Advertisements
Chapter 6 Reading BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BANI DA HUJJAH BOOK COMPELET BY Maimoon

Author :  Maimoon Category :  Complete Novels

Chapter   6 / 11

15K to 18K   out of 31.4K words

shi da dai sauran abubuwa da aka saba yi a kowace meeting!

Ba a jima sosai da cigaba da meeting Winba Aryaan yayi excusing Win kansa Ameen na

"tambayarsa inda zashi ma bai basa amsa ba ya fice a hall Win dan ji yayi ya gaji da zama a ciki, ya"

Wan tsaya a wajen hall Win yana kallon motoci birjik dake harabar kafin ya fara tafiya a hankali da

™afa expression Winshi unreadable.

Bai nisa a tafiyar ba ya jiyo kamar murya a bayan motar da ke pake a ™ofar Muhammad wazeer

"turaki, hakan ya sa ya Wan dakata."

 Haba sweetheart! Ke fa daWina da ke you look and act like kin waye amma sam baki waye ba!

Ke kinsan ina sonki amma kiyi ta wani behaving kamar yar ghetto

Harararsa tayi tace  ni dai ka sake mini hannuna yaya hamza bana so or else i ll tell daddy ya

sake mata hannunta yana murmushi yace

 To komai ne sai kin faWa ma daddy ehn daddy s princess! Amma tell me meyasa kika rufa ma

yaroncan asiri bayan duk abinda ya aikata miki jingina tayi da Waya motar da ke wajen tana pressing phone Winta tace

 Cause da kaina nake so in rama ai na san ko na faWa babu abinda za a masa da ya wuce nasiha

"ko faWa ni kuma i want to make his life a living hell, zai san ni yayi ma& &  ma™alewa maganan yayi bayan haWa ido da shi a tsaye a wajen facing them! Ta mi™e daga jikin motan tana kallonsa tare da Wan ja da baya, hamza ma ya Waga idanunsa ya kalli direction Win da take kallo ganin"

Aryaan ya mi™e shima daga jikin motar yana haWe rai yace

 Whats the meaning of that? Ko kallonsa baiyi ba sai Salwa da yake kallo da ta saka hannu ta ri

"™e gefe da gefen gown Winta, ya ™are mata kallo daga sama har ™asa dan shi bai ma san sanda"

ta fice a hall Win ba kafin yace

 Zo ki wuce ki koma ta Wan ja baya tana kallonsa tare da shagwaSe fuska!

" Are you deaf? Dumb? Both? Ya tambaya strictly yana kallonta, da sauri ta zo ta wuce shi"

tana tura baki idanunta cike taf da hawaye.

Hamza ya kalleshi rai Sace yace

 kai a su waye zaka ce sai ta koma? Miye haWinka da ita kallo Waya kawai ya masa ya juya bi

"bayanta, sai sauri take yi kar ya cimmata gashi heels ne a ™afafunta, ya harWe hannunsa a bayansa yana tafiya a hankali a bayanta ba tare da ya kulata ba, saurin da take yi ya sa ta take gefen gown Winta tayi baya baya zata faWi yayi saurin ja da baya ta faWi a ™asa ta fasa ™ara tana yarfe hannunta hawaye na gangarowa kan kuncinta, tana kallonsa ganin yadda ya Wan ja baya ya barta ta faWi, he didnt even attempt to help her kuma fa da yayi niyya da zai iya tare ta tunda ba wani nisa ke tsakaninsa da ita ba amma shine ya matsa ya barta ta faWi har ™asa, ganin tana ™o™"

arin kifa kanta ta cigaba da kuka yace

 Ta shi ki wuce ciki ta Wago idanunta da ya ji™e da hawaye tace

 Ni bazan iya ba! Ganin kallon da yake mata ya sa tace

 ˜afana ne ya bugu fa yaya

" Tashi nace before i slap you ya faWa yana mata mugun kallo, a hankali ta soma ™o™arin mi™ ewa yana kallonta har ta mi™e kafin yayi gaba ya barta a tsaye, ta bishi a baya tana tafiya a hankali a cikin zuciyarta kuwa Allah ya isa kawai take ja masa tana karkaWe jikin gown Winta da ya taSa ™ asa, haka ta bishi a baya har cikin hall Win tana kallon yadda yake tafiya a nutse gashin kansa ya kwanta ta bayan kansa da yake babu hula kayan jikinsa kamar wanda yayi highlighting haske da"

haibarsa.

"Shi ya fara shiga cikin hall Win kafin ta shigo tana biye da shi a baya, Ameen ya dinga kallonsu da"

mamaki kamar yadda Su lailerh ke kallonsu don basu yi kama da dominsu aka haWa wanann meeting Win ba.

7039695535

"Palmpay,"

Maimunatu Abdullahi muhd N500

Thank you

#banidahujja

#Maimoon 09041426598

https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

BANI DA HUJJAH

"Assalamu alaikum lovelies Bani da hujjah is a paid book, free pages kuma basu da yawa sosai, pls"

"support me by making your payments kafin end of free pages! Thank you so much as you do, ga masu bukatar biya zasu tura 500 kacal zuwaga"

7039695535

"Palmpay,"

Maimunatu Abdullahi muhd

Sai ku tura min evidence of payment ta 09041426598 on whatsapp

Idan kuma katin waya ne zaku tura 500 zuwa ga 07039695535

Thank you

7.

"Tun bayan meeting Aryaan ke zaune a cikin motarsa, ya ™ure ac ya kwantar da kansa kawai"

tunani kala kala na yawo a zuciyarsa.

Knocking glass Win da akayi ya sa ya buWe idanunsa da ke lumshe ya kalli sashen da ake knocking

"Win, Ameen ya gani a tsaye a wajen yana ™o™arin sake knocking! Ya mi™e zaune tare da winding down yana kallon Ameen yace"

 Šume? (Miye?) in his native language wato fulani. Ameen yayi murmushi yace

 Yau kuma? Bai jira amsarsa ba yace

 Bappah na nemanka& & yanzu! Mayarda kansa yayi ya jinginar after some seconds kuma ya

buWe motar ya fice ya nufi part Win bappah

Sallama yayi a ™ofar palourn aka amsa tare da bashi izinin shiga! Bappah dake zaune tare da

daddy umar ya Waga ido yana kallonsa har ya ™araso ya zauna a ™asa ya sunkuyar da kansa dan kwata kwata baya son haWa ido da Dad Winsa not after everything that happened earlier.

Bappah yana murmushi yace  babban mutum ina ka tsaya har Aminullahi ya shigo kai

banganka ba sai da na aika shi nemanka?

" Ina mota bappah ya faWa a hankali yana ™a™alo murmushi, bappah ya gyaWa kai"

 To yayi kyau! Ya faWa yana mayar da hankalinsa kan Wansa suk cigaba da maganan da suke yi

hakan ya sa Aryaan ya mi™e ya nufi cikin Wakin grandmum Winsu dan basu waje idan sun gama

sai ya dawo!

"A zaune ya sameta gefen gado tana lazimi, tana ganinshi murmushi ya bayyana a fuskarta tana"

cigaba da jan cazbah tace

 Wata sabon gani murmushi shima yayi this time genuine murmushi yana ™arasawa gabanta

yace

 Ba wani wata sabon gani ai baki nemeni ba tsohuwar cikin wasa ta kawo masa carbi ya kauce

yana dariya ya zauna a ™asa kusa da ita yana cigaba da dariya kafin yace

 Ba dai don halinki ba ina wuni

" Ka manta da ni Aryaan ta faWa tana kallonsa fuskarta na nuna damuwa, ya kamo hannunta"

yace

" Ni na isa Daada, ya jikinki? "

" Liar! Ka manta da ni mana Ta faWa tana ™wace hannunta, ya sake dariya yana faWin"

 Zaki fara drama Winki koh? Ta yaya zan manta ki loml

" Uhm naji, ya aikin naka? Ya Asiya kana zuwa kana dubata kuwa ta faWa tana rage"

"murmushinta, yanda tayi tambayar doesnt show she really cares idan yana zuwa Win kawai dai ta"

"tambaya ne, shima murmushin fuskarsa ce ta Wan fara fading yana matsa mata hannunta yace"

" Alhamdulillah Daada, ina zuwa "

" Hmm, To Allah ya kyauta!, yayi albarka ya amsa da"

" Ameen, meyasa baki zo meeting ba kika barshi shi kaWai ya zo? "

" Uhm bazan iya bane bayana ciwo yake kaikam, ga ™afa ma ya sakani a gaba ta faWa tana ™o"

™arin mi™ewa ta Wauko masa ruwa a fridge

Ganin abinda take shirin yi yace

" Kinga bar ruwanki, ke bazaki bawa mutum abu mai daWi ba sai ruwa! "

 To me kake so in baka mai daWi muhammad Ta faWa tana komawa ta zauna tana kallonsa

 Kinsan me nake so? Ta girgiza kai tana kallonsa

 Kudi&  dariya tayi tana Wan tari kaWan tace

" Kudi kuma wanne kake so Aryaan? Me zakayi da kuWi, ai akan kuWi gwara ma kace mata kake so"

"in sama maka kayi aure tunda ka gagara samowa da kanka, Your dad and uncles kullum cikin"

complain Winka suke Aryaan kallonta yayi sai kuma yayi shiru walwalarsa na Sacewa kamar bashi ke murmushi yanzu ba. Ta zuba masa idanu tana ta kallonsa tace

 Idan kana da wata damuwa ne Aryaan ka faWa ma Daada ya lumshe idanunsa ya buWe yana

kallonta yace

 Babu zata yi magana kenan sai ga bappah ya shigo cikin Wakin yana kallonsu yace

 Miye ake tattaunawa Daada ta kalleshi tace

 Maganar dai da baya so ita nake mai shine ya wani Sata fuska kamar wanda nake bashi

"mummunan labari bappah ya ™arasa ya zauna a kujera yana kallon yanda Aryaan yayi kicin kicin da face, yace"

 What is your problem Aryaan! Yanzu maganan da muke yi da Umar kenan akanka! Yace ya gaji

da halinka kuma lokacin da ya Wiba maka na aure idan ya kai bazai ™ara maka ba dole sai kayi

"auren, you will soon be thirty what is the issue? Shiru yayi ya™i cewa komai, bappah ya dubi daada yace"

 Ko ya faWa miki matsalar girgiza masa kai tayi alamun

" Ah, ah bappah ya sau™e ajiyar zuciya yana kallonsa yace"

 Aryaan! Why do you make things difficult for yourself?meyasa bazaka buWe baki ka faWi abinda

ke damunka ba kamar yadda kowa ke yi? Duk abinda zaka aikata baka duba miye zai biyo baya sai

"dai kawai ka aikata, your dad is very angry at you! daga nan dama kaje can ka bashi ha™uri kaji koh? "

"GyaWa kai yayi a hankali ba tare da ya kallesu ba, bappah ya cigaba yana kallonsa"

 Now tell me miye salwa Win ta maka uhm sarkin Waukan hukunci a hannu? Bai san sanda ya

"Wanyi murmushi ba, Daada ma murmushi tayi tana kallonsa cike da sonsa."

Ya gyara zamansa yana kallon bappah yace

 Bappah ni fa ba kidnapping Winta nayi ba

 To me kayi? Ya sake gyara zamansa yana kallon bappah yace

" Ban san me yasa duk abinda yarinyar nan za tayi a gidannan kuke kyaleta ba bappah, infact she "

s becoming a bad influence to sauran yaran gidannan! Babu mai mata faWa babu mai taka mata

birki fisabilillah?

" Inji wa ba a mata faWa daada ta katse shi tana kallonsa, ya mayarda kallonsa gareta yace"

" Okay kinsan cewa morocco zata je wani stupid birthday wai na friend Winta, bday ya wuce all"

states na nigeria har sai sunyi flying out? Kuma kowa ya zuba mata idanu babu mai kwaSanta? As small as she s har zata iya flying out alone for birthday tsakani da Allah fa? Da mamaki bappah da Daada suke kallonsa dan sam basu san da maganar ba ko da suka ji ta shiru fiye da sati bata

lekosu ba Ameenu cewa yayi ta tafi relative Win Amminta!

Daada ta tafa hannuwa tana kallonsa tace

 Amma Ameenu dai bashi da hankali! Kai innalillahi ta juya ta kalli mijinta da shima ita yake

kallo tace

 Kuma fa babanne ya goya mata baya haka wallahi na sani yanzu haka Amminta ta hana suka ™i

hanuwa

Bappah ya gyaWa kai yace  you did right amma da ka sani you report to me or your dad ba ka W

"auke ta ka kaita wani waje for this long ba, duk da anyi avoiding drama Win da suka faru saboda"

hakan

Aryaan ya gyaWa kai a hankali tare da faWin  toh ayi hakuri in sha Allah it wont repeat itself a

"zuciyarsa kuwa shi ya san ba iya wannan dalilin bane ya sa ya rufeta! Ya jima sosai yana tarata dama already kwata kwata yarinyar bata yi masa ba rawan kanta da rashin kunyarta yayi yawa da ya sa ko kadan baya son yarinyar! Duk cikin ™annensa she s one da baya son ko ganinta saboda ya tsani sangarta a rayuwarsa, but duk da haka ba zai iya canza ta a matsayin jininsa ba hakan ya sa da yaji labarin she s flying out for birthday a bakinsu lailerh kuma wai har Amminta ta hanata"

amma Uncle Ameenu yace a barta tayi abinda take so ya ™udurta bazata je ba! dan birthday ne

"irin na marasa ji marasa kuma Kamun kai zasu je yi can Win! Hakan ya sa ya aikata abinda ya aikata, kuma ya tabbatar sai after birthday Win kafin yayi releasing Winta shima kuma cause of her school da zasu yi resuming cikin week Win, cikin satin da take wannan gida ko kaWan Uncle Ameenu bai kawo Salwa bata Morocco bane saboda Aryaan always replies his messages da yake turawa salwa time to time! Wannan yana cikin dalilin da ya sake harzu™a uncle Ameenu ganin rainin wayon ya kai rainin wayo! Aryaan wish yarinya ce da zai iya hukuntawa kamar su lailerh da tabbass duk wani rashin ji wallahi sai ta daina shi saboda yadda zai gyara mata zama amma inaa, duk wani abu da ya haWa da Uncle Ameenu baya son shigarshi, shima wannan Win dana sanin"

shiga maganar yake da ya sani ya barta taje duk abinda tayi ruwanta ita da babanta.

" Allah ya kyauta muryar bappah ya katsesa dan duk maganar da suke ma shi bai ji ba, bappah"

yana kallonsa yace

" To kai kuma back to maganar da baka so, akwai ko babu "

Murmushi yayi yana shafa kansa ya kishingiWa da kujera yace

 Babu Allah bappah bappah ya daina murmushin da yake yi yana kallonsa yace

 Ban gane babu ba ka Wauki abinnan wasa koh? LangaSe kai yayi yana kallon bappah yace

 Dan Allah bappah kayi ma daddy magana wallahi ni bani da kowa ni ban shirya ma aure ba

"bappah, Daada pls talk to them! Ga nan Ameen shima ace ya kawo mata mana bappah "

 Sai yaushe kenan zaka shirya Win? Banda shashanci shekara kusan talatin kace baka shirya ba!

Shi Aminullah ai baya rashin ji shiyasa basu damu ba ko da yaushe ya gabatar da mata is fyn

amma kai kam dole kayi aure idan ka ajiye iyali zaka fi natsuwa i m with your dad and uncles on this

 Innalillahi! Daada talk to him pls he listens to you! Wallahi idan ba dai auren dole zaku mini ba

"ni bani da wata i m serious, kuma a wata biyu ni bansan a ina zan samo ba "

Shiru bappah yayi yana kallonsa kamar wanda wani tunani ya zo masa sai kuma yayi murmushi

yace

 Its alright! Tashi kaje ka bawa babanka hakuri kaje sai da safe ganin yanda bappah ke

murmushi yasa yace

" Thank you bappah for understanding me, dan Allah ka musu magana "

" Zan musu, tashi kaje tashi yayi yana shafa kansa yace"

" Nagode bappah, sai da safe! Sai da safe Daada! Suka amsa masa da"

" Allah ya tashe mu ya juya ya nufi barin Wakin, sai da ya fice kafin Daada ta kalli bappah"

 Amma da ka bari yayi auren wallahi ni bana son rashin jinnan da yake yi wallahi

 Zaiyi! Kafin ma wata biyunnan zaiyi kar ki damu

 Ta yaya? Ta tambaya tana kallonsa

 I just thought of something yanzunnan 

"Later that day da dare suna zaune a dining suna cin abinci, Mami ta kalli Aryaan dake ta juya"

"cokali amma ko loma Waya baiyi ba har sannan, kallon Ameen tayi da ke cin abincinsa a nutse ta ajiye cokali tace"

 Aryaan ci abinci mana Ameen ya Waga ido ya kalleshi sai kuma ya fara dariya! Mami ta kalli

Ameen tace

 Kai kuma fa?

 Wai fa Daddy Umar ne yace masa ya kwaso kayansa ya dawo cikin gida ya bar wancan gidan

nasa with immediate effect shine tun da ya baro wajensa yake ta cika yana batsewa!

Mami ta Wanyi murmushi tana kallon Aryaan da ya Waga idanunsa yana kallon Ameen fuskarsa a

mugun haWe.

" Da yaushe ne yace maka hakan Aryaan? Mami ta faWa tana kallonsa, ya sau™e idanunsa yana"

juya rice yace

 Šazu ne

 To miye abin damuwan dan ance ka dawo cikin gatanka Aryaan! Cikin ´an uwanka! Shiru

"yayi bai ce komai ba, ta zuba masa ido tana kallonsa kafin tace"

 Idan ma baka son zama can part Winku ga nan gidan sai ka tattaro kayanka ka dawo nan kawai

"kaaji sai a sannan ya kalleta ya gyaWa kansa a hankali, feeling a little bit relieved dan tunda Dad yace ya tattaro ya dawo gidan babu abinda yake tunani irin zaman gidan Dad Winnasa da baya jin"

zai iya! Ameen dake murmushi yace

 Gaskiya ya tafi gidansu kar ya takura mini

 Sai dai kai ka tafi gidanku shikam nan ne gidansu Mami ta faWa tana murmushi.

 Yanzu yaushe zaka kwaso kayannaka?

 Gobe in sha Allah

 To Alllah ya kaimu duk suka amsa da

 Amin

Salwa ce ke saukowa daga sama waya kare a kunnenta tana magana da raliya da sai jiya suka

"dawo daga morocco ashe, tana sanye da girlfriend jeans da top mai kyau da ya nuna flat tommy da perfect figure Winta, kanta ba Wankwali sai siririn headband da ta sa a ta gaban gashin, ganin Amminta a palour tayi ma Raliya sallama tana ™arasawa cikin palourn ta Wan rungume Ammi ta baya kafin ta zagayo ta zauna a ™asa kusa da ita, Ammi na kallonta tace"

 Kinyi isha i?

 Nayi Ammi

 Tsakaninki da Allah kinyi

 Wallahi Ammi fa nayi ta faWa a shagwaSe

" Idan ma baki yi ba ke kika sani! Tsakaninki da ubangijinki, kuma kin sani Allah yana kallonki "

 Ammi nayi fa Ammi bata sake kulata ba ta cigaba sauraron voice note Win da

6 / 11