Advertisements
Chapter 8 Reading Auren Huce Haushi Book 3 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Auren Huce Haushi Book 3 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Teddy Category :  Complete Novels

Chapter   8 / 21

21K to 24K   out of 60.9K words

gajiya da jinta duk da tsohuwar Waqa ce.
Sun jima a ciki yana manne da ita tamkar masu bankwana da juna yayin rakiyar tafiya, Saida ya mula ya mule Dan kansa sannan ya gyara Mata rigarta ya mayar da rolling din ya bude ya fito Yana Jin duk kasala ta rufe shi.
wani daga cikin securities din ne ya nufo shi da sauri Yana gaishe shi, key din motar ya Mika Masa sannan ya zagayo ya bude Mata side din da take zaune ya karbi handbag dinta Yana riko hannunta ya fito da ita Bai tsaya ta amsa gaisuwar da wannan security din ke yi Mata ba suka nufi kofar da zata sada ka da main parlour na part din.
Numbers ya daddanna as usual irin na kofifin gidansa suka shige, an gyara parlourn tsab tamkar ba'ayi wata hidima a cikinsa ba,ko Ina sai kamshin turarikan wuta da freshnes na daki ke tashi. Steps din da yake sada mutum da bedrooms din gidan ya nufa turus Zahrar tayi tana Masa kallon neman Karin bayani a gurinsa, ganin ya tasarma shiga bedroom din Hajiya Inna yasa taja ta tsaya.
"Lafiya?".
Ya tambaya.
"Ba komai Bari na zauna ka shiga ka fada Mata munzo idan tayi izini saimu shiga Ina ganin Kamar hakan zefi ko?".
Kamar zece wani Abu sai Kuma ya fasa ya nufi kofar yayi knocking a hankali.
"Waye kuma da tsohon Daren Nan yake taba min kofa salon a Hana mutum barci cikin salama".
Jin tana mita Bata Kuma bada izinin shiga ba yasa ya tura kofar ya shiga, a zaune ya ganta tsakiyar gado da casbaha a hannunta, aje casbahar tayi tana Masa kallon mamaki.
"Kai Kuma lafiya? Meya futo dakai yanzu da wannan tsohon Daren ka baro yarinyar mutane a wannan gidan naka Mai Kama Dana narasa gaskiya ai wallahi Ina tausayin ta a cikin wannan gidan naka da bakwa lissafi kuke yin abu".
Zama yayi yana Dan kishingidawa kusa da ita.
"Maida wukar tare muke da ita cewa tayi nazo na Fara fada Miki kafin ta shigo ta gaisheki".
Rike Baki tayi tana kakabin abun.
"Wai Kai Dan Allah sai yaushe zaka girma ne? Duka yaushe akayi Daren da shashshawa zata Bata, yanzu Dan rashin mafadi shine ka Fara gwada Mata halinka na rashin Zama guri Daya ka jajibota da tsohon dare kuka rufo, idan Dan a gausheni ne Baga salula ba a kirani Mana sai an biyo dare da 'yar mutane, Naga alama ma haka Nan kake reto da ita baka da katabus".
"Meye kuma wani katabus ?".
"Ban sani ba Ni jeka ka shigo da ita ka barta ita kadai tunda ka fasa min dangi ka koresu Basu shirya tafiya ba ni na rasa wannan k'ark'abu mutum yana nasa gidan Amma ya hana na wasu su saka su sude sauran ma ka turasu hotel Kamar wasu 'yan bariki".
"Gida dai namu ne nida ke Dole a barmu mu wataya Ina son samun hutu ne a gidan ba Dole na sallami kowa ba a barmu mu sake".
"Ungu nan".
Ta watsa masa yatsunta biyar.
Bai bi ta kanta ba shiga daurewa kawai ya keyi abinda ke bijiro masa nema yake yafi karfin tunaninsa.
Tare suka shigo dakin da sallma Zahra ta shigo ta Dan tsuguna jikin gadon tana fadin "Hajiya Inna Ina yini?".
" Lafiya kalau zahara'u Kuna lafya dai ko? Ya Kuma bakunta? Taso ki zauna kusa Dani kinji ki daina wannan tsugun Nan bashi da ma'ana gurin 'ya mace".
Kafin ta yunkura ta tashi yayi wuf ya dagota ya zaunar kusa da Hajiyar Yana fadin.
"To Hajiya gata Nan na kawo ta Daman nayi Miki alkwarin bazan dawo ba saida ita to gata Nan itace ba wata ba yanzu Abu Daya ya rage Ina fatan kin tuna yanda mukayi dake a ranar da nabar gida".
Wani kallo take masa na neman Karin bayani.
"Wai me kake fada ne wace maganar mukayi da Kaine ni ba wani tunawa zanyi ba nasan dai maganar ita zahara'un dai tunda Kullum saika tisa min Kamar karatu".
"Ok good tunda shi Bai sille ba saura ma Zaki tuna sun a sannu".
Bed side locker dinta ya janyo ya dauki wani Abu ya zura a cikin aljihun trouser dinsa Yana Jin tana fadin
"Meye ka daukar min a Nan?'.
"Abinda na ajene na dauki kayana".
Taso mu tafi ya mikawa Zahra hannuwansa duka biyun saita noke tana kauda kai.
"Allah ya shirya wato wannan barin gidan babu abinda ka koyo sai rashin ta Ido, a gabana kake neman kwakume yarinya ba kunya Kota sisin kwabo".
"Haba wlh kina da matsala hannunta fa Zan Kama ta tashi shine zakice Wai Ina kwakumarta haba Dan Allah to Wai ba matata bace ne?".
Tsam Zahra tayi ta ta zuro kafarta taga idan ta tsaya sai su Bata kunya ba banza tunda taga da alama tasa tayi kaura ko Kuma da dalilinsa nayin hakan.
"Hajiya Saida safe".
Zahrar ta fad'a tana fucewa daga dakin ba tare data tsaya sauraren abinda Hajiyar zata fada ba.
"Allah ya kaimu kinji yarinyar kirki Mai Alkunya, Dan Allah kada ka lalata musu 'ya da rashin ta Ido kaga dai da alamar ita Bata da dabi'ar yaran zamanin Nan, kuje ka mayar da ita gida Dan Allah kada ka Kara fito da ita a Nan kusa sai abun ya Zama na magana tunda Amarya ce"..
""A'a mun Dade da abata kune dai take bakuwa a gurinku".
"Eh duk da hakan dai Amma ko me zaka fada Amarya ce dai".
Ze Kara magana ta daga Masa hannu "idan ka bawa Allah da manzo daraja ka wuce ku tafi dare nayi Ni Naga abinda ya isheni ka dauko yarinya daga gida ba gaira da Dan dalili kayi ta zuba Kamar tsohon famfon Daya lalace".
Har Zahra ta sauko cikin parlour tana mamakin yanda mahmud yake zuba zance, duk Ina miskilancin nasa yake? Ashe haka yake zuba zance idan yaso.Yana fitowa ya karaso inda take yana rike da handbag dinta, dagota yayi gaba dayanta ya shigar da ita jikinsa Yana sauke numfashi ta bude Baki zatayi magana ya hade bakinsu guri Daya ya zura hannunsa cikin rigarta Yana kaiwa da kawowa, ita fa yau ganinsa take Kamar wani mayunwacin zakin Daya samu nama dasun kebe ze Fara yamutsata.
Saida tsayuwar ta nemi ta gagare su sannan ya saurara Mata suna sauke numfashi a jajjere, tana jikinsa tayi lif ya nufi wata kofa ya dauko key ya bude Sai gasu a wata baranda Mai kama data gidan da suka zauna a sultan road sai dai wannan tafi waccen yawan filawoyi da karancin haske, wani part suka nufa data gani a rufe ya nufa yana ta layi Kamar Wanda ya bugu da kayan maye.
Suna shiga ciki zahra ta raina sauran gidajen data shiga wani irin parlour ne na Alfarma Wanda ya lashi millions of naira da gani anyi shi ne na musamman Basu zauna ba suka ratsa biyu irinsa sai dai banbancin kayan cikin ya tattaka steps ya Haye suka shige wani corridor Wanda aka kwatashi da wasu irin filawoyi masu azabar kyau sai wani irin sanyi da kamshi yake tashi a ciki ga wasu filawoyi an Zuba a kasan siririn carpet da akayi yi Masa hoto qananun heart a jiki,bedroom na farko ya saka hannu ya saka wasu numbers a jikin kofar take ta bada wani sound tare da wani slow music na larabawa da yayi welcoming dinsu, suna suka Kai cikin dakin Zahra ta wani zabura tana kwalalo idanu waje Kamar zasu fado kasa Dan tsabar mamakin abinda ta gani, da wani irin mamaki take kallonsa wani irin k'ayataccen smile yake sakar Mata Wanda ya karawa fuskarsa wani irin kyau da annuri na musamman, a hankali ya Fara matsowa kusa da ita Yana Mata irin kallon dake rikita Mata lissafi Wanda yake hanata sakat tun a wancen lokacin da yake hanata zuwa gaida Baba malam."are you surprised?".
Kai kawai ta iya gyada Masa, Dan da gaske ya kashe ta mamakinsa ba kadan ba.
"Dai dai kunnenta yayi magana Yana Dan rage tsawonsa "kada kiyi mamakin komai tunda Allah ya hadani dake nake bibiyarki tamkar rai da ajali, Kinga gadon Nan tun ranar da Kika ambata yayi Miki Ina ace naki ne, a ranar duk abinda ke cikin show room din ma Bai kwana a kasar ba Sameer ya aunosu Nigeria amma fa a under probability Dan harna fadawa Sameer ya bawa Abba matsayin gudunmawa ta kunyarsu kawai.Ashe duk juyin da akeyi wannan garar tawa ce".
Ya fada Yana Dan Jan cheeks dinta a hankali, kamota yayi ya nufi gadon da ita sai walainiya yakeyi ga wasu haske masu bada kaloli sai haskesu sujeyi a tsakiyar gadon an zuba wasu flowers masu kyau anyi zanen heart sai sunnan ta daga tsakiyar heart din, zaunar da ita yayi Yana kallonta.
"Alhamdulillahi bini'imatihi titummus salihat, precious na godewa Allah Daya bani ke a matsayin matar Aure badan tsimina ko dabarata ba sai Dan Rahamarsa wadda Bata karewa ga bayinsa gani a gabanki ki daure ki bani dukkan farin ciki nima na samu nutsuwa kamar saura mazaje ki tallafi rayuwata da dubun Alkhairinki kinji precious".
Ya fada Yana zame veil din da tayi rolling, dago kanta tayi tana kallonsa da narkakkun idanunta Wanda suka canza launi itama maganama ta kasa furta masa ko da harafi Daya ne da gaske ya kasheta da mamakinsa.
Zip din rigar ya zuge a hankali ya Fara kasa da ita farar bra din data saka ta bayyana sai Kuma wannan mayen kamshin ya cika Masa hanci Wanda tunda ya shaqa a jikinta ya Fara bijiro masa da wani irin feeling Wanda Bai taba jinsa ba to gashi yanzu bashi da shamaki dashi jikansa har rawa yake ya Fara Bata hot kisses tare da bin jikinta Yana mata wata irin shafa wadda ta gigita duniyar ta Saida ya cire Mata duk wani d'ar dake zuciyarta a Kan sex Dan ba karya yasan takan bida mutuniyar tun a baya dole take sallama Masa to bare yau da aka saka ta baza turaren birkito fitina Dan takanas ta Kano mummy Badi'a ta taho dashi daga katsinan maradi da sukaje wani wani biki taji ana zancensu shine ta siya saboda bikin autarsu da za'ayi, to Kuma saiga maganar mahmud din ta taso shine ta watsosu a jaka da nufin idan taga yarinyar tana da sanin ya kamata saita Bata tunda Ammin ta dan fada Mata marainiya ce gaba da baya to tasan wasu irinsu sai a hankali,to sai Kuma ta tarar da fiye da abinda masu iyayen a raye zasu Samu a tare da yarinyar dadin dad'awa ga nutsuwa ga kyau da kunya,sai taji gara ta Bata ta Kama mijinta a hannu taga yanda 'yan Mata ke farautarsa to gara a gyara can din yanda za'a cire Masa duk wani shaukin mace gaba Daya.
Da zafi zafi yake sattafata Dan da gaske ya kasa controlling din kansa duk ya gigice sai abubuwa yake Mata Wanda sun girmi karamar kwakwalwarta, Daya bayan Daya ya ringa cire kayan jikinta Yana jefarwa a Nan, Shima nasa ya shiga jefarwa a wahalce, ya taba wani guri jikin gadon hasken ya ragu sannna wani Abu kamar net yayi musu runfa tare da feso musu turare mai tsadedden kamshi blanket ya janyo ya tufesu Yana cigaba da ruda Mata jiki sai Nishi take fitarwa a jajjere ta rasa inda zata Kama, Bata San lokacin Daya kamo kansa ba tana shafawa a hankali, ita kanta mamakin kanta da kanta take yanzu babu wannan mahaukacin tsoron da yake cika Mata zuciya.
Saida ya tabbatar babu sauran kwari da shakkarsa da tsoro a jikinta ta ladaftu iya ladaftuwa, sannna ba zato taji Yana jero addu'ar da Annabi Alaihis Salam yayi koyi da akayi idan za'a kusanci iyali, sai lokacin ta Dan dawo hayyacinta Amma bature yana ce, It is too late to cry.
Gadan gadan ya doshi hanyar wani iri tsuma jikinta ya Kama tana Kiran sunansa tana masa magiyar ya Bari, amma yayi nisa a duniyar da Bai taba shiga ba ko tunanin da akwai irinta ba shi kansa abin neman fin qarfinsa yake baya gane yaren da take Masa ko kadan Jin kukan nata da magiya sai kiran Ammah take ba k'ak'k'autawa ji yake kamar tana Kara Masa azama ne da shaukin abinda yakeyi, Jin zata raunana Masa zuciya yasa ya hade bakinsu guri Daya sai ruwan hawayene ke ambakiya Yana gudu a kumatunta.
Sam bayaji baya gani shi kansa a rikice yake ga wani irin tsumar sanyi da jikinsa ya Fara lokacin daya samu kansa, a hankali ya mirgina gefenta Yana sauke numfashi da sauri da sauri ga wani Zazzabi Daya taso masa lokaci daya.
Da kyar ya iya janyo jikinsa ya rungumo ta jikinsa sai yaji jikin ya saki tamkar Bata da rai, ai Nan da Nan ya kunna hasken daya gauraye dakin jikinsa na Kara daukar rawar sanyin, abunda ya Fara gani shiya daga Masa hankali, Bai San lokacin daya dauketa ba cak ya nufi toilet da ita ya sakata cikin bathtub ya sakar musu rawa a kansu Yana jijjigata tare da Kiran sunanta a kidime Yana fadin.
"Sorry! Precious I am very sorry ki tashi bazan karaba pls".
Saida ruwan ya ratsata ta saki wata ajiyar zuciya tare da sakin siririn kuka tana Kiran "Ammah! Wayyo Ammah Kice Masa ya Bari Dan Allah".

Dagota yayi ze sakata a jikinsa ta saka wani uban Kara tana rike shi tare da fadin.
"Wayyo Allah na ciwoooo.... Zafi nakeji".
"Ya Salam!!!".
Ya fada cikin tashin hankali, kirjinta ya kalla yaga yayi wani irin ja.
Saida ya sakata a ruwan zafi sau kusan uku sannan yayi wankan ibada har lokacin Zazzabi ne a jikinsa sosai Amma ganin yanda nata jikin yake sai yaji nasa shafar Mai ne da kyar ta iya wankan ya daukota, akan sofa ya kwantar da ita daga ita sai towel a jikinta hawaye kuwa ba'a magana sai sauke ajiyar zuciya take.
Bedsheet din gadon ya yaye yaje ya jefa a washing machine ya dawo, duk ya rude ya rasa Yaya zeyi da ita ba zato ya tsinkayo Kiran sallar farko.
Shima ga Zazzabi ya rufe shi sosai.

*_ AUREN HUCE HAUSHI_*

AISHAT ISAH MUSAH

(Maman Fateemah)

09061432330

08055362975



Page 86.

........... Da kyar ya lallabata sukayi sallah sai kananun koke-koke take masa, cak ya daukota ya Dora a gadon Yana cire mata hijab din daya saka mata, cikin jikinsa ya sakata yana Dan shafa bayanta a hankali tana ta sauke ajiyar zuciya, duk ta dagula masa lissafi Dan shi kansa dauriya ce kawai kada ayi haihuwar guzuma 'ya kwance uwa kwance, dan zazzabin jikinsa Shima k'aruwa yakeyi, sunanta ya Kira very softly,Bata amsa ba sai Kara shiga jikinsa da tayi tana Dan rawar sanyi tare da rik'e hannunsa tana cije lips dinta na kasa
"Pls... precious forgive me,you make me lose my control, iam so lucky to have you... Precious you're special, i love every part of you, every time with you is specia I love you.. Ilove you with all my heart..
Kiran Daya shigo wayarsa shiya dakatar dashi daga abinda yayi niyyar fada.
"Kizo Dan Allah Ina mabera sabon parta din Nan, da fatan Kinga text message dina?".
"Eh na gani gamu munzo da doctor zainab din Saida na biya na daukota motarta ce taqi tashi".

"Ok, ku shigo kawai kofar a bude take".
Rigar jikinta ya gyara Mata, sannan ya tattare gashin ya saka masa band ya hade shi a tsakiya ya sakeshi baya. Kalamansa sun tsaya Mata a zuciyarta, mamakinsa ya girmama a gurinta idan ta kalleshi sai taga Kamar bashi bane totally ya canza mata, wani sabon Mahmud take gani ba ainishin wanda ta sani ba.
Suna daf da karasawa kofar da zata sada ka da babban parlourn suka tsinkayo muryar Hajiya Inna tana fadin. "Kai su wanene haka da asubar fari suka shigo min gida babu sanarwa? me zakuyi a Nan? to babu kowa a cikinsa da kuka nufa kuna ta sauri Kamar masu amsa Kiran fada, ai Ina Jin karan shigowar mota na leko Naga kun nufo Nan yasa na fito bansan mahalukin Daya bude min kofar bama" .ta karasa fada tana kusanto su Aishat din.
Dr zainab ce ta gaisheta, sai lokacin ta gane doctor din tunda itace family doctor dinsu.
"A'a likita lafiya Kika zo Mana da sanyin asuba nan Ina ga kinyi makuwa kuwa ai Nan babu kowa kinibibin ne yasa aka gina shi kawai Dan fariya, yo inba fariya ba yaushe za'a kashe irin wanan dukiya a banza".
Aishat ce ta matso tana fadin.
"Dan Allah Inna ki koma ki kwanta mune ba wasu baqin Ido ba, zamu shigo gurinki yanzu wani uziri ne ya kawo mu, doctor Bismillah".
Tsaye Hajiya innar tayi tana kallon Aishar tana ayyana wani Abu a cikin ranta.
"Shatu, waye babu lafiya a gidan nawa Wanda ni ban sani ba saike da kike wata unguwar Kika sani?".
"Dan Allah ki barta muje daga baya nayi Miki bayani".
Ta nufi kofar doctor zainab na biye da ita da sauri, ai itama hajiya Bata tsaya neman wata maganar ba ta rufa musu baya tana fadin. "Muje Naga ikon Allah, tunda abun ya Zama na Qumbiya-Qumbiya Kuma".
Suna shiga dukkansu Saida suka girgiza da ganin yanda aka qawata part din ba qananun kudi aka narkar ba a cikinsa, cikin corridor din ta nufa Kamar yanda ya fada Mata a hankali tayi knocking daga ciki ya Basu Umarnin shigowa.
"Masha Allah!!"
Abinda bakinsu furta kenan lokacin da suka shiga da sallama, saboda babu Qarya ko Mai hassadar mutum saiya yaba bedroom din Nan, suna Kan gadon tana jikinsa, da sauri Hajiya Inna ta natso tana fadin "me Zan gani Mahmudu? Daman Baku tafi ba a nan kuka kwana? Ikon Allah meya sameta Naga lfy-lfy mukayi sallama daku".
Dan dafe kansa yayi Wanda ke Sara Masa, ya dago idanunsa Yana kallon Aishat da alamar tuhuma a cikinsu.
Basarwa tayi tasan dai maganar Daya ce meyasa ta tado Hajiya Inna, ita Kuma tasan karambaninta ne yasa ta fito Kuma tasan ba komawa zatayi ba shi yasa ta rabu da ita kawai.
Doctor ce ta matsa suna gaisawa da Mahmud Wanda har lokacin kanzil Bai cewa Hajiya Inna ba.
"Lfy kalau doctor".
Ya amsa gaisuwar,Zahra kuwa lif tayi ta rufe idanunta Kamar me barci Dan ji tayi bazata iya hada Ido da Hajiyar ba.
'Yallabai ku dan bamu guri na dubata ko".
Kanta ya zame daga kan cinyarsa ya mike Yana fadin "ok doctor Dan Allah a dubata sosai jikinta yayi zafi da yawa, muje ki fada min meya fito dake

8 / 21