Advertisements
Chapter 8 Reading BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon

Author :  Maimoon Category :  Complete Novels

Chapter   8 / 11

21K to 24K   out of 31.4K words

kai ko ba kai zan rayu tana faWa ta mi"

"e zata wuce Waki, Aryaan ya mie ya tsaya yana kallonta yace"

" Ummi.. juyowa tayi tana kallonsa, yana kallonta shima yace"

 What wrong have i ever done to you? Miye laifina a duk abubuwan da suka faru? Meyasa laifin

"wasu ke shafana? Meyasa kika tsaneni? Me na miki? Kallonsa kawai take idanunta yayi ja, har ta juya sai kuma ta dawo tana kallonsa tace"

 Idan har abinda zai kawo ka kenan Aryaan kar ka sake zuwa inda nake! Kaje can wajen dangin

"ubanka da suka fini, zuwan ganin daman da kake mini ma bana so na yafe! Tana kaiwa nan ta juya zata wuce, Aryaan yayi wani murmushi mai ciwo kafin yace"

" Ko da ban zo ba na san ba zai dame ki ba ummi.. cause u never cared, idan da ace u cared"

"bazaki barni at five years ba, da zan iya da na jima da daina zuwa inda kike&  pauuu marin da ta"

Wauke shi da shi ya sa ya tsayarda maganar ba tare da ya arasa ba da sauri Ummah ta taso tana

"oarin rieta, Malam yana kallonta yace"

 What kind of behaviour is this Asiya tana huci ta kalli Aryaan tace

 Idan ka kuma mini magana in that tone zaka san ni ce nan na haifeka ba kai ka haife ni ba!

Rashin tarbiyyarku ta gidanku ta tsaya iya gidan ubanka! And get out of my house!

"Malam zai kuma magana Abbah ya masa alama da ya barta, tsayawa Aryaan yayi dafe da kuncinsa"

"idanunsa sun yi ja, Ummi ta fizge hannunta daga na ummah ta tafi ta kama hannunsa ta ja shi har"

"ofa a zuciye, binta kawai yake yi dafe da kuncinsa ta buWe ofa ta tunkuWa sa waje tana kallonsa tace"

 Sanda ka koyi respecting uwarka da iya magana da ni u come back! I m still your mother ko ma

miye za a yi brainwashing Winka a nuna maka ba zai taSa canza matsayina na uwarka ba and for that bazan Wauki disrespect from my own child ba tana gama faWa ta rufe ofan.

#banidahujjah

#Maimoon 09041426598

https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

BANI DA HUJJAH

"Assalamu alaikum lovelies Bani da hujjah is a paid book, free pages kuma basu da yawa sosai, pls"

"support me by making your payments kafin end of free pages! Thank you so much as you do, ga masu bukatar biya zasu tura 500 kacal zuwaga"

7039695535

"Palmpay,"

Maimunatu Abdullahi muhd

Sai ku tura min evidence of payment ta 09041426598 on whatsapp

Idan kuma katin waya ne zaku tura 500 zuwa ga 07039695535

Thank you

9.

Ya kai three minutes a tsaye dafe da kumatunsa kafin ya juya a zuciye ya nufi motarsa kamar zai

"tashi sama, ba tare da ya ko kalli Haidar da ke zaune yana waya a compound Win ba ya buWe motar ya shiga mai gadi ya buWe masa gate ya fice a gidan Haidar ya bishi da kallo."

"Driving kawai yake amma zuciyarsa wani irin mugun bugawa da una da ciwo take masa, dukan steering yayi karo na babu adadi wanda instead of hakan ya sanyaya masa zuciya sai ma sake zafi"

da zuciyarsa ke yi!

Ganin idanunsa ya fara zama blurry yasa ya gangara gefen hanya ya fara bincika cikin motar inda

"yakan ajiye cigarette Winsa har ya samo kwalin, ya buWe motar ya fito ya zaga gefe ya fara kokarin kunna lighter a jikin tabar, da yar ya iya kunna cigarette Win da ya saka a baki saboda yadda hannunsa ke shaking ya zua tabar sosai kafin ya furzar da hayain yana jin kamar"

zuciyarsa zata kama da wuta.

"Sai Wajen arfe shida ya shigo gidan, sau Waya ya kalli motar hamza da ya kusa bumping into him wajen gate saboda how reckless yake driving amma ko kaWan bai biye masa ko ya bi ta kansa ba ya wuce part Win Mami, yana gama parking ya fito har sannan idanunsa bai washe daga jan da yayi ba, ofar shiga gidan ya nufa dai dai lokacin salwa ta fito daga cikin gidan rie da babban textbook na anatomy da wayarta a hannunta Siyama dake bayanta tana tambayarta ko zata shiga school gobe dan a goben zasu yi resuming, dama ita da siyama suke studying same thing madicine suna 200level yanzu haka, apart from rashin ji Salwa is a gifted child, in dai wa walwar kwashe karatu ne Allah ya bata, Lailerh kuma mass communication take yi itama tana"

200level Win.

"Ko amsa gaisuwar da Siyama take masa bai yi ba ya wuce cikin gida, Salwa tayi dariyar mugunta"

tana kallon siyama tace

 Ba ke iyayi ba? Ni kinga na gaishe sa ne? Wani yaya ina wuni.. gashi nan ai ya dizga ki maganinki

wallahi Allah ya ara

Siyama tace  sai miye idan bai amsa ba ni dai ba ruwana gwara ke wallahi bazan i gaishe sa ba

ya ci ubana& 

"Salwa zata yi magana lailerh ta fito tana tura baki da key Win motar Aryaan a hannunta, ta "

"araso inda suke dan dama gidansu Salwa zasu karatu, tana kallonsu tace"

 Yaya yace mu kwaso masa boxes Winsa mu shigar ciki Siyama ta tsaya sororo tana kallon

"Lailerh da ta nufi motar, Salwa tayi wani dariya tana tauna chewing gum Win bakinta tace"

 annen yaya ku je ku kai masa kayansa ciki ni kinga tafiyata da sauri Siyama ta rio

hannunta tana kallonta tace

" Dan Allah ki jirani, gashi can lailerh ta fito da shi guda uku ne kawai yanzu zan shigar in zo mu"

tafi& 

Kallon hanyar gate tayi kamar bazata haura ta jirata ba sai kuma tace

" yi sauri toh, let me sit there ta faWa tana nufar kujera da ke compound can arashin flowers, da sauri siyama ta juya ta nufi motar, ta Wauki akwati Waya cikin biyu dake wajen dan lailerh har ta shigar da Waya, lailerh ce ta sake fitowa ta Wauki na arshe tana kallon Salwa irin kallon kin shiga uku sai kuma ta koma ciki ba tare da ta ce mata komai ba, kusan five minutes shiru basu fito ba ta ja tsaki asa asa tare da miewa ta nufi gate, har zata fita sai kuma ta fasa"

ta juya ta nufi cikin gidan dan ganin uban abinda ya rie siyama Win.

"BuWe ofar palourn tayi bata lura da shi ba har sai da ta shigo tsakiyan palourn ta ganshi a zaune babu kuma siyama bare lailerh a palourn sai akwatunan da suka shigo dashi duka uku a palourn a gabansa, tana ganinsa ta juya da sauri zata nufi ofa, buWe idanunsa da ke lumshe yayi yana"

kallonta idanunsa sun sake kaWawa yace

 Come back here! Ke wato kin fi arfin ki Wauko boxes Win right?

Juyowa tayi ta kalleshi amma ta gagara magana! Fuskarsa kaWai ta kalla ta san akwai abunda ke

damunsa daban bayan zancen akwatuna! Ya daka mata tsawa yana kallonta yace

 Ba dake nake magana ba!

 Lailerh fa bata ce da ni ba ta faWa a shagwaSe hawaye na ciko idanunta tana dana sanin

"shigowa gidannan, da ta sani tayi wucewarta bakinta alaikum."

 Kwashesu ki kai sama kafin in fara ball dake ya faWa babu wasa a tone Winshi.

" Duka? Ta tambay tana Wan zaro masa idanu irin sun mata yawa Winnan, shiru yayi yana"

"kallonta , ganin irin kallon da yake mata ta yarfe hannu tare da ajiye textbook Win hannunta da wayarta hawaye na gangarowa ta nufi boxes Win ta kama Waya, mai da kanshi yayi ya jinginar ya lumshe idanunsa sai dai duk kiciniyar da take da boxes Win yana kallonta sarai ta asan idanunsa, tanayi tana yarfe hannu tana hawaye! Da yar ta kai Waya sama zuwa bedroom Win Ameen, ta sake saukowa tana kallon palm Winta wai ko yayi ja, haka ta sake Waukar Wayan tana yi tana kallonshi amma taga idanunsa a lumshe,ta tura baki ta ja akwatin ta fara oarin hawa da shi sama, daga ta koma ta gaban akwatin ta tura sai ta koma ta baya ta ja shi iii, danne zuciyarsa kawai ya dinga yi kar ya tashi ya kife ta da mari ganin abinda take masa da akwati amma dai ya shareta, haka ta kai na biyun ta sauo zuwa lokacin kukan gaske takeyi dan hannunta da gaske"

zafi ya kama yi mata gashi yayi ja.

"Tana kuka ta kama na ukun, ta dinga ja da yar ta kaishi rabin stairs, ta zauna a wajen tayi shiru tana kallon tafin hannunta, bata ankara ba ta ga ya mie daga kwance da yake da sauri sauri ta mi e tsaya ta kama akwatin tana kallonsa a marairaice, bata san sanda ta sake akwatin ba ganin ya nufota ta kwasa da gudu tayi sama, ya ja tsaki asa asa ba tare da ya bi ta kanta ba ya wuce W"

"akin Ameen ya kwanta, kusan ten minutes sai gata nan ta shigo da last akwatin, ta lallaSa ta ajiye"

"shi kusa da an uwansa ta juya ta fice a Wakin a hankali, dan a zatonta bacci ne ya Wauke shi, shi"

kuwa sarai yana jinta kawai baya son huce haushin da yake ji ne a akanta dan zai iya karya waW annan kararen hannuwan nata.

 Kai wa yace maka Aryaan ya dawo gidannan?

" Mummy wallahi ya dawo! Yanzu ma saura kaWan muyi clashing a gate, ai na so na bi ta kan Wan"

iska da mota kuma dama naji ishin ishin wajensu kamal wai Dad Winsu yace musu Aryaan was

instructed da ya dawo cikin gida& . Katseshi mummy tayi ba tare da ta arasa ji ba dan hankalinta na ka first sentence Winsa da yace sun kusa clashing da Aryaan Win.

" Ni bana son shahshanci kana mota yana mota kake gangancinnan, idan abu ya same ka kuma"

fa?

 Ba abinda zai same nj mummy hamza ya faWa yana Waukan slice Waya na Apple cikin wanda

"mummyn tasa ke ci, Abida da ke danna wayarta ta mie zaune tace"

 Yaya Hamza da gaske yaya Aryaan ya dawo?

 Ban sani ba dan ubanki! Dama in ganki kina nane masa Winnan wallahi sai na taka wuyanki

wawuya mummy ta haWe rai tana kallonsa tace

" Miye haka hamza? Kai meyasa bazaka ja anwarka a jiki ba? Kana da wacce ta fita ne? Ku biyunnan fa kune gatan juna ko bayan raina, miye ne dan tana murnar ya dawo? Haba hantarar ai"

yayi yawa kuma

" Mummy kin mance haukan yarinyarnan koh? Wai sonshi fa take yi dan bata da hankali, ki rasa"

wanda zaki so sai maiyina

 To ina ruwanka idan tana sonshi? Kai da ubanka halinku Waya hamza sam hankalinku baya kan

"abinda nake so! Hanyar da zaku mulki gidannan ya dawo sai abindq kuka ce! Ba gwara ita bama tunda ko ba komai wanda take so matakala ne na cikan burina, kai kuma fa? Ka rasa wacce zaka"

ce kana so a cikin family Winnan sai Salwa! Allah ya sauwae in haWa iri da Ameenu wallahi

" TaSdi maganar kuma kike so mummy! Ai wallahi kinma haWa an gama, ni fa Salwa ita zan aura"

"gwara ma ki daina wannan maganar taki, kowa ma yaje ya auri wanda yake so in dai dan na hana"

Abida auren Wan iskan can ne to taje ta aureshi a bar mini salwata

Abida ta taSe baki dan ita da salwa ko ga maciji basa yi tana kallon hamza tace

 TaSdi wallahi yaya da ka auri salwa gwara& . Ko arasawa bata yi ba yayi kanta yana faWin

 Kutumar ubanki shegiya annamimiya! da in aureta gwara miye? Wato ke kike zuga mummy koh

dan uwarki

" Hamzaa mummy ta buga masa tsaya, ya dakata ba tare da ya doki Abida ba kawai ya wuce"

"fuu ya fice, ita kuma Abida ta bishi da harara harda tsaki, duk da can asan zuciyarta zumuWi ne da son ganin Yaya Aryaan da ta mallaka ma zuciyarta ya dasa kujera ya zauna a cikin zuciyarta ya Waura afa Waya akan Waya yayi kane kane, kuma mummynta ta mata alawari cewa bata da miji"

bayanshi.

"Washegari Mami na zaune a palour tana kallon daily soap Salwa ta shigo cikin palourn, tana sanye"

"da pencil skirt da top, braid guda huWu da amminta ta mata da gashinta ta sakosu ta gaba, ta W"

"aura veil Winta kamar Wankwali hannunta rie da wayarta ta shigo cikin palourn, Mami ta Waga kai tana kallonta tace"

 Baki je school Win bane Salwa? ata fuska tayi tana arasowa ciki tace

 Bani da lafiya Mami ta mayar da hankalinta sosai kanta tana kallonta tace

 Subhanallah me ya sameki? Gefen kujeran da Mami ke zaune ta zauna tana nuna mata

hannunta tace

" Ba yaya Aryan bane ya sani kai akwati sama jiya shine hannuna yayi red sai da na shafa balm,"

da asuba da Ammi ta tashe kuma naji kamar zazzaSi shine daddy yace kar inje in bari gobe Mami dai kallonta kawai take yi har ta kai aya kafin tace

 Toh sannu Allah ya ara saui

 Amin ta amsa tana kai hannu bowl Win dake center table ta Wauki chocolate guda Waya.

Mami ta cigaba da kallon da take yi can kuma tace

 Ko zaki rakani gidan baffanku Sageer? Wai Tahir bai ji daWi ba kuma an kawo kayan auren safna

"kinje kin gani? Girgiza kai tayi tana Waukan wani chocolate Win shekaran jiya Amminta taje kuma sai da tace tazo suje tai zuwa, duk da duka gida Waya ne amma mutane dayawa cikin ahalinnan sai su jima basu ga salwa ba, dama gidan da tafi shiga daga na Mami sai kuma part Win"

grandparents Winta.

" Ya kamata ki je ki gani ai ki mata Allah ya sanya alkhairi, bari musa ya dawo na aikesa sai ya"

kaimu yanzu

GyaWa kai tayi sai kuma ta mie tana kallon Mami tace

 Let me go change my clothes da sauri kafin ya dawo!

 Me ya samu waWannan Win

" Nikam zan canza&  ta faWa tana nufar ofa da sauri! Tana buWe ofa ta kusa cin karo da shi dan ya kawo hannu zai buWe kenan yaga an buWe ofar, kallo Waya tayi masa ta Wauke kanta yana sanye da black tshirt da ash sweatpants afafunshi cikin sneakers, daga gani kasan daga workout yake, fuskarnan kamar kullum kamar ko yaushe a haWe, haWe ranta tayi itama tana matsawa daga bakin ofar ta bashi hanya ya wuce ta ya shige ciki ba tare da ya bata second look ba, ta bi bayanshi da harara kafin ta fice a gidan tana ayyana a ranta abinda zata masa ta rama"

duk abubuwan da ya mata.

"Da yammacin ranan Aryaan na kwance yana duba project Win da yake aiki akai, Ameen kuma na toilet yana wanka dan tun da ya dawo daga office ya kwanta bacci sai yanzu ya farka shine ya"

shiga wanka.

"Gajiya yayi da duba project Win ya ajiye laptop Win ya janyo wayarsa, ya fara scrolling a IG har yanzu mood Winshi is very off. Har ya wuce post Win ya dawo yana kallon hoton da tayi posting twenty minutes ago, da ita da wata da bai san wacece ba yarinyar ta rungumota ta baya ita kuma ta buWe haora duka tana dariya, sosai hoton ya fita yayi matuar kyau amma sam ko misala zarratin bai burgesa ba ya duba caption Win yaga ta sa BFF sai kuma tag na account Win wacce ke hoton tare da ita wato Raliya, ga nan likes da yawa da comments kaca kaca wanda mostly na"

maza ne masu yaba kyawunta.

"Tsaki kawai yaja ya fice a instagram Win, yau da su lailerh ne da tabbass sai ya taka wuyansu akan"

"post Winnan amma anything that involve Salwa and her dad ya tsame hannunsa a ciki, tayi duk abinda pleases her."

"Wayar da ya ajiye ya lumshe idanunsa ne ya fara ringing, buWe idanun ganin sunan Dad Winsa a screm Win ya sa ya tashi zaune da sauri! Ta Wauki wayan yayi picking ya kai kunne tare da sallama."

Ko amsa sallamar Dad baiyi ba yace

 Meet me now a part Win bappah! Immediately yana gama faWin haka ya katse wayarsa ya ri

e wayar a hannunsa yana kallo da tunanin what happened kuma again this time around dan he

can sense Sacin rai sosai ba kaWan ba a voice Win Dad Win nasa.

Ameen da ya fito yana tsane kansa yace

" Me ya faru? Ya buWa masa hannu alamun bai sani ba, sai kuma ya saua a gadon ya nufi "

ofa! Aryaan ya bishi da kallo yana wucewa dan Waukan kayan da zai saka.

"Mutanen da ya tarar a palourn ya sa bugun zuciyarsa aruwa dan ya tabbata ba lafiya ba, dan uncles Winsa kaf suna zaune a palourn kuma dukkaninsu fuskarsu babu fara a suke kallonsa, babu wanda nasa yafi basa mamaki irin bappah, ya araso ciki da sallama sai a loakcin ya lura da"

Aneela da ke zaune can other corner na Wakin idanunta jajir a kumbure suntum.

#banidahujja

#Maimoon #09041426598

https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

BANI DA HUJJAH .

"Assalamu alaikum lovelies Bani da hujjah is a paid book, free pages kuma basu da yawa sosai, pls"

"support me by making your payments kafin end of free pages! Thank you so much as you do, ga masu bukatar biya zasu tura 500 kacal zuwaga"

7039695535

"Palmpay,"

Maimunatu Abdullahi muhd

Sai ku tura min evidence of payment ta 09041426598 on whatsapp

Idan kuma katin waya ne zaku tura 500 zuwa ga 07039695535

Thank you

10.

Gyara zamansa

8 / 11