Advertisements
Chapter 3 Reading BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon

Author :  Maimoon Category :  Complete Novels

Chapter   3 / 11

6K to 9K   out of 31.4K words

cikin"

palourn yace

 Ammi where is he? Ammi ta ™araso cikin palourn tana kallonsa tace

 Ji iskanci! Anan fa na barsa shine ya kama hanya ya wuce bai ce min zai wuce ba? Kuma fa har

abinci nace ya jira amma shine ya wuce ya tafi abinsa koh? Kirawo min shi kace nace ya dawo

yanzu ya zo yaci abinci . Ameen ya Wan sau™e ajiyar zuciya yana zama a kujera yace

 Ki ™yaleshi kawai tunda ya tafi ba juyowa zaiyi ba kin sani zama tayi itama a kusa da shi tace

 Al ameen me ke damun Wan uwanka ne? Ya buWa mata hannu alamun bai sani ba shima

"yana murmushi,"

" Ya zaka ce min baka sani ba, bayan ure closer to him than anyone "

" Allah Ammi ban sani ba, but bari na watsa ruwa inje gida in same sa inji if there s anything i"

should know gyaWa masa kai tayi tace

 Idan ya faWa maka pls ka zo ka faWa min

 Okay Mami ya faWa yana mi™ewa ya wuce sama murmushi kwance a fuskarsa

 Lailerh ta kawo maka abinci yanzu?

 Ah ah idan na dawo zanci

 Toh ta faWa tana kallonsa har ya haura kafin ta wuce kitchen dan duba abinda su lailerh da

siyama ke yi.

Yana driving yayi dialing lambarsa yana ajiye wayar a gefensa bayan yayi connecting da speaker W

"in motar, sai da kiran ya kusa yankewa kafin ya Waga, Al ameen yayi gyaran murya yace"

 Malam kana ina ne?

 Why?

 Ban sani ba! Kana gida ko baka gida?

 Bana gida!

 Kana ina?

 Doesnt concern u! Murmushi Ameen yayi kawai ya katse kiran yana nufan gidan nashi

bayan ya kalli agogo ™arfe 10 saura.

"BuWe masa gate mai gadi yayi bayan yayi horn once, ya shiga yayi parking a kusa da motar Aryaan dake space kafin ya fito ya nufi cikin gidan, ba tare da knocking ba ya tura ™ofar palourn ya shiga ciki yana kallon ko ina, ganin baya ciki ya gyara glasses Win idanunsa ya nufi hanyar sama da takalmansa, motsi da yaji a kitchen ya sa ya dawo da baya ya nufi kitchen Win, a bakin ™ofa ya tsaya ya harWe hannu a ™irji yana kallonsa, yana tsaye a jikin counter da singlet ba™a a jikinsa against fair skin Winsa, yayi pairing Winshi da three quarter iya guiwarsa dat looks loose, Al ameen ya kalli plate Win scrambled egg dake plate da toasted bread guda biyu a gefe, black tea"

da yake haWa ma kanshi a lokacin ya kalla kafin yace

" Yaushe ka koyi girki bawan Allah ko kallonsa baiyi ba, barin jikin ™ofan yayi ya nufe shi yana"

faWin

" Wula™anci ne bana so, sai in juya in koma in da na fito, da ina da zuciya ma wallahi ba zaka ganni a nan ba, ko da yake Mami ce tace na zo ka je kana acting weird a gida kuma before in sau™"

"o ka wani wuce ka tafi, idan ka san baka so in zo waya ce ka zo gidanmu nemana? "

 Says who kai naje nema? Ameen ya hararesa yace

 To me kaje yi? Sai da ya ajiye cup Win a gefen tray Win kafin yace

 Mami naje gaisarwa Al ameen yayi wani dariya da ya sa Aryaan kallonsa yace

" Ko ba gaishe da Mami ba, u that i know Win koh? Kai dai faWi me ya kaika kawai, amma"

"kafinnan haWa black tea Win da ni banci abinci ba na fito ko kulasa baiyi ba ya Wauki tray Win ya fita a kitchen Win, Ameen ya ™arasa ya Wauki well cleaned cup da spoon ya biyo bayansa yana fa"

Win

" Wannan Win zai ishemu ne? Bai kulasa ba ya ajiye tray Win akan dinning, tun kafin ya zauna"

"Ameen ya ja kujera ya zauna tare da Waukar toasted bread guda Waya ya bar masa Waya, ya saka spoon ya Wibi scrambled egg Win ya kai baki, zama kawai shima yayi ya Wauki Wayan bread Win ya soma ci, Al ameen ya Wauki cup Win black tea Win ya zuba a cup Winsa ya raba musu daidai da daidai, kafin ya tura masa nasa gabansa, komai bai ce masa ba ya ja ya fara sha yana Wan danna wayarsa fuskarsa a haWe, sai da suka conye duka kafin ya mi™e ya koma cikin palour ya zauna yana danna wayarsa, kwashe kayan Al ameen yayi ya kai kitchen ya ajiye a sink ya buWe fridge ya Wauko bottled water guda biyu ya fito da su a hannunsa, jefa masa Waya yayi ya cafe shi kuma ya ™araso yana shan Waya, ya zauna a wani kujeran daban ba wanda Aryaan ke kai ba yana cigaba da shan ruwan, sai da ya gama sha ya ajiye sauran a center table kafin ya kalli Aryaan dake"

"buWe ruwan hannunsa a lokacin zai sha, yace"

 What happened bro? Tell me mana why are u acting all up haka? Aryaan ya rufe ruwan ya

"ajiye tare da Wan dafe kansa, hakan yasa Ameen putting serious face ya mi™e ya dawo kujeran da"

yake zaune yace

 Me ya faru Wan uwa? Ajiyar zuciya ya sau™e a hankali ya Wago ya kalli Ameen da idanunsa da

suka Wan yi ja yace

 I m tired Ameen! Please tell me miye nayi ma Daddy?

 What happened? Ameen ya tambaya sounding concerned! Duk abinda ya faru ya kwashe ya

"faWa masa from zuwan su uncle Ameenu zuwa zuwanshi gidan, Al ameen ya sau™e ajiyar zuciya yana kallonsa har ya kai aya kafin ya dafa kafaWarsa yace"

 Calm down bro! Yanzu iya wannan abinne ya saka ka Waga hankalinka haka? Har ya nuna a face

Winka cewa ure tensed? Haba aryaan wani mugun kallo Aryaan ya masa yana ™wace kafaWarsa yace

" Bangane iya wannan abin ba, shey u no comprehend abinda nace maka? Cewa fa nayi Dad and"

"his brothers so suke in kawo mata nan da two months, how is this possible Ameen? Meyasa sai ni kaWai suka gani? What happen to u and hamza and the others? Kai da hamza da kuka girmeni ba a ce ku kawo mata in so so so time ba sai ni? Al ameen ya gumtse dariyarsa yana kallonsa"

yace

" Wato yanzu ka yarda mun girmeka da yake zancen is not in ur favour, what happened to"

"watanni ba girma bane? Kuma da kake zancen mu ba a ce mu kawo mata ba, kai ai ka san dalilin da ya sa suka ce ka kawo mata, baka jin magana Aryaan, i ll be so happy wallahi idan ma kayi auren ko wasu abubuwanka zasu saitu Ganin yadda ya haWe rai ya sa Ameen ya Wan bubbuga"

kafaWarsa yace

" Sorry bro, ka kwantar da hankalinka za fa ka samu mata nan da wata 2 jingina kansa yayi a"

jikin kujera yana kallonsa yace

 I was thinking about Aneela&  tun kafin ya kai ™arshe Al ameen ya haWe rai tare da

hararansa yace

" Over my dead body ne zaka auri yarinyar nan, kai tsakaninka da Allah idan aka barka sai ka auri"

"yarinyarnan? Sai kace ma yaranka wace irin uwa ka zaSa musu kenan? Kallonsa kawai Aryaan yake baice komai ba, Al ameen ya Wauko wayarsa dake ringing ganin Mami yace"

" Mami ce, let me come and get going home "

" Spend the night here mana ya faWa yana kallonsa, Wan shiru yayi sai kuma ya Waga wayan"

"yana sauraren Mami tare da kallon Aryaan da ya lumshe idanunsa, can yace"

" Eh Mami, ill spend the night here gobe zamu shigo tare da shi shiru yayi sai kuma ya amsa da"

 Amin daga haka ya katse wayar yana kallonsa yace

 Duk ta damu ta Wauka wani babban abu ke damunka

 Okay yanzu ™arami ne ke damuna kenan

" Eh mana daWi ne yayi maka yawa, ni ace in fito da matar a gani mana da tuni na kai an wuce"

wajen

 To yanzu ma idan ka kai ai ba zasu ™i yi maka ba ya faWa yana mi™ewa

" Ah ah barsu dai su tambayeni first ni ai ina da wacce nake so, jira kawai nake a tambayeni in"

"gabatar da ita gaban kowa da kowa, ba irinka bane ni da kake tunanin auren mace irin zaleena"

sunanta ko aleena& .

" Aneeela.. suka tsinkawo muryarta daga bakin ™ofa, duk suka Waga kai suna kallonta, idanunta cike taf da hawaye take kallonsu hannunta rike da jakarta sai wayarta a Waya hannun tana sanye da tshirt mai maSallai fara da blue jeans, attachment Winta ya xubo har gadon"

"bayanta, sai siririn Wankwali da ta Waura a kai as usual."

"Kallo Waya Al ameen ya mata ya haWe rai tare da mi™ewa da nufin haurawa sama yana mamakin irin rashin kamun kanta, yo rashin kamun kai mana idan ba haka mai zai kawo mace da ta san darajar kanta gidan mijin da ba nata ba da wannan daren? Halinta disgust him, Ko da yake its not entirely her fault har da na mai gayya mai aikin dan shi ya bata daman haka shi yayi welcoming W inta a gidansa anytime idan ba haka ba ai bazata zo ba, wani takaici ya takure shi a wuya ya ja tsaki tare da Waukan wayarsa zai wuce sama, ajiye jakar tayi ta ™araso palourn tare da shan"

gaban Ameen tana kallon cikin idanunsa tace

 Al ameen miye na taSa yi maka a rayuwarnan da ka tsane ni? Baka ™aunata baka ™aunar gani

"na tare da farincikin rayuwata, mai nayi maka da zafi har haka da kake ikirarin over your dead"

body ya aureni wani kallo yake mata irin na malama na miki kama da wanda kika zo wajensa

"ne, kamar bazai kulata ba sai kuma yace"

" I m glad uve been eavesdropping tun Wazu kuma kinji duk abinda nace, aryaan bazai taSa"

"auren mace irinki ba God forbid juyawa tayi ta kalli Aryaan dake kallonsu kansa a kishingiWe da kujera, kafin ta juyo ta bawa Ameen amsa ya raSata ya wuce sama abinsa, ta bishi da kallon tsana"

kafin ta juyo ta dawo kujerar da Aryaan ke zaune tace

" Love ka ji abinda yake faWa koh? Pls dont listen to him, ure my life ka sani mi™ewa yayi shima zai wuce sama tayi saurin kamo hannunsa ya juyo yana kallonta, ganin yanda take kallonsa idonta cike da hawaye ya sa ya janyo ta jikinsa yana kallon face Winta ya sa finger Winshi yana"

"share mata hawayen dake kumatunta, ™asa ™asa yace"

" Go home zamuyi magana later okay? Ta gyaWa masa kai tana kallonsa, ya sake ta ya ja da"

"baya yana kallonta da guntun murmushi akan fuskarsa, ™arasawa tayi ta Wauki jakarta har ta buW e ™ofa ta sake juyowa ta kalleshi, kashe mata ido Waya yayi, tayi murmushi tana share hawayenta ta fice tare da jan ™ofar, yana juyawa ya ga Al ameen a tsaye a jikin stairs ya harWe hannu yana kallonsa, suna haWa ido ya haWe rai, kallonsa kawai Ameen keyi har ya zo zai wuce kafin ya ja tsaki"

da ya tabbatar yaji ransa a Sace ya furta

" kayi asara ko kulashi bai yi murmushi kwance a fuskarsa ya wuce sama, juyawa yayi ya bi"

bayansa saman ransa a mugun Sace.

Not edited

#Banidahujjah

#Maimoon 09041426598

https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

BANI DA HUJJAH!!

4.

Al ameen na fitowa daga bayi da pyjamas Win Aryaan a jikinsa ya zauna a gefen bed yana kallon

"Aryaan dake zaune a kan bed yayi resting bayanshi da headboard, macbook a buWe akan cinyansa,"

hankalinsa duka yana kan abinda yake yi a ciki

 Wai haryanzu baka gama project Winnan ba?

" Uhm ya amsa a ta™aice, jin Al ameen yayi shiru ya Wago ya kalleshi yace  ko zaka ™arasa"

min?

 Hmm kawai Ameen yace yana mi™ewa ya dawo bedside ya le™a screen Win yana kallo yace

 Still on commercial complex? Aryaan ya bashi side eye ba tare da ya amsa ba yana zooming

"da adjusting kyakkyawan zane dake screen Win, Ameen yayi murmushi yana kallon abinda Aryaan Win ke nuna masa a screen Win, 3D model ne na building Win da yake aikinsa yanzu ya dinga rotating yana nuna ma Ameen Win ba tare da yace komai ba, sai da ya gama nuna masa kafin ba"

tare da ya kalleshi ba yace

 Kasan mutuminnan canja facade Win ya sake yi? Ameen yayi guntun murmushi yana

kallonshi yace

" Sau uku fa kenan yana canzawa, wannan client Win naka sai kai "

" Fourth&  ya faWa calmly yana jan wani layi across screen Win, kafin ya canza zuwa wani tab W"

"in daban wanda ke Wauke da finishing materials, shi dai Ameen jingina bayansa kawai yayi yana"

kallon aikin cike da burgewa.

" Previous design Win kwata kwata baiyi balancing da structural load Win ba, idan na biye masa"

"na bi irin abinda yake so blindly, kwata kwata ginin bazai yi making sense ba Ameen ya gyaWa kai yana mi™ewa feeling impressed but not suprised dan ba tun yau ba yasan Aryaan is perfect at"

what he does.

" Kaga barmu a bar da cases, mun bar muku buildings Win "

 Gobe zaka rakani somewhere Aryaan ya faWa yana Wago kanshi

 Where?

 Zaka gani goben

 Hope its after mun je gida? Ganin ya maida kanshi zai cigaba da abinda yake Ameen yace

 serious Mami cewa tayi mu zo tare gobe

 Allah ya kaimu ya faWa a ta™aice

"Haurawa gadon Ameen yayi ya kwanta dan bacci sosai yake ji, amma yana kwanciya maganar"

"Aneela ya faWo masa a rai dan Wazu suna haurowa toilet Aryaan ya shige da ya fito kuma still shima ya shiga so bai ma yi masa maganan ba, juyawa yayi ya fuskance shi yace"

 Aryaan! Ya juyo ya kalleshi

 Are u really going to do it? Fuskarsa da yaga ya nuna alamun bai gane inda maganar ta dosa

ba yasa yace

 Da gaske kana so ka auri yarinyar can? Šauke kansa yayi ya cigaba da abinda yake yi

muryarsa ™asa ™asa yace

 As if i have a choice!

" Kar ka raina ma kanka hankali mana, baka da choice as how? Who force u yace dole sai ka"

"aureta, ka kawo wata daban mana, ko yaushe ka fara sonta bani da labari "

Aryaan ya kalleshi yayi shiru kamar zai yi magana sai kuma ya fasa ya mi™e ya Wauki macbook W

"insa ya nufi ™ofa, Ameen ya gyaWa kai yana kallonsa yace"

" Allah ya baka sa a, and dont even bother explaining later kashe masa wutan Wakin Aryaan"

yayi ya koma palour ya ajiye laptop Win ya sau™a ya haWa ma kansa black tea ya dawo ya baje ya cigaba da aikinsa peacefully cike da natsuwa dan kwata kwata ko zancen aurennan ba so yake yi a

masa ba at all.

Washegari suna dawowa daga fajr Ameen ya kunna tv din palourn tare da kwanciya akan kujera

"yana rage volumn, shima aryaan da kamar zai wuce bedroom sai kuma ya fasa ya kwabe jallabiya da ya daura kan wandon pj dake jikinsa dan shi dama bai iya bacci da riga ba, pillow ya janyo ya sauke kan lallausan carpet ya kwanta yana kallon wrestling da Ameen ya kunna a haka bacci ya sake yin awun gaba da su, sai wajen tara kafin Al ameen Yayi mi™a daga saman kujeran da yake kwance ya tashi zaune yana sake yin mi™a tare da kokarin mi™ewa tsaye sanye da jallabiya da yaje sallah da ita da asuba, komawa yayi ya zauna yana kallon Aryaan da ke kwance akan carpet da dogon wandon pj a jikinsa ba riga yayi matashin kai da pillow Win kujera da ya sau™e ™asa, ya sa ™afa ya Wan shure ™afarsa da ke kusa da tasa, hakan ya sa ya buWe idanunsa a hankali ya"

kalli Ameen da su. wayarsa ya juya masa yana nuna masa agogo yace

" Tashi ka shirya muje gida ya mi™e zaune tare da saka fuskarsa cikin palm Winsa na kamar 2 minutes kafin ya mi™e tsaye ya Waga pillow Win ya mayar mazauninta ya juya ya wuce Waki,"

Ameen ya bishi da ido kafin shima ya mike ya bi bayansa.

"Aryaan ne ke tu™i Ameen na zaune a gefe yana danna wayarsa, ganin ba hanyar gida suka nufa ba"

ya Waga kai ya kalleshi yace

 Malam ya naga ba hanyar gida muka nufa ba

 Yes zamu fara zuwa inda zaka rakani ne ba zamu daWe ba sai mu wuce gidan shiru yayi yana

"kallonsa bai ce masa komai ba dan ba haka suka yi da shi ba amma dai ya share bai ce komai ba,"

"har suka iso kofar gidan, kallon gidan yayi ya juya ya kalleshi yace"

 Ba kace ka sayar da gidannan ba?

 Eh na sayar

" So..? Bai kulashi ba ya sauka a motar bayan yayi parking da kyau a waje, Ameen ya bishi da"

"kallo across motar har yaga ya buWe gate Win ya shige ciki kafin ya sau™o ya bishi a baya. A tsaye ya ganshi a compound Win yana jiransa, yana hangosa ya shigo ya cigaba da tafiya towards ™ofar palourn, Ameen yabi bayansa still wondering dama ashe bai sayar da gidan ba, ya sa makulli yana"

buWe ™ofar palourn Ameen da ya iso wajen yana kallonsa yace

 What

3 / 11