Advertisements
Chapter 15 Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers

Author :  Gaskiya Writers Category :  Complete Novels

Chapter   15 / 17

42K to 45K   out of 49.4K words

™arar har yagaji da kira ya aje wayar"

zuwa ajima ya koma kira ko zai ta Wauka.

"Anashi Sangare ba ™aramin haushi yaji na rashin Waukar wayar da batayi ba, lokaci Waya yaji gwara yaje"

"da iran yadda yakeji shi baya iya zama bai gantaba, part Win iyayensa ya nufa cikin sa'a koda yaje lokacin suka fito dan yin beark, ™arasowa yayi wajansu kujrar dinning yajewo ya zauna sannan ya gaishesu, bayan sun amsa sai Mumy ta dube Anwar da kyau, kana tace , ""Autana, wai mike dumunka naganka yau"

"duk kawani ya mutse kamar ba kaiba""."

"Sai Daddy sa yace, wallahi tunda yaje sokoto ya dawo nake ganinsa haka, kafaWamuna idan akwai abinda"

"ke damunka muji idan zamu iya baka taimako sai mu baka, amma katsaya kana tawani Soye muna abu, gaskiya bamasan haka""."

Yakai ™arshin maganar yana dubin Anwar ranshi kamar a Wan Sace.

"Jikinsa a sannyaye yace, ""a'a Daddy ba abunda ke damuna gaskiya, kuma da kukace duk na yamutse, ai"

"kwanan ina fama da zazzSi ne shiya kawo min haka amma yanzu alhmadulillah""."

Ba dan sun yarda ba suka ce to Allah ya ™ara lafiya.

"Daddy yasake magana haWi da duban Anwar yace, ""kuma kashin sati nasama za'aje neman aurenka da"

"Saudat, ´ar gidan Alhaji Sambo""."

"Da dauri Anwar ya Wago kansa yace, ""mikace Abba!."

"""Abinda kunnenka yaji shi nace""."

"Yace, ""gaskiya Daddy ni ba ita nake so ba""."

"Ai Daddy da Mumy lokaci Waya suka Wau salati kana suka ce atare, ""baka sonta!!."

"""Eh"" yace dasu, ai tun bai rufe baki ba Daddy yace, ""wallahi Anwar karya kasha kuma baka isaba dan"

"bazaka maidani ™aramin mutum ba, farko kace kana so yanzu kuma kace baka so, to bari kaji wallahi ba"

"gudu baja da baya in har kaga ba iyiba to Wayan mune bashi da rai""."

"Yana faWar haka suka tashi domin su bar wajan ransu amatu™ar Sace, wato su Anwar zai rainawa da"

hankali ya maidasu ™ananan mutane.

"Shima Win ranshi amatu™ar Sace ya tashi ya je Wakinsa, key Win motar sa ya Wauka, ai fusace yazo ya fige"

motar ya kama hanyar garin sokoto.

"Gudu yake kamar ya fira sama cikin awa huWu sai gashi yazo garin sokoto, hanyar da zata sadashi da"

"unguwar da Hajara take zaune ya Wauka, gudu yake ko kallon gabansa bayayi, kwatsam gaji abu yaba da"

"gab gab, har yaso ya™i tsayawa, amma irin yadda yaga mutane sun taso masa yasa ya tsaya amma ba"

dan ransa yaso ba.

"Kuda yafito cikin motar yazo wajan dan yaga waya bige, wani mutum shi ba tsofo ba kuma shi ba yaro ba,"

"yagani kwance da alamu ko numfashi bayayi, aikuwa Anwar na ganin haka hankalinsa ba ™aramin tashi"

"yayi ba, cikin hanzari yasa wasu daga cikin mutanin aka Waukeshi a kasa mota kana suka wuce hospital."

*******

"Kwance take kamar mai bacci amma ba bacci take ba, dan gabaki Waya hankalinta baya jikinta, wayar"

"tace ta fara rura, Wauka tayi batare da ta buWe ido ba bare ta duba wake kiranta, muryarsa ce dataji yasa ta shaidashi ."

"Sallama yayi mata kana ta karSa sannan ta gaisheshi, shuru ne ya biyu baya sai can yayi magana cikin"

"kasalaliyar murya yace, ""Hafsat""."

"Da taji haka sai da taji wani abu ajikinta kana ta buWe baki can ™asan ma™oshi tace, ""na'am Yaya""."

"Sai da ya sauke ajiyar zuciya kana yace, ""yaji™in naki, ina fatar kinsamu sau™i""."

"Tace, ""sosai kuwa dan yanzu wasai nake jina kamar banyi ciyo ba""."

"murmushi yayi kana yace, ""kodama nace bari na gayamin ko zakije gida kiyi hutun ™arshin shekara a can?"

"inyaso idan hutu ya ™are sai nabiya miki kuWin jirgi ki dawo""."

"Tun bai kai ™arshin zancen ba tace, ""Aunty Shema zata je ne""."

"Yace, ""a'a ita sai ta kammala zata koma dan kwanannan mai gidanta zai zo""."

"To nima gaskiya bazanje ba, dan koni bazan sake komawa gida ba sai na gama karatu gabaki Waya, amma"

"inaso idan kaje kayi min abu Waya, ka karSumin number Safiyya da Naja'atu please""."

"Rasa mi zaice da ita yayi, dan haka yace, ""tom naji, ™o™ari datse kiran ya fara, sai tayi saurin faWin, ""in ba"

"damuwa inaso na koma hostel da zama tunda mijin Aunty zai zo ka ga kar na takurasu""."

"Kasa magana yayi sai can yace duk yadda kikayi dai-dai ne""."

YafaWi haka ransa a Sace yana faWa ya datse kiran batare da ya ji mizata sake faWa ba.

"Tanajin yadda yayi maganar tasan baiji daWin abinda tace ba, amma ita gaskiya ji take idan yazo yatar da"

ita gidan kamar ta takurashi dan haka ma yasa tayi wannan tunanin.

Ummar Hafsat ce zaune tayi tagumi abin duniya duk yabi ya dameta ga Baban Hafsat tun safe yafita har

"yanzu bai dawo gida ba, kuma takira wayarsa amma ance kashe take, kuma gashi su Marwan har yanzu basu dawo ba bare tace su nemumatashi wata ™ila yaje wurin aikin sane, dan yanzu gabaki Waya duniya tayi musu zafi dan tun wancan watan aka sallame Abban Hafsat daga aiki, sabida wata sata da a kayiwa , company kuma a kace sai sun biya, haka Abban Hafsat ya tattara duk wata ™adara tashi ya sayar yabiya su kuma suka sallameshi daga aiki, a cewarsu har dashi cikin masu yimusu sata, abubuwa duk sun tsaya dan ko karatun su Marwa ya tsaya sabida ba abinda za ayi afani dashi wajan cigaban karatunsu, abun dai sai wanda ya gani danshi yanzu sai sun fita kasuwa sunyi dako sannan zasu samun abinda suka ci, ko"

Baban Safiya yayi musu aike ko Abbas Yayan Safiya.

"Yau ma kamar kullum akatashi ba komai a gidan, dan ko abin da zasu karya babu kuma gashi Abban"

"Hafsat ko kwabo baya da, dan haka yace a bari yazo, fita yayi yaje wajan wani abokinsa ko da zai samu rance, to yana kan hanyar tafiyane ya kawo dan ya tsallake ti-ti bai san da wani abin hawa ba, dan haka yazo dan ya tsallaka, aikuwa yana dab da tsallakewa yaji wani abu yabashi gab-gab......"

*#VOTE COMMENT SHERA*

*©SUMY NA'IGE*

"[4/17, 22:08] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE*_

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGE. *

*SAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITES ASSCIATION*

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

~VOTE & FOLLOW 4~

~Wattpad@GaskiyaWritersAss.~

*SHAFI NA 30 *

"*                     * Tun lokacin bai saike sanin inda kansa yake ba sai a gadon hospital, lokacin da ya farko,"

"da ™yar ya buWe bakin sa ba abinda yake ambatowa sai sunayin Allah, yana cikin haka sai ga Anwar ya shigo, da sauri ya karasa gareshi yana faWin, ""Abba sannu ka farka? ya kakeji yanzu?""."

"Bai ce dashi komai ba, sai da ya kuma wata magana yace, ""Abba ko kana da waya a kira iyalinka a shaida"

"musu halin da ake ciki?""."

"Sai da Abban Hafsat yaji an ambace iyalinsa sannan ya Wago da kansa ya buWe baki da ™ayar yace, "" ina"

"tunanin banzo da waya ba, amma idan kana da ita sai nasaka number yarona ko mai Wakina ka kira""."

Yayi wannan maganar kamar sheWar sa tafita daga jikinsa.

"Sosai Anwar ya tausayawa halin da yake ciki dan har ga Allah bai da niyar ya tsaya, amma da yaga halin"

da wannan bawan Allah yake ciki yaji zai tsaya har yasamu Wan sauki.

"Wayar sa ya Wauku ya mi™a masa yace, ""Abba gashi kasanya number""."

"Ba musu ko ya karSa, da ™yara yake danna wayar har yasanya ya bashi yace yakira ya faWa musu halin da"

a ke ciki.

"Ringing da bai wuce uku ba aka dauka, Maryar namiji yaji dan haka yayi masa sallama, bayan sun gaisa"

"yake faWa masa Abbanka yace, ""a sanar da ku yasa mu haWari dan yanzu haka an kwantar dashi asibiti,"

"amma da sau™i dan har ya farfaWo kuma shi ya bada number ka a kiraka"". tun bai kai ™arshin zancin ba"

"sai Marwan yafara magana cike da tashin hankali yace, ""dan Allah wanne asibiti?""."

"Wata hospital Win kuWe ce ya faWa masa, yace gasu nan zuwa yanzu."

Aikuwa Marwan na gama waya da Anwar ya ™arasa gida ciki da tashin hankali ya faWawa Ummar su halin

"da ake ciki, hannun ta Wura saman kai tafara kuka kamar ranta zai fita, da ™yar Marwan ya rarrashe ta"

tayi shuru kana suka shiriya sukaje hospital Win.

"Dayake hospital Win da ya kaishi sannan na ce aciki garin sokoto, dan haka basusha wahala wajan gane"

wajan da yake ba.

"Suna shiga Wakin da Abba yake suka tarar da Anwar zaune kusa dashi shiko Abba yana bacci, da sauri"

"Umma ta ™araso garesa tana kuka tana faWan, ""dan Allah kar katafi ka barmu Abban Hafsat""."

"Yana cikin bacci yaji kukanta, dan haka ya buWe idonsa, hannu ya Wura saman kanta, Wagowa tayi da"

"kanta, alamun yayi mata da tayi shuru , ba musu ko ta Wan rage kukan da takeyi."

"Anwar dake zaune yanajin sun ambace Hafsat sai da gabanshi ya faWi, shi bai san mike faruwa dashi ba,"

duk lokacin da yaji sunan Hafsat sai yaji faWuwar gaba.

Tashi yayi yayi musu sallama yace zuwa ajima zai dawo.

"Da fitarsa bai tsaya ko inaba sai wajan da a kace masa zai ga Hajara, yana isa kuma a kace yanzu suka bar"

"wajan, yinin ranar duk inda yake tunanin zai ganta yaje amma bai ganta ba, sosai yaji zafin wannan lamar"

"yayi danasanin zuwan sa garinnan yanzu, dan da yasan haka zata faru dashi da bai zo ba, kiran sallah da yaji anayi ne yasa yayi parking Win motar sa yashiga masallace, bayan an idar da sallah sai limamin wajan"

yayi karatu tare da karanta wasu ayoyi na al™ur'ani kuma ya fassarasu har inda ya kawo cewa duk wani

"bala'i ko musiba idan sun afku gareka to ka yawaita sadaka, kuma duk wani abu dakake san samu to yawaita sadaka, nan dai limamin yaci gaba da wa'azi da nuna mahin mancin sadaka, sosai Anwar ya natsu yana saurarin abinda ake magana akai, dan rabanshi da yaje wurin wa'azi ko ya saurareshi har ya manta, bayan limamin ya kammala kana a kayi sallah isha'i sannan Anwar yafito daga cikin masallacin, aikuwa bai bar unguwar da yake ba sai da yafitar da kuWi masu yawan gaske ya fara sadaka, da yake unguwar da ya tsaya marasa ™arfi sunfi yawa, aikuwa sai ganin mutane kake suna fitowa maza da mata"

yara da manya wajan karSar sadaka.

"Duk kuWin dake hannunsa sai da yara bar da su, kuma suna ™arewa sai ga wata tshowa tazo wajansa tana"

"faWin, ""dan Allah Alhaji ka taimaka min wallahi ´ata ce bata da lafiya kuma likitoci sunce sai ammata aiki"

"kuma wallahi bamu dasu dan yariyar marainiya ce""."

TafaWi haka hawaye na zuba a idonta.

"Rasa mai zaiyi yayi dan kuWin dake hannunsa sun ™are dan haka yaje mota ya Wauko cheque, rabin"

"million ya rubuta mata yace gasu ayi ha™uri, sosai ´ar tsohor nan taji daWi lokaci Waya ta fara suburbuWu masa da addu'oi tana faWin, yadda kayaye min wannan ba™inciki kaima Allah yaya ye makashi haka ta"

cigaba da kwararo masa addu'a har yabar wajan.

"Masalacin da yayi sallah ya koma, limamin masallacin ya je sukayi magana dashi a kan zai gyara"

"masallacin, dan masallacin yana son gyara sosai, dan haka ba Sata lokaci ya rubuta cheque Win million"

"Waya ya bayar yace a gyara masallaci, sosai sukayi masa addu'a daga baya ya shigo mota ya dawo hospital dan yaga ya mai jiki."

Tu™i yake amma sai jinsa yake kamar anWauke masa wani abu aka.

"Koda yaje asibiti jikin Abba Alhmdulillah dan sosai yasamu sauki dan shi abin har mamaki ya bashi,"

"gaishesu yayi kana ya aje musu abinda ya sayo musu sannan yayi musu sallama kan sai da safe idan ya dawo, sosai suka yi masa godiya irin yadda yatsa ya jajirce akan ciyon Abba, dan yanzu sau tari mutum ya bige mutum amma ba zai tsaya ba bare ya bashi kulawa, wani ko ya tsaya da zaran ya kai shi asibiti zai"

"gudu, amma shi ya tsaya har yana faWin gobe zai dawo, tunanin da Ummar Hafsat keyi kenan."

"Yana fita daga Wakin sai ga Safiyya tazo ita da iyayenta da Yayan ta, Allah ne kawai bai haWasu ba, dan"

saura kaWan suyi karo da Yayan Safiyya akan hanya.

"Yana fitowa a hospital bai tsaya ko ina ba sai ma saukin sa, yana shiga bayan yayi parking Win motar"

"yafito bai tsaya ko ina ba sai falon gidan, zama yayi saman kujera three seated ya Wan huta, dan yanzu ji yake kamar an Wauke masa wani abu kai, wanka yaje yayi sannan ya kwanta, wayar sa ya Wauku ya kira iyayensa ya shaida musu wani uzuri ya kamashi na gaugawa yanzu haka yana sokoto, basuce dashi"

komai ba sai fatan alhairi.

"Suna gama waya da Anwar wata ™awarta takirata tace, ""wai hala Hajara baza kizo birthday Wina ba,"

"kuma kinsa za'ayi casu""."

"Aikuwa Hajara najin haka tace, ""kar ki samu damuwa yanzu zaki ganni""."

"Tana gama faWar haka ta tashi tashiga toilet tayi wanka, sosai ta Wan Wasa kwaliya kamar wani abu bai"

same taba.

"Kallon Zahara tayi dake zaune tace, ""Zahara zaki rakani shukura hotel wajan birthday Win ™awata?""."

"""A'a bazanje ba dan kinsan ba wajan zuwa nane ba""."

Cewar Zahara.

"Tace, ""ba damuwa ni zanje sabida nasan akwai harka""."

Tana faWar haka ta kama hanyar fita daga Wakin.

"Zahara tace, ""ki tsaya mufita tare inyaso kowa yaje wurin da zashi."

Haka kuwa sukayi dan suna kawowa bakin ti-ti ko wace ta tsayar da mai napep ta faWa masa wajan da zai

kai ta.

"Dai-dai shukura hotel aka aje Hajara, kuWinsa ta bashi kana ta ™arasa daga ciki, tun bata ™arasa ba ta fara"

"jin kiWa natashi kamar zai tsaga ™asa, koda ta ™arasu wajan da aka kiWan yacika sosai, maza da mata kuwa sai rawa yake kuma cikinsu ba mai shigar kirki, kace su duk Wiyan arnane."

"Tana cikin tafiya taji an rungumuta ta baya, juyuwar da zatayi dan taga kowaye, bashiri taji bakinta cikin"

"nasa, a hankali yake tafiya da ita har ya ™arasa gaban musu kiWa, a hankali ya cire ta daga jikinsa, da sauri"

"ta Wago ido ta kalloshi dan taga kowaye, murmushi ya sakar mata itama ta mai dar masa da martani, dan ta gane kowaye, lokaci Waya a ka cigaba da kiWa suna rawa ciki da shau™i."

"Bayan angama kiWa da raye-raye kuwa yazo ya zauna a ka kawo abin mutsa baki, suna cikin haka ita"

"dashi sai ga wasu ™awayen su sun zo suka ci tazo minti biyu, ba musu ko ta tashe taje, wani Waki suka shiga da ita, zama sukayi saman kujerun dake jere a cikin Wakin, basu jima da zama ba sai ga wata ™awar su tafito tana tafe tana rangwaWa kamar wata arniya, gaban Hajara tazo wani ™ofi ta mi™o mata tace,"

"""karfi ki shanye dan ke kaWai zan ba, kinsan kayan harka ba kuwa a ke baiwa ba""."

TafaWa haka murmushi Wauke a fuskarta.

Ba Sata lokaci Hajara ta ™arSa ta kafa kai tanasha.

tunda ta fara sha suka fara wani murmushi mai Wauke da ma'anuni da dama.

Bata Wauke kai ba sai da ta shanye.

˜ofin ta mi™o mata tana murmushin jin daWi.

Fira suka tsayayi daga baya suka fito dan kowa yaje wajan da zashi.

Koda suka fito mafi yawan cin mutane duk sun watse dan suna can suna fira mutane har sun fara tafiya.

Koda Hajara ta zo wajan da suke zaune har wannan mutum yayi tafiyar sa.

Wajan ™awayen ta taje suka cigaba da fira daga baya kowa ya kama gabansa.

Sabida dare yayi Hajara bata tsaya komai ba tadawo Wakinsu sabida bata jin daWin jikinta.

Tana zuwa ko ta kan Zahara bata biba tayi kwanciyar ta.

"Tana cikin bacci taji kamar wani abu yana murWarta, lokaci Waya ta sanya wata ™ara wadda yasa duk"

"wanda ke layin sai da ya farka, Zahara dake Waki Waya da ita ciki matsanancin tsoro ta faraka haWi da"

"™arasawa wajan ta, ido tazara tare da Waura hannu a kai tana faWin, ""nashiga uku Hajara mi yasa meki haka?""."

*******

"Sulaman tun daga lokacin bai sake kiran Hafsat ba, amma sai famar nemar mata aiki yake sabida baya"

"son ya bar ™asa batare da ta fara aiki ba, dan idan tana aiki albashinta zai isheta har tari™e kanta batare"

"da ta nemi taimakon kowa ba, kuma cikin ikon Allah ya samar mata aiki a wata asibiti, sosai taji daWin haka dan haka tace zata cigaba da zama gidan Aunty shemah batare da ta koma hostel ba."

Sai da yaga komai ya dai-data wajan aikin ta sannan ya tattaru nashi da nashi ya dawo ™asar shi ta

haihuwa ciki da kyawar ta.

Ita ma haka ta kasance gareta da har kuka sa da tayi lokacin tafiyarsa.

"Haka dai tacigaba da karatu kuma tana zuwa wajan aikin ta, batada wata matsala ko damuwa, matsalar"

"ta itace yanzu Ummar ta take yauwan mafarki a ko da yaushe, dan tunda tazo bata taSa kewar gida ba sai wannan lokaci, kuma bataji zata iya tafiya ba har sai ta ida phd, dan yanzu shekara Waya ce ta rage"

mata .....

*#VOTE COMMENT SHERE*

*©SUMY NA'IGE*

"[4/17, 22:09] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE*_

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGE. *

*SAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITES ASSCIATION*

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

~VOTE & FOLLOW 4~

~Wattpad@GaskiyaWritersAss.~

*SHAFI NA 31 *

"*                     * Soyayya mai ™arfin gaske tashi tsakanin Hafsat da Sulamai, wanda a yanzu ji suke in ba"

"Waya guda bazai iya rayuwa ba, kuma duk wani Wan uwa Sulaiman yasa Hafsat, dan har waya sukeyi da iyayenshi, sosai suke sonta itama haka, kuma yanzu kowani burinsa yaga ya mallaki Wan uwansa, ita kanta Aunty Shemah har mamaki take a kan wannan soyayya tasu, jira suke Hafsat ta ida karatunta"

sannan aje ayi maganar aure gidan su.

******

"Bayan kwana biyu Abba yaji sau™i sosai dan har an salame shi yadawo gida, kuma duk da haka Anwar"

"yana kula da su sosai, dan tunda yazo gidan yaga halin da suke ciki suka bashi tausayi dan haka duk bayan kwana biyu ya kanzo yaga yaya suke, kuma sosai yake taimaka musu, dan yanzu har makaranta ya maida su Marwa, Abba ko ya samar masa aiki a company siminti, kuma yanzu alhmdullih komai na Abba ya fara dawo ahankali, kuma ko Yayan Safiyya ba'abarshi a baya ba dan shima sosai yake kula da su"

Umma.

*A gurguje*

"Zahar ciki da fargaba ta ™araso wajan da Hajara ke kwanace wadda ta naWe waje Waya kamar ranta zaifi,"

"lokaci Waya kamanunta suka canja, ba abinda ke fita bakin ta sai wasu yawu masu yau™i, knocking Win ™ofar Zahara da akeyi ne ya fargar da ita, cikin tsoro da fargaba ta ™araso wajan ™ofar Wakin tana

15 / 17