Advertisements
Chapter 10 Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers

Author :  Gaskiya Writers Category :  Complete Novels

Chapter   10 / 17

27K to 30K   out of 49.4K words

ko?""."

"Abban Hafsat rasa bakin magana yayi,sai can da yaga likita ya tsare shi da ido kana ya buWa baki yace,"

"""gatanan zuwa, amma bari² na kirata"". Yana faWin haka ya fice bai ma tsaya jin mi likita zai ce ba."

"Yana fita daga Wakin yaga Ammar zaune yayi ta gumi yana tunani, sunan sa ya kira kana yace, ""Ammar"

"ba tunani ya dace kayi ba, addu'a ita tafi dacewa da ita, dan haka ga kuWi ka ri™e ko za su bu™aci wani"

"abu kasayu, dan ni yanzu wanuri zanje na dawo, amma kar kaga najima ban dawo ba dan zanje wani"

"wuri mai Wan nisa""."

"Yace, ""tau Abba Allah ya dawo da kai lafiya""."

"Yace, Ameen"". kana ya fice daga hospital Win cikin sauri."

"Mai napep ya tsayar ya faWa masa wurin da zai kaish, ba Sata lokaci ya isa ta shar mota, kuma koda yaje"

"motar abuja saura mutum biyu ta ciki, dan haka yace sutafi shi zai biya kuWin Wayan, ba Sata lokaci suka"

Wau hanyar abuji ciki yake da fargabar Allah kasa ya ganta.

*****

"Hajara ce tafito cikin shiryan ta cikin wasu ™ananun kaya musu bayyanar da surar jikin mutum sose, iya"

"kyau tayi, sai da kashiii, idan ka ganta bazaka Wauka ´ar musulmi bace, tafiya takeyi kan titi sai can ta"

"tsayar da mai napep ta faWa masa wurin da zai kaita kana tashiga, basu tsaya da ita ko ina ba sai hospital"

Win da aka kwantar da Anwar.

"Bayan ta sallame shi ta™arasa cikin Wakin da aka kwantar da shi, tana wata tafiya kamar bata son taka"

™asa.

"Ahankali ta tura ™ufar Wakin da yake kwance tashiga, kwanci ta tarar dashi yana baccin sa cikin kwanciyar"

"hankali, dan idan ka ganshi zaka zata lifiyar sa ™alau."

"Kamar anshigo Wakin yaji, dan haka da sauri ya buWi idonsa, Hajara yagani, itako tana ganin ya farka da"

"sauri ta ™araso gareshi tana faWin,"

"""Gaskiya kaji sau™i sose "" tana faWa tana sakar masa da murmushi haWi da kai hannuta saman nasa."

"Sai da yagama yimata wani kallo kana yace, ""eh naji sau™i, dan yau ma nake son su sallameni naje gida"

"dan so nake muje kikaini wajan Malamin da kikace""."

"Tace, ""to kama daina wahalal da kanka da wadda kake danta ta bar ™asar gabaki Waya""."

"Tun bata rufe baki ba ya Wago kansa da sauri yace,""wace kenan!."

YafaWi haka cikin razana.

"""Hafsat"". tace dashi ata™ai ce."

"Ido ya zare haWi da cakomuta kana yace, ""ina kika kamin ita?""."

"Dariya ta sanya masa kana tace, ""scholarship tasamu, yanzun nan ba jimawa motocin makaranta suka"

Wauke su zuwa airport Win abuja dan acan ne za su tashi.

"Ai tun bata rufe bakin ta ba ya Wauko waya yakira wata number, ana Wauka yace, ""Salim zai samu jirgin"

"da zai kaini abuja yanzu?""."

"Bansan mi akace dashi aWayan Sangarin ba yace, ""oky ganin zuwa yanzu""."

"Ko kallon ta baiyi ba ya Wau kayansa ya bar hospital Win, batari da an sallame shiba."

"Har zai fita tayi sauri taci gabansa tace, ""ina zakaje ne?""."

Ko kallon ta baiyi ba ya ture ta gyafe Waya ya fice warsa.

"Bayan shi ta biyu tana kiran sunanshi, yana jinta amma yayi kamar bai jiba."

Haka har yazo kan ti-ti ya tsayar da mai napep ya shiga tana kallo amma batayi gi-gin magana ba dan

"taga yau ba sau™i, filn jirgi ya kashi, kuma yana sauka ba Sata lokaci jiringin nasu ya Waga."

Tunda suka shiga motar ta haWe kanta da ™afafunta sai famar rusar kuka takeyi kamar wadda za'a raba

da ranta.

"Ko waWan da suke tare a motar ba wanda bai mata magana ba, har dai suka gaji suka kyaleta, tana kuka"

haka dai har bacci ya Wauke ta.

"Cikin ikon Allah tara da rabi suka isa airport in Abuja, kuma koda suka ™araso ba Sata lokaci suka shiga"

jirigi suka wuce India.

Minti talatin da ta fiyarsu sai ga Anwar ya dira garin abuja kuma aka tabbatar masa da basu jima da tashi

ba.

"Wata ™ara yasaka sabida wani bakin cikin da ya rufeshi, rasama abinyi yayi, sai can ya ciji yatsa kana yace,"

"""wallahi ko ™arshin duniya kika kai Hafsat sai na nemuki, bari makarantar india""."

"Awa Waya da tafiyar su Hafsat sai ga Abbanta ya shigo garin abuja, ba Sata lokaci yasa aka kawoshi"

"airport Win garin, tambaya yayi ko jirigin india ya Waga aikuwa aka tabbatar masa da ya Waga nan da awa"

Waya da suka wuce.

"Aikuwa ba shiri sai ga hawayen ba™in ciki sun fara zoba a idonsa, lokaci Waya ya fara rawar sanyi, kuma"

"lokaci Waya ya hango halin da matar sa take ciki, ba shiri ya samu waje ya zauna haWi da dafe kansa....."

*#VOte*

*Comment*

*Share*

*©SUMY NA'IGE.*

"[4/17, 22:08] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE *" _

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY NA'IGE *"

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*FACEBOOK:-* https://m.facebook.com/GaskiyaWritersAssociation.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

*SHAFI NA 20 *

"*                    * Ya kai kusan minti talatin a wajan yarasa mi zaiyi, zaman da ya keyi yaga bashine"

mafita ba dan haka ya tashi jikinsa a sanyaye ya tafi.

"Tashar mota ya koma, kuma cikin ikon Allah koda yaje mutan Waya ake jira motar ta tashi, haka yashiga"

bawani ™arfin gwuwa atari dashi.

Safiyya da Yayanta suna shiga gida Baban ta yafara tambayar su ina Hafsat?.

"Gaba Wayansu kasa magana sukayi,dan kowane bakinshi yayi masa nauyi sose, tambyar su ya ™arayi cikin"

"faWa², Safiyya har ta buWi baki tayi magana sai kuma ta rushe da kuka tana faWin,"

"""Baba dan Allah kayi ha™uri"". tsawa ya daka mata kana yace ""baza ku faWamin wurin da kuka kaimin"

"´ar ba?""."

"Abbas ne yayi ™arfin halin buWa baki yayi masa bayani, ai Mamar Safiyya najin haka ta faWi ™asa tana ba"

"Baban Safiyya ha™uri, shi Baban Safiyya sabida ba™in ciki kasa magana yayi, bai ce komai ba ya saka"

"takalman sa ya fice gidan, sabida yasan da ya buWa baki ba zai faWi abu mai kyau ba."

"Sai bayan isha'i Abba ya sauka, masallaci yaje yayi sallah, yajima zaune yana addu'a samun mafita kana"

ya tashi yaje hospital jikinsa a sanyaye dan duk yinin yau ba abinda yasama cikin sa sabida tsananin tashin hankali.

"A hankali ya shiga Wakin da aka kwantar da ita, Ammar ya fara cin karu dashi yana zaune saman kujera"

"yana kallon Mamar sa, buWa ™ofar da akayi ne yasa ya kai dubansa ga ™ofa, Abban sa yagani, aikuwa da"

"sauri yazo yatare shi haWi da faWin, ""Abba barka da zuwa""."

"Sai da ya zauna kan kujera kana yace, ""Ammar ya jikin Ummar taka?""."

"""Da sauki yace""."

"Dubansa yayi da kyau kana yace, ""tun yaushe take bacci hala""."

"Yace ""bayan fitar ka ba jimawa""."

Tea ya haWa yasha kana yace bari yaje gida yayi wanka idan ya dawo sai Ammar yaje.

"Tunda taga Anwar yashiga ke-ke napep yabar ta tsaye takasa koda Waga ™afa ta tafi bare ta mutsa, sose"

"abin da Anwar yayi mata ya bata tsoro, to me Hafsat take dashi wanda ita bata da?, tunanin ne taga bashine mafita ba tayi kyafa kana ta tsayar da mai napep, sunan wata ungwa tafaWa mishi tashiga ya kaita."

"Abba na fita Umma ta farka haWi da ™iran sunan Allah, da sauri Ammar da ke kusa da ita ya ™araso gareta"

"yana faWin, ""Umma ya jikin, mike miki ciyo?""."

"BuWar baki tayi ahankali tace, ""Ammar ba abinda kemin ciyo yanzu"" sai da ta Wan huta tace, ""ina"

"Abbanka yake ko har yanzu bai zomin da Hafsat ba?""."

"Ammar kasa magana yayi sai can yace, ""kiyi ha™uri Umma nasan zai zo da ita""."

"Komai bata saki faWa ba, amma tayi alwashin in har dai ta fita daga wannan hospital to ba shakka sai"

"taje gida ganin iyayenta, dan tasan ko hakkinsu na kanta, amma ya ta iya tunda ba laifinta bane."

"Bayan kwana biyu da faruwar haka jikin Umma yayi sau™i sose dan har abinci tana iya ci da kanta, sai dai"

"wasar Soyar da ake tsakanin Abba da Umma, dan yanzu baya son shigowa sai tayi bacci, dan baya son ta tambaye shi Hafsat."

Itako da ta lura da haka data ji alamun zai shigo sai tayi kamar bacci take har sai yafita kan ta buWe

idonta.

"Yau Monday, Doctor nashigowa ya tambaye ta yatakeji gami da lafiyar ta, sai tace batajin komai, magani"

yarubuta mata haWi da takardar sallama kana ya ™ara jamata kunne akan ta daina sa damuwa aranta.

"Bayan Doctor yafita Ammar ya ™ira Abban sa ya sheida masa ansallamesu, ba jimawa kuwa sai ga Abba"

"yazo sutafi, kayansu suka saka a mota kana suka shiga suka tafi gida, amma duk wannan abin Abba yakasa haWa ido da Umma har suka ™araso gida."

"Yana sauke su ya wuce wajan aikin sa, da yamma bayan ya dawo daga aiki har zai shiga gida sai suka"

"haWu da Baban Safiyya, bayan sun gaisa sai Baban Safiyya yace,"

"""KunSatar min da Wiya hankalinku ya kwanta ko?""."

"Murmushi Abban Hafsat yayi kana yace, ""ayi ha™uri Alhaji,fushin zuciya ne da sharin sheiWan, amma dan"

"Allah ayimana ha™uri wallahi yanzu haka ni kaWai nasan halin da nake ciki, amma dan Allah kar ayi fushi damu a cigaba da sanyamu a addu'a""."

"Sai da Abban Safiyya yayi murmushi kana yace, ""ba komai, kuma inaji ajikina ´ata tana hannun nagari,"

"kuma insha Allahu lafiya zata dawo"". daga nan suka cigaba da firar su, daga baya sukayi ma juna"

sallama suka wuce.

"˜arfi tara da rabi na dare, jirgin su Hafsat ya sauka a airplane in India, aikuwa tunda jirigin ya sauka taji"

"gabanta ya fara dukan uku-uku, lokaci Waya wasu hawaye masu zafi suka fara antayu mata, abukin tafiyar sune Sulaiman yace, ""Hafsat ki shafe hawayinki ki taso mu fita"". yana faWa yana tashi domin su"

fita.

"Bayan sa tabi har suka zo matakalal jirgi, yana gaba tana biye dashi suma sauran na biye da su, aikuwa"

"tana taka matakalar farko, sai wani iska mai haWi da sanyin daWi ya ziyarce ta, bashiri ta buWa baki haWi da Wago harshin ta tafara yiwa Allah kirari....."

*#VOte*

*Comment*

*Share*

*©SUMY NA'IGE*

"[4/17, 22:08] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE *" _

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY NA'IGE *"

*TUKWAICI*

"*Sa'adatu Kaseem Yahaya, wannan pagen nakine ki kaWai kiyi yadda kike so *"

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*FACEBOOK:-* https://m.facebook.com/GaskiyaWritersAssociation.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

*SHAFI NA 21 *

"*                    * A hankali taci gaba da ta kawa saman mattakalar jirgin har ta sauko, suna sauka gaba"

"ki Waya, ba jimawa sai gashi anturu motar da zata kaisu makarantar."

"Bayan angama duba jukkunan su kana suka shiga mota suka kama hanyar da zata sa dasu da makaranta,"

"basu tsaya ko inaba sai bakin gate Win makarantar, kafin su shiga daga ciki sai Hafsat ta dago da kanta,"

dan tun lokacin da suka shiga motar kanta na kasa ta™i ta Wago bare taga jajayin fata .

"Aikuwa tana Wago kanta sai da tayi suman zaune, dan ganin wannan katafariyar makaranta da tayi sai da"

"tayi tasbihi ga Allah, makarantar tabi da kallo, wadda aka rubuta sunanta da manya haruffa, wato (GALGOTIAS UNIVERSITY)."

"Bata ™arasa kallon ba direban motar ya shiga cikin makarantar, bai tsaya dasu ko ina ba sai gyefin saukar"

"ba™i da ke cikin makarantar, bayan sun shiga sun zauna aka kawo musu abin motsa baki, bayan sun"

kammala kowanin su yayi wanka ya Wan huta kafin safe sai su fara shiga makarantar.

"Sulaiman ne ya kalle abukain tafiyar sa kana yace, ""wai ina Hafsat?, ayya taci wani abu kuwa?, dan nasan"

"™ila bataci komai ba tana can tana sana'ar ta ta kuka""."

"Sai Wayan wanda akekira da Safuwan yace, ""wata ™ila bata ciba, amma bari nayi mata knocking idan ta"

"fito zamu gani ko taci""."

Yana faWa yana tashi dan ya ™arasa Wakin da akayi mata ma sauki.

"Knocking da bai wuce uku ba ta SuWe, wannda tagani bakin ™ofar Wakin yasa ta ™a™alo murmushi haWi da"

"yin ™asa da kanta, kafin ta SuWa baki tayi magana yace,"

"""Idan kin kammala muna son magana dake""."

"Tace ""tom gani zuwa""."

Yana barin wajan itama ta koma Wakin ta shirya jikinta tasaka hijba kana ta fito wajan su.

"Sallama tayi musu, suka amsa haWi da bata izini sannan ta shigo."

Bayan ta shigo ta gaishe su haWi da musu ban gajiya kana ta zauna.

Dukan su suka amsa kana suka tambaye ta ko taci wani abu ba kuka taje tanayi ba?.

"Sai da tayi murmushi kana tace, ""wallahi naci kuma na koshi""."

"Suka ce to hakan yafi sannan suka Wan taSa fira gami da yadda karatun su zai kasance a wannan ™asar,"

"bayan sun Wanyi shuru sai Sulaiman ya dube su kana yace,"

""" Gami da zaman Hafsat hostel ne, duk da hostel Win ™asar yana da kyau amma ina ga kamar zaifi in kin"

yarda ko kun amice sai na kaita gidan Yaya ta dan itama karatu takeyi anan kuma tanada miji da yaro

"Waya, amma shi mai gidan nata sai wani lokaci ya kan shigo kuma ba zai wuce kwana biyu ba ya koma,"

"dan wancan lokacin da nazo acan na zauna kuma naga zaki fi jin daWin zama acan gaskiya, amma inkunga"

"hakan yayi muku kuma yayi miki""."

"Gaba ki Wayan su sukayi na'am da maganar sa kana ya dube Hafsat da tayi shuru ba tace komai ba yace,"

"""Hafsat mikika ce akan maganata""."

"Ahankali ta SuWa baki tace, ""ba abinda zance tunda ni ban san kan ™asar ba, amma tunda kai kasan kan"

"™asar duk yadda kayi ba komai, sai dai kar mutakura ta""."

"Yace, ""a'a kar ki damu dan Aunty Shemah ta wuce haka""."

Sai da suka gama tattaunawa kana tafito ta koma Wakin ta kafin safiya ta waye aba kowane class sai

kuma ta wuce gidan da zata zauna.

*******

"Wata unguwace mai napep ya sauke ta, bayan ta sallameshi tashiga wani longo tana shiga tafiya kaWan"

"sai tazo ™ofar wani Waki, da yake Wakunane jere a unguwar kuma da gani Wakunan hayane, na tsaka daga"

cikin su ta tura ™ofa tashiga.

"³an mata biyu ne aciki Wayan na kwance Wayan na shirin kayan sawar su, aikuwa suna ganin ta gabaki"

"Waya suka buga shewa haWi da faWin,"

""" Matar Anwar ce tazo wurin mu?""."

Sun faWi haka ciki da tsokana.

"Tsaki ta musu kana tace, ""kubarni da Wan iska, wai yau ni zaima wala™anci akan wata banzar yarinya,"

"wallahi naga har yanzu kansa bai daina rawa ba, amma dani yake zanci""."

TafaWa haka ranta amatu™ar Sace.

"Šayan wadda ke kwance mai suna Zahara ita tace, ""me ya haWaki da Anwar Win naki hala?""."

"Kafin tayi magana sai Wayan mai shirin kaya wato Hafiza tace, ""ta tsoniyar gizo bata wuce ta ™o™i, ni dai"

"wallahi Hajara da zaki bi tawa da kinbar Anwar da Hafsat, dan wallahi ko da zaki je wurin bokayin duniyar nan ba zai iya rabuwa da Hafsat ba, dan ni nasan son da yake ma Hafsat cikin jininsa yake, amma dan baki da imani kikabi kowace hanya kika lalata musu zama to gashi gaki ya aure ki aitun bata kai"

"da rufe baki ba Hajara ta mi™i tsaye zata cikumo ta sai Zahara tayi saurin tashi tari™i Hajara tana faWin, ""dan Allah Hajara ki kyaleta idan har ta isa tasa Anwar ya aure Hafsat, kuma bari kiji, wallahi Anwar koda"

"mi yake ta™ama sai ya aureki barin ni dashi, ai inyasan wata bai san wata ba""."

"Hafiza tace, ""kanku akeji"" tana faWin haka ta buWe ™ofar Wakin ta fice batare da tasaki magana ba."

"Tana fita sai Zahara ta dube Hajara da tacika tayi fam, abu kaWan take jira ta fashe, Zahara irin yanayi da"

"taga Hajara tashiga yasa ta ™arasowa jikin ta sose, ha™uri ta fara bata kan ta Wura hannunta saman dukiyar fulaninta, haWi da kai bakinta kan na Hajara,kissing Winta cikin sigar rarrashi."

"Sai da suka gama fanWarewar su kana Zahara ta ™ara matse Hajara jikita tana faWi, ""ke daina sama ranki"

"damuwa, indai Anwar ne kina zaune zaki gansa dan haka ki bar komai a hannu na nasan yadda zanyi da shi""."

"Dubanta Hajara tayi, taga da gaske take dan haka tace, ""nagode masoyiya ta, haka dai suka cigaba da"

firar su daga baya kuma Hajara tayi mata sallama ta koma unguwar su.

Tunda Umma ta dawo daga hospital ta daina sakin jikinta da Abba dan yanzu ma haduwa wuya take

"musu, yau ma da dare bayan ya dawo daga masallaci ta kai masa abinci yaci har yayi shirin kwanciya sai"

gata ta turu ™ofar Wakinsa haWi da sallama.

"Bayan ya amsa mata ya Wago da kansa ya kalleta ciki da son matar tasa yaci, ""™araso daga ciki Fatima""."

Ba muso ta ™araso ta samu waje ta zauna nesa kaWan dashi.

"Har ya buWa baki yayi magana sai tayi saurin cewa, ""Abban Hafsat, dama maganar da zan faWa itace, ina"

"son zanje gidan iyayena dan ina son naje na gansu, ko banza najima banje ba,kuma idan naje bazan"

"dawo ba har sai ka nemumin ´ata""."

Tana faWar haka ta mi™i dan ta fita.

"Da sauri ya ™araso gareta yana faWin, ""haba Fatima miyayi zafi haka, dan Allah karki barni wallahi ni kaWai"

"nasan halin da nake ciki, kuma zanci zuwa gida ki bari idan nasamu huta muje tare, dan koni ina son naje"

"naga gashesu"". ai tun bai kai ™arshin zanciba ta fice daga Wakinsa yana kiranta amma tayi kamar batajiba ta shige Wakinta haWi da rufe ™ofa."

"Tanda ta rufe ™ofa ta fara kuka mai cin zuciya da ba™in cikin rashin inda ´ar ta take, amma a gaskiya"

"baza iya cigaba da zama ba Hafsat ba, inhar yana son taci gaba da zama dashi sai ya nemu mata ´ar ta, dan gobe tunda safe zata ta kama hayar garinsu ko da kuwa ba zata gane gidan ba, dan ita gani take bazata gane gida ba, dan rabunta da gida kusan shekara ashirin, aikuwa tana tuna haka ta fara kuka"

maicin zuciya.

"Ko da yazo ga ™ofar yaga har ta rufe, ai basan sanda ya dafe kansa ba haWi da faWin ""ya salam"". kansa"

"ne yaji ya fara sarawa, dan haka ya koma Wakinsa ya zauna haWi da Wauko magani yasha kana ya kwanta."

Koda gari ya waye bayan sun gamala komai sun shirya sunyi beark aka turu azo dasu cikin school Win.

Bayan sunje aka ba kowa nasa abinda za'a bashi kana akayi musu jagora zuwa class Winsu.

"Bayan sun gama lecture ne sai Saulaiman shida abakan tafiyar su suka kai Hafsat gidan Aunty Shemah,"

"kuma gidan ba nisa da school Win, shiyasa batayi wuyar ganewa ba."

"Bayan sun shiga gida Aunty Shemah ta

10 / 17