Advertisements
Chapter 11 Reading Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Umarnin Saurayi Complete by Gaskiya Writers

Author :  Gaskiya Writers Category :  Complete Novels

Chapter   11 / 17

30K to 33K   out of 49.4K words

karSe su hannu biyu² haWi da kawu musu kayam mutsa baki,"

bayan su Wan ci abinda ta kawo musu nan Sulauman ya ™ara yimata bayani akan Hafsat itama Hafsat ya ™ara yimata bayani akan Aunty Shemah.

"Aunty Shemah sose tayi murna da samun abukir zama, dan zaman kaWaice bayayi mata daWi, dan mijinta"

"bayar da taje ko inaba daga makaranta sai makaranta,wani Waki ta nunama Hafsat tace tazo ga Wakin da zata zauna ,tashi tayi tabi bayan ta tanuna mata Wakin, sose Wakin yayi mata kyau, dan Wakine mai haWe toilet da ™aramin gado da wadiruf, bayan komai ya kammala sai Sulaiman yayi musu sallama yayi tafiyar"

sa.

*Wanene Anwar*

*#Veto*

*Comment*

*Share*

*©SUMY NA'iGE*

"[4/17, 22:08] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE *" _

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGE *"

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

*SHAFI NA 23 *

"*                    * da hanzari matar dake ™ofar gidan tayi saurin ™arasowa gareta tana faWin, ""Fati"

"kitashi kinji"". tana faWa ta Wauku ruwa ta shafa mata a fuska."

"Ba Sata lokaci sai numfashin ta ya fara dawowa dai-dai, cikin hanzari Ummar Hafsat ta tashi tana ri™i"

"Mama tana kuka mai cin zuciya tana faWin, ""Mama dan Allah kuyafemin""."

"Kafin tayi maga Baban ta dake kwance yana jin ance Fati ya tashi daga kwanciyar da yake, bakin sa na"

"karkarwa yace, ""wa na keji kamar muryar Fatina, koda gizo ne takemin ko mafarkin da na saba ne?""."

"Mama ta SuWa baki cikin sanyi jiki tace, ""eh Malam Fati itace""..tun bata rufe baki ba ya fara wa Allah"

"hamdala kana yace, ""Fati ™araso gareni kinji""."

"Ba musu ta ™araso gareshi tana faWin, ""dan Allah Baba kuyafemin nasan niyi kuskura amma dan Allah ina"

"neman afuwarku""."

"Yace, ""ba komai Fati, na yafemiki har a wajan Allah, kuma naji daWin ganinki ina yaraye bam mutuba, sai"

"dai dan Allah abinda nakeso dake shine Fati kuri™a zumunci ko bayan raina kada kiyar da ki katse zumuncinki da ´an uwanki,amma yanzu idan an kwana biyu ki shirya kije duk inda Wan uwanki yake ki"

"sada zumunci"". nasiha yayi mata sose akan tari™a zumunci, daga baya suka tashi suka ™arasa cikin gida."

Bayan kwana biyu da zuwan Ummar Hafsat gidan iyayenta ta kwashe duk abinda ke damun ta na Satan

"Hafsat har cikin da Hafsat tayi ta gaya musu, sose hankalin su ya tashi da suka ji wannan labarin, Malam da Mama faWa sukayi mata sose kana suka nuna mata ba abinda yaje mata haka face katse zumuncin da tayi, bayan komai ya lafa suka bata magana mai sanyi kuma sukayi mata al™awarin za su taya ta addu'a"

Allah ya bayyana ta duk inda take.

"Mamar ta tace, 'ke Fati ke da mijinki bansa wanda yafi wani laifi ba, ace ka kwashe shekaru kana cikin"

"garin sokoto amma kakasa le™a ´an uwanka, dan mi Allah bazai jarabe ku ba, ke kin kama waje kin zauna baki damu da kowa ba shima haka, wallahi kuntafka kuskure babba, amma muna ™ara godiya ga Allah da"

"har ya nuna muku dai-dai""."

Kuka Ummar Hafsat keyi kamar ranta zaifita.

"Kwanta uku cin garin sai ga Abban Hafsat ya zo, aikuwa shima kansa yasha faWa a wajan iyayenshi daga"

"baya suka ha™ura suka karSeshi, bayan komai ya lafa shima ya faWama ´an uwansa abinda ke faruwa,"

sose mahaifinshi yayi masa faWa kana yace ba komai ya ja masa haka ba sai katse zumunci da sukayi.

"Da yake garin su Waya da Umma, bayan komai ya Wan dai-dai ta tsakanin shi da iyayenshi kana yaje can"

wajan iyayen Ummar Hafsat suma suka Wura daga wajan da iyayenshi suka tsaya.

Bayan kwana biyu da zuwan sa sun Wan huta shida Ummar Hafsat duk ida wani Wan uwa yake sai da

"sukaje, haka da yayi ne Ummar Hafsat ta Wan ji sanyi har ta fara saki jikin ta dashi, satin su uku garin dange sannan suka dawo cikin garin sokoto."

"Gari na waye wa Anwar ya shirya ya isa part Win iyayensa, koda yaje suna parlour zaune suna fira,"

"sallamar Anwar da sukaji ne ta katse musu fira, da sauri iyayen nasa suka Wago kai suka kallesa haWi da mamaki a fuskukin su."

"Kafin suyi magana ya ™araso garesu yana faWin, ""Daddy , Mumy barka da safiya"". yana faWa yana"

kwanciya saman cinyar mahaifiyar sa.

"Daddy ne ya buWe baki yace, ""Son saukar yaushe? haka akazo ko ka faWa mana sai kayimana bazata?""."

"Sosa ™yar kansa ya fara kana yace, ""afuwan Daddy , garin ne naji ya isheni yasa nazo tun cikin dare""."

"Da sauri Mumy tace, ""au kace tun cikin dare ka dawo""."

"Yace, ""eh Mumy, amma kuyi ha™uri gajiya nayi da garin shiyasa na dawo"". kafin ya rufe bakinsa sai"

"Daddy yace,"

"""Ai na Wauka danaga ka jima acan ka samo muna sirika""."

"Murmushi Anwar yayi amma bai ce dasu komai ba, sai can yace, ""Mumy yaunwa nakeji haamin"

"breakfast""."

"Tace, ""tau autana taso muje dining kayi beark Win""."

"Daddy yace, ""tashi muje har ni muyi beark Win....haka sukaje dining Mumy ce tayi serving Win su suka"

fara ci.

Kowa naci abinda ke gabansa amma ban da Anwar da ke jujjuya spoon Win dake hannusa.

"Mumy ce ta kula da haka dan haka tace, ""auta na, mike dumunka naga komai baka ciba sai juya spoon ke"

"yi""."

"murmushi ya ™a™alo kana ya buWa baki yace, ""ba komai Mumy"". kafin ya rufe baki Daddy yace, ""Son"

"bana son karya kafaWa muna abinda ke damunka dan tunda ka shigo na fahince akwai abinda ke damunka""."

"˜yyar kansa ya fara sosa kana ya sadda kansa ™asa yace, ""Daddy ba komai, kwai wani abuki nane da"

"bashi da lafiya kuma nake son naje dubinsa amma ina gudun kuce yawon yayi yawa bazan jeba""."

"Kallon sa Daddy yayi yace, ""hmm kai dai auta faWi gaskiya, ai bazan ce haka ba, zaka iya zuwa dubinsa"

"aduk lokacin da ka gadama""."

"Murmushi yayi haWi da godiya ga mahaifin nasa kana yace, ""Daddy ba fa nan yake ba india yake""."

"Sai Daddy yace, ""a'a ba komai ""dubiyace Allah dai ya baka ladar zuwa, amma dai ba jimawa zakayi ba"

"autan Hajiya""."

"Da ameen ya amsa kana yace, ""au Daddy ba da kai ba kenan"". ya faWa haka ashagwaSan ce, kana ya"

"™ara da cewa ""next week insha Allah zanje"" fatar ahairi sukayi masa haWi da sama Wan nasu albarka."

"Suna fitowa lecture ita da ™awar ta Zeenatu, bayan sunyi ma juna sallama ita takama hanyar da za su"

haWu da Aunty Shemah ita ko Zeenatu ta kama hanyar hostel.

Wajan da sukayi parking Win mota ta nufa dan ita gabaki Waya ta manta da maganar da sukayi da

Sulaiman da yace idan ta fito lecture yana nemanta.

"Tunda ta fito yake kallon ta tana tafiya cikin natsowa, a hankali take taka ™afar ta har takowa gab dashi,"

"bata ma lura da mutum ba har tazo zata wuceshi, da yaga alamun bata ganshi ba dan haka ya Wauku waya ya danna kiran ta, tana tafiya taji wayar ta tafara ™ara, wayar dake hannuta ta duba taga wake kiranta, dan ita atunanin ta ko Aunty Shema ce? dubawar da zatayi sai taga sunan Sulaiman na yawo saman screen Win wayar ta, tunawa tayi da abinda yace mata, Wagowar da zatayi sai sukayi ido huWu dashi, zaune yake sai aikamata da wani ™ayataccin murmushi yake, wanda ke ™arama fuskar sa kyau da"

annuri.

"Akalar tafiyar ta ta juya zuwa wajan da yake, shiko sai famar kallon ta yake kamar yau ya saba ganin ta,"

"kallon da yake mata ne bata so, shiyasa sai famar tura baki takeyi waje, shiko hakan da take ba ™aramin kyau yake ganin tayi ba, haka dai taci gaba da tafiya har ta ™arasa wajan da yake."

"Kujera dake kusa dashi ya nuna mata yace ta zauna, kamar ba zata zauna ba sai kuma ta zauna, littafin"

"dake hannta ya ™arSa ya fara dubawa har ya kammala kana ya Wago kansa ya kalleta yace, ""ba ko gaisuwa""."

"Murmushi tayi haWi da buWa baki tace, ""ina wuni Yaya Sulaiman"". bata kai da rufe baki ba yace, ""waye"

"yayanki hala? mama kiri™e gaisuwar ki bana so tunda sai da na ru™a""."

"Murmushi tayi haWi da faWi, ""kai mana""."

"Yace, ""a'a nikam kije kinemu Yayanki ba dai niba""."

"Alamun kuka tayi tace, ""tau shikenan bari natafi tunda kai Win ba yayana kaki ba""."

"Ido ya zuba mata yana kallonta, dan yadda take magana yana masifar burgeshi, lokaci Waya yaji wata"

gogowar sonta ta ™ara laulayi zuciyar sa.

"Mayafinta ya ri™e yana faWin, ""sorry My kanwa, kallonta yayi yace haka yayi miki ko?""."

Bakinta ta cinnu gaba alamun yayi mata.

"har ya buWa baki zaiyi magana sai ga Aunty Shemah ta ™arso tana faWin, ""au nan kake tsayar min da ita"

"kana hana ta shiga lecture ko?""."

"Kafin yayi magana tace, ""Hafsat tashi muje, idan kana son ganinta kazo gida amma adaina tsayar min da"

"™anwa makaranta""."

"Murmushi yayi haWi da haWi hannayi sa waje Waya yace, ""tuba nake Aunty, insha Allah bazan koma ba,"

"amma akowane lokaci zanzo gidan naku""."

"Tace, ""naji tana"" faWar haka suka fara tafiya."

"Har suka shiga mota suka tafi gida Aunty Shemah ba tace da Hafsat komai ba, bayan tayi wanka ta shirya"

"ta fito parlour dan tayi ma Aunty magana idan akwai abinda tayi mata ya Sata mata rai ta yafe mata, dan taga kamar fushi take da ita."

"Tun bata ™arasa parlour ba sai ga Affan Wan Aunty Shemah ya zo da gudun sa yana faWin, ""oyoyo Aunty""."

Hannayita ta ware shiko ya shige yana murnar ganinta.

"Šaukar sa tayi suka ™arasa falo, zaune suka sameta tana duba wasu books Winta, a hankali ta zo ta zauna"

"kusa da ita, bayan ta zauna ta gaisheta, bayan ta amsa suka Wan jama kaWan amma ba wanda yace ma"

"Wan uwansa komai, Hafsat ce ta katse shuru da faWin, ""Aunty ""."

Kanta ta Wago ta kalle Hafsat tayi mata kallon ya dai.

"Sai da ta sadda kanta ™asa kana tace, ""Aunty dan Allah in akwai abinda nayi miki kiya femin, naga kamar"

"fushi kikeyi dani""."

"Sai da Aunty Shemah ta haWi fuska kana tace, ""abinda naga kinayi Wazo shine bamin daWi ba, ace tun"

"yanzu har kin fara rashin shiga class, to bari kiji muddin kina son tamu tazo Waya sai kin aje komai ki kama karatu, bana son kiri™a tsaye da wani makaranta da sunan wani zance, ban yadda da wanna ba koda ace Sulaiman ne ™anena, kuma aganina karatu kika zo ba wata shiririta ba, dan haka nake haWaki da Allah ki dana tsayi kina zance makaranta, in ma mutum yace yana sonki zaki iya bashi dama yazo nan ya sameki amma ni a makarnta bana so gaskiya, dan ko iyayenki ne baza su barki ba, kuma ni har ga Allah"

"tunda na ganke jin kin shiga raina""."

"Sai da ta kai ™arshe zanci Hafsat ta Wago da kanta tace, ""kiyi ha™uri Aunty, kuma insha Allah bazan koma"

"ba, duk da sai dana fito class ne, amma bazan sake ba koda ma can ba ra'ayi na ba ne""."

Nan dai suka cigaba da firar su shiko Affan sai gwalamniya yake musu kamar yana jin miso ke faWa.

Bayan kwana uku da dawowar Anwar ya fara shiri-shirin zuwa india.

"Tunani ya fara to idan yaje india wace makaranta Hafsat take, da yaga abin zai bashi walaha ya fara"

tunanin kiran Hajara dan yasan ita ce zata samu masa address Win duk inda take.

"Kwance take tana tunani Anwar da koma yadda zai shigo hannuta lokaci Waya, sai ji tayi wayar ta na ™ara,"

"wayar ta Wauka ta duba screen Win wayar , sunan da tagani ne yasa tayi picking bata shirya ba."

"A kunne ta kara wayar amma bata yi magana ba sai da ta tsaya fitar da numfashi a hankali, dan ita"

kanta tasan tana son Anwar so bana wasa ba.

"Da yaji batayi magana ba yasa ya buWe baki yace, Hajara kin min shuru kamar baki san waya kira ba""."

"Tambaya ta jefamasa tace, ""yanzu kana ina ne""."

"""Kaduna"". haka yace da ita ata ™aice. kana yace da ita wani aiki nake son nasaki shine nace bari naji"

"ko zaki iya?""."

"Tace, ""inaji faWa idan zan iya zan faWa idan ma bazan iya ba zan faWa""."

"Yace, ""zaki iya, yace, address Win makarantar da Hafsat take nake so asamun na andia""."

"Wata dabara ce ta faWu mata tace, zanyi maka amma da sharaWin"". yace, ""faWi sharaWin naji""."

"Tace, ""a'a sa idan kazo zakaji sharaWin""."

"Yace, ""ba damuwa idan kinsamu sai ki faWa nazo inyaso sai ki faWamin sharaWin kafin ki bani address Win""."

"""Naji zanje na samu, amma idan har ba ka yarda da sharaWin ba to koda nasamu bazakaji komai daga"

"waje na ba""."

"Yace, ""kar kidamu"". haka dai suka cigaba da waya daga baya kuma sukayi sallama."

Tunda lokacin Hajara ta bazama neman address Win Hafsat na andia....

*#Vote*

*Comment*

*Share*

*©SUMY NA'IGE*

"[4/17, 22:08] Summy Nah 1: *° °UMARNIN SAURAYI° °*"

*1441H/2020M.*

®&

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION *

_{Gaskiya Waya ce daga ™inta sai Sata burin mu faWakar da al'umma domin ribantar duniya da lahira.}_

``` G" W" A ```

_*GASKIYA DOKIN ˜ARFE *" _

*NA MARUBUCIYA:-*

*SUMY M NA'IGE *"

*WATTPAD:-* GaskiyaWritersAsso.

*G-MAIL:-* gaskiyawritersassociation@gmail.com.

*FACEBOOK:-* https://m.facebook.com/GaskiyaWritersAssociation.

*TWITER:-* https://twitter.com/GaskiyaWriters?s=09.

*SHAFI NA 22 *

"*                    * Anwar hafafin Wan garin kaduna ne, sunan mahaifin sa Alhaji Umar, fittacin Wan"

"kasuwa ne kuma babban ma'akacin gwamnati, yayi suna a cikin gari kaduna sose, dan kowa yasan Alhaji Umar dallah-dallah ,mahafiyar sa Hajiya Ru™ayya, suna da yara huWu, Zainab, Hafsat, Sajida, sai autansu Anwar, iyayen su suna nuna musu so da ™auna sosai, musamman Anwar da ya kasance auta, dukan su sunyi karatu mai zurfi sannan sukayi aure, yanzu Anwar ne ya yarage baiyi ba, kuma koshi iyayen sa na son yayi amma sai wani ™a™ale² yake musu shi sai yayi karatu mai zurfi, bayan ya kammala karatun sa ne ya ™a™alo zuwa sokoto dan ya dubama mahaifin sa wani ™amfanin shi, to acan ne ya haWu da Hafsat har ya fara soyayya da ita, sosai yake son Hafsat kuma har cikin ransa aurin ta zaiyi sai daga baya sheiWan ya"

shiga tsakanin.

*Cigaban labari*

"Anwar dake airport sai kai da komowa ya keyi yarasa abinyi, ji yake kamar yayi tson-tso ya ganshi Indian,"

rasa abinyi yayi dan haka ya tsayar da Wan aceSa yace ya kaishi wata unguwa.

"Dai-dai wani katafarin gida ya ajeshi, kud'i ya bashi bai ma tsaya karb'ar canjiba ya wuce cikin gidan, mai"

gadi na masa magana amma ga baki d'aya hankalin sa bai tare da shi shiya sa bai karb'a masa ba ya wuce cikin gidan.

"Bai tsaya ko ina ba sai wani ™ayataccin falo wanda aka ™awatashi da kayan ado na more rayuwa,iya"

"haWuwa wannan falon ya haWu, Wayan kujerun ya zauna haWe da dafe kansa lokaci Waya yaji kansa ya fara"

"sarawa, carpet Win dake shinfiWe atsakar parlour ya kwata, bai jima da kwanciya ba bacci yayi awun gaba"

dashi.

"Aunty Zainab ko da ta fito kwance ta ganshi a tsakiyar parlor, ba tama ganeshi ba sai data kara masa"

"kallon kana tagane Anwar ne, da sauri ta ™araso gareshi tafara ta dashi tana faWin, ""Anwar lafiya katashi mike damunka?"". tafaWi haka ciki da firgici."

"A hankali ya fara SuWa idonsa da sukayi masa jawur yace, ""Aunty"". girgizashi ta farayi ciki da tashin"

"hankali tana faWin, ""mike damunka haka duk ka rame kayi ba™i, kafaWamin dan Allah?""."

"Irin yadda yaga ta rikice duk tawani tada hankalinta yasa ya buWa baki yace, ""ba komai Aunty, lafiya ce"

"ba nida kwana biyu amma yanzu nasamu sau™i""."

"Bata yarda da abinda yace ba amma sai ta kyaleshi tace, ""tau Allah ya ™ara lafiya, amma katashi kaci"

"wani abu""."

"""A'a Aunty yanzu zan koma sokoto dan gobe nake son na koma gida dan har yanzu ban koma"

"ba"". kafin ya rufe baki tace, ""mi kazoyi abuja yanzu?""."

"Yace, ""wani aiki ya kawuni nida abokina kuma koda nazo har ya wuce Indian "" tace, ""to duk da haka"

sai kaci wani abu kafin katafi.

Ba musu ya tashi ya Wanci kaWan kana yayi mata sallama ya wuce warsa.

"filin jirgi ya isa, ciki ikon Allah ya samu jirgi ya shiga ya dawo da shi sokoto, gidansa ya isa koda yaje ga"

"baki Waya garin yaji yayi masa zafi dan haka lokaci Waya ya fara haWa kayansa kamar wani ma haukwaci, dan gaskiya bazai iya bacci a cikin garin ba, gara yabar garin ko yaji sauki abinda yake ji aransa."

"Tunda aka nemi Hafsat ba a ganta ba Baban Safiyya ya daina kula kowa a gidansa, ba yadda Mamar"

"Safiyya batayi ya ha™ura ba amma ya™i, sose suka shiga damuwa na rashin kulasu da Baban Safiyya ya"

daina.

Shiko Abbas Yayan Safiyya wani tashin hankali ya shiga wanda lokaci Waya har kwanci yayi kuma duk ba

"komai ya jawu haka ba sai rashi ganin Hafsat, dan yanzu shi kaWai yasan ya yakeji na rashin Hafsat, dan ko ba afaWa masa ba yasan ya kamu da son ta, kuma so bana wasa ba, dan ji yake a ransa duk inda take sai ya nemuta,dan a halin yanzu ji yake bazai iya rayuwa ba inba ita."

"Safiyya ma duk tabi ta ™are dan yanzu ko abinci da ™yar take samun ci, ga school duk bata jin daWin zuwa"

kuma gashi sun kusa fara jarabawa amma komai ta daina ganewa saboda rashi ´ar uwata.l

"Tunda safe Umma ta fara shirin tafiya garinsu, ta haWa duk wani abin bu™atar ta, tana cikin shirin tafiya"

"sai ga Abban Hafsat ya shigo Wakin ciki da tashin hankali, da sauri ya ™araso gareta yana faWi, ""haba Fatima miyayi zafi haka, dan Allah ki tausayamin wallahi ina cikin tashin hankali, kuma dan Allah ina son ki tsaya ki saurareni kona minti Waya ne Fatima"".....yana faWa amma kamar ya dur™usa mata sabida"

kaWuwa.

"Ba abinda tace dashi, kuma bata fasa haWa kayanta ba dan ta tafi."

"Daya ga ba alamun wasa acikin lamarin ta dan haka ya ™arSe jikar da take ko™arin fita da ita yana faWin,"

"""Fatima bari kiji duk son da kikewa Hafsat nafiki sonta nesa ba kusa, kuma bazan hanaki zuwa gida ba, amma kibari gobe insha Allah zan kai ki da kaina, kuma kisani fa Hafsat ba ko ina tajeba sai wajan karatu"". nan dai ya faWa mata duk abinda ya sani game da Hafsat."

"Sose Mama tayi kukan rashin ´arta, amma duk da haka tace sai taje ganin iyayenta, ba yadda ya iya haka"

ya kaita tashir mota tashiga mota ta tafi garin

11 / 17