Advertisements
Chapter 47 Reading Sakacina Ko Halin Maza Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Sakacina Ko Halin Maza Complete Hausa Novel

Author :  Jamsy Category :  Complete Novels

Chapter   47 / 48

138K to 141K   out of 143.8K words

ba ta farfaWo ba,sai ya du?ar da kan sa yana jin tsananin tausayinta,yayin da hawaye yake bin ?uncinsa.

" Na shiga uku! Yanzu in yarinyar nan ta mutu ya zan yi?"

Ya tambayi kan sa cikin tsananin tashin hankali mara misaltuwa.

Salati ya ji tana yi cikin murya ?asa-?asa sai kawai ya danna cikin Wakin ya dur?usa a kusa da gadonta ya kama hannunta ya ri?e.

" Juwairiya ina son ki!Ina son ki!! Ina son ki!Kamar yarda kika faWa mini na maimaita miki,na ro?e ki don Allah kar ki mutu ki bar ni wallahi ina son ki,ban san cewa son ki nake ba sai yau da na ga za ki mutu ki bar ni.Na ha?ura da baby kar ki mutu don Allah ki tashi zan rayu da ke ko da ba za ki ba ni baby ba."
Cikin wata irin murya yake maganar yana ji kamar ciwon ya dawo jikinsa,ganin yadda take shan wahala matu?a.


Juwairiya ta buWe baki za ta yi magana amma sai wani irin nishi ya hana ta,ta rufe bakin da sauri tana salati a ranta,don ta sada?ar mutuwa za ta yi,wannan nishin na cire rai ne.

Kawai sai suka ji kukan jariri yana ta tsala kuka sosai duk ya cika asibitin da ihu.

A.m ya saki hannunta da ta rufe idanunta jin wani irin ciwo ya ta so kamar ba ta haihu ba.


Ya kai hannun da sauri zai Wauki babyn yana faWin." Alhamdulillahi adada ma khala?a."
Da sauri wata nurse ta riga shi Waukar babyn,sai ya du?a ?asa yana jin kamar an yi masa bishara da gidan aljanna.

" Doctor Marwan ina ga kamar ?an biyu ne za ta haifa da wani jariri a cikinta."

Doctor Bilal ya faWa cikin razana ganin ciwo ya koma sabo.

" Anya kuwa ba na tunanin haka saboda scanning Winta ya nuna mana yaro Waya."Ya ba shi amsa da shakku a fuskarsa.


Tun suna tunanin cewar mahaifa ce za ta biyo har suka yadda ?an biyu a cikin.

Ganin irin wahalar da take sha A.m kuma kamar zai zare kamata ya yi ya ri?e,sai murna ta koma ciki.

Likita ya bada umurnin a fitar da shi saboda yana Sata musu aiki,duk lokacin da ya ga sun danna cikinta ta saki ?ara mai razanarwa,sai ya ware zai bugi likitan.

Duk yadda likitan ya so ya raba hannun su, amma ina ya ?asa saboda sun ri?e junansu ?a?am,sun ?i saki daga ?arshe kan dole ya ?yale shi.

Duk iya ?o?arin su jaririn ya ?i fitowa,amma kuma in suka saka hannun suna taSa kan sa.

Hankalin su ya tashi matu?a gashi a lokacin ?arfinta ya ?are,ko motsi ba ta iya wa balle ta yi nishi,sai idanunta da take wul?ita su cikin raWaWin azaba.

" Ina gani ya kamata a kira doctor Garkuwa don shi kawai zai iya maganin wannan matsalar,?ila ya ce a shirya mata aiki fa,domin ba ta da ?arfin da za ta iya nishi yaron ya fito."Doctor Bilal ya ce da doctor Marwan.

" Ba ya ?asar ka san ya yi tafiya zuwa ?asar America akan ?wallon gasar ?afa da zai buga."

" Kai wai me ya saka doctor Garkuwa yake yin haka! Sai ka buWe asibiti amma ba za ka rin?a kulawa da patient ba,kullum ba shi da aiki sai zuwa ?asashen waje akan ?wallon banza,wanda iyayensa ba sa son yana yi Yanzu ya yake son mu yi da wannan baiwar Allah da take cikin wani hali?"Ya faWa cikin tashin hankali.

" Waye wannan Garkuwa mahaukaci ne shi zai fifita ?wallon ?afa akan mutane?Na rantse in ya kashe ?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 mini mata sai na kashe shi ko kuma kotu za ta raba mu."A.m ya ce cikin hargowa bayan ya sha?e likitan.

Da ?yar ya ?wace kan sa ya ce." To sakar mini riga shi ma Wan zafin rai ne kamar kai sai ka bi shi can ku ?arata."Ya ce tare da ?wace rigarsa.

" A nemo amininsa doctor Isa abin takaici jiya ya gama duting dar."

" Ashe asibitin mahaukata na kawo matata ba ku da hankali,asibintin ya zama ?yal?yali banza,ba ku damu da halin da take ciki ba,to bari na gaya muku in har Juwairiya ta mutu kuma duk sai na kashe ku."

Likitan ya buWe baki zai yi magana da fushi ganin ya raina ?o?arin su,sai suka ji kukan jariri da ya kusan faWowa ?asa,wanda taimakon Allah kawai ya fito da shi daga cikin.

" Wayyo Allah na! ?a?a biyu! Wallahi ?a?a biyu kika haifa mini gaskiya aurenmu mai albarka ne." A.m ya faWa yana kallon jaririn da ya daina kuka saboda wahalar da ya sha.

" Na yi mata allurar tsaida jini amma ya ?i tsaya fa."Nurse Win ta ce cikin tausayin wahalar da take sha.

Shiru kawai ya yi ya tsaya yana tunanin wace alllura zai ?ara yi mata,kafin wannan mahaukacin mijin na ta ya farga.

Hankalin su ya tashi ?warai duk yadda suke Soye-Soye sai da ya fahimta,ya ri?e hannunta ?am yana hawaye." Juwairaaah na ga tashin hankalin dama haka mata suke wahala in za su haihu? Allah Sarki Momi zan kasance mai yi miki biyayya har ?arshen rayuwa,zan miki duk abin da kike so duk da na san ko mai na yi miki ba zan taSa biyan ki ba.Bazan raba ki da yaran ki ba Juwairaah domin in na yi haka Allah sai ya hukunta ni,wallahi kin biya ni komai da kika haifa mini yara har biyu duka maza."

Ba ?aramin wahala su ka yi ba kafin su tsaida jinin,don har idanunta sun fara ?a??afewa.

Ya tsura mata idanu yana kallon fuskarta da idanunta ke rufe tana saukar da numfashi a hankali.

Kiran sallar asuba na farko ya sa shi ya mi?e sai kuma ya kalli jikinsa,ba tare da ya shirya ba dariya ta kama shi ganin duk wannan diramar da ake kayan bacci ne a jikin sa.

Wayarsa ya Wauka yana kiran mutane yana gaya musu,don a ranar har wanda bai kamata ya gaya wa Juwairiya ta haihu ba,sai da ya gaya musu,saboda in dai zai ga numba a wayarsa sai ya kira ya faWa musu.

A.k ya fara isowa cikin asibitin kafin ya shigo sai ga motar su Daddy kowa yana rige rigen shiga,don ko gaisawa ba su yi da junan su ba.

" Wallahi ta haihu ka gan su ni ma na zama Baba Allah Daddy za su rin?a kirana suna gudu suna bina,kuma fa kama da ni suke yi har da tabon fuskata."Ya ce da A.k da ya sawo kai cikin Wakin yana nuna masa yaran da suke cikin shawul,duk da ba su taho da kaya ba,amma tsarin asibitin ne komai na bu?ata a kwai.

" Ikon Allah ka ga sabon shiga yara biyu a lokaci Waya! Gaskiya Juwairiya ta iya haihuwa.Amma na kasa gane tsakanin kai da ita wanda ya yi na?udar duba ga yadda jikinka ya Sace da jini."Ya faWa yana dariya bayan ya karSi yaran a ran sa yana ta ya amininsa murna.

A.m ya ji kunya sosai saboda iyayensa da suka shigo shafa kan sa ya yi ya ce." Bari kawai ?ar albarka ta ci ba?ar wahala,amma duk da haka bayan shekara za ta rin?a kawo mini kyawawan yara irin waWannan."

Momi kuwa rungume yaran ta yi ta saka kuka sosai." Ikon Allah ashe a kwai ranar da zan ga yaranka Abdul,sam ba ka kyauta mini ba da ka Soye mini wannan lamari,don kawai ka birge wata mace can wacce ta cuci kanta da kanta,wai kai Wan soyayya haka kawai ka hana ni ganin sanyin idanuwana jikokina."Momi ta ce tana goge hawaye.

" Sha kuruminki Momi duk da cewa ana shan wahala amma duk shekara za ta rin?a kawo miki irin waWannan."Sai ya haWa hannunsa ya kama mahaifiyarsa ya rungume yana hawaye.

" Momi tabbas na ?ara girmama lamarin uwa a raina ashe haka mata suke shan wuya kafin su haihu!Mutuwa ce kawai ba ta yi ba.Momi zan miki biyayya har ?arshen rayuwa,ko da wuta kika tura ni zan shiga."

Kama hannunsa ta yi ta haWa." Kana yi mini biyayya Allah ya yi maka albarka ya shirya maka zuriya." Sai kawai ya saki ?ar ?ara yana dukan A.k ya ce." Yes ni ma na kai lokacin da za a yi ma yarana addu'a."

" Ya A.m ina Anty Juwai Win?"Hamdiya ta tambaye sa don burinta ta gan ta.

" Kull karki ?ara ce mata Anty ai daga yau ta girma Maman ?an biyu za ki ce,saboda kin rage mata matsayi."Dariya suka kwashe da shi.

Bayyana irin farin cikin da suka shiga abu ne mai wuya musamman A.m, da yake ji a ran sa dole sai ya yi sadaka don bai taSa tunanin haihuwa ta farko,za ta haifa mi shi zu?a-zu?an yara har guda biyu kuma duka maza.


Gida ya dawo don ya yi wanka sannan ya yi wa Zainab albishiri,saboda ya bar ta cikin jimamin halin da ake ciki.

A lokacin gari ya waye ko da ya dawo tana Wakinta ga mamakinsa sai yaga tana bacci,don haka bai tashe ta ba ya wuce bayi ya yi wanka,sannan ya saka turaren da yake so don ya san daga yau ba za ta ?ara yi masa ?orafi ba.

Wani irin gayu ya yi cikin murna da annashuwa bai taSa tunani yana sonta haka ba,da ya duba halinta da ha?uri ga kula da ibada sai ya ga tabbas ta ya kamata a so ta,uwa uba kuma girkin da take mi shi.

Ya auna tsa?anin son Zainab da ita wa ya fi so sai dai shi kan sa ya rasa ganewa,domin har yanzu yana son Zainab saboda soyayyarta daga Allah ne,bayan nan ga tausayinta da ya cika mi shi rai,ya san cewa za su kai ruwa rana in ya gaya mata abin da ke zuciyarsa,amma ya zai yi ita zuciya ba ta da ?ashi,shi kan sa ba yin kan sa ba ne Allah ne ya saka mi shi sonta a cikin zuciyarsa,domin zuciya an halicce da son mai kyaukyata mata.

Ya sauko zuwa falo har ya Wauki makullin mota zai fita, sai kuma ya tuna bai yi magana da Zainab ba,da sauri ya juya zai haye saman,a ran sa yana ma kan sa faWa dole ya yi adalci a tsakanin su.

Matu?ar kunya ta kama shi ganin ta a saman bene tsaye da kayan bacci tana kallon sa,sosai ya ji kunya don fa har ya murWa kofa zai fita ba tare da ya yi mata magana ba.

" Inna lillahi! Tabbas zuciyata ta gaya mini yau A.m ya yi sabon abu, wanda ya saka har ya manta da ni Zainab wacce yake i?irarin ba zai taSa rayuwa babu ita ba."Ta faWa yayin da idanunta suka kawo ruwa don ko bai gaya mata ba,farin cikin da ke Wauke a fuskarsa ya bayyana hakan.

Dawowa ya yi da sauri ya hayo in da take." Tabbas ta haihu Zainab na ci ?wallon Juwairiya ta haifa mini yara kyawawa har guda biyu."

" Wayyo Allah na!."

Ta faWa tare da zubewa ?asa ta dafe kanta tana jin wani irin tashin hankali."

Kamata ya yi ya rungume ta kalle shi da hawaye a fuskarata." Na shiga uku da gaske yau ka samu abin da za ka raba mana soyayya da su?Kuma ba yarana ba?"Ta ce cikin kuka.

" Haba Zainab ke da za ki yi murna Allah ya albarkance mu da yara har biyu,bai kamata ki nuna tashin hankali a rana irin ta yau ba.Na gaya miki babu abin da zai saka na raba son da na ke miki har yanzu son ki na nan a cikin zuciyata sa..."

Tura shi ta yi ta mi?e ta ce " Ka barni na yi kuka domin ya zama dole a rayuwata,haihuwa fa ka yi da wata mace yau ko mutuwa ka yi Allah ya cika maka burinka ka samu magaji,ni fa A.m ba zan taSa haihuwa ba duk da tarin dukiyar da na mallaka.Kaga ya zama dole in yi kuka ko abin da ya fi kuka."Kawai sai ta rushe da kuka ta kama ?arfen benen ta ri?e bayan ta mi?e tsaye.

" Haba Zainab yarana ai naki ne na har abada bai kamata ki ce haka ba,kuma na yi miki al?awarin ba zan taSa nuna miki wani abu akan yaran ba,sannnan zan kasance dake har ?arshen rayuwata in har ina numfashi a duniya."

Tun Zainab na kuka yana rarrashinta har ya gaji ya mi?e ya ce." Bari na kai kaya ana ta jirana." Ya fice daga gidan.

?aramin hauka ta yi duk da ta san A.m zai cika mata al?awarin da ya Waukar mata,amma ta ji kishin ta matu?ar gaske kamar ta je ta kashe ta,amma babu yadda za ta yi saboda ta san cewa ta yi sakaci sosai.


A ?alla sai da ta yi sati Waya a asibitin sannan ta warware ta samu lafiya sosai.

Yara sun ci sunan kakannin su wato Dadddy da Abbu,wayyo Allah zo ka ga murna gurin takwaran Hassan wani irin gata ya nuna musu na ban mamaki.

Momi ta ce a kai Juwairiya gidanta har ta gama wanka,daga nan sai ayi taron suna da shagalin bikinta da ba su san da auren ba,amma A.m ya nuna ina sam hakan ba zai yu ba domin ba zai iya kwana ba tare da yaransa ba,sai dai in za ta ba shi gurin kwana to ya yarda,daga ?arshe Momi aka ce ta je ta kula da ita,?ila ya manta yana da wata matar da zai tare a gidan,saboda ta lura yarda take zumuWin yaran babu abin da ba zai iya ba.

A.m da ya Waukar wa kan sa al?awarin in har mai asibitin ya dawo sai ya yi masa nasiha,akan ya kula da asibitinsa don ranar gobe kiyama sai Allah ya tamabaye shi akan yadda yake sakaci da rayuwar al.umma.

Sai dai ya kama bakinsa ya tsu?e saboda ganin sa da ya yi,zai iya cewa tun da ya ke bai taSa ganin mutum mai Wagawa da girman kai irin sa,duk da cewa shi ma ya san yana da na sa,amma doctor Garkuwa ya dame shi ya shanye,yana kallon mutum kamar kashi wanda sam A.m bai fahimci haka halintar idanunsa take ba,shi a bin da ya ?ara ba shi haushi da shi zuwa da gajeren wando da yake yi a asibitin,wanda ya fahimci dabi'ar sa ne,saboda ya ji ?an asibitin suna gulmar sa ko waje zai fita da gajeren wando yake fita,kamar zai tsallake wuta.Sai dai kuma matashi ne mai kyau da kuWi da aji Wan kwallo wanda sunan sa ya zagaye nahiyar duniya.

Sau Waya Zainab ta danne zuciyarta ta je asibitin sai dai ta sha kuka,ta yi al?awarin ba zata ?ara zuwa ba,saboda abubuwan da ta gani yadda suke ji da ita,don Hajiya Binta take mata wanka,Momi kuwa kullum tana asibitin .

Ta sha kuka ta bari a sallamota su yi ta ta?are da A.m ya karSi yaran ita za ta shayar da su ya sallami Juwairiya don zuciyarta za ta buga,wata?ila kuma ta amshi ta yi da Momi take mata,saboda ba za ta iya barin sa da ita ba na har abada,duk da ta san ko yau ta bar gidan ta fita na har abada ganin yadda danginsa suke nan-nan da ita kamar za su lashe ta don so.

Wani irin so yake nuna musu na fitar hankali don a yarda yake ji da su ko kan sa ba ya ?auna haka.

Hajiya Binta ta hana shi sakewa da Juwairiya, saboda tun da ta haihu ta canza mi shi babu tsiwa,sai shiru-shiru sai kuma hawaye da take yawan zubarwa in har ya yi mata magana,wanda hankalinsa yana tashi matu?ar gaske,ya yi mata tambayar duniya ba za ta amsa mi shi ba,gabaki Waya ta canza mi shi kamar wata kurma,wanda hakan yake Waga hankalinsa matu?a.

Zainab ta raina kanta ta muzanta tun tana mamakin halin da yake mata, har ta daina tana kallonsa kawai don ta fahimci shi bai Wauke shi wani abu ba.

Ko kwance suke haka zai Wauki hoton su ya yi ta kallo yana dariya kamar mahaukaci,in har tana son ya yi mata magana to ta ce ai Hasan ya buWe ido ka ya yi kaza,sai ya saki baki ya yi ta zuba yana hira,gabaki Waya bai da lokacin ta sai na yaransa.

Duk da cewar Hajiya Binta tana mi shi faWa amma bai san lokacin da yake aikata hakan ba,shi dai ya san yana musu son mutuwa.
Kwance suke Zainab tana gefen sa da kofi a hannunta tana shan tea,domin ya Wumama mata jiki,kasancewar lokacin sanyi ne.

A.m da waya a hannunsa yana ta kallon video na yaransa da ya yi musu,yau kwanan su sha takwas.

Dariya yake sosai yana kallon Husain da yake buWe ido sai ya rufe da sauri ya ?uma ?ara buWe wa.

Zainab ta mi?e cikin fushi ta fisge wayar da take hannunsa ta kwaWa ta da ?asa ta tarwatse.

Hannu ya Waga da sauri zai mare ta ko mai ya tuna ya fasa ya dun?ule hannun sa ya saki.

" A she ba ki da mutunci kishi kike da yarana Zainab?"

Kawai sai ta fashe da kuka ta ce." Na gaji A.m zuciyata gab take da ta buga! Ka san yarda nake son ka kuwa?Ka dai na kula ni ba ka da lokacina kullum sai na yaranka ba dole na yi kishin su.Ka sani ko da yaran nan sun dawo gurina ka ce haka za ka rin?a yi musu,wallahi ba zan lamu ta b..."

" Ya she ki kar ki kawo mini maganar banza! Idan yaran ki ne za ki furta hakan,in har kika ce za ki yi kishi da yaran da na haifa to kin saka ma kan ki wahala,don ina son yarana fiye da komai Shekaru nawa na Wauka ba tare da na samu magaji ba."Ya katseta da faWin haka.

" Zan yi kishi da su har ?arshen rayuwata in har haka za ka rin?a yi musu,sannan Juwairiya ta haihu don haka ka cika mini al?awarin da ka Wauka."

Kallonta ya yi she?e?e ya ce."Sai ta gama wanka zan tara ku na yanke duk abin da na zartar."Ya faWa a Waure ya Wauki wayarsa ya koma ya kwanta.

" Ai ko wallahi ka Wauko ma kan ka tashin hankali matu?ar ka ce ba zaka rabu da ita ba,domin ba zan zauna ku kashe ni a gidan nan ba,son da nake maka ba zai bar ni na iya barin mata kai ba.Bari na gaya maka ka ji ina sonka in har kace za ka haWa ni da wata zan Wauki mataki sosai kuma na bi duk yadda zan yi na rabaku ban damu da girman zunubin da zan Wauka ba,domin zuciyata ba za ta iya bar

47 / 48