Advertisements
Chapter 16 Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers

Author :  Gaskiya Writers Category :  Complete Novels

Chapter   16 / 17

45K to 48K   out of 49.4K words

faWi, ""waye?""."

Muryar ´an layinsu taji dan haka da sauri ta ™arasa jikin ™ofara taSuWe musu.

Ko magana basuyi mata ba suka shigo Waki dan suga mike faruwa? Hajara da suka gani kwance sai

birgima take kamar ranta zai fita.

"Šayan wanda suka shigo Wakin ya dube Zahara yace, ""Zahara mike faruwa da ™awarki?""."

"Jiki na ™ar™arawa tace, ""wallahi bansani ba koni haka na ganta""."

"Sai Wayar mace tace, ""to wallahi tun bata mutuba ki samu mai napep ya kaita can layi buge ya aje dan"

"wallahi ta mutu Wakin nan sai ´an sanda sun tambaye ki""."

"Sosai Zahara tashiga ruWuwa, jiki na karkawa tace, ""to yanzu ina zan samu mai napep cikin wannan"

"dare?""."

"Sai Wayar mace tace, ""kizo muje Wakin Yawale idan zai yadda sai ya Wauko motarsa ya kaiki inyaso da kun"

"aje ta kujuyu""."

"Haka ko ta kasance, dan da ™yara Yawale ya yarda suka je, koda suka je mutane basu fara fitowa ba, dan"

haka suka ajeta dai-dai bakin ™ofar wani Waki suka tahowar su.

"Koda mutane suka fito sukaganta yasha da ™asa, waWan da suka santa su sukaje school Winsu aka nemu"

"´an garinsu aka haWata dasu, su sukayi duk yadda za suyi aka kata gidansu, sosai iyayenta suka shiga tashin hankali lokacin da aka kawo musu ita, ita ba matattaba, ita ba mai rai ba, dan sose take jin jiki."

"Koda labari yariske saurayinta, sosai hankalinsa ya tashi kuma duk wani bincike yayi amma bai ganu"

"kamai gami da lamarin ba, dan ko ™awayen ta antambaya amma bawani abu da akasamu wanda zai"

nuna ambata.

********

"Suna tashi daga wajan aiki yashigo mota, bai tsaya ko ina ba sai bakin ™ofar gidansu Hafsat, yana fitowa"

"™anninta suka fara yimasa oyoyo sabida yanzu jinshi suke kamar wani Wan uwansu, bai ma tsaya wani neman izini ba ya shiga cikin gida bakinsa Wauke da sallama."

"Ummu dake tsakar gida tana girki ta karSa masa murmushi Wauke a fuskar ta, kujera da ya gani ce ya"

zauna kana ya gashe da Umma.

"Bayan ta amsa ya tambaye ta Abba, tun kam ta buWe baki tayi magana suka jiyo sallamar Abba."

Amsa suka yi haWi da gaisheshi.

"Anwar da ya ganine ya faWaWa murmushin sa, hannu ya mi™o masa sukayi musabaha kana suka cigaba da"

firarsu.

"Suna cikin haka har Umma ta kammala abinci ta kawo musu shida Abba suka ci, bayan sunci sun ™oshi"

"suka koma Wura wata fira, suna cikin haka sai ga Safiyya ta shigo gidan Wauke da sallama a bakin ta,"

"gaishe da Umma tayi kana ta ™asara wajan Abba dan ta gaisheshi, har ta buWe baki tace, ""Abba ina"

"wuni"". bata kai da ™arasawa ba sabida ganin Anwar da tayi zaune gaban Abba, cikin tashin hankali ta"

"buWe baki tace, mugu mika zoyi muna agida? ina ka kaimin ´ar uwata!""."

"Tana faWar haka tazo gareshi haWi da cungumo masa rifa tana faWi, ""wallahi sai ka nemun ´ar uwa""."

"Irin yadda yayi mata shuru bai ce komai ba, yasa ta raramu wani icci dan ta buga masa, da sauri Abba"

"dake zaune wanda mamaki yaci kasa ya tashi ya karSe iccin dake hannuta, amma duk da haka sai da ya shafe wani sashe na jikinsa."

"Komawa tayi kamar wata zararriya, koma Wauko wani tayi dan ta buga masa da ™yar Umma da Abba"

"suka shawu kanta ta Wan natsu, lokaci Waya ta fara kuka tana faWin, ""mi kazoyi gidan nan? Ko ka Wauka ta nan ka karasamin ita?""."

"Gabaki Waya kan Anwar ya Wauri, ga mamaki wanda ya a ddabe shi a zuciya, ahankali ya Wago idonsa"

"waWan da sukayi jajar yace, ""Safiyya dan Allah kiyi ha™uri ki nunamin wajan da take wallahi da gaske ina"

"sonta, kuma ashirye nake dan na aure ta""."

"Wata harara ta antayo masa sannan ta fara kici niya ta ™wace daga ri™on da Abba da Umma sukayi mata,"

"suna cikin haka sai ga Yayan ta Abbas yashigo gidan, aikuwa kamar kar yashigo ta ™wace daga ri™on da su Umma suka yimata ta faWa jikinsa sannan tace, ""Yaya Abbas ga wanda ya lalatamin Hafsat, shi ne sanadin rushi duk wani jin daWinta, kuma shine yayi mata ciki kuma daga baya ya guje ta. aitun bata kai"

"™arshin zanci ba sai ga Abbas gaban Anwar zai kai masa naushe, da sauri Abba yace, ""Abbas kada kasuma"

"wallahi zan Sata maka rai!!""."

"FaWa Abba ya fara yi masu sosai sannan suka natsu, bayan komai ya lafa nan Safiyya ta faWa musu komai"

"wanda tasani tsakanin Anwar da Hafsat, sosai su Abba da Umma ransu ya baci, dan ita Umma sabida"

ba™in ci™i kasa magana tayi ba abinda take sai kuka ba™in ciki.

"Abbane ya dube Anwar da kansa ke ™asa ba abinda yake sai dana sani da zubar da hawaye yace, ""ashe"

"dama haka rayuwar ka take? to ina maka nasiha da kaji tsoron Allah, kasani duk abinda kake Allah na kallon ka, kuma ba abinda zance da kai sai dai nace kaje na barka da Allah""."

"Tun Abba bai kai da rufe baki ba Anwar ya dur™usa gaban Abba yana kuka kamar ransa zai fita yana faWin,"

"""wallahi Abba na tuba kodama sharin shaiWan ne amma wallahi son gaskiya nake mata"". tun bai ka da"

rufe baki ba Abba da Umma suka shige Wakinsu suka kulle ransu amatu™ar Sace.

Abbas nagani haka ya tasa ™eyar Anwar gaba yace ya bar musu gidansu kuma yaja masa kunne akan kar

ya kuskura ya kuma dawo gidan.

Ciki da rashi abinyi Anwar yaja motar sa ya bar unguwar.

"Allah ne ya kawoshi ma saukin sa, dan yadda yake jan motar ko gani bai yi, yana yin parking Win motar"

"yayi haka ya buWe marfi motar ya fito wani abu yaji ya dakar masa zuciya, lokaci Waya ya dafe ™ijinsa, cikin ™arfin hali ya fito daga cikin motar dan ya ™arsa falon gidan, ta ko Waya zuwa biyu ya faWi a farfajiyar wajan lokaci Waya numfashinsa ya Wauke."

"Mai gida da ya gama rufe gate yazo ya shiga Wakinsa yaga Anwar yashe a ™asa kamar bashi da rai, da"

"gudunsa yazo gareshi, rasa mi zaiyi yayi dan haka da gudun sa yaje wajan wani ma™ocinsa ya faWa masa halin da ake ciki, daya ke koshi abukin Anwar ne dan haka da sauri yazo suka Wauke shi suka kaishi"

hospital.

"Abbas yana ganin Anwar ya tafi shima ya kama hanyar gida, Safiyya ko ta zauna taci gaba da kuka,"

Umma ko sai da ciyon ta yatashi sosai tasha wahala kafin ya lafa.

Iyayen Anwar da suka ji Anwar shuru dan haka suka kira wayar sa amma bata shiga dan haka hankalin

"iyayensa ya tashi sosai, dan haka ba Sata lokaci suka kama hanyar sokoto dan suje suga ko lafiya Wan su yake."

"Koda suka isa garin sokoto suka samu labarin abinda ya same Wan su, dan haka basu tsaya Sata lokaci ba"

"su tafi hospital Win da yake, da ™yar suka samu aka bari suka ganshi sabida har yau bai farfaWo ba, sosai hankalinsu ya tashi ganin halin da Wansu ke ciki kuma autan su."

"Koda suka tambaye doctor da ke kala dashi dan suji mike damun Wan nasu, sai doctor ya shaida musu"

"cewa ya kamu da ciyon zuciya saka makon wani abun da yake so ya samu amma bai samu ba, kuma"

likitan ya shaida musu suyi ™o™ari su bashi abinda yake so inhar suna son yaci gaba da sha™ar numfashi a durun ™asa.

"Hankalinsu ya tashi sosai, haka dan mahaifiyarshi taji har kuka sai da tayi."

"Kwanan su uku sannan Anwar ya farfaWo daga dogon suman da yayi, bayan ya farfaWo suka sake yi masa"

"allurar bacci, sai da ya kwana huWu sannan iyayenshi suka samu ganawa dashi."

"Aikuwa yana ganinsu ya fashe da kuka yana faWin, ""Daddy zan mutu, ku taimaka min kuce su bani ita"

wallahi inasota sharin shaiWan ne yashiga tsakanin mu amma wallahi har cikin zuciyata ina sonta. tari ya

"farayi mai haWi da jini aciki, ruWewa iyayensa sukayi dan haka da sauri suka kira likita suka shaida masa halin da ake ciki, da sauri suka zo suka fara bashi taimakon gaugawa."

"Mahaifayar Anwar kuka take ba ™au-™autawa, sabida halin da taga Wanta keci, ´a-´anta mata tayi ma"

waya tace su zo suga Anwar dan yayi nisa.

Sosai hankalinsu ya tashi dan haka su huWu suka shigo jirgi zuwa sokoto.

"koda suka zo suka ga halin da Anwar yake ciki hankalinsu ba ™aramin tashi yayi ba, dan haka su yanke"

"shawara zasu fita dashi waje a duba musu lafiyar sa, musamman halin da suka ga iyayayesu sun shiga, dan haka ba Sata lokaci akayi masa base zuwa ™asar india."

Yayan su Aminu Wan Yayan Daddy suka kira suka faWi masa halin da ake ciki dan haka yace to su haWu

acan india dan yanzu haka baya nigeria.

"Cikin kwana Waya akayi musu base suka wuce ™asar india, kuma cikin ikon Allah sai gashi ankawoshi"

hospital Win da take aiki.

"Dayaki yanzu suna shiri-shirin kammala karatunsu, dan abu mai wuya ne kesa tayi wata Waya ™asa, dan"

"ita inbanda Sulaiman da gaskiya sai ta ™ara wasu watanni, amma tasan bazai bar ta ta™ara koda kwana Waya ba bare wata Waya dan shi burishi a yanzu duk bai wuce ace ya mallake ta ba amatsayin matar sa."

"Zaune take laptop na gabanta tana wani bincike gami da karatun, wayar tace tayi ™ara, kamar bazata"

"Wauka ba kuma sai ta Wauku, sunan da taga yana yawo kan screen Win wayar ne yasa ta sanya wani"

"murmushi wanda ya ™arama fuskarta kyau da annuri, Wauka tayi haWi da karawa akunnin ta, sallama tayi masa amsawa yayi tare da faWin amarya ta, i miss you""."

YafaWi haka tare da rufe idonsa.

"Sai da ta sauke ajiyar zuciya kana tace, ""miss you too angona""."

"Shuru ne yabiyu baya, sai can yace, satin nan ne za'ayi bikinku ko?""."

"""A'a sai wani sati""."

Haka tace dashi ata ™aice.

"Gaskiya bazan iya jirin har wani sati ban ganki ba, dan haka ki shiya tarbona daga gobe zuwa jibi""."

"""Da gaske?""."

"""Ki zuba ido zaki sha mamaki, wani sanyin daWine ya mamaye mata zuciya sannan ta buWe baki cikin"

"marai-rai cewa tace, ""My ango nah""."

Amsawa yayi yana mai jin wani sanyi azuciyar sa.

"Tace, ""idan ban saka aiki ba ina so dan Allah"". kuma sai tayi shuru ta ™asa ™arasawa ."

"Yace, ""™arasa mana ina ji""."

YafaWa haka da sigar rarrashi.

"Tace, ""koda-kodama ina so in ba damuwa zan turu maka address Win gidansu Safiyya ka dubumin ita da"

"iyayen ta dan Allah ba danni ba""."

Ta karasa maganar kamar zatayi kuka.

"""Dan wannan ne kike so kimin asarar hawayenki to karki suma, yanzu ki turumin anjima zanje insha"

"Allah""."

"Wani murmushi jin daWi ta sanye har shi kansa sai da yaji sautin murmushi, kana tace, yanzu zan turum"

"ma""."

Tana faWa ta da tseki.

Kominti uku ba'ayi ba ta tura masa.

Aikuwa zuwa yamma ya shirya yabi address Win da ta bashi har ya kawo gidan su Safiyya.

"Yaro aika yace yakira masa Safiyya, Ko da yaro yaje Safiyya na zaune sai aikin tunani take musamman"

yanzu da Babban ta ya matsa mata sai ta fitar da miji dan aure yake son yayi mata.

"Tana cikin haka taji ance ana sallama da Safiyya, gabanta ne ya bada dummm, dan ita batayi dakowa"

yazo wajan taba.

"Mamar tace ace gata zuwa, kallon Safiyya dake zaune Mama tayi tace. ""to maza ki tashi kije kin bar"

"mutum waje yana jiranki""."

Dan kar ma tayi mata magana yasa tana faWar haka ta haWi fuska.

Safiyya da taga alamu haka ba musu ta sanya hijab Winta ta kama hanyar waja.

"Tsaye ta ganshi nesa da gidan su kaWan, dan haka ta ™arasa gareshi bakin ta Wauke da sallama."

"Amsawa yayi sannan tace, ""bangane ka ba""."

"Sai da yayi murmushi yace ko gaisuwa babu? ina fatar kece Safiyya""."

YafaWi haka ajere.

"Kai ta girgiza masa alamar eh""."

Sai da ya numfasa sannan yashiga yimata bayani dallah-dallah har sai da ya kammala.

"Kuka ta sanya masa sannan ta dur™usa gabansa tace, ""dan Allah ka taimaka min ka kaini wajan ta dan"

"girman Allah""."

Magana take hawaye sai famar zuba yake akan kuncin ta.

"Magana yayi mata yace in har iyayen ki zasu yarda to zai kai ki har wajan Hafsat, sosai taji daWin abinda"

yace da ita dan haka tace yazo suje ta kaishi wajan iyayen Hafsat yayi musu bayani ko za su samu natsuwa atare dasu.

"Ba musu ko yayarda yaje yayi musu bayanin inda Hafsat take kuma da wajan da take zaune, godiya"

"sukayiwa Allah kana sukayi masa godiya sannan suka ce in akwai yadda za'ayi suna son suje suga ´ar su,"

yace kar su damu su shirya zuwa jibe sai suwace.

Haba murna tsakanin Umma da Abba ba'a magana dan kamar anyi musu albishir da shiga aljannanh.

"Koda Baban Safiyya ya dawo Abban Hafsat ya gaya masa, sosai yayi farin ciki yace shima yana son yaje"

yaga ´arsa.

Cikin kwana uku aka yimusu base suka wuce india.....

to asauka lafiya.

*Wai nagaji *

*SAURA KUKI COMMEN AIKO NIK'I ˜ARASASHI*

*#VOTE COMMENT SHARE*

*©SUMY NA'IGE*

*° °UMARNIN SAURAYI° °*

*1441H/2020M.*

*SHA'ABAN/APRIL.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE*_

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGE. *

*SAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITERS ASSCIATION*

*WANNAN SHAFIN TUKWAICI NE GAREKI MY AUNTY (MISS XERKS).*

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

*SHAFI NA 34 & 35 *

"*                     * ˜anwar Ummar ta dake zaune ita ta karaSa musu sannan suka ™araso cikin falo, Waya"

"daga cikisu tace, ""yau zanga matar Yayan Anwar wada akanta ya tashi rasa ransa""."

Gabam Hafsat ne ya faWi tace to miya haWata da Anwa?.

Ta faWi haka duk cikin zuciyar ta.

"Tana cikin wannan tunanin taji anyaye mata mayafi da ta rufe fuskar ta, kanta ta kara saddawa ™asa"

"Yayar sa Zainab ce tace, ""Hafsat buWe idonki ga iyayensa""."

"Gabanta ne ya sake faWuwa karu na biyu, ana cikin haka sai ga Yayar shi ta ri™o hannusa tashigo dashi"

"Wakin, zaunar dashi tayi wajan da Hafsat ke zaune sannan suka ri™a Waukar su hoto, hanunsa Mamar sa"

"ta ri™o ta haWa dana Hafsat, lokaci Waya suka ji wani yarrrr, addu'ar samun zaman lafiya tayi musu"

sannan ta fice suma sauran ´an uwasa haka sukayi sannan suka fita suka bar Aunty Zainab tare dasu.

"Sai da tabari duk sun fita sannan Aunty Zainab tace, "" Hafsa, to zan gaya miki abinda baki sani ba, tunda"

"sunce sai kinzo na faWa miki, zan fara baki ha™uri sabida anyi wannan auren bata re da saninki ko amin cewariki ba, dan haka nake mai baki ha™uri bisa ga wannan abin da muka aikata kuma Allah yariga da ya tsara abinsa duk yadda muke so to idan Allah ya kaddara sai muyi ha™uri, ba abinda zance sai dai nace"

"miki yau ke da Anwar kunzan miji da mata. tun bata kai da rufe baki ba Hafsat tace, what!!!."

"TafaWi haka tari da mi™iwa tsaya tace, ""wallahi bazai taSa yuwa ba, ina Sulaiman?""."

"˜anwar Abbanta ce da tashigo Wakin dai-dai lokaci da take magana tace, ""gashi ko ya yuwu, Sulaiman"

"kuma baruwanki dashi dan yanzu ba muharra miki bane""."

TafaWi haka ciki da masifa dan ita gwaggo Saratu koda ma masifafface.

"Hannu ta Wura aka tace, ""yau nashiga uku dan Allah ina kuka kaimin Sulaiman""."

"˜anwar Mamar tace tace, ""kiyi ha™uri ´a ta, Sulaiman shima yana can da amaryar sa""."

"Idon Hafsat ta zaro sannan tace, ""wani Sulaiman?""."

"Wannda kika sani mana""."

Haka gwaggo Saratu tace da ita.

"Jikin ™anwar Mamar ta Masa'uda ta faWa tace, ""Mumy ya haka ta kasance?""."

"A hankali ta ™ara janyota jikinta tace, ""sai kin daina kuka zan gaya miki""."

Ahankali ko ta share hayen ta tadaina kuka.

Waya suka Wauka suka kira Abban ta sukace ya faWa mata da bakin sa.

"Kiransa sukayi haWi dasa hands-free ya fara faWin, ""Hafsat bari na tuna miki kafin na gaya miki yadda"

"haka ta kasance, kinsan kimin al™awari duk inada aka kaiki zaki zauna, kuma kituna hukunci musu al™awari idan sun saSa, sannan ya ™ara da cewa, lokacin da iyayen Anwar suka zo suka nemeki da ki aure Wansu Anwar, to daki™a ™i basu amsa ashe duk abin da ake Sulaiman yana tsaye yana jin komai, irin yadda yaga iyayen sun shiga wani hali danshi yace dasu sabida shi ne zaki™i auren Anwar amma yasan har ga Allah kina son shi, bayan kwana biyu sai Sulaiman ya kaiku dan ku dube shi aiku nan kuwa ya ™ara tabbatar da tabbas kina sonshi, to bayan kun dawo ne ya yanke shawar zai barwa Anwar ya aureki ko dan a ceto rayuwar sa daga halin da yake ciki, kuma nan yanemi da mu amince masa ya aure Safiyya, haka kuwa a kayi dan ke da Safiyya bawan da muka gayawa sai ankai ku gidajin ku, kuma dan Allah ina"

"ro™onki da kici al™awarin da kika Wauka ki tsaya kiwa mijinki biyya da iyayensh""."

Yana faWin haka ya datse kiran.

Tana jin ya katsa wayar ta shige jikin Mumy ta Masa'uda sai kuka take kamar ranta ya fita.

Anwar ko tunda Auntyn shi ta fara magana ya suWaWa ya bar Wakin.

Sai da tayi kuka mai isarta sannan tayi shuru sanadin ciyon kan da ya tasoma mata.

"Magani suka bata tasha, ba bata lokaci bacci Wauke ta."

Itace bata barka ba sai da asuba.

"Tashi tayi tayi sallah, bayan ta idar da sallah tajima kan sallaye tana azkar da addu'a Allah yayi mata sauki"

"abinda take kiji kuma Allah ya yaye mata son Sulaiman a cikin zuciyar ta kuma ya bata ikon biyya ga iyayin ta da mijin ta, tana haka bacci Wauke ta."

"Sai kusan ™arfe goma ta farka, wanka taje tayi sannan ta shirya, beark aka kawo musu amma ita ™in ci"

"tayi da ™yar aka samu tasha ruwan tea, bayan sun kammala akace su zo sukai amarya part Winta, daya ke gida Waya suke da iyayenshi dan sunce basa son yayi musu nisa dan haka suka zauna gida Waya."

"Part Winta suka kaita wannda iya haWuwa ya haWu, dan tsayawa faWar haduwar sa Sata lokaci ne."

"Bayan sun gama shiga ko ina na part Win sannan suka zo suka fara shiri tafiya, haba aikuwa Hafsat"

"naganin haka tafara shirin kuka, da ™yar suka rarrashita ta ha™ura."

"Amma lokacin da zasu shiga mota saida tayi kuka sosai, haka suka tafi ciki da jin daWin karamcin da"

iyayen Anwar dashi kansa yayi musu.

"Bayan sun tafi da awa Waya sai su Aunty Zainab suka shigo, kuka suka tar da tanayi dan haka suka"

rarrasheta sannan sukayi mata sallama sannan suka tafi suka barta ciki da kewa.

Anwar ko tun jiya da ya suWaWa ya gudu bata sake gininshi ba har yanzu.

"Gab da sallar magariba ta tashi taje tayi wanka ta shirya, tana idar da sallah sai gashi Wakin, a hankali"

yake taka ™afar sa kamar wani Sarawo.

"Zama yayi kan

16 / 17