Advertisements
Chapter 5 Reading BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon

Author :  Maimoon Category :  Complete Novels

Chapter   5 / 11

12K to 15K   out of 31.4K words

Mami, duk abinda sukayi babu ruwanki kar ma ki saka ma kanki"

"damuwa please, ai ya san irin haka zai faru amma ya gwammace ya jawo ma kannasa magana . Daga haka ya fice a Wakin ta bishi da kallo kawai,"

Ummah dake zaune a palour ta kalli uncle muhammad dake sauowa daga sama da waya a

kunnensa har ya araso cikin palourn ya zauna a kujera ranshi a Sace yana faWin

" Tabbass! To wallahi sai yayi dana sanin taSa ta Allah ya kaimu goben, toh, toh, shikenan "

Ummah ta taSe baki tana kallonsa tace  wa kuma aka taSa gyara zama yayi yana kallonta yace

" Wannan Wan iskan yaron Aryaan ne wai ya je ya kulle Salwa dan bashi da mutunci, ni dai na"

cewa Ameenu ya duba ta da kyau kar dai ya mata wani abin dan Wan iska ne yaronnan kowa ya

sani

" Mtsw, dama na san wallahi bazai wuce ita ba, kai ai idan anga kana Waga jijiyoyin wuya to akan"

"Ameenu ne, kana yayansa amma wai aninka ke juya ka, daga yayanka har aninka su zauna suna juyaka yadda suka ga dama ba abinda ya dame ka suyi ta passing Winka kamar wallon  afa kowa yana anfani da kai, ga dai hamza ga nan shaheeda sune dolenka amma inaaa ka are a gindin brothers Winka da basu san darajarka ba kowa Wansa ya sani a cikinsu, nan Aryaan ya sha e Hamza ka dinga hayagaga bazaka yarda ba amma shiru kake ji babu abinda kayi akan hakan ya daki banza amma da yake salwa ya taSa yanzu gashi nan har babanta ya kira emergency meeting an taba ar gold, kai kuma kana taya sa kana tada jijiyoyin wuya bayan da aka taSa naka Wan shi bai yi wannan balooon ba, ka cigaba wallahi takaicinka bazai kashe ni ba tana gamawa ta mi e ta wuce sama mugun takaicin halin mijinta yana ona mata rai, duk cikin brothers Win sun fishi kuWi, sun fishi alibla da sanin abinda sukeyi, they are the leaders shi kawai sai yadda suka yi"

"da shi a ganinta, sun fishi iko da say a gidan."

"Aryaan ne a zaune, Mami na tsaye a kansa ta inda take shiga ba ta nan take fita ba"

" What u did is not right, its very very wrong Aryaan, ko ba komai ai yar uwarka ce amma ka W"

"auketa ka kaita ka kulle kamar wata mara galihu? Bayan ka san halin mahaifinta sarai? Meyasa duk abinda zaka janyo ma kanka magana shi ka fi so Aryaan, dama gashi nan kana baki already amma kullum sake saka kanka kake a bakin kowa Aryaan, na tambayeka why u did that kuma ka"

min shiru koh

"aga idanunsa yayi ya kalleta ya saue kan still saying nothing, ta koma ta zauna tana kallonsa"

tace

 Shikenan tunda bazaka faWa min ba gobe ai dole ka faWa a gaban kowa Allah ya kyauta shiru

yayi kamar bazai ce komai ba sai kuma can yace

" Kiyi hakuri Mami Al ameen takaici kamar ya kashe sa yana zaune dai yana kallonsa, Mami ta"

girgiza kai tana kallonsa tace

" Ah ah ni kuma ina ruwa na, duk abinda zaka yi dai ni dai ina mai tabbatar maka ka dinga tunani,"

yanzu na tabbata umminka bata ji ba bata gani ba zaka jawo mata magana dan kai ka sani ko miye

"zaka yi a wajensu fa Umminka ce ta saka ka, bata nan Winma bata tsira ba kullum cikin sakata a"

bakin yan gidannan kake ka dinga mata adalci ni dai na faWa maka shiru yayi bai Wago kansa ba

tace

 Yaushe rabonka da kaje wajenta? Sai a lokacin ya Wago ido ya kalleta yayi shiru

 Tambayarka nake

 Three days ago naje

 Kunyi magana da ita? Girgiza kai yayi alamar

 ah ah

" And why is that shiru yayi bai ce komai ba, ta saue ajiyar zuciya tace"

 Tashi kaje sama ka kwanta ya Wago kanshi ya kalleta

 Mami zan zo goben i promise

" Story for the Gods, ka ga ni kar ka saka ni magana, kaje sama ka kwanta gobe after meeting W"

in sai ka tafi

"an kallon Ameen yayi, Ameen ya Wauke kansa daga kallonsa yana pressing phone hakan ya sa"

ya kalli Mami yace

 Zan Wauko kaya

 Use Al ameen s gyaWa kai yayi ba don ransa ya so ba yace

 Okay ganin yanayinsa tace

" Idan kuma zaka tafin, amma promise zaka zo goben "

 Ah ah i ll stay back

" Toh shikenan, Allah yayi albarka "

Ya amsa da  Amin ba tare da ya kalli Ameen ba kawai ya mike ya nufi ofa Mami ta bishi da

kallo. Ba a jima ba Ameen ma ya mie yabi bayansa shima ya nufi ofa ta raka su da ido kafin ta sauke ajiyar zuciya ta mie ta wuce sama.

Kujera da ke compound Ameen ya Wauka ya kai har gaban motar Aryaan da ya bar door Win

gefen a buWe ya zagaya side Win da ke buWen which is not facing the compound ya ajiye kujeran

ya zauna yana kallon Aryaan da ke zaune a driver s seat kafafunsa na ta waje da cigarette a

"hannunsa da ya kunna yana sha a hankali, Ameen ya zauna yana kallonsa yace"

 Har yanzu baka yi niyyar faWa mini me ta maka ba kenan? Ko kula Ameen baiyi ba sai yatsarsa

da ya sa yana kaWe jikin tabar tokar ta zube ya mayar bakinsa yana sha a hankali yana furzar da

"hayakin, shi kaWai ya san irin unan da ke damun zuciyarsa."

Ameen ya kai hannu ya zare taba Waya daga kwalin da Aryaan ya ajiye a gefensa ya sa a baki ya

kalle shi yace

" ina lighter Win? Kamar bazai tanka sa ba sai kuma ya ciro a aljihunsa ya jefa masa, ya Wauka"

"ya kunna shima yana sha yana taSa wayarsa, sai da suka kusa shanye duka kwalin kafin Aryaan ya"

"mie zai wuce ciki, Ameen yace"

 Mami will perceive the smell stay back a little

"Komawa yayi ya zauna yana haWe rai ya jingina kansa da kujera, shima Ameen Win bai kulasa ba"

ya cigaba da chat Winsa abinsa.

"Murmushi Ameen yayi bayan wani lokaci ya kalleshi kafin ya Waga kiran dake shigowa wayarsa,"

Aryaan da idanunsa ke lumshe ya buWe su yana kallon Ameen jin yace

 Kin samu kin ci abincin? Ganin waya yake ya sa ya mayarda idanunsa ya rufe sai kuma kawai

ya mie yayi wucewarsa cikin gida ya barshi a nan zaune.

#Banidahujja

#Maimoon 09041426598

https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

BANI DA HUJJAH

"Assalamu alaikum lovelies Bani da hujjah is a paid book, free pages kuma basu da yawa sosai, pls"

"support me by making your payments kafin end of free pages! Thank you so much as you do, ga masu bukatar biya zasu tura 500 kacal zuwaga"

7039695535

"Palmpay,"

Maimunatu Abdullahi muhd

Sai ku tura min evidence of payment ta 09041426598 on whatsapp

Idan kuma katin waya ne zaku tura 500 zuwa ga 07039695535

Thank you

6.

"A cike Babban hall din yake, duk wanda ke cikin gidan turaki yara da manya sun hallara saboda"

"kiran gaggawa da Ameenu wazeer turaki ya Kira, the only people da basa nan are wadanda ke aure outside, hayaniya sai tashi yake kasa kasa a hall din da ke nan well structured, komai"

"co-ordinated, kasancewar kujerun in rows a jejjere gwanin sha awa kuma kowa ya zauna a inda ya kamata da iyalansa yasa suka yi looking rich and beautiful kana ganinsu kaga one big family, tun farkon ginin Wannan gida aka gina Wannan hall a cikin gidan kasancewar duk bayan wata shida sukan hadu dan tattauna dukkanin matsaltsalu da cigaba da ya faru a cikin gidan, idan disputes ne ayi settling, idan damuwa wani ke da shi a magance masa, wanda hakan ba karamin hadin kai ya janyo ba tsakaninsu over the years, Ba iya ahalin wazeer turaki bane a cikin estate din hasalima shi wazeer turaki and two of his brothers Lameer turaki da Nazeer turaki sune suka hadu suka Samar da Turaki family house! Sai dai Allah bai yi musu tsawon rai ba hakan yasa bayan rasuwarsu ya kasance kamar Wazeer shine Uba kuma kaka ga dukkanin ahalinnashi da na yan"

uwansa.

Duk da sai bayan wata shida ne scheduled lokacin meeting wanda Akan gayyato har wadanda

"aure ya rabasu da gidan, amma duk da haka a duk lokacin da wani ya Kira meeting din gaggawa Akan amsa ko da kuwa waye ne dan sauraran matsalarsa. Kamar dai yadda a yanzu aka taru saboda uncle Ameenu."

da yawa sunzo amma still wasu sai uzuri suka bada a cewarsu ya fiye korafi yanzu haka Ba wani

Abu mai muhimmancin azo a gani bane.

"Salwa ta Wago daga danna sabuwar wayarta da daddy ya bata jiya bayan ta baro hospital saboda yadda ta saka su gaba da orafin Aryaan ya wace mata wayarta, ta kalli Ammi da ke gaisawa da Mami dake row Win bayansu tare da su siyama, juyawa tayi ta kalli su siyama amma"

before they could wave ta Wauke kai ta cigaba da danna wayarta tana tauna cingam.

 Tofar da cingam Winnan kafin na mareki

taji Amminta ta faWa tana hararanta ganin yadda take cin cingam Win tana as as da shi

"ata rai tayi amma dai ta cire ta rie a hannunta tana kallon Amminta da ta mayarda hankalinta suna gaisawa da other relatives da ke side Winta, ji tayi zaman ya isheta tun kafin a fara meeting Win, ita bata ma san meyasa daddy ya kira meeting Winnan ba, bata taba son meeting Winnan ba"

its always boring to her.

"jin hall Win ya Wauki tsit sosai ya sa ta Waga idanunta da a hankali tana kallon farin tsoho mai ran arfe, katanga kuma madogara ga duk wani ahalin Turaki, wato Wazeer turaki da kansa yana shigowa cikin hall Win da ke cike da ahalinsa, Escorted by Maza huWu da suka kasance inuwa ga duka ahalin, wato Umar wazeer turaki, Aminu wazeer turaki, muhammad wazeer turaki sai lawal Nazeer turaki. kanta ta sunkuyar a hankali har Bappah ya samu waje a gaban hall Win ya zauna ya fuskanci ahalinsa for the countless time since them, as always kyakkyawar murmushi kwance akan kyakkyawa kuma kamilalliyar fuskarsa, su Uncle Ameenu ma duk zama sukayi, soldiers Win da escorts Umar wazeer turaki suka fice daga hall Win dan during that meeting su kaWai suke"

kasancewa ahali Waya gabaWaya babu bare.

"Sai da bappah yayi adjusting mic Winsa kaWan zai fara Magana duk cikin hall Win kowa yayi tsit kafin ya shigo hall Win, shirun da hall Win ya Wauka ya sa duk aka juya ana kallonshi aga wani hamshai ne har Bappah ya riga shi isowa, Salwa ta Waga idanunta itama tana kallonshi da mamakin ganinsa yau cikin manyan kaya though babu hula akansa amma ba aramin kyau shaddar Winkin half jampa ta masa ba, sai dai kamar kullum kamar ko yaushe fuskarnan kamar wanda aka aikowa da saon mutuwa, har ya samu waje kusa da Ameen ya zauna a row Win farko Sangaren maza kafin ta Wauke kanta tare da Wan jan guntun tsaki ciki ciki, shi dai bappah binsa kawai yake da kallo still da murmushi a fuskarsa har ya zauna unlike uncle Ameenu da kuma"

daddy Umar da suka haWe rayukansu kamar basu taSa murmushi ba.

"Sai a lokacin Bappah ya gyara mic Win yana kallon dukkanin ahalinsa cike da alfahari da su ya musu sallama suka amsa ya soma da buWe taron da addu a kamar ko da yaushe! Duk da yadda shekaru ya ja amma cike da kamala yake magana, with same aura da yake musu magana da shi"

each and every meeting.

"Briefly ya musu nasiha akan haWin kansu, akan tsoron Allah da kiyaye hakkokin Allah a lamuransu wanda wannan jawabi ne da sun saba jinsa daga bakinsa baya taSa gajiya da nanata musu"

wannan.

Sai da ya gama jawabinsa kafin ya juya ya kalli uncle Ameenu dake zaune ya haWe rai yana hura

"hanci yana jira a iso gaSar dalilin da ya sa ya kirawo taron, Bappah yayi gyaran murya yace"

 Duk da akwai muhimmin dalili da ya sa aka kira taron but kafin in bada daman gabatar da

wannan Umar will add one or two to abubuwan da na faWa as usual

"Daddy Umar ya gyara mic Win gabansa fuskarsa ba yabo ba fallasa ya musu sallama suka amsa, ya soma magana a nitse wanda kamar ko yaushe ari ne akan Nasihar da bappah ya riga yayi, shi dai uncle Ameenu ko jin abinda yake faWa baya yi dan takaici ne ya turnueshi, shi fa ya kira meeting Win so meyasa dole sai an bawa wanda ba shi ya kira meeting ba damar magana kafin shi a basa, yanda daga shi har uncle muhammad suka zuba masa idanu zaka Wauka sauraronsa"

suke yi amma kowannensu da saar da ke cikin zuciyayoyinsu.

Ko da aka bashi damar magana sake haWe rai yayi kamar yanda ya kanyi idan ya shirya rashin

"mutunci kafin ya gyara zamansa akan kujera tare da sallama, aka amsa masa ana jiran jin dalilin wanann kira na gaggawa, kowa ya zuba masa idanu banda Aryaan da ko kallon stage Win baya yi."

" Ku sani ban kira wannan taro for jokes ba, na kira wannan meeting Winne saboda my daughter"

"was kidnapped, locked up, and treated like bata da dangi bata da gata bata da dignity "

Ya juya ya kalli Aryaan dake zaune kamar ba akansa ake magana ba yace

 If anything should happen to my daughter ina so a sani cewa it would not be a family matter

"anymore! So nake a yi ma Aryaan iyaka da salwa, babu ruwanshi da ita! Bana bukatar ace wai za a yi ma ata discipline i can do that myself, he was reckless with my daughters life da saboda stress da rashin cin abincin kirki sugar level Winta yayi dropping drastically, yesterday she"

coulndnt even stand da kanta! Sannan ina so Aryaan ya kalle ni ya faWa min dalilinsa na aikata

mata hakan

"GyaWa kai bappah yayi kafin ya maida dubansa ga Aryaan, Muryarsa calmly yace"

" Aryaan ya Waga idanunsa ya kalli bappah, kafin ya mie a hankali ya nufe shi, kwata kwata yanayinsa bai nuna damuwa ba sam, bappah dai kallonsa yake har ya araso ya tsaya a gefensa"

ya sunkuyar da kansa a hankali.

Sai da bappah ya Wanyi shiru yana kallonshi na sakwanni kafin yace

 What happened?

"Kowa ya zuba ma Aryaan idanu yana jiran amsarsa, banda uncle Ameenu da yake jin bai ma"

kamata a tambayi Aryaan what happened ba kamata yayi kawai a yanke masa hukunci dai dai da abinda ya aikata ma Salwa.

Jin yayi shiru Bappah ya kuma magana yana kallonsa yace  me ya faru Aryaan menene dalilinka

"na aikata hakan? Shiru ya kuma yi bashi da niyyar amsawa, daddy Umar da ke kallonsa shima yace"

" Ba da kai ake magana bane? Girgiza kansa kawai yayi a hankali ba tare da yace komai ba still,"

Bappah yayi murmushi yana kallonsa yace

 Je ka zauna

" thank u ya faWa asa asa kafin ya wuce ya koma wajen zamansa, uncle Ameenu ya bishi da kallo kafin ya kalli mahaifinsa ransa idan yayi dubu to ya Saci duka sai dai babu daman magana, sai a yanzu yake da ya sanin kiran meeting Winnan, da ya sani da da kanshi ya ci uban Aryaan, ai"

ya manta cewa shi Aryaan Wan favourite child ne kuma favourite jika babu abinda za a masa.

" Salwa kiran da Bappah ya mata ya katse tunanin da ya tafi, ta taso a hankali with her phone"

"in hand ta iso har gabansa, yana murmushi yace"

 Me ya faru ne Salwa tsakaninki da yayanki? Sai da ta Wan tura baki kaWan kafin tace

" Babu! Ba uncle Ameenu kaWai ba har shi Aryaan sai da ya kalleta, Amminta ta yi wafa kawai"

"a hankali dan dama ta san za a rina sai da tace masa kar ya kira meeting Winnan aramin aikin Salwa ne ta kunyatasa gaban kowa da kowa, Bappah yace"

 Tell me the truth! Me ya haWa ki da shi? Me kuma ya miki?

 Babu bappah ta faWa tana wasa da phone Win hannunta ba tare da ta kalli side Win babanta

ba.

Daddy Umar ya haWe rai yana kallonta yace  ke ba wasa aka kiraki ba tell us what happened

" daddy babu fa ta faWa tana kallonsu duka, Daddy Umar zai kuma magana Bappah ya dakatar"

"da shi tare da umartarta da taje ta zauna, tayi godiya itama ta nufi mazauninta tana in haWa ido da su Siyama da suke kallonta with mouth agape, duk da kowa a wajen ya san thats not what happened amma since ita wadda aka ma tace babu dole kowa yayi shiru kawai yana jiran hukuncin Bappah, uncle Ameenu ya bi arsa da kallo ransa na kuma Saci da abinda Salwa ta"

"aikata, toh ko dai he threatened her ne Aryaan Win dan zai aikata fiye da haka ma."

"Bappah dai Nasiha ya shiga musu once again cike da fasahar sarrafa magana, ya musu nasiha"

"akan fushi! aukar hukunci a hannu, da kuma barin emotions Winsu yana shiga tsakanin zumuncinsu, ba ko wani issue bane ya kamata yayi turning into war, aa duka nasu ne sannan duka iyayensu ne suma, ya sake tabbatar musu da cewa ba a shiga tsakanin yara dan yanda sukayi handling case Win is far better than yadda iyayensu sukayi! Sosai yayi magana kafin ya bada damar a cigaba da gudanar da meeting Win kamar yadda aka saba idan akwai wani mai"

matsala ya gabatar da

5 / 11