Advertisements
Chapter 38 Reading Sakacina Ko Halin Maza Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Sakacina Ko Halin Maza Complete Hausa Novel

Author :  Jamsy Category :  Complete Novels

Chapter   38 / 48

111K to 114K   out of 143.8K words

"Kai."

Ta daka mishi tsawa da idanunta da suka rine sukai jajur!Saboda tashin hankali.

" Karka gaya min maganar banza ka rabu da ni macuci ha?i?a ka cuce ni,ka kuma yaudareni.Ka manta ka yi min al?awarin ba za ka taSa min kishiya ba,balle ka sanar da ni ce ba na haihuwa shi ne yau ka auri wata mace ban sani ba,kuma saboda cin mutunci ka kawo ta gidana ka na kwana da ita a gadon da iyayena suka siyar mini,wallahi mafi girmar kuskuren da ka yi ka kawo ta gidana,ka maida ni banza shashasha sauna! Ashe in bana nan sakewarka kake da ita?Har kana mini munafucin baka ri?e sunann ta ba.


Wayyo Allah na! A.m ya maida ni banza ya kawo matarsa gidana a matsayin mai aiki!Wace irin banza ne ni har na kasa gane tsakanin su?

Wallahi sai kun yi nadamar abin da kuka yi mini,zan nuna maka cewar da gaske ba a yi ma family Winmu kishiya,take yanzu zan kasheka in kashe kaina haka kuma in kasheta!Mutuwar kasko za mu yi daku,ban taSa sharing ko da wani abu ba balle na haWa jiki dakai ?azami kawai."

Da gudu ta ruga kicin kafin ya farga har ta Wauko wu?a ta yi kansu ta na faWin." A yanzu za ayi ta ta?are yanzu zamu yi mutuwar kasko,hisabi akan abin da kuka yi mini zan yi muku tun kafin aje lahira ku haWu da ubangiji,munafuki mai karya al?awari."

" Zainab ki ki natsu karki aikata dana sani! Look Zainab kar ki aikata abin da kike son yi,sheWan ne yake so ya kaiki ya baro,don Allah ki natsu zan yi miki bayani,ina da dalilin da ya sa na Soye miki auran."

Kallon mahaukaci take mishi ta tsaita wu?ar daidai gurin Juwairiya tana matsawa kusa da ita.
" Saina nuna miki kuskuren da kika yi mijina za ki aura,kin yi babban kuskure ni kaWai nake rayuwa a gidan mahaifina,haka dangimmu kaf babu wata mace da aka yi wa kishiya sai ni?Wallahi ba ku isa ba,sai na nuna muku kuskurenku."

Gadan-gadan ta yi kanta data tsorata ganin ta nufo ta da wu?ar,Soyewa ta yi a bayan A.m da hankalin sa ya tashi matu?a,saboda yadda Zainab ta koma za ta iya yin komai.


" Zainab kar ki kashe musu ?a za ki yi dana sani fa shari'a ba za ta ?yale ki ba kema kashe ki za'a y."

"Don na kashe ?ar matsiyata uban wa zai taSa ni na san ko an kulle ni Daddy zai fito dani."Ta bashi amsa idanunta a bushe.

" To ni in kika kashe min Wa wallahi saina kulle duk yan gidanku ba ke ba,saboda ko ba komai zan ga Wana a duniya na rungume shi iyayena su yi alfahari da hakan."Ya ce mata cikin zafi da Waga murya.

Kukan kura ta yi taho kan kanta da gudu jin abin da ya faWa,yayin da idanunta suka rufe ba ta ji ba ta gani.

" Yadda ba na haihuwa kai ma ba za ka taSa ganin Wanka ba,saboda kai na lalata mahaifata,don na faranta maka shine za ka auri wata,wallahi baka isa ba."

Da sauri ya cakume ta ya ri?e ?am iya ?arfinsa ganin abin da take shirin yi.

Juwairiya ta sada?ar mutuwa za ta yi lokacin da ta yi kanta da wu?ar.Ta rintse idanunta tana salati.

FuWuwa suka yi a ?asa ita da shi ya fara kiciniyar karSe wu?ar.
Sai kawai ta kai mishi wukar jikin shi Allah ya ba shi sa'a ya kauce,wu?ar ta yanki hannun sa sosai.

Ba Juwairiya kawai ba hatta wanda ta yi yankan sai da ta Wan firgita ganin irin jini da ya fara tsartuwa a hannun sa.

A.m ya kira sunan Allah da ?arfi ya ji wani irin raWaWin azaba yana ziyartar sa,jikin shi ne ya kama rawa ganin duk da yankar da ta yi masa,jini na zuba amma ba ta razana ba,sai ta nufi Juwairiya da ta yi kan sa ta kama hannun sa tana kuka,mai haWe da salati matu?ar tsoro ya shige ta ganin abin da ta yi.

" Ai na gaya muku wallahi sai kun gane kuskuren ku na cuta ta da kuka yi!"Ta faWa lokacin da ta yi kanta.

Da sauri A.m ya mi?e ya saka ?afafun sa ya taWiyeta ta faWi yarab!Amma da ?arfin hali duk da buguwar da ta yi,sai da ta ?ara nufo ta da wu?ar.

?ara hankaWe ta ya yi za ta faWi ya tare ta bayan wu?ar ya faWi gefe.

Ta saki ihu tana zage-zage kamar wata mahaukaci.

Da ?arfin tuwo ya ri?e ta tare da yin dubara ya sakata a cikin Waki,sannan ya jawo ?ofar ya kulle.

Wayar sa ya Wauka ya kira Mominta don ita kaWai yake tunanin za ta shawo kanta.

Zuciyar sa a fusace ya ja hannunta suka fita,a cikin mota ya saka ta sannan ya shiga ya ja.

A.m dake tu?i gabaki Waya hankalin sa ya tashi ?warai,ko a mafarki bai taSa tunanin abin da Zainab za ta yi mishi ba,duk da daman ya san zai sha fama da ita.

Ya juyo yana tu?i da bai san in da za shi ba ya kalle ta,sai ya ga ta dun?ule jikinta hawaye yake turereniya a fuskarta,kamar rawar sanyi take yi ganin yadda ta takure lokaci guda.

Ya sani cewa ya tono ma kan musamman in iyayen sa suka ji abin da ke faruwa,don ya san Zainab sai ta fallasa komai.

Guri ya samu ya samu ya yi parking ba tare da sanin abin da zai yi ba,ya kwantar da kan sa a jikin sitiyarin Win.

Karo na farko yau ta ga karaya a fuskar shi tun iya rayuwar da suka yi ba ta taSa ganin abu ya saka jikin shi ya yi sanyi ba,ko da kuwa Baba ne Sani da ta lura ya na matu?ar tsoron shi,amma yana Soyewa,sai ya ba ta tausayi sosai.

Ta kalli hannunsa da yake tu?i jini duk ya Sata in da ya ri?e kuma ya na ta zuba,kawai sai ta saka kuka tare da cire Waukwalin da ta Waura,ta kama hannun za ta Waure.

" Asirina ya tonu ko kaWan ban taSa tsammanin lamarin zai tafi ta haka ba,ina tsoron maha?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ifina in ya ji abin da na aikata,Daddy zai yi fushi sosai.Dama haka Zainab take da kishi kai mata basu da tunani wallahi!Duk abin da na yi don na faranta mata ne.

" Ina tsoron Daddy in ya jin wanan lamarin ban san abin da zai yi min ba,wata?ila ya tsame ni daga cikin yaran shi."

Kamota ya yi ya ri?e da hawaye a fuskar shi ya ce." Ki ba ni shawara na rasa yadda zan yi zuciyata za ta fashe."

Kawai sai ta fashe da kuka sosai tana tausayin kanta da shi,don ita kanta tana tsoron ranar da za ta koma gurin Mama.

Rungumeta ya yi ?am yana jin kamar rungumar za ta yi masa maganin damuwar sa.

Wani irin hucin zafi ya ji a jikinta da sauri ya matsa gefe yana kallon ta,daidai lokacin da ?amshin turaren sa ya ?ara taso mata da amai,ta buWe motar a guje ta fara she?a shi.

A.m hankalin sa ya tashi sosai ya tsaya yana kallonta ya rasa wani tunani zai yi,gashi ko ruwa babu wanda za ta kuskure bakinta da shi.

Sannu yake ta jera mata ya ri?e ta sosai kamar zai mayar da ita jikin shi,sam bai damu da aman da take yi ba.
Da ta gama aman ta mi?e sai ta ji jiri ya kamata za ta zube a ?asa,da sauri ya tare ta ta faWa jikin shi,bai damu da jinin da ke zuba ba ya ri?e ta sosai da hannun.

Mota ya mai da ita sannan ya ja suka wuce asibiti.

" Doctor ka fara duba ta da gaske wani cikin ta ?ara samu?"

Ya ce da likitan bayan ya zaunar da ita akan kujera.

Likitan ya kalle shi ya ga irin jinin dake zuba a hannun sa,sannan ya juya ya kalle ta da ta yi sanyi sosai,ciki mai ilinbo gabaki Waya jin wani iri take a jikinta.

" Ya kamata na fara duba ka kalli bleading hannun ka yake yi.".
"Kar ka damu da ni doctor kawai ka duba ta ina son na sani da gaske na kusa zama uba"A Wokan ce yake magana.Ya faWa jin abin da likitan ya ce.

" Ok to shikenan bari na kira doctor Garkuwa ya duba ka kar ka fara ganin jiri."

" Congratulation ina farin cikin sanar dakai matarka na da ciki sati uku."

Sujjada kawai ya ga ya yi sai ya rungume shi yana murna." Ashe nima zan zama Baba! Allah na gode maka."

Gurin da take kwance ya nufa ba tare da ya ji kunyar doctor dake tsaye yana kallon sa yana dariya ba,ya bata hot kis bayan ya rungume ta.
" Da gaske za ki haifa min Baby?"

Dariya doctor ya sannan ya kalle shi ya ce."Aman da ta yi ya Wan galabaitar da ita so yanzu za mu ba ta rest bed zuwa an jima sai ku tafi,na rubuta muku maganin da zai dakatar da aman."

" No doctor a ?ara mata ruwa kawai saboda jikinta ya yi weak ina son yarona ya samu kuzari,kasa ka mata drip kawai ba na son abin da zai cutar da shi,kaga in ba ta da ?arfi ba zai samu damar ya juya yadda yake so ba."

Dariya ya yi sosai ya bugi bayan sa." To fa yau Allah ya haWani da patient sabon shiga to Allah ya sa madam ta haifi ?an biyu,amma jikinta ba sai an saka mata ruwa ba,ka ba ta maganin nan da zarar kun je gida.

Duk yadda doctor ya yi da shi amma ya kafe sai an yi mata ?arin ruwa,don kar yaron sa ya wahala,dariya sosai yake masa ganin yaushe akai daren da har gari ya waye yaron da ko gudan jini bai zama.

A.m ya ruWe duk da tashin hankalin da yake ciki amma in ya tuna zai sami baby,sai ya ji ya Wan rage damuwar shi.

Wayar sa ya zaro ya kira A.m akan ya zo asibiti ya same shi.



*********
Zainab ta sa saki wani gigintaccen kuka lokacin da Momi ta shigo gidan tana sallama.
?ofa ta shiga bugawa tana faWin." Momi ki buWe ni ina Waki ya kulle ni."

Jikin Momi ya kama rawa sosai ganin jinin da ya zuba a hannun A.m face-face a falon.
" Mai ya saka ya kulle ki lafiya wai mai ke faruwa ne jinin waye a ?asa?"

Ta jero mata tarin tambayoyi cikin tashin hankali.

" FaWawa jikinta ta yi ta saka gigitaccen kuka.
" Momi tun da na taso na taSa neman wani a bu na rasa?Kuma kin taSa ganin na yi sharing Win wani a bu a gidammu,ko da mota ce?"

Da sauri ta girgiza mata kai alaman
" a'a."

To wai Momi A.m yake tare da Juwairiya mai aikina da Lantana ta ba ni labarin suna tare, kuma wai auren ta ya yi har tana da ciki,ya ije ta a gidana suna rayuwar aure."

Sai ta saki razanannen kuka tana girgiza kanta.

" Ni wallahi gani nake kamar mafarki nake yi! Komai ya canza cikin ?an?anin lokaci.Wayyo Allah na!Na shiga uku."
Da sauri ta mi?e a zabure." What impossible! Amma wasa kike mini ko?Haba ina ta ya ya za'ai A m ya aikata wannan Wanyan aikin, bayan ya san ba'a yi wa family Winmu kishiya,sannan kika ce ta samu ciki wa ya yi mata,bayan shi baya haihuwa ku..."

" Momi ki tsaya ki fahimce ni na san na yi miki laifi ban taSa gaya ma kowa ba,amma ki yi mini uziri don Allah!"

?ara mi?ewa ta yi a zabure bayan ta gama gaya mata abin da ta Soye mata tsawon shekaru.


Zaro idanunta ta yi da ?arfi ta furta." Innalillahi wa inna ilaihir raju'un! Zainab.

"Da gaske ne ke ce ba kya haihuwa ba A.m ba?"


TSANANIN FIRGITAR DA TA NUNA YA TADA HANKALINA NA IJE RUBUTUN DON NA SAMU NATSUWA.







KU CI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN DON JIN YADDA ZA TA KAYA A CIKIN LINTAFIN NAN MAI FARIN JINI.

BARI NA TUNA MUKU DA SUNAN SHI



SAKACINA KO HALIN MAZA


TAKU

JAMILA LAWAL ZANGO
JAMCY





Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Ga masu bu?atar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ?ofa a buWe take na ?orafi gyara ko ?arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za?auran marubuciya,kuma ?awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ?ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.




COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.







*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*


*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*Page 31*

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM


" Momi da gaske ne duk abin da na gaya miki na aikata,tabbas na sha maganin hana haihuwa don kar na haihu in tsufa A.m ya guje ni.Amma duk abin da na yi saboda shi ne ina..."

Wani irin gigitaccen mari Momi ta kwasa mata sai da ta wuntsila.
" Zainab are you stupid! Kin san abin da kika aikata kuwa kin san irin tashin hankalin da kika saka kan ki? Inna lillahi na shiga uku! Mai ya sa kika Soye min ina matsayin mahaifiyarki? Da duk haka ba ta faru ba."

Zainab da ta ji saukar marin Momi sai da ta yi suman wucin gadi,ta dafe ?uncinta cikin tashin hankali,saboda tun da take Momi ba ta taSa kai koda Wan yatsarta jikinta ba.

" Momi marina fa kika yi?Bayan ba ki taSa ko yin ihu mai ?arfi gare ni ba,balle ki Wora hannunki a jikina."

Momi da take cikin tashin hankali saboda abin da ta aikata,kallonta ta yi ji take kamar ta rufe ta da duka.

" Wallahi Zainab ji nake kamar na rufe ki da duka! Kin yi kuskure sosai in har kika yi wasa sai zaman duniya ya gundure ki,saboda girmar laifin da kika aikata.
Maihaifinki na matu?ar son ya ga kin haihu haka nima, dangin A.m suna nan suna tsananin damuwar su akan rashin haihuwa da ba ku yi,ina kallon sa a matsayin azzalumi baya haihuwa ya kuma ?i rabuwa da ke,ashe tawa ?ar ne ba ta haihuwa."

Ta faWa cikin kuka sosai wanda ya Waga hankalinta sosai.

Hannunta ta ri?e tare da fashewa da kuka ta ce." Idan har za ki yi irin kukan nan, ya kamata ni na yi hawayen jini Momi,amma har yanzu ban ji tashin hankali ba sosai don ba na haihuwa,asalima ni yara sam ba su dame ni ba saboda wahala kawai suke baka, kuma kin san Momi na tsani ?azanta sam ba na son na wahalar da rayuwa."

Momi ta fisge hannunta ta juya mata baya,ta na kallon windo cikin wata irin murya,mai nuna tsantsar damuwa ga mamallakin muryar ya shiga.

" Har yanzu ke yarinya ce ba ki gane komai ba,amma na tabbata za ki yi nadama in har ba ki Wauki mataki ba,na rantse miki duk ranar da ki ka yi sake A.m ya haihu,daga ranar za ki fara son yaran duniya ba ki Waya."

Ta juyo da ita suna fuskantar juna cikin murya mai sanyi ta ce."Duk da cewa Allah ya mallaka mini ke,amma mahaifinki har yau yana kukan rashin Wa,ba za ki gane mai nake nufi ba sai ranar da kika yi hankali gurin tunanin wa zai gaji dukiyarki.Ki duba irin dukiyar da kike da shi in kika mutu wa za ki bar mawa?Ko so kike duniya suci.
A.m yana da kuWi da ahalin sa mene nufin ki akan dukiyar babu rabon ki a ciki?"

" Haba Momi mai zan yi da wata dukiya iya abin da Allah ya mallaka mini ya ishe ni, ba sai na nemi agajin kowa ba,ga kuma dukiyar mahaifina, da ni ce kaWai mallakin sa."

Ta ce da Momi cikin jin ?osawar maganar ta, don ita ba ta yi tunanin za ta Wauko mata wannan shirmen ba,saboda damuwarta ta fi gaban wannan.Abu ne na zuciya da Allah ya ke halittar so a ciki,sam ba za ta yadda wata ta ?wace mata shi ba.

" Ba za ki gane ba ne Zainab dole ki Wauki mataki na san mai kike nufi,kuma magana ta tana kan hanyar damuwarki,kin ga in kika yi gigin barin abin da kike faWi ya faru,wallahi sai kin raina kan ki."

" Wannan dalilin ya sa na ce tuntuni mu watsa mata acid amma Momi kika ?i,da yanzu matsalata ta kau yanzu gashi kin sakani a cikin matsala,don ko kaWan ban yi tunanin tana cikin gidana ba."Ta ce da ita tana ganin kamar Momi ta ja mata duk abin da ya faru.

" Na hana ki ne saboda watsa mata ba shine mafita ba,in har yana sonta to zai yi komai don ya ceci rayuwarta.Na bari ki dawo hankalinki ya kwanta sai mu Sullo ma abin ta ruwan sanyi,ba tare da ya yi tunanin da saka hannunmu a ciki."

" To yanzu Momi ya zan yi?Ba zan iya barin ma wata kucaka ?azama yar talaka mijina ba,ina son sa shi kan sa ya san irin son da nake masa.Ki taimake ni mijina ya dawo gareni Juwairiya ta fita daga rayuwar sa,in har ba so kike ki rasa ni ba,don na yi rantsuwar ba zan taSa barin wata ta raSe shi ba,ko da ace ba ni tare da shi! In ko hakan ta kasance mutuwa zan yi,sai dai ku nemi wata ?ar."

Jijjiga ta da ?arfi take yi ganin yadda ta fita hayyacinta tana watsi da kayan Wakinta.

" Ya isa ki natsu ki

38 / 48