Advertisements
Chapter 3 Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers

Author :  Gaskiya Writers Category :  Complete Novels

Chapter   3 / 17

6K to 9K   out of 49.4K words

Hafsat tace, ""ina ruwanki da inda nake""."

"Sai Safiyya tace, ""to wallahi bari kiji yau zuwa gobe na baki, duk inda kike ki dawo,kuma inba haka ba"

"zanje gida na faWamusu abunda akeci dan nagaji da ganin ki cikin wannan muguwar rayuwa."" tana faWar"

haka ta datse kiran saboda wani kukan ba™in ci dayazo mata.

"Tana kuka tana faWin ""me Hafsat tanema tarasa da zata rin™a bibiyarsa kamar mijinta""."

"Kuka tashiga rerawa sosai kamar ta cire zuciyar ta tajefar saboda ba™in ciki,kuma ba abunda yafi ™una"

mata rai gashi yanzu saura sati Waya afara exmas amma ita Hafsat ba itace gaban taba.

"Tunda suka gama wayar da Safiyya jikin tane yayi sanyi sosai,kan ta taWago ta dubeshi dan shima ita yake"

"kallon kana ta buWe baki tace, ""Safiyya ce takirani,har tana yimin barazanar zata faWima su Mama bana schoocl,kuma nasan tunda tace zata faWa to sai ta tafaWa,dan Allah kayi hakuri mukoma dan nasan halin Abba ko kasheni zai iyayi""."

TafaWa haka hawaye na fita a idonta.

"HaWi fuska yayi haWi dagoge mata hawayen dake fita a idonta kana yace,"

"Dan takiraki ta gaya miki haka shine harda wani tada hankali, aikinsa duk bazata faWa ba saboda tana"

"faWa za'a dakatar da karatun ku, kuma ai zata fiki jin haushi tunda tafiki son karatun"".haka yaci gaba da yi mata faWa da daWin baki ™arshema ya umarce ta data kashe wayarta dan ko ankuma kira baza'a samuba."

Dan yace bazaiyi komaiba sai yagama aikin da ya kawoshi.

"Tun daga lokacin Safiyya ko takira wayar Hafsat kashe take,sosai hankalin ta ya ™ara tashi dan har gidan"

"sa taje amma mai gida yace yayi tafiya,gaba Waya ta rasa natsuwar ta har dai lokacin da Mamar Hafsat takirata tace takira wayar Hafsat kashe ko lafiya take?."

Tace eh karutu ne yayi mata yawa dan har sako tabani na faWa muku to nima ban dawo ba saboda

hostel nake kwana.

Aikuwa Mamar Hafsat najin tare da Safiyya suke ta samu natsuwa kana tayi musu fatan alhari.....

*#Vote*

*Comment*

*Shere*

*©SUMY NA'IGE*

"[4/17, 22:07] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ˜ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION.*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

*SHAFI NA 6 *

*                     * Bayan ya kammala abunda zai kaishi suka dawo gida da sati Waya taneme ya barta dan

taje school dan Monday za su fara exams.

Yace ta shirya ya kai ta amma kafin ya dawo gida ta tabbatar da tadawo dan baya son yadawo babu

abunda zaici.

School Win ya aje ta kana ya ™arasa wurin aikin sa.

Class Win su taje bata jima da zuwa ba aka fara lectura.

"2 dai-dai suka gama lectures insu,kuma suna fitowa bata tsaya komai ba ta kama hanyar fita."

"Har zata fita daga cikin makarantar sai Safiyya ta ganta tana ta sauri,da saura Safiyya tayi ™arasa gare ta."

"Mayafin ta ta ri™o,lokacin da take daf da fita school Win."

"Safiyya tace, ""ina zakije dakike ta wannan sauri haka?""."

"Kallon sama da ™asa tayi mata kana tace, ""wurin da kika aikeni zan je"" tana faWa tana hararar ta."

"Sai Safiyya tace, ""koma dai me yau ba inda zaki dan Mama na can hankalin ta tashe tana sun ganin ki dan"

"haka yau gida zamuje ta gannki ko tasamu natsuwa""."

"Hafsat tace, ""Safiyya har sau uku taki ra sunan ta, bana son kina shiga rayuwa ta Safiyya kirabu dani nayi"

"rayuwata,ki barni rayuwar ki ko tawa? kuma bazan je gidan ba inki haihu da uwarki kije kifaWa Win ina gidan saurayi na""."

Tana faWar haka ta kama hanyar fita ta bar Safiyya sake da baki tana kallon ikon Allah.

"Har zata fice sai ta dawo,gaban Safiyya ta ™arasu kana tace, ""daga yau kada ki kara shiga rayuwa ta dan"

"ni tunda jimawa nafitar dake rayuwa ta dan haka kema ki barni bana son sa idon""."

Mai adai-daita ta tara kana ta faWa masa unguwar da zai kaita.

"ita ko Safiyya gaba ki Waya mamaki da tsoro sun da baibaye zuciyar ta,dan gani take kamar ba kai sake"

"Hafsat ke gaya mata wannan maganar ba,amma a ko da yaushe tana wa Hafsat fatar shiriya itada kullihin musulmi."

"Bayan ta dawo daga school wanka tayi kana ta gabatar da sallah sannan tazo ta fara gyaran gida,tana"

kammalawa ta Wura sanwa.

"Saura ™iris ta kammala sai gashi yadawo,aikuwa tunda taji horn Win motar sa gaban ta ya bada"

"dummmm,saboda bata kammala girgin taba kuma tasan halin sa sarai baya sun jira."

Tana cikin wannan tunani tafara jin knocking Winsa.

Da sauri taje ta buWe masa ™ofa dan kar ta ™ara ma kanta wani laifi.

˜arSar jakar dake hannun sa tayi haWi dayi masa sannu da zuwa.

KarSawa yayi haWi da ™arasuwa daga ciki.

"Ruwan wanka ta haWa masa,bayan yayi wanka ya fito, ta tayashi shiri,bayan ya kammala shirinsa parlour"

ya fito dan yaci abinci dan ya kwasu yunwa yau.

"Komai bai gani ba a dinning, dan haka ya ™wala mata kira,ita ko tana can tana sauri taga komai ya"

kammala amma ina dan tana cikin haka taji yana kiran ta.

"Da hanzari tazo gareshi,aikuwa tunda ta ™arasu ya jefeta da wani kallo wanda yasa cikin ta juyawa lokaci"

Waya.

"Tambayar ta ya farayi yace, ""ina abinci na?""."

"Jikin tane ya fara karkarwa tace, ""kayi ha™uri nakusa kammalawa""."

"Sai da yajefe ta dawani kallo kana yace, ""sai yanzu kika dawo kenan?""."

"Kai ta fara girgiza masa tace, ""a'a muna gama lectures na dawo wallahi ko ina banje ba""."

"Tsawa ya da kamata haWe da cewa karya kikeyi kin dai tsaya iskancin kine shiya sa baki dawo ba"" nan ya"

"dinga cin zarafin ta har da kukan ta tana bashi ha™uri amma ya™i ko saurarin ta,daga ™arshe ma key Win motar sa ya Wauka yafi ce a gidan."

"Har ya fita ya dawo ya ™wala mata kira, da sauri tafito daga kiching haWi da dur™usawa gaban sa."

Tun bata kai da dur™usawa ba yace ta haWa kayan ta tabar masa gidan sa.

"Aikuwa yana faWar haka da sauri ta faWa jikinsa tana bashi ha™ura,amma ina baya ko saurarin ta dan da"

"™arfi yajaye ta jikin sa ya kifeta da wani azaftaccin mari har guda biyu kana yace, ""kuma wallahi kafin na dawo kinbar gidan nan tunda ba na ubanki neba"" yana faWar haka ya ficewar sa yana huci""."

"Kuka takeyi kamar ranta zaifita dan ita ba komai yafi ™ona mata raiba irin yadda yace tabar masa gida, to"

ina zata je?.

Wani tunani ya faWu mata arai aikuwa da sauri ta mi™e daga durkushin da take ta koma kiching taci gaba

da aikin ta.

"Bayan ta kammala girki, sosai ta fara gyaran gida,bayan ta kammala tasaka turare mai ™amshin gaske"

wanda lokaci Waya yasa gida yabada wani ™amshi mai sanyaya zuciya.

"Toilet taje tayi wanka,bayan ta fito ta shafe jikin ta da ma yukka masu ™amshi haWi da hummara ta"

"musamman,dressing Win english wears tayi masa wanda tasan yafi so sosai."

Tana gamawa ta Wauko wasu turarukka ta feshe jikin ta dasu.

"Tarigi ya ta Wauru alwala,sallah magarb da isha'i ta gabatar kana ta fito parlour ta zauna zaman"

dawowar sa.

Batayi minti biyar da zama ba sai ga horn Win motar sa.

"Aikuwa da sauri ta ™ara feshi jikin ta da turare haWi da dauko lollipop tasaka a baki, ta fara tsutsu sai"

kace wata ´ar yarinya.

Bai ma tsaya wani knocking ba yasa key ya buWe ™ofar.

Tsaye ya ganta tana masa murmushi haWi dayi masa wani kallo mai ciki da so da ™auna.

"Jikin sa tafaWa haWi da faWin ""My Hubby nah, sannu da zuwa""."

Har ya buWa baki yayi magana sai tayi sauri ta haWa bakin sa da nata tana shayar da shi lolopop Win da ke

bakin sa.

Aikuwa tuni jikinsa ya karSi sa™on da take bashi haWi da sha™ar ™amshin da ke fita a jikin ta.

"Bare abu ga ma abuci son ™amshi,sosai ta mantar dashi fushin da yakeyi da ita,tsayowar ce ta gagaresu"

dan haka cak ya Wauke ta zowa bedroom Winshi.

"Sai da komai ya lafa kana ya jawuta jikin sa sosai kana yafara magana ahankali yace, ""My love jibi ne ta"

"fiyar dan haka ki kasan ce cikin shiri dan tafiyar safe zamuyi""."

Gabanta ne ya faWi dan ita har ta manta da wata tafi ashe tafiyar na nan kuma gashi Monday za su fara

exmas.

"Jikin ta asanyaye tace, ""Allah ya kaimu jibi lafiya""."

"""Ameen"" yace da ita haWi da kai bakin shi da nata ya fara kissing Win ta."

Duk abunda yake mata bata wani jin daWin sa saboda tunda yayi maganar tafiyar jikin ta yayi sanyi dan

tunani take anya zata bishi tabar exmas Winta?kum gashi aski yazo gaban goshi dan daf take da ta

kammala degree ta afannin gaenacology kuma da bata ci wannan exmas ba zasu iya withdraw inta

kuma gashi tana da carryover har guda biyu.

"Suna cikin haka tace, ""a'a gaskiya bazan jeba""."

"Ahankali yace, ""mikika ce?""."

"Tace, ""aa ba da kai naki ba""."

*************

Yau takama Monday kuma yau zasuyi tafi kuma yau zasuyi exmas.....

Wani zatayi tafiya ko exmas......

"*GASKIYA ZAN DAKATAR DA RUBUTA WANNAN BOOK, SABODA RASHIN COMMENT DA BAKUYI DAN"

"HAKA NAKEYI MUKU FATAR ALHAIRI,AMMA IDAN KUN GYARA NIMA ZAN CIGABA DA RUBUTU AMMA"

IDAN BANGA GYARA BA TU KOWANIN MU YA HUTA *

"[4/17, 22:07] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

"_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata,Burinmu mu faWakar da Al'umma Domin Ribantar Duniya Da Kuma"

Lahira.}_

``` G" W" A ```

*_GASKIYA DOKIN ˜ARFE" _*

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGGE " *

*SADAUKARWA GA:-*

*GASKIYA WRITER'S ASSCIATION.*

~Wattpad @GaskiyaWritersAsso.~

*TUKWICI*

*All gaskiya writers Fans*

*Musamman gareki Maman Zee ™aunarki gareni ba mai ™arewa bace.*

*SHAFI NA 8 *

*                     * Cikin ikon Allah ya aje mata Question paper ya wucewarsa batare da yayi mata

magana ba.

Aikuwa yana wuce ta ta fara yiwa Allah kirari a zuciyar ta haWi da godiya a gare shi.

"Tunda ga lokacin taci gaba da rubuta mata exams har suka kammala ba tare da ta samu wata matsala ba,"

"sai dai gaba ki Waya ta dawo hostel da zama dan bata da lokacin komai sai na karatu, kuma tunda ta fara"

rubuta ma Hafsat jarabawa ba wanda ya gane ba Hafsat bace in ba ™awar karatun Hafsat ba Naja'atu.

"Sosai taba Safiyya gudunmuwa wajan ganin tayi ma Hafsat jarabawa, duk da ba department Waya suke"

"da Safiyya ba amma tayi ™o™ari sosai dan gabaki Waya ta hana ma kan ta barci ko da yaushe tana library wajan karatu, tayi nata tayi na Hafsat, har Allah ya nuna mata ta gama lafiya sosai tayi rama saboda rashin natsuwa da rashin isashen bacci."

"Tunani ta farayi lokacin da suka gama exams yadda zata koma gida ba tare da Hafsat ba, dan haka ta"

"yanke shawarar taje gidan sauranyin nata ta gani ko zata ganta,har zata je kuma ta fasa saboda ba"

™aramin ba™in cikin ganin sa takeyi ba dan haka ta yanke shawarar takira ta a waya.

Miss call kusan biyar tayi mata amma bata Wauka ba sai ga na shidda kana ta Wauka batare da tace komai

ba.

"Safiyya ba tadamu da rashin maganar taba dan haka tace, ""kidawo dan ni zan koma gida kuma kin san da"

"naje zasu tambaye ki dan haka gobe zan koma ko ki dawo ko kada ki dawo na dai faWa miki""."

Bata ma bari taji me zataceba ta tsinke wayar.

Ita ko Hafsat tunda suka sauka ya kama musu hotal bata sake koda le™o ™ofa ba dan baya barin ta.

"Kuma yanzu ko lafiya bata isheta ba dan yanzu bata da wani kuzari, ga wata rama da takeyi duk tabi ta"

"bushe kuma tana cin abinci amma kamar bata ci, sosai abun ke bata tsoro dan ita gabaki Waya tunda sukayi tafiyar nan bata cikin kwanciyar hankali, abu kaWan ya isheta kuka."

"Yau ma kamar kullum suna kwance yana romance Win ta son ran shi, sosai yake jin daWin abunda yake"

"mata, ™o™arin shigar ta ya fara amma tana Wan kaucewa, saboda yanzu ko kaWan bata son abun da yake mata dan yanzu da ya gama abunda yakeyi da ita sai wani azaftaccin ciwon mara ya taso mata wanda"

kesa jikin ta kar-karwa lokaci aya.

Sosai take wahala kuma duk wannan uban ciwon marar dake taso mata ta gagara faWa masa ya dena

amfani da ita ko suje hospital a'a ita baza ta iya faWa masa ba dan kar ransa ya Saci.

Duk da tana ™o™arin hanashi amma shi bai masan tanayi ba.

Ba Sata lokaci ya afka cikin ta ya fara abunda yake so da ita son ranshi.

Aikuwa yana gamawa ya Wan kwanta dan ya huta yaci gaba da abunda yake yi.

"Ita ko yana sauka daga kanta, lokaci Waya wani abu ya taso mata ™asan marar ta, tun tana dauriya kar ya"

"gane har abu yazo yafi ™arfin ta, lokaci Waya ta fara fita hayyacin ta, duban sa ya kai gare ta aikuwa lokaci"

"Waya ya zabura ya mike zaune haWi da tambayar ta, ""lafiya mike damun ki""?."

Ita ko batama san yana yi ba saboda a lokacin bata masan inda kanta yake ba.

Abun yaga yafi ™arfin sa dan haka da sauri ya saka jallabiya ya Wauke ta domin suje hospital.

"Cak ya Wauke ta ya kai mota, rasa asibitin da zai kai ta yayi, dan dare yayi gashi kuma bawani sanin garin"

yayi ba.

Masu gadin hotel Win ya tambaya yace su nuna masa hospital mafi kusa? dan matar shi ce ba lafiya haWi

da nuna musu ita a cikin motar.

Wani private hospital dake kusa da hotel Win suka nuna mai godiya yayi musu kana yaja motar da gudu

bai tsaya ko ina ba sai cikin hospital Win.

"Cikin gaggawa Likitoci suka karSe ta, lokaci aya suka fara bata taimako ."

Sun jima kanta kafin su shawo kan lamarin.

Bayan komai ya Wan lafa kuma ta samu barci dan haka suka fito daga Wakin da take.

Yana ganin sun fito ya fara tambayar su ya jikin nata?.

"Komai basu ce dashi ba sai babban doctor daga cikin su yace dashi ""ka biyo mu office""."

Komai bai ce dasu ba ya bi bayan su.

"Bayan sun isa office dukan su suka zauna, kana suka nuna masa kujera domin ya zauna."

"Bayan ya zauna sai babba daga cikin Likitocin yayi gyaran murya kana yace, ""da farko dai munyi nasarar"

ceto matar ka dan yanzu haka ta samu bacci kuma insha Allahu ina har takiyaye ™a'idojin da zamu Waura ta akai to babu shakka zata samu lafiya sosai da sosai.

"Sai abu na biyu muna tayaka murnar matar ka na Wauke da juna biyu har na tsawon wata huWu """

"aikuwa tun Doctor bai kai da ™arasa maganar ba yace, ""what haWi da faWin ciki!."

Gabaki Waya Likitocin kallon shi suka farayi cike da mamaki.

"Dubin doctor yayi kana yace, ""Doctor kun duba da kyau kuwa? dan ni matata bata da ciki gaskiya""."

"Results in scanning inta dake gaban sa ya bashi yace, ""duba kagani""."

"KarSa yayi ya fara dubawa, abunda yagani ne yayi matu™ar bashi mamaki da tsoro."

"Yana gama dubawa sai ya Wago da kansa yana kallan Doctor kana yace, ""Doctor na gani kuma na yarda"

"tana da ciki amma ina son a zubar da shi dan ba yanzu zamu haihu ba, ko nawane zan biya kawai a zubar da shi""."

Tunda ya fara magana gaba ki Waya Likitocin suka zuba mishi ido suna kallon shi har ya kai ™arshen

zancen shi.

"Sai da ya gama kana babba daga cikin ˜ikitocin yace, ""kafin na gaya maka komai ina son kasan wani abu"

"Waya, lokacin da kake ba matar ka ™wayoyin hana Waukar ciki to kasani sosai sukayi mata illah a mahaifar ta, dan ikon Allah ne yasa wannan cikin ya shiga cikin mahaifar ta har ya zauna ya kai wannan lokacin ba tare da ya zube ba,sosai mukayi mamaki lokacin da muka ga yadda mahaifar ta take dan sanadiyar wannan magani da kake bata mahaifar ta tafara lalacewa sosai, dan ko da wannan cikin ya kai matakin haihuwa to na tabbata bazata iya haihuwa da kanta ba sai ammata aiki, dan haka yanzu idan kace a zubar da cikin to za'ayi Wayan biyu, dan sanadiyar haka mahaifar ta zata iya lalacewa bazata ™ara Waukar ciki ba ko kuma wajan cireshi ta rasa ran ta, kaga ko baza kayi fatar ko Waya a cikin waWan nan su samu"

"matar kaba""."

"Sai da Anwar ya nisa kana ya dube Doctor yace, ""Doctor kada kaji komai nasan haka bazata faru ba,"

"kawai a cire shi dan bana son cikin""."

Gabaki Waya Likitoci da ke office Win kallon sa sukeyi dan abunda ya faWane ya basu mamaki.

"Sai Doctor yace, ""ban™i ta taka ba amma sai nayi magana da matar taka idan ta aminta acire to ba komai"

"zamu cire amma idan bata aminta ba to gaskiya ba zamu cire ba saboda aikine mai wuyar gaske?""."

"Sai Anwar yace, ""kada ka damu da matata dan nasan zata aminta dan haka kuyi aikin kawai""."

"Sai doctor yace, ""a'a sai naji ta bakin ta""."

"Sai Anwar yace, ""ba damuwa idan ta farka zaka iyayi mata bayani""."

"Doctor yace, ""ba damuwa""."

"Bayan gari ya waye kusan ™arfe goma Hafsat ta farka, kuma Alhamdlillah dan ta samu sau™i sosai."

Bayan tayi wanka tayi break tasha magani Doctor yazo ya duba ta kuma yaga jikin da sauki dan ba wata

matsala yanzu dan haka yace bari yakira sauran Likitocin.

Aikuwa yana fita Anwar ya ™arasu gareta wani kallo ya jefa mata haWi da yimata ya jiki.

"Bayan ta ™arSa yace, ""ni zaki munafur ta, ashe kin san kina da ciki amma kika ™i sanar dani, to bani kika"

"cuta ba kanki dan ni bazan aureki da ciki ba dan haka tun wuri kisan abunyi""."

"Da sauri ta Wago da kanta ta kalleshi bakin ta na kar-karwa tace, ""wani ciki, wallahi ni banda ciki kuma"

"da'ace inada ciki da kai kanka zaka sani""."

"Wani kallo ya watsa mata haWi da jefa mata wasu takardu yace, ""duba kigani""."

Jikinta na kar-karwa ta Wauka ta fara dubawa aikuwa tana gama dubawa ta zabura haWi da sanya hannu

"akai tace,""ciki gareni fah!."

Wasu hawaye suka fara bin kuncin ta haWi da durkusawa ™asa ta fara kuka mai tsoma zuciya.

Tsawa ya daka mata haWi da faWin tayi shuru zaiyi magana da ita.

"Hannun ta ta Waura kan bakin ta kana tace, ""na daina""."

"Yace, ""abunda nake so dake idan Likitoci suka tambaye ki kin yarda azubar da cikin kice eh kin yarda, dan"

"idan baki yarda ba to wallahi bazan aureki ba kuma sai dai kije kisamar masa uba amma ba niba""."

"Jikin ta na kar-karwa tace' ""na yarda ko ma basu tambayeni ba na yarda kuma kayi hak'uri kada ka fasa"

"aurena please""."

Har zai sake magana sai ga Likitoci sun shigo Wakin.

"˜arasawa sukayi gaban gadon da take kwance, bayan sun gaisa sukayi mata

3 / 17