Advertisements
Chapter 8 Reading Diddigar Kaya 1&2 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Diddigar Kaya 1&2 Complete Hausa Novel

Author :  Fatima Category :  Complete Novels

Chapter   8 / 29

21K to 24K   out of 86.8K words

su da sunan oyoyo da idanu kan ta taSe? baki ta maida kanta ga wayanta tana cigaba da dannawa.

"?awarmu kiyi ordering duk abunda kike so za'a kawo bari mu je mu zo"

Najeeb yaron Wan majalisar tarayya kuma consultant saurayin sakina ya faWa, kai kawai ta Waga musu su sakina suna daga mata hannu kan suka fice.

"Wallahi rahama kawarkun nan ta cika ji da kai kamar ?ar sarki"

Sakina ta taSe baki tace
"kuma ba ?ar kowa ba ba"

Saurayin ta suhail wadda Wa ne ga ministan lantarki kuma engineer yace
"ya zaki ce ba ?ar kowa ba ina gidan Prof kaka ne gidansu? Waye be san su ba a Nijeriya?"

Rahama tace
"sani daban wayewa daban, gidan kaman rijiya haka yake don ta samu mun fito da ita shine fa ta fimu feleke, ka ga kuwa manyan guys da take Juyawa? Iskancinta na da girma wallahi"

Anan suka bar maganan suka cigaba da harkokinsu na baWala tsantsan rashin ilimin addini da rashin tarbiya suke nunawa a Filin Allah, ba kuma su damu da su su huWu ne Wakin ba.

Basu dawo masaukin su ba se dare lokacin fita partyn, sun sameta kwance Waure da towel tana bacci, tashin ta suka yi kan suka fara shiri suna hiran irin Wauke hankali da suke son yi barin ma suhail da yace Zubair din jiji da kanshi na dayawa kuma en matan da zasu je wurin are high class hakan yasa suka ?ara zakewa kowacce ta fita fesss kaman ka sure ka gudu.

Wani arnen material lace aka yi mata fitted gown dashi wadda ya fitar da duk wani surarta yadda ya kamata ko numfashi me kyau bata yi amma dayake har ya fara bin jiki bata damu ba, kanta ko Wan kwali babu se wani gyara da ta mishi jelar na reto a bayanta wani high hill shoe da inches Winshi ya kusa huWu ta saka ta rike wayanta suka fito jewelrys Winta se dauke idanu suke.

A cikin hotel Win ne za'a yi sede ta chan baya, ba su isa wurin ba saida aka fara da Wan jimawa.

Kwas Kwas Kwas haka karan takalmansu ya karaWe ilahirin wurin wadda hakan ya saka celebrant Win da ya fara bayani cikin ?asaita da ji da kai dakatawa.

Chak ya tsayar da fitilun ganinsa bisa kanta, Grey eyes Winta da ya ji liner se Wauke hankali yake, Zubair be taSa ganin halittar da ya tafi dashi a kallo Waya ba sai Akan wannan, don kasa cigaba da bayanin godiyan yayi Dukda su Fauxa har sun sama wa kansu mazauni, class Win yarinyar ya burgeshi kwarai don har ta zauna kaman bata san ta fisgi hankalin mutane dayawa daga wurin ba.

TaSa shi da suhail yayi ya saka shi farga da ya Sace a duniyar fauxa Dukda ko sanin ta be yi ba, bayanin ya karasa aka mishi tafi.

Yana ba da mic ya koma ya zauna mazaunin shi yana kallon suhail yace
"wacece wanchan? Na ganta da buduruwarka"

Suhail yace
"Zubair in zaka Wauke kwalamarka kan wannan ka Wauke sbd ta fi karfin duk yadda kake tunani"

Wani banzan kallo Zubair ya yiwa suhail ze yi magana Najeeb yace
"kaman yadda suhail ya faWa nima shawaran da zan baka kenan..."

A fusace yace
"saboda ita Win ?ar waye kenan? Ta kaini? Ni da na HaWa sarauta da mulki? Karka manta duk wata kwangila Indai daga fadar shugabar kasa ze fita hannuna yake zuwa, ina juya dala da euro so babu wannan magana, ko ka manta ni Win Burin kowacce macece da ta san rayuwa da abunda ya kunsa? Kalli ku ga duka en matan da suka taru anan sun yi ado da kwalliya ne sbd su burgeni har su sace zuciyata kuma kun san babu wacce babanta yake ?aramin mutum me kuke min tsoro? har ta isa ta yarfa ni?"

Suhail ya ce
"ita ba ?ar kowa ba amma fa uncle Winta babu wadda be yi mishi tayin matsayi ba daga mulkin har sarauta ya ?i, in kana jin Prof kaka to ?ar gidan ce, yarinya ce amma tana da kwarjinin manya daga jininsu ne"

Shiru ya Wan yi, kan ya ce
"ni kuma zan baku mamaki akan yarinyar nan Dukda aurenta nake son yi amma na muku alkawari kan ta bar Abuja se na saye zuciyarta da gwagwalan laffuza da salo na"

Ihu suka mai, suka yi dariya a tare yana kara cin alwashi akan Fauxa Win.

Kowa kan shi yake serving sede Fauza bata motsa ba bare ta tashi ta Wiba, kanta na kan waya tana kallon wani necklace da yayi mugun tafiya da ita..

"Wow wannan tayi! gashi kuwa ba ?aramin haskata za kiyi ba da zaran ta hau wuyan ki"

?agowa tayi ta kalleshi ba laifi kyakyawa ne ajin karshe, magananshi kuma ya Wan bata dariya Tace cikin basarwa

"sai kuma ya kasance bana neman tayin zaSin kowa kan abunda na san ze yi min kyau ko akasin hakan"

Yayi murmushi ya ce
"in kin min izini zan iya zama?"

Tace
"Allah sarki ai bani da hurumi da kujerun nan Win don nima a gayyar soWi na zo"

Yayi murmushi me kyau yace
"Ai zuwanki ya fi min zuwan shugaban ?asar Ingila don ni kaWai na san irin farin cikin da na shiga da ganinki"

Ta Wan Sata fuska tace
"farin ciki??"

Yace
"yeah, farin cikin na samu matar aure"

Kanta ta mayar kan wayanta kaman ba ita ce tayi tambayar ba, kaman ma bata ji amsar da ya bayar Win ba, shima shiru yayi yana jan class Winshi.

Sun shafe mintuna kusan talatin kan yace
"Wow! Zaki yi kyau da sarauta"

Idanu ta Wago ta watsa mai kan ta Waga tana kallon mutanen wurin da aka fara watsewa ana komawa cikin hadaddiyar club na hotel Win inda anan ne asalin chasun, nan an rage lokaci ne da Wan abinci da snacks. Ba tare da ta ce mishi komai ba ta sake maidawa kan wayanta.

"Princess let's go in its time for the real fun"

Mikewa kawai tayi suka jera, yace
"sunana Zubair turaki am the celebrant, dukda baki tambaya ba"

Se sannan tace
"oh happy birthday"

Yace
"thank you! Where's my gift?"

Dan murmushi tayi kawai daidai lokacin suka shiga cikin club Win da mata suke ta rawan sanda kida na tashi sai de ba sauti sossai.

"What do you want as the gift?"
Tayi mishi tambayar.

"Just ur heart, kina ban zuciyarki kin yi kyautar da ba zan taSa manta ta ba"

Dariya tayi gayen nan na da aiki, basu sake magana ba saboda kiWar da aka sauya sauti har wani baya jin maganan wani ana ta rawa color bulb na Juyawa daga blue zuwa yellow zuwa red.

Cikin ihu yace
"Do you mind a drink??"

Itama da karfi kaman yadda yayi tace
"Non-alcoholic"

Kallon mamaki ya mata, kan ya juya hanyar toilet da ya hango suhail yayi yace
"bata shan komai?"

Kai suhail da yake ba a hayyacinshi ba ya gyaWa mai, murmushi yayi kawai ya juya ya tafi gaban bar, inda ya sa aka yi mishi mixing kalar fine wines da yake sha, ita kuma yace coke, ana tsiyaya rabi ya sa aka sa mata whiskey marar taste yadda ba zata ji ba, ya ri?o ya kawo mata tace
"thanks!"

Shan Nashi ya fara yana ganin yadda take rike da nata tana rausayawa a hankali, bakinta na bin wa?ar dake tashin.

Suuu ta tafi zata zube a sadda ta gama shan drinks Win yayi hanzarin sa hannunshi ya rungumo kwankwasonta cup Win hannunta ya faWi ya fashe, murmushi yayi yana shafa fuskanta da ?ayan hannun nashi yana Juyawa da ita.

"Ashe jininki bashi da ?arfi" ya faWa a kunnenta in a whisper.
Sossai ta bugu tun tana luuu luuu har ta fara ihu da ?arfi kaman wacce ke jin daaWin club Win ta fara rawa sossai yana rike da ita yana ?are mata kallo cikin murmushi, be taSa Tunanin birthday Win shin nan ze zama fun haka ba se yanzu.

Sun yi rawa har sun gaji en mata dayawa sun kwashi takaicin ganin shi da ita, ita kam gabaWaya ta rasa hankalinta.

Da sauri sakina ta ri?o hannunta tana Kallonshi tace
"Zubair kayan maye ka sa mata?"

Sakina tace
"mun shiga uku! Haba Zubair ka kuwa san me ka aikata?"

Yana smirking yace
"normal ne fa, am very sure zata ji daaWin hakan idan ta dawo hayyacinta"

"me nufin ka?"
Suhail ya jefa mishi maganan, basu kula da surutan ba..

"Guys calm down ba fa abunda nake nufi, kuma babu abunda zan mata..! A hankali time Win da kuke yiwa tsoro ze zo, am very sure nan kusa da kanta zata neme ni da soyayyar abunda kuke yiwa tsoro it's just a matter of time"

Ya karashe yana dariya sossai, ajiyar zuciya suka sauke sakina tace
"ka bi a hankali wallahi baka san kalar haukan Fauxa bane"

Riko ta yayi yana cewa
"kuyi abunda ke gaban ku"
Yana kai nan ya janye ta suka fice.

Da sassarfa yake sau?owa daga matakalar jirgin idanunshi kan tsadaddiyar agogon dake Waure a farar fatanshi, sanye yake da ba?in wando da kuma farin shirt wadda kallo daya zaka mishi ka san pilot ne, ba?in necktie Waure a wuyan shi, jacket da karamin brief case a hannun hagunshi.

Sau?ar su kenan daga Adis Ababa, da sauri aka buWe mai gaban wata Prado dake Parke don shi ya shige, drivern dake sanye da kaya me tambarin jirgin da ya tu?on ya ja suka fice da gudu daga airport Win.

"Sir ina muka nufa?"

?an kallon hanya yayi kan yace
"transcope hotel"

Saita hanya yayi saboda shirun da garin ya Wauka yayi ta tsuga gudu bai tsaya ko ina ba se harabar na transcope, sau?a yayi yana furta
"thanks"

Ciki ya nufa ba tare da ya jira amsar drivern ba, daga yadda yake tafiya zaka san wannan Win zakin namiji ne, fuskanshi a kame sai de be hana kyaunshi bayyana ba.

Reception ya dakata ya biya room VVIP, ya karbi key ya nufi elevetor daidai lokacin su kuma sun bi ta bayanshi sun shiga, yana shirin rufuwa yayi saurin saka hannu tare da sanya kai ciki...

**Tou Readers anan na kawo karshen free pages Win Diddigar ?aya da Naira Wari uku kachal zaki mallaki sauran ki sha karatu cikin kwanciyar hankali**

DIDDIGAR ?AYA...(Mai wuyar tsincewa) wannan littafi littafin kuWi ne..
Ze zo muku a Naira Wari uku kachal #N300.
Acc no. 0545475847
Acc name. Fatima Muhammad Gurin
Bank name. Gt bank
Se ki tura shedar biya ta wannan layin
09039206763.
Yi maza ki biya naki ki sha karatu cikin kwanciyar hankali, ina me tabbatar miki bazaki taSa nadama ba>?p?

Karku sake a baku labari.


=???Gureenjoh=???
D?

11

Sau Waya ya sauke ganinshi kan su ya Wauke kai yana jan tsiririn tsaki, yana rasa me matasa suka Wauki baWala suka Waurawa kan su a yanzu, in har kana da kuWin kama suit a hotel Win nan kayi sharholiya why not ka ajiye ka fara shirin aure ko mata nawa ne? Duk takaicin shiga cikin elevator Win ya cika shi, a hawa na sha Waya elevetorn ya tsaya tare da buWewa.

"Babe mu je ko?"
Zubair ya faWa yana Wago Fauxa da gabaWaya jikinta ke sake, ture shi tayi ya sake saurin tarota ganin tana shirin faWuwa garin haka ne gashinta ya sunce ya rufe mata fuska daidai lokacin da Faizan ya sake waiwayowa ganin suna Sata mai lokaci.

A hannunta dake cikin na Zubair ya fara sauke idanu kan ya kai jikinta zuwa fuskar ta da gashi ya rufe kana ganinta ka san ba karamin buguwa tayi ba, Jan ta Zubair yayi ganin elevatorn na shirin rufuwa, da wani irin disgusting look yake bin su har suka fita, ita da fuskanta ke facing elvetor Win ta sa hannu ta gyara gashin nata daidai lokacin da elevatorn ya gama rufuwa.

Gabanshi ne ya faWi, ko tantama babu wannan fuskan Wan gidansu ne Dukda kai tsaye baze ce wacece ba amma tabbas wannan yarinyar tana da alaka da gidansu, floor na 13 elevatorn ya kaishi haka ya fasa sauka ya sake danna na sha Waya, da sauri ya fito daga elevatorn yana dube dube, sai de babu su ba alamar su, ya jima tsaye yana tunani a wurin kan ya koma Wakin da ya kama, zuciyarshi na faWa mishi Fauziyya ce sai de taya zata bar gida ta zo har Abuja babu wadda yayi noticing kuma ta sha kayan maye? With this her young age? Kai be amince da abinda zuciyarshi ke faWa mai ba.

Bai gansu ba amma ya sha alwashin sakawa floor Win idanu sossai ko ze sake ganinta.

?aki ya koma ya watsa ruwa yayi sallar isha da shafa'i da wutiri, haka ya kwanta da tunane-tunane a ranshi sbd idan har tabbas yarinyar chan ne lallai ta tabbata annoba kuma se inda karfinshi ya kare wurin ganin an hukunta ta daidai da abunda tayi a cikin zuri'ar su.

Da sassafe ya danna kiran Mammi, gama azkar Winta kenan tana shirin shiga kitchen sama ma mai gidanta abincin safe ta ga call nashi, ta Wan yi mamaki kam kan ta Waga
"Assalamu Alaikum warahmatullah mammi barka da safiya"

Ta amsa tana zama bakin gado
"Wa'alaikumussalam warahmatullah barka ka dae babana, ka sau?a lafiya?"

"Alhamdulillah mammi, ya ciwon kafafunki hope da sau?i?"

Ta amsa da
"Alhamdulillah"

?an shiru yayi kan yace
"mammi ni kam yarinyar nan tayi tafiya ne?"

Shiru mammi tayi cikin tunani kan tace
"wace yarinyar kuma?"

Yace
"wannan na gidan baba Alhj, marar jin."

Girgiza kai mammi tayi kan tace
"Fauziyyar ce baza'a ka iya faWa ba sai ka yi ta juye juye? Eh sun tafi excursion Gombe daga makaranta"

Da sauri ya mi?e tsaye kenan ba gizau idanunshi ke yi ba ita Win ce, yace
"mammi yarinyar nan ba Gombe ta tafi ba, jiya na ganta da wani a halin maye da shigar banza!"

"Faizan!"
Mammi ta kirashi daga jin muryarta ya san ranta ne ya soma Saci.

"Faizan don baka son yarinyar nan shine zaka Wauko hanyar yi mata sharri? Buguwa fa ka ce? Sannan da namiji a hotel?"

Yace
"kin san ban taSa miki ?arya ba, kuma a kan wannan annobar ba zan fara ba. Ko rantsuwa nayi ba zan yi kaffara ba, zan kira Farhan ya je min makarantar ya bincika don bazamu lamunta ta Sata mana sunan gida ba, Never!"

Mammi tace
"sunanta Fauziyya, kada ka sake ce mata annoba, sannan takarda da tambarin makaranta da kuma stamp da sa hannu ta kawo ni ta fara kawowa kuma tafiyar ba ita kaWai ba ce, kar in sake jin irin wannan zance daga bakinka, karka manta ?anwarka ce kuma karka manta tarbiyar gidan da ka fito"

Tana kai nan ta kashe wayan, hannunta har rawa yake, ta san Faizan be taSa yi mata karya ba, idan ba akwai abunda ya tsana karya ne, sai dae bazata taSa yardar wa zuciyarta Fauza ya gani a hotel a Abuja ba, kila kama ce kawai.

Har ta gama girki tana nazari, Farhan na shigowa gaisheta bayan sun gaisa tace
"Farhan ina so ka je min makarantar yaran nan ka samu vice wadda ya sanya hannu a tafiyar su Fauza ya sake tabbatar maka da tafiyar, sannan ya kira wani a HaWa ku kaji lafiyarta"

Farhan yace
"mammi wani abun kuma ya faru ne? Na san Fauza sarai yadda kike maganan nan kuma kaman kina Soye damuwa ne a ?asan ranki"

Tace
"Babu komai Farhan, ka tabbatar kayi duk abunda nace maka"

A ladabce yace
"To mammi"

Mikewa yayi ya fice.

***

Yana sauke wayan daga kunnenshi yayi shrugging kafadanshi, a ranshi yana furta
'ina ma ruwana'

Ya gyara kwanciyar shi ya fara bacci gajiya tuni ya mance ma da wata Fauza.

Ita kuwa a Sangarenta bacci take yi kaman gawa, ko Asuba bata iya ta tashi tayi ba, karfe takwas na safe wani irin amai ya tashe ta, da gudu ta nemi bayi ta fara kwararawa cikinta na Juyawa, saida ta gama tsab tana dafe da kanta dake sarawa kaman zae rabe gida biyu, a hankali ta wanke bakinta kan ta mike tsaye tana kallon bayin da take Win.

A hankali Tunanin abubuwan da suka faru jiya suka fara dawo mata.

Wani irin tashin hankali ne ya bijiro mata, jarabar masifarta ta sa har bata gani da kyau, bata san sadda ta lalubo Kalmar "innalillahi wainna ilahi rajiun" ta fara a???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?mbata ba.

"He drugged me!" Da sauri ta kai idanunta jikinta, tana taSawa hankalinta in yayi dubu ya tashi.

Da sauri ta fito daidai lokacin shima yake shigowa, kanta yayi yana furta
"Babe kin tash...."

Zazzafar Marin da ta sauke mishi hagu da dama ne ya saka magananshi Waukewa. Cikin ihu da masifa tace
"Zubair or what so ever, who the hell did you think you are da zaka yi drugging Wina? U even had the audacity na bani kayan maye?"

Yace
"am sorry babe! Am so sorry don't be mad I knew I messed up, but listen...."

"Ba zan yi listening Win ba, get the he'll out of my way!"

Ta faWa da karfi tana nufan waje, hannunta ya ri?o ta juya ta mishi wani wawan tura da saida ya faWi kan kujerar Wakin, da sauri ta fice tana danne hawayenta..

Tana fita ta nufi room da aka fara kama musu, abun takaici Bacci ta samu suke yi, toilet ta faWa ta sakarwa kanta shower kan ta fashe da kuka, abu guda ya saura mata a hanyar da ta Wauko shima yana zuwa, tunda har ta iya WanWana kalar buguwa watarana zata faWa zina.

Ta fi mintuna talatin kan ta fito, ta samu Sakina na waya, gata nan sir.

"Yayanki Farhan ne yaje office na vice wai yana son Magana dake"

Abun Dukda ya mata banbarakwai kuma gabanta ya faWi haka ta sa hannu ta karbi wayan ba tare da tace komai ba.

"Ina kwana ya Farhan!"

Yace
"kina lafiya?"

Ta amsa da.
"Eh"

Ba wani magana suka saba ba, don haka yace
"mammi ne ta matsa a zo a ji lafiyarki"

Tace
"Allah sarki! Ina lafiya gobe ma zamu dawo, an fasa sati ?ayan"

Duk kallonta suke, har ta kashe wayan.

Se a sannan ta fitar da Sacin ranta
"am so so disappointed in u sakina nd rahama, kun san bana shan giya don Zubair ya bani na bugu na san ba laifin ku bane amma taya Zaku fara barin shi ya tafi dani na kwana gado Waya dashi? Me kuke tunani?"

Rahama tace
"kiyi hakuri muma duk sadda ya tafin daken ba a hayyacinmu muke ba bare mu hana shi tafiya dake"

Sakina tace
"to menene ma don ya tafi dake Win, ai tunda kika zabi wannan hanyar dolen dole watarana kin sha kayan maye, ita ma abunda kike yiwa gudan dole ne ya sameki so just chill ki sake jiki,

8 / 29