Advertisements
Chapter 1 Reading BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon

Author :  Maimoon Category :  Complete Novels

Chapter   1 / 11

1 to 3K   out of 31.4K words

ÿþ BANI DA HUJJA!!

By Maimoon

BISMILLAHIRRAHMANNIRRAHEEM

Godiya ga Allah buwayi gagara misali da ya sake bani damar dawo muku da sabuwar littafina mai

suna BANI DA HUJJA!!

"Kamar yadda tafiyar TANGLED HEARTS (RUŠAŠŠUN ZU˜ATA) ta kasance smooth and full of wonderful memories, ina fatan BANI DA HUJJA ma zai samu matsuguni a cikin zukatanmu gabaki"

Waya daga ni har ku.

"To ga dai BANI DA HUJJA nan. Allah Ubangiji ya sa yadda muka fara lafiya, mu ™ar™are lafiya."

#ARYAAN UMAR TURAKI

#SALWA AMEENU TURAKI #FAMILY SAGA

1.

"A hankali, cikin nutsuwa ya ke sau™owa daga benen, but at the same time cikin kuzari da"

"taku irin na cikakkun mazaje, that confident masculine stride of a man da ya san worth Winsa."

"™arasowa falon yayi, ba tare da ya ko kalli sashen da suke tsaye cirko cirko ba yayi wucewar sa ya buWe ™ofar palourn ya fice kamar bai gansu ba ko bai san da su a palourn ba, da idanu duk suka bisa kowa da irin abinda ya ke sa™awa a zuciyarsa gabaki Wayansu Sacin rai ya bayyana ™arara akan fuskokinsu, har ya fito babban farfajiyar gidan da akayi parking motoci na alfarma guda 2 banda nasa da ke usual spot din da yake parking a gidan, direct motar tasa ya nufa mai matu™ar kyau da tsada ya buWe motar ya shiga sannan ya maida murfin ya rufe tare da sau™e gajeren ajiyar zuciya, whatever emotions he was carrying, he wasnt ready to share it with the world ya dannesa a cikin ™irjinsa, har lokacin ba'a iya ganin furkarsa, bare asalin yanayin da fuskar ke ciki, saboda p-cap din da ke kansa, da kuma shade Win idanunsa, sannan ga nose mask Win da ya sa ya"

toshe hancinsa da bakinsa.

"A hankali ya soma driving har ya fice a gidan bayan mai gadi ya wangale masa gate Win, ya cilla motar titi, tafiyar da baifi ta minti ashirin ba, ta kawo sa ™ofar wani restaurant, wanda daga samansa aka rubuta Amaira Restaurant and co, sauka yayi tare da nufar ciki kai tsaye yana tafiya a nutse, ™ananun kaya ne a jikinsa as usual dan kafin ka gansa da manyan kaya zaka daWe he s"

"always simple on ™ananun kaya, mostly ma white ko kuma black shirt,"

"cikin sauri wani ma'aikaci da ke sanye cikin uniform na ma'aikatan wajen ya ™araso wajensa, ya gaishesa tare da mi™a masa wata leda at the same time yana mamakin shigowarsa ciki da kansa yau kuma, dan on normal days yana isowa yake kira a kai masa har mota."

"karSa yayi bayan ya amsa gaisuwar ciki ciki, ba lallai wanda yayi gaisuwar ma yaji amsar ba ya"

"juya ya fice a wajen ba tareda ya sake ce masa komai ba, shi dai ya bisa da kallo kawai."

"Motar ya koma ya shiga ya tada ya bar wajen, sai da yayi tafiya a™alla ta mintuna ashirin zuwa ashirin da biyar kafin yayi parking a ™ofar wani ™aramin gida Wan madaidaici mai kyau, sauka yayi ya tura gate Win kasancewar babu mai gadi, sannan ya dawo ya shigar da motarsa, ya maida gate Win ya rufe, ledan ya Wauka sannan ya rufe motar ya nufi hanyar shiga cikin gidan kai tsaye, a bakin ™ofar falon ya tsaya ya ciro makulli a aljihunsa ya buWe kofar ya nufi cikin falon da ke da duhu kasancewar labulayen Wakin masu kauri duka a sake suke, karasawa yayi ba tare da ya kunna fitila ba, har ya kai tsakiyar falon, kafin ya ciro wayarsa tare da kunna haske, Wakuna biyu ne a cikin falon dake kallon juna, ™arasawa yayi kai tsaye jikin Waya daga cikin Wakunan, ya buWe ™ofar Wakin ya zura kafafunsa ciki, yana haskawa da fitilar wayarsa kasancewar nan Win ma"

ba hasken kirki

Sai da kalli labulayen Wakin da suke sake suma kafin ya Hasketa da fitila yana kallonta ba tare da ya ™arasa cikin Wakin sosai ba yana tsaye daga bakin ™ofa ya harWe hannunsa a ™irji girarsa a ha

We.

"A zaune take a gefen gado, ta sanya kanta a tsakanin kafafunta, kanta babu Wankwali, kasancewar ta haWa kai da gwuiwa ne ya Sanya gashinta ya sau™o ya rufe fuskarta har yana taSa gwuiwarta,"

"baka iya ganin furkarta sam, saboda irin zaman da tayi a cikin duhun Wakin."

"second 5 yayi yana kallonta then as if forced ya ˜arasa cikin Wakin ya tsaya akanta yana cigaba da kallonta, idanunsa suka sau™a akan hularta da hijab Winta da ta ajiye a gefenta, juyawa kawai yayi ba tare da yace komai ba ya fice a Wakin, kusan mintuna 3 da fitarsa sai ga hasken wutan lantarki ya gauraye ko ina na gidan ya dawo cikin Wakin still with his nose mask and shades on"

yace

"""ke"""

"bata Wago ba, kuma bata da niyyar Wagowar bare ta kulashi, sai kuka da take ™asa ™asa, bai sake tanka mata ba ya ajiye ledan hannunsa dake Wauke da take away Win abinci a bedside daga haka ya nufi ™ofa, a hankali ta buWe idanunta ta Wagosu daga gwuiwarta da ta kifa ta bisa da kallo idanunta duk sun kumbure saboda kuka, she couldnt believe he is leaving again, sake tafiya zaiyi yanzu ya barta a wajennan?, ta tura baki tana binsa da kallo da manyan idanunta da ke tsiyayar da hawaye, ita babban damuwarta ma yanzu ta san sai ya kashe power Win gidan kafin ya tafi, ta shiga uku, gashi yamma ya soma yi sosai dan its past 4, har ya fice a Wakin kafin ta kalli hularta da hijab Winta da tayi sallar la asar da shi, mi™ewa tayi ta sau™a daga kan gadon ta wuce toilet idanunta na sake cikowa da hawayen takaici da ba™in ciki, gabaki Waya duk wani baki da tsiwa nata ya mutu murus kamar ba ita ba, wanke fuskarta tayi ta wanko hannunta tana kallon"

"fingers Winta that are so fyn and fragile yadda ruwa ke zuba a tsakaninsu a ™ar™ashin tap Win,"

"kafin ta cire su under tap Win ta fito cikin Wakin tana tafiya a hankali kamar mara bone sanin har yanzu yana gidan bai tafi ba tunda ga wuta nan bai kashe ba, dan punishment Win da yake mata shine kashe wutan gidan gabaki Waya idan zai fita duk da yadda take da mugun tsoro kamar farar kura haka take zama ita kaWai kamar mayya gashi ya ™i bata wayarta, wannan punishment"

Winnasa scares her more than anything.

"™aramin ™ugi da cikinta yayi yasa ta dafe shi a hankali, ba ™aramin yunwa take ji ba don abincin safe da ya kawo mata da tayi taurin kai ta ™i ci Waukewa yayi ya tafi da shi bayan uban aikin gyaran gida da ya saka ta, bata da zaSi than ta ci wannan Win yanzu, ta ™arasa gefen bed ta zauna ta ja abincin ta soma ci hawaye na sake cikowa idanunta, sam ba abinda take so bane a takeaway Win, kaWan ta ci ta sha ruwa da ke ciki ta sake jingina da gado tana matsar hawaye, kamar kuma wadda aka tsikara ta saka kuka tana shure shure akan gadon, gabaki Waya ji take kamar ba ita ba, kwata kwata bata jin daWin rayuwarta, duk duniya bata jin akwai wanda ya"

"tsaneta irinsa, kuka ta dinga rairawa kamar an aiko ta ne dama ta yi shi tana yi tana kiran Daddy."

Yana jinta daga kwance da yake a dogon kujera a palour yana danna wayarsa amma ko kallon

"hanyar ™ofar Wakin baiyi ba, jin kukan ya ishe shi ya sa ya mi™e ya fice a falon tare da rufe gidan gabaWaya this time around bai kashe wutan gidan ba ya shige motarsa ya bar unguwar gabaki Waya ya nufi gidansa."

"Parking yayi a space ya buWe motar ya sau™o bayan ya kashe ta ya nufi cikin gidan yana sake tamke fuska ganin har sannan motocinsu na nan a farfajiyar gidan alamar basu tafi ba suna nan suna jiran dawowarsa, gabaWaya shi sam ya ma manta da ya barsu a gidan ba don motocinsu da"

ya gani a farfajiyar ba har sannan alamun suna gidan shi wallahi ya mance da su.

"a falo ya same su, ga baki Wayan su fuskarsu babu yabo babu fallasa, infact zunzurutun Sacin rai"

ne ma a kwance akan duka fuskokinsu.

"Ciki ciki yayi sallama, ta yadda bayi da tabbacin wani acikin su ya ji shi, bai bi ta kansu ba ya nufi"

sama.

"""Aryan! "

"Ya ji an faWa a bayansa wanda yana da ya™inin cousin brother Winsa hamza ne, ba tareda ya bi"

"takan hamzan ba ya sake cigaba da tafiya, uncle Ameenu ya sha gabansa yana faWin"

"""Ba ka ji kiran da yayanka ya maka bane? Ko bai kai ya dakatar da kai ba?, iyakar mu kake so ka"

"nuna mana kamar yadda ka saba? Ina tambayar ka?"" ya faWa tare da saka hannu ya hankaWa kafaW ar sa, ko gezau bai yi ba, sai idanunsa da suka soma kaWawa daga farare tass suna surkawa da ja dan yanzu babu shades a idanunsa tun kan ya shigo ya cire shi, ya sau™e idanunnasa ™asa ya ™i ya kalleshi, Uncle muhammad da ke tsaye gefe shima ransa a Sace ya karSe da faWin"

"""Me ka mayar da mu ? mutanen banza? Kiran duniya an maka ka™i Waukar waya, mu tako Muzo"

"wajenka takanas amma dan raini da wula™anci ka sauko ka ganmu, sai ka fita ba tare da kace"

"uffan ba, sannan ka dawo zaka sake hayewa sama, wato ga ´an iska koh? Kai waye, me kake jin"

kanka? Me kake ta™ama da shi? Yaushe ma aka haifeka Aryan?

Uncle Muhammad ya ™arasa faWa ransa a mugun Sace dan ba ™aramin zafi abin ya masa ba.

"Har lokacin bai da alaman zai furta wata kalma, sai ma lumshe idanunsa da yayi yanajin wani"

mugun raWaWi a zuciyarsa

Hamza ne yayi ™wafa yana kallon mahaifinsa uncle muhammad ya ce

"""Dad ka gani koh? na faWa maka wallahi ba zai ce muku ™ala ba, uwarsa ce ta koya masa duk wannan halin gaba Waya, yaro an koya masa raini da rashin girmama na gaba da shi, ba iya mu"

"yayunsa ba har ku iyayensa, mara tarbiyya kawai"""

"ya faWa yana huci tare da kallon sa har lokacin yana tsaye ™i™am, sai dai wannan karan yayi"

"folding hannayensa a ™irji yana sauraron duk abinda suke cewa, jin Hamza ya ambaci umminsa yasa ya Wago idanunsa ya dube sa,"

"""™arya yayi ne? Kake kallonsa da waWannan idanunnaka maye? Ko ™arya ya mata ne? "

"Uncle Ameenu ya faWa yana kallonshi , a yanda idanunshi suka kaWa sukayi ja a lokacin zai tabbatar maka da ranshi ne yake Saci da tafasa a ™ar™ashin ™irjinsa amma duk da haka bashi da"

niyyar cewa komai.

cikin jin daWin zai tanka ganin reaction Winsa Hamza ya sake faWin

"""Oh sorry, the mistress ya kamata ince, dan na tabbata tana can tana abinda ta saba, ta gagara"

"zaman aure!, matar da ke zaman kanta, waya sani ko kaima abinda kake yi kenan, ka biyo footstep"

"Winta shiyasa ka keSe kanka, ka rabu da family house ka dawo gidanka kai kaWai """

"Kasa ™arasawa yayi jin numfashin shi na shirin rabuwa da gangar jikinsa, sakamakon wani irin fizgosa da yayi ya buga da bango ya bishi ya sha™e da iya ™arfinsa, zuciyarsa har wani racing take yi, nose mask Win da ya sa ya toshe fuskarsa da shi ya zame ya dawo ™asan wuyansa, cikin idanun Hamza yake kalla kamar yadda shima yake kallon nasa da idanunsa da ya zaro waje"

sakamakon sha™ar da ya masa.

In a very shaky voice ya buWe baki yana cigaba da kallon Hamza cike da warning yana ™ara sha™

esa da iya ™arfinsa yace

" Don't you dare, stay within ur limit......"" Sai kuma ya kasa ™arasawa ya cije lips Winsa kawai yana haWiye wani irin takaici da ya taso masa yana kallon idanun hamza da suka soma kaWawa, Hamza da yaji ™amshin lahira, idanunsa duk sun firfito waje gabaki Waya ga wani yawu da yake ji na taruwa a ma™ogoronsa da ya kasa haWiyewa, ya saka hannayensa biyu ya rirri™e hannunsa"

dake wuyansa yana ™o™arin cirewa amma ya kasa.

"""Aryaan!!"" uncle Ameenu da uncle muhammad da ya ga ana ™o™arin hallaka masa Wa suka shiga"

kiran sunan sa ganin kamar baya cikin hayyacinsa sai sake tightening sha™ar yake yi

"""kashe shi zaka yi? Baka da hankali ne Aryaan?, ka sake shi na ce! "

"sam babu alamar ma yana jin su dan yanda yake sake sha™e Hamza da gini, da ™yar suka iya raba shi da wuyan Hamza da shima ke iya ™o™arinsa ganin ya ™waci kansa a hannunsa amma ya hanasa ™wa™™waron motsi saboda yadda yayi cornering Winsa a jikin bango, zuwa lokacin ™o™ arin shurawa kawai yake idanunsa duk sunyi jajir, sai ™o™arin dambe yake da shi amma ya™i bashi space da damar yin hakan."

"wani wawan mari uncle Ameenu ya sau™e ma Aryan a fuska, yana faWin"

" lallai wuyanka ya isa yanka Aryaan, la shakka Asiya ce uwarka, to bari kaji ni da kyau ka faro"

"abinda bazaka iya karasashi ba Aryaan, ka jira hukuncin wannan abin da ka aikata, abin kuma da ya kawo mu dama bai wuce sanar maka da cewa mun baka nan da watanni da basu haura 2 ba ka nemo mata muyi maka aure ko kuma kaga mata a gidannan a cikin dangin da kake gudu, dan wallahi baka isa kana yawo kana abinda ka ga dama da yaran mutane a garinnan ba yana dawowa kunnenmu kana Sata mana suna ba, da darajarmu da mutuncinmu a garinnan, baka isa ba, idan mu baka jin tsoronmu sannan baka Wauke mu a bakin komai ba ka raina mu baka ganin mutuncinmu, to tabbass zaka ji kira daga mai kankat wato mahaifinka UMAR kuma na tabbata kasan haduwarku da shi, dan gwara mu da ka raina a kansa, haduwarka da shi ba zai maka daWi"

"ba mara mutuncin yaro, Wan iska "

"Daga haka ya kama hannun Hamza da uncle Muhammad ke bama ruwa ko ta kansu bai bi ba,"

idanunsa sunyi jajir suka fice a gidan gabaki Wayansu suka barshi nan tsaye yana huci da sau™e ajiyar numfashi.

#banidahujja

#Maimoon 09041426598

BANI DA HUJJA!!

2.

Iskar da ya cika bakinsa ya furzar cikin matu™ar ™unar rai yana cigaba da bin ™ofar da suka fita

da kallo.

Two months? Is this a joke? Mata a wata biyu? wannan ma ai ba mai yiwuwa bane kamar wani

"shirin film, a ta ina zai nemo matar a wata biyu kacal, infact shi bai ma shirya zama tied to ko wace mace yanzu ba at all, baya bu™atar aure kwata kwata a rayuwarsa a yanzu, juyawa yayi ya wuce sama jikinsa har tsuma yake."

"""Yaya UMAR baka ga abinda Wanka ya mana ba, wallahi ko kare bazai ci ba, tabbass yaron nan shaiWani ne fiye da yanda muka yi zato, bashi da mutunci bashi da tarbiyya sannan bashi da hankali"" Uncle Aminu ya faWa yana huci, uncle muhammad da shima ranshi har sannan ke Sace"

ya karSe da faWin

"""Kai ba ma wannan ba, ka ga dukan da ya ma Hamza?ya sha™eshi yana neman kashe shi kawai dan ya faWa masa gaskiya, gashi nan duk wuyansa yayi

1 / 11