Advertisements
Chapter 2 Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers

Author :  Gaskiya Writers Category :  Complete Novels

Chapter   2 / 17

3K to 6K   out of 49.4K words

mata mai yawan gaske"

"ne,amma bari gaji yadda nayi nasamu kanta""."

Karasuwa tayi gab da kunnin sa kana ta faWa masa wata magana.

"aikuwa tana gama faWa masa ya bita da wani kallon mamaki kana yace,"

"""Amma gaskiya banji daWin haka dakika yimin ba"" har ya buWa baki zai sake wata magana sai ga Hafsat ta"

™arasu wajan da suke jikin ta na karkarwa tace musu gida zata koma dan Mamar ta har takirata a waya.

"Sallama yayi da Hajara kan sai yakira ta,kana ya dau Hafsat ya kaita gida."

"To tun daga wannan lokacin duk abunda yace da Hafsat bazatayi masa musuba,sai wani sonshi da"

kaunar sa da suka addabe ta wanda yasa takejin zata iya rabuwa da kowa akan sa.

"Wanda a halin yanzu ta koma kamar matar sa, dan sai yadda yace da ita...."

*Cigaban labari*

Bayan Safiyya ta fita taci gaba da shirin ta bayan ta kammala tafito domin ta gaida iyayanta.

"Bayan ta gaishe su kana tayi beark bayan ta kammala Mama ta dube ta tace,"

"""Hafsat anjima zan aikeki gidan Hajiya tah ki ™arSomin sa™o daga can ki gaya mata zaki koma makaranta"

"sai kun gama jarabawa""."

"Tace, ""tau Mama Allah ya kaimu ajima lafiya""nan suka cigaba da firar su."

"Suna cikin fira wayar ta tafara rura,sunan da taga ya baiyana saman screen Win yasa da sauri ta saka"

"wayar slient,sai da ta tsinke kana tayi sauri ta mike taje Wakin ta haWe da cema Mama tabari tazo Safiyya ce zata gayama sunan wani book wanda zata nemu mata shine zata je Waki ta dubu dan yana cikin jikar"

ta kuma ta manta sunan shi.

Komai Mama bata ce da itaba har ta fice.

"Tana shiga Wakin ta ya koma kira,da sauri ta Wauka haWe da faWin ""Hayateey kayi ha™uri wallahi muna"

"tare da Mama ne shiyasa ban Wauka ba"" yadda ta ke maganar kamar tana gaban sa."

"Yace, ""naji amma anjima zaki dawo ko?""."

"Cikin muryar rarrashi tace, ""kayi ha™ura zuwa Monday na dawo, dan anjima Mama tace zata aikeni shine"

"ma nake sun nakiraka na faWama kayar da naje?""."

"Ata ™ayce yace, ""ban aminta ba kuma anjima nake son ki dawo dan ina bu™atar ki"" yana kai ™arshin"

zancin ya datse kiran bata ri da yaji me zata ceba.

Wayar dake hannuta ta fara kallo dan ita bata ma san me zata cewa Mama ba.

Dabara ce ta faWu mata dan haka ta hau gado tayi kwanciyar ta har lokacin da za'a aikin ta yayi.

Kiran ta Mama ta farayi amma tanaji taki ta karSa har Mama tagaji ta shigo Waki.

"Tasheta Mama ta farayi dan a tunanin ta bacci take bata san ko idon ta biyu ba,tayi hakan ne dan kada"

taje aikin da za'ayi mata.

"Kanta ta Wago kamar mai bacci gaske Mama tace,""Hafsat ki tashi kije rana tafito sosai kinji""."

"Magana tayi mata cikin muryar marasa lafiya tace, ""Mama kiyi hakuri ki aike su Marwan wallahi kaina ke"

"ciyo"" ta faWa haka kamar tayi kuka."

Sannu Mama ta fara jeramata haWi da kawu mata magani dan tasha.

Aken da bata zoba kenan sai da Mama takira Abban su Hafsat tace masa yayi mata izine taje wurin

Hajiyar ta karSu sa™o.

Aikuwa Mama nafita Hafsat tami™e kamar ba itace ke sheWa Waya-Waya ba.

Koda Mama ta dawo Hafsat tace taji sauki dan kan ya daina ciyo.

Dare nayi ta fara tunanin yadda zata cewa Mama zata tafi makaranta.

Dan ya da meta da kira kuma ta rasa yazata cewa Mama.

Wanka tayi ta shirya ta kama hanyar Wakin Mama dan ta gaya mata zata koma makaranta.....

*#Vote*

*Comment*

*Shere*

*©SUMY NA'IGE*

"[4/17, 22:06] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ˜ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION.*

*TUKWICI GA:*

*Aysherudahmad*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

*SHAFI NA 3 *

*                     * Wacece Hafsat?.

"Alhaji Usuman haifaffin Wan garin sokoto ne shi ne mahaifin Hafsat, matar shi Waya Hajiya Fatima"

"mutanene musu ha™uri da jama'a dan tunda suke ba'ataSa jin su ba,bare da ma™utan su, kowa lafiya"

suke dashi sai wanda ba'arasa ba.

Suna da yara shidda maza biyar mace Waya.

"Hafsat itace ´arsu ta fari kuma ita kadai ce mace,ta taso cikin gata da tarbiya mai kyau, yarinya ce mai"

"natsuwa da kamun kai,sosai takeba mutane girman su,bata damu da kowa ba dan ko tarin ™awaye"

"batayi sosai mutane ke ganin girman ta,tana da ilimin addini dana zamani dai-dai gwar-gwado."

"Tuntashin ta ™warta ™waya Waya ce ita ce Safiyya, koshi abunda ya ™ara ™arfafa ™awan cin su saboda"

school in su aya da Safiyya.

"Sunyi primary school da secondary school duk atare kuma class aya islamiya ma haka,dan shi suka"

"sha™u sosai dan idan ka gansu zakace ´an gida Waya ne,ko kayan sawa iri Waya ake musu sosai suke son junansu."

Lokacin da suka gama secondary school gidan su safiyya ba'abarin yaro ya ™ara gaba sai yayi aure amma

saboda Hafsat zata ciki gaba Baban Safiyya yace ya barta itama sutafi tare.

"Ba'a Wau wani lokaci ba aka samar musu admission a Usumanu Wan Fodiyo Unversity,sokoto."

"Inda kowa ce burinta ta zama doctor ta mata, dan ta taimakama ´an wunta mata,kowa ce shine burin ta."

Haka suka ci gaba da karatu cikin kwanciyar hankali ko wace na karatu dai-dai gwargwado.

"Bawata matsala akaratun su har suka kai UG 3 going to 4 Hasfat ta haWu da Jawad,sosai ya nuna so"

"gareta amma ta™i kulashi,ya sha wahala kafin ta kulashi dan yana nuna mata so bana wasa ba har ita"

Safiyya takan mata faWa akan ta daina masa haka ta kulashi ko kaWan ne.

haka dai aka samu ta fara sake masa fuska har soyayya ta kullu tsakanin su mai tsanani.

Abun har mamaki ya dawo ba Safiyya dan yanzu yadda Hafsat ke nuna ma Jawad so abun yana bata

tsoro.

ana cikin haka ya kwanta ciyo sosai yake jin jiki dan haka Hafsat tagaya ma Safiyya tace ta raka ta su

dubashi gidan sa.

Da ™yar Safiyya ta yarda zata je duba sa.

Bayan Safiyya ta amince Hafsat takira shi tace za su zo duba shi.

Address Win gidan ya basu yace sai sun zo.

Bayan sun zo school sun gama lecture safe suka kama hanyar gidan sa dake ar™illa.

"Basu sha wuya ba wajan gane gidan,dan ma™ocin sa sanan nene agarin sokoto."

Tunkafin su ™arasu ya faWama maigida zaiyi ba™i dan haka suna ™arasuwa maigida ya kaisu har part Winsa.

Godiya sukayi ma maigadi kana suka ™arasa ciki.

Kwance suka same shi anWaura masa drip a hannun sa.

"Da sauri Hafsa ta ™arasa gareshi,irin yadda ta ganshi ai bata san lokacin da tafara hawaye ba."

"Alama yayi mata da hannu ta daina kuka ,amma sai ™ara kukan takeyi."

Safiyya ce tayi mata magana tace ita kam sauri takeyi dan haka ta daina kuka su gaisa su wuce gida.

"Dakyar ta daina tayi masa yajiki,Safiya ma ta masa kana suka Wan zauna kaWan har drip Win da aka sama"

"sa ya ™are,Hafsa da kanta ta cire masa kana sukayi masa sallama suka wuce gida ba dan ran Hafsa"

yasoba.

Bayan kwana biyu da zuwan su takira sa tayi masa ya jiki yace jiki da sauki amma har yanzu bai daina

shan drip ba.

Sosai ta tausaya masa har tace zata zoko da yamma ne idan sun gama lecture.

Haka kuwa akayi tace Safiyya ta rakata tace itakam bazata koma dubin saba tunda taje.

Komai Hatsat bata ce da itaba dan ranta ya Saci akan abunda Safiyya ta mata dan haka tace ita sai taje

amma idan taje gida ta faWa musu sai yamma zata dawo dan tana da lecture ™arfe huWu.

Komai Safiyya bata ce da itaba kowa ya kama gabansa.

Ita Safiyya tayi gida ita ko Hafsa tayi gidan saurayin tah.

Koda taje doctor na duba shi har yana bashi shawara yarin™a cin abinci kuma ya rin™a shan magani.

"Bayan doctor ya fita Hafsat ta ™arasa gareshi kamar zatayi kuka tace, ""yanzu Hayat baka cin abinci,to ya"

"kakeso nayi, ko so kakeyi na kwanta?"". tana faWa tana fitar da ™wallah"

"Ahankali ya taso daga kwanciyar da yake kana ya ™arasu gareta, handkerchief ya bata dan ta goge"

hawayen ta.

"Bayan ta gama kana yadube ta da kyau yace,"

"""My sweet heart,bawai bana son cin abunci bane, a'a abinci sayarwa ne bana so koda na hotel ne,"

"shiyasa ban cika cin abinci ba""."

"Kallon sa tayi da kyau kana tace,"

"""yanzu meza kaci?""."

"Yace, ""zan sha lemo sai nasha magani dan bazan iya dafa wani abinci ba bare nadafa""."

"Tambatar sa tayi inada kitchen yake ya nuna mata bata ce dashi komai ba, ta tashi tashiga kitchen Win ta"

kunna gas ta Wura masa jallof in taliya wadda taji kayan haWi.

"Tana cikin aikin ya shigo,bata masan ya shigoba dan baka jin mutsin ma tafiyar sa har yazo kitchen Win."

Tunda ya ™arasu ya ™ife bayan ta da kallo yana ayyana wani abu aransa.

Kamar ana kallonta taji dan haka da sauri ta juyo dan taga wake kallonta.

"Ido biyu sukayi dashi da sauri ta Wauko mayafinta dan tasaka amma yayi sauri ya rikeshi kana yace,"

"""miye afanin rufewa tunda watarana yazama mallaki na"" yana faWa yana kashe mata ido Waya."

Komai bata samu damar cemasa ba ya umarce ta data cigaba da akinta.

"Yana zaune yana kallonta har ta kammala ta zuba masa yaci,amma yace sai tare za lsuci tace sauri takeyi"

ta koma gida yace duk batare zasu cibashi bazai ciba.

Da kyar ta yarda ta zauna sukaci.

"Bayan sun kammala ta Wauko maganin sa tabuWe ta bashi,yasha kana tayi masa sallama tace zata wuce."

"Har takai ™ofa ya ce gobe tazu har tace ba zata zoba yayi kamar yayi kuka, da taga haka tace masa zata"

dawo.

Haka Hafsat taci gaba da zuwa wajansa har ya samu sauki.

"Ranar koda taje yayi wanka ya shirya cikin ™ananun kaya yayi kyau sosai, gashi abu ga mai kyau jinin"

fulani gashi kuma nira ta zauna masa.

Tunda ta shigo suka kife junan su da wani kallo mai wuyar fassarawa haWi da sakarma ko wane

murmushi mai ciki daso da ™auna.

Alamu yayi mata data ™araso.

"Ba musu taje gareshi,tasowa yayi daga wajan dayake zaune yazu daf da ita."

Kallonsa tayi haWe da gaidashi ya amsa jikin sa duk akasalan ce.

Tashi yayi ya Wauko mata ruwa haWi da wani lemo mai haWe da wata ™waya wadda shi ka dai yasan ko

tame cece.

"Zuba mata yayi tasha aikuwa tunda tasha ta farajin wani sauyin yanayi ajikin ta, lokaci Waya wata"

muguwar sha'awa ta taso mata.

Shi kuwa tunda tasha lemun yake binta da kallo har yaga maganin da yasa ya fara aiki ajikin ta lokaci

Waya.

"Akuwa lokaci Waya ya fara shafar jikin ta haWi da yima ta kalamai masu kashi jiki,yana yadda yaso da ita"

haka yaci gaba da romance Winta har ya samu ya rabata da mutun cinta.

Koda maganin ya sake ta tayi kuka har tagaji kuma ta jefeshi da miyagun kalamai sosai ya

ji zafin kalaman ta.

"Amma ya dake yaci gaba da bata ha™uri,amma ko kallo bai isheta ba."

Haka tasanya kayanta tayi tafiyar tagida.

"Aikuwa tun daga ranar duk wata hanyar da zai ganta ta rufeta,shiko duk inda yasan zai ganta yaje amma"

"bai gantaba haka har ya ha™ura,ranar yana kwance yara sa miya ke masa daWi agarin sokoto dan har yayi"

"niyar ya bar garin ya koma garinsu ,sai wata dabara ta faWu masa lokaci Waya yamike yaje wajan wata"

abukiyar karatun Hafsat ya gaya mata abunda ake ciki kuma ya bata kuWi masu yawan gaske yace idan

ma tashirya su abunda zai bata sai tayi mamaki.

Sosai Hajara ta ruWe dan haka ta Wau al™awarin ko ta halin ™a-™ane sai ta kawo masa Hafsat.

"Aikuwa tun daga lokacin Hajara ta li™ema Hafsa duk inda Hafsat take Hajara na can,dan shi Safiyya ta"

jama Hafsat baya dan Hajara kowa yasan taba yarinyar kirki ceba.

Watara na suna fira da Hajara sai ta Wauko mata labarin Jawad da rashin lafiyar da yayi yanzu haka yana

kwance ba shida lafiya sosai.

Duk da abunda tafaWa ya dake zuciyar Hafsat amma tadake bata cema Hajara komai ba.

Sai ma magana tama ta akan ta daina yi mata maganar sa dan har da faWa sai da sukayi kafin su rabu.

"Dare nayi Hafsat ta kasa kwanciya ba abunda take tunani saishi,sosai ta matsu safiya ta waye taje gidan"

sa taganu ko yaya tashi.

Tun shidda da rabi ta fito daga gida ta kama hanyar gidan sa.

Koda taje sai da ta musu knocking a ™ofar gidan maigida ya buWe ™ofa ya fito.

Gasheshi tayi kana ta tambaye shi ko Jawad nanan.

"Yace baya gari dan ya kwana biyu baya nan,sosai taji zafin rashin samun sa dan yanzu wani son shine"

takeji wanda ji take idan bata ganshi ba zata iya mutuwa.

Godiya tama Baba maigida kana ta kama hanyar makaran ta.

Har akatashi shoocl bata ga Hajara ba kuma duk inda tasan zata ganta taje amma bata same taba.

Ba ™aramin tashin hankali ta shigaba lokacin da takira wayar Hajira akace kashe take.

Alokacin duk wanda ya ganta yasan bata cikin natsuwar ta.

Danhar Mamar ta ta tambaye ta amma sai tace wata exmas ce za suyi mai zafi shiyasa take jin tsoro.

Addu'ar samun nasara Mamar ta tama ta haWi da bata shawara.

"Dadare tana kwance ta kuma gwada kiran Hajara tace ko zata samu,aikuwa cikin sa'a tana kira tafara"

ringing.

"Ringing da bai wuce uku ba Hajara ta Wauka tace,"

"""Ya aki ciki ne Hafsat?""."

"Sai da Hafsat ta sauke ajiyar zuciya kana tace, ""kina ina yanzu?""."

"Kai tsaye tace, ina layin bugi""."

"Sai Hafsat tace, ""Subuhanallah, miyakai ki layin bugi kuma?""."

"Sai Hajara tace, ""tambayana kikayi nabaki amsa,dan haka bana sun dugon surutu""."

"Sai Hafsat tace, ""kodama numbar Jawad nake son ki bani idan kina da ita ko kimin misalin wajan da zan"

"samun sa""."

"Aikuwa Hajara najin me tace ta bushe da dariya haWi da cewa,""komai kikeso nabaki ki sameni wajan da"

"nafaWa miki yanzu nabaki abunda kike so""."

"Duk da dariyar da tasa mata tayi mata zafi amma sai ta dake tace, ""dan Allah Hajara ki bani wallahi bazan"

"iya zuwa layin bugi ba,bare yanzu da dare""."

"Sai Hajara tace, ""tunda abunda kike nema bai dameki ba sai anjima""."

"Har zata katse waya sai Hafsat tace,""zanzo ki gayamin dai-dai ina zan sameki."

"Tace, ""dakin zo kikirani zan fito""."

Tace kada ki kashe waya gani zuwa.

"""Aa bazan kasheba""."

Aikuwa suna gama waya jikinta har rawa yake ta shiyar taje Wakin Mama tace zataje gidan su Safiyya ta

karSo jikarta dake hannuta dan karatu zatayi.

Mama tace to taje amma kar tajima.

Tana fita taje bakin ti-ti ta tare mai adai-daita ta faWa masa sunan inda zai kaita.

"Bayan ´ar tafiyar da sukayi ya kaita wajan, tun abakin wajan zaka fara ganin mata da maza suna kai kawo"

kuma dukkan su ba mai shigar kirki.

Gabanta ne ya fara faWuwa har taso ta juya kuma ta fasa.

Waya ta Wauko takira Hajara tace gata nan ™arasu.

Bata jima da kiran Hajara ba ta ™arasu cikin wata shiga kace ita ba ´ar muslmiba......

*#Vote*

*Comment*

*Shere*

*©SUMY NA'IGE*

"[4/17, 22:07] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ˜ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION.*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

*SHAFI NA 5 *

*                     * Labulen ™ofar ta yaye kana ta shiga Waki.

"Saman sallaya ta same Mama dan haka ta ™arasu a hankali ta samu wuri ta zauna, tana jiran Maman ta"

shafa.

Bayan Mama ta shafa itama Hafsat ta shafa haWe da gaishe da Mamar ta.

"Bayan Mama ta amsa sai Hafsat ta Wago da kanta tace,"

"""Mama yanzu abukiyar karatuna takirani tace Malamin mu ya bada wani Asignment tun jumu'a bayan"

fitowarmu kuma yace Monday za'ayi summiting kuma ni ban masaniba sai yanzu kuma yace a makin test

"in mu ne,kuma rashin insa gareni babbar matsala ce""."

"Sai data kai ™arshen zance Mama ta Wago kaita dubeta kana tace, ""kina nufin yanzu nabarki kije?""."

"kai ta Wagama Mama alamar ""eh""."

"Sai Mama tace tare da Safiyya zaku je?""."

"Sai Hafsat tace, ""a'a Mama kinsan ba department Win mu Waya da itaba."

"Sai Mama tace, ""to gaskiya Hafsat abar wannan tafiya har dasafe "" har zata koma wata magana saiga"

Abban Hafsat yadawo daga masallaci.

"Bayan ya shigo ya zauna sungama gaisheshi kana Mama tayi masa bayanin da Hafsat tamata,kuma tafa"

Wamasa yadda tace da Hafsat.

"Bayan ta gama yace, ""aa bazamu hanamata zuwa ba, kuma kin san yanayi karatun da takeyi yana"

"bukatar kula sosai dan haka tashi ga kuWi kije kinji ´ar Abba"".yana faWa yana dubanta."

"Sai Mama tace ""kafison ta tafi""?."

"Yace, ""eh haka yafi abunda nakeso shine muyi mata fatar alhairi""."

Bayan Abba yabata kuWi ta Wau kayan ta tayi musu sallama tafice.

"Bayan fitarta Mama ta dube Abba kamar tayi kuka tace' ""masa ita yanzu karatun Hafsat bata sonshi dan"

gabanta na yawan faWuwa akan karatun Hafsat shiyasa yanzu bata da wata natsuwa akanta.

Sosai Abba yayi mata magana kan ta aje wannan maganar gyafe kwai suy mata fatar alhairi.

Tana fita takirashi tace ina yake gata tafito.

"faWa mata wurin yayi,taje tasa meshi."

Tana shiga motar shiko yaja suka tafi.

"Ti-ti taga ya mi™e yana ta tafiya dan ba hanyar gidan sace yabi ba,dan haka ta juyo ta dube shi tace,"

"""Hayat naga sai mi™i ti-ti kakeyi hala ina zamuje?""."

"Batare daya dubetaba yace ""Zamfara""."

"Tace, ""Hayat yanzu da daren nan""."

"Yace, ""eh yanzu nake da ra'ayi zuwa,inbazaki je ba na saukeki""."

"Tace, ""aa kayi ha™uri in na Satama""."

Bai sake ceda ita komai ba har suka isa Zamfara.

"Hotel suka sauka Waki Waya ya kama musu,bayan sunyi wanka sunci abinci wasu kayan bacci ne ya bata"

"ya umarce ta data sa,jikin ta narawa ta saka su,dasu da babu duk Waya suke ajikin ta."

"Jikinsa ya jawota ya rungume ta haWi da sha™ar ™amshin jikin ta, lokaci Waya ya fara romance Winta."

Hannunsa yasa cikin rigar ta ya fara shafar duk wani ilahirin sassan jikin ta.

"Sosai take jin daWin abunda yake mata dan haka ta ba da kai sai yadda yayi da ita,sosai yabata wuya"

"adaren, dan ba su suka kwanta ba sai biyu saura."

Kuma asuba nayi tafarka tayi sallah kana tazo ta kwanta.

"Shima yana gama sallah ya kwanta haWi da jawo ta jikin sa,romance Winta ya fara,duk da yanzu bata so"

"saboda jiya ba ™aramar wahala ya bata ba amma bazata iya ce masa bata soba,dan kar ransa ya Saci."

Sai bakwai da wani abu ya barta kushi ba dan ya gaji ba sai dan meeting Win da yake dashi 7:30.

Wanka yayi kana ya shirya yayi beak yayi mata sallama ya tafi yace sai ya dawo.

"A dawo lafiya ta masa haWi da addu'a,sai kace mijin ta ."

Yana fita tayi wanka ta shirya tabi lafiyar gado dan bacci ne a idon ta sosai.

Haka suka cigaba da zama garin Zamfara har kwana biyar.

"Zaune suke saman kujera ita dashi sai wayar ta tafara kaWawa,har taso ta™i Wauka kuma sai ta"

"Wauka,tana karawa kan kunnin ta ba abunda aka fara ce da ita sai, ""kina ina?""."

"Sai

2 / 17