Advertisements
Chapter 12 Reading Diddigar Kaya 1&2 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Diddigar Kaya 1&2 Complete Hausa Novel

Author :  Fatima Category :  Complete Novels

Chapter   12 / 29

33K to 36K   out of 86.8K words

haWu da ?awayen ta wai zasu dake ta shine tayi musu dukan kawo wu?a iyayensu kuma suka kawo min hukuma sun kuma aibata ni sun yi min kazafi wadda na Barsu da Allah zasu bada shedar shi ranar gobe"

Shiru parlorn ya Wauka kan Jaddah da ta zabga tagumi tace
"yau na shiga uku da yarinyar nan, to ina take zuwa? Da wa take fita kuma?"

Baba prof ya kalli babanta da yayi shiru hawaye na shirin zuba mishi yace
"kar ka yi mata kuka Sulaiman, da ni da kai duk Waya ne haka yaranmu don an zo kamani a madadin mahaifin Fauziyya ba'a yi kuskure ba, a yinin yau na yanke hukunci akan Fauziyya wadda nake so duk ku sheda, bana bukatar shawarar kowa bayan na mahaifiyata, na yanke nan da watanni biyu zan Waurawa Fauziyya Aure da Faizan..."

?ib haka parlorn ya Wau shiru, Faizan dae yi yayi kaman be ji ba don ya san kila karan jirgi ya fara taSa mishi kunnen shiyasa ba ya ji da kyau, ko a imagination baze taSa kawo wannan hadi ba bare a zahirin gaskiya.

Mammi tace
"Allah ya sanya Alkhairi, wannan haWi shine daidai"

Baba Alhj yace
"A'a yaya, ya zaka fara wannan kwamachalar? Taya zaka fara HaWa nitsaste kaman Faizan da fits...."

"Akul Sulaiman, in dae ba kana so ka nuna min bani na haifi Fauziyya bane babu ruwanka naka idanu, Faizan na ba Fauziyya kuma ya riga ya zauna.."

Ba don kar ace yayi rashin kunya ba da se ya tambayi baba wai wani Faizan ne yake referring to, kanshi gabaWaya ya dau haya?i in kuwa baba yayi hakan ba karamin cutar shi yayi ba, me ze yi da sauran wasu? Me ze yi da ?ar giya?

Jaddah sossai ta nuna amincewarta da shawaran a haka suka tsayar kan su Faraj suka yi ta ba baba hakuri yace ba shi zasu ba wa ba Fauza zasu ba kuma biyar da Faizan ya kashe a asibiti su tabbatar sun biya shi, a haka aka watse aka bar Faizan a zaune a wurin.

Seda baba ya kula da Sam kaman baya hayyacinshi ne ya tashi yaje ya Wibo ruwa masu sanyi ya kawo mishi
"karSi ka sha!"

Ya kalli kofin kan ya Waga ya kalli baba da rinannun idanunshi yace
"na koshi"

Baba yace
"karSi mana ai ruwa rayuwa ne"

KarSa yayi ya kafa kai ya shanye tas kan ya Wago ya sake kallon baban, murmushi shimfiWe a fuskanshi yace
"karka Waga hankalinka Faizan, a yadda na sanka da natsuwa, kawaici da hangen nesa kaman mahaifiyarka ina so ka cigaba a haka, na zaSa ma Fauziyya Kaine sbd Kai ne Allah ya sha nuna min a duk istikhara na, da kai hankalina ya fi kwanciya, na san bazaka taSa tozarta abinda na baka ba"

Faizan yayi shiru kaman ruwa ya cinye shi
"baba fa watana kwata kwata uku ne da aure"

Yace
"na sani, Fatima da mahaifiyarta masu fahimta ne na san zasu fahimta"

"baba mahaifiyarta bata taSa ?aunata ba, ko gaisuwata bata taSa buWe baki ta amsa ba"

Yace
"na sani wannan duk ba wani abu bane ba lallai kowa ya so ka a duniya ba, daga kan Annabawa har Sahabai zuwa malamai babu wadda bashi da ma?iya"

Yace
"Baba Fauziyya da Fatima basu taSa shiri ba taya zan iya haWe kansu su zamar min tsintsiya madaurinki daya kaman yadda ka zamarwa iyalan ka?"

Yace
"kai Win jarumin namiji ne wannan me sau?i ne a gareka, ina me tabbatar maka zaka yi alfahari da wannan haWi watarana, ka je ka kwanta karka yawaita tunani instead ka raya daren idan ba zaSin Allah ba ce se ka ga Allah ya musanya mata da alkhairi in kuma ka ga an Waura to kaddarar ku a sar?e take da juna tun fil azaal"

Mikewa yayi yace
"Na gode, se da safe"
A ladabce kan ya juya ya fice.

Wannan dare haka ya zamarwa Faizan daren tashin hankali don ya kwana yana rokon Allah akan wannan abunda baba ke shirin tinkarar rayuwarshi dashi, duk mazan gidan a rasa wadda za'a lakabawa wannan fitananniyar yarinyar se shi? Yayi nadamar zuwa yola a ranar ya fi sau dubu kila da be zo ba baba be ganshi ba da wani ya zaSa ya baiwa ba shi ba.

Jadda da mammi dae sun kwana cikin farin ciki yayinda baba Alhj ya kwana yiwa wan shi Adu'a ya tabbatar ba don shi ba da lamarin Fauza yanzu ya kaishi ?asa, Ammi ya kira ya mata bayani tashi Waya ta nuna Allah ya kasheta wallahi baza ta kara HaWa zuri'a da Mammi ba an yi mata fin karfi a lokacin fadyaa yanzu kam babu wadda ya isa, har gwara faahim sau dubu da Faizan a gareta.

Baba be kula ta ba ya yi kwanciyar shi don in yace ze biye mata se Amarya ta ji kuma yana so ya sanar da ita ta yadda zata fahimta babu cin fuska ko son kai a wannan tafiyar.

Washegari zaliha ta tashi daga baccin da ta koma bayan sallar asuba bata samu Fauza ba, neman duniya da nurses suka mata bata cikin asibitin ko da Baba prof da jadda da kuma Aunty Amarya suka iso ana kan nemanta ne.

Alamu dae sun nuna fita tayi sede ina zata da rauni a jiki?

Ita kuwa tana tashi ta mike zaune tana kallon inda suka bare mata a fatarta da take matukar tattali, ranta yayi ba?i kirin da irin wannan tozarci da yayyun nata suka mata, ta tabbata duk gidan ma?iyanta ne banda mammi da jadda da Amminta, lallai abunda suke gudu se ta sake yi in basu kasheta ba ba su cika mugaye ba.

Dira tayi daga kan gadon ko hijab Win da ta dauka ganin yadda ya fashe yasa ta cillar, takalmin zaliha ta saka ta fice, abun hawa ta tare se gidansu sakina, ta sa me gadi yaje ya karbi kudin ya kawo mai, sossai hankalin sakina ya tashi da ganinta haka.

Anan tayi wanka ta sauya kaya tayi kwanciyar ta bayan ta ci abinci, duk yadda sakina ta so tayi magana kasawa tayi da ta matsa se ta kawo kuka ta sa, hakan yasa zaliha bare wasu tabs tace
"sa wannan a ?asan harshen ki duka biyu ki barshi ya narke da kin yi bacci kin tashi bacin ranki ze kau"

Sawa kuwa tayi ta kwanta, a haka tayi bacci har sha biyun rana kan ta farka abu kam ya fi karfin jininta ga shi ta bata overdose ne, tana tashi ta gayawa sakina duk abunda ya faru ta kuma ce tana so ta kunsa musu bakin cikin da zasu saka wuyan ta gabas su yanka, wayan sakina tayi anfani dashi ta kira Zubair luckily ya koma da yau abunda yake so da ta bashi.

Haka ta diro ko mayafi ta?i sakawa kaman ba Wiyar musulmi ba ta nufi fita, Sakina da kyar ta shawo kanta akan driver ya maida ta.

A farkon layinsu tace ya ajiye ta don tana so kowa ya kalleta yadda su Farhan zasu kara jin haushi, aikuwa kaman ta kimta daidai.

Farhan, Faizan, Faraj, Baba Alhj baba prof da polisawa ne tsaye ana batun yadda za'a samo ta shi Faizan kaman dole ce kawai aka mai na shiga case Win zuciyarshi na bashi wurin watsewarta tayi don mashayi daga ranshi ya Saci abun shaye shayenshi yake nema ya rage zafi.

Yana cikin wannan tunani ya Wan kalli hanya har ya Wauke idanu yayi saurin sake mayarwa ya zuba mata su yana kallo, tun daga nesa zaka san a make take mankas, so yake ya janye hankalin baba Alhj sede yana juyowa yaga duk suma sun zuba mata idanu, ga bandage a jikinta ta sa wani riga da da kadan ya sauka kaurinta, hannunta duk a bayyane gashin kanta a Parke cikin loose bon, Baba Alhj ne ya tafi ze fadi, Baba prof yayi saurin tare shi yace

"Menene haka Sulaiman? A kanka aka fara jarrabawa? Kana so se ka Waurawa yarinyar nan abunda ya fi wannan?"

Su Farhan yayiwa kallon duk wa ya janyo? Ba ku ba? Kan ya saki baba Alhj ya fara tattaki zuwa gareta.

Maganganu take maras kan gado tana faWin laifin babanta ne da yayi mata baki kullum yake kiranta fitsararriya gashi fitsara ta bita, ba su Farhan sun ce zasu mata abunda bazata kara marmarin rayuwar banza ba? To gashi ta kara su sakata gabas su yanke yanzu yanzu zuwa tayi don su gani, Kaman Faizan ze yi kuka don tausayin kanshi yanzu da abunda Babanshi ze HaWa shi kenan?

Har Wakinta ya kaita a sashen Jaddah tare da taimakon ta ta shimfiWar da ita se bacci, duk idanu suka zuba mata.

Jaddah tace cikin karfafa mishi gwiwa
"Adu'ar mu baze taSa faWi ba professor, ka kwantar da hankalinka abunda kake shirin yi in shaa Allah shi ze zama silar warakar komai, Allah maji roko ne me jin ?ai ka fini sanin cewa baya taSa juyar da Adu'a sai de in ya musanya da abunda ya fi alkhairi, ya kuma amsa ta hanyar da tafi kowacce daidai, sadaqa maganin masifa ne, haka kuma Qur'ani waraka ce, Adu'a kuma takobin mumini ne duk bamu daina akan Fauza ba kaga kenan muna da yakinin Allah ze karSa ko ba daWe ko ba jima"

Yace
"hakane mama, bana kokonto akan Hukuncin Allah sede a duk sadda zan Waga idanu na kalli yarinyar nan jikina yana bani wani abu na daban mama, gani nake ana zaluntarta amma ban san ta ya ba, tausayinta ke ratsa zuciyana har na kan zubar mata da hawayen tausayawa in na kalleta, ba ni kaWai ba sau ba Adadi Aisha ta min magana makamancin haka akan yarinyar nan"

"komai ze tafi daidai professor in shaa Allah auren da ka HaWa ze zama sanadiyar warwarewar duk wasu al'amuran Soye"

Mikewa yayi ya fita bayan ya tofe ta da wasu Adu'o'i, ko da ya dawo ya nemi Faizan ya rasa don barin garin yayi.

Satin shi uku da komawa Fatima ta sake Sarin cikin wata guda.

Wannan karon har gida ta zo sbd yadda duk ta Waga mai hankali, ta kasa fahimtar komai na Allah ne.

Shi kam ya ma tafi chan wata ?asa ne hakan yasa dole ba yadda ya iya ya barta ta koma gidan, a gidan bayan mutane shiddan nan har yanzu babu wadda ya san da maganan auren na Fauza da Faizan, a fakaice Jaddah ke mata gyara ba tare da ta sani ba, asalin gyaran shuwa Arab take mata.

Dayake yanzu ko parlorn Jaddah baba be yarda ta wuce ba necon tan ma karasa mata ake yi yasa bata fita rana, skin Winta ya kara wani irin kyau da sheki tayi fresh tayi kiba abunta, nasihohi take sha har ta gaji da jinsu amma tayiwa baba alkawarin bazata sake shan kayan Maye ba har abada.

Yanzu wayanta bashi da anfani don tayi ta neman Zubair bata samu se kawai ta jefa shi kasan akwati.

Ko da Fatima ta zo ma sannu be hada su ba har tayi kwana bakwai ranan ne baba ya kirata yayi mata nasihu masu yawa kan ya faWa mata auren Faizan da Fauziyya da ya hada, ba karamin girgiza tayi da wannan zance ba, tsanar da ta yiwa Fauziyya me yawa ne matuka gashi zata aure mata masoyi ta zama suna shearing komai nashi, abunda ba zata iya amincewa dashi ba kenan.

Ta dawo wurin mamanta hankali tashe cikin matsanancin kuka, Fauza ya sa aka kira mai itama ya faWa mata, abinka da shiririta irin na fauza dariya kawai tayi ta fito abunta bata taSa dauka serious bane seda abu ya karato dangi suka fara zuwa nan ne musababbin tashin hankalinta ya fara...
Ko da ta nemi halaka kanta kawai kiran sakina tayi tace ga abunda zata sayo mata ba tare da ita sakinar ta san ita zata sha ba, ta sayo ta bi ribibin en buki ta bata...

DAWOWA LABARI

"FAUZIYYA!!!"
ya fadila ta faWa tana jijjiga ta da karfi, firgigit tayi tare da Wago kai se taga babu kowa a jirgin se su uku.

"Me haka? Me yayi zafi da zaki Sata a tunani haka? Kin san tun yaushe muke tsaye akanki?".

DIDDIGAR ?AYA...(Mai wuyar tsincewa) wannan littafi littafin kuWi ne..
Ze zo muku a Naira Wari uku kachal #N300.
Acc no. 0545475847
Acc name. Fatima Muhammad Gurin
Bank name. Gt bank
Se ki tura shedar biya ta wannan layin
09039206763.
Yi maza ki biya naki ki sha karatu cikin kwanciyar hankali, ina me tabbatar miki bazaki taSa nadama ba>?p?

Karku sake a baku labari.


=???Gureenjoh=???
D?

16

A natse suke saukowa jirgin, Ya fadila na ri?e da hannunta da kallo Waya ka mata zaka san cewa wannan Win amarya ce, don kwalliyarta na ban mamaki, ba fa na fuska ba lafayarta kaWai ka kalla ze tabbatar mata da ita Win Amaryar babban gida ce.

Hannunta dake ri?e da jakanta ya bayyana lallenta me kyaun gani, chan jikin mota Faizan da Fatima ke tsaye suna jiran su har yanzu mita take mishi

"habeeby ka san halin Fauza, wlh tsoro nake ta tarwatsa mana gida muna zaman lafiyanmu, ba wai ina ja da shawaran Baba bane amma raba mana gida shi ya fi alkhairi"

Ya Wan kalleta sbd tausayin da take bashi don ya san fitinar Fauza babu wadda ze sha?a dayawa irin Fatima duk yadda kuwa yayi, yace mata cikin natsuwar shi
"Na sani Fatima, amma ba mun gama maganan gida ba? Baba be lamunce min raba gida ba tunda tun tasowarku a tare kuka taso da Fauza kowaccenku kuma ba ba?uwar Waya ba ce, na san baki da fitina kiyi hakuri ku zauna tare har ku samu fahimta"

Ajiyar zuciya ta sauke tare da Wauke idanunta daga kanshi, se suka sauka kan su Fauza dake tahowa yadda take tafiya kaman ?ar sarki dole ya fusgi hankalin jama'a ga kyau tayi, abunda ta san zata nunawa Fauxa hasken fata ne kaWai ko tsawo Fauza ta Wara ta Dukda ta fi ta shekaru, dama kuma Hausawa sun ce tsawo rabin kyau, da sauri ta maida kallonta kan Faizan se taga su yake kallo shima.

A take ranta yayi ba?i kirin, ta tabbatar ba don Fauza bata son Faizan ba da se ta saka mata hawan jini in ta gane tana mutuwar kishin shi, hannunshi ta kama ta rike wadda ya saka shi Wauke lumsassun idanunshi daga kan su Fauzan ya maida shi kanta.

"Tunda sun taho mu shiga motar habeeby kafafuna sun fara ciwo"

Ya juya cikin kulawa da hakkin shi yace
"so sorry, na barki a tsaye"

Motar ya buWe mata ta shiga ya rufe, motar bayan wadda na abokin shi ne Faisal shi ya nunawa ya fadila suka shiga, shi kuma ya zagaye suka zauna da Fatima wadda hakan yayi mugun yi mata daaWi har suka isa gida tana gayamishi abubuwan da likita yace ta dinga yi a kan Sarin da take yawan yi.

Bayan sun sau?a a tamfatsetsen gidan nashi dake maitama da kanshi ya musu jagora zuwa ciki Dukda ya fadila da ita aka zo jeren na Fauza, a bakin kofa Fauxa ta ja ta tsaya a hankali tayi ta karanto adu'o'in da Baba prof ya umurceta ta karanta kan ta shiga gidan, bayan ta gama tayi sallama tare da sa kafar dama se ta lumshe idanu, shikenan fa ita kuma wani sabon baabin qaddara ya buWe mata, Allah kaWai ya san abubuwan da zasu faru a cikin wannan gida kuma Allah shi kaWai ya san ko gidan zaman ta ne ko ba gidan zamanta bane, ko a mafarki bata kawo auren mijin Fatima ba, ba ma wannan ba kuma wai Ya Faizan har yanzu kwakwalwanta be gama Wauka ba bare zuciya da gangar jiki.

Tamfatsetsen parlor ne wadda ya Wauke set Win kujeru har biyu, ya ?awatu sossai masha Allah, kofofi uku ne a parlorn daga tsakiya wani hadadden staircase ne golden color wadda ya tafi a karkace har zuwa sama, dukkansu shi suka bi zuwa madaidaicin parlorn dake saman wadda na kasa ya fishi girma sede ya fi na kasa haWuwa, dining section Win ma kaWai abun kallon ne haka TV stand Win daga ka ganshi zaka san ba karamin kuWi ya ci ba, console har biyu ne a parlorn Waya a dining section Waya daga tsakiyar stairs in kana haurowa, kofofi huWu ne a saman, na farko daga dama ya fadila ta buWe suka shige da Fauza da ya kaka.

Yayinda shi kuma ya shiga na biyun yana cewa Fatima ta duba ko me aikinta ta gama abunda su ya fadilan zasu ci, ta amsa da to tana shiga nata Wakin wadda yake next to nashi, jakanta kawai ta ajiye ta fito, ta san shi. shi mutum ne me matukar son yaga nashi a gidan shi, yana son en uwanshi har bata san yadda aka yi ya rabu dasu yake ketare kasashe da sunan aiki ba, idan yaga nashi a gidan se abunda babu ne baya saya, ya dinga tambaya kuma ko akwai abunda kake bukata ayi mak???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a, hakan ya sa itama dole take yi don bata son Sata mishi Sam.

Kitchen na ?asa ta je don ita kaWai ke shiga na saman, ta samu me aikin nata ta gama duk wasu abunda ta faWamata tayi a waya don haka a tare suka kwaso suka hauro sama dashi kwankwasa kofar tayi tare da buWewa da sallama.

Su ba ba?in juna bane don haka tun tuni ma Fauza ta yaye lafayarta tana kwance a kan tamfatsetsen gadonta tana karewa tsaruwar Wakin nata kallo, Baba prof da jadda sun yi kokari don su suka mata komai, dukda be so jadda ta sa hannu ba amma tace auren Fauxanta guda in bata fasa asusu ba na wa zata fasa kenan.

Mammi kuwa ita ta zubewa ya fadeela kuWi akan wadda Faizan ya tura mata da umarnin Baba prof ta HaWa mata lefe na gani na faWa, kamshi da kyaun Wakin kaWai ze tabbatar maka da lallai nan Win na Amarya ne, akwai set Win kujeru akwai TV akwai kuma fridge a Wakin, daga dan lungu window kuma akwai coffee table Waya da kujerun shi guda biyu masu kyau se karamin kofa da ze sadaka da madaidaicin balcony Winta wadda be wuce na tsayuwar mutum Waya ba an tare shi da wani black and gold glass.

Kofan bayi kuma na daga kudu, duk yadda Fatima take Tunanin tsaruwar Wakinta se taga na Fauza ya fi nata don ko ba'a faWa mata kudin kayan

12 / 29