Advertisements
Chapter 7 Reading BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon

Author :  Maimoon Category :  Complete Novels

Chapter   7 / 11

18K to 21K   out of 31.4K words

only sister W

inta ta mata on whatsapp.

Mi™ewa Salwa tayi ta nufi hanyar ™ofa Ammi ta kalleta tace

 Ina zaki da darennan!

 Wajen Siyama zan duba abu ne a anatomy textbook Winta

 A haka zaki fita babu Wankwali? Ke kam miye Wankwali ya miki ne a rayuwarki Salwa? Wallahi

"ni banga anfanin islamiyyar da kike zuwa ba Salwa kin fi so ki dinga yawo da kai a buWe mala iku na tsine miki koh? Kin fi so ki je ki kwaso ma kanki abinda bazaki iya ba koh salwa! Wallahi na gaji da magana akanki ki kiyayi randa zan fara saka hannu a jikinki saboda Wankwali Salwa! Tsayawa tayi a bakin ™ofa tana kallon Ammi a shagwaSe kamar zata yi kuka, ganin Ammi ta mi™e"

"ya sa ta wuce sama da gudu tana hawaye, Ammi ta bita da kallo tana faWin"

 kuma ki cire cingam Winnan a bakinki dan ubanki.. ganin har ta riga ta haura ya sa ta koma ta

zauna tana cigaba da replying sister Winta wanda ba maganan kowa suke ba face na Salwa still.

#banidahujja

#Maimoon

09041426598

https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

BANI DA HUJJAH

"Assalamu alaikum lovelies Bani da hujjah is a paid book, free pages kuma basu da yawa sosai, pls"

"support me by making your payments kafin end of free pages! Thank you so much as you do, ga masu bukatar biya zasu tura 500 kacal zuwaga"

7039695535

"Palmpay,"

Maimunatu Abdullahi muhd

Sai ku tura min evidence of payment ta 09041426598 on whatsapp

Idan kuma katin waya ne zaku tura 500 zuwa ga 07039695535

Thank you

8.

"Kamar yadda ya faWa ma Mami washegari ya je gidan dan Wauko boxes Winshi, har cikin zuciyarsa"

"ba son komawa family house Winnan yake ba amma yadda ran Dad ke Sace ba yadda ya iya, babu any room for musu."

Boxes uku yayi na kayansa waWanda zai bu™ata dan ya riga ya sa a ransa ba wai ya koma gidannan

"bane forever, ko ya zaiyi zai shawo kan dad ya barsa ya bar gidannan, yanzu dai he ll be there for the meantime tukunnan."

"Dakatawa yayi da haWa kayan ya ri™e jikin siff Win yana kallon akwatunan sai kuma ya Wan ja tsaki ™asa ™asa, kwata kwata rayuwarsa is messed up! Baya jin daWin rayuwarsa ko mis™ala zarratin! Duk da kasancewar mahaifinsa babban soja, family Winsa well reputed sunansu ya zaga ko ina, amma deep inside of him ya rasa what is the missing piece da babu a rayuwarsa da yake sa yake jin rayuwar a wargaje, menene wannan missing piece Win da ya kamata ya tattaro"

rayuwarsa duka ya saka glue ya manne su waje Waya.

"Yana saukowa da akwatinan palour ya fara kakkashe appliances na gidan aka buWe ™ofa, ya juya ya kalli Aneela da ta shigo cikin palourn tana kallon boxes Win da ke palourn kafin ta mayarda idanunta kansa ganin ya kashe tv da wutan passage Win yana ™o™arin kashe wutan palourn gaba"

Waya tace

" Love kamar bai ji ta ba ya wuce kitchen few seconds later ya fito, tana nan tsaye inda ya barta"

tana ta kallonsa confused.

 Baby whats going on? Ta faWa finally bayan tayi mastering enough courage ta ajiye jakarta ta

™arasa ta ri™o hannunsa.

 Ina zaka haka da duka boxes Winnan?

 Gida ya bata amsa a ta™aice

 Wani gida? Šan kallonta yayi ya zare hannunsa a nata ya Wauki box Win ya kai bakin ™ofa ya

dawo sai sake Waukar wani

 Okay kafin ka tafi can i talk to you for a moment? Ya ajiye akwati ya rungume hannunsa yana

"kallonta da idanunsa da ya sa taji jikinta ya mutu, ta Wan langaSe kai ta ™araso ta rungumesa a"

hankali duk da baiyi hugging Winta back ba amma bata damu ba ta cigaba da magana

" Baby ka min magana mana, me yake damunka? Yaushe rabon da ka Waga wayata? Yaushe"

"rabon da ka zo apartment Wina ko school Winma na manta rabon da ka zo da sunan ganina, dan Allah dont punish me for laifin da bansan na aikata ba kaji kasan ina sonka sosai kai ne rayuwata ka sani ta faWa tana zagayo hannunta a wuyansa ta Wago face Winta tana kallon nasa, ta Wan"

Waga ™afarta to match his height da niyyar sumbatarsa.

Sai a lokacin ya warware hannunsa yayi wrapping around bayanta ba tare da ya bari ta sumbace

"shi Win ba, ya juyata ya jingina ta da bango yana kallon cikin idanunta, murmushi tayi tana kallonsa itama tare da cije lips Winta, ta kama hannunsa ta Waura akan ™irjinta a hankali tana kallon idanunsa, ya sau™e idanunsa ya kalli inda ta Waura hannunnasa kafin ya saketa ya Wan ja baya a hankali, da mamaki ta dinga kallonsa ya ™arasa zai Wauki akwatin da bai Wauka ba Wazu tayi saurin ri™o hannunsa idanunta cike taf da hawaye tace"

" Aryaan! zaka aureni pls? Šan kallonta yayi na few seconds cause bai tsammaci wannnan tambayan ba, sai kuma ya kamo hannunta ya jata har kujera ya zauna ya zaunar da ita, ya kamo"

fuskarta ya Wan sunkuya ya sumbaci goshinta kafin ya Wago yana kallonta yace

 Lets talk ta gyaWa masa kai kawai tana kallonsa dan a halin yanzu babu abinda take son sani

irin abinda ke zuciyarsa game da ita.

" Aneela ba tun yau ba kin tambayi this same question idan zan aureki ko ah ah, the answer is"

No! Aneela kuma kema kin san dalilin da yasa amsata ya kasance haka! Hawaye ya gangaro idanunta tace

 Saboda Al ameen yace kar ka aureni koh? Saboda yace maka ni ´ar iska ce koh? Idan ma

iskancinne ai tare mukeyi meyasa ni kaWai zan karSi consequence Win banda kai

guntun murmushi yayi ya Wan kau da kansa daga kallonta kafin ya koma yayi relaxing da kujera

yana kallonta yace

" Da ni kike iskanci? Tayi shiru tana kallonsa,"

" okay lets get this over with, na farko! Ameen ba shi zai faWa mini wacce zan aura da wacce"

"bazan aura ba since ba shi zai zauna mini da matar ba! I never said i was gonna marry you Aneela, kuma ke kinsan dalilin da ya sa bazan aureki ba, kinsan dalilin da ya sa i never crossed the line with you, saboda duk abinda i cant own i dont keep, duk abinda is not fully and completely mine i"

dont attach myself to it.

"Kallonsa kawai take, kafin tace  bangane nufinka ba? "

" Kinga no need for tone tone! I m been honest with you, idan har kina da wanda kike ganin is"

more serious gwara ki bashi chance yana faWin haka ya mi™e itama mi™ewa tayi tana kallonsa tace

 Amma you are a wicked person Aryaan! Ni zaka ci amana? Bayan ka gama ruguza mini

"rayuwata, bayan komai da na sadaukar saboda kai? Bayan duk soyayyar da na nuna maka? This is what you say? This is how you pay back my love for you? To wallahi billahi Aryaan idan har ina doron duniya kuma ina numfashi ni ce nan matarka kuma baka isa ka auri wata mace a duniya"

bayan ni ba!

"Daga sama har ™asa ya ™are mata kallo kafin ya harWe hannunsa a ™irji,"

 Na ruguza miki rayuwa in what way? By paying your rent and your school fees? By sponsoring

"your lifestyle? Sadaukarwa saboda ni? Wanne kenan enlighten me, kinga Aneela i m not in for this rubbish! "

Katsesa tayi saurin yi tana kallonsa tace

" na baka lokaci na, na baka jikina, na baka respect da duka emotions Wina bai san sanda yayi"

dariya ba yana kallonta yace

 Dont deceive yourself kika bani jikinki? Sanin kanki ne i never crossed that line! Saboda kamar

yadda na faWa miki duk abinda ba nawa bane completely bana bu™ata

 Wai kana nufin i sleep around ko miye? Bai tankata ba ya Wauki other boxes Win ya fitar a

"palourn ta biyosa tana cigaba da magana, komawa yayi ya rufe ™ofar palourn bayan ya kashe sauran appliances Win duka ya Wauko jakarta ya ajiye a waje, tana biye da shi tana maganganu marasa kai da gindi tana hawaye, ya fito compound Win ya nufi motarsa ya buWe ya saka boxes W in, yana saka box na ™arshe a baya ya rufe motar tare da buWe murfin gaban motarsa zai shiga"

ya bar gidan sai a lokacin ta fara kukan gaske ta ri™o hannunshi tana kallonsa tace

 Are u breaking up with me? Ya wafce hannunsa yace

 I already did! Goodbye fashewa tayi da kuka tana ri™osa tace

 Pls baby No! Ko bazaka aureni ba na yarda amma kar ka rabu da ni pls wafce hannunsa yayi

"ya shiga motarsa ya rufe ta fara buga glass Win kamar mahaukaciya tana kiran sunansa, reverse yayi da ya sa ta matsa daga jikin motar tana zunduma kuka ya nufi gate, mai gadi dake zaune tuntuni yana kallon drama Winsu ya taso da sauri ya buWe masa gate! ya dakata ya sau™e glass W"

in yana kallon mai gadin yace

" Ta fita ka rufe mini gida! Kar wanda ya sake shigo mini gida without consent Wina, nima zanyi"

tafiya i wont be around idan kana so zaka iya zuwa kaga gida gyaWa kai kawai mai gadi yake yana amsawa da

 Toh ranka ya daWe ganin Aneela ta nufo gate Win da saurinta ganin yana magana da mai gadi

"ya sa ya Wauki kuWin da ke dashboard Winsa ya mi™a masa yana karSa ya ja motar ya fice a gidan bai ko tsaya sauraren godiya da yake ta masa ba, ficewarshi yayi dai dai da isowar Aneela gate Win, ta dakata tana kallon motar har ya Sace kafin ta rushe da kuka, ta tsuguna a wajen tana tayi, shi dai mai gadi komawa yayi ya zauna yana kallonta, tausayin mata masu hali irin nata na ratsashi, dama a haka suke ™arewa kullum suna hanyar zuwa wajen maza ™arshe mazan su wula™anta su saboda dama tun farko basu Wauke su a masu daraja ba, girma, mutunci, ™ima da daraja da"

"Allah yayi ma Wiya mace duk sun zubar da tasu a gaban mazan, ta yaya bazasu bi kai su taka su"

wuce ba?

 Allah ya shirya mana haula ya faWa a hankali yana gyara zamansa a kujera yana kallonta. Sai

"da tayi kukanta mai isarta kafin ta mi™e ta tafi ta Wauko jakarta da ke yashe a compound Win ta nufi gate fuuuu, kamar zata tashi sama dan wallahi yayi kaWan yace bazai aureta ba, wallahi bashi"

da mata a doron duniya bayan ita zata iya zuwa ko wani extent dan ganin hakan ya faru.

"From there Aryaan gidansu Umminsa ya wuce straight, Gidansu Umminsa madaidaicin gidane"

"mai kyau single storey building, yayi horn mai gadi ya buWe masa ya shigo da motarsa compound Win yayi parking. Sai da ya Wauki kusan three minutes cikin motar kafin ya buWe motar ya sau™o ri ™e da wayarsa ya nufi cikin gidan."

"Tun kafin ya ™arasa palourn yake jin hayaniyan yara sama sama, ya tura ™ofar palourn da sallama ™asa ™asa ya shiga, Umminsa na zaune a kan kujera hannunta ri™e da Marwah tana bata indomie sai juya kanta take bata son ci, Maman marwah ™anwar umminsa na zaune itama a palourn tana dariya ganin yadda marwah ke kuka bazata ci ba ummi kuma tace sai fa taci yarinya kwata kwata ta™i abinci sai Nono ™atuwa da ita, babban yayan su Ummi dake zaune shima a"

palourn yace

 Asiya ki rabu da ita idan bazata ci ba dan Allah sau™eta tayi ta Wan daki jikin pampers Winta

da wasa tace

" jeki ´ar ™aniya dai dai lokacin suka ji sallamarsa, duk suka Waga ido suna amsa sallaman."

Ganin wanda ya shigo ya sa Abbah Usman sakin fuskarsa sosai yana faWin

 Ahh Aryaan kaine? Ya cire glasses Win idanunsa yana ™arasowa ya zauna a ™asa yace

 Ina wuni Abba.. ya juya yana kallon maman marwah yace  ina wuni ummah itama tana

murmushi tace

 Ahh lallai Aryaan yau dai da rabon zamu haWu ashe a gidannan! Wato sai dai a haWu da kai a

hanya kai baza dai kazo ma mutum har gida ba koh? Murmushi yayi ya juya ya kalli umminsa da ta daina murmushin da take yi tun shigowarsa yace

 Ina wuni Ummi

 Lfy lau ta faWa tana mi™ewa ta nufi kitchen dan taimakawa anty husaina matar Abbah usman

dan yau full house gidan yake sun zo duba jikin gwaggo.

Ummah ta mi™e ta nufi Wakin gwaggo tana faWin

 Gwaggo guess wa ya zo gaishe ki& ? Shi dai Aryaan binta da ido yayi har ta shige Wakin kafin

ya kalli Yayan Umminnasa yace

" Abbah haidar fa? Second son Win Abbah sa an Aryaan Win, dan ya ma bawa Aryaan Win"

watanni.

" Tare muke da shi ai, yaje kai Malam check up ne na san sun kusa dawowa ma, bakwa magana a"

waya da shi ne

 Munayi Aryaan ya amsa yana gyara zamansa

"Abbah yace  to yayi kyau, Ka shiga ka duba gwaggon "

"gyaWa kai yayi a hankali ya mi™e ya nufi Wakin gwaggo,mahaifiyar umminsa,"

"farar tsohuwan na kwance a kan gado kana ganinta kasan tana Wan jin jiki duk da yadda Ummi ke kula sosai da ita, tana ganinsa ta mi™a masa hannu tana murmushi, ya ™arasa ya zauna a gefen bed tare da sa hannunshi a nata ita dai ummah na zaune a bedside tana kallonsu Wauke da"

"murmushi, hannun ya kai bakinsa ya sumbata yace"

 Ya jikin gwaggo?

" To Alhamdulillah muhammad, ina ta cigiyarka shiru abinka "

 Aiki ne ya Soye ni gwaggo kuma bansan baki da lafiya ba

" Aikam dai jiki ya™i daWi, sai fatan Allah ya sa mu cika da imani "

 To ke wa ya faWa miki cuta mutuwa ce? Sai ki ga na rigaki mutuwa ma.. da sauri ta girgiza

masa kai tana kallonsa tace

" Kul, in sha Allah ba yanzu zaku mutu ba Aryaan sai ka ga ´a´anka har da jikoki, nima in sha"

"Allah sai na ga har ´a´anka in sha Allah murmushi yayi ya Waga idanunsa ya kalli Ummah ta harareshi, ya shafa kansa a hankali yace"

 Ummah tun yaushe ne bata da lafiya?

" Ban sani ba, ai da ka damu da sani da ka sani shiru yayi bai sake cewa komai ba,"

After some seconds ya kalli gwaggo yace  kina son wani abu ne gwaggo in je in samo miki?

Shiru tayi tana kallonsa sai kuma girgiza masa kai

" In sayo miki fruit? Šan murmushi tayi kafin ta jinjina masa kai, yayi murmushi shima ya mi™e"

ya nufi hanyar fita Ummah ta bishi da idanu.

Fita yayi a palourn Abbah na tambayarsa inda zashi yace yana dawowa. Bayan Thirty minutes ya

"dawo gidan da ni™i ni™in kaya, Abbah ya zuba masa idanu har ya gama shigowa da duka cefanen da yayi kafin yace"

 Yanzu wa ya saka ka wannan aiki Aryaan ya sunkuyar da kansa yayi shiru

 Toh Allah yayi albarka da  Amin ya amsa ya Wauki ledan fruits Win gwaggo ya wuce W

"akinta,"

sai a lokacin Abbah ya kalli Ummi dake zaune a palourn yace

 Asiya meyasa kike haka ne? Idan baki ja Wanki a jiki ba wa zai ja miki shi ne wai shiru tayi

"bata ce komai ba, ya sau™e ajiyar zuciya yana mi™ewa yace"

 Allah ya kyauta! Bari in Wauko su malam a hospital wai motar Haidar is faulty

" No wonder naji su haryanzu shiru ta faWa tana kallon yayannata , bai ce mata komai ba dan"

haushin yanda take treating Wanta yake ji har ransa ya nufi ™ofa ya fice abinsa.

"Bayan fitansa Ummah da anty husaina suka fito daga Wakin gwaggo, ummah ta zauna tana kallon Ummi ganin yadda tayi shiru lost in thought kuma tasan baya rasa nasaba da zuwan Aryaan"

gidan.

Anty husaina tace  Yanzu Asiya har yanzu bazaki cire abinnan a ranki ki nunawa Wanki soyayya

ba? Kina wahalar da kanki kina cutar da yaro?

Ummah tayi ™wafa tace  wallahi anty husaina lamarin yaya Asiya sai ita! Dan Allah shi miye laifinsa a duk abubuwan da suka faru yana ™arami! Me ma ya sani shikam? Kafin ta basu amsa Aryaan ya fito a Wakin wanda hakan yayi dai dai da shigowar malam tare da Abbah da yana fita yaci karo da sunyi bolt ma ashe har sun iso sai kawai ya dawo ciki tare da Malam Win ya bar

Haidar a waje yana waya.

Malam na ganin Aryaan ya buWe ido yana faWin

" Ahhh lallai manyan ba™i ne a gidannamu ashe murmushi yayi a hankali yana gaishe sa,"

Malam ya zauna a kujera yana faWin

 Kuma a cikinku a rasa mai sanarmin Muhammad ya zo? Ya faWa yana directing question Win

to su Ummi.

" Ban daWe da zuwa ba ai ya faWa yana ™arasowa ya zauna a ™asa gefensa,"

" Toh masha Allah ya gidannaku? Ya bappahnku da su Daada, how s your Dad? Da kowa kowa? "

 Lafiyansu lau Alhamdulillah suna gaishe ku

" Muna amsawa masha Allah, amma zaka kai dare ai koh tunda gashi naga har yamma ta fara yi "

 Ah ah yanzu zan wuce but zan dawo gobe in sha Allah Sai a lokacin Umminsa tayi magana

tana kallonsa tace

 Ce maka akayi kar kayi dare a nan Win kenan ya dubeta a hankali amma bai ce komai ba.

" Da sun sani ai kar ma su barka ka zo kwata kwata, ko da

7 / 11