Advertisements
Chapter 9 Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers

Author :  Gaskiya Writers Category :  Complete Novels

Chapter   9 / 17

24K to 27K   out of 49.4K words

ta bar unguwar tasu."

tayi nisa kaWan da unguwar ciyon mara yataso mata wannada bata taSa jin irinsa ba kuma lokaci Waya ta

"gagara tafiya,wani waje ta samu domin ta zauna amma kafin ta ™arasa ta faWi,lokaci Waya jini ya fara bin"

™afafun ta kuma gashi hanyar mutane basu cika bintaba sai Wai-Wai ku.

"Tanacikin wannan uwar wuyar sai ga wani mai napep ya fito cikin unguwar,tun bai ™araso wajan ba yaga"

"mutum yashe a™asa sai birgima yakeyi,har yasu yayi tafiyar sa sai kuma ya tsaya,jinin da yaga yana fita"

jikinta ne yasa ya Wauke ta da sauri yasa cikin napep yashiga ya wuce hospital da ita.

"Emergency room aka kaita,taimakon gaugawa suka bata kuma cikin ikon Allah sai gashi ta dawo cikin"

"hayyacinta,kana sukayi mata allurar bacci."

"Doctor ne yafito ri™i da ta kardar magani yaba wannan mai napep yace yaje ya sayo yanzu nan,ba musu"

"ko yaje yasayo magani da ´an kuWin da yasamu yanzu da safe har ma da ragoyar najiya,aikuwa yana kai ma Doctor magani bai tsaya komai ba ya kama ga bansa."

Bayan doctor yasa mata ruwa da magani yafito dumin suyi magana da wannan mai napep amma bai

"ganshi ba,haka yayi tajira har yamma kuma bai dawo ba,kuma gashi anasun akaru wasu maganukkan da babu."

"Har akayi magarb bai dawo ba,kuma lokacin ta farka da ™arfin jiki sose,Nurses Win dake kula da sune"

"taje tasanar da doctor farkawar ta,dan haka da sauri sai gashi yazo,kallon ta yayi kana yace,"

"Mike miki ciyo yanzu?""."

"Tace, ""ba komai""."

"Yace, kin tabba ta"". ""Tace eh""."

Wanda ya kawoki bai dawo ba har yanzu dan naso nayi masa bayani amma tunda bai dawo ba bari nayi

"miki bayani dan naga jikin naki da alamun sauki""."

"Mamaki ta farayi to waya kawo ta, gani kamar zata Sata masa lokaci ne tace, ""to inaji""."

"Yace, ""da farko dai kiyi ha™uri dan cikin dake jikinki ya zobe. ai tun bai rufe baki ba wasu hawaye suka"

fara bin kuncinta haWi da jero ma Allah godiya cikin ranta.

"Ha™uri ya ™ara bata ganin hawayen dake zuba a idonta sannan yace,""kuma kina yawan sa damuwa"

"aranki,dan haka ki daina dan kina gab da kamuwa da ciyon zuciya""."

"A hankali ta SuWe bakin ta kana tace, ""insha Allahu zan daina""."

"Tambayar ta yayi tana jin unwa tace eh,Nurses yayiwa magana yace taje ta kawo mata tea da magani."

"Bayan Doctor yafita ta kai dubanta ga kayanta dake kusa da ita,tashi tayi taje gun kayan ta duba kana"

"taga komai akwai dan haka hamdala tayi kana taje toilet tayi wanka,tana fitowa sai ga Nurses tazo da tea"

da magani aikuwa tanasha ta ™ara jin ™arfin jikinta sosai ba jimawa sai bacci yayi awun gaba da ita.

Ba ta farkaba sai da gari yawaye kuma koda Doctor ya dubata ba wata matsa dan haka ya rubata mata

magani haWi da bata kardar sallama.

"Yana sallamar ta tashi tayi ta haWa kayan ta tafice,mai napep ta tare ya kaita makaranta,bayan ta"

"sallameshi ta Wau kaya tawuce hostel,Wakin ™awar ta Naja'atu tashiga kuma koda taje bata sameta ba"

"dan suna cikin makaranta,kayanta ta aje kana taje ta kwanta,bata jimaba da kwanciya ba bacci yayi aun gaba da ita."

Koda su Naja'atu suka dawo daga lecture bata farka ba sai kwasar bacci ta take.

"Dubanta Naja'atu tayi sosai taga Hafsat ce kwance a gado,dan haka da sauri tashiga tashe ta,a hankali ta"

"fara SuWe idon ta ta sauke su kan Naja'atu da sauri Naja'atu tace,"

"""Hafsat dama kinshigo makaranta amma bakije office Win shugaban makaranta ba har anyi summiting"

"Win takardun da akace iyaye suyi signing dan gobe ne za suje abuja,dan haka kitashi kiyi sauri ki kai kafin yafice daga makarantar""."

"A hankali Hafsat tace, ""Naja'atu wallahi bazan iya zowa ba dan ban da lafiya,amma kiSuWa jikata ki Wauka"

"ki kaimasa""."

"Naja tace,""a'a bazaiyi nakai ba dan kinsan sai kinyi signing dan haka tashi narakaki muje""."

"Ba yadda ta iya haka ta tashi suka tafi office Win shugaban makaranta,cikin ikon Allah suka sameshi akayi"

duk abinda ake kana suka dawo hostel.

Bayan kwana biyu da faruwar haka jikinta ya warware sosai dan yanzu ba abinda bazata iyayi da kanta

"ba,kuma ba abinda ake sai shirye-shiryen tafiyar su."

Yadda Baba maigida ya same Anwar sosai hankalinsa yatashi dan haka yafito da gudunsa yaje wani gida

ma™otansu ya kira wani maigadi ya kamamasa suka kaishi hospital....

*#Vote*

*Comment*

*Share*

*©SUMY NA'IGE.*

"[4/17, 22:08] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE*_

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGE .*

*SAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION*

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*FACEBOOK:-* https://m.facebook.com/GaskiyaWritersAssociation.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

~VOTE & FOLLOW 4~

~Wattpad@GaskiyaWritersAss.~

*SHAFI NA 18 *

"*                    * Yasha wuya kafin a samu ciyon cikin ya lafa,sai da a kace musu ya samu bacci sannan"

Baba mai gida hankalinsa ya Wan kwanta lokacin kuma ya tuna da yarinyar da tazo ta sanar dashi amma yanzu ba gantaba to ina take?.

"Tunda Baba Safiyya ya shigo garin, kan hanyar sa ta zuwa gida wani ma™ofcin sa ya taresa ya faWa masa"

"abinda matar sa da Wiyansa suka wa Hafsat,sose ya nuna bacin ransa a kan haka dan haka bai tsaya wata-wata ba ya ™arasa gida da sauri ransa a matu™ar Sace."

"Tun a suron gida yafara ™walama Mamar Safiyya kira yana faWin, ""Suwaiba! Suwaiba! Suwaiba!."

"Gabanta ne yayi mutu™ar faWuwa dan abu mai wuyane kesa Baban Safiyya yakira sunan ta,amsawa tayi"

jikinta a sanyaye.

"Kallon da yayi matane yasa ta ™arashiga tashin hankali kana ya buWe baki yace, ""an cemin Hafsat ta dawo"

"amma kin koreta keda Wiyanki, to bari kiji wallahi duk inda Hafsat take sai kin nemumin ita,muddin kina son kici gaba da zama gidan nan"".....yana faWin haka ya ficewar sa gidan ko takan maganar da take masa"

bai tsaya bi ba.

Sosai Hankalin Maman Safiyya ya tashi kuma lokaci Waya ta fara dana sanin abinda tayiwa Hafsat.

"Šakin Safiyya tashiga ta faWamata abinda a ke ciki kana tace, ""Safiyya wai ina kika san Hafsat na zuwa?""."

"A hankali Safiyya ta buWe baki tace, ""wallahi Mama ban saniba , aikune kuka koreta da kunbari Baba yazo"

"duk hukunci da yayanke ba shikenan ba amma kuce sai kun koreta,kuma ni ko makaranta na daina ganinta bare nasa ran zan ganta""."

"Sai da Mamar Safiyya ta shafe hawayen da suka zobu mata kana tace, ""idan Allah ya kaimu gobe ki™ara"

"dubumin makarantar ku, ko Allah nasa tana can""."

"Safiyya tace, ""tau Mama Allah yasa a dace""."

"Tace ""Ameen Safiyya""."

Haka suka kwana Baban Safiyya na zuba musu masifa.

Ita ko Ummar Hafsat tunda Abban Hafsat ya umarceta da ta koma gida aikuwa tana shiga gida ta fara

"kuka mai cin rai,lokaci Waya ta fara tunanin ´an uwanta da iyayenta, dan da tana tare da iyayen ta da bazaiyi mata haka ba, gashi yanzu ya rabata da iyayenta kuma yanzu ya rabata da ´arta kwaya Waya tak, lokaci Waya ciyon zuciyar ta yatashi, cikin ™an™anin lokaci tafara fita hayyacin ta,aikuwa Abban Hafsat naganin haka ya hankalinsa yayi ™ololowar tashi,da sauri ya Wauke ta yakai mota suka wuce hospital dan"

a lokacin sheWarta tayi sama kamar zata fita.

Bayan kwana biyu da dawowar shugabanin makarantar su abuja aka aika kiran Waliban da za suyi

"wannan tafiyar,bayan kowa yazo aka bashi duk wani abinda zaya bu™ata acan kana aka faWama kowa ™asar da zaije karatu,haWi dayi musu nasiha mai ratsa zuciya, Hafsat ita da wasu maza huWu su za suje India karatu haka dai akaraba kowane department namiji huWu mace Waya, kowane da ™asar da aka"

turashi.

Bayan angama rabamusu kayansu da wani abin affanin su kana akace kowa yaje yayi bankwana da

"iyayensa da ´an uwansa da kwana uku ne suka ragemusu da su tafi, kuma ga rana ta uku za suwuce"

abuja dan daga canne za suyi tafiyar.

"Bayan angama yi musu bayani kowa ya kama gabansa, wasu ma suna fitowa suka wuce gidan iyayensu,"

murna fil a zuciyar su.

"SaSanin Hafsat , dan inkowa na murna ita kuka take haWi da fargaba, dan itakam ba wanda tasan zata je"

"tayiwa ban kwana dan ba mai sonta dan ko iyayenta sun koreta bare ma wasu, haka ta koma hostel ciki"

da ba™in ciki da danasanin bin *UMARNIN SAURAYI* da kuma biyema Hajara.

"Tana isa hostel ta faWi kan gado tafara kuka kamar ranta zai fita, Naja'atu ba irin magiyar da batayi ba ta"

"faWa mata damuwar ta amma ta™i, daga baya data ga bata son faWamata ta dawo rarrashin ta tana faWin, ""haba Hafsat keda yaka mata ki kasance cikin farin ciki amma gashi sai kuka kikeyi, ai Allah ya kamata kiyima godiya bakiyi ta kuka ba, ai duk gamu muna so amma Allah ke ya zaSa dakije dan haka dan Allah kitashi ki daina kuka please"". haka dai tayi ta bata magana har tasamu ta daina kuka kuma daga baya"

sai ga zazzaSi yarufe.

"Bayan sun isa hospital likitoci suka dubata kana suka bata gado, sai da ta kwana sannan Ummar Hafsat"

"ta farfaWu, bayan likitoci sun ™ara dubata suka tabbatar da ciyon ya lafa kana suka ba Abban Hafsat izinin"

shiga ya ganta.

"Koda ya shiga tana kwance kanta na kallon cilin alamu kamar tunani take, a hankali ya ™araso gab da"

"gadon da take wance, ™ujerar dake wajan ya jawu ya zauna kana ya Wura hannansa saman nata, sai a lokacin tasan da yashigo, dubansa tayi haWi da fitar da kwalla kana tace, ""Abban Hafsat, inason nayi maka wata magana wadda ban taSa yimaka irin taba, dan haka bari kaji, da farko dai inason naje ga iyayena, na biyu kuma ina har kanaso nacigaba da zama da kai amatsayi mata to ba shakka sai ka nemumin ´ata wallahi ban zan iya jure rashin taba a halin da nake ciki, muddin kana so nacigaba da rayuwa sai kanemun ´ata. kukane ya kufuce mata lokaci Waya ta furta ashe haka iyaye keji idan ´a-"

"´ansu sukayi nesa da su?"".....tarine yaci ™arfinta kuma gashi tana tari sai jini ya biyu baya, sosai hankalinsa ya tashi dan haka da gudun sa yaje ya ™ira doctor, koda Doctor yazo halin da yasame Ummar Hafsat ba™arimin tayar masa da hankali yayi ba, sauran ´an uwansa likitoci ya kira suka zo dumin a ceto"

rayuwar ta.

"Wannan karun Abba da yaransa gabaki Waya hankalinsu ya tashi aka rasa ma me rarrashi wani, su yaran"

"sai kuka suke aka rasa wazai ba wani ha™uri a cikin su, lokaci Waya shima ya fara tuni ´an uwansa."

Baban Safiyya ne ya hana kowa zama yace wallahi sai sun nemumi shi Hafsat kan su samu kwanciyar

"hankali, aikuwa haka suka je neman ta amma duk inda suke tunanin zata je bata jeba, sosai hankalin mamar Safiyya ya tashi da ita da yayan Safiyya dan Baban Safiyya yafi ganin laifinsu akan nakuwa."

"Mamar Safiyya tace ma Safiyya taje makarantar su taga ko tana can, sai Safiyya tace bata can da yanzu"

weekend ne amma wata ™ila Monday tashiga.

Haka dai suka cigaba da nemanta cikin kwana biyu hankalin su tashe.

"Anwar yanzu yasamu sau™i dan har abinci ya kanci saSanin lokacin da aka kawoshi, bayan ya dawo"

"hankalinsa yake tambayar mai gida Hafsat, sai mai gida yace shi bai saki ganin taba tun lokacin da tafaWimin baka da lafiya."

Hankalinsa ne ya tashi sose amma yayi alwashin da ya fita daga hospital duk inda take sai ya nemuta.

Tunda dare duk wani abin bu™ata Hafsat ta haWashi cikin ikon Allah da taimakon ™awar ta Naja'atu dan

yanzu Naja tasan waye Hafsat itama tasan waye Naja.

Tun ™arfe huWun dare ta tashi tayi wanka haWi da shiryawa dan ita bata son ajirata kuma gashi

antabbatar musu ™arfe shidda na safe za su tashi zowa abuje dan ™arfe goma jirginsu zai Waga.

"Bayan tashirya suna zaune suna fira Naja'atu ta Wako wasu kuWi ta bata tace, ""Hafsat, ga wannan canjin"

"kiri™i a hannuki kafin su baku kuWi yana da kyau kir™i koda kinga wani abu ko ace kasaya da kanka""."

"Kai Hafsat tafara girgiza mata kana tace, ""dan Allah Naja kibarsu wallahi ko yanzu nagode da karmcin da"

"ki kayimin dan Allah kibar kuWinki dan nasan duk wani Wan makaranta yana bu™atar kuWi"". tun bata"

"rufe bakin taba sai Naja tace,"

"""Nasan da haka amma duk baki karSa ba bazan ji daWi ba""."

Ba yadda ta iya haka ta karSi kuWin haWi dayimata godiya sose.

Suna zaune a ka kira sallah asuba dan haka suka tashi sukayi alwala suka gabatar da sallah.

"Hospital koda Umma ta farka ba abinda take kira sai sunan Hafsat, Abba na cikin bacci yaji ta farka kuma"

"da sunan Hafsat a bakin ta, doctor yaje ya faWa masa farkawar ta."

"Bayan doctor yazo ya ™ara dubata kana ya koma yimata allurar bacci kana ya dube Abba yace, ""gaskiya"

"yana da kyau kaje kanemu mai wannan sunan dan wallahi da gani tana bu™atar taga mai wannan sunan,"

kuma kodan matsalar ta ya kamata kanemuta dan mu kan

"mu zamuji daWin haka ""."

Yana faWan haka yafice daga Wakin ya bar Abba da tunani.

Tunanin yaga bashine mafita ba dan haka yakira Wansa Marwan yace yayi sauri yazo dan fita yake sunyi.

Ba Sata lokaci sai ga Marwan yazo yana zuwa yayi masa sallama ya fice daga hospital hankali ta she.

"Sai da ya fito ya fara tunanin ina zaije neman Hafsat, a nanne hankalinsa ya tashi saura kiris ya faWi ™asa"

a wannan lokacin.

"Gidansu Safiyya ne ya faWomi shi a rai, dan haka da sauri yayiwa mota kye ya tafin gidan nasu."

"Yana isa gidan dai-dai Safiyya tafito domin taje makaranta neman Hsfsat,da jiya ba wanda ya runtsa a"

cikin su dan Baban ta yaki bari kowa ya runtsa sai masifa yake musu.

"Tana ganin Abban Safiyya da sauri tazo gareshi ta fara gaidashi, bai ma karSa ba ya jefumata tambaya"

"yace,"

"""Safiyya ina Hafsat?""."

"Kasa karSa masa tayi sai da yasake mai-mai tamata kana ta SuWa baki idonta na fitar da kwalla kana tace,"

"""muma itace muke nema yanzu ma haka school Winmu ce zanje na ™ara dubawa ko zan sameta"". tun"

"bata rufe bakinta ba Abban Hafsat yace,"

"""Shigo mota mutafe ko Allah nasa mudace""."

"Tace, tom"". HaWi da buWe mota tashiga."

"Har zasu tafi sai ga yayan Safiyya yafito, ganisu dayayi ne yasa da gudunsa ya zo garesu, bai ma tsaya"

tambayar ina za su je ba ya buWe mota yashiga kana suka kama hanya..

"Tun shidda saura motocin da za su kaisu abuja suka ™araso, kuma ba Sata lokaci duk waWanda za su yi"

"tafiyar suka zo kowa yashiga motarsu, kuma kowace mota namiji huWu macce Waya."

"Kowa ´an uwansa suka rakoshi saSanin Hafsat da ™awarta ta rakota, lokacin da zata shiga motar jikin"

"Naja ta la™e sai rusar kuka take ba ™au-™autawa, da ™yar Naja ta rabata da jikinta tana bata ha™uri kana"

ta buWe mata mota tashiga dan tafiya za suyi.

Har motoci za su fara tashi sai Hafsat ta buWe jikarta ta dauko wata takarda taba Naja tace dan Allah

"kibawa Safiyya""."

tana bata motoci suka fara tafiya.....

*Dan Allah kuyi ha™uri da wannan*

*#Vote*

*Comment*

*Share*

*©SUMY NA'IGE.*

"[4/17, 22:08] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE *" _

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGE *"

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*FACEBOOK:-* https://m.facebook.com/GaskiyaWritersAssociation.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

*SHAFI NA 19 *

*                    * Hawayen da suka zoba a idonta ne ta shafe haWi da Waga musu hannu har suka fita

"daga makarantar, sose ta tausaya ma Hafsat wannan halin da takeci, ita dai fatar ta Allah yasa Hafsat suyi nasara a karatun da suka je."

"Bayan kamar minti goma da tafiyar su, sai ga motar Abban Hafsat ta shigo hara bar makarantar cikin"

"hanzari, suna shigowa Safiyya ta hango Naja zaune tayi tagumi kamar mai tunanin wani abu, tun Abban Hafsat baiyi packing Win mota ba tace,"

"""Abba bari naje ga ™awarta can nasan wata ™ila tasan gun da take"". tun bata rufe baki ba yace, ""je"

"kisame ta Safiyya""."

Da sauri ta SuWe marfin mota tafito ta ™arasa wajan da Naja'atu ke zaune tana tunanin Hafsat.

"Sallama tayi mata haWi da gaishe ta, Naja ta amsa mata haWi da murmushi a fuskar ta kana tace,"

"""Safiyya ke kuwa nake nema kuma gashi har sun wuce baku haWu ba, amma tabani sa™o nabaki"". cikin"

"hanzari Safiyya tace, ""wace?"""

Tana faWa tana zare ido.

"Jikin Naja a sanyaye tace, ""Hafsat""."

"Jikin Safiyya na karkarwa tace, ""ina taje Naja""."

"Ahankali ta SuWi baki tace, ""kin san ai tasamu scholarship na zuwa india karatu, to shine suka je yanzu ""."

"Ido ta zare kana tace, ""Hafsat ta tafi kenan? ina zanganta Naja, dan Allah ki gayamin ina zan sameta,"

"wallahi muna matu™ar bu™atar ta"". kuka ne ya kufuce mata sose wanda yasa ta kasa ™arasa maganar"

da zatayi.

"Wajan da Abba yake shida Yaya Abbas suna hangota, dan haka da sauri suka ™araso gare ta suji mitake"

ma kuka.

"Ko da suka ™araso tafaWa jikin Naja sai rusar kuka take kamar ranta zai fita tana faWin, ""Naja dan Allah ki"

"gayamin inda zangan ta"". Abban Safiyya ne da ya ™araso yace,"

"""Safiyya lafiya kike kuka? kodai ta Sata ne?""."

Baki ta buWe tana son magana amma ta kasa sabida kukan da yaci ™arfinta.

Naja ce tamasa bayanin abinda ake cike.

"Ai tun bata kai da rufe bakinta ba, Abban Safiyya yayi magana cikin rawar murya yace, ""wani airport za"

"su shiga jirgi?""."

"""Na abuja"". TafaWi haka ata™aice."

"Hankalinshi ne yayi ™olo-lowar tashi, aikuwa ba shiri yakai zaune haWi da dafe kansa, dana sani da ba™inci"

"suka haWe masa waje Waya, tunani ya fara to ina zai ganta? da sauri ya mi™e tsaye kamar wani zararre ,"

"duban sa ya kai ga Safiyya yace, ""ta tashi mutafi"" ba musu ta tashi sai famar rusa kuka takeyi."

Irin yadda Naja taga halin da Abban Hafsat ya shiga a wannan halin ne yasa hawayen da suka ma™ale a

idonta tun tashi su Hafsat suka zobo bata shirya ba.

"Yana ™arasawa wajan mota ya buWi mota ya shiga, suma suka shiga dan shi Yayan Safiyya kasa magana"

yayi sabida bai san mi zai ceba.

"Gida ya sauke su kana ya koma hospital, koda ya shiga Wakin da Mama take lokacin ta farka, kuma sai"

"sunan Hafsat take faWa, gashi jininta ya hau kuma duk wani taimako da likitoci za su bata sun bata amma"

jinin ya™i sauka dan ko bacci takasa samu sai sunan Hafsat da take kira.

"Abinda ya gani ne lokacin da ya shiga Wakin yayi matu™ar bashi tsoro, dan ™irs kaWan ya kai ™asa, Wayan"

"likitan da yaga shigowar sa ne yayi masa magana yace,"

"Kazo da Hafsat Win

9 / 17