Advertisements
Chapter 9 Reading BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon

Author :  Maimoon Category :  Complete Novels

Chapter   9 / 11

24K to 27K   out of 31.4K words

Aryaan yayi yana sauraren Aneela da ke magana bayan bappah ya bata izinin

"maimaita abinda duk ta faWa, he is not even suprised at all bai san meyasa ba, ba kunya babu tsoron Allah take labarta ™arya da sharri a gabansa da iyayensa without thinking about the consequence, the only thing da yake yawo a kansa a lokacin shine Al ameen was damn right ta yaya ma yayi tunanin zai iya auren Aneela in the first place? Wannan abinda da ta aikata ya sake tabbatar masa cewa he made the perfect choice by breaking up with her, mamaki ma yake yadda ta iya shigowa cikin gidan har gaban bappah who allows her in? ya tabbata dole da saka hannun wani cikin family Winnan kafin ta iya isowa har gaban bappah, ya Waga idanunsa ya kalli uncle Ameenu da uncle muhammad da ke zaune suna kallonta tana bayani, idan ba idanunsa suka masa gizo ba gani yayi ma kamar murmushi ne tucked a lips Win uncle Ameenu, Wauke idanunsa yayi a hankali daga kallonsu ya mayar ™asa ba tare da ya yarda ya sake kallon face Winsu Dad W insa ba dan sosai suka nutsu suna saurarar ™aryar da take shirga musu suma ransu a Sace, wani smirk yayi a hankali jin wai har abotion ya sha sakata tana yi and that babanta sent her to school here amma shi ya hanata ya ajiyeta yana biyan bukatarsa da ita with the promise cewa zai aureta! Girgiza kai yayi a hankali yana jinjina hauka da rashin lissafi irin na Aneela, a tunaninta all these da"

tayi zai saka ya aureta ne? Ko su zasu tursasa shi ya aureta ne? Infact his own family dai da ya sani

this alone da tayi ko shine da kansa yanzu yace zai aureta bazasu taSa lamunta ba! This is the

height of rashin kunya da rashin tarbiyya shi a ganinsa.

"Maganarta ne ya katse masa tunaninsa, tana sheshe™ar kuka take faWin"

" Shiyasa na kawo kukana gareku, dan Allah ku mini adalci sir ta faWa tana share hawaye"

Ajiyar zuciya bappah ya sau™e bayan ta kai aya ya juya ya kalli Aryaan da har sannan ya kasa haWa

idanu da kowa kamar yadda Aneela ta™i yarda ta kalli sashin da yake.

" Muhammad bappah ya kira sunansa, a hankali ya Wago kansa yana kallon bappah yace"

 Na am bappah

" Ka san wannan yarinyar? Ya tamabaya yana nuna masa Aneela, gyaWa kansa yayi a hankali ba"

"tare da yace komai ba, Dad Winsa ya dinga kallonsa da mamaki tare da takaici duk a haWe!"

" Ka santa kace? Ya sake gyaWa kansa ba tare da ya ce komai ba,"

" Duk abinda ta faWa gaskiya ne kenan? Girgiza kai yayi a hankali ba tare da ya Wago ba,"

Uncle Ameenu yayi caraf yana kallon Aryaan rai Sace yace

" Ma™aryacin banza ma™aryacin hofi! Dad Umar ya kalli Ameenu bai dai ce komai ba,"

 Sharri kake so kace tayi maka? Mu ba ce mana kayi baka da wata mace da kake nema ba? Ba

"zaka kuma iya providing mata a wata biyu ba, mu zaka zubar wa mutunci? Mu zaka Satawa suna? To wallahi billahi baka isa ba! Tunda har kace ka santa that means duk abinda ta faWa akanka gaskiya ne, kuma zaka aikata Uncle Ameenu ya cigaba yana yi yana nuna Aryaan Win da yayi"

shiru kawai yana saurarensa ba tare da yace komai ba.

"Bappah ma kallon Aryaan Win kawai yake yi, duk labaran da ake kawo masa na rashin jin Aryaan bai taSa yarda one hundred percent ba sai yau, he s so disappointed in him, wai ace jininsa ne ke irin wannan bayahudiyar rayuwa! Da ™yar yayi composing kansa ya dubi Aneela dake share"

hawayen har sannan yace

" I m deeply sorry for this my daughter! Da sauri Aryaan ya Waga kai ya kalleshi, he cant"

"believe wai bappah ha™uri yake bawa Aneela, ya buWe baki da ™yar yace"

" Bappah& . Šaga masa hannu bappah yayi, ya cigaba da maganarsa yana kallon Aneela yace"

 Idan har everything you have said is true ni na miki al™awari i will not let it go.. ta gyaWa masa

kai a hankali tana wani sussunkuyar da kai

" But for now ina so ki bamu time, ki je gida we will handle this gyaWa kai ta kuma yi duk da"

"ba haka ranta ya so ba, so tayi su ce dole sai ya aureta bayan abinda ya aikata mata, ta Wan kalli side Win uncle Muhammad da Ameenu da ba ita suke kalla ba dan ba haka tayi da su ba amma dai sai bata musa ba ta mi™e a hankali ba tare da ta sake kallon kowa a palourn ba ta nufi ™ofa"

"tana jan ™afa ta fice, duk suka bita da kallo banda Aryaan da dad Winsa."

Shiru palourn ya Wauka na few seconds kafin dad Umar yana kallon bappah yace  i ll head to

"barrack now akwai abinda zanyi yanzu a can bappah gyaWa masa kai bappah yayi dan yasan ba ™aramin Saci ran Umar Win yayi ba, Dad Umar ya mi™e ya nufi ™ofa ba tare da ya kalli sashin da Aryaan ke zaune ba, bin mahaifinnasa yayi da idanu, deep down yana jin disappointment in himself for constantly hurting his Dad, ya sau™e idanunsa ™asa yana jin wani kalan tsanan Aneela har ™asan ransa, da dana sanin irin rayuwar saSon Allah da suka yi da ita dan tabbass wannan ne"

ya bata lasisin yi masa wannan akuyancin.

Mi™ewa Uncle Ameenu yayi yana kallon bappah yace

" I ll also take my leave yana faWin haka ya nufi ™ofa, uncle muhammad ya mi™e ya bi bayansa, dan suna bu™atar iske Aneela kafin ta bar estate Win, dama can su suka shigo da ita, uncle muhammad ya zo zai shigo ya ganta a tsaye sojoji sun hanata shiga suna ™o™arin humiliating W inta, ya sau™e glass ya tambayi whats happenening suka ce masa wai wajen Aryaan ta zo amma"

"ta gagara kiran line Winsa, jin Aryaan yasa yace su barta ta shigo, suka kuwa barta ta shiga motarta ta bi bayansa, sai da ya fara tabbatar da abinda ya kawota zai musu anfani kafin ya sanar da Ameenu shi kuma ya escalating maganar har gaban bappah tare da mata al™awarin Aryaan ya aureta an gama, now that ta ga ba haka ba they need to silence her ko da kuWi ne dan su dama burinsu ba wai Aryaan ya aureta bane burinsu Umar da bappah su ga this side of Aryaan da kyau,"

amma sam Aneela ba dai a zuri arsu ba.

"Bayan fitarsu palourn shiru ya sake Wauka, daga Aryaan har bappah babu wanda yace komai, kusan mintuna uku kafin Aryaan ya mi™e tsaye a hankali, bappah ya bishi da kallo dan a tunaninsa tafiya zaiyi amma ga mamakinsa sai ya ga ya tafi bookshelf Win da ke palourn dake cike da littafan"

addini ya Wauko Al ™ur anin bappah ya dawo ya zauna yana kallon bappah yace

" I know you are disappointed in me bappah, kuma nasan you wont believe ko miye zance,"

amma wallahi.. ya faWa yana raising al™ur anin slightly

" Ban taSa having anything with her ba, ba wai ita kaWai ba, ive never had anything with any"

"woman! Shiru bappah yayi yana ta kallonsa, ganin yayi shiru ya sa ya sake faWin"

 Trust me pls gyara zamansa bappah yayi yana jin kaso mai yawa cikin Sacin ransa na

evaporating

" Meyasa baka faWi haka a gaban parents Winka ba? Shiru yayi ya gagara amsawa, bappah ya"

jinjina kai yana kallonsa yace

" Toh naji! Yanzu ina so ka faWa min da bakinka who she is, miye kuma haWinka da ita? "

" She was my girlfriend, kuma na san na aikata kuskure da hanyar bata too much access to"

"rayuwata, da yin abubuwa da yawa da addinina bai lamunce mini in yi da ita ba amma wallahi"

bappah babu zina cikinsu duka

"Studying Winshi kawai bappah yake yi, duk da yasan ™arya ba halin Aryaan bane dan tun yana ™ arami he s a very straight forward person idan yayi abu yayi ne ko yanka shi za a yi zai ce yayi, haka idan bai yi ba ko za a halakasa bai yi ba. Ganin bappah yayi shiru yana ta kallonsa ya sake"

cewa

 I m not lying!

" I know!.. bappah ya faWa yana cigaba da kallonsa,"

 But still ina so in san dalilinta na aikata hakan

 Saboda nace i cant marry her

" Why cant you marry her? Shiru yayi, bappah ya Wanyi guntun murmushi yace"

" Tashi kaje, i know exactly me zanyi ya kawo ™arshen komai, idan ma gaskiya kake faWa ko akasinsa gyaWa masa kai yayi a hankali ya mi™e ya mayar da Qur an Win ya dawo ya nufi Wakin"

Daada walking slowly& .

Karatun al™ur ani ya sameta tana yi tana ganinshi ta ™arasa ayar da take karantawa tana

murmushi tace

 Muhammad

" Na am ya amsa ™asa ™asa yana ™arasawa dogon kujera dake Wakin ya kwanta ya lumshe idanunsa, shiru tayi tana kallonsa kamar zata masa magana kuma ta fasa ta cigaba da karatunta a"

"hankali, tun yana jin karatun ™asa ™asa har bacci ya Wauke shi.."

"Ko minti goma baccin baiyi da Waukarsa ba muryarta ya tashe shi, Har tsakiyar kansa yake jin muryar kamar wata gyare banda surutu babu abinda takeyi, tun daga palourn Bappah har Wakin daada ana jiyota! Kuma ya san bazai wuce ita da bappah Win ba dan wannan wasa na jika da kaka"

tafi kowa yinsa da bappah kuma shima yake biye mata.

"Tashi yayi zaune a hankali ya dafe kansa da hannu biyu, Daada ta dubeshi tana rufe al™ur anin"

tace

 Ta tasheka koh? Ai wannan yarinya Salwa kam sai a hankali shiru ya mata bai ce komai ba

"saboda ciwon da kannasa ya fara masa, dai dai lokacin ta buWe ™ofar Wakin Daada, tun daga"

bakin ™ofa tace

" Daada am tana shigowa cikin Wakin ta nufi Daada, sai dai wanda ta gani a zaune dafe da"

"kansa yasa ta ja ta tsaya sai kuma ta juya ta nufi ™ofa, Daada na mata magana ma ko juyowa batayi ba ta fice a Wakin, ya Wan ja guntun tsaki tare da mi™ewa ya nufi ™ofa shima Daada ta"

bishi da kallo&

"Yana fitowa palour ya tarar bata nan, bappah yace  kai ka korota hala? "

" Ita wa? Ya tambaya a hankali yana zama a kujera,"

" Zaka santa soon shiru yayi bai ce komai ba, bappah yace"

 Baka da lafiya ne? Ya Wan gyaWa masa kai yana nuna masa kansa

" Sannu kaje ka sha magani ka kwanta, bari in ga ko daada na da paracetamol ya faWa yana mi"

™ewa ya nufi Wakin Daada.

Sai da ya sha maganin kafin ya wuce masallaci tare da bappah dan sallar Maghriba kafin ya wuce

gida.

"A hankali salwa ke haura stairs Win without making any sound dan bata son ko su Lailerh su san ta shigo, sannan sai da ta tabbatar Ameen ya tafi masallaci kafin ta shigo, successfully ta gama haura benen ta buWe ™ofar Wakin Ameen ta shige ta rufo ™ofar tare da ri™e kunkumi tana kallon Wakin, bata ma san miye ya kawota ko miye take nema ba abinda kawai ta sani shine duk wani abu nashi mai muhimmanci yana nan, ta fara kalle kalle, Wakin is very clean babu tarkace bare ta gane inda kayansa suke, wadrobe ta buWe ta ™are ma kayan ciki kallo kafin ta rufe, ta Wan ja tsaki dan"

bata ga wani abu mai muhimmanci da idan ta lalata masa zai ji haushi ba.

"Har ta juya zata fita idanunta ya sau™a akan laptop Winsa dake gefen bed, ta san wannan ba laptop Win Ameen bane so definitely nasa ne, haka kawai taji this is it, ta nufi laptop Win da sauri ta zauna gefen bed ta janyo laptop Win ta buWe tana faWin"

 Lets see what u got here wani murmushi tayi ganin screen Win babu password this seems

easier than she imagine.

" He s actually stupid, wa ke barin stuffs Winsa without password yanzu.. ta faWa a hankali"

tana gyara zamanta a kan gadon.

"Tana buWe screen Win taga already it was opened to his work, ta zuba ma screen Win idanu tana"

"kallon kyakkyawan 3D model na zane dake kan screen Win da bata wani gane kansa ba, abinda"

"kawai ta sani shine it was beautiful and massive too, Wan matso da fuskarta tayi kusa da screen W"

in sosai tana kallo ba ™aramin birgeta zanen yayi ba

" Whats this.. ta faWa amused, ba wai building bane kawai, zane ne da ta gagara gane miye ne,"

"abubuwan da ta gane a ciki kawai highways da yayi mapping, inda yayi indicating ruwa, da kuma skyscrappers, ko ma dai menene wannan ba ™aramin abu bane, komai was engineered to"

perfection. a can saman screen Win taga an rubuta

Arewa crown development

pan african financial and cultural district Lead architect: Aryaan Umar Turaki

Šan buWa idanunta tayi tana cigaba da kallo a zuciyarta tana mamakin shi yayi duka wannan Win?

"Tan™washe ™afafunta tayi ta cigaba da kallo tana clicking tana buWe other files Win, babu abinda bai tsara ba, interior layouts, phase of construction, and many more."

Babu tsoron komai ta hau deleting files Win tana yi tana kallon ™ofa sai da ta goge su tass har wa

Wanda bata buWe ba kafin ta mi™e da sauri jin taku outside door Win dai dai lokacin ya turo ™ofar

Wakin ya shigo& .

#Banidahujja

#Maimoon 09041426598

https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

BANI DA HUJJAH

"Assalamu alaikum lovelies Bani da hujjah is a paid book, free pages kuma basu da yawa sosai, pls"

"support me by making your payments kafin end of free pages! Thank you so much as you do, ga masu bukatar biya zasu tura 500 kacal zuwaga"

7039695535

"Palmpay,"

Maimunatu Abdullahi muhd

Sai ku tura min evidence of payment ta 09041426598 on whatsapp

Idan kuma katin waya ne zaku tura 500 zuwa ga 07039695535

Thank you

11.

"Daga sama har ™asa ya ™are mata kallo ganin yadda tayi tsuru tsuru a tsaye, kana ganin idanunta ka ga mara gaskiya kafin ya juya ya kalli gadon inda laptop Winsa ke ajiye a buWe, bai san sanda ya haWe girar sama da ta ™asa ba yana takawa zuwa cikin Wakin sosai, Ameen dake biye da shi a"

baya shima ya ™araso ciki yana kallon Salwa yace

 Me kike yi anan?

" I& .i& na zo ne& ina so.. ganin Aryaan ya Wauki laptop Win tayi hanyar ™ofa da gudu zata fita, shi dai Ameen bai ga sanda Aryaan ya ajiye laptop ba sai gani yayi ya cafko ta, ta fasa ihu tare"

da tsugunawa ™asa tana kallonsa har ta fara hawaye

 Wallahi ban sani bane yaya&  da Sauri Ameen ya matso yana faWin

 Sake mata hannu mana dan Allah kar ka karyata miye ta maka? Janyota ya soma yi zai mayar

"da ita gaban laptop Win, ta lan™washe a ™asa tare da ta™ar™arewa ta kurma ihu ko Mami zata ji"

ta ta zo ta taimaketa!

Ameen that is confused ya sake biyo sa yana faWin

" Wai miye ta maka ne? Meyasa idan bakayi mugunta ba baka jin daWi ko kula Ameen baiyi ba,"

"yana ri™e da hannunta da hannunsa Waya ita kuma tana tsugune a ™asa ya buWe laptop Win, he was so shocked da bai san sanda ya sake hannunta ya dafe bakinsa ba, tunda ya ga laptop Winsa a buWe yasan ta taSa kuma ganin zata gudu ya san Sarna ta masa amma bai taSa expecting abinda ta aikata kenan ba, project Winsa na wata da watanni? Idan bai halaka ta ba sai dai idan ba sunansa Aryaan ba, a zuciye ya juyo sai dai wayam har ta tattare skirt Winta ta gudu ta bar Wakin,"

Ameen ya matso ya le™a screen Win yana faWin

" Wai miye tayi ne kanshi da already ke ciwo yaji ya sake sara masa, idanunsa suka kaWa lokaci"

Waya yana kallon Aryaan kamar wanda baya son yayi believing abinda ya gani yace

 She deleted Arewa crown development project zaro idanu Ameen yayi yana kallonsa yace

" No way! you dont mean it& innalillahi ya faWa yana janyo laptop Win yana dubawa, Aryaan"

"ya samu waje ya zauna a gefen bed ya dafe kansa, project Winnan bai taSa babban project irinsa"

"ba, his hardwork for months ta goge cikin mintuna? Wace iriyar yarinya ce Salwa?"

Fuskar Ameen cike da alhini yace

 Subhanallah kuma baka da any back up shiru yayi kawai ya gagara magana.. Ameen ya mi™e

yana sake jinjina lamarin yace

 Kayi ha™uri haka Allah ya ™addara&  wani banzan kallo ya masa daga sama har ™asa kafin ya

mi™e yana kallon Ameen yace

" Ai wallahi idan kaga abinda ya hanani karya yarinyarnan rasuwa nayi, gobe ko tsinke aka ce"

"mata nawa ne zata kiyaye sa.. yana gama faWin haka ya nufi ™ofa zai fita, Ameen yayi saurin shan gabansa yana kallonsa yace"

 Kar ka taSata please yarinya ce&  bai san sanda ya hankaWa Ameen ba yana huci yace

" Motsin gado ce ba yarinya ba, kasan girman Allah ko da kuWi aka bata ta bi hanyar da na bi ma"

bazata sake bi ba.. Ameen dake ta kallonsa yace

 Akan project Win banza zaka taSa lafiyarta ta?

" Ba na banza bane, its my hardwork, wahalata ce na months, why am

9 / 11