Advertisements
Chapter 14 Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers

Author :  Gaskiya Writers Category :  Complete Novels

Chapter   14 / 17

39K to 42K   out of 49.4K words

ai da nan zan sauka, amma"

kuyi ha™uri dan ™ila yau ma zan kuma dan naso nayi muku kwana Waya amma gaskiya bazan iyaba

"sabida ™asar duk naji bata yi min daWi""."

Yakai ™arshin zancin damu baiyane afuskarsa.

"Aunty Shemah tace, ""bawani kai dai dan Yayanka bashi ™asar ne shiyasa baza zauna ba, kuma na gode""."

"Yace, ""a'a Aunty zan dowo nan bada jimawa ba insha Allah""."

Gabaki Waya jikinsa duk yayi sanyi kuma kamar kar yaji Affan ya faWi sunan Hafsat.

"Aunty Shema tace, ""amma sai zuwa anjima zaka tafi ko?"". Yace, eh""."

"Suna cikin haka sai ga Affan ya fito Wakin Hafsat da gudunsa yana faWin, ""Mumy zo Aunty batada lafiya""."

Gaban Anwar ne ya ™ara faWuwa yarasa dalilin haka.

"Aunty Shema tace, ""mike damunta?""."

"Komai baice da itaba sai ma hannuta da yaje, ba musu ta tashi ta bishi zuwa Wakinta."

"Kwance ta sameta sai birgima take atsakiyar Waki, da sauri Aunty Shemah tazo gareta tana faWi,"

"""subuhanallah, Hafsat meke damunki, irin yadda taga tana ri™i ciki ya tabbatar mata cewa marata ce ke"

"ciyo, dan haka ta Wauko magani ta bata tashi."

"Bata jima da bata maganin ba ciyo ya fara lafawa, bawani Sata lokaci bacci yayi awon gaba da ita."

"Aunty Shemah na shiga Wakin Hafsat, sai ga Sulaima ya shigo parlour Wauke da sallama abakinsa, Anwar"

"dake zaune yana kallon labaru ya amsamasa tare da mi™a masa hannu suyi musabaha, hannun ya bashi"

sukayi musabaha

"Kafin ya bashi hannu sai da ya kalleshi sose ya tabbatar da Anwar ne, ranshi ne ya ™ara Saci, kenan shi"

"tamaida marar hankali ita da Aunty Shema, to yaji ba ita ta bashi address inta ba to yanzu waya bashi"

"na gidannan, yana cikin wannan tunanin sai Aunty Shemah tafito daga Wakin Hafsat."

"Tana fitowa taga Sulaiman ya sadda kansa ™asa, ™arasowa tayi tana faWin, ""waye nake shirin gani yau a"

"gidannan""."

Šago kansa yayi haWi da sanya wani murmushin sannan ya gaishe ta.

"Sai da ta zauna ta amsa kana tace, ""yanzu nake shirin nakiraka nace maka Hafsat ba lafiya, amma yanzu"

"tasamu sauki dan tana shan magani bacci yayi awun gaba da ita, sai idan ta farka sai ka Wan dubata tunda ita naga alamun ba duba kanta take sonyi ba""."

"Dubanta yayi yace, ""tana inane?""."

"""Tana Waki"". Haka tace dashi."

"Tashi yayi yashiga Wakinta, kwance ya ganta kuma da ganin baccin datake bana daWine ba, dan lokaci-"

lokaci sai ta yatsane fuska.

"Karasowa yayi wajanta hannusa ya Wura kan nata yaji ko da zafi, ba zafi sose amma da alamu tana jin"

jikin.

"Anwar zaune yake amma duk lokacin da suka anbace Hafsat, sai yaji gabansa ya faWi, sose yaso yaga"

"wannan Hafsat sabida shidai yana jin wani ba™un al'amari atare dashi gami da ita, amma sai ya basar dan"

yasan wannan ba ita bace.

Bayan ya gama dubata ya fito kafin ta tashe yayi mata wasu tambayoyi.

"Falo yasame su Aunty da Anwar zaune suna fira, har yaso yafita kuma sai yadawo ya zauna, bai jima da"

"zamaba Anwar ya mi™i yana faWi, ""Aunty ni zan tafi dan so nake na sauka cikin lokaci dan Daddy yace min aiki yayi yawa office""."

"Alamun rashin jin daWin ne ya bayyana fuskar ta tace, ""bawani ba kadai yi niya ba, kuma na gode ka gada"

"su Mumy""."

Ha™uri ya bata tare da tabbatar mata bajimawa zai dawo kuma wajanta zai sauka.

Addu'ar sauka lafiya ta masa sannan yayi ma Sulaiman sallama ya fice.

"Yana fita Sulaiman ya dube Aunty Shemah da idonsa da sukayi ja yace, ""Aunty waye wannan?""."

"""Anwar ™anin Baban Affan ne, da Babanshi da Babanshi uwa Waya Uba Waya""."

"Yace, ""tun yaushe yazo nan?""."

"""Iya karsa awa Waya"" tace dashi."

"Har ya buWe baki yayi magana sai ga Hafsat ta fito ri™i da ciki tana faWin, ""Aunty ki kaini hospital zan"

"mutu""."

"Tana faWa tana tangaWi alamun zata faWi, saura ™iris ta faWi Saulaiman dake zaune yayi sauri ya tare ta"

tafaWa jikinsa.

Bawani Sata lokaci suka wuce da ita hospital.

"Wata hospital ce ta mata wadda yataSa aiki a can suka wuce da ita, suna isa da ita likitoci suka karSeta"

"suka wuce da ita ciki Wakin bincike, sai da suka kammala komai sannan suka fito sukace yasamesu office."

"Suna isa office Win nasu bayan sun gaisa da yake sun sanshi sose, sabida wancan lokacin yayi aiki a"

hospital Win kuma sose suka ji daWin zama dashi dan ba yadda basuyi ya zauna yaci gaba da aiki dasu ba

yace a'a shima zaije ya taimakawa ™asarshi.

"Duban doctor yayi yace, ""ya mai jikin ina fatar tasamu sauki""."

"Sai da doctor ya gyara zaman sa yace, ""eh ta samu sau™i sose kuma idan takiyaye dukukin da zamu bata"

"kuma ta kiyaye shan magani to zata sauma sau™i dan haka sai ankula sose""."

"Aunty ta dube doctor tace, ""mike damunt?""."

"Sulaiman yace, ""a'a Aunty ai ba sai munji ba kawai mu barsu suyi aikinsu""."

"Aunty tace, ""a'a gwara muji inyaso akiyaye gaba""."

"Tace, ""Doctor inajinka""."

"Doctor yace, ""dama bawani abu babba bane lokacin dai datayi miscarriage ba awani bata kula sose ba,"

kuma gashi tana bu™atar haka dan yanzu idan ba kulaba aka aji wannan abun da ya tushe mata mahaifa

"yakan iya zama sanadiyar haka bazata sake Waukar ciki ba""."

"Wata ajiyar zuciya Aunty ta sauke mai ™arfi kana tace, ""ayi mata duk abinda yakama doctor""."

Tana faWar haka bata tsaya komai ba ta fito daga office Win ranta aSace.

Irin yadda Sulaiman yaga ta fito jikinsa duk sai yayi sanyi dan shi bai so doctor yayi bayani akan matsalar

"Hafsat ba, da yasan zatace ayi mata bayani wallahi da bai bari ta shigo office Win ba, tunanin yaga bazai"

"™areba, dan haka ya tashi yabita yaji mi zata ce."

Tunda Anwar ya bar gidan gabansa ke famar faWuwa har inda yazo masaukin sa ya haWa duk wani abun

bu™atar shi yayi sallama da abukinsa sannan yarakashi filin jirigi.

Shidda na yamma Anwar yabar ™asar india zuwa ™asar sa ta haihuwa wato nigeria.

"Koda yaje har tashiga mota shi kadai take jira, dan da ace makulin motar na hannuta da tuni tajima da"

bari hospital Win.

"Yana ™arasowa yashiga motar yaja suka tafi gida, har suka isa ba wanda yayiwa Wan uwansa magana."

Yana yin parking ta buWe mota tafito zuciyar ta na ™una sabida wani ba™inciki da ya rufe ta.

"Bayan ya kashe motar ya bi bayan ta, parlour yasame ta sai safa da marwa take cikin parlour."

"Šayan kujera ya zauna kana ya dube ta yace, ""Aunty"". kafin ya kai ™arshe tace, ""dakata Sulamain!"

"bana son jin komai daga bakin ka, wato ni kamai da wawuya marar hankali shiyasa har za ka Wauku budurwar dakake tare da ita ka kawomin gida matsayin ´ar makaranta wai ita mai kamun kai ko! kuma har kana i™irarin auren ta, to kasani daga yau ba kai ba ita dan haka kar ka kuskura kadowo da ita gidannan kuma yanzu zan kira su Abba na gaya musu abinda ake ciki, ni kodama nayi mamakin abin da"

"ya maidaka ™asar nan da sunan karatu ashe kai kadai kasan karatun da zakayi""."

"Haka taci faWanta har ta gama bai ce da ita komai ba, sai da aka Wau lokaci yana zaune kana ya buWe baki"

"yace,"

"""Haba Aunty wallahi bansanki da haka ba, ni nasan Aunty na mai tausayi ce da kuma ha™uri kuma nasan"

"Aunty na bata zartar da hukunci har sai tayi bincike akai, dan haka nake ru™unki dan Allah ki tsaya ki"

"saurareni plees""."

"Dubanta yayi yaji miza tace amma sai yaji bata ce komai ba, irin yadda yaga tabada natsuwar ta yasan"

zata saurareshi.

"""kamar yadda kika sani ina son Hafsat so bana wasa ba dan tun lokacin da na fara haWuwa da ita"

"makaranta nakamu da sonta, amma itako alokacin ba soyayya ce gabanta ba kartu shine gabanta shiyasa ko saurarena bata tsayayi ba, ban jima da haWuwa da itaba ne nazo ™asaranan dan na yi phd, sai dai duk wani mutsi nata idan tayi sai nasani koda kuwa bani tare da ita, kuma dakika ce Hafsat yarinya tace wallahi ko Waya, ni banta sanin Hafsat ´a mace ba, ke ba itaba duk wata mace babu ta inba Maryam matata ba, Aunty, Hafsat daki ka gani wata ™addara ce ta afka akanta, wadda duk wani musulmi mai imani ya tausaya mata, data na nigeria Allah ya haWata da wani sheWanin saurayi wanda ya illata mata rayuwa kuma duk da haka bai bar ta ta huta ba ya™i ya rabu da ita, nikuma lokacin dana samu labarin haka shine nayi shige da fice har tasamu scholarship na tafiya waje karatu ko zai rabu da ita, to nayi nasar rabasu amma yanzu haka yananan yana neman ta ruwa ajallo, danshi na hanata fita makaranta"

"kwana biyu wannda ke da ita baku san dalilil haka ba""."

"Dubanta yayi yace, ""Aunty labarin Hsfsat nada tsayi amma kiyi ha™uri sabida duk lokacin dana tuna sai"

"nayi ™walla, amma wani lokaci zan baki insha Allah""."

"Kallonsa tayi da kyau kana ta buWa baki tace, ""yanzu har kasan yadda take amma kake ™o™arin kajefa"

"kanka aciki, to bari kaji koda zan yarda taci gaba da zama gidannan to bazan yarda ka aureta ba, dan da alamu ba ajinka bace, dan haka nake baka shawara tun wuri kaciri wannan so dakake mata dan gaskiya bazamu barka ka aure yarinyar da bata da kamunka ba""."

"Yace, ""Aunty kuyi ha™uri dan inaji ajikina rasa Hafsat dai-dai yake da rasa raina, Aunty bansaki da haka ba,"

"kuma ki gayamin gaskiya, zaman da Hafsat tayi agidannan akwai abinda tayi wannda zai nuna rashin kamun kanta?""."

Kai ta girgiza masa alamar a'a.

"""Kingani dan haka Aunty kirufamin asiri karki bari kowa yaji wannan maganar kuma kitaya ni da addu'a""."

"Sassanyar ajiyar zuciya ta sauke kana tace, ""na fahince ka, kuma insha Allah ba maijin wannan zance""."

"Yace, ""yauwa Aunty na, na gode sose""."

"Murmushi tayi kana tace, ""yaushe zaka zo muje muga yadda jikin nata yake?""."

"""Sai gobe, sabida ina tunanin idan muka tafi tare da ita zamu dawo inyaso taciga da shan maganinta""."

"Tace, ""to haka yayi""."

Sallama yayi mata yatafi da sunan gobe zai dawo.

*******

"Safiyya ce kwanci Wakinta ita kadai, ba abinda take sai aikin tunanin ´ar uwata Hafsat, tayi kuka har"

"tagaji na rashinta, gashi har yanzu ko waya basu taSayi ba, kuma ga Babanta har yau fushi yake dasu, duk abu yazo ya haWe mata waje Waya, dan yanzu maganar da ake Baban ta yace wata biyu ya bata ta kawo masa miji dan aure zaiyi mata, kuma ita duk cikin masu sonta bataji wanda ya kwanta mata araiba,"

"tana ciki haka taji Yayan ta Abbas na kiranta, da sauri ta tashi ta fita."

"Zaune ta samesu shida Mama zaune, ™arasowa tayi ta zauna kusa da Mama tana faWin, ""gani Yaya""."

"Wata leda dake gabansa yace, ""gashi kije ki kawa Umma, kice ina gaisheta anjima zanzo""."

"KarSa tayi tace tau bari nasa hijab Wina""."

Tana sawa ta Wauka tafice Mama tace tana gaisheta....

*#VOTE COMMENT SHARE*

*©SUMY NA'IGE*

"[4/17, 22:08] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE*_

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGE. *

*SAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION*

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

~VOTE & FOLLOW 4~

~Wattpad@GaskiyaWritersAss.~

*SHAFI NA 28 *

"*                     * Koda taje gidan su Hafsat, sose Umma taji daWin ganin ta tace, ""Umma gashi inji Yaya"

"yace na kawo miki yana gasheki kuma anjima zai zo""."

"Sai da Umma ta karSa tace, ""to mungode, ai yanzu bashi ba ko ke kin daina zuwa, yanzu nida Mamarku"

"kaWai ke zumunci, amma kema dan ´ar uwarki bata nanne, nasan da kinzo""."

"Sai da Safiyya ta sadda kanta ™asa kana tace, ""a'a Umma yanzu ba ko ina nake zuwa ba sabida bana jin"

"daWin fitar""."

Ta kai ™arshin zanci kamar tayi kuka.

"Dubanta Umma tayi da alamun tausayawa tace, ""wai Safiyya har yanzu baki samu ko number wayar taba?"

"wallahi yanzu haka sabida ba™incikin rashin ta har na kamu da matsalar ido, dan yanzu ba komai nake gani sose ba, Safiyya dan Allah ki ™ara bincika muna koda mai number ta yabamu, dan kwannan ina yawan mafarkinta tana kuka""."

Magana take amma hawaye na zuba a idonta.

"Safiyya ma da taga Umma na kuka itama bata san lokacin da yazo mata ba, cikin kuka tace, ""Umma insha"

"Allah gobe zanje makaranta na ™ara bincike koda Allah zai sa musamu number ta""."

Godiya Umma tayi mata haWi da sanya mata albarka.

Safiyya tashi tayi ta taya Umma sauran aikace-aikacin gida daga baya tayi tafiyar ta.

*******

Saida su Hajara sukayi kwana biyu police station sannan akafito dasu dumin atambaye su daga ina suke?.

Wani Wan ™aramin Wakine mai kama da akurkin kaji wannda ko mutum Waya yace ya zauna sai ya wahala

"bare mutum biyu, shi aka buWe suka fito daga ciki kamar wasu ´a yunwa, sabida kwana biyun da sukayi"

har sun fara zanja kala.

"Gaban DpO aka tisasu, sai da yagama yimusu kallon tsaf kana yace, ""watu kune ke fitowa dan kulalata"

"muna ™asa ko?""."

"A wahalce, ""Hajara ta buWa baki tace, ""wallahi a'a asali mu ´an makarantane""."

"DpO yace, ""wace alama zangani wadda zata tabbatar min ku ´an makaran tane""."

Jiki na karkarwa ta buWe jika ta Wauku l. D card Winta na makaranta ta nuna masa.

"KarSa yaya kana ya duba yace, ""to mi yafitar duku cikin dare?""."

"Rasa mizata ce tayi sai can tace, ""Kakatace kuma ita kaWai ta ragemin aka bugu min waya akaci ta rasu"

"shine na ce sai naje ita kuma ™wata tace nabiri da safe muje nace a'a to shine tace zata rakani, muna"

"fitowa muka samu Wan acaSa to yana shigowa damu cikin garin sai yatusamu wajan da kuka ganmu""."

Takai karshin maganar tana kuka sose.

"Bayan dpo yagama ´an rubuce² sa ya sallamesu tare da jamusu kunne sose, kana suka kama hanyar fita."

"Bayan sun fito kallon-kallon suka farayi tsakanin su sai Zahara ta buWa baki tace, ""to yanzu ina zamuje?""."

"Sai Hajara tace, ""mu™arasa wajan gidan Malam, dan wallahi wannan uwar wahalar da muka sha bazata"

"tashi abanza ba sai munWau fansa akan Anwar da Hafsat""."

"Sai zahara tace, ""da muntafi gida zai fi""."

"Hajara tace, a'a gaskiya ni ba inda zanje, sai inke zaki tafi na tarar miki napep kije""."

"Tace, ""a'a tare muka zo kuma tare zamu koma, haka suka ™arasa cikin garin da Malamin yake, wani gida"

"suka yadda zango kuma suka ru™esu nan zasu zauna har lokaci da zasu je wajan Malam yacika, bamusu"

ko suka yardar musu har lakaci ya cika.

"˜arfe ukun dare nayi suka fito suka tafi wajan Malamin can saman wani dutsi, kuma koda suka je wajan"

cike yake da mutane duk wannda ke wajan burisa ya ™arasa wajan bokan nasu.

"Sai wajan ™arfe huWu su Hajara suka samu shiga, bayan sun shiga basu wani jama ba suka fito Wauke da"

"murmushi afusakar su, waje suka samu suka zauna har inda gari yayi haske sannan suka kamu hanyar gida ciki da farin ciki a zukatansu."

"Hafsat tana hospital kwance tana bacci, kanata take gargizawa tana so ta tashi amma takasa, sai can ta"

"samu ta buWa baki ta ambace sunan Allah, aikuwa tana faWin haka ta farka cikin razana sai haki take kamar wanda tayi tsarar gudu."

"Ba Sata lokaci ta tashi tashga toilet Win dake cikin Wakin, alwala ta Wuru tazo ta tada sallar nafila."

"Haka ce ta faru wajan Ummar Hafsat itama wani mugun mafarki tayi kuma akan Hafsat, ba Sata lokaci"

taje ta Wuru alwala ta tada sallah tana kai kukanta wajan Allah.

"Hafsat tana gama sallah ta Wauku wayar ta ™ur'ani dake kan wayar ta ta buWe ta fara karatu, sai datayi"

"karatu sose tafara koro addu'oi tana kuka tana faWin,"

_Lailahailla anta subhanaka inni kuntu minaz zalimin._

_Hasbiyal lahu lailaha illahuwa alaihi tawakkaltu wahuwa Rabbul arshil azeem._

"Haka take ta mai-mai tawa tana kuka sose, dan ba™aramin tashin hankali tashigaba gami da wannan"

"mafarki, tana kan sallaya har akayi kiran sallah ta gabatar da sallah tana cikin tasbihi bacci mai nauyi ya"

Wauke ta.

Gyafin Umma ma haka ta kasance.

Kusan ™arfe goma sai ga sulaiman yazo wajan Aunty Shemah dan su yake suje suga ya jikin nata.

Bai jima da tahuwa ba sukaje wannan karum har da Affan.

"Koda suka isa wajanta sai bacci take, mutsin da tajine shi ya farkar da ita daga baccin da take, ahankali ta"

"buWe idonta, wayar dake kusa da ita ne ta Wauku ta duba lokaci, sose tayi mamakin wannan baccin da tayi, kuma yanzu wasai take jin jikinta kamar bata taSa ciyo ba,juyawar da zatayi sai ganin Aunty da"

"Sulaiman tayi suna mata murmushi, martanin murmushin ta mayar musu kana tace, ""Aunty ku ™araso""."

"Affan ne ya antayo da gudu ya faWa jikinta yana faWi, ""missing you Aunty na""."

"Murmushi tayi kana tace, ""missing too Affan""."

Tana faWa tana jan kuma tunsa.

"Har zai sake magana Aunty tace, ""kada kacika mu da surutu nan ba gida mukeba hospital muke""."

Murmushi Hafsat tayi haWi da gaishesu.

Amsawa sukayi sannan sukayi mata yajiki?.

"Tace, ""gaskiya ni yanzu ba abinda ke damuna, ni kwai mu koma gida""."

"Sulaiman yace, ""bari naje naji mi zasu ce idan suntabbatar da kin ji sau™i sai muwuce gida."

"Bai jima da fitar sa sai gashi ya dawo tare da faWin, ""Aunty sunce zamu iya tafiya dan duk wani bincike"

"sun mata kuma sunce yanzu bawani matsala sai dai takiyaye shan magani""."

"Aunty tace, ""insha Allahu zata kiyaye""."

Daga haka suka juyo zuwa gidan Aunty Shemah.

*****

"Tunda ya tashi bacci yaji sabon al'amari ajikinsa, dan jiyake kamar bashi ba, ya kasa tsaye ya kasa zaune,"

shidai burinsa yaganshi a sokoto yanzu.

Wayar sa ya Wauka ya dan yakirata kuzai samu natsuwar abinda yakeji....

*#VOTE COMMENT SHERA*

*©SUMY NA'IGE*

"[4/17, 22:08] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE*_

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGE. *

*SAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITES ASSCIATION*

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

~VOTE & FOLLOW 4~

~Wattpad@GaskiyaWritersAss.~

*SHAFI NA 29 *

"*                     * Tana kwance Wakin su Zahara, dan tunda suka dawo bata koma Wakinta ba, bari tayi"

"har ta Wan dawo dai-dai, dan tasan da taje can Wakinsu zasu cikita da tambaya miya faru da ita, tana cikin"

"wannan tunanin taji wayar ta na ™ara, tsaki taja sannan ta Wauka daniyar tayi piking, aikuwa sunan da taga ya baiyana kan screen Win wayar ai basan lokaci da ta tashi zaune ba haWi da faWi, ""Zahara zo kigani""."

TafaWi haka ciki da farin ciki.

"Zahara dake toilet da sauri ta fito, kafin tayi magana Hajara ta nuna mata wayar ta da ke rura, sunan da"

"taganine yasa tayi guWa haWi da taka rawa, sannan tace, ""kada ki Wauka barshi har sai ya kawo kanshi""."

"Hajara tace, ""kodama bani daniyar Wauka, aikuwa haka tayi ta

14 / 17