Advertisements
Chapter 8 Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers

Author :  Gaskiya Writers Category :  Complete Novels

Chapter   8 / 17

21K to 24K   out of 49.4K words

baki san wata"

"ba""....tana faWan haka itama tashiga wata motar ta bar wajan....."

```Comment dinku nayin kad'an fa```

*#Vote*

*Comment*

*Share*

*©SUMY NA'IGE.*

"[4/17, 22:08] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE *" _

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY NA'IGE *"

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION*

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*FACEBOOK:-* https://m.facebook.com/GaskiyaWritersAssociation.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

*TUKWAICI GA:-*

"*Masoyiya kuma aminiya Maman Kulsum,wannan shafin nakine kiyi yadda kike so *"

*SHAFI NA 16 *

"*                    * Nuni yayi mata da ta zauna saman cinyar sa,ba musu ko ta tashi ta zauna,tana zama"

"ya sanya wata sassanyar ajiyar zuciya,sabida jin fatar shi da ta ta sun haWu waje Waya,shi kansa ya san yana son Hafsat so ba nawasa ba amma a zahirin gaskiya ba za'aya auren ta ba duk son daya kemata,kuma ba dan komai ba sabida yariga da yasanta ´a mace,kuma da ta yarda zata zubar da cikin"

wata ™ila ya yarda ya aure ta.

"Jikinsa ya ™ara sanya ta, kana ya fara sha™ar ™amshin dake fita jikinta, hannun sa ya kai saman sassan"

"jikin ta ya fara shafar ta, lokaci Waya yaji wani sanye ya mamaye zuciyar sa,sosai yake son taraiya da Hafsat ba dan komai ba sai dan yadda yake samun natsuwa da ita sose."

"Ita kowa tunda taji ta saman jikin sa wasu hawaye masu zafi suka fara fita a idon ta,uwa uba lokacin da"

"ya Wora hannusa saman jikin ta,jikin ta ne ya fara karkarwa sabida ba™in cikin Waura hannusa da yayi kuma ga ciyo da ke Wawai niya da ita."

"Bukinsa ya fara ™o™arin Waurawa saman nata, lokaci Waya ta fara ka-karin amai haWi da sauka saman"

"jikinsa, Wani ba™in ciki ne ya rufe shi bai san lokacin da ya kifeta da mari ba kana yace,"

"""Wallahi Hafsat muddin kina bu™atar kanki da lafiya kibi abinda nake so, dan wallahi ko aman jini ki kai"

"sai nayi yarda nake so dake ko nayi miki abinda har ki mutu bazaki mantani ba,dan haka maza kije ki gyara jikin ki ki sameni bedroom yanzu nan""."

Yana faWa yana kama hanyar da zata sada shi bedroom.

Sanin halinsa da tayi dan haka ta tashi taje ta gyara jikin ta kana ta sameshi a bedroom Win sa.

"Koda ta shiga Wakin yana waya yana faWin, ""My love kin san na kusa dawowa kuwa?,dan haka ki fara"

"shirin, dan kin san dana dawo ba jimawa za'ayi aure na dake""."

Daya ke hands-free yasa dan haka tana jin dun abinda suke fada.

"tace, ""hmm My dear har kasa naji ™unya""."

"Murmushi yayi kana yace, ""kada ki damu ba jimawa zan cire wannan kunyar take dan ni tana cutar dani""."

"Mumushi tayi mai Wan sauti kana tace, ""yaushe zaka dawo inason na kasance cikin shiri?""."

"Yace,""a'a bazan faWa ba akoda yaushe dai ki kasance cikin shiri kinji tawa""."

"Tace ""to tace dashi""."

Haka dai suka cigaba da waya cikin so da ™aunar junan su.

"Bayan sun kammala wayar ne ya kai duban sa ga Hafsat dake tsaye kamar wadda aka dasa kana yace,"

"""kinyi min tsaye akai, ki ™araso mana""."

"Jikin ta a sanyaye ta ™araso gareshi,"

"Tana ™arasowa ya jawuta jikinsa haWi da sanya bakin sa cikin nata,to fah daga nan labari ya sauya."

"Washe gari tunda safe Baban Safiyya yace suje ta gwada masa gidan Anwar,hijab Winta tasaka batare da"

tayi ko beark ba suka kama hanyar gidan Anwar.

"Sunsha wuya kafin tagano gidan dan har za su juyo su dawo gida sai tagane gida,amma kuma ganin"

gidan da sukayi baiyi affani ba dan gidan kulle yake kuma koda suka tambaya akace mai gidan ya jima da barin garin.

"Sosai hankalin Baban Safiyya ya tashi na rashin ganin Hafsat,dan koda suka dawo gida ba inda ba"

"suneme ta ba amma basu ganta ba,dan haka Baban Safiyya ya yanke shawarar yaje ya sanar da Baban Hafsat abinda ake ciki duk da yasan bai rasa jin Satan Hafsat a unguwa amma gwanda yaje ya ™ara sanar"

dashi koda ya sani.

Da yamma bayan ya dawo daga kasuwa ya shirya yaje wajan Baban Hafsat.

"Koda yaje wajan Baban Hafsat,bayan sun gaisa kana Baban Safiyya ya faWa masa abinda ke faruwa gami"

da Satan Hafsat.

"Sai da Baban Hafsat ya numfasa kana yace, ""Alhaji Aliyu to miyasa zaka tare ni da wannan magana bayan"

"tun wancan lokaci na shaida maka na fitar da Hafsat daga cikin ´a´ana,amma kuma yanzu kazomin da wannan zanci,dan haka bana son wannan zanci dan Allah daga yau kada ka ™ara haWani da ita""."

"Har Baban Safiyya zaiyi magana sai Baban Hafsat yace, ""a'a kada kasoma, kai kaji zaka iya ri™unta kuma"

"yanzu tace bata so duniya take so tabi dan haka ka kyale ta ga duniyar nan ta ishe ta riga da wando""."

Yana faWar haka ya shigewar sa gida ransa a Sace.

Haka baban Safiyya ya dawo gida jikinsa a sanyaye kamar ba lakka ajikinsa.

"Haka dai suka canye kwana biyu suna neman ta amma basu ganta ba,daga baya sukayi ha™uri suka"

cigaba da addu'a Allah ya bayya nata.

Tunda sallah asuba da ta farka tayi wanka haWi da Wuru alwala tayi raka atanin fajar kana tayi sallah

"asuba,tajima zaune tana istigifari da hailala da addu'a nema tsari daga sharin mutum da aljan."

"Bakwai saura ya farka haWi da wata irin miki,gyafin da take ya kalla kana ya buWa baki yace, ""waya baki"

"umarnin ki tashi daga nan ehh?""."

"Ko kanta bata Wago daga ™asa ba tace, ""lokaci sallah ne ya bani umarnin tashi""."

Aikuwa cikin hanzari ya sauka daga kan gadon ya ™araso gaban ta yana nunin ta da Wan yatsa kana

"yace,""saki faWin abinda kika ce?""."

Irin yadda yake mata maganar ko ita ta tsora ta sosai dan haka bata ce komai ba taci gaba da lazumin ta

amma gaban ta sai dukan uku-uku yake.

"Magana yayi mata cikin tsawa yace taje ta haWa masa beark,aikuwa ba musu ta tashi taje kitchen ta fara"

haWa masa abinda yake so.

"Tana tashi yabita da kallo haWi dayi mata kwafa kana yace,""zanyi maganin ki,nan ba da jimawa ba""."

Yana faWin haka ya kama hanyar da zata sadashi da toilet.

Ita ko badan komai ta tashi tashiga kitchen ba sai dan kar ya hanata zowa makaranta.

Agurguje yayi wanka ya fito dan so yake yaje gun Hajara ta rakashi wajan malamin da yayi masa aiki akan

"Hafsat a wancan lokaci dan ko yanzu so yake ayi masa aki a kanta,dan yaga yanzu sai wata gardama take mishi idan yace tayi masa abu saSanin da."

"Koda ya zo parlour tana kitchen bata ™arasa aiki ba dan haka ya sameta kitchen Win yace, ""ya fita yadawo"

"yanzu""."

Bai jira cewar taba yafita yana ta sauri kamar wanda akayi ma kyata zata tsere masa.

"Key yayi ma motar sa, kana ya kama hanyar da zata sada shi da layin buge,dai-dai kan kwanar gidan yayi"

packing Win motar sa.

"Yana fitowa a mota ba abinda ya fara cin karo dashi ina ba condoms ba, tsaki yayi kana yace, ""shiya bana"

"sun zuwa wannan unguwar sabida haka""."

"Kwanar ya shiga,aikuwa yana shiga sai ga ´an mata da samari sai fitowa suke cikin Wakunan da suka"

"kwana,wasu da alamu ma matan aure ne dan ga sunan har da goyon su,abin dai sai wanda yagani,yana ™ara tafiya sai yaga wata yarinya ita da wani saurayi za su shiga wani Waki, kuma daka ganta ita ´ar makaran tace dan ga kayan makaranta nan ajikin ta na secondary school, Waki suka buWe suka shiga"

kana suka rufe ™ofa.

"Gab da zai shiga Wakin Hajara yaga wasu samari su biyu sai tunkuWar wata yarinya suke suna faWin,"

"""wallahi yau sai kin bari muna Waki tunda ba ubanki ne ya bamu kuWin da zamu biya ba""."

Ita ko sai turjiya take wai ba inda zata je.

"Da suka ga zata Sata musu lokaci suka tisa ™yayar ta gaba suna faWin,""shigiya jarababba wallahi mungaji"

"dake dan haka yau sai kin bar muna Wakin mu""."

"Yarinya ta sosai dan idan ka ganta bazaka ce tasan wani abu Wa namiji ba,tsaki yayi haWi da ™arasawa"

Wakin Hajara.

Yana zuwa ba Knocking ba komai yatura ™ofar Wakin ya shiga.

"Cikin sa'a koda ya shiga ba kowa aciki dan ko ita tana toilet tana wanka,koshi dan yaji motsin ruwa ne ya"

tabbatar da haka.

Zama yayi sama katifar dake ya she a Wakin yana jiran ta.

Bai jima da zaman ba sai gata tafito daga ita sai wani ™aramin towel da bai rufe cinyar taba.

Bata ma lura dashi ba sai da yayi gyaran murya kana ta san da zaman sa.

"Aikuwa suna haWa ido dashi wani sanyi daWi ne ya ziyarci zuciyar ta lokaci Waya,dan haka bata san lokacin"

da ta faWa jikin sa ba.

"˜o™arin raba ta da jikinsa ya fara amma sai ya tuna da akin da zatayi masa dan haka ya kyale ta,jikin sa"

ta fara shafa duk da baya so amma abinda ya keson tayi masa ya hana ya dakatar da ita.

"Ita ko da taga bai da katar da itaba yasa ta kai bakin ta zuwa nasa ta fara kissing Winsa,ba yadda ya iya"

"haka yabiye mata har suka samu biyan bu™ata kana ya jawo ta jikin sa haWi da kai mata kiss a baki kana yace,"

"""My dear na,ina so ki kaini wajan malamin da ya taSa yimin akin akan Hafsat"". ai tun bai rufe baki ba ta"

"Wago kanta da sauri ta dube isa kana tace,"

""" nifa bana sun kana min maganar ta dan a rayuwa ba ´ar da na tsana kamar ta""."

Da ™yar dai yasha kanta ta yarda zata kai shi amma sai laraba da ™arfe uku na dare yazo su tafi dan lokaci

ne ake zowa wajan malamin.

"Yace, ""to sai yazo""."

"Yana faWa yatashi ya shiga toilet yayi wanka,jikin sa ta goge masa haWi da tayashi sanya kayan sa."

"Har mota tarakashi gab da zai shiga mota ya juyo ya kalle ta kana yace, ""Hajara yanzu shikenan kin bar"

"hostel kin dawo nan dazama ko""."

"murmushi tayi haWi da faWin,""sai mun haWu ko""."

tana faWar haka ta wuce ta barsa batare da taji mi zai ce ba.

"Key yayiwa motar sa kana ya dawo gida, koda ya shigo zaune ya same ta tashirya tana zaman jiran"

dawowar sa.

"Kallon ta yayi yace, ""ina beark yunwa nakeji"". ""yana dining"". TafaWa haka ata™aice."

Sai da tabari yagama beark tazo tace mishi makarnta take sun zuwa sabida lecture ne da ita ™arfe goma.

"Wani kallo yabita dashi kana yace, ""bawani makaranta so dai kike ki tsere,amma kisani bana gudun ki"

"gudu dan na san da kanki zaki dawo gareni, kana yace zaki iya tafiya""."

"Yana faWin haka takama hanyar fati,har zata SuWe ™ofa ya dakatar da ita yace ta bari yazo ya kaita da"

kansa kuma zai jiri da tagama abinda take ta dawo in kuma ba haka tasan sauran.

Ba musu ta tsaya har ya kammala abinda yake yazo ya kaita makaranta.

Da shigar ta school bata tsaya ko ina ba sai office Win shugaban makaran ta.

shugaban makartar ya bata wata takarda wadda akayi ma signing yace taje ta kaima iyayen ta su sa

"hannu,idan sun sa sai ta kawo dan wani sati za suwu ce abuja daga can kuma kowace a bata ™asar da"

zata je karatu.

"Bayan ta fito Wakin shugaban makaran ta tashi ga class Winsu,bayan sun gama lecture tana sauri ta fito"

ne sai ta haWu da ™awar ta Maryam.

"Hafsat bata ma ganta ba sai Maryam tace, ""Hafsat ran jumu'a yaushe kika koma gida dan naga Safiyya"

"sai nemanki take?""."

"Murmushi Hafsat ta ™a™alo kana tace,""tana fita niko na koma""."

"Sai Maryam tace, ""gaskiya Hafsat Safiyya na son ki da yawa kinga yarda tabi tarikice kuwa""."

"Mumushi Hafsat tayi haWi da cewa, ""bari na wuce sai gobe idan na shigo""."

Tana faWar haka tafice batare da ta tsaya jin me zata ce ba.

"Da sauri take tafi har tafita daga makarantar, bakin gate ta ganshi yana jiran ta dan haka bata tsaya"

komai ba tashiga motar sa suka wuce.

"Tana wucewa Safiyya na fitowa daga class Winsu,Maryam tagani zata wuce hostel dan haka da sauri taje"

gare ta tayi mata magana.

"Juyuwa Maryam tayi haWi da yimata murmushi kana tace, ""Safiyya Hafsat kike nema ne hala""."

"Sai tace,""eh wallahi har yanzu bamu ganta ba""."

"Tace, ""yanzu fah naga Hafsat kuma tare muke har aka gama lecture""."

"Safiyya tace, ""yanzu!""."

Ta faWa haWi da zari ido.

"Suna cikin wannan maganar sai ga ™awar su Saratu tazo tace, ""nima naga Hafsat yanzu bakin gate"

"tashiga wata mota""."

"Wani ba™in ciki ne ya turnu™ata,tace kena Hafsat su ta rainama hankali tana gidan saurayin ta. Tayi"

wannan maganar a zuciyar ta.

"Kallon su tayi tace, ""oky nagode sai anjima""."

"Tana faWar haka takama hanyar fita makaranta,sosai ran ta ya Sace wato Hafsat suta mayar ´an isaka"

"wanWanda basu da aikin yi, to daga yau ba mai koma shiga harkar ta inta iya ta tabbata tare dashi."

Gida ta koma dan ko lecture da zatayi bata tsayayi ba sabida ranta ba ™aramin Saci yayi ba.

"Cikin sa'a koda ta isa gida Baban ta bai fita ba,bayan ta zauna sai Mamar ta ce, ""har kin dawo ne?""."

"Sai tace, ""eh Mama"". Sai ta kalle Baban ta da idon ta da sukayi ja-jir tace, ""Baba Hafsat fa bata Sata"

"ba"". nan dai ta faWa musu abinda tasani."

Ko Baban Safiyya ranshi ba ™aramin Saci yayi ba amma bai ce komai ba sai Allah kashirya.

Mama ko inda take fita ba nan take sauka ba kuma tace wallahi ko Hafsat tadawo baza ta zauna gidan ba.

Ko Yayan Safiyya shima yayi faWa kamar ya sha™o Safiyya tunda itace mafarin zuwan ta gidan.

"Tunda Hafsat tashiga makaranta duk abinda take akan idon sa har maganar da sukayi da Maryam,abin"

da kwai bai sani ba shine shigar ta office Win shugaban makaranta.

haka ya dawo da ita gidan sa ba abinda take masa sai aikin bauta amma yana kai ta makaran ta tayi abin

da zatayi ya mai data har akazo darin da za su je wajan malamin su shi da Hajara.

"Tun shabiyun dare ya fara jin cikin sa na murWawa har akazo lokacin da sukayi yazo sutafi,kuma lokacin"

ne ma cikin nasa ya fara yimasa wata murWa wada yasa yafita haiya cinsa lokaci Waya.

Ita ko bata masan abinda ake ciki ba sai gab da asuba tana tashi ta ganshi cikin wannan halin sosai

"hankalin ta ya tashi dan haka cikin hanzari ta Wauko wayar sa,kuma sai tara waza ta kira tunda bata san kowa nasa ba."

"Har aka gama sallah asuba tarasa ya zatayi sai can ta tuna da akwai mai gadi gida,dan haka da gudu taje"

"ta sanar da mai gadi abin da ke faru,aikuwa mai gadi na shiga cikin gidan ita ko ta lallaSa ta Wau kayan ta na makaran ta ta gudu."

Cikin sa'a tana fita tasamu dan acaSa ta faWa masa suna unguwar su suka kama hanya.....

*#Vote*

*Comment*

*Share*

*©SUMY NA'IGE.*

"[4/17, 22:08] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE*_

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGE .*

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION*

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*FACEBOOK:-* https://m.facebook.com/GaskiyaWritersAssociation.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

~VOTE & FOLLOW 4~

~Wattpad@GaskiyaWritersAss.~

*SHAFI NA 17 *

"*                    * Bakin ™ofar gidan tace ya sauke ta,kuWi tabashi haWi dayi masa godiya,dan ™uWin da ta"

"bashi sunfi hakanan amma ya amsa baice da ita komai ba,gidan ta kaman hanyar shiga har takaWa ™afar ta Waya sai Yayan Safiyya Abbas yazo da sauri ya tare ™ofa haWi da antayamata wani kallo kana yace,""wallahi ba inda zaki shiga dan ba gidan ubanki bane, sai da kika gama lalacinki zaki Wauko wasu"

"shegun ™afafunki kice kizo gidan ubanki ko?, To barikiji tun wuri ki kama gabanki tun ban illatakiba""."

"Ha™uri ta fara bashi tace, ""wallahi Yaya ba inda naje sune suka saceni"". tun bata rufe baki ba ya wanke"

ta da wani mari wanda yasa ™iris kaWan ta kai ™asa.

Suna cikin haka sai ga Mama ta fito taga wake musu hayaniya bakin ™ofar gida.

"Hafsat tagani tana ™o™arin tashigo shiko Abbas ya hanata shigowa,aikuwa da sauri Mama ta ™arasa"

"wurin tana kunfar baki tace, ""wallahi baki isa kishigo gidannan ba,tunda ba ubanki ne ya gina munashi ba""."

"Ro™un Mama Hafsat tafariyi amma Mama ta™i koda saurarin ta,daga ™arshe ma Mama komawa tayi gida"

ta Wauko mata kayan ta ta jefomata su waja.

Mazan dake zaune bakin ™ofar gidane suka taso suna ba Mama ha™uri amma ko kallo basu

"ishetaba,kuma gashi Baban Safiyya bayanan yayi tafiya tun jiya,kuma Safiyya ma batanan jiya gidan gwaggon ta ta kwana."

Mutanin dake wajan da suka ga Mama taki ha™ura ita da yaranta sai Waya daga cikinsu ya dube Hafsat

"kana yace,""kinga tunda sunce baziki shigar musu gidaba to kije ki koma gidan iyayenki zaifimiki"". tun"

"bai rufe bakiba sai ga Ammar ™anin ta yazo wajan,da sauri ya ™arasa gareta yana faWin,""Aunty daina kuka zo muje gida kinji,ai kema kinada gidan uba dan ba shegiya ceke ba""."

"Kai ta fara girgiza masa kana tace, ""a'a Ammar kaji ne bazanje ba"". jikar kayanta ya Wauka haWi da jan"

"hannunta yace dole sai sun tafi,ba yadda ta iya haka suka tafi gidansu."

"Suna isa gidan har zasu shiga sai ga Baban ta ya fito domin ya tafi wajan aiki sai yayi arba da su,wani"

"kallo yayiwa Ammar shida yake ri™i da hannuta da jikar ta kana yace, ""wazan gani a gidana?, wallahi"

"muddin kana son kankai da lafiya kabata kayan ta ta Sacemin da gani"". tun bai rufe bakinsa ba ta"

"dur™usa gabansa tana kuka tace,"

"""Baba dan Allah kayimin ha™uri wallahi ba lafina bane dan Allah Abba ka koma bani wata dama"". wata"

uwar tsawa ya daka mata wadda yasa ta haWe sauran maganar da zata faWa bata shirya ba.

Tswar da yayi ne yasa Ummar Hafsat fitowa bata shirya ba.

"Hafsat tagani dur™ushe da ™asa ita da Ammar suna ba Baba ha™uri,da sauri ta ™araso garesu kana tace,"

"""Hafsat lafiya waya taSamin ke"" tsawa Abban Hafsat yayi mata haWi da yimata nuni da ta koma cikin"

gida.

"Gabansa tafaWi tana kuka tana faWi, ""dan Allah Abban Hafsat ki barmin ´ata "". kallon da yayi mata ne"

haWi da wata tswa wadda tasa ta komawa cikin gida bata shirya ba.

"Yana ganin Ummar Hafsat ta koma gida yayi ma Ammar nuni da yashiga gida,ba musu ko yashiga ita ko"

"Hafsat ya nuna mata hanya kana yace, ""tunda duniya kike so to gaki gata"". yana faWar haka ya maida"

™ofar gida ya rufe yabar Hafsat durkushe da ™asa tana kuka.

Tana ganin ya maida ™ofa ya rufe ta tashi ta haWa kayan ta zata fara tafiya kenan sai taji zuciyar ta tafara

"ciyo,lokaci Waya mararta ta fara murWawa amma duk da haka sauri take

8 / 17