Advertisements
Chapter 2 Reading BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon

Author :  Maimoon Category :  Complete Novels

Chapter   2 / 11

3K to 6K   out of 31.4K words

jajir sai da aka shafa masa man zafi, kuma a gabanmu saboda bai Wauke mu a bakin komai ba ya gama raina mu, wallahi tallahi bazan taSa"

"barin wannan abin ya wuce a banza ba, kawai dan ya faWa masa gaskiya, wallahi bai isa ba"""

uncle Muhammad ya ™arasa faWa yana nuna masa wuyan Hamza da yayi mugun ja abinku da

fari sai ™yallin man zafi yake.

"Dad dake zaune ™afarsa Waya akan Waya, da cup na coffee a hannunsa wanda shansa ya kasance al'adarsa ya ajiye cup Win hannunsa a kan center table tare da gyara zaman newspaper dake kan table Win kafin ya mi™e tsaye, sam bazaka iya karantar a wani yanayi fuskarsa take ba, baya ya juya musu tare da folding hannunsa duka biyu ta baya kafin a hankali cikin kamilalliyar muryarsa"

yace

"""kun isar masa da sa™o na? "

"Cikin zafin yanda baice komai akan abinda Aryaan yayi ma hamza ba, uncle Muhammad yace"

"""Ameenu ya isar masa """

"bai sake cewa komai ba yayi wucewar sa ya barsu a tsaye a wajen, zuciyoyinsu cike da takaici, da"

ba™in cikinsa.

"Tun daga bakin ™ofa take kare masa kallo tana wani irin shu'umin murmushi, a hankali ta soma takowa zuwa cikin Wakin tana tafiya a hankali saboda yanda kayan jikinta ya kamata duk da atampa ce a jikinta amma an mata wani irin Winki na rakani gantali, ga wani uban hill da ke ™ afarta,ta zubo da kitson da aka mata da gashin kantin da yayi matu™ar mata kyau har gadon bayanta, sai wani Wan siririn gyale sharara da ta Waura bisa kai wanda da shi da babu duk uwar"

"ubansu Waya, black beauty ce kyakkyawar gaske, komai yaji masha Allah da ita."

"a hankali take tafiya tana murmushi ganin yanda yake kwance akan gadon ko takalman ™afafunsa bai cire ba, daga gani baccin ya Waukesa ne ba tare da ya shirya ba dan half ™afafunsa na ™asa gefen gadon other half na jikinsa kuma yana kan gadon, gashin kansa ya rufe masa kusan rabin"

goshinsa saboda yanda ya kwanta a rigingine.

"A hankali ta zauna a gefen gadon tare da shafa fuskarsa tana murmushi, gashin nasa da take"

mugun so ta sa hannu ta shafa a hankali kafin ta cigaba da shafa gashin da ke da matu™ar santsi

"ba sai an faWa ba ya ci kuWi, tana yi tana kallon fuskarsa cike da nishaWi, a hankali ya soma buWe"

"idanunsa da suka yi ja, saboda bacci da Sacin ran da bai gama sakinsa ba, akanta ya sau™e idanunnasa kafin a hankali ya yun™ura ya mi™e zaune"

"""Hi My love""."

"Ta faWa tana kallon sa, da faffaWan murmushi Wauke a fuskarta, lumshe idanunsa yayi ba tare da ya amsa ta ba, yana jin yanda kansa ya masa nauyi, sai kuma a hankali ya mi™a hannu da"

"niyyar Waukan wayarsa dake gefenta, da sauri ta rigashi Wauka ta mi™a masa tana faWin"

"""Love gani a kusa, komai kake so ka faWamin in baka mana miye anfanina? Ga matarka a kusa ai"

baka bukatar yin komai da kanka ta faWa tana kashe masa ido still smiling

"Wayar ya karSa ba tare da yace mata komai ba, da wani irin sauri ya dirga daga kan gadon ganin yadda time ya wuce sosai yana bacci gashi ko sallah bai yi ba, itama da sauri ta mi™e tana kallon"

"sa, ganin wanka zai shiga ya sa ta faWin"

"""Can i join u?"""

Har kamar bazai tanka ta ba amma sanin irin ba™in nacinta kamar tsohuwar mayya ya sa yace

"""Aneela! i am not in the mood, so i will appreciate if you leave me alone""."

daga haka ya shige bayi tare da rufo ™ofar

"Binshi tayi da ido murmushin fuskarta na raguwa, ™arar sau™ar ruwa da taji ya sa ta mi™e a hankali dan ta tabbata tunda yace mata ta tafi politely to idan har ya fito ya sameta he won t welcome that, sai da ta tattare masa duk abinda ya zuzzubar a Wakin which are very few, sannan ta gyara masa gadon kafin ta bar Wakin tare da ja masa ™ofa, falon ™asa ta koma ta zauna tana"

danna wayarta.

"takun sakkowarsa da taji yasa ta dago kanta a hankali tana kallonsa, kamar yadda tayi tsammani"

"farar shirt ce tass a jikinsa da jeans harda pcap, tayi shiru tana kallonsa lost in thought, Aryaan mai kyau ne, tasan ana cewa tana da kyau sannan tana ji da kyawunta, but Aryaan ™arshe ne ga kyau ga iya Waukan wanka, bata San ya zata kwatanta shi ba but he s just sooo different da"

sauran.

"har ya gama sakkowa bata lura ba, bai bi ta kanta ba ya nufi ™ofar fita a palourn, ™amshinsa da taji na yin nesa ya sata saurin buWe idanunta sa ta lumshe tana faman murmushi, rufe ™ ofarsa kawai ta gani, da sauri ta mi™e ta bi bayanshi, har ya buWe mota tayi saurin zuwa gabansa"

"ta tsaya, ta marairece cike da shagwaSa tace"

"""Love"" ya Wage girarsa alamun  what? Ganin sai kallonsa take zata Sata masa lokaci yasa"

"hannu ya mayar da ita gefe, zata yi magana ya rigata"

"""Aneela!!"""

"Yanda yayi maganan ya sa ta fasa tata maganar, ta dinga kallonsa ta tabbata wani ne ya taSosa a can wani wajen daban cause thats not how he behaves with her, tana kallonsa har ya shiga mota ya tayar tare da barin gidan, ta bubbuga ™afanta a ™asa kafin ta juya a hankali ta shiga tata"

motar itama ta fice a gidan.

"A bakin restaurant Win ya tsaya, ba tare da ya shiga ba ya Wau wayansa, bugu Waya ya Waga, a ta"

™aice yace

"""Jameel kawo min ina waje"""

"cikin mintuna 3 Jameel ya fito da uniform a jikinsa, da leda a hannunsa, window ya sau™e sannan"

ya amshi ledan ya ja motarsa ya bar wajen.

"A ™ofar gidan ya tsaya, ba tare da ya shigar da motar ba, ya ™arasa ya shiga gidan, buWe Wakin yayi bayan ya saka black shades a idanunsa, a zaune ya sameta tana wasa da roban takeaway Win"

"da yayi mata da safe, ta SaSSarka ledan gabaWaya."

"Ba tare da yayi magana ba ya tura mata ledan hannunshi gabanta,"

"bata ko kalli ledan ba ta ci gaba da wasa da yatsunta, har ya kai ™ofa zai fice sai kuma ya juyo yana kallonta,"

"""SALWA!!"""

Ya kira sunanta strictly yana folding hannayensa a ™irji

"Idanunta da zuwa yanzu sun koWe da kuka ta Wago tana kallonsa da su, wani irin very Innocent face take dashi, wanda zaka yi tunanin ko yatsa aka saka mata bazata taSa cizawa ba, wanda ke W auke da round face da big eye balls Winta masu masifar Waukar hankali, tana da hasken fata tare da very cute ™aramin baki ga dimples guda biyu wanda ko da magana take ko kuka ko dariya lotsawa suke a hankali."

"kallon second 10 tayi masa ta mayarda kanta ™asa tana wasa da ´an siraran yatsunta masu kyau, wasu hawayen da take ta ri™ewa tuntuni kar su zubo suna biyowa shar agefen fuskarta."

"daurewa yayi kamar baya so, ya furta"

" Eat ur food"""

"daga haka ya juya, har ya Waura hannu akan handle Win sai kuma ya tsaya cak sakamakon tsinkayo sassanyar muryarta da yayi, Cikin rawar murya na kukan ba™inciki da ke cinta ta"

soma magana

"""Yaya Please ka mayar da ni wajen Ammina, ka min rai, zan mutu anan, ni bana son wajennan,"

"tsoro nake ji wallahi yaya kullum idan baka nan, ni kam ka kaini wajen daddyna "" tana kaiwa"

nan ta fashe da shagwabaSSen kuka that irritates him.

"Sai da ya jira ta kai aya kafin ya buWe ™ofar ya fice abinsa, Wani irin kuka ta sake fashewa da shi tana kallon ™ofa, wannan wace irin rayuwa ce, idan kasheta zai yi gwara mata ya kashe ta ta huta, idan har lissafinta dai-dai ne to a™alla zata yi sati Waya da kwana Waya kenan a wannan gidan"

"da ko falo bata ™aunar fita, eight days fa kenan innalillahi wa inna ilahi raji un."

Ganin idanunta har wani zafi suke mata da wani irin hazo hazo ya sata lumshe su a hankali tana

jinginar da kanta a jikin bangon Wakin. A hankali take furta  daddy&  cike da shagwaSa wanda nature Winta ne magana a haka.

"Sai da ya tsaya yayi isha i kafin ya wuce gidan, a ranshi yana jin kamar ya fasa zuwa ya wuce"

gidansa.

"Sau™e glass Win motarsa yayi yana kallon soldier Win da ke ri™e da bindiga fuskarsa a matu™ar ha We, Waya daga cikin abinda ya sa ya tsani gidannan kenan, ba tare da ya kula maganar da yake masa ba ko na sauran soldiers Win da ke gadin wajen ya zuge glass Win ganin sun basa hanya ya"

wuce ciki

"A tangamemen gate Win estate Win yayi horn, Waya daga cikin sojojin da ke gadin gate Win ya le™o da kansa, ™aramin tsaki ya ja ™asa ™asa yana kallonsa daga cikin motar, ganin motar Aryaan Win ya sa sojan buWe masa ™ofa da sauri, babban family house ne ko ince estate na gasken gaske wanda yaji komai na rayuwa, ajikin makeken plate name Win da ke gefensa an rubuta  THE TURAKI'S . kai tsaye cikin gidan da yake nan tarrr da haske kamar ba dare ba ya nufa da motarsa, sai da yayi tafiya ta atleast 15 minutes akan shinfiWaWWiyar titi dake ko ta ina a cikin gidan yana wuce gine gine wanda dukansu iri Waya ne, sai dai banbancin girma da decorations da wasu suka fi wasu, sannan ko wani gidan yana da gate Win da zai sada ka da shi, da security mai gadin wannan gate Win, a ko wani gate da sunan mai shi a jikinsa wanda duka"

™arshensa ke ™arewa da TURAKI.

"Tun da ya tunkaro gate Win gidan mahaifinsa yake jan tsaki ™asa ™asa saboda sojoji da ke nan burjik suna gadin gate Win kamar zasu hana waWanda ke ciki mutuwa, tun kafin ya ™araso ya fara horn har ya iso gaban gate Win wanda da alama ginin wannan gidan yafi na kowa a cikin Family"

"house Win gabaki Waya, duk kuwa da yawan gidajen dake cikin estate Win."

"BuWe masa gate Win sukayi ba tare da sun kula shi ba kamar yadda shima bai kula kowa a cikinsu ba, gate Win mai kyau sai dai bai kai na Main entrance na gidan girma ba, a gaban wannan part an rubuta CDS. UMAR WAZEER TURAKI, a babban parking space Win da zai iya haWiye a ™alla motoci 10 ko ma fiye yayi parking, sannan ya fito daga motar yana sake haWe fuskarsa, a hankali yake tafiya kamar baya son yayi ya nufi main entrance na wani babban part wanda yafi ko wani part girma a gidan, murWa ™ofan falon yayi a hankali ya shiga bayan ya zare glasses Win idanunsa,"

"ya ™are ma babban falon da ya gaji da tsaruwa kallo, ™amshi ne kawai ke tashi a falon mai sa"

"nutsuwa ga sanyin ac da ya ™arama wajen wani pleasant daWi, ba tare da ya zauna ba kawai ya wuce ya fara hawa stairs don ya tabbata kowa na gidan na Wakinsa, sanin yanayin mai gidan na rashin son hayaniya sam yasa komai a nutse a keyi a gidan. har yakai sama sannan ya dakata yana kallon Wakunan da ke jere a saman guda uku ta gefen daman sa bai bi ta kansu ba ya murWa wata ™ofa dake gefen hagunsa, wata haWaddiyar falo ne ta bayyane mai matukar kyau wanda ke Wauke da Wakuna biyu kacal a cikinta, sai wani ™ofa da zai sada ka da falo na biyu, sosai ya lumshe idanunsa jin kamshin da ke tashi a falon kafin ya ™arasa ciki, nan ma babu kowa, Wan jim"

yayi kafin ya nufi Wayan falon yana addu'ar samun Dad anan.

"Tura ™ofan yayi a hankali da sallama Wauke a bakinsa, a zaune ya samesa a kan Waya daga cikin manyan kujeru na alfarma, a falon da ya ma gaji da tsaruwa, dan ya ma fi falon farko kyau sai dai bai kaisa girma ba, ™afansa Waya akan Waya ga cup akan center table Win gabansa, da wata ´ar"

karamar littafi da yake rubutu a ciki that looks like jotter or a diary book.

"Wago idanunsa dake cikin fararen medicated glasses yayi ya zuba ma Wan nasa idanu, kafin ya kawar da kai daga kallonsa ya cigaba da abinda yake yi ba tare da ya amsa sallaman ba, a hankali Aryaan ya ™araso gabansa, ya zauna a ™asa ya sunkuyar da kansa yana kallon haWaWWen carpet W"

"in dake malale a ™asa, cikin sanyin murya yace"

"""Ina wuni DAD"""

"bai amsa ba sannan bashi da niyyar amsawa sai ma mi™ewa da yayi, yayi folding hannuwansa a"

baya ya soma tafiya towards Wakin dake cikin falon.

Cikin sauri muryarsa har rawa take Aryaan yace

"""Dad please!"""

Wan dakatawa yayi kafin cikin dakakkiyar voice Winsa da ke cike da command yace

"""ARYAAN UMAR TURAKI! Leave immediately, sannan sa™on da baffaninka suka isar maka, make sure ka cika umarni, kwanaki 59 suka rage cikin sittin Win da na Wibar maka, bring a wife before then if not you will leave me with no choice bayan na Waura maka aure da koma wacece, in"

"tura maka gidanka, since ka fi ™arfin zama a cikin ´an uwanka""."

daga haka yayi shigewarsa Waki tare da rufo ™ofan.

"Wani irin zuciya ke cinsa yana dannewa, why! Me yasa shi da mahaifinsa are not in good terms at"

"all, ya zo ne ya gana da shi akan aurennan but sam ya™i sauraransa, ya ake so yayi? Ta ina zai nemo mata a wata 2 kamar wani magnet? Aneela ce ta faWo ransa cikin sauri ya shiga girgiza kai"

"""Nooo banda Aneela"" sai kuma ya mi™e dan yasan bayi da choice bayan Aneela Win."

#banidahujja

#Maimoon

09041426598

https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

BANI DA HUJJAH!!

By Maimoon

3.

"Zuciyarsa a dagule, fuskarsa a haWe ya fito daga sashen mahaifinnasa, yana kokarin ficewa daga S"

"angaren gabaWaya suka kusa cin karo da mummy ya matsa baya a hankali ya bata hanya ganin shiga zata yi wajen Daddy, a ta™aice ya gaishe ta shima ciki ciki"

" ina wuni ko kallonsa bata yi ba ta shige ciki abinta ya bita da side eye kafin ya buWe ™ofar shima ya fice a gidan, ba tare da kallen kallen komai ba ya buWe motarsa ya shiga ciki ya tayar aka buWe masa gate Win Cds. Umar wazeer turaki ya fice yana driving gently, a gaban gate Win barr Ameena wazeer turaki yayi horn ba tareda ya ko kalli opposite house Win da shi kuma aka rubutu DR Ameenu Wazeer turaki ba, aka buWe masa gate Win ya shiga yayi parking yana kallon motar AMEEN dake parking space Win which means yana gida as expected. Bai samu kowa a palourn ba sai sanyin ac da ™amshin turaren wuta mai daWi nan ma, stairs ya nufa kanshi tsaye yana jujjuya"

key Win hannunsa.

" Aryaan? Dakatawa yayi tare da juyowa yana kallon Mami da fitowarta kenan daga kitchen, ta"

Wan buWa ido tana kallonsa tace

 ashe dai kai Winne hamsha™i Wan murmushi yayi kaWan ya fasa haurawa ya dawo palourn ya

zauna a kujera yana sake ™ir™iro murmushi

 ina wuni Mami

 Da ban wuni ba zaga ganni ne aryaan? Shiru yayi kawai dan ya san dama dole sai tayi ranting

"in dai ta gansa, rabonsa da gidan ya kwana biyu tayi mita har ta gaji."

" Yau kuma Allah yayi ka tuna mu kenan Aryaan, yanzu abinda kake yi ya kyautu kenan? Yaro W"

"an gata amma ka mayar da kanka kamar maraya? Ta faWa tana zagayowa ta zauna a kujerar da ke facing Winshi tana ta kallonsa keenly, Nan ma bai ce mata komai ba sai murmushi kawai da yayi,"

ta sau™e ajiyar zuciya a hankali tace

" To Allah ya kyauta, ya kake toh? How have u been? Sai a sannan ya amsa da"

 Alhamdulillah Mami

" Are u sure? GyaWa mata kai yayi, tace"

" Toh Allah yayi albarka, ya tsare gabanku da bayanku, ya baku abinda kuke nema duniya wa"

"lahira, a cigaba da hakuri a kuma cigaba da yayyafawa zuciya ruwan sanyi, zama lafiya da kowa ya"

"fi zama Wan sarki, komai lokaci ne da shi haka zaka ga watarana kamar ba a yi ba "

" Amin Mami ya amsa yana jinginar da kansa da kujera, mi™ewa tayi tana kallonsa tace"

 AMEEN Win ai yana sama kaje bari nima in duba girki ya kusa gamuwa ma su lailerh zasu

"kawo muku gyaWa mata kai kawai yayi bashi da niyyar tashi, ta mi™e ta wuce kitchen, 10 minutes later ta kuma fitowa, da mamaki take kallonsa ganin har sannan yana zaune a wajen yana danna wayarsa, hakan yasa bata kulashi ba ta wuce sama dan kiran Ameen Win da kanta, tare suka sau™o da wani matashin saurayi kyakkyawa wanda zasu yi sa o i da Aryaan sai dai ya fi Aryaan hasken fata da glasses a idanunsa dressed casual, ya kalli Ammi bayan ya sau™o

2 / 11