Advertisements
Chapter 6 Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers

Author :  Gaskiya Writers Category :  Complete Novels

Chapter   6 / 17

15K to 18K   out of 49.4K words

wunsa magana har suka zo kwanciya ,Hafsat a tunanin ta Safiyya"

"bacci take dan haka ta Wau waya ta kirashi,bayan ya Wauka ta gasheshi to fa nan suka cigaba da fira amma mafi yawan firarsu ta batsa ce,hirar ce ta dame Safiyya wai a ce ´ar uwar ta ke wannan firar dan haka ta farar kuka har da shisheka, kukan Safiyya da Hafsat taji ne yasa tayi sauri ta katse wayar kana tace, ""Safiyya lafiya kike kuka?""."

"Kyaleta Safiyya tayi dan abin nan na Hafsat yanzu tsoro yake bata, a ce har mutum yayi sanadiyar barin"

"ka gidan iyayenka amma ka kasa barishi wannan wani irin so ne,tana kuka tana tunani cikin zuciyar."

Jin da tayi Stuna in bata amsa mata ba yasa ta ™araso wajan ta hawayen da suka Zuni matane ta goge

"tace, ""My Safiyya kiyi ha™uri nasan dan kinji wayar danakeyi ne kike kuka,wallahi Safiyya koni zuciya ta"

"na ™una abinda nakeyi dashi amma ya zanyi dan wallahi bani da natsuwa duk banji shiba ko bantare dashi ba, nidai abinda nake so dake kiyi min addu'a kada na mutum ina cikin wannan hali kinji ´ar wuta""."

Jikin ta Hafsat ta faWa gabaki Wayan su kuka suke mai ciki da kunar rai.

Haka Hafsat taci gaba da zama gidan su Safiyya har aka kuma hutun makarantar su amma duk ranar da

"tasamu damar fita sai taje wajansa,itako yanzu Safiyya da dare yayi take tashi kuma ta tashe da Hafsat suyi alwala sufara nafil-fili suna kai kukan su ga Allah."

Kuma cikin ikon Allah yanzu Hafsat tarege jin soshi a zuciyar ta sosai.

Bayan sun koma makaran ta da kwana biyu ranar Safiyya na zaune class Winsu sai ga wata ™awar ta tazo

wajan ta kuma ™awa ga Hajara dan abinda yasa Safiyya ta barta saboda taga ko ina Hajara take itama

tana can danshi ta bar ta...

*#VOTE COMMENT SHARE*

*© SUMY NA'IGE*

"[4/17, 22:07] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ˜ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION.*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

*SHAFI NA 12 *

"*                     * Bayan sun gaisa sai ™awar ta Ummi tace,""ina Hafsat kwana biyu na daina ganin ta?""."

"Sai Safiyya tace, ""tana nan lafiya""."

"Sai Ummi tace, ""kice dai da dama,wace lafiya ne da ita tana Wauke da ciki""."

"Sai Safiyya ta haWe fuska kana tace, ""wani ciki?"" tana faWa tana hararar ta."

"Sai Ummi tace, ""Safiyya bari kiji wallahi ba abinda zaki Soye min gami da Hafsat wanda ban sani ba, tun"

"farkon haWuwar ta da Anwar har cikin da yayi mata ba wanda bansani ba,ni dai shawara zan baki dan"

"naga irin cin zarafin da yakema Hafsat yayi yawa, shiyasa na yanke shawar nazo na faWa miki abinda ake"

"ciki dan ki nema mata mafita,amma idan zaki sau rareni, dan nasan haliki na rashin kulani shiyasa tun wancan lokacin ban faWa miki ba amma mikika ce zaki saurareni ko yaya?""."

"Murmushi Safiyya tayi mai ciyo kana tace, ""ina jinki ki faWa min""."

"Sai Ummi tace, ""komai na faWa miki kiyi ha™uri dan nasan zakiji zafi sosai""."

"""KifaWa ina jinki"". tafaWa haka ata™aice."

"Sai da Ummi ta numfasa kana tace, ""zaki iya tuna lokacin da Hafsat tasamu saSani da Anwar? har ta ji ko"

"ganin sa bata sonyi,to ba komai bane ya kawo haka sai rabata da mutuncinta na ´a mace da yayi, ta hanyar samata maganin da zai gusar da hankalin ta,ita ko tundaga lokacin ta daina kulashi,ince ma har wajanki ya zo amma kika kasa shawo masa kan Hafsat,to da yaga yaki samun nasara gareku sai yaje gun Hajara ya faWa mata abinda yake so tayi masa,ita ko Hajara da son kuWi tace zatayi masa,to fa tundaga lokacin Hajara tafara bibiyar Hafsat har tasamu ta fara kulata har tayi nasarar rabaki da ita, to fa lokaci ne Hajara ta fara yimata magiya kan ta yarda su shirya da Anwar amma Hafsat ta™i,to da Hajara taga Hafsat ta faye kafiya sai kawai ta kaita wajan wani malami ta faWa masa abinda take so yayi mata,bayan yayi mata aikin da zai sa ta yarda da Anwar, kuma duk abunda yasa ta bazatayi masa musu ba,anyi kuma aiki yaci dan komai sai Anwar yace Hafsat keyi takeyi , koda kowa uwar ta ce tace tayi in har Anwar bai yadda ba bazatayi ba,ya maida ta kamar matar sa, sai yadda yaso yakeyi da ita kuma ba wai dan baya"

son ta bane a'a yana son ta sosai sai dai yanzu yace bazai iya auren taba saboda taki yarda azubar da

"ciki,dan haka nake son kije ki nemar mata makarin abinda sukayi mata ko zata samu sau™in abunda ke"

"damunta""."

"Hawaye masu zafi ke fita daga idon Safiyya,kallon Ummi tayi tace, ""yanzu Ummi kin san komai amma"

"kika kasa sanar dani,ashe bason Allah kikemin ba, dan da son Allah kikemin da kin faWamin abinda kika"

"sani gami da ´ar uwata""."

"Ummi tace, ""kiyi hak'uri Safiyya wallahi koni bansani ba sai daga baya,saboda yanzu ita Hajara ta kamu"

"da son Anwar kamar ta mutu shiko yace ko zaman bariki ba zai iyayi da ita ba, bare har ta kai ga aure,to lokacin ne Hajara ke bani labarin yadda tayi sanadiyar soyayyar su da Hafsat""."

"Kuma wallah nasan yanzu ko kashe Hafsat Hajara na iyayi akan Anwar,dan haka ku Wau mataki"" ...tana"

"faWa tana tashi tace,"

"'Kinga tafiya ta dama nazo ne na faWamiki saboda har gobe kina matsayin masoyiya ta, dan haka sai"

"anjima"". tana faWa tana tafiya."

Magana Safiya take so tayi mata amma saboda bi™in ciki kasa buWe baki tayi sai kukan da takeyi kamar

ranta zai fita.

Ko lecture basu gama ba Safiyya taje wajan Hafsat tace tazo suje gida.

"Hafsat tambayar Safiyya lafiya zasu je gida kuma gashi ko locture basu gama ba,Safiyya nuna mata tayi"

"suje gida dan ita ko natsuwa bata da,ita ko Hafsat ta kafe bazata jeba,kuka Safiyya ta sanya ma Hafsat tana faWi sai sunje,kukan da Safiyya keyi ne yasa Hafsat jikin ta yayi sanyi ta yarda zata bita suje gida amma ba dan ranta yaso ba, dan taso Safiyya ta tafi ta barta dan tanaso idan tagama lecture taje gidan"

Anwar.

Bayan sun fita school in suka tsayar da mai napep Safiyya tagaya masa sunan unguwar da zai

"kaisu,kallon ta Hafsat tayi kana tace, ""ina zamuje ne?""."

Safiyya batayi mata magana ba har suka kai inda zasuje.

"Bayan sun sallame mai napep kana suka shiga wani gida da sallamar su,bayan an karSa musu,suka gaida"

"wata tshowa, bayan ta karSa sai Safiyya tace, ""lnna ina Malam?Allah dai kasa baiyi nisaba?""."

"Sai wadda ake kira da lnna tace, ""a'a yana Wakinsa,mikika kawo masa dakike neman sa""."

Bata bata amsaba ta wuce Wakin malam.

"Bayan sun gaisa da Malam tayi masa bayani abinda ya kawo ta gami da Hafsat,tana masa bayani tana"

"kuka,sai Malam yace, ""ki daina kuka Safiyya,insha Allah komai yazo ™arshe""."

Magani ya haWa mata dana haya™i dana sha harda na wanka ya bata zaitun da habba yace ta rinka

shafawa duk lokacin da tayi wanka.

Godiya tayi masa sosai sannan ya tambayeta Mamar ta tace lafiya ™alau suke.

Har zasu fito daga gidan Malam ya Wauko husunul musulim ya basu ita da Hafsat yace ko wace safiya

"surin™a karatunsa,kana yayi musu faWan da suri™a addu'o i nema kariya ako wace rana."

Sallama sukayi masa kana suka wuce gida.

"Tundaga lokacin suka cika gaba da yimata magani ba dare ba rana, kuma duk abin nan da ake Mamar"

"Safiyya bata san mike faruwa ba,duk da iyayenta ne keba Hafsat magani amma bai sa tasani ba."

"Kuma cikin ikon Allah yanzu abin yayi ma Hafsat sau™i sosai, dan yanzu har kiran ta yake amma ba ko da"

yaushe take Wauka ba kuma yanzu so yake tazo suyi bankwana dan satin nan zai koma gida.....

"_*Please kuyi hakuri da wannan bani da lokacin typing yanzu, ina neman addu'ar ku muna hospiral"

Aunty na ba lafiya *_

*#Vote*

*comment*

*Share*

*©SUMY NA'IGE" *

"[4/17, 22:07] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ˜ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION.*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

"```Ina Mai Baku hakuri na rashin jina da bakuyi ba kwana biyu,amma yanzu insha allah zaku rin™a jina a"

kowani lokaci insha Allah ```

*SHAFI NA 13 *

"*                     * Ko yau suna zaune a Wakin su ita da Safiyya suna fira sai wayar ta tafara ringing,duba"

"saman secreen Win wayar tayi,Hayateenah taga ya bayyana,da sauri ta datse kiran kana ta kashe wayar gabaki Waya."

"Kallon ta Safiyya tayi tace,""hala waya kira kika datse kiran?""."

"Sai da taya tsane fuska kana tace, ""Anwar ne yake dumuna da kira,amma nasan maganin sa gobe ko"

"yakira ba zai samu ba""."

Har Safiyya ta buWe baki tayi magana sai suka ji Mamar Safiyya na ™wala musu kira.

"Da sauri Hafsat tace ""ga Mama can na kiran mu kitashi muje"". tana faWa tana tashi tsaye."

"Suna ™arasowa sai da Mama tayi ma Hafsat wani kallo kana tace, ""ga wankin yara can ki Wauka kiyi har"

"da na Yayan su dan shima yace ki wanke masa kayan sa,kuma saura kada ki wanke ya fita""."

"Tace' ""tau Mama zanyi da kyau""."

"Duban ta ta maida ga Safiyya kana tace,""ke ko je ki shirya zan aikeki gidan su lnna"". mahaifiyar Mamar"

Safiyya kenan.

"Tace, ""tau Mama bari mu Wan rage wankin nan sai natafi""."

Ai tun Safiyya bata kai da rufe bakin taba Mama ta daka mata tsawa wadda bashiri ta rufe bakin ta.

Hafsat tafiya tayi wajan tulin wankin da ke zobe a ™asa ta Wauko ta kai bakin fanfo ta Wauko kujera dan ta

"zauna dan yanzu bata iya wani dogon du™e,aikuwa tun ba takai da zama ba Mama ta daka mata tsawa"

"tari da faWin, ""kada ki zauna kiyi shi a haka,salon ki zauna kiyi min wankin da bai fita ba?""."

"Sai da Hafsat ta goge hawayen da suka zuba a idon ta kana tace, ""wallahi Mama bana iya du™i sai naji"

"marata ta kulle, dan Allah ki bari na zauna zan fi jin daWi ai tun bata rufe bakin ta ba sai ga Abbas Yayan"

"Safiyya ya fito daga Wakin sa yana faWin,"

"""Oh Mama ce zata faWa kina faWa?dan baki da kirki baki da tarbiya,ashe rashin tarbiyarki ba wajan bin"

"maza ta tsaya ba harda ciwa manya mutun ci?""."

"Safiyya na Wakin su taji duk abinda ke faruwa har lokaci da yayan ta kema Hafsat faWa,abinda taji ya"

faWane yayi mugun ™ona mata rai dan haka bata san lokacin da ta fito ba.

"Cikin hanzari tafito d'akin su tana faWin, ""wallahi Yaya kaima baka wuce k'addar da tasame Hafsat ba, da"

har zaka buWa baki kayi mata faWe. ba ta kai da rufe bakin ta ba taji saukar mari har guda biyu

wannda ya gi-gita ta lokaci Waya..

Ba ta kai da dawowa hayyacin taba tafara jin saukar duka ta kowane fanni na jikin ta.

"Dukan ta yake yana faWin, ""ni zan faWa kina faWa ehh?""."

Ilata ta taga zayi dan haka da gudu ta yi hanyar d'akin su.

Tana shiga ta kulle Waki kana taci gaba da kuka tana mai tausayawa Hafsat.

"Koda yaje d'akin yaga ta kulle dan haka ya dawo wajan Hafsat,ita ko tunda taga abinda yayiwa Safiyya ta"

duk'a haka nan ta fara wanki tana jin ba daWi ajikin ta.

"kallon ta yayi yace, ""wallahi minti kad'an nabaki ki kammala Kuma duk basu fita ba hmmmmm Allah"

"kad'ai zai karb'arki a gidan nan"". yana fad'a yana ficewa a gidan gabaki d'aya."

"Haka nan Hafsat taci gaba da wanki tanayi tana share hawaye,sosai ta wahala kafin ta kammala,kuma"

"tana kammalawa Mama ta hadata da wanki-wanke da shara da aikin abin ci,aikuwa tana kammalawa sai zazzab'i ya rufeta,sai da Safiyya ta lallab'a taje wani pharmacy ta karb'o mata magani."

Haka dai ta kwana a wannan ranar wahalce.

******

Yau Monday rana school ce kuma babbar rana ce ga y'an makaranta kowa ne Wan makaranta burinshi

yaga ya isa cikin school d'insu cikin lokaci.

"Safiyya ce tafito daga d'akin su ta same Hafsat kichen tace, ""Hafsat wai mekikeyi a kichen kuma kinsan"

"muna da lecture k'arfe ta kwas kuma yanzu 8:30 gashi ko shiri bakiyi ba,to har yaushe zamu kai school d'in?""."

"Tace, ""kiyi hak'uri Safiyya wallahi Mama ce tasani d'aurama yaran can ruwan wanka kuma gashi wutar"

"ma tak'i ru-ruwa""."

"Sai Safiyya tace, ""kitashi kije ki shirya sai na k'arasa kafin ki fito sunyi zafi""."

"Tace, ""tau Safiyya"". tana faWa tana tashi."

Har zata shiga ban d'aki ta watsa ruwa sai ga Mama ta fito daga d'akin ta.

"Magana ta fara mata cikin faWa-fad'a ""me zakiyi a ban d'aki? ba aiki nasaki ba ne?""."

Har zatayi magana sai ga Baban Safiyya ya shigo gidan.

"Kallon Mama yayi da Hafsat dake tsaye yace, ""lafiya na ganko haka cirko-cirko?""."

"Sai Mama tace, ""aki nasakata shine taki tayi min""."

"Sai Baba yace, ""amma kin san yanzu lokacin makaranta ne kuma zaki sata aki salon su makara,to bawani"

"aikin da zatayi sai tadawo makaranta"". yana fad'in haka yace Hafsata tayi sauri ta shirya su wuce"

makaranta.

A gurguje ta shirya dan ko beark bata yiba suka Kama hanyar school d'insu.

"Takwas saura minti biyar suka isa makaranta,kai tsaye kowa class Win su ya wuce, aikuwa bata jima da"

shiga ba sai ga malamin su yashigo dumin su fara karatu.

"Basu jima da fara karatu ba sai ga sak'o yazo daga office d'in sugaban makaranta, bayan d'an sak'on"

"yayiwa Malamin bayanin abinda aka aikoshi na kiran d'aliban da aka umarce shi,malamin ya bada izinin a kira su,nan kowa ya fara kiran su,kuma daga cikin su Harda Hafsat a ka kira."

Bayan ankira sunan su aka umarce su da suje office d'in sugaban makaranta acan ake neman su.

"Aikuwa ana faWin haka gaban Hafsat yayi mummunar fad'uwa, lokaci d'aya wasu hawaye suka fara zoba"

"a idon ta,tunani tafarayi ko korar ta za'ayi sabida batayi jarabawa ba ko sunji labarin tayi cikin shege ne?aikuwa tana kawowa nan a tunanin ta fashe da kuka mai k'unar zuciya, kuma gashi ba mace a cikin wad'an da aka kira dukan su maza ne bare ta samu sauk'in abinda take ji."

Haka taci gaba da biyar su har suka kai office d'in sugaban makaranta.

"Gaban tane ya ba da dummmm lokacin da za su shiga offece Win,amma ta dake ma ranta had'i da addu'a"

kana ta shiga.

"Office d'in cike yake da malamai har ma da waWan da ba malaman makarantar ba,sukuwa d'alibai wanWa"

"da aka kira suna gyefe d'aya suna jiran a fad'a musu abinda yasa ake kiran su,ma fi yawan su maza ne,dan mata ba su wuce uku ba,wajan da mata suke ita ma nan tazo ta tsaya."

Bayan zowan su da mintuna ™alilan sai shugaban makaranta ya fara jawa bi.

"Bayan ya kammala abinda zai ce kana ya mai da duban sa ga d'aliban da suke tsaye yace, ""ba komai yasa"

"muka taraku anan ba,sai dan wani abin farin ciki da ya samemu Kuma ya same ku,amma ga wanda yaji yana so ko iyayen shi za subar shi,Wannan abin farin cikin shine gwamnati ce ta ba da scholarship ga Walibbai mafi haza™a kuma waWan suka ci jarabawa, suje k'asa she daban-daban suyo karatun master,amma bamu ce dole sai kaje ba, a'a in kana da ra'ayi kuma iyayen ka za su barka to muna maka"

"barka da zowa,Inma baka da ra'ayi ba komai sai kafad'a asa musu son zowa""."

"""Dan ko wane department zamu d'au mutum biyar mafi ™wazo a cikin su, kuma waWan da suka ci"

"wannan jarabawar da ta gudana, amma idan kin san,ko kasan, baza kaje ba ko ba'aza a barka ba to ku faWamuna,dan haka mun baku kwana uku kuje koyi shawara da iyayen ku sai kozo ku gaya muna dan"

"bama son lokaci ya kule,dan gabaki daya wannan ta fiyar ba zata wuce sati uku ba insha Allah""."

"Hafsat najin wannan maganar ta sauke wata sassanyar ajiyar zuciya,saboda jin daWi har da 'yar kwalla ta"

fitar.

Har suka fara fita bata sani ba saboda ta tafi duniyar tunani.

Wadda ke kusa da ita ta dan ta Sata sannan ta san me ake ciki.

"Da fitowar su cikin office Win,cikin zomud'i taje class Win su Safiyya dan ta faWa mata abinda a ke ciki."

Da zowan ta bata tsaya komai ba ta fad'a jikin Safiyya dan ita har ta manta abinda take d'auke dashi sai

"da Safiyya tayi mata magana a tsorace tace, ""Hafsat! baki gudun kijima kanki ciyo ne?""."

"Ba sarwa tayi kana tace, ""My Sufy tashi kiji wani abin farin ciki da ya sameni,yanzu aka aiko kiran mu a"

"office d'in sugaban makaranta, wallahi na d'auka korana za'ayi dan kin san banyi exmas ba,kinga yadda gabana ke famar dukan uku-uku wallahi har k'walla sai da ta zobo min kafin muje,ashe ba kurana za'ayi ba. nan ta faWa mata abinda ya wakana,sosai Safiyya tayi murna dajin har da masoyiyar ta cikin"

"wand'an da zasuje waje suyi karatun master,murna da farin ciki wajan Safiyya ba'ace wa komai dan"

kamar ma tafi Hafsat jin dad'in abin.

Suna gama lecture basu tsaya b'ata lokaci ba suka wuce gida dan su faWi abin farin ciki da yasa mesu.

Koda sukaje Mamar Safiya tafita unguwa dan haka suka cigaba da aikin su inyaso da tadawo su faWa

mata.

"Sai bayan isha'i tadawo kuma ko da tashigo suna sallah,dan haka kai tsaye ta wuce Wakin ta."

"Bajimawa da shigar ta sai suka ji sallamar Baban Safiyya,dan haka da sauri Safiyya taje ta shin fiWa masa"

ta barma haWi da kawo masa abinci da ruwa.

Dan koda ya shigo Hafsat bata ida sallah ba.

Bayan yaci abinci ya koshi kana Hafsat tazo ta gaisheshi haWi da Wauke kwanokan da yaci abinci.

Mama ce ta fito daga Wakin ta tazo ta zauna saman tabarmar da yake zaune.

Gasheshi tayi kana suka fara taSa fira.

"Safiyya ce tace, ""Hafsat tashi muje mugaya ma Baba da Mama abin farin cikin da ya samemu""."

"Sai Hafsat tace, ""a'a kije kigaya musu dan gabana sai dukan uku-uku yake dan ji nake kamar baza'abar ni"

naje ba........

*#Vote*

*Comment*

*Shere*

*©SUMY M NA'IGE*

"[4/17, 22:07] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ˜ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION.*

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*FACEBOOK:-* https://m.facebook.com/GaskiyaWritersAssociation.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

*SHAFI NA 15 *

"*                     * Mamar Safiyya ce ke kwalama Safiyya kira,da sauri safiyya dake Waki tafito haWi da"

"faWin,

6 / 17