Advertisements
Chapter 7 Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers

Author :  Gaskiya Writers Category :  Complete Novels

Chapter   7 / 17

18K to 21K   out of 49.4K words

""gani Mama""."

"Kallon ta tayi haWi faWin, ""har yanzu Hafsata bata dawo ba?tana can ta tsaya wajan shiri-ritar da ta saba"

"kenan""."

"Sai Safiyya tace, ""a'a mama kila bus ce bata samu kan lokaci ba,amma bari nakirita naji ko sun"

"taso"". tana faWa tana shiga Wakin ta dan ta Wauko wayar ta."

"Koda takira wayar akace mata wayar kashe take,amma duk da haka bata ha™ura ba sai famar kira take"

"tana faWin, ""tasan duk wayar ta ba kashe take ba network ne ,dan haka tace bari ta aja zowa ajima idan bata dawo ba tasake kira duk da tasan tana kan hanya""...tayi maganar ne ita KaWai."

"Sunanan suna jira har akayi magarb har a kazo da isha'i,kuma gashi duk aka kira wayar ta sai ace kashe"

"take,sosai hankalin Safiyya ya fara tashi dajin Hafsat shuru bata dawo ba."

"Ita ko Mama sai zoba masifa take wai Hafsat ta tsaya wajan shiriritar da tasaba,sosai faWan kema Safiyya"

"ciyo dan abin yazo ya haWe mata waje Waya, ga rashin jin Hafsat ko a waya ga masifar Mama."

"Mama nacikin wannan masifar sai ga Baba ya dawo gida,nan Mama tashiga yimasa bayani wai Hafsat"

"tun safe da taje makaranta har yanzu bata dawo ba,sosai hankalin Baba ya tashi,aiko yace bai ga zama ba,bari yaje makarantar yagani ko wani abu ya tsaida ta?."

"Har zai fita sai Yayan safiyya Saminu yace, ""Baba kada kaje ka wahal da kanka, dan nasan ba inda taje sai"

"gidan saurayin ta"". ai tun bai kai da rufe bakin sa ba, Baba yayi cikin sa yana masa faWa,sai da Baba yayi"

masa faWa sosai kana ya bar gidan da sunan yaje ya nemu Hafsat.

"Har zai fita ya kwalama Safiyya kira yace tazo sutafi tare dan ita tasan kan makarantar,ba musu ta Wauko"

mayafin ta tafito suka tafi.

******

"Hafsat na shiga cikin motar, wani mutum wanda bata san ko waye shi ba ya rufe mata baki haWe da"

"Waure mata fuska,dan duk ihu da take ba mai jinta har suka tada mota suka bar makaranta,Basu tsaya da ita ko ina ba sai wani gidan."

"Tunda sukayi packing Win motar gaban ta ke famar dukan uku-uku,ina ba ambatun Allah ba ba abinda"

"takeyi a ranta,tanaji suka SuWe marfin motar suka fitar da ita,sai da suka isa da ita parlour gida kana suka kwance mata fuska haWe da buWe mata baki."

"Aikuwa tana Wago idonta wazata gani inba Anwar ba,wani uban zabura da tayi kamar bata Wauke da"

komai ajikin ta.

"Nunisa da Wan yatsa ta farayi har tasamu ta SuWa baki tace, ""Anwar dama kaine kasa a Waukoni?minayi"

"ma Anwar? mikake nema dani?dan Allah kabarni hakanan na huta,wallahi ina cikin gararin rayuwa,wadda sabida kai na faWa acikin ta,duk abinda kayimin baiyi isheka ba sai ka kasheni ne!to gani kashini,macuci azalumin,kayimin ciki kuma karabarni,sanidiyar ka nabar iyayena"" ai tun bata kai da"

"rufe baki ba ya wanke ta da mari har guda biyu,wanda lokaci Waya ta rasa inda kanta yake."

"Nunin ta ya farayi da Wan yatsa kana yace, ""waye sa'arki da zaki ri™a buWe baki kina faWi masa magana"

"sun ranki ehh?Narabaki da iyayenki kuma yanzu zan rabaki da wadda kika fiso dan haka wallahi sai kinyi dana sanin faWamin maganar daki kayi"" ..yana faWa yana nuninta da Wan yatsa."

"WaWanda suka kamuta ya duba kana yace,""koje ko nemunin Safiyya duk inda take,kuma nabaku zowa"

"nan da gobe"" ai tun bai kai da rufe baki ba,cikin hanzari da kaWuwa da maganar sa tafaWa jikin sa tana"

"faWin,""Anwar dan Allah kada kayi min haka wallahi na yarda duk abin da kakeso zamakashi amma kada kataSa lafiyar Safiyya,dan Allah na ru™eka"". tana faWa tana wani kuka mai kunar zuciya."

Har yaran nasa zasu tafi dan cika umarinin da ya basu sai kuma ya tsaida su yace suji rashi falo zasuyi

magana da Hafsat.

"Bayan sunfita ne ya dubeta kana yace, ""idan har baki son nataSa lafiyar Safiyya to sai kin yarda da abinda"

"zance,amma idan baki yarda ba wallahi ba makawa sai nasa anWauko min ita gobe,amma idan kinyar da to ba damuwa""."

"Kallon sa tayi kana tace, ""inaji kafaWa idan zaniya Wan""."

"Yace, ""dole ma ki iya,kuma daga yau zaki zauna gidan nan har tsawun sati Waya,kuma duk abinda kikasan"

"kina min wancan lokaci zakiyi min shi a yanzu, dan haka idan har kin yarda to amma idan baki yarda ba sai nasa su Waukomin ita gobe""."

"Idontane ya cigaba da fitar da hawaye kana tace, ""dan Allah kayi ha™uri Anwar kabarni na koma gida, na"

"yarda sai na ri™a zowa har sati ya cika"". tun bata rufe bakin taba ya kwalama yaransa kira yace gobe su"

Wauko mishi Safiyya.

"Cikin hanzari ta faWa jikin haWi da faWin, ""na yarda Anwar duk abinda kakeso zan maka amma kada"

"kataSa lafiyar Safiyya,amma kasani yanzu bani da wata isassar lafiyar da zan ri™a abinda nake maka a"

"da,dan kasan cikin dake jikina baya bani lafiya"". tana faWa tana share hayen ta."

"Wani kallo yake jifa ta dashi kana yace, ""yanzu kina nufi har yanzu biki zobar da wannan cikin ba? to bari"

"kiji daki zobar da karki zobar duk Waya suke a wajena dan sai kinyi abinda nace kiyi""...yana faWin haka ya kama hanyar bedroom Winsa batare da yasake magana."

"Itako faWuwa tayi saman kujerar parlour ta fara rera kuka kamar ranta zai fita,tana kuka tana ru™un Allah"

ya kawo mata mafita.

Koda suka kawo bakin gate Win makaranta tsit yake sai Wai-Waikun mutane dake wucewa amma ba

alamar wata bus.

"Cikin makaranta sukayi packing Win motar su,cikin hanzari Safiyya ta fito ta nufe class Winsu,koda ta"

"™arasa ba kowa aciki dan haka da sauri ta wuce hostel wajan abukan karatunta,abukiyar karatun ta Maryam ta fara cin karu da ita, Safiyya tace, ""yauwa Maryam, nace Hafsat tashigo makaran ta yau"

"kowa?""."

"Sai Maryam tace, ""eh ta shigo dan kusa dini ma ta zauna har aka gama luctura""."

"Safiyya tace, ""wallahi ita nake nema dan har yanzu bata koma gida ba""."

"""Aikuwa ana gama lecture tace bari tayi saura tashiga bus dan bata son magirb tayi mata kan"

"hanya""...cewar Maryam."

"Har Safiyya zata wuce sai ga Saratu ko ita abukiyar karatun suce, har zata wuce taji suna zanci Hafsat dan"

"haka ta ™arasu garesu tace,"

"""Safiyya Hafsat kam tajima da tafiya dan gaban idona ma tashiga wata mota ba™a ita da wata"

"yarinya,amma ban san yariyar ba, ina dai yawan gani yarinyar tare da Hajara""."

"Gaban Safiyya ne ya bada dummmmm,lokaci guda jikin Safiyya yayi sanyi,dan da ™yar tasamu ta SuWa"

"baki tace musu, ""nagode bari na koma gida wata ™ila ta isa"". tana faWar haka ta kama hanyar da zata"

kaita wajan da tabar Baban ta.

"Tana isa wajan sa ta SuWe mota tashiga tana mai faWin, ""Baba muje ™ila ta isa gida,dan antabbartarmin"

"da tashiga mota""."

Tana faWin haka bai tsaya wani jiraba ya tada mota suka bar makarantar.

"Koda suka isa gida akace bata dawo ba,sosai hankalin Baban Safiyya ya tashi,irin tashin hankalin da"

"Safiyya taga yashiga ne dan haka taje wajan da yake tsaye tace,"

"Baba ka daina tada hankalinka akan Satan Hafsat,Hafsat bata Sace ba, ta dai je gidan saurayin ta wanda"

"yayi mata ciki,abinda yasa nace haka sabida ko jiya da dare bayan mun kwanta, dan ita atunanin ta bacci nake, inajin abinda tace dashi,naso nayi mata magana tunjiya amma na fasa nace sai naga tasake wayar dashi sai da ta numfasa tace, zan yarda wancan lokacin asiri yayi mata amma yanzu nasan bawani asiri"

atare da ita. nan dai tagaya musu asirin da Anwar yayi mata a wancan lokaci.

"Baban Safiyya ya kalle Safiyya jikin sa asanyaye yace, ""zaki iya gane gidan nasa kikai ni gobe?""."

"Shuru tayi bata bashi amsaba,kafin ta buWa baki tayi magan Yace, ""dole gobe ki kaini gidan, dan bazan"

"iya barin ta awajansa ba,amana na Wauko ta fa,dan haka ko ina Hafsat take sai na nemuta,dan ban sani ba ko yanzu asiri ne yayi mata"". yana faWin haka ya fice daga gidan gabaki Waya."

Kukan datayi ne har ya saukar mata da zazzaSi mai tsanani dan koda yafito daga bedroom Winsa kwance

yasame ta saman kujera jikin ta sai famar karkarwa yake saboda zazzaSi.

"Hankali ya ™arasu gareta,hannunsa ya kai jikinta lokaci Waya ya Wauke yana mai faWin, meke damun ki"

"hala naji jikin ki da zafi?""."

Komai bata ce dashi ba sabida ko bakinta ta ga-gare SuWewa bare tayi magana.

"Dayaga alamun bazatayi magana ba yace, ""wallahi ba ruwana da wani zazzaSi, duk baki tashi kika fara"

"aikin ki ba wallahi gobe sai anzomin da Safiyya"". aikuwa tana jin furicin sa,da sauri ta zabura ta mi™i"

"zaune haWi da faWin, ""nashirya mi zanyi maka yanzu"". abinda tayi ne ya bashi dariya dan haka ba san"

lokacin da yayi dariya ba....

*#Vote*

*Comment*

*Shere*

*©SUMY NA'IGE" *

"[4/17, 22:07] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ˜ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION.*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

*SHAFI NA 14 *

"*                     * Safiyya tace, ""a'a ki tashi muje insha Allah za su barki"". Ba musu ko ta tashi sukaje"

"wajan da Baba da Mama ke zaune,zama sukayi haWi da gaishe da Mama."

Basu jima da zama ba sai ga Yayan Safiyya ya shigo shima inda ya gansu nan yazo ya zauna.

Sai da sukayi ´an second Safiyya ta buWe baki tayiwa Baban ta bayanin abinda ke faruwa.

"Aikuwa tun bata kai ™arshin zancin ba sai Mama tace, ""tunda muna mahaukwata sai mu barta taje har"

"wata ™asa karatu ko?ko wannan karatun da takeyi anan gida me tasa ka ma iyayen ta dashi bare yanzu taje wata ™asa, gaban idon mu ma tayi bare bayan idon mu,dan haka ni ban baka shawara ka barta taje"

"wata ™asa karatu ba,amma in ka yarda da shawara ta"". tana faWa tana kallon Baban Safiyya."

"Tana rufe bakin ta sai Yayan Safiyya yace, ""wallahi ba ina da zata je kawai da ta haihu ka haWata da liman"

"Win unguwar nan dan kaga har yanzu bai sake aure ba tunda matar sa ta rasu kaga sai yayi maneji da ita dan inba shi ba ba mai iya auren ta""."

Sai da suka gama faWar abin da zasu faWa kana Baban Safiyya ya Wago da kansa ya dube su Way bayan

"d'aya kana yace,""wannan surutun naku bashi zai sa nace baza ta jeba a'a idan nayi ra'ayi na barta taje ba"

"wanda ya isa yahana taje dan haka kuri™e shawarar ku har nace zan nemi kubani shawara""."

"Kallon sa ya maida ga Hafsat kana yace, ""naji abinda kuka faWa amma zanyi shawara zowa safe duk abin"

"da na yanke zan gaya miki"" yana faWar haka ya tashi ya bar wajan batari da ya sake magana ba."

Suma suna ganin ya tashi suka tashi dan sukoma Wakin su.

Bakin ciki da ta kaici duk ya cika Mama dan shi ko magana ta kasa.

Suna shiga Waki ba wanda yayi magana a cikin su har sukayi shirin kwanciya haWi da addu'a suka kwanta.

Ba jimawa da kwanciyar su wayar ta ta fara ringing amma tanaji ta share sai da akayi mata miss call uku

"kana ta Wauko wayar ta duba taga wake damun ta da kira yanzu da dare,ba ™uwar number tagani har taso ta™i Wauka sai kuma ta Wauka haWi da kara wayar a kunnin ta."

"Ba'ayi magana ba dan haka itama batayi magana ba, sai can taji ance ""Hafsat"". gabanta ne ya faWi"

sabida ko a cikin mafarki taji wannan muryar zata shaida ta.

˜o ™arin katsa wayar ta fara sabida gudan kada ya haifar mata da wata matsala.

"Kamar yasan abinda take da niyar aikatawa dan haka ya fara magana kamar zayi kuka yace, ""Hafsat"

"nasan ni mai lafine amma dan Allah kada ki barni wallahi nasan kin fikowa sanin irin son da nake miki Hafsat,ki taimakeni kada ki barni,kuma wallahi yanzu ashiryi nake da na aureki Hafsat please kada ki barni dan yanzu haka tunda kika barni akwance nake nakasa cin komai I love you My Sweet baby"

"inasonki over"". haka dai yayi ta cika ta daWan baki har ta fara jin wani abu ya Warsu a zuciyar ta."

"Hankali ta SuWa baki tace, ""kana wata magana kamar da gaske, amma kabari gobe mayi magana""..tana"

faWin haka ta katse kiran dan ko magana ™asa-™asa takeyi masa sabida bata so Safiyya ta gane dawa take

waya.

Irin yadda yaji tayi magana ya gane cewa zayi nasara dan haka tana katse kiran yayi wani tsalle haWi da

yin wata shewa mai ciki da jin daWin samun nasara.

"Abukin sa dake kusa dashi yace, ""hala anyi nasara da zaka buga wannan uwar shewa?""."

"Sai da Anwar ya murmusa kana yace, ""sosai,dan gobe nasa zata zo nayi yadda nake so da ita inyaso da"

yamma na bar garin kaga ko baza ta saki gani na ba kuma nima bazan saki tunata ba daga ™arshe ma na

"manta da ita""."

"Sai wannan abukin sa Lawal yace, ""shegin kaya kaki fa Anwar,kana yadda kaso da Hafsat wallahi,amma"

"tunda kai ka gama da ita ni mi zai hana ka haWani da ita ko naji wannan daWin da kake kwasa a wurin ta""."

"Kallon baka isaba ya wurga masa kana yace, ""dan kaji nace zan manta da ita, to bari kaji koda ace na"

"koma gada wallahi duk lokacin dana so na kusan ce ta sai ta yarda kai bari kaji in har ban aure ta ba to bawani Wa namijin da zai aure ta dan banji zanyi iya yarda wani ya kusan ce taba in bani ba""."

"Sai da ya kai ™arshin maganar sa Lawal yace, ""ai gani nayi kana da Hajara. aikuwa tun bai kai ™ashin"

"zanci ba ya katse shi da faWi idan kana so muci gaba da mutun ci kada kasa kiyimin zancin wata Hajara"". yana faWin haka ya tashi ya shige bedroom Win sa dan ba ™aramin bacin rai yake ba idan aka"

taso masa zancin Hajara.

******

Koda gari ya waye bayan sun karya Baban Safiyya ya aiko kiran Hafsat a Wakin sa.

"Da Sallama ta shiga Wakin sa haWi da gaisheshi, bayan ya amsa ya dube ta kana yace, ""Hafsat jiya nace"

"kibari nayi shawara,to gaskiya nayi tunani akai kuma nayi shawara, dan haka kiyi ha™uri da abinda zan"

"faWa miki gaskiya bazan iya bari kije ba a matsayena na mahaifin ki kuma mari™in ki,ba dan komai yasa"

"nace haka ba sai dubin abinda ya faru ne tsakaninki da iyayenki ,kuma babban abinda ya hana na barki"

"shine cikin da kike Wauke da shi,dan haka kiyi ha™uri idan Allah yace kije nan gaba sai kije idan kuma bai kaddara ba sai kiyi ha™uri,dan ni yanzu burina ki sauka lafiya kuma kusamu miji nayi muku aure ke da Safiyya,dan gaskiya naso na ™i barinku ku ™arasa wannan karatun sai kuma naga koda na ™i barinku to ba"

"aure zakuyi ba dan haka nace da zaran kin haihu zan muku aure keda Safiyya insha Allah""."

Tunda taji Baban Safiyya yace ba zata jeba gabanta ya bada dummmmm to tunda ga wannan maganar

"bata saki jin miyake faWa ba, dan gabaki Waya hankalinta baya jinkin,sosai maganar sa tasa ta damuwa,amma bata nuna masa ba,sai ma cewa datayi ""bakomai Baba Allah ya tabbar muna da alhairi"". tana faWin haka ta koma Wakin su."

"Inda tabar Safiyya nan tazo ta same ta,Safiyya naganin tashigo Waki jikin ta a sanyaye sai tayi saurin cewa,"

"""Hafsat me Baba yace ne naganki a haka?""."

"wayin cewa tayi kana tayi mata bayanin yadda yace mata,tana mata bayani amma sai ta nuna bata damu"

"ba,amma a zuciyar ta ita kadai tasan mi take kiyastawa aciki."

Sosai Safiyya taji zafin haka dan da badan tasan halin mahaifin ta da magana Waya ba da tasake tunkarar

sa.

"Ha™uri tacigaba daba Hafsat har ta nuna mata ita ko ajikin ta,kuma Allah ne bai nufi tajeba,amma a"

zuciyar ta ita kaWai tasan me take shiryawa.

Haka suka cigaba da fira har sukayi aiki suka kammala.

"Biyu dai-dai ta shirya zowa school dan biyu darabi Hafsat ke da luctura,ita ko Safiyya yau bata da luctura"

"kuma batajin daWin jikin ta bare ta raka Hafsat makaran ta,dan tunda taji baza a bar Hafsat taje ba taji jikin ta duk ba daWi, dan har ´ar ™walla sai da tayi."

"Tana sauri tashiga makaranta, ita kuma Hajara zata fito,gabaki Wayan bata lura da ita ba sai da taji sunyi"

"karu dawani mutum,dan haka da sauri Hafsat ta Waga kanta,aikuwa tana Waga kanta dan taga dawa tayi karu,waza tagani inba Hajara ba."

"Gaban tane yayi masifar faWuwa lokacin da tayi ido biyu da Hajara,Addu'ar neman tsari ta farayi a zuciyar"

"ta,har dai tasamu ta buWe baki tace , ""kiyi ha™uri dan Allah wallahi ban lura dake ba"". tana faWin haka"

ta ™arasa daga cikin makaran ta batari da taji me Hajara zata ce da ita ba.

Ita ko Hajara ranta inayayi dubu ya Saci dan haka tayi kwafa haWi da antaya ma bayan Hafsat wani kallo

kana ta wuce.

Saura kaWan tayi late dan tana shiga malamin ya shiga.

"˜arfe 6:00,dai-dai suka gama lecture,da sauri tafito dan tasamu bus tashiga takoma gida cikin lokaci dan"

"tasan halin Mama ko takoma kan lokaci sai tayi mata faWa bare ma bata koma ba,amma ina dan tana"

™arasuwa bus Win natashi da mutane cike.

"Aikuwa tana ganin sun Waga tabuga wata ubar ™ara haWi da faWin ""ya Allah!."

"Gashi mafiyawan mutane sun watsa,amma ya ta iya dole tajira zowan wata bus."

"Tana cikin tsayin jira bus sai ga wata ´ar budurwa tazo wajan ta wadda bazata wuce sa'arta ba tace,"

"""Hafsat mikikeyi anan har yanzu baki je gida ba""."

"Sai da Hafsat ta kalle ta haWi da tunanin ina tasan ta kana tace, ""ina jiran bus ne""."

"Sai wannan budurwar tace, in badamuwa kizo musaukeki dan bus kam ba yanzu ba""."

"Irin kallon da Hafsat tayi mata ne yasa tace, ""nasan haliki baki da yadda,amma tunda bazaki jeba ni zan"

"tafiya ta tunda ke ko ´an class Winku bazaki gane ba""."

"Sai Hafsat tace, ""a'a wallahi,ina tunani idan nasanki ne,amma kiyi ha™uri muje ai nagode ko bakin hanya"

"ne ki sauke ni sai na ™asa""."

"Sai wannan buduwar tace ""har gida sai munkai ki""."

murmushi Hafsat tayi haWi da godiya kana suka tafi bakin wata ba™ar motar da akayi picking wadda ko

glass Winta baki ne.

"Suna karasowa wajan motar ta SuWe mata murfin motar tace, ""Hafsat shiga""."

Gaban tane ya faWi amma sai tayi bismillah ta shiga.

Tana shiga sai aka rufe marfin da sauri suka tada mota suka wuce batari da wannan budurwar ta shiga

ba.

"Suna tafiya sai wannan buduwar tayi murmushi kana tace, ""Hafsat kenan inkinsan wata

7 / 17