Advertisements
Chapter 22 Reading Sakacina Ko Halin Maza Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Sakacina Ko Halin Maza Complete Hausa Novel

Author :  Jamsy Category :  Complete Novels

Chapter   22 / 48

63K to 66K   out of 143.8K words

kunnin ta amma sai ta ji sun sauko ?asa suna ta faWa sosai,ya faWa ta faWa sam babu tsari a rayuwar auren su don ba sa daraja juna.

Gabaki Waya sai ta Wauki laifin ta Wora akan A.m wanda yanzu take jin haushin sa fiye da komai a rayuwarta,ga wani irin kishinsa da ya ?ara ninkuwa a ranta mai girma wanda take jin kamar ta illata duk wadda ta raSe shi.

Ta na jin suna faWa daga bisani ta ji shiru sai muryar namiji ta ji ya na sasanci,wanda daga baya ta game mahaifin A.m ne.

Sasancin da aka yi a tsakanin su suka koma ciki shi ya ba ta damar yin baccin wahala,duk da ta san ya kamata ta shirya ma mutanen gidan abinci,sai dai ba za ta iya ba saboda jikinta da ko ina yake mata ciwo.

A tare suka sauko ?asar sun ci gayu sosai an sha kyau.
Zainab ta tsaya ta na kallon dinning cike da mamaki ganin ba komai wayam.
Ta kalli A.m ta na faWin." Ina wannan wawiyar take ba ta shirya min abinci ba duk da na kira ta ba Wauka ba na tura mata da text."

A.m ya da gaban sa ya faWi amma sai ya taSe bakin sa ya ce.

" Ina zan sani ko kin bani ajiyar ta ne?Ni da ba'a gida nake kwana ba."

Ya faWa ya na wani cin magani har da Wan harara yake sakin mata.
?wala mata kira ta yi sau uku sai ga Juwairiya ta fito a wani yanayi ta na jan ?afarta.
Da masifa Juwairiya ta kalle ta ta fara magana da ce wa." Ina abinci na kuma gidan uban wa kika shiga na kira wayar ki na gaya miki zan dawo amma baki Wauka ba."

Ta faWa tare da tsare Juwairiya da ido kamar ta na son ta gano dalilin ?in Waga wayar da ta yi.
Juwairiya ta saci kallon A.m da yake zaune a Waya daga cikin kujerun dinning ya na danna waya,kamar bai san da mutane a gurin ba amma kuma a zahirin gaskiya hankalin sa na gurin su ya na son ya ji mai za ta ce,yayin da gaban sa yake faWi duk a tsorace yake sai dai ya yi ta maza ya dake.
Juwairiya ta mai da kanta ?asa hawaye na bin fuskarta jikinta har kyarma yake yi,saboda har yanzu zazzaSi take ji,ita kanta ba za ta ce ga in da wayarta take ba don rabon ta ita tun jiya da ya ce ta gyara masa Wakinsa.

" Ki yi ha?uri wayata ba caji na gaya ma maigadi ya kunna jannareto don ba wuta,amma ya ?i tashi sannan na so na kunna sola sai dai ban iya ba ina gudun kar na Sata na ha?ura k....."

" Rufe min baki nSbanza da?i?iya jahila solar ce kika kasa kunnawa abu a rubuce ba na tunanin kin yi firamari,ni tsoro nake karki din ga ?ona min kayan wuta ko ki ta da gobara ai dai yi asarar kuWin tara wallahi.To uban me ya hana ki yin abinci."

Zainab ta ce ta na hararar ta don ranta ya Sace ta so ta samu abincinta da ta yi rashin sa na kwana biyu mai daWi da,shi ya sa ta?i sakin jikinta ta ci abinci da za ta taho.

Wannan karon A.m ya yi tsubbul da bakinsa ya ce." Wa za ta dafa ma abincin ni da na gaya miki a hotel na ke kwana ita da masu aiki ne kawai ?ila sun yi sun ci,tunna ba ta san za ki dawo ba."
Ya ce cikin sauri ya na tsoron kar ta yi katoSara don ganin ta fara kuka.
Juwairiya kuwa gwalalo idanunta ta yi ta na kallon sa jin ?aryar da ya shirya mata.
Karab! Kuwa suka haWa ido kowa ya yi saurin Wauke kansa.
A.m sai da ya sakin mata harara sannan ya Wauke kansa,Juwairiya kuwa wani irin kunyarsa ya kama ta ta rintse idanunta da sauri.
" Ke."

Ta daka mata tsawar da ya firgita ta." To uban wa kike ma kuka daga tambayarki?Maza ki je ki Wora min abinci yunwa nake ji kuma ki kawo min abun da zan iya ci kafin ki Wora girkin."

Sai hawayen Juwairiya ya ?ara zarya a fuskarata ta kalli Zainab ta ce " Don Allah ki yi ha?uri bani da lafiya zazzaSi nake ji,ba zan iya girki ba."
Ta faWa cikin muryar da ta bayyana irin kukan da ta sha tun daren jiya.
Zainab ta harare ta ta ce." Allah ya sa mutuwa za ki yi amma sai kin yi min abinci kin san yunwar da nake ji maza wuce.Kuma ki kawo min abin da zamu taSa ni da zauji."

Ta zauna tare da Waukar remote ta kunna kallo ta na karkaWa ?afa ta na jan A.m da hira wanda ya kasa ko da tari ne ya na ta kallon fuskar wayarsa,da ya kasa Wauke idanunsa a kanta bayan babu abin da yake yi.
Juwairiya na shiga ta haWa kanta da bangon kicin Win ta na kuka sosai take jin jikinta ba daWi.
Ta daWe a haka sannan ta soya dankalin turawa da ?wai ta kuma haWa musu da tea mai kauri ta kai musu,ta na tafiya tamkar wacce ?wai ya fashe mawa a cikin ta.

" Ok maza ki je ki haWa mai nauyi don wannan ba zai ?osar da ni ba."

Ta ce mata ba yan ta ije mata ba tare da ta kalle ta ba.
"Anty Zainab ki yi ha?uri ba ni da lafiya don Allah sa..."
Mari ta wanka mata a fuskarta da take ji?e da hawaye ta ce.
" Ban san lokacin da kika raina ni ba har kike musayan yawu da ni banza dangin matsiyata!Maza wuce ki yi abin da na saki."

A.m ya tashi da sauri ya na faWin " Haba Zainab ta ce miki ba ta da lafiya ba ki da tausayi ne.."
Katse shi ta yi ta ce." Ba da kai nake yi ba ba ta da lafiya ta sha magani,uban wa take son ya yi mana girkin meye amfanin ta a gidan?Ko ubanta yake neman ma na kuWin da za mu biya ta?"



SAUKAR MARIN YA SA NA FIRGITA AMMA NA CI GABA DA RUBUTU SAI DAI KUMA TAUSAYIN JUWAIRIYA YA HANANI ?ARASAWA,DON NA KASA GANE MAI NAKE RUBUTA AN YA ZAINAB KIN KYAUTA KUWA.
KUCI GABA DA BIBIYAR LINTAFIN BARI NA ?ARA TUNA MUKU DA SUNAN LINTAFIN
SAKACINA KO HALIN MAZA
TAKU

JAMILA LAWAL ZANGO

TUNATARWA

DON ALLAH ?AN'UWANA MATA KADA KARATUN LINTAFI YA ?AUKE HANKULANMU MU MANTA DA BAUTAR UBANGIJI,KU TUNA ALLAH YA HALICCE MU DON MU BAUTA MASA NE.


GOBE JUMA'A KAR A MANTA KARATUN SURATUL KAHAFI ALLAH YA BA MU ALKAIRUN DA KE CIKINTA AMIN








Kar dai ku manta sunan labarin "SAKACINA KO HALIN MAZA" Mu haWu a shafi noma sha shidda.Ga masu bu?atar shiga cikin group Wina na whatsapp ga numba 08144072423_.


Kuma ?ofa a buWe take na ?orafi gyara ko ?arin bayani ga zakakuran marubuta,har yanzu ni mai koyo ce.
Kar dai ku manta da wannan lintafin sadaukar wa ne ga za?auran marubuciya,kuma ?awata (SUMAYYA NA'IGE) Allah ya ?ara fasaha ya sa ki fi haka,ina alfahari dake a cikin marubuta da irin taimakon da kike bani.






COMMENT,READ FOLLOW AND SHARE.







*SAKACINA KO HALIN MAZA?*



*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*

*SADAUKARWA GA:-*

*SUMMY M NA'IGE*
_(Aminiya)_


*FIRST CLASS WRITER'S ASSO....*

*Page 20*

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM





A.m har ya buWe baki zai ?ara magana sai kuma ya fasa,ya Wauki wayar sa ya haye sama ba tare da ya ?ara kallon Waya daga cikin su ba.

Juwairiya ta dafe ?uncinta hawaye na zarya a fuskarta da ma ta san dole watarana Zainab za ta dake,ta tun da halinta ne sai dai yadda ta ji saukar marin ta ji sam ba za ta iya Wauka ba,domin da ya zo neman aurenta bai gaya mata har da duka a ciki ba.

Hawaye ta share ta juya ta nufi kicin saboda rashin ?arfin da take ji,tsayuwa ma wahala take mata don haka ba ta ?ara ce wa komai ba ta shige kicin Win.

Jingina ta yi da slinder na gas Win kicin ta saki kuka duk da ta na jin cewar,lokaci ya yi da za ta dai na asarar hawayen a banza akan su saboda ta fahimci bayan damuwar da suke saka mata,har da na auren su da suke faWa kamar kaji su hana ?wa?walwarta sukuni.

Da ?yar ta samu ta kammala girkin da taimakon Baba da ta dameta da tambayar mai ke damunta,ganin ta ?i tanka mata sai ta kalle ta ta ce bayan ta gama kwashe abinci ta saka a kula.

"?ar nan ya kama ta ki naimi maganin basir saboda shi yake damun ki,ji yadda kike cije baki ki na tafiya da ?yar."

Da takaicin maganar da ta yi mata Waki ta wuce ba tare da ta tanka mata ba.

Tun daga wannan ranar Juwairiya ta kame kanta ba ta barin ko haWuwa da shi su yi,saboda wani irin kunyar sa da take ji kamar ta nitse in ta gan shi,don ko gyaran muryar shi ta ji sai jikinta ya kama rawa kamar za ta ruga.

Kwana biyu Zainab ta takura kanta ta hana zuciyarta fita don ta faranta masa,saboda ta ga canji kwana biyu ya na wani shareta,da ta yi masa magana zai hayayya?o mata kamar zai cinye ta.

Sai ta danne zuciyarta ta ?i fita ko ina daga aiki sai gida ta na ba shi kulawa,wanda da ?yar ta samu ya sauko suka koma rayuwar su kamar da.

Juwairiya kullum za ta yi musu abinci mai rai da lafiya su ci suna yabawa a zuci,don girkinta ya na matu?ar ?ayatar da su duk da babu wanda ya taSa yabawa,amma har Wan ?iba sai da suka ?ara kaWan.
Sai dai fa mai hali ba ya fasa halin sa Zainab a daddafe ta yi ?an kwanaki a gidan, wadda take jin kamar ta na gidan yari duk da irin kayan alatun dake gidan amma saboda ta saba fita sam komai ba ya burgeta.

Zaune take a Waki ta kulle kamar yadda ta saba duk lokacin da za ta yi rawa ta tura.
Tasha ado da wasu riga da wanda na ?an kanti masu kyau kalar pink,wandon bai kai ?asa ba.
Gyara gashinta ta yi ta fara rawa cike da ?warewa ta tura ta na murmushi don ta san yanzu za ta ga ruwan comment da like.

Ilai kuwa ta na turawa aka fara liking ta na kallo ta na murmushi,ta na shirin sauka wata numba da kullum take mata sallama a facebook,ta ?ara yi duk da ba amsa wa take ba amma ba ta gaji ba,ku san kullum sai ta yi mata sallama.

Tsaki ta yi ta sauka da ga online gabaki Waya ta na mamakin wannnan numba da take damunta,saboda ita in dai ba ta san mutum ba ba ta magana online,sanin cewar ita tauraruwa ce a yanar gizo so ba ta da lokacin da za ta tsaya ta na kula su,amma a ranta ta ji ta na son ta amsa sallamar don ta ji mai ke tafe da ita,saboda ta duba profile Winta ta ga ita ma ba ?aramar mace ba ce,don da Barrister Mardiyya take bearing.

Murmushi ta saki tare da ije wayar da sauri daidai lokacin da A.m ya murWa ?ofar ya shigo,sai ta kama hannunsa ta ri?e ta na dariya tare da kashe murya ta ce.
"Barka da dawowa yanzu na ji ?arar shigowar ka, ina wanka ne shi ya sa ban fito ba."

Dafe kan sa ya yi ya janye jikin sa ya zauna akan gefen gadon ya na kallonta tare da ?o?arin rage kayan jikin shi.

"Babyna na gaji matu?a kamar kai na ciwo yake son ya yi,yunwa nake ji kawo min abinci in ci anan bacci nake son na yi."

Ya faWa tare da kwantawa ya mi?ewa a kan gadon don jikin sa ko ina ciwo yake masa.

Zainab ta Wan canza fuska ta ce " Na Wauka za ka ci abincin a dinning ne fita nake son na yi,kuma Juwairiya ta riga ta shirya abinci meye sai ka wahalar da mutum gurin Waukowa."

Ta ?arashe maganar cikin yau?i da yanga tare da Waukar wayarta,da take kusa da shi don ta tuna kamar ba ta sauka a online ba,sai dai kuma da ta tuna ba ta taSa ganin ya Wauki wayarta da sunan ya duba ba,ko kuma ya ce zai yi wani abu.

Gaban sa ya faWi da ta ambaci sunan Juwairiya ba zai ce ya manta da ita ba,amma sam ba ya son ya ji sunan sai ya ji haka kawai gaban sa ya faWi.

" Zainab ba na son rainin wayo ni da gidana da kuma matata ba ni da ikon na ce ga in da zan ci abinci?Kuma da kika ce wancan za ta kawo min,to ba ita nake so ba matata wacce nake da iko da ita nake son ta kawo min,kuma ki je ki dawo bacci nake son mu yi babu in da za ki."

A Wan kausashe ya faWa ya na harararta wanda ya zamar masa ?a'ida,kamar wani mace in dai aka gaya mishi ba daidai ba, sai ya yi harara.

Yarfe hannunta ta yi ta ije wayarta tare da fara ?orafi ta na ce wa." Haba Hubbi kai ma ka s???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?an na yi ?o?ari ban je ko ina ba,na baka lokacina na tsawon kwanaki.

Ta Wan matsa kusa da shi ta ce." Yau fa bikin ?anwar ?awar Anty Fati ake yi,ka ga ai ya zama dole na je ko?"Ta tambaye shi tare da tsare shi da ido.

Kallonta ya yi bai ce komai ba sai ya mi?e ya kunna tangamemen tibin da ke Wakin ya ri?e remote ya ce.

" Dole ki je mana gayyar soWi ni dai na gama magana ba in da zaki,ke ko kishina ba kya yi ki ta sa ?an aiki suna kawo min abinci,ko tunanin in canza miki ba kya yi."
Kusa da shi ta zauna ta na faWin." Yarda da kai ne Hubbi Allah in za a ban kur'ani zan iya rantse wa a kan ka,sam ba ni da haufi ko da ba ka yi min al?awarin ba za ka yi min kishiya ba,hankalina ba zai tashi ba saboda ban taSa jin ka yaba wata mace ba."

Ta Wan kalle shi da murmushin yadda a fuskarta ta ci gaba da ce wa." Kuma duk abin da nake yi ai ba na zuwa da ?awayena waWanda ba su da aure gidana saboda tsaro."

Dariya ya yi jin abin da ta ce ya mi?ar da ita ya na faWin." Ok Babyna ina godiya sosai da yardar da kika yi min,kuma ke Win zazzafa ce ta ko'ina ga kyau ga ilmi da da tarin baiwa kala-kala,ina gaya miki ba wata sai ke a nan."

Ya nuna mata ?irjin shi da da babbar yatsar shi dariya suka yi ta yi huggin Win sa,sannan ta ba manna masa kis ta ruga da sauri don ta Wauko masa abincin,duk da ranta bai so haka ba amma fitar ta ta rantse sai ta fita.

Don haka ko da ta dawo haka ta ci gaba da lallaSar sa har ya amince saboda ta dame shi,kuma bacci yake son ya yi da sauri ta Wauki Wan gyalen ta ta fice daga gidan.

Bayan ya ci abinci ya Wan mi?e tare da ba da tazara kafin ya kwanta,saboda abincin da ya ci sannan ya kwanta bacci.

Juwairiya ta warke sumul bayan Wan ciwon kwana biyu da ta yi ta zage ta na ta aikinta,cikin ?osawa a ranta ta na addu'ar Allah ya sa ta samu cikin ya Wauke ta daga gidan,ganin yadda Zainab ta mai da ita baiwa,shi kuwa daga ranar bai ?ara neman ta ba.

Ta na falo aiki take yi goge su tibi da abin da ya kama ta a goge a falon take yi.

Sosai ta mai da hankalinta a kan aikin da take yi ta na son ta gama ta Wora girkin abinci.

Ya fito daga Wakin sa ya na sanye cikin doguwar riga na jallabiya mai ruwan madara,wayar sa ri?e a hannun sa sam fuskar sa babu fara'a.

Juwairiya ta saki Wan ?aramin tawul Win da take goge tibin da shi za ta ruga ganin ya fito, amma sai ya yi maza ya ri?e mata hannu tare da kiran sunan ta.

Tsayawa kan dole ta yi tare da juya masa baya cikin tsananin kunyar sa.

Juyo da ita ya yi da murya mai sanyi ya fara magana.
" Ban san tunanin ki in da ya tafi ba tun daga ranar kin Wauke wuta kin mai da ni kamar wani dodo,bayan kin san wannan kamar sharan fage ne akan tsarinmu har zuwa randa zamu cimma ha?ar mu,kowa ya huta da wahalar da kan sa mu samu maslaha a rayuwar mu."

Ta na son ta yi mishi magana irin ya faWa ta amsa mishi ko da maganar da ya yi mata babu daWi,amma kuma ta na matu?ar jin nauyin sa wanda ko haWa ido a bisa kuskure take yi.

Sai ta kauda fuskarta a ranta ta na faWin." Kai ne kake son ka cimma ha?ar ka,amma ni ina son na kasance da kai har abada A.m ina sonka burina ka Wauke ni daga gidan ka nima ka sama min ?anci na rayu da kai duniya ta san mijina ne kai."

Amma a fili sai ta yi ?asa da kanta ta na kallon ?afafun sa suke da kyau da sha'awa.

" Ke ni fa ba na Waukar rainin wayo na yi ta miki magana kina sharewa,ki buWe baki ki yi min

22 / 48