Advertisements
Chapter 23 Reading Diddigar Kaya 1&2 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Diddigar Kaya 1&2 Complete Hausa Novel

Author :  Fatima Category :  Complete Novels

Chapter   23 / 29

66K to 69K   out of 86.8K words

gida ta tafi ba sbd be san abunda ya faru da zata tafi gida ba haka dae suka je, aiko first turn da aka duba list se ga sunanta, kurawa sunan idanu yayi kwarai itace ma ta rubuta da hannunta don ga rubutunta nan zarzar.

Me makon yayi farin ciki ba Sata tayi ba se wani sabon Sacin rai ya ziyarceshi, ta Waga musu hankali a banza...
"Karka Wauki fushi ba tare da ka san dalilin ta ba Faizan"

Faisal ya faWa a sadda suka nufi gidan Faisal Win, Jafar ke tuka su da motar Faizan Win, sun riga sun sallami police.

"Hmmm"
Shine abunda kawai ya iya cewa tare da kwafa.

Har suka isa gidan Faisal matarshi ta gabatar musu da abincin be iya cin na kirki ba, barin ma da ta tambayi lafiya??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????r Fauza ji yayi kaman ya tashi ya bar gidan.

Haka dae suka ta lallaSa shi har Jafar ya maida shi gida, Waki kawai ya shiga ya zube yana kallon POP duk Tunanin duniya be ga abunda yayiwa yarinyar nan da ta zaSi daga mai hankali haka ba, shine ma za'a ce ya dace yayi wannan fushi da ita tunda ta aikata mishi laifi har sau biyu, amma don ta mugun raina shi shine ta kama hanya ta tafi yola, shi kuwa ze nuna mata Wan halak yake.

***

Zaune Jaddah take ta idar da sallar magrib kenan taji sallama da murya kaman na Fauziyya, Waga kai tayi tana jiran a shigo parlorn kaman daga sama kuwa ta ganta tsaye daga bakin kofa tana kallonta.

"Fauziyya!!"
Jaddah ta kirata cike da dumbin mamaki.

"Faizan be ce mana kina zuwa ba, wani irin zuwa ne haka? Baki da lafiya ne?"
Da sauri ta karasa ta kwanta jikin jaddar ta fara kuka, shafa bayanta kawai Jaddah ke yi, yin duniyan nan ta ?i tace komai.

"Kin yi sallah?"
Ta girgiza kai
"to tashi kije kiyo alwala ki zo kiyi sallah, tare da Faizan kuke?"

Girgiza kai tayi.
"A motan kasuwa kika taho?"
Ta gyaWa kai.

"Faizan Win ya sani?"
Girgiza kai tayi.

"To tashi je kiyi alwala"
Mikewa tayi ta nufi Wakin Jaddahn a chan tayi alwala tayi sallah a cikin Wakin kawai ta kwanta shiru, babu abunda yake mata kai kawo a rai irin daren jiya, ya yaji da ya tashi be ganta ba? Ita dae babu abunda aka mata amma ta san ta tsani gidan da garin gabaWaya.

Har aka yi isha ta tashi ta gabatar tunaninshi kawai take yi.

"Fauziyya taso ki zo kici abinci"

Mikewa tayi ta fito, tun tea Win jiya ne cikinta kuma har yanzu bata ji tana sha'awar cin wani abun ba, ruwan zafi Jaddah ta fara bata kan ta saka mata tuwo da miyar lalo da yaji haWi ta bata.

KaWan kawai taci ta ture, Jaddah tace
"kin koshi?"
Kai ta gyaWa.

"Tashi muje iyayen ki na son ganinki"

A tare da Jaddah suka nufi parlorn baba prof, Ammi, mammi, Baba prof, Baba Alhj se su ya Farhan ne zaune a ciki sauran matan gidan duka ba'a gayyace su ba.

Bata kalli kowa ba ta karasa gaban baba prof dake daga kan kujeranshi ta zauna daga ?asa kanta a ?asa, daga babanta har yayyinta wani irin kallo suke aika mata sbd ko da Jaddah ta gaya musu zuwan Fauza duk sun ajiye wani abun tayo, ko tayiwa Faizan Win ya koro ta.

Mammi kuwa kallon yadda ta ?ara kyau da haske take ba laifi Abujan ya karSeta sossai alamun dae hankalinta a kwance yake kan yanzu Win.

Baba prof yace
"Fauziyya..! Se kawai mu ganki ba sanarwa? Ke da wa kuka zo?"

Shiru tayi, Jaddah tace
"Tun fa bayan sallama da tayi bata sake cewa komai ba professor"

Ya dube ta yace
"Faizan ne ko?"

Ta girgiza kai
"Toh Fatima ce?"

Nan ma ta girgiza kai.

"Ke don ?aniyarki ana magana bazaki buWe baki kiyi magana ba? Me ke damunki ne? Idan duka babu kowa to uban me ze sa ki bar gidanki ki kamo hanyar Abuja ba tare da kowa ya sani ba? Amma shi mijin naki ya sani?"
Cewar baba Alhj cikin zafi.

Kuka kawai ta fara kan ta girgiza kai.
Wayanshi ya fiddo ya kira Faizan ya sa a handsfree.

Yana kwance salla kawai ke Waga shi ko ruwa be sake sha ba, Tunanin duniyan nan yayi be san me ya saka yarinyar nan tafiya ba, ganin kiran baba Alhj ya sa ya san ta isa gidan.

?agawa yayi cikin muryarshi da yayi sanyi sossai yayi ?asa kaman me jin bacci ko wadda ya tashi daga baccin.
Cikin girmamawa ya gaida shi, bayan sun gama gaisuwa baba Alhj yace

"Faizan kawai se muka ga Fauziyya kaman daga sama mun yi mun yi tayi magana kuma ta ?i shine nace bari na kira ka kila kai ka san abunda ya sa ta bar gidan ta biyo hanya"

A natse yace
"Ko Waya baba, nima bani da masaniyar barinta gida jiya tayi zazzaSi kuma har karfe Waya na dare na bar Wakinta, na tashi da safe kawai na neme ta na rasa har police station mun je da su Faisal sbd ban san me yasa zata tashi kawai ta tafi gida ba tare da laifin tsaye ba bare na zaune, a chan ne cikin bincikensu muka je har tasha muka ga sunanta cikin passengers Win yola, time Win karfe kusan 2 na rana shiyasa ma ban kira ku ba"

Duk kallonta suke, tana sheshekar kuka a hankali, shima kuma yana jinta.

A hankali yace
"Baba ku barta kilan akwai wani abunda aka yi mata anan Win in ta huce zata yi magana amma please ban amince kowa ya taSamin ita ba"

?ara karfin kukanta tayi, se a lokacin ta buWe baki ta fara magana
"Babu wadda ya min komai... Ni baba kawai na tsani gidan ne, na tsani garin...! Baba ji nayi in ban bar garin ba zan iya mutuwa... Yaya Don Allah kayi hakuri nima ban san sadda na fita ba.."
Kuka ne ya ci karfinta.

Baba prof ya dafa kanta yace
"kiyi shiru Fauziyya, yi hakuri bar kukan nan... Kin yi wani mafarki ne? Ko wani abu ya faru kan kika ji bakya son Abujan?"

Yana kwance lub yana sauraren ta, a hankali ta basu labarin abunda ya faru na tun tsakiyar dare bata yi bacci ba, bata samu natsuwa ba kuma seda ta bar garin wlh ko sunan garin bata sha'awar taji an kira.

Rarrashinta baba prof yayi tayi akan ta bar kukan haka, ita damuwanta tana ta Sata mishi rai kusan kwana huWu kenan koyaushe ranshi a Sace sbd ita, Baba Alhj yace
"Toh me ke faruwa ne?"

Kusan tambayar da kowa ke yi kenan a ranshi har Faizan, Baba prof karan kanshi a dame yake don wannan kowa ya ji ya san ba Alkhairi bane aikin asiri ne to amma wa ze mata? Sun san dae Fatima ciki da bai yarinya me natsuwa da hankali, ta taso a gidan cikin tarbiya irin na yaran gidan to Alamar tambayar tana kan waye?

A hankali Faizan ya sa hannu ya yanke wayar, se ya mi?e ya nufi Wakinta.. Ya jima tsaye yana karewa Wakin kallo kan ya fara gyarawa a natse har ya gama tsab tsab kaman tana nan.

Bayan ya saka turaren wutan da ta saba sakawa yaje kan kujera ya kwanta idanunshi na kallon sama.. Fatima ce tayi knocking ta shigo.

"Abinci fa ya gama Wazu na le?a ka a Wakinka na samu kana bacci!"

Idanunshi ya buWe ya zuba mata Su kawai ba tare da ya ce uffan ba.

***

A yola kuwa cike da damuwa suka yi ta Rarrashinta har tayi shiru, Baba prof ya rubuta abubuwan da bashi dashi a gidan ya ba Farhan akan ya je ya samo mishi ze HaWa mata maganin kariya.

Farhan ya mike ya tafi, Ruwan zamzam ya bata wadda akwai ayoyi ciki ta sha yace taje ta kwanta ta huta kar tayi Tunanin komai.

Mikewa tayi ta nufi sashen Jaddah, Amminta da tun aka fara bata ce komai ba se lokacin tayi kwafa ta mike kawai ta fice duk da kallo suka bita.

Sun Wan kara tattaunawa akan matsalar ta sede basu bada kofan zargi ba sun dae ajiye kila akwai aljanin da ya aureta ko kuwa suna so su shafeta.

Farhan ya dawo da aikan baban, bawan Allah daren gabaWaya be runtsa ba seda ya karance baqara kap a cikin ruwan zamzam da ya zuba mishi garin bagaruwa, ya cigaba da karatun ayoyi har uku kan ya gama se kawai ya hau jera nafilifili da Adu'ar Allah ya bayyana duk wani abunda ke boye akan Fauza sbd tun farkon fari dama shi hankalinshi be bashi haka kawai take ba.

Kaman yadda be yi bacci ba haka Fauza da Faizan, bayan dogon tunani kusan a tare suka mi?e suka fara jela nafilfili haka jadda ma tsakiyar dare ta yanke baccinta dama tun lokacin ?adangaren nan bata wani sakankance ba Fauza take nemawa sau?i a wurin Allah da ko ma menene yake rayuwarta...

DIDDIGAR ?AYA...(Mai wuyar tsincewa) wannan littafi littafin kuWi ne..
Ze zo muku a Naira Wari uku kachal #N300.
Acc no. 0545475847
Acc name. Fatima Muhammad Gurin
Bank name. Gt bank
Se ki tura shedar biya ta wannan layin
09039206763.
Yi maza ki biya naki ki sha karatu cikin kwanciyar hankali, ina me tabbatar miki bazaki taSa nadama ba>?p?

Karku sake a baku labari.


? ? ? ? ? ? ?? =???Gureenjoh=???


D?

29

*BAYAN SATI ?AYA*

Yau satin ta kenan da zuwa garin yola, kuma sossai take jin daaWin garin sbd yadda kowa ke ina za'a saka ina za'a ajiye da ita, daga mammi, Jaddah, babanta, Baba prof, su ya Farhan da su Fa'iza duk ji da ita suke kaman me sede in bata ambaci abu dayansu ya ji ba haka za'a je a nema mata, yanzu ita da kannenta ba duka ba zagi se jansu a jiki da take yawan yi, magungunan ta kuwa kullu yaumin safe da dare cikin kariya take na irin ayoyin da Baba prof ke mata anfani dashi, duk da waennan gabaWaya a maimakon ta kara ?iba tayi kyau ta Daena Tunanin komai se farin ciki duk hakan be yiwu ba.

Ta Wan zube kadan sbd yawan tunani, be taSa kira ya ce a bata ba kuma wallahi bazata yi karya ba zuciyarta ta riga ta gama yaudararta akan Faizan bata san ta kamu da mahaukacin soyayyarsa ba se da suka nesanta da juna ta san yana fushi da ita abunda ke hanata walwala kenan gashi ita kuma ta kasa Waga waya ko na Jaddah ne ta kirashi.

Tana kwance a parlorn na Jaddah a kan kujera Fa'iza ta shigo tana cewa
"Fauza kin yi bacci ne?"

Jaddah dake fitowa daga Wakinta tace
"Ina ita ina lafiyar baccin yamma Fa'iza?"

Tana kallon fa'izan tace
"Ya aka yi ne?"

Fa'iza tace
"dama zan fita ne chan farkon layi zan karSi handout Wina wurin wata friend Wina shine nake so in ji har yanzu kina sha'awar cin farar ne? Don ba'a rasawa ta wurin"

Mikewa tayi zaune tace
"Jaddah Eyya bata Wari biyu in tana dawowa ta sayo min fara"

Jaddah tace
"Toh"
Ta fara duba gefen zaninta ta fiddo Wari biyar, tana kallon Fauza tace
"To da kwanciyar nan ko zaki bita ne Fauziyya? Tunda kika zo ko gate baki kara le?awa ba kika Wan fitan kema zaki Wan ji daaWi"

Kaman zata ce bazata je ba se Fa'iza ta kama magiya akan su je tare Win wlh dama tana ta Tunanin tafiya ita kaWai su faazila na islamiyya, ya Falaq kuma tace ita ba sa'ar mata rakiya bace.

Mikewa tayi kawai taje ta wanke fuskanta ta Wan gyara kan ta fito tana ji su Jaddah na maganan shiru shirunta ko ciwon ne oho. Fa'iza tace
"ko tana kewar mijinta ba Jaddah?"

"Zaki tashi muje ko zaki zauna gulmata in fasa rakiyar?"
Ta faWa tana maka mata harara duk dariya suka yi tuni ita tayi gaba, fa'iza ta mi?e da gudu ta bi bayanta.

A natse suke tafiya tunda suka fito taga motar dake bin su, fa'iza dae bata kula ba, mai motar kuwa tun yana bin su a baya a baya har ya iso saitinsu ya musu horn.

Kallo Waya tayi mishi ta Wauke kai suka cigaba da tafiyar su, Fa'iza ma ba gwanar kula irin su ba ce se kawai suka maida kansu hanya, har suka isa gidan mai motan nan be bar binsu ba basu wani jima chan ba suka fito, suka tsaya suka saya fara tana lura da wasu dake gulmarta ana ta mamakin Fauziyya ce shiru shiru haka? Ita dae bata bi ta kansu ba suka Wauki hanyar gida.

Mai motar nan again ya cigaba da bin bayansu, gab sun iso farkon layinsu ganin bazasu tsaya ba gashi yana hangen gidansu yasa yayi saurin parking ya sauka ya biyo bayansu

"Fauza...! Fauza!!"

Fa'iza tace
"ke fa mutumin nan ke yake kira"

Yi tayi kaman bata ji ba kaman daga sama taga mutum a gabanta.

"Fauziyya ni kike wulakantawa? Ni ne fa Zubair Win ki"
Ya karashe yana nuna kanshi.

Tana Kallonshi tace
"Na gane ka mana amma bani da business kuma da kai Zubair hakan yasa ban ga anfanin kulaka ba, please ka kyaleni karka manta da Aurena"

Hannun fa'iza ta kama suka fara yunkurin wuce shi ya sake shan gabanta..

"Fauza akan ki rayuwata ta shiga cikin barazana, a kan ki saida na shafe sama da watanni huWu a prison amma sakamakon da zaki yi min kenan? Wallahi gayen chan ba son ki yake ba, na rantse miki da Allah ina son ki kuma in har ba zan sameki ba saide kowa ya rasa"
Ya faWa cikin alwashi.

"Oh haka kace?"
Tayi maganan tana Kallonshi.

Yace
"eh don ban ga maraba ta da mugun yayankin nan ba, shi yayi min cune ina tare da drugs da gomnatin Nigeria ta hana Anfani dasu ya kuma san idan har an kama ka kisa ne amma ya cuna ni ina dawowa daga Russia aka kamani, ba don connections ba da se wani ba ni ba Fauziyya duk a haka kika zaSe shi over ni?"

Tana shirin magana kenan idanunta suka faWa cikin nashi, wani mummunan faWuwar gaba ne ya riske ta har bata san ta matse hannun fa'iza dake cikin nata ba, tsaye yake sanye da kananun kaya riga da wando daga gani ka san sun ci kuWi hannayenshi zube a aljihu ya tsaresu da firgitattun idanunshin nan masu rikitar da ita yana kallo..

?acin rai take hanga shimfide a fuskanshi me tsanani, yaushe ya zo? Ta jefawa kanta tambayar da bata san amsar shi ba, da sauri ta zagaye Zubair ta nufe shi da nufin yi mishi bayani ba abunda yake tunani bane, tana isa kawai ya sanya hannu ya fincike hannunta suka yi gida.

Jan ta yake ba tare da ya damu da saurin da yake Win yayi mata yawa ba. Basu zame ko ina ba se room Winshi da karfi ya jefa ta kan kujera yana kallonta zuciyarshi kaman ya Faso kirjinshi ya fito sbd yadda yake hawa da sau?a na bacin rai...

***

Tun da ta bar garin Abuja yaji garin ya zamar mishi kaman ?ango, baya jin daaWin rayuwa, baya iya cikakken farin ciki, 24/7 da tunaninta yake kwana yake tashi, gabaWaya Fatima ta kasa gane kanshi don ba wani abincin kirki yake ci ba, ko yaushe kuma yana Wakin Fauza a kwance.

Shi karan kanshi be san Son ta yayi mishi mummunar illah ba seda suka nesanta da juna, ita yake so ta fahimci darajar shi hakan yasa ya ?i kiranta ko da a waya ne ba tare da ha?arshi ta cimma ruwa ba sbd rana tsaka kawai ya cewa Fatima ta shirya su tafi yola su dan kwana biyu se su dawo gabaWaya, ya azabtu kwarai da Tsananin kewan girkin ta, shayin ta, rashin kunyar ta in tayi niyya wadda babu abunda ke mai kyau daga gareta irin shi, shagwaSarta, ?amshin ta, shigar ta da ma lallausar fatanta... Daren karshe da suka yi spending gabaWaya ya kasa fita daga kwakwalwarshi.

Ita Fatima ta zama abin kallo ne kawai illa iyaka abun ya ishe ta ta shige Waki ta sha kukanta, ta kira Aunty tana mata kuka akan yadda tunda Fauza ta bar gidan irin yadda suke dashi kaman an chanza shi, Auntyn ta tabbatar mata da ta kara hakuri na lokaci kaWan ne komai ze sauya karta damu.

Hakan yasa ta cire damuwar a ranta kawai kuma wai ta shirya su je yola in zasu dawo su dawo tare gabaWaya, me yake nufi?

Karfe 3 daidai na yamma jirgin su ya sauka a international Airport na Yola, Farhan da Faraj ne suka je suka Wauko su, tun daga nesa kuma ya hangesu ita da Fa'iza a sadda suke tafiya.. Da idanu ya bi ta har motar su ta karya kwanan gidan nasu.

Hakan yasa be shiga ciki ba ya samu kan mota ya zauna jiran ta, yana so yaga expression Winta a sadda zata ganshi, yana so yaga tayi kewar shi ne kaman yadda yayi mahaukacin kewar ta? Yana so yaga idanuntan nan da yayi kewarsu fiye da komai, ganin sun Wan jima yasa ya dira ya fita wajen gate a chan nesa ya hangesu da wani guy, be ma gane Zubair bane seda ya matsu dab dasu...

***

"Ashe Abun naki hauka ya koma ban sani ba Fauziyya?? Da Aurena a kanki kike kula wani gardi? Me wanchan Yaron yake dashi da ya fi ni Fauziyya??? Eyee?"
Ya daka mata tsawa yana kallon yadda take ta murza hannunta da ya rike hawaye na zuba a idanunta.

Fuskan nan a murtuke jajazir yace cikin dakakkiyar muryarshi da ya HaWu da bacin rai..
"How could you? Oh da kin gayamin abunda kike bu?ata da na banbance miki tsakanin Aya da tsakuwa... Da na nuna miki cewa wadda kika saba dashi fank....."

"Don't...!"
Itama tayi ihu cikin kuka tace
"Karka fara jefana da wannan kalma, karka bari na tsaneka ya Faizan.."
Kuka sossai take tana jin zafi sossai na yadda yake kokarin kawo abunda ba shine ba cikin rayuwar aurenta..

"Shut up!! Just shut the fucking up! Babu abunda zaki ce in yarda dashi.. Babu Fauziyya..."
Zata yi magana da niyyar kare kanta ya ri?o hannunta kawai ya cillata kan gadon Wakin.

Yunkurin mi?ewa take ya bita ya danne, a zafafe ya fara zare mata hijab yana faWin maganganu da suka saka ta sakar mishi jiki ta Daena fighting kuma, tabbas zata Wauki mummunan mataki kan wannan abu amma ba yanzu ba, se ya tabbatar ita Win ba shashasha bace, lusara, wacce bata san me take yi ba da zata rabe kanta a titi, se ya tabbatar ita Win daban take da sauran mata anan ne zata Wauki matakin da ya

23 / 29