Advertisements
Chapter 25 Reading Diddigar Kaya 1&2 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Diddigar Kaya 1&2 Complete Hausa Novel

Author :  Fatima Category :  Complete Novels

Chapter   25 / 29

72K to 75K   out of 86.8K words

mana don Allah kwarai bamu kasance iyaye na kwarai a gareki ba.."

Girgiza kai tayi cikin muryarta da baya fita tace
"Na yafe muku wallahi Ammi, ban taSa rikeku ba, ko na ri?e Win Jaddah da ta zame min uwa kuma uba ta kan nusar dani har in yafe muku, tabbas ban samu gatan iyaye ba saide na samu gatar kakata wadda har Abada bazata taSa fita cikin mutanen da suka fi kowanne daraja a rayuwata ba... Mammi kiyi hakuri da irin amsar da na bayar"

Mammi tace
"Fauza nima na ji ne kawai Amma ban amince ba, ko kin manta a duk sadda kika taimakamin na kan yi bacci cikin kwanciyar hankali? Wannan kaWai ya isa shaidar cewa ba don cutar dani kike yi ba"

Su ya Farhan ma yafiyar ta suka nema duk ta amsa da ta yafe musu, se a lokacin Faizan ya iya Waga kai ya kalleta zuciyarshi kaman ze fashe da tausayi da kuma ?aunar ta, lallai ta ga rayuwa kuma ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?daga yanzu yayi alkawari wa kanshi cewa har Abada baze taSa judging mutum by cover ba, Fauza yarinya ce amma kafin Allah, ba don Allah na tare da ita ba da yanzu babu ita.

Hannu ta mika ta rike na fa'iza dake wani irin kuka ta kasa kallon ko mamanta da Fatima da suma suke kukan tace
"Ni kam ba zan iya neman yafiyar ki ba twin sister, na san bazaki taSa yafe mini ba, ina ma ina ma... Ina ma zan iya chanza Aunty daga mahaifiyata in dauki mammi ko Ammi, ina ma bawa na da damar Wauke ranshi da kanshi... Aunty kin cuceni, kin cuci kannena, kin cuci mahaifina, kin yi min illar da Har Abada baze taSa mantuwa a raina ba... Wallahi na tsaneki, na tsani ganin mummunar fuskarki, meyasa kika haife ni meyasa aaa"

Ta karashe tare da kurma ihu faWuwa tayi, numfashinta na barazanar Waukewa, Faraj ne yayi hanzarin Waukar ta, Farhan ya rufa mishi baya suka yi asibiti don zata iya mutuwa a yadda taken nan. Allah sarki shiyasa wani lokaci in zaka yi abu kake duba bayanka, me zaka barwa ?a?an ka?

Fatima ce ta rarrafo tana kuka har da majina ta ri?e kafafun Faizan..
"Wallahi wallahi abubuwa dayawa ban sani ba se yanzu, na rantse da Allah ban taSa bin ta ko rakata wurin wani mushiriki ba, wallahi soyayyar da nake maka daga cikin zuciyata take don Allah karka barni, wallahi kana Rabuwa dani babu abunda ze hana ni mutuwa ka taimakeni karka bari na mutu Ya faizannn Don Allah.."
Yadda take kuka seda kowa yaji a ranshi kwarai ita kam ta so Faizan..

Shi kuwa idanunshi da suka rine gabaWaya suka sauya ya Waga ya zubawa Fauza ko kallon wurinsu bata yi ba, tana dae kwance a kan kafadan Jaddah hannunta na ri?e da nata har lokacin kuma hawaye kan zuba a idanunta ta sa hannu ta goge....

DIDDIGAR ?AYA...(Mai wuyar tsincewa) wannan littafi littafin kuWi ne..
Ze zo muku a Naira Wari uku kachal #N300.
Acc no. 0545475847
Acc name. Fatima Muhammad Gurin
Bank name. Gt bank
Se ki tura shedar biya ta wannan layin
09039206763.
Yi maza ki biya naki ki sha karatu cikin kwanciyar hankali, ina me tabbatar miki bazaki taSa nadama ba>?p?

Karku sake a baku labari.


? ? ? ? ? ? ?? =???Gureenjoh=???

D?

31

Tsatsareta yayi da idanunsan nan masu kaifi yana so yaga yanayinta da maganan Fatiman saide ko inda suke bata kalla ba bare ta bashi damar karantar ta, maida idanun yayi kan Fatima yana me kallonta cikin kyamata da tsana yace
"kiyi ha?uri ba zan iya cigaba da zama dake ba, I never loved you. Sannan ko ba don haka ba, ba zan taSa HaWa wata macen da Fauza ba she had enough in her life so maganar ba?ar kishiya babu shi har Abada, na sawwake miki igiyoyi biyu bisa uku dake kanki"

Ihun kuka take kurmawa tana rokon su baba da su sa baki, babu wadda ya motsa sbd babu wadda ya taSa kawo Fatima zata iya aikatawa Fauza abunda ta aikata, zama da munafuki me fuska biyu ba karamin hatsari bane don babu abunda bazata iya aikatawa ba.

"Shamsiyya na sake ki saki biyu, ki je ke da Allah zaki girbi duk wani abunda kika shuka, sannan na baki nan da awanni 24 ki gama duk wata ganawar da zaki yi da yaranki ki tattare duk abunda kike bu?ata ki bar min gida har abada kuma bana so in sake ganin kafafunki cikinshi"
Ita kam bata yi kuka ba, se wani murmushi da take yi, lallai duk wani ?arya tata ta ?are saide bata karaya ba, a ganinta don ka yi farautar Burin rayuwarka ba wani abu bane, mikewa kawai tayi da nufin Waga kafa tayi tafiya se kafa yace be san zance ba, ihu ta kurma jin wani azababben ciwon ya tsarga mata a gabaWaya kafofin nata, "Kaikayi koma kan mashekiya" ta furta tana kallon Mammi da wani irin hanzari.

Se yanzu ta tuna boka ya ce mata duk ranar da aka san itace da hannu kan ciwon na mammi tsab ze dawo mata, se lokacin ta fara kuka jin yadda kasusuwanta ke tauna, haka wai dama Aishar ke ji? Ta tambayi kanta tana kara kure mammi da itama take kallonta da mixed emotions da kallo.

Fatima take kira ta taimaka mata su fice, Fatima na kuka kaman ranta ze fita ta kamata suka fita ba wai don wani abu ba se dae tana Tunanin kila mahaifiyartata ta sama musu mafita don ta saba sama mata mafita, ita wlh bazata taSa iya hakura da Faizan ba.

Yunkurawa Fauza tayi da niyar mi?ewa sbd Baba prof ya sallamesu bayan nasiha da yayi musu me ratsa jiki, duk sauran matan jikinsu yayi matukar sanyi, ganin kowa na shirin fita ne yasa itama ta yunkura saide bata kai ga mi?ewa ba ta koma ta zauna tana runtse idanunta da suka kankance don azabar zafin da ya ratsa ta.

Tsab yana hankalce da ita, wani irin tausayinta ne ya tsirga mishi, abunda ta guda kenan amma ta lura kusan kowa ya harbo jirgin duk kunyar Faizan be ji ko dar ba se ma murmushi da ya Wan saki yana jin daaWin yadda kowa ya kamata ya san Fauza Win ba ?ar iska bace kaman yadda aka mata tambari.

Ammi bata kula ta ba sbd ta san zata samu duk kular da ya dace a wurin Jaddah ko mammi, yayinda ita kuwa ta ma kasa hada idanunta da mammin kwata kwata.

Ji yake kaman yaje ya Wauke ta chadak ya kaita har sashen na Jaddah, ya san tana wahalar tafiyan ba laifi ta wahala sossai, hannunshi ya cusa cikin kwwantanccen gashin kashi ya shafa yana sakin murmushi sanin se sun kwashi daru da ita alamar ta ya nuna ba karamin fushi take dashi ba.

Ruwan zafi sossai da wasu magunguna Jaddah ta HaWa mata akan ta shiga ta zauna, idan ya huce ta sake saka wani tayi kaman sau uku kan tayi wanka ta fito, duk yadda ta so shigar kasawa tayi tana kuka tana yarfa hannu, Seda Jaddah ta tsaya a kanta sossai kan ta iya shiga duk yadda Jaddah ta so ta dubata ko taji ciwo kiyawa tayi, haka aka yi wankan amma ta sha wahala kuma ita kam bata ji sau?i ba, banda Allah ya saka mata babu abunda take kira.

Bayan tayi wankan ta sha magani tare da rama sallolin da ake binta ta kwanta saide fa zazzaSi me zafi ya rufeta har tana fita hayyacinta ba arziki Jaddah ta kira Faizan da shima ya sake wanka kenan bini bini se ya saki murmushi ya Wan cije leSe, ganin kiran Jaddah yasa da hanzari ya zura jallabiya me taushi Ash ya fice.

A hannu ya Wauko ta Jaddah na gaba ta buWe mishi motar ya sanyata tana ta mishi faWa, shi dae be ce komai ba ya zagaye ya shiga ya ja da gudu se asibiti, likita namiji suka samu kai tsaye yace a nemo mace don matsalar ba na namiji bane kuma baze iya hakura wani ya duba mishi mata ba.

Haka ko aka nemo Dr mace, ko da ta duba ta taji ciwo kuma wurin yayi tsami dole tana bukatar Winki, haka ko aka yi tana kuka don ta sha ba?ar wahala, bayan an gama aka sake mata allurai sbd zazzaSin tuni wahalallen bacci ya Wauke ta.

Zuwa suka yi suka duba Fa'iza da har lokacin itama bata farfado ba, dama Jaddah ta tura musu zaliha ta taya su kwana, se kuma ga Fauza ma.

Jaddah ce ta kwana da fauzar yayinda mazan suka wuce gida.

Da misalin karfe goma na safiyar washegari ya fito a shirye tsab cikin wata farar ?ar uban sun yadi da aka yiwa Winkin zamani kwata kwata da kaWan ya sauka cinyar shi, fuskanshin nan cike da haiba da wani irin annuri Dukda ba sake take ba, ya saka wata takalmin fata me surkin ja da brown se ya Waura jar jaddara a kanshi, sajenshi nan a gyare lub lub haka gashin kanshi dake sheki, agogonshi Iwatch ne wadda kallo Waya zaka mata ka san diamond ce sbd walwalinta, hannunshi cushe a aljihu ya nufi sashin mahaifiyar tashi yana taku cikin salon tafiyarsa na ingarman namiji me cike da kwalisa.

Har cikin Wakinta ya sameta ya Wan rungumeta ganinta tsaye tana gyara kan dressing mirror Win ta, a hankali yace
"Alhamdulillah Mammi lafiya ta samu Allah shine abin godiya"

Tace
"kwarai kuwa Son, ji nake kaman ban taSa wani ciwo ba"

Yace
"Good morning mom"

Ta amsa cikin kulawa, sannan ta Waura da
"akwai abinci basket biyu a kitchen ka fita dashi ina zuwa mu wuce asibitin"

Fita yayi yana murmushi ya zaku iya zakuwa wurin son ganin kyakyawar fuskar ta da idanuntan nan masu kyau da Wauke hankali.

A mota ya saka baskets Win yana tsaye yana jiran mammi se kuwa gata, daga nesa yake ayyana kyaun mahaifiyarshi da iya shigar ta Dukda hijab ne jikinta amma kallo Waya zaka mata ka san wannan Win ?ar gayu da ado ce, zobunan gwal guda biyu se walwali suke a hannunta na hagu, na damar na ri?e da jaka.

Da kanshi ya buWe mata gidan gaba ta shiga ya zagaye ya shiga ya ja suka fice, tun asuba iyayensu mazan suka je asibitin suka dawo, da kyar baba prof ya lallaSa fa'iza ta bar kuka me cin rai da take, ya mata nasihu sossai haka babanta, Fauza kam da kyar ta iya gaida su kunya kaman ta tsaga ?asa ta shige.

Sun so su dawo tare da Jaddah tace bata san zance ba se Mammi ta zo Farhan da yake ta zirga zirgan asibitin se ya maida ta.

Da sallama suka shiga Wakin tana kwance ne idanunta kuma biyu ba bacci take ba, har zata amsa sallamar mammin kamshin turaren shi ya cika Wakin wadda ya tabbatar mata da tare suke da mammin hakan yasa tayi saurin rufe idanun..

Jaddah ta amsa tana mata sannu da zuwa har ?asa ta duka ta gaida surukar tata, bayan sun gama Gaisawa ta tambayi me jiki Jaddah tace da sau?i don har ta sha pepper soup Win kayan ciki da Amminta ta turo baba Alhj dashi da ruwan zafi.

"Bacci ma take"
Cewar mammi.

"Yanzu fa muke hira ina ga baccin ya fusge ta"

Shi kam da idanu yake binta, kaman ze cinye ta, fuskanta yayi fayau ya faWa, tsab kuma ya fahimci ba bacci take ba shine bata son gani, ajiyar zuciya me sanyi ya sauke suka gaisa da Jaddah kan, Jaddah da mammi suka fita akan zasu je wurin fa'iza daga chan Jaddah zata wuce gida mammi ta dawo Wakin.

Shi cewa yayi ba yanzu ba, zama yayi ya kishingida idanunshi a lumshe yana tuna the best moment of his life, be taSa sanin haka mata suke ba lallai fauzar tashi ta daban ce, a kan labbanshi ya furta
"precious pearl" wato lu'u lu'u mai daraja.

Murmushi ya saki yana gyara kishingidarshi haka ma ya gode.

A hankali ta soma buWe idanunta ta kure shi da kallo, dukda ba fuskantar ta yake ba saide tana iya hango farar fatar fuskar tashi da take cike da kwwantanccen saje da suka yi lublub, zara zaran gashin idanunshi da suka sauko sossai waenda suke taimakawa wurin maida idanunshi sexy kaman me jin bacci, gashin girarsa kaman zana mishi ita aka yi ba?i sidik, komai nashi me kyau ne da tsari.

Ganin yana motsa idanun alamar ze buWe yasa tayi saurin janye nata tana lumshewa, murmushi me sauti ya saki a jikinshi yaji tana kare mishi kallo kuma tsab ya ganta ta ?asan idanunshi ya barta ne ta morewa kallon nashi.

Mi?ewa yayi Tsam ya nufi gaban gadon ya ja silver chair ya zauna dab ita cikin yanayin maganar shi yace
"ya dae ?an mata? Na miki ne?"

Takaici ne ya zo mata wuya, kaman ta kurma ihu ji wani zance anan fisabilillahi.

Chan ?asa ?asa yace bayan ya kama hannunta ya saka cikin nashi.
"Precious pearl buWe idanunki ki kalleni son ran ki, ni Win naki ne gabaWaya, Mallakinki ne.. Ki kalleni har ki gaji babu mai miki hijabi"

Bata motsa ba kaman ma bata san yana yi ba, murmushi ya saki Sam baze yi fushi ba don ya san yayi laifi, lallaSata ze tayi har ta sauko.

"Fauuuzaaa..!"
Ya ja sunan wadda ya saka ta jin kiran har cikin jininta, tsammmm haka tsikar jikinta suka amsa.

"Na san ban kyauta ba, na miki ba daidai ba amma wallahi ba da niyya bane so da kishin ki ne ya janyo, kiyi hakuri, kiyi min duk wani hukunci zan Wauka amma banda shariyar nan please...ki taimaki bawan Allah Faizan kar zuciyarsa ta tsaya da aiki"

Nan ma bata buWe idanunta ba, se baki da ta Wan turo, red lips Win nata se sheki suke Dukda babu abunda ta shafa musu, caramel skin Win nata yabi da kallo kaman da madara take wanka tsabar shekin da fatar tata take Dukda ba fara ba ce.

Hannunshi ya kai ya zame Wan kwalin kanta ya sanya ya fara shafa lallausar gashin kanta alamar rarrashi, ko motsi ta ?i tayi, jin za'a shigo ne ya sanya ya mi?e ya rankwafo ya bata zazzafar peck a goshi sannan yayi pecking hannunta dake cikin nashi kan ya saki ya koma da baya ya zauna inda ya tashi.

A ranta take raya wannan gayen bashi da kunya, tsaki ta ja kaman ta buWe idanu tayi ta dukanshi ko zata huce take ji.

Dr ce ta shigo, Gaisawa suka yi cikin mutunci tace
"Captain, Mrs Faizan kaka ta samu sau?i ga takardar sallamar ta nan amma please a sahirta mata har ta warke don ta sha matukar wahala"

Wani irin smile yake saki yana shafa kanshi ba se ta faWa ba ma ai yanzu shi da ya kara gangancin rabar ta ai se da amincewarta Wari bisa Wari.

"OK Dr. Thank you and in shaa Allah za'ayi yadda kika ce"
Karbar takardar yayi se ga jadda ta shigo ashe bata wuce ba, se kawai yace bari yaje ya biya bill Win kan sun HaWa abunda zasu HaWa se su wuce.

Fa'iza ma an sallameta don taji sau?i sossai, saide har yanzu bata daena share hawaye time to time ba tana tuna irin evil mom da Allah ya bata.

Duk a tare suka fito, Fauzar na tafiya a hankali ko inda yake bata kallah ba, a maimakon ta shiga motar shi da ya buWe mata se ta wuce ta buWe na Farhan ta shiga gaba, Fatima na baya da zaliha.

Jaddah da mammi ne suka shiga nashi ya ja ya tafi kan Farhan ya bi bayanshi.

Dayake lafiyar motar ba Waya ba yasa Faizan Win ya tsere mishi kuma da yanayin tu?inshi don kowa ya san yadda mutanen Abuja suke tu?i ba kaman na sauran garuruwa ba.

A hankali Farhan ya shigar da motar cikin gidan, daga chan kofar sashen jadda suka hangi Faizan na tsaye yana amsa waya, kaman an ce ta kalli chan gefen kofar su se taga motar Aunty Fatima zaune a driving seat fuskanta a kumbure suntum ta kure Faizan da kallo.

BuWe motar Fauza tayi ta fito, daidai fa'iza ma ta fito amma se suka yi sashen Mammi da zaliha don chan mammi tace ta je, yayinda Fauza kuwa ta nufi sashen Jaddah babu abunda take so irin tayi wanka ko zata sake jin daidai, Kure ta Fatima tayi da idanu tana jin tukukin bakin ciki yadda taga Faizan duk hankalinshi ya Wauku kanta ita kuma tana tafiya kamar hawainiya.

Tada motar Fatima tayi a ranta tana ayyana da ta bar wa Fauza Faizan wallahi gwara ayi biyu babu, sake motar tayi tayi kan Fauzar gadan gadan, kanta na a ?asa Sam bata lura ba, yayinda Faizan kuma idanunshi na kanta ta Wauke mai hankali kaman an ce ya waiga se yaga Fatima tayi kanta da mota...

Wani irin hantsilar da wayan hannunshi yayi ya nufe ta da gudu yana kwala kiran sunanta a tsorace ta Waga kai kan ta waiwaya taji an yi sama da ita da mota, ta bugi gaban motar tare da faduwa ?asa tana jin yadda Faizan ya sake kwala kiran sunanta idanunta suka lumshe.

Da gudu Fatima ta juya kan motar ta nufi gate, se daka tsalle gateman yayi don shima saura kiris ta take shi, Farhan da shima ihun Faizan ne ya rinjayeshi ya fito daga sashensu na en maza haka muryar tashi tayi sanadiyar fito da rabin ahalin gidan, babu wadda ze ce ya taSa jin muryarshi haka don bashi iya Waga murya in yana magana kaman da kanshi yake se yau.

?agota yayi ya sa akan kafar shi a rikice yana kiran sunanta ba kakkautawa yana cewa ta buWe idanunta, saide inaa bata jinshi seda Farhan ne yace
"Ya Faizan dauko ta mu wuce asibiti"

Kan ya tuna da wani asibiti da gudu ya sabeta zuwa motarshi Farhan ya buWe, mammi na ri?e da Fa'iza da ta sake sakin kuka itama tana jin kunar wannan abu a ranta kaman tayiwa Fauza kuka, me mutanen nan suke nema da ita?

Amminta ma komawa sashensu tayi tana me share hawaye, jaddah kam driver ta sa ya Wauke ta ta bi bayansu tana ta tsinewa Fatima da Aunty Albarka.

DIDDIGAR ?AYA...(Mai wuyar tsincewa) wannan littafi littafin kuWi ne..
Ze zo muku a Naira Wari uku kachal #N300.
Acc no. 0545475847
Acc name. Fatima Muhammad Gurin
Bank name. Gt bank
Se ki tura shedar biya ta wannan layin
09039206763.
Yi maza ki biya naki ki sha

25 / 29