Advertisements
Chapter 4 Reading BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon

Author :  Maimoon Category :  Complete Novels

Chapter   4 / 11

9K to 12K   out of 31.4K words

are we doing here yana tura ™ofar palourn yace

 Sayar da kai na zo yi Ameen yayi murmushi yana binshi ciki

 Wane kai

" To sa wasa ya ™arasa yana kallon labulayen palourn that are hanged ya ™arasa kujera ya zauna yana kallon Ameen da ke ™are ma madaidaicin palourn kallo, buWe ™ofar kitchen Win da ke cikin palourn akayi, kwata kwata bata lura da Ameen ba, dan straight kujerar da yake yawan zama idan ya zo ta kalla jin motsi a palourn, suka kuwa haWa ido da shi, da gudu ta wuce Wakinta hannunta ri™e da ruwan gora kanta ba Wankwali, Ameen da ya daskare a inda yake tsaye ya kalli hanyar da ta bi da kallo kafin ya mayarda kallonsa kan Aryaan dan he seriously couldnt believe his eyes, Aryaan yayi kamar bai san shi yake kallo ba sai ma wayarsa da ya fara dannawa, nufar Wakin da ta rufe Ameen yayi dan bai gama yarda da abinda ya gani ba ko dai idonsa ke masa gizo? To ko Aneela ce a gidannan Win idanunsa ke nuna masa wata daban da ya tabbata babu dai abinda zai kawota nan Win, Aryaan ya bishi da kallo ta ™asan glasses Winsa har ya tura ™ofar Wakin da ta shiga, a tsaye ya ganta a tsakiyar Wakin ri™e da ruwan tana kallon ™ofa kamar mai expecting shigowar wani, suna haWa ido da Ameen ta wani zaro ido tayi cilli da goran ruwan ta nufosa a guje ta shige jikinsa ta rungumesa ta fashe da sabon kuka, gyaWa kai kawai Ameen yake still in shock"

yace

" SALWA!? Ajiyar zuciyar kuka kawai take sau™ewa ta™i ta amsa, ya Wagota daga jikinsa yana"

kallonta yace

 Me kike yi anan? What happened to morocco? Birthday Win kenan? ShagwaSe fuska ta kuma

yi tana kallonsa a shagwaSe tace

" I never went tana faWa wasu hawaye na rige rige a kumatunta, ya gyaWa kai kawai yana lissafa"

"irin tsantsar rashin gudun zuciya da gudun magana irin na Aryaan, shi yanzu idan ba tsantsan nema wa kai fitina ba ko da kudi aka ce ya shiga harkar yar uncle Ameenu sai ya shiga? ba ™ aramin mamaki abin ya bashi ba har hakan ya nuna ™arara a fuskarsa, sake zuwa tayi zata shige jikinsa ya ri™e hannunta yana kallon face Winta da duk ya kumbura tsabar kuka, to dama mai neman kuka ne aka jefe shi da kashin awaki, salwa on normal days ma ya take da kuka bare kuma an taSa ta, ya dinga kallon face Winta lost in thought, har wata rama tayi fuskarta look somehow"

ko dan kukanne kasancewarta fara sai fuskar tayi ja ta Wan kumbura. Cire hannunshi yayi a nata

"ya juya ya nufi palour ransa a matu™ar Sace sai dai wayam ya samu palourn babu ko mai kama da Aryaan, yayi ™wafa a hankali ya juya yana kallon salwa da ta biyo shi palourn tana share ido har sannan kanta ba ko Wankwali, ™ofa ya nufa ganin zata biyo sa a haka ya dakata yana kallonta"

yace

 Je ki Wauko veil Winki

" Babu sai dai hijab ta faWa tana kallonsa, gyaWa mata kai yayi yace"

" Je ki Wauko yi sauri juyawa tayi walking slowly ta tafi Wakin, hijab Winta da Aryaan ne ya"

"kawo mata su guda biyu take sallah da su ta Wauko guda Waya ba tare da ta kula akwatin kananun kayan da ta kwasa that she was suppose to travel to morocco da shi ba ta fito a Wakin, Ameen ya kalle ta ganin ta sako hijab Win har yana jan ™asa ya nufi ™ofa, bin bayansa tayi tana"

tattare hijab Win kamar zata faWi tace

" Yaya i dont want to wear this bai kulata ba har suka fito haraba, ta ja ta tsaya tana kallonsa"

"har ya buWe gate ya le™a yana kallon inda suka yi parking Wazu amma babu motar, ya ri™e kunkumi kawai yana kallon wajen, bai san sanda ya furta  wow! Ba, da ya Wauki mota ya barsa da ita anan me yake nufi kenan? Ya juya ya kalli salwa da ta haWa rai ta Sata fuska harda tura baki,"

ranshi yaji yana ™ara Saci yana kallonta yace

 Zo ki wuce mana ta soma takowa tana ri™e hijab Win tace

 Yaya wai da wannan abin zan je har gida? Wani harara ya galla mata bai kulata ba ya kama

"hannunta ganin ta iso shi ya soma tafiya da ita, binsa kawai take tana tattare hijab Win da ke jan ™asa kamar zata faWi banda hawaye babu abinda take yi ganin yadda mutanen unguwan suke kallonsu, sai da suka iso titi kafin ya sake hannunta ya fara ™o™arin tare abin hawa yana laluba aljihunsa yaji ko yana tare da wallet Winsa amma babu kamar yanda ya bar wayarsa a mota haka ya bar wallet Win ma, kallon keken da ya tsaya a gabansu tayi in disbelieve kafin ta kalli Ameen da"

sauri tace

 I dont understand? Meyasa bazamu shiga mota ba? Ni gaskiya bazan shiga abinnan ba me

keke ya wani kalleta daga sama har ™asa kafin ya ja tsaki kawai ya ja kekensa yayi gaba tun

"kafin ma Ameen yayi magana, Ameen ya bishi da kallo sai kuma ya kalleta, tayi murmushi tace"

 All this poor people and short temper

" Tunda kin kore shi sai ki tare wani, where s your phone? "

Tura baki tayi tace  shima ya ™wace

"Ameen ya gyaWa kai kawai yana sake ™o™arin tare wani keke,"

 Yaya pls mu shiga mota

" Kina da kudin motan? Shiru tayi tana kallonsa, ya kama keke ya shiga bayan ya tsaya yana faW"

"a masa inda zasu, kallonta yayi ganin tana tsaye yace"

 Kina Sata mana lokaci ko in tafi in barki ne? Ganin still tana tsaye yace

 Me keke mu je me keke ya tayar kuwa zai tafi da sauri tace

 Wait.. kamar zata yi kuka ta shiga kusa da Ameen tana zama a Wosane kamar ta zauna akan

"™aya, mai keke dai ya ja kekensa yayi gaba bai tanka su ba, sai a lokacin Al ameen ya kalleta yace"

 Tun yaushe ne kike nan Win ta kwantar da kanta a shoulder Winsa tace

" Nace maka i never went to morocco yaya Ameen, ai wallahi Allah ya isa na, abinda ya fi bani"

"haushi ma wayata, Raliya will kill me, haka zata ce fake promise na mata banje birthday Winta ba bayan we planned everything together, ai bazan taSa yafe masa ba ko kabarinsa yana balbali da"

wuta

" Keee&  Ameen ya dakatar da ita yana dariya, ta tashi zaune da kyau tana kallonsa tace"

 Its not funny yaya Ameen

" Its not daddy s princess ya faWa yana jan hancinta, sake mayarda kanta tayi kafaWarsa ta"

"kwantar tana kallon hanya, Allah Allah take su iso gida."

tun kafin su iso road block Win da zai sada su da estate Winsu me keke yace

 Ba ma ™arasawa can fa kallon salwa Ameen yayi ta wani zaro ido tana kallonsa tace

 da ™afa? Duk soldiers Wincan su ganni a haka da wannan abin?no pls yaya ta faWa tana

"nuna masa hijab Win jikinta, ajiyar zuciya ya sauke ya kalli me keke da harya ja ya tsaya yace"

 Dont worry muje zan musu magana

" Toh oga me keke ya faWa yana sake tada keken ya nufi sojojin, tasowa sukayi suka nufosa"

"ganin wajen ya tunkaro suna daka masa tsawa, Al ameen ya le™o daga ciki da murmushi a fuskarsa yace"

 Sorry its me cikin fara a da girmama juna suka gaisa ya faWa musu he s going in with the me

"keke, hakan yasa suka basu hanya ita dai salwa haWa rai tayi tana kallonsu ™asa ™asa har suka wuce, ko da suka zo gate Winma sammakal sai da ya sake musu magana kafin suka buWe, me keke ya shigar da su har ™ofar  Ameena wazeer turaki yana yaba yanda masu kuWi suke sha aninsu"

"ji wani gida dan Allah, yana gama parking salwa ta sau™a shima Ameen haka, ganin zata nufi gate"

"Win gidansu da ke kallon na su Ameen Win, Ameen yayi saurin ri™o hannunta tare da yafito mai"

"gadin gate Winsu da Wayan hannun ganin ya le™o jin keke a ™ofar part Win abinda bai taSa ji ba,"

 Lawal bashi kuWinshi pls idan akwai cash jikinka da sauri ya fito yana faWin

 Akwai ranka ya daWe shi kuma ya ja hannun Salwa zuwa cikin gidansu dan ko giyar wake ya

"sha yanzu bazai bari Salwa ta tafi gidansu a haka ba, Babanta ya ganta a haka su shiga uku."

A palour ya tarar da Mami da yaranta Lailerh da Siyama suna kallo duk suka Waga kai suna

"kallonsa kafin su kalli Salwa da ta sha hijab, mi™ewa zaune su siyama sukayi har suna haWa baki wajen faWin"

 SALWA!!

#Banidahujja

#Maimoon 09041426598

https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

BANI DA HUJJAH

5.

"Tana tsane gashin kanta da ta wanke shi sosai ba kaWan ba ta fito daga toilet, baby pink towel W aure a chest Winta, very fair skin Winta sai glowing yake, ta zauna a gaban dresser tana ™arema Wakinsu siyama da su kansu su siyama Win kallo, Wakinsu siyama babba ne sosai kuma kasancewar su masu banbancin ra ayi akan komai yasa Wakin ya zama kamar wanda akayi splitting gida biyu, ko wacce da side Winta with her bed da study area Winta, kasancewar lailerh is more girly yasa gefenta nuna hakan, sashinta sai ya kasance is more aesthetic dan har ™aramin vanity table take da shi a gefenta cike da skin cares Winta da perfumes kamar mai sayar da su, itama gefen siyama tana da same table amma nata laptop Winta da notebooks da frames na motivational quotes ne akai, kai kana kallo kai tsaye zaka gane cewa ita siyama is a bookworm ita kuma lailerh soft girl life, sai dai duk da haka same dresser da siff suke sharing, Lailerh da tayi"

tagumi akan gadonta tana kallon Salwa tace

 Wai bazaki faWa mana what happened ba

" Eh!, bazan faWa ba ta faWa tana matso cream Win Lailerh Win da ta zo ta Wauka a table Winta"

"kasancewar same cream suke using unlike siyama da ba irin nasu take anfani da shi ba, ko shower"

"gel da na Lailerh tayi using, ta zauna ta fara lailaye jikinta da cream Win kamar tana shafa ™wai, siyama dake kan gadonta itama tace"

" Haba Princess, ki faWa mana pls "

" Mtsw, sai kuma kuyi, ba dai ni kuka yi ma dariya ba Wazu! Billah bazan faWa ba "

" Stop swearing mana ai da Mami ta ce mu bar dariya mun bari, pls tell us what happened,"

"kullum sai na duba status Winki har snapchat da insta story Winki u didnt post anything about birthday Win raliya, pls tell us what happened kamar ba da ita suke ba ta ™arasa shafa mai W in ta buWe drawer ta fara duba kaya a cikin nasu zata saka, kamar kuma wacce aka yi wa wahayi ta"

juyo tana kallonsu tace

 Wallahi bazan taSa yafewa Aryaan ba duk buWe ido sukayi suna kallonta jin ko yayan ma bata

"sakaya ba wai Aryaan, ji sukayi kamar ta tafka zunubi ambatar sunansa without yaya, kafin su"

gama comprehending wannan ta cigaba

 I hate him! Stubborn.. arrogant.. st& 

" Ke salwa, are u in your right senses kuwa? Shi yayan? "

Sai da tayi rolling idanunta kafin tace  Eh shi? Waye shi? Tunda ba mala ikan Waukan rai bane ai

"da sau™i, ni na daina jin tsoronsa wallahi, kuma wannan abin da ya min koh hmm&  "

Da ™yar suka rufe bakunansu da suka sake suna sauraronta

 Me yayan ya miki wai toh?

" Ku barni da shi, wallahi zai san ni yayi ma haka, wallahi duk abinda ya mini sai na rama sai a"

lokacin Siyama ta Wan ja guntun tsaki tace

" Ko kuma ki rame ba, Shegen cika baki, Salwa duk duniya wa ya fiki tsoron yaya Aryaan, ki faWa"

"mana me ya haWaki da shi sai kame kame kike kina zaginsa, Allah ya sa ya jiki "

 To ya jini mana! Sai me?

 Wai a ina kika ga yayan? Ni fa na kusa two weeks rabon da na gansa

 Dama a ta ina zaki gansa yana can yana walakantani saboda ni ce karamar katangarsa daWin

tsallakewa

 Ban gane ba Lailerh ta faWa cike da son jin labari.

"˜in amsawa tayi ta juya ta cigaba da zaSen kaya da zata saka, da ™yar ta samu wani plain gown"

cikin kayan lailerh su dai kallonta kawai suke yi yadda garin Waukan kayan take ta wargaza musu

"siff, yanzu suyi magana cibi ya zama ™ari tunda Mami ce tace tayi wanka anan ta ci abinci kafin ta"

tafi gida.

"Saka rigan tayi ta zauna ta fara drying gashinta, ta gama tayi styling Winshi tana yi tana tunanin"

wayanta da ke wajenshi idan ta tuno ji take kamar ta hadiyi zuciya ta mutu.

"Tana gamawa ta mi™e ta nufi ™ofa duk suka bita da kallo, siyama ta mi™e ta tafi siff Win ta le™a"

"taga bata ko taSa part Win kayanta ba, ta Wan yi murmushi ta kalli lailerh tace"

" Sai ki tashi ki gyara kayanki daga haka ta nufi ™ofa itama, mi™ewa lailerh tayi ta bita ba tare da ta gyara Win ba itama gudun kar ta tsaya gyarawa Salwa ta je ta faWa ma siyama abinda ya faru"

ita kaWai.

"Mami na ganin sun sauko ta nuna musu hanyar dining da hannu, ko kallon dinning din salwa bata"

"yi ba ta nufi hanyar ™ofa, Mami ta bita da kallo kafin tace"

 Salwa bazaki ci abinci ba?

 Bani da appetite Mami i just want to see daddy

" a haka zaki tafi babu Wankwali& ? Ko kafin ta ™arasa har ta fice a palourn, Mami ta sau™e"

ajiyar zuciya kawai kafin ta juya wajen su lailerh tace

 Kuje ku ci abinci

"Al ameen ne ya shigo Wakin Mami bayan sallar magrib, ganin tana waya ya sa ya ™arasa ya zauna a kujera yana jiran ta gama, ganin expression Winta yasa ya bada hankalinsa kan abinda"

take faWa a wayar

" Eh, na gane! Na gane, to ba damuwa idan baku dawo ba zan sa Al ameen ya kawo ni "

Ameen dai ya zuba mata ido har ta sau™e wayar ta dafe kanta a hankali

 What happened? Ya tambaya yana kallonta worried

 Salwa ce wai take hospital

 Hospital kuma? Me ya same ta?

 da Amminta muke magana yanzu wai bata iya cin abinci babanta ya kaita asibiti

" Saboda kawai bata ci abinci ba shine za a kaita hospital to yaushe ma ta dawo Win, kuma sau"

nawa ne bata ci abincin ba?

" Anan ma ai ™in ci tayi ina jin da ta je gidan ma bata ci bane kuma dai ka san yanda Yaya Ameenu yake akan Salwa, ni wallahi sam ban ji daWin abinda Aryaan ya aikata ba har fargaba nake"

ji na abinda zai faru wlh

 Ikon Allah Ameen ya faWa though ba wai hes very suprised bane kowa ya sani a duka family W

"innan Uncle Ameenu ko kaWan baya wasa da lamarin only daughter Winshi Salwa, akanta bashi da kara, dama asali ba kirki ya cika ba to akanta kuwa rashin kirkin ninkuwa yake, ko Amminta ba sha take yi ba a wajensa in dai akan Salwa ne, shiyasa yarinyar take abinda taga dama kowa tsoron mata faWa yake saboda jaraban ubanta dan a gurinshi fa bata laifi, the only people da suke iya mata magana akan abu Mami ne twin sister Win Uncle Ameenu, tunda babansu Ameen ya mutu ta dawo gida da yaranta da dadewa tun kafin su Ameen su kai haka, to itace ma atimes takan yi wa Salwa nasiha idan ya kama harda faWa sai kuma Bappah, thats Wazeer Turaki himself, grandfather Winsu shi kuma dama mutuminta ne duk da tsaurinsa amma sosai take sonshi akwai shakuwa sosai tsakaninta da shi, sai kuma Amminta da take shakkah only idan daddynta baya"

wajen. Maganar Mami ce ta katse masa tunanin da ya tafi

 Amminta tace wai hypoglycemia ke damunta wai sugar level Winta yayi dropping! Toh ban dai

"sani ba since babanta ne dr Win komai ma zai iya cewa, kuma ka san already ya kira meeting! Ameen ya sau™e ajiyar zuciya yace"

 Shiyasa ma na zo yanzu in ce Mami as his twin sister pls babu yadda za a yi ki Wan masa

"magana yayi hakuri da meeting Winnan? Lokacin general meeting baiyi ba amma yawanci idan kaji emergency meeting toh its always him, yanzu wannan issue Win bazaku iya settling a hankali"

ba sai an sakko bappah a ciki

" Kira min Aryaan Mami ta faWa ba tare da ta amsa maganar da yake mata ba, wayarsa ya zaro"

ya shiga dialing lambar Aryaan amma baya connecting ya dube ta yace

 Baya shiga

" Ai ya kyauta saboda ya san bai shuga abin kirki ba shiyasa ya rufe layukansa, idan kayi sallah"

"isha i kaje ku taho tare da shi, saboda zai iya cewa gobe ba zai zo meeting Win ba, ya ™ara ma kansa wani laifin akan laifi, wallahi ni har yaya Umar tsoron yaji maganar nan nake "

Mi™ewa Ameen yayi yana kallonta yace

" Ke dai ki kwantar da hankalinki

4 / 11