Advertisements
Chapter 12 Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers

Author :  Gaskiya Writers Category :  Complete Novels

Chapter   12 / 17

33K to 36K   out of 49.4K words

su tabar Abba cike da kewarsu.

"Awa Waya ta kaita tashar garin dange, napep ta hawa ya kaita cikin garin, tunda tashiga garin gabanta sai"

"famar dukan uku-uku yake, bakin wata ™ofar gida mai napep ya ajeta, tunda ya ajita gabanta ya ™ara tsananta faWuwa, sallamar mai napep tayi kana ta Wau kayan ta dan ta ™arasa cikin gidan, gab da zata shiga gida taga wani Wan tsoho kwance da alamu ma bashi da lafiya, har zata wuce shi sai kuma ta ™ara kallonsa, gabanta ne ya bada dummmm ai basan lokacin da tasake kayanta ba ta ™arasa gareshi tana"

"faWin Baba! Baba! lafiya kuwa na ganka haka?"". tafaWi haka tana mai sanya kuka."

Kafin ya buWa baki yayi magana sai ga wata mata ta kurnu kai dan taga wake kuka.

"Ita kuma Umma mutsin da taje ne yasa ta Wago kanta, Wagowar da zatayi aikuwa sai ganin wata mata"

"tayi tsaye tana kallon ta, suna haWa ido ta zabura da ™arfi ta tashi tana sun tayi magana amma takasa,"

bawani Sata lokaci sai gashi ta faWi ™asa sume.

******

"Sose Hafsat ke jin daWin zama da Aunty Shemah, kuma tana jin daWin karatu ba kamar da tana najeria ba,"

"dan yanzu idan kaga Hafsat kamar ba ita ba, sose kyauta ya ™ara fita kamar wata balara ba."

"Yau ma kamar kullum tana Waki kwance tana duba wusu books Winta sai jin wayar ta tayi tana ™ara,"

"kamar baza Wauka ba kuma sai ta Wauka, suna Sulaiman taga ya bayyana, ba Sata lokaci ta danna picking ,kafin ta SuWa baki tayi magana yace, ""ki samemu muna parlour muna jiranki""."

Kafin tayi magana har ya datse kiran.

Cikin tsanaki ta tashi ta gyara jikinta kana ta sanya hijab Winta tafito falon gidan.

"Ahankali take tafiya cikin natsuwa har ta kawo cikin parlour haWi da sallama abakinta, izini sukayi mata"

"da tashigo, tana buWe labulen Waki sukayi ido huWu da Sulaiman, murmushi yayi mata, itama ta mayar masa da martani haWi gashe da su, amsawa sukayi da nuna faricikin ganinta afuskar su."

"Bayan sun gaisa Sulaiman yace, ""Aunty wai me kike ba ™anwar taki ta koma kalar indian"". ya faWa"

haka yana kallon Hafsat yana murmushi.

"Sai Aunty Shemah tace, ""kodai ka ™yasa""."

"kafin yayi magana abukin tafiyar su Lukuman yace, ""Hafsat shikenan kin bar mu tunda kin samu Aunty"

"gashi ko a school baki neman mu""."

"Murmushi tayi tace, ""a'a wallahi ba haka ba, lokaci ne babu amma naso na kai muku ziyara wannan"

"satin""."

"Sai Sulaiman yace, ""bawani nan ke dai kin samu Aunty kin manta damu"". haka dai suka sha firarsu, daga"

"bisani kuma sukayi musu sallama suka tafiyar su, amma ako da yaushe Sulaiman na kirata yana tambayar ta koda tana bu™atar wani abu, watarana ko bata bu™ata yakan yumata aiki, sose take jin daWi yadda yake kula da ita, amma awani gyafe tsoro takeji."

"Yau Monday tunda sassafe tashirya dumin taje makaranta, parlour ta fita ta same Aunty zaune tana jiran"

"fitowar ta, Aunty Shemah na ganin ta fito murmushi ya bayyana afuskar ta kana tace, ""Hafsat ki ™araso muyi breakfast muwuce school dan ™arfe 8:00 zan shiga lecture kuma saura ™an Wan lokaci ya cika""."

"A gurguje sukayi beark suka fito suka wuce makaranta, koda suka isa saura kaWan Aunty Shemah ta"

"makara, dan haka suna shiga tayi parking ta fito batare ma da ta kashe mota ba ta bar ma Hafsat kye ta wuce warta."

"Mota ta kashe haWi da zare kye Win motar ta fito ta rufe, juyuwar da zatayi sai tayi arba da ™awar ta"

"Zeenatu, wadda suka haWu da ita a nan kuma class Winsu Waya, kuma itama ´ar najeria ce, murmushi suka sakar ma junasu suka gaisa kana suka kama hanyar class Winsu, suna cikin tafiya sai jikin Hafsat ya bata kamar ana kallonta, juyuwar da zata yi sukayi ido huWu da Sulaiman, murmushi tayi masa kana ta"

"gaisheshi, magana yayi mata yace idan tagama lecture yana neman ta, tace tom sai ta fito."

Gaba ki Waya Anwar ya kasa zama ya kasa tsaye ba shiri ya kama hanyar kaduna cikin dare dan shi kam

bazai iya zama garin sokoto ba Hafsat ba.

"™arfe biyun dare ya isa garin kaduna, koda ya isa gida ko part Win iyayensa ba shigaba ya wuce part Winsa,"

ciki da damuwa .....

"*Bani da bakin magana gareku, ku ™ara ha™uri pls, abubuwane sukayi min yawa, dan Allah ina baran"

addu'a gareku pls*

*#Vote*

*Comment*

*Share*

*©SUMY NA'IGE*

"[4/17, 22:08] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE*_

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGE. *

*SAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITE'S ASSCIATION*

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

~VOTE & FOLLOW 4~

~Wattpad@GaskiyaWritersAss.~

*SHAFI NA 24 *

*                     * Bayan kwana biyu suna zaune da Aunty Shemah parlour suna fira sai suka jiyo

"sallama bakin ™ofar parlour, tun kan su ™arSa sai affan ya zo da gudu yana faWin, uncle, uncle""."

"Sulaman hannayensa ya ware Affan ya shiga jikin sa yana faWin, ""my son lafiya kake?""."

"Sai da suka ™araso cikin parlour kana Affan yace, ""eh uncle"". surutu ya fara mishi amma Sulaiman bai"

"kulashi ba ya kai dubansa ga Aunty yace, ""My Aunty ya kuke ya gida?""."

"Kafin ta amsa masa ya kai dubansa ga wajan da Hafsat ke zaune duk ta ta kura, dan ba wani kayan kirki"

"ne ajikinta ba kuma gashi yayi musu bazata, tana so ta gaisheshi amma ta kasa sabida yadda ya kifeta da ido, shiko ya™i ya janye idon sa, sai jira yake ta gaisheshi, ita ko ta kasa buWa baki ta gaisheshi, muryar Aunty Shemah ce da yaji ta amsa masa haWi da tambayar sa yaushe zai je gida, sannan ya mai da duban"

"sa ga Aunty Shemah yace, ""wata ™ila gobe na wuce""."

"Tace, ""bawani wata ™ila dole gobe kaje, sabida zuwanka dole ne dan inba kaje ba sai aWauka dan baka"

"sonta ne zaka ™in zuwa""."

Suna cikin firar sai Hafsat ta sulale tayi Wakin ta.

"Duban Aunty yayi da kyau kana yace, ""kada ki damu Aunty insha Allahu gobe zanje""."

haka suka cigaba da fira har wani lokaci.

"Duban wajan da Hafsat take zaune yayi, amma sai yaga bata wajan, dubar parlour ya fara amma bai"

"ganta ba, lura da haka da Aunty Shemah da tayi sai tace, ""wai Sulaiman me ke son afkuwa ne gareka gami da Hafsat?"". murmushi yayi haWi da sose ™yyar kansa, bata jira cewar saba tace,"

"""bari na turumaka ita"". tana faWar haka ta tashi taje Wakin Hafsat."

"Bata jima da tafiya ba sai ga Hafsat tazo parlour sanye da wata atamfa wadda akayi ma Wikin riga da sikit,"

sose kayan suka karSe ta duk da ba wata kwaliya tayi ba.

"Zama tayi kan kujera da ke nasa dashi kaWan kana tace, ""ina wuni Yaya Sulaiman"". Bai amsa ba sai ido"

da ya zuba mata yana kallonta kamar yau ya fara ganin ta.

"Har zata sake maga yace, ""´an matan Aunty ya karatu"". Murmushi tayi haWi da sadda kanta ™asa kana"

"tace, ""alhamdullah""."

"Shuru ya biyu baya sai can tace, ""ashe Yaya munsamu ™aruwa, Allah ya raya akan sunnanh"". da yake"

"matar shi ta haihu shine Aunty Shemah ta gaya mata kuma dan haka ma zai koma najeria yayi weekend ya dawo dan iyayen sa sun da meshi akan sai yaje, kuma in bai jeba za suga kamar dan bai son matar ne ya™i zuwa, ba dan ranshi yaso ba ya amnci zai je."

"Kallon ta yayi yace, ""ko zaki je gobe muje tare in zan dawo sai mudawa tare?"". kafin ya kai k'arshin"

"maganar tace, ""a'a ni ba inda zanje sai na kammala karatuna gaba ki Waya"". kallon baki isaba yayi mata"

"kana yace, ""idan ™arshin shekara tayi naga mai barikin anan""."

"Murmushi tayi tace, ""Yaya Sulaman ai nasan ko kai bazaka bari na koma najeria ba sai na kammala""."

"Yace, ""hmmm nasan ko yanzu aikwai abinda ya hana ki zuwa, da ko dan kiga sahibinki zaki zo muje""."

yafaWi haka zuciyar sa na ™una dan ba abinda yafi tsana kamar ya tuna Anwar.

"Duban sa tayi ido cikin ido tace, ""wake nan?""."

"Sai da ya aikai mata kallo mai kama da harara yace, ""kin fi kowa sani""."

"Tsaf ta gano wajan da ya nufa amma sai ta sauya magana tace, ""gobe da ™arfe nawa zaka je""."

"˜yaleta yayi kamar bai jiba har ta koma mai-mai ta masa amma bai ce mata komai ba, kuma tasan sarai"

yaji ta amma ya ™yaleta.

"Tashi yayi ya kama hanyar fita batari da yace mata komai ba, tana ganin haka da sauri tazo gareshi tana"

"faWi, ""haba Yaya Sulaiman me na maka yanzu nan"". tana faWa kamar zatayi kuka."

"Hankan da tayi magana ne yasa ya dubeta, lokaci Waya yaji son ta na ™ara fizgarshi, ji yake kamar ya"

"jawota jikin sa, a hankali ya fara taka ™afar sa har yazo gab da ita, kallon ta yayi ido cikin ido da yace, ""ba abinda kikayi min sai dai ina son ki kulamin da kanki kafin na dawo, duk da nasa Aunty na iya ™o™arin ta amma dan Allah ki ™ara kula""."

"Kwarjini yayi mata dan haka ta kwada idon ta kyafe Waya tana faWin,""kar kadamu Yayana insha Allah zan"

"kiyaye"". irin yadda suke magana da junan su gwanin ban sha'awa."

"Har zai tafi tace, ""bakayi sallama da Aunty ba?""."

"Yace, ""zan dawo gobe kafin na wuce"". bai bari yaji mi zata ce ba ya fice warsa."

*******

Duk wata hanya da zata samu masa address Win ta bi kuma cikin ikon Allah ta samu masa sunan

"makarantar da take, amma abu Waya ne bata samar masa ba, wanda ita kanta bata sani ba gidan data ke zaune."

"Bayan ta kammala komai ta kirashi ta faWa masa, yace ta turu masa, sam ta manta da al™awarin da suka"

"yi tsakanin su, bawani Sata lokaci ta tura masa da address Win, sai da ta tura masa kana ta tuna, sose hankalinta ta ya tashi, dan haka ta Wau mayafinta ta fice taje wajan ™awar ta zahara ."

"Shiko Anwar tana tura masa bai tsaya Sata lokaci ba ya fara bincikin makaranta, bayan kwana biyu da"

"fara bincike ya gano duk wani abinda yake bu™ata, dan haka ya fara shirin tafiya."

"Ana gobe zai tafi yaje ya same iyayen shi ya faWa musu cewa gobe idan Allah ya kai mu zai tafi india,"

addu'a suka mishi haWi da fatar tafiya lafiya da dawo lafiya.

Safiya na waye wa ™arfe bakwai jirginsa ya Waga zuwa india.

Shiko Sulaiman tunda sassafe yazo yayi musu bankwana ya wace filin jirgi yashiga jirigi ya wace najeria.

"Mama ko tunda suka dawo daga garinsu ta Wan ji sanyi har ta Wan dawo dai-dai amma ba kamar daba,"

dan burinta a kullum ta ga ´ar ta ta tadawo hannunta.

"Haka shima Abba, dan ako da yaushe ba abinda yake sai addu'a da sadaka, Safiyya ko ako da yaushe"

"tana wajan su tana Wan rage musu kyawar Hafsat, Yayan Safiyya shima ba'a barshi abaya ba, dan yanzu ko kasuwa yaje duk abinda ya sayo ma iyayenshi shi yakan sayo ma iyayen Hafsat, dan yanzu sose yake kula da iyayen Hafsat da ™annin ta."

"˜arfe goman dare jirgin su Anwar ya sauka ™asar india, Sulaman ma haka ya sauka najeria."

"Anwar na fitowa cikin jirgin sai yaga har abukinsa ya zo Waukar sa, sose sukayi murna da ganin junan su,"

"ba Sata lokaci ya Wauke shi zuwa masaukin sa dake cikin makarantar, da yake koshi abukin nasa karatu"

yake amma shi wannan she™ar zai kammala.

"Šaki Waya ne mai Wauke da gado da wadirif, iya haWuwa Wakin ya haWu da idan ka ganshi sai kace ba"

"school ba, ba wani Sata lokaci ya shiga toilet yayi wanka ya ci abinci kana ya kwanta bacci."

Shima abunkin nasa yana ganin ya samu bacci shima ya kwanta.

Koda gari ya waye bayan sunyi breakfast Anwar ya sanar da abukin sa abinda ke tafi dashi.

"Sai da ya kai ™arshe sai Abukinsa Nura ya dubesa da kyau yace, ""ko dama nasan wannan zuwa ba danni"

"kazo ba, amma ba komai zan tayaka neman abinda kazo nema har sai kasameta, da yake tunda ´an"

"najeria suka zo ban wani haWu da suba, amma kabar Monday duk wani Wan makarntar zai fito kuma insha Allah za'a dace""."

"Murmushi Anwar yayi kana yace, ""shiyasa nake sonka, dan tunda nayi bincike na gano makartar kuce"

"nace abu yazo gidan sauki""."

Yana faWar haka suka tafa haWi da dariyar samun nasara.

"Tunda Sulaiman ya tafi jikin sa duk ba daWi sai ji yake kamar wani abu zai same sa, amma haka yaci gaba"

da addu'a har a kazo Waukar sa.

"Tana cikin bacci ™arfe ukun dare sai ta farka cikin razana sabida wanin mummunar mafarkin da tayi,"

"wanda ya bata tsoro matu™a, ba wani Sata lokaci ta tashi taje toilet ta Wauru alwala tazo ta tada sallah....."

*#Vote*

*Comment*

*Share*

*©SUMY NA'IGE*

"[4/17, 22:08] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE*_

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGE. *

*SAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITE'S ASSCIATION*

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

~VOTE & FOLLOW 4~

~Wattpad@GaskiyaWritersAss.~

*SHAFI NA 25 *

"*                     * gidan iyayen sa ya sauka ya gaishesu kana ya wuce gidansa, part Winsa ya wuce kai"

"tsaye bai ma bi taka matar tashi da Baby da aka haifar masa ba ,tana parlour zaune ita da ™anwar ta da wasu ™awayen ta, alamun shigowarsa taji dan haka ta dube ™awayen ta tace dasu dan Allah kujira ni ina zuwa, tana faWar haka ta Wau Baby ta kama hanyar part Winsa, duk da bata da cikakin sanin da zata ce"

shine amma jikinta har wani karkarwa yeke burinta ita dai ta ganshi gata gashi.

"Yana isa part Winsa, ko kayan jikinsa ba tsaya yarage ba ya Wau waya yakira Aunty Shemah, bayan ta"

"Wauka sun gaisa yake tambayar ta Hafsat, sai da ta wani haWe rai kana tace, ""ai kana da number ta""."

"Yace, ""na Wauka kuna tare ne amma kiyi hakuri naji kamar ranki ya Saci""."

"Tace, ""a'a ba haka bane kawai naga ko iyayena baka bari na ji lafiyar su sai ka Wauku min wani zance""."

"""kiyi ha™uri Aunty na"". Tace, ""ba komai, ka kirata kaji dan naga yau kamar bata jin daWi"". ai tun bata"

kai ™arshin zancin ba ya datse kiran nata.

"Number ta ya kamu ya saka kira, kwanci take kamar mai bacci amma ba bacci take ba, tunanin mafarkin"

"datayi jiyane takeyi, wayar tace da ta shiga rura ta mai data daga duniyar tunani, wayar ta Wauku haWi da danna picking ta kara a kunni ta."

"Sallama tayi masa ya amsa, bayan ta gasheshi haWi da masa ban gajiya kana yace, ""naji muryarki kamar"

"mara lafiya?""."

"Murmushi tayi kana tace, ""lafiya ta ™alau ya Baby tah""."

"karki tambayeni dan sai da nace kizo ki ganta kikace a'a, kin ga ko ba dole na faWamiki ya Baby take ba""."

"Tace, ""kayi ha™uri Babban Yayana"". har zayi magana sai aka turu ™ofar Waki, kallo Waya yayi mata ya"

Wauke kai yaci gaba da firarsa.

"Jikita a sanyaye ta fara takawa har ta kawo wajan da yake kwance, Baby ta aje kusa dashi kana ta zauna"

"zaman jiran ya gama waya, baya ya gama kana ta ™araso kusa da shi tana faWan, ""Baban Baby barka da zuwa""."

Sai da ya Wau Baby kana ya amsa mata haWi da tambayar ta lafiyar ta.

"Baby ya zubama ido wadda tunda ya Wauke ta yaji sonta na shiga zuciyar sa, huWuba yayi mata yana"

"gamawa sai Maryam ta dubeshi tace, ""wani suna zaka saka mata?""."

"Batari da wani tunani ba yace, Hafsat""."

"Dubansa tayi da kyau tace, ""kenan ka canja suna dan na zata sunan Mumy zaka sa""."

"Yace, ""a'a sai wani lokaci nasa insha Allah""."

"Haka dai ya daure yana fira da ita kana ya tashi yaje yayi wanka ta kawu masa abinci yaci, amma duk"

"abinda yake Wiyar na hannusa, wanka ne kawa da zaiyi ya ijeta."

"Yana cikin haka sai akaturu ™ofa, abukin sa Jabir yagani tsaye yana masa wani kallo, a hankali ya buWe"

"baki yace minayi zaka yimin wannan kallon haka""."

Kafin ya bashi amsa Maryam ta gashe da Jabir kana ta Wau Baby ta fice.

"Bai ce dashi komai ba sai da ya shigo cikin parlour yace, ""wai yaushe zaka gama course Win da kajeyi"

"ne?""."

"Sai Sulaiman yace, ""sai ta gama ""."

"Jabir yace, ""wallahi ni nasan bawani course da kaje, kajene dan kayi tsaron ta, to bari kaji wallahi baka"

"isa ka tsareta ba, dan yanzu kazo nan amma bakasan meke faruwa acan ba, ni dai shawara ta gareka ka"

"dawo kacigaba da aikin ka kuma kari™e matar ka duk yafiye maka bin sauran wani"". tun bai kai ™arshe"

"ba ya Waga masa hannu yace, ""Jabir daka ta!""."

"Idonsa ya Wago ya kalleshi waWan da saka sauya lokaci Waya yace, ""bari kaji Jabir wallahi ko Wa Way-Waya"

"har ashirin Hafsat ta haifa tare da Anwar ba ta hanyar aure ba wallahi sai na aure ta muddin tace ta amice da haka""."

"Jabir yace, ""har yanzu baka san waye Anwar ba, kuma waye Hafsat ba, kuma nasa ko yanzu Anwar yaje"

"ga Hafsat zata yarda dashi dan tana masa son bana wasa ba""."

"Irin yadda yada yaga bacin rai afusakar Sulaiman dan haka ya tashi ya kama hanyar fita, sai da ya kawo"

"gab da ™ofa kana yace, ""nasan baka san me nasani ba gami da Anwar ba, to bari kaji yanzu haka Anwar"

"yahe india"". yana faWar haka ya rufe ™ofar Wakin da ™arfi kana ya bar gidan ciki da ™unar zuciya."

"Aikuwa Sulaiman najin haka basan lokacin da ya tashi zaune ba, ""yana faWin wallahi ™arya ne""."

"Ba tsaya wata-wata ba ya Wau kye Win motar ya bar gidan, School Win su Hafsat yaje neman Safiyya da"

™awar ta Naja'atu.

"Shiko Jabir ba abunda ya tsana kamar yaji abukin sa yace zai aure Hafsat, dan shi aganinshi bata dace da"

"Sulaiman ba, dan shi abinda yafi tsana hulWa da talaka."

"Koda ya isa school Win ba kowa ya samu ba, sai Wai-Waiku, sabida ana weekend dan haka ya samu wata"

"cikin ´an makarantar taje hostel take ki rumasa Naja, amma koda taje Naja batanan taje gida weekend."

"Koda ta zo ta gaya masa hauka ne kawai baiyi ba, kuma gashi bai san gida ko Waya daga cikin su ba, dan"

"haka ya shigo mota ya dawo gida, Allah ne ya kaishi gida lafiya dan yadda yake gudu kamar ya gaji da ransa."

"Yana zuwa gida ya kasa zama ya kasa tsaye, dan haka

12 / 17