Advertisements
Chapter 10 Reading BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon

Author :  Maimoon Category :  Complete Novels

Chapter   10 / 11

27K to 30K   out of 31.4K words

i even explaining it to you?"

Ka zauna kana son Yarinya ™arama shiyasa duk inda raini yake ta rainaka to billahi ™aryarta ta

rainani ba sunana Al ameen ba kuma banyi mata kama da saurayinta ba.. sororo Ameen ya tsaya yana kallonsa har ya kai ™arshe kafin yace

" Bismillah je ka, idan ka barta da rai yau baka cika Aryaan ba, kuma sanin kanka ne ni ba soyayya"

"nake da ita ba bare kace saboda haka ta raina ni infact respect ke tsakanina da ita more than you could imagine, to idan ma soyayyarce why is it your problem? Ko dan Albarkacin son da ka san ina"

mata ba zaka mini kara ka mata uzuri ba? Amma a gabana kake cewa zaka daketa?

 Ai ka san girman Allah ko kai ne ka goge abinnan duka zan maka bare wata wacce kake so na

banza da hofi&  yana faWa ya raSa gefensa ya fice a Wakin Al ameen ya bishi da kallo

Ganin yadda ta shigo cikin palourn tana ™o™arin haurawa sama da gudu ya sa Ammi dake shirya

dining faWin

" Zo nan.. sai da ta kalli sama ta kalli ™ofa kafin ta nufi wajen Ammi jikinta na mazari, dan daga"

yadda taga yayi reacting ba ™aramin Sarna ta aikata masa ba

 Miye haka? Meyasa zaki shigo mini gida da gudu wa ya biyo ki? Tana yi tana kallo ™ofa tace

 Babu!

 Bazaki faWa mini wa ya biyo ki ba sai na kwaWa miki cokalinnan... Ammi ta faWa tana dakatawa

da jera abincin..

" Ammi dama yaya ne ban sani ba na& .. dai dai lokacin ya buWe ™ofar palourn ya shigo, ta kurma ihu ta nufi sama da gudu, Ammi ta bita da kallo, amma ga mamakinta sai taga Aryaan ya"

"bita saman, Ammi tayi saurin ajiye spoon dake hannunta tana faWin"

" Lafiyanku kam? Ta faWa tana nufar saman itama, a bakin ™ofar Wakinta ta same shi salwa ta"

"shige ta rufe da makulli, Ammi ta tsaya tana kallonsa kafin tace"

 Laifi tayi hala? Sai da ya sau™e ajiyar zuciya kana ganinsa kasan ransa a Sace yake kafin ya

juyo ya kalli Ammi yace

 Ina wuni

 Lafiya lau miye tayi maka?.. ta sake tambaya tana kallonsa

 Babu! Kawai ya faWa yana nufar stairs ta bishi da kallo har ya gama sau™a ™asa kafin ta nufi ™

ofar salwa ta buga tace

 Zo ki buWe mini..

 Ammi yaya yana nan?

 Ban sani ba ki zo ki buWe mini nace a hankali ta buWe ™ofar Ammi ta tura ta shiga tana

kallonta tace

 Me ya haWaki da shi da ya biyo ki har nan?

 Wallahi Ammi ni babu abinda na masa kawai dan na Wan taSa laptop Winsa ne shine& .

" ˜arya kike yi akan haka ba zai biyo ki har nan ba na san halinsa, ba za dai ki raba kanki da wasan banza da mazan gidannan ba koh? Ban hanaki ba? Idan ya karyaki a banza wa yake da asara? Ki janyo babanki yayi ta jarabar da ya saba koh bayan ke kike fita kike nemo duk wani abu da ke samunki koh? Na rabaki da hamza kinki ji yanzu kuma Aryaan kike neman maganarsa? Baki san har yanzu haushin Waukarki da yayi nake ji ba? Da kinji maganata a lokacin kin hakura da zuwa da zai Wauke ki ne? Yanzu uban miye ya haWaki da laptop Winsa ko sa anki ne shi da kike"

wasan banza da shi har yake biyoki har nan zai dokeki

 Ammi fa&  gwaSe mata baki Ammi tayi ta dafe bakin tare da fashewa da kuka

 Na rabaki da su wallahi in banda gaisuwa na sake ganinki da su kina wasan banza sai na ci miki

mutunci mara hankali kawai tana gamawa ta fice a Wakin ta barta a dur™ushe tana kuka..

sake le™owa Ammi tayi tana harararta tace

 kuma wallahi ki rufa mini baki tunda ba dukanki nayi ba kar ki fusata ni in miki shegen duka

"dan ubanki, tunda dalilin kuka kike so ni zan baki dalilin yin kukan mai lasisi.. tana faWa ta rufe ™"

ofar ta sau™a ™asa dan ™arasa aikinta.

"˜unshe kanta salwa tayi a Waki ta™i saukowa har sai da Daddynta ya dawo, itama Ammi ko bi ta"

kanta bata sake yi ba.

"Uncle Ameenu bayan yayi wanka ya sau™o dan cin abinci, har ya zauna ya kalli Ammi dake ™o™"

arin serving Winsa yace

 Ina princess..

 Tana Waki Ammi ta faWa fuskarta ba yabo ba fallasa

 Why is she in her bedroom by this time? Bata da lafiya ne?

 Lafiyarta ™alau yallaSai.. tura kujerar yayi baya ya mi™e ba tare da ya kuma kula Ammi ba ya

"nufi sama, Ammi ta bishi da kallo kawai dan ta san miye zai biyo baya& "

"A kwance ya sameta ta lulluSa da bargo har kanta, ya ™arasa ya zaune gefen gadon yana kallonta"

yace

" Princess jin shiru ya sau™e bargon kanta, gani yayi idanunta a lumshe tana bacci, tayi parking gashinta Ya kwanta lub a goshinta, shiru uncle Ameenu yayi yana kallonta kafin ya kai hannu ya taSa goshinta jin ba zafi ya taSa wuyanta shima ba zafi hakan ya sa ya mi™e ya nufi ™ofa, Ammi na ta jira taji ya fara faWa dan ta tabbata kukan da ta wuni tanayi tun magribh idanunta ya kumbura amma taji shiru. Ta Waga kanta tana kallonsa jin takunsa har ya ™araso ya zauna a kujerar da ya tashi ya soma cin abincinsa, bata tambayesa ba itama kawai ta zauna ta soma cin"

"nata, two spoons kaWai yayi ya sake kallonta yace"

 Amma taci abinci ne kafin ta kwanta.. Ammi ta girgiza kai bata ce komai ba

 Ta yaya za a yi ki bar yarinya tayi bacci bata ci abinci ba fisabilillah? Idan ulcer ya kamata what

"are you going to tell me? Kina abu kamar ba ke kika haife ta ba? Haba dan Allah ko kallonshi Ammi bata yi ba ta cigaba da cin abincinta, ya ture kujeran ya mi™e tare da goge bakinsa da tissue ya kurSi ruwa ya wuce sama abinsa, sai da ta kalli abincin da ya bari kafin ta cigaba da cin"

abincinta abinta& .

" Happy birthday to you! Happy birthday to you&  pausing yayi yana kallon Al ameen, siyama"

"da Lailerh a palourn dukansu kayan bacci ne a jikinsu sai hular birthday dake kansu da cake a hannun Siyama, shi kwata kwata ya manta ma birthday Winsa yau ne, ya ™arasa saukowa ™asa"

sanye da workout wears Winshi yana ™a™alo murmushi yace

 Ba zaku makaranta bane? Lailerh ta ™araso tana ™o™arin saka masa birthday cap tace

 Bamu da early lectures dukanmu! Happy birthday Yaya ya bari ta gama saka masa cap Win

kafin ya Wan bata side hug yace

 Thank you lil sis itama siyama ajiye cake Win tayi ta zo gabansa tana faWin

" Happy 30th birthday Yaya, Allah ya ™aro shekaru masu albarka "

 Thank you ya faWa yana kallon Ameen da shima yace

 Happy birthday a ta™aice ya amsa da  tnks yana cire cap Win ya ajiye yace

" Ku je ku shirya ku tafi school Mami ta fito daga kitchen tana kallonsu da murmushi a fuskarta,"

™arasawa yayi kusa da ita yace

 Good morning Mami

" Morning, Allah ya ™ara maka shekaru masu albarka, ya ™aro maka hankali ya baka mata ta"

gari cikin shekararnan .

" Amin ya amsa a hankali.. dai dai lokacin kuma aka turo ™ofar palourn aka shigo, duk kallonta"

"suka kamayi, Abida ta shigo cikin palourn tana shining teeth tace"

" Happy birthday yaya Aryaan, my favourite cousin yana murmushi yace"

 Thank you Abida how are you

 I m fyn fav kafin ta juya ta kalli Mami tace

 Good morning

 Morning Mami ta amsa tana kallonta rabonta da gidan ta manta amma bata yi mamaki ba

dan ba ita Mami kaWai ba kowa ma ya san meya kawota!  Aryaan

Šan kallon Ameen tayi tace  good morning yaya Ameen

" Morning Abida, ya shaheeda kuna waya? "

" Eh munayi ta faWa tana bin bayan Aryaan da ya nufi ™ofa zai fita, duk suka bisu da kallo,"

Lailerh da siyama suka taSe baki tare da nufar sama abinsu&

"Jerawa Abida tayi da shi tana ta masa hira telling him how much she missed him da baya gidan,"

ya Wan kalleta yace

 Ke baki da school yau ne

 Kawai bazan je bane yaya i m tired of this school wallahi ya gyaWa kai kawai bai ce mata

"komai ba suna cigaba da tafiya a jere, Salwa dake saman balcony Win gidansu sanye da kayan bacci dan tashinta kenan Ammi tace taje tayi watering flowers dake wajen sai hamma take yi, hammar ce ta katse hangosu da tayi suna tafiya a jere suna magana ta bisu da kallo tana zuba ruwa a flowers Win, haka kawai jininta sam bai haWu da Abida ba, ko ga maciji basa yi ita da Abida ganinsu yanzu tare da Aryaan yasa ta ja dogon tsaki ta ajiye butan ruwan, a ™asan ranta tana faW"

in

" Birds of the same feather&  ta wuce ta buWe slide door dake wajen zata shige cikin gidansu,"

"dai dai lokacin ya kalli side Win balcony Winsu, bayanta kawai ya gani da gashinta da ta tufke ta shige ciki ta juyo zata rufe door Win suka haWa ido, murguWa masa baki tayi ta rufe ™ofar, yayi shiru yana kallon door Win da ta rufe kafin ya Wauke idanunsa tare da gyaWa kai kawai ya cigaba"

da tafiya sam baya ko jin abinda Abida ke faWa& .

"Har sai da ya gama duk wani workout da zaiyi Abida na biye da shi, ji yayi kamar ya kore ta amma"

dai ya rabu da ita.

 Wai yaya har ka gama ta faWa ganin he s heading home

" Eh ya bata amsa a ta™aice fuskarsa a haWe, ta bishi a baya jikinta a sanyaye ganin yanda ya"

amsata kamar suna faWa.

"Suna shigowa layin ya hango motar driver Win salwa a pake a wajen gate Winsu yana jiranta, ya juya ya kalli inda ya ganta Wazu kafin ya kalli gate Winsu, daidai lokacin ta fito dressed beautifully ta rataya expensive tote bag hannunta ri™e da labcoat da dama shi ta manta ta shiga Waukowa,"

kallo Waya ta musu ta shige motar tana kallon driver Winta tace

 Yi sauri mu tafi kafin su yaya su iso tada motar yayi yana amsa mata da  toh ya ja suka

"wuce su, Aryaan yayi guntun smirk dan a yanzu ko lokacinta bayi da shi amma tabbass zaiyi"

lokacintane ta gama guje gujen&

Abida ta tsaya a bakin gate Win Mami tana kallonsa tace

 Zan wuce gida Yaya Aryaan

 Okay kawai ya faWa yana tura gate Win ta bishi da kallo har ya shige kafin ta wuce abinta.

"A compound ya tarar da Siyama da Lailerh musa zai kaisu makaranta suma, ya wuce su ya shige"

cikin gidan ba tare da ya ce musu komai ba dan gabaki Waya idan ya tuno project Winnan ji yake ransa na lalacewa.

#Banidahujja

#Maimoon 09041426598

https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

BANI DA HUJJAH

Last free page& .

"Assalamu alaikum lovelies Bani da hujjah is a paid book, free pages kuma basu da yawa sosai, pls"

"support me by making your payments kafin end of free pages! Thank you so much as you do, ga masu bukatar biya zasu tura 500 kacal zuwaga"

7039695535

"Palmpay,"

Maimunatu Abdullahi muhd

Sai ku tura min evidence of payment ta 09041426598 on whatsapp

Idan kuma katin waya ne zaku tura 500 zuwa ga 07039695535

Thank you

12.

"Sai da yayi wanka kafin ya zauna ya janyo laptop Winsa trying to see idan zai iya recovering wani abin, ya buWe screen Win ya tsaya yana kallon folder Win aikinsa amma empty ba komai a ciki, W aya bayan Waya ya duba files Win duka empty ya lumshe idanunsa a hankali tare da jingina kansa da headboard sai da yayi taking deep breath kafin ya buWe idanunsa ya maida su kan laptop W insa ya fara danne danne, duba recycle bin da recently deleted yayi yaga duk ta goge a wajen, ya shiga duba system files da temporary folders amma duk babu wani abu mai anfani a wajajen, at that moment ya sake tabbatar da cewa its gone! Wayarsa ya janyo a hankali ya buWe ya fara scrolling bai san sanda ya sau™e gajeren ajiyar zuciya ba, duk da ba wai duka komai ne yake kan wayartasa ba but atleast wasu abubuwan na nan Win, hotuna, screenshots da folders da ya tura wayarsa weeks ago ba dan yana saka ran zai yi anfani da su ba yanzu gashi sune zasu yi saving life"

Winsa..

"Ya shiga zooming yana bin detail Win komai da ke jiki da kallo kamar mai haddacewa, thank God"

yana da structural note a wayarsa still shima zai taimaka duk da theyre still not enough amma theyll go a long way.

"Ajiye wayar yayi ya koma kan laptop Win ya buWe sabon file ya fara sabon aiki afresh, ya san ba"

lallai ya gama before date Win presenting ba which is next week! Amma duk da haka he ll try his luck sannan zai demanding for extention of submission Win idan Allah ya taimakesa he ll make it.

"Wuni yayi aikin, sau Waya ya sau™a yaci abinci shima Mami ce ta zo har Waki ta matsa masa ya zo yaci abinci, ciwon da kansa yake masa ya ™aru sosai dole ya ajiye laptop Win around four dan zuwa Sallahn la asar, a palour ya tarar da Ameen da ya dawo aiki ya baje a palour yana gisting"

Ammi akan law firm Winsu tunda itama retired lawyer ce kuma field Winta ne.

Ganin Aryaan zashi masallaci ya mi™e shima ya Wauro Alwala a banWakin palour ya bi bayansa

zuwa mosque.. suna dawowa Aryaan ya kuma haurawa sama Ameen kuma ya yi zamansa ™asa.

Mami tana kallonsa tace

 Aikin miye Aryaan kam yake yi ne? Yau fa wuni yayi aiki da ™yar na samu yaci abinci..

" Hmm kawai Ameen ya faWa yana danna wayarsa, Mami tace"

 Why humming?

 Salwa ce wallahi ta goge masa wani project da yake yi kusan wata huWu fa kenan kuma next

week zaiyi submitting Winsa.. Mami ta Wan buWa ido tana kallonsa tace

 Kai haba dai? Subhanallah amma gaskiya bata kyauta ba miye ma ya aiketa taSa masa aikinsa

ko bata sani bane?

" Ta sani wallahi ya faWa yana mi™ewa tsaye, Mami ta yi shiru tana ta kallonsa har ya fara"

haurawa kafin tace

" Amma zai iya sakewa ne a wannan guntun lokacin, tunda kace next week ya kamata ya bayar? "

Ameen ya Wanyi murmushi kawai yana haurawa yace

" Maybe zai iya, kinsan shi da naci kamar kuturu, amma gaskiya fa kamar wuya&  "

" Kai Allah ya kyauta, amma gaskiya ban ji daWi ba wallahi Ammi ta faWa tana jin haushin abinda"

salwa ta aikata masa da kuWira aniyar idan dai ta shigo sai ta mata faWa.

"A zaune Ameen ya tarar da shi still yana aikinsa, Ameen ya zauna gefen bed yana cire takalminsa"

yace

" Take it easy on yourself pls, kaima kasan bazaka iya sake yinshi kafin due date Win ba&  ko"

"kulasa Aryaan bai yi ba, Ameen ya shiga wanka."

Bayan Sallar isha i Aryaan ya fito toilet yana gyara gashin kansa da ya ji™o da ruwa ya zauna a gaban side mirrow yana goge gashin da towel! Ameen da ke shan coffee yayi murmushi yana

kallonsa yace

" Toh wa yace maka zuba ruwa a kai yana rage ciwon kai ai sai dai ma ya ™ara! Shiru ya masa,"

Ameen ya kuma murmushi yana cigaba da kallonsa yace

 To ni yanzu laifin miye na maka kake wani shashshareni sai kace ni na goge maka aikinnaka& 

"sai a lokacin ya kallesa, fuskarsa a haWe yace"

 Kasan Allah either you ko babanta gwara ku fara neman kuWin biyana abinda ta mini asara idan

ba haka ba wallahi duk abinda nayi ma yarinyarnan a gidannan babu ruwan kowa da ni..

" Mu biyaka? Mu biyaka fa ka ce&  Ameen ya faWa yana dariya, kafin Aryaan ya amsa, wayar"

Ameen ya hau ringing ganin bappah ya Waga tare da gaishe shi har sannan da murmushi

fuskarsa&

 Eh muna tare da shi gashi nan& Okay..toh kallon Aryaan yayi bayan ya katse kiran yace

 Meyasa ka kashe wayarka ana ta nemanka ya Waga idanunshi ya kalli Ameen

 Wa ke nemana?

 bappah ne ya kirani yanzu wai idan muna tare da kai kaje yana nemanka yanzu Wauke kansa

Aryaan yayi yana ajiye towel Win da ya gama goge kansa

 Kaji ina? Ameen ya maimaita masa yana kallonsa da sipping coffee Winsa

 Ba zuwa zanyi ba. Ya faWa yana mi™ewa daga gaban mirrow ya nufi kan gado..

 Kiran bappahn?

 Eh ya amsa a ta™aice

 And why is that kamar bazai amsa ba sai kuma yace

 Aneela ce ta je ta same su wai na mata ciki na sa tayi aborting and many other sharri su kuma

"they believed her, bappah yace ta je zai Wauki mataki shine wato har ta dawo saboda ita mayya"

ce. Ameen ya buWa ido sosai yana kallonsa yace

" Is she Mad?, why on earth will she do that! "

" Yes She s indeed Mad, a kuma gabana ta faWa "

" Amma lallai yarinyar nan ta cika mahaukaciya, kai kuma sai kace musu

10 / 11