Advertisements
Chapter 11 Reading BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon

Author :  Maimoon Category :  Complete Novels

Chapter   11 / 11

30K to 31.4K   out of 31.4K words

miye? Kaga irin yarinyar"

da kake so ka aura ina koh? yanzu a gaban su bappah tace ka mata ciki?.

 You dont have to remind me ya faWa yana jingina kansa da allon gado..

" Yanzu dai tunda na riga na ce masa ga ka nan kawai kaje kar ka ™ara ma kanka laifi, da na san"

hakane da cewa nayi ma bama tare..

 Ka rakani toh&  Aryaan ya faWa yana kallonsa daga kwance

 Ah ah kaje dai zan zo kafin ka dawo bari na gama shan wannan.. ya faWa yana Waga masa cup

"Win hannunsa, amma a zahiri shima tsoron zuwa yake yi kar a je a haWa da shi"

shiru yayi kamar ba zai tashi ya je Win ba sai kuma ya mi™e kawai ya nufi ™ofa yana gyara white

shirt Win jikinsa Ameen ya bishi da kallon yana kai cup bakinsa..

"Duk da dare ne amma ko ina tarr da haske ™oyayen fitulun waje, a nutse yake tafiyarsa ransa duka a dagule, abubuwa ne da yawa suka haWe masa a yanzu da ya rasa yadda zaiyi da su, kamar ance ya Waga kai ya hango salwa zaune saman motar Hamza, shi kuma yana tsaye a ™asa, ta tan™ washe ™afafunta tana danna waya suna hira, ya kalli agogon hannunsa ™arfe takwas da rabi, kasancewar dole ta gabansu zai wuce yasa suka hangosa tun kafin ma ya iso, buWa idanunta Salwa tayi ta soma ™o™arin sau™a a saman motar tayi ta kanta Hamza na mata magana ma ko kulashi bata yi ba ta samu ta sau™a zata Wiba da gudu, dan bata san meyasa ba haka kawai wani irin tsoronsa ne ya Warsu a ranta tun bayan abinda ta aikata masa, tana ™o™arin guduwa amma tuni Aryaan har ya iso wajen saboda yadda Hamza ke ™o™arin hanata guduwa yana tambayarta abinda ya haWata da Aryaan Win da zata gudu dan ta gansa.. wafce hannunta tayi daga na hamza bayan ta galla masa uwar harara ta Wiba da gudu Aryaan ya rufa mata baya, ko kaWan bata kai labari ba dan bata yi nisa a gudun nata ba Aryaan ya cafkota tare da haWe hannayenta biyu waje Waya ya Wauke fuskarta da Mari, da sauri hamza ya nufo su kafin ya ™araso har Aryaan ya ™ara W auke Waya gefen da mari ya ™ara mata da ran™washi mai azababben zafi ta kurmu ihu tare da"

"fashewa da mugun kuka, Hamza ya hankaWa Aryaan Win yana faWin"

 Kai mahaukacin ina ne? Uban miye ta maka dai dai lokacin Ameen da ya biyo bayansa ya

"hango abinda ke faruwa, ya nufosu da sauri yana faWin  Subhanallah Aryaan ya sa hannu duka biyu ya hankaWa Hamza har sai da ya bugu da mota, ya juya ya koma kan Salwa da ke kuka wiwi tana bashi ha™uri, ganin yana ™o™arin zare belt ta fara ™o™arin ri™e hannunsa amma sam ta"

gagara mi™ewa tsaye bare ta saka ran guduwa.

Ameen yayi saurin ri™e belt Win da ya Waga zai sau™e a jikinta yana faWin

 Aryaan miye haka! Wani kallon banza ya masa tare da sake masa belt Win da ya ri™e ya kalli Salwa da ke hawaye ga shatin hannunsa kwance a farin kumatunta ya nuna ta da yatsa cike da

kashedi yace

 Ban gama da ke ba&  yana gama faWin haka ya nufi part Win bappah! Ameen ya Wago

"Salwa da ta ™ara ™arfin kukanta kamar zata shiWe, Hamza ya mi™e zai bi bayan Aryaan Ameen"

yayi saurin hanashi yana faWin

" Dan Allah ka rabu da shi kar ka biye masa, ba girmanka bane kallon banza shima yayi wa"

"Ameen Win zuciyarsa na tafarfasa ya juya ya nufi part Winsu, Salwa dai banda gunjin kuka babu abinda take yi, Ameen ya sa hannu yana duba face Winta da yayi ja yatsun Aryaan kwance Saro S"

aro yace

" Salwa bakya ji, yanzu dubi abinda kika ja ya miki, baki kyauta ba, wata da watanni ya Wauka"

"yana aikinnan kuma cikin sati mai kamawa zai yi submitting gashi kin masa asararsa, yanzu gashi"

kin ja ya doke ki a banza da hofi& sorry! Ya faWa cike da rarrashi

"Sheshshe™an kuka kawai take yi tana sau™e ajiyar zuciya kamar zata mutu tana kallon wrist Win both hannayenta da suma suka yi ja saboda ri™on da yayi mata, rabonta da a dake ta har ta manta lokacin, shi dai Ameen ya cigaba da rarrashinta dan ko kaWan baya son kukanta amma kuma this"

time around bashi da bakin magana tunda itace bata da gaskiya&

"Sai da ya tsaya yayi composing kansa kafin yayi sallama tare da shiga palourn bappah, yanayin"

"fuskokin parents Winsa a yau ya sa haka kawai yaji zuciyarsa ta buga da ™arfi! Bappah na zaune fuskarsa expressionless, Uncle Ameenu ma na zaune idanunsa sunyi jajir har wani ruwa ruwa ne a cikin idanun na Sacin rai, kasancewarsa fari yasa farar fuskarsa har jajaja tayi tsabar Sacin rai, Dad Winsa ma fuskarsa a matu™ar haWe, ransa a Sace irin Sacin ran da ya jima bai gani tattare da shi ba, uncle muhammad sammakal, kai harta uncle lawal da bai cika Sacin rai ba shima yau fuskarsa a haWe yake tamau! This time around harda Daada a zaune gefen Bappah itama fuskarta"

babu yabo babu fallasa&

Waje ya samu a ™asa ya zauna yana lissafa duk wani laifi da he possibly did da zai Sata musu rai

har haka amma bai iya tuno ko da Waya ba.

"A nutse ya gaishe su, bappah da Daadah ne kaWai suka amsa sai uncle lawal. Bappah ya gyara zamansa ya fuskancesa tare da fara magana, daga yadda yake magana kaWai ya tsinci Sacin rai"

shima a muryarsa..

" Muhammad! Bappah ya kira sunansa, amsawa yayi yana Waga idanunsa ya kalli bappah,"

strictly bappah ya soma magana

 Na yanke hukunci muhammad mai girma wa rayuwarka wanda bai yi ma iyayenka daWi ba! Sai

"dai ina mai tabbatar maka cikinsu duka babu wanda ya isa ya hana hukuncin da na yanke! Ina kuma fatan kai bazaka yi jayayya da hukuncin da na yanke akan rayuwarka ba dan sanin kanka ne bazan taSa cutar da rayuwarka ba gyaWa kanshi yayi a hankali ya gagara cewa komai,yawun bakinsa ma ji yayi ya ™afe rashin sanin wani hukunci ne wanann da ya shafi rayuwarsa da har ya"

Sata ran kowa har haka?

 Muhammad Aryaan ni bappahnka Wazeer na Waura maka aure a yau da Salwa Ameenu

"Wazeer, auren da nake bu™atar ku kasance tare ™ar™ashin inuwarta har ™arshen rayuwarku! Dummmm kansa ya sara da ™arfin gaske yayi dai dai da bugun da zuciyarsa yayi kamar zai faso"

™irjinsa ya fito!

"Ya Wago idanunsa yana kallon bappah speechless, gyaWa kansa bappah yayi yana kallonsa yace"

 Idan kuma kaima iyakata zaka nuna mini bismillah! Girgiza kai ya hauyi amma ya gagara

"magana! Salwa? Why Salwa? Cikin duka matan duniya a rasa wa za a aura masa na dole sai Salwa? Salwa fa? Inaaaa bazai yiwu ba, ba zai taSa yiwuba, ba zai taSa iya rayuwa da salwa a matsayin"

matarsa ba kwata kwata bazai yiwu ba&

 Ka tashi kuma ka je ka taho da matarka yanzu ina so in yi magana da ku a tare!

"Alhamdulillah anan na kawo ™arshen free pages from the book bani da hujjah, ku garzayo ku zo"

"kuyi making payments dan kar ayi tafiyarnan ba tare da ku ba, amsoshi ga tambayoyinku duk zaku same su ne idan kunyi subscribing"

Ya makomar auren Aryaan da salwa?

Shin iyayensu zasu amince da zamansu? Su kansu couples Win zasu zauna Win? Menene tarihin Turaki Family

And many more& ..

Support me pls

Zamu Wauki hutun posting na sati Waya both on whatsapp and arewabooks dan tantance

"payments, nagode sai na ji ku.. "

7039695535

"Palmpay,"

Maimunatu Abdullahi muhd

Sai ku tura min evidence of payment ta 09041426598 on whatsapp

Idan kuma katin waya ne zaku tura 500 zuwa ga 07039695535

Thank you

#banidahujja

#Maimoon 09041426598

11 / 11