gunun sha'awa kamar ya kwace yace ?wansa ne shine ya haife su.

Ganin ya na hawaye sai dukannin su jikin su ya yi sanyi suka koma suna rarrashin sa,amma ya kasa tsaida hawayen da ke kwaranya kamar an buWe famfo.
" Zainab an ya kin yi wa rayuta adalci kuwa?"
Ya tamabayi kansa dai-dai lokacin da mahaifiyar sa ta dafa kafaWun sa ta na rarrashin sa.Bayan ya sawa yaran albarka ya fice daga gidan kai tsaye kampanin su ya wuce tare da jiran A k su haWu da shi farfajiyar kamfanin.

A.k ya sanar mishi ya na kampanin in ya iso ya kira shi kawai,amma sai A.m ya nuna ya fito kawai ya jira shi saboda yanayin da yake ba zai iya ?ara kiran waya ba.

Ya na isowa ya same shi tsaye da waya a hannun sa da alama waya yake sai kuma ganin shi ya sa ya kashe wayar,tare da maida ta cikin gabar rigar sa ya ?arasa gurin da A.m ya yi parking Win motar sa.

Ina ga muje farfajiyar da Daddy yake hutawa abin zai fi ko a bisa mu yi magana don nima ina da maganar da nake son mu tautauna akai."A.k yace da shi bayan ya nufi hanyar gurin ba tare da ya ji amsar da ya ba shi ba.

Ganin haka sai shi ma ya bi bayan sa ba tare da yace komai ba.Bayan sun zauna shirun na su na ?an mintoci ya biyo baya wanda sai da nabi dindigi na gano dalilin shirun na su a duk lokacin da suka haWu kafin su fara maganar da ta kawo su,wanda suna yi ne don su sami natsuwa tare da nazarin maganar da zasu tautauna a tsakanin su.

A.k ya buWe baki da nufin zai fara magana amma sai A.m ya hana shi ta hanyar taran numfashin sa tare da gyara zama yace."Abokina ka fara bani dama na yi magana domin na samo mafita a kan damuwata,na yi tunani sosai kan maganar da muka yi da kai na Juwairaah.Tabbas yarinyar ta kwanta min a rai kuma na yaba da hankalin ta amma saboda al?awarin da na yi wa Zainab,kuma ita kaWai nake son takasance matata zan auri Juwairaah mu yi auren
kwangila da ita shekara Waya,kamar yadda ka bani labarin ?anin mahaifinta ni kuma zan siya shi da ruwan kuWi ya fasa auren da zai yi mata da wannan tsohon."

Ya numfasa ya na kallon sa ko zai fahimci yadda ya karSi zancen,amma sa ya ga ya na mishi kallo kamar irin amma ka zare ko!

Bai damu ba ya ?aWa kansa yaci gaba da cewa."Tunna ka gaya min ta yawon aikatau sai mu Wauketa akan za ta koya wa matata girki da kula na tsawon shekara guda,kaga a wannan lakacin in ta samu ciki zan Wauke ta daga gidan na kai ta wani guri,na san yadda zan tsara Zainab ta amince ta karSi Wan burina na ga Wana kafin na mutu.

"Amma baka da hankali ko na Wauka alkhairi ya sa ka kira ni nan,ashe ka je ka bugu ne ka zo ka Sata min lokaci."A.k yace tare da mi?ewa yayin kamar zai fice daga gurin bayan ya mi?e sai ya dawo ya ?ara zama ya na kallon sa yace." Aikin banza kawai na Wauka auren ta za ka yi na Sata lokaci na gurin sanin tarihin rayuwarta! Abin takaici sai ga shi kazo ka na min maganar banza. Shin baka da zuciya ne a ?irjinka har ka kasa tausayawa rayuwarta na halin ?uncin rayuwar da take ciki? Ko ?yamar talaka da kake yi ne ya sa kake son ka cutar da zuciyar ta.

Ya ?ara mi?ewa don ji yake kamar ze rufe shi da duka ya na jin zai iya gaya mishi duk maganar da ta zo bakinsa,saboda tun jiya da ya ji halin da take ciki Allah ya saka mata tsananin tausayinta a ranta.

A.m hannun sa ya kama shi ma sai hawaye ya na faWin." A tsakanina da ita waye yafi kusanci da kai ina cikin wani hali bani da nufin na cutar da Juwairaah wallahi tsananin son ganin Wana ya sa nake jin zan iya komai.In har ka amince ka bani goyan baya mukai auren sirri da ita na yi maka al?awari rayuwar Juwairaah sai ya canza daga talauci zuwa mafi ?ololuwar jin daWi na rayuwa.Kuma ko banza aurena zai zamo katanga a tsakanin da tsohon mutumim nan,?anin mahaifinta da yake takurawa rayuwarta duk haWuwana da ita zai saka ya dena saka mata ?ahon zu?a."


" Rufe min baki nace! Shashasha!Kawai ka san yadda zuciyar mace take da rauni kan soyayya.Kai fa namiji ne da ko wace mace za ta yi mafarkin samu,ka na tunanin in ka auri Juwairiya za ta iya ha?uri da rashin ka ne,a kan maganar soyayya kuWi ba ya tasiri mace za ta iya baka rayuwarta kuma ta sadaukar da rayuwarta duka gabaki Waya in har ta na sonka,ba za ta taSa damuwa da halin rashi ko ba?in cikin da za ka saka taSa."


Ya saukar da zazzafan huci ya ja numfashi sannan ya kalle shi da idanunsa da suka kaWa suka yi jajur." Ina tunanin yaudarar Zainab kake da kake faWin ka na sonta don da ka san yadda soyayya take tasiri da baka bu?aci auren Juwairiya na wucin gadi ba, don na tabbata kafin ku rabu sai Juwairiya ta faWa kogin son ka koda yankan namar jikinta kake yi Wanye,bare kuma za ka raba ta da abu mafi girma a rayuwarta kawai za ka rabu da gangar jikinta ne amma zuciyar da da ruhinta duk za ka raba ta da shi.Ba ka san yadda uwa take zama akan yaron ta ba,saboda ba ka haihu

11 / 48