Advertisements
Chapter 14 Reading Diddigar Kaya 1&2 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Diddigar Kaya 1&2 Complete Hausa Novel

Author :  Fatima Category :  Complete Novels

Chapter   14 / 29

39K to 42K   out of 86.8K words

na mugunta ta mata don seda ta karSa da kanta ta karasa a hankali.

"Karki ci abincin nan, ki nemi wani ki ci bari na kaita asibiti.."

Kanta kasa tana zub da hawaye ta Wan Waga, har ya kama Fatima a jikinshi sun nufi stairs ya Wan dakata tare da waigowa kaman ya zamar mishi dole yace
"kukan nan kuma ya isa haka"

Yana kai nan suka fara sau?a.

Wani kalar dariya Fauxa tayi tace
"gobe zaki maimaita abunda kika min munafuka kawai"

Dining taje ta samu abincin shin ma be gama ci ba ya tashi, ta kara akai ta ci tayi Nak ta tattare wurin kan ta zo ta fara kimtsa parlorn da ba wani datti sbd rashin mutane dayawa a gidan.

Bayan ta gama ta koma Waki tayi kwanciyarta cikin kewan jaddanta kan bacci ya sure ta.

Chan cikin baccin ta taji ana taSa gefen hannun kujeran da tayi matashi dashi, yadda ta saba yiwa jadda in bacci be ishe ta ba ta tura baki ta mike cikin kunkuni tana kaikaya idanu haka tayi, a hankali ta buWe idanun nata se suka faWa cikin nashi, yana tsaye hannunshi Waya a aljihu Waya na ri?e da Wayanshi, har kaman ze mata faWan kwanciya bisa kujera se ya fasa.

"Ri?e Jaddah ke son Magana dake"
Ya faWa yana mi?a mata wayan.

Da sauri ta karSa
"Jaddah na!"
Tayi maganan tana karya wuya se hawaye..

"Haba Fauza, ke da nake miki kallon jaruma ashe ke Win raguwa ce kukan ma menene to? Yayyun naki suna miki wani abu ne?"

Yadda ya kakkafeta da idanu yana jiran jin me zata cewa jaddan yasa tace
"babu komai Jaddah kawai nayi kewanku ne"

Tace
"nima anan hankalina da tunanina duk yana wurinki Fauziyya fatan babu komai ko? In akwai wani abu ki gayamin"

Tace
"ba komai, ina mammi ya kafafunta? Allah sarki yanzu wa ze dinga mata Adu'a oho"
Ta faWa cikin alhini.

Murmushi Jaddah tayi tace
"tana yiwa kanta amma na san tayi kewanki itama, fadyaa zasu taho ranar Laraba me kike so a kawo miki?"

Zata yi magana ya zare Wayanshi ya sa a kunne tare da Juyawa ya nufi fita yana cewa
"Zaku ?arar min da credit, me zata bu?ata kuwa yarinyar da ta zo jiya in ba ke ba ma Jaddah"

Zata fara mishi nasihun da suka kashe mai jiki da niyyar da yayi a kan yarinyar yayi saurin kashe wayan, daga Jaddah, Babanshi da mammi duk in sun kira ko ya kira su maganan Waya ne kar ya sa yarinyar nan kuka kanwarshi ce wacce ko ba aure shi me share mata hawaye ne, hakanan bata da kowa a Abuja in ya cuceta don ba idanunsu Allah na gani kuma ze saka mata.

Yana zama kan kujera se ga call na baba prof suka gaisa kan ya ce
"na manta ne ban maka maganan karatun yarinyar nan ba, ka san ko bare na aurarwa Wiyata akwai sharadin yin karatu to akan Fauziyya ma ba zai sauya zani ba, idan Neco Winta ya fito zaka nema mata university of Abuja su cigaba da zuwa da yayarta"

Idanunshi na kan TV ya Wan fesar da iska yana shafa kai yace
"Baba ba za'a bar maganan makarantar yarinyar nan mu ga kamun ludayin ba tukun? Ba wai ina nufin ba zata yi bane sede ina tsoron komawarta halin da ta shiga a baya ne wadda yanzu se ya fi zunubi da da, tunda yanzu tana da aure"

"in shaa Allahu yanzu bani da shakka akan Fauziyya zata maida hankali tayi abunda ake so, mu cigaba da Adu'a dae kar mu gajiya sannan ka ri?e ta amana kaman yadda ba zaka cutar da farida ba karka cutar da ita Faizan"

Ajiyar zuciya me nauyi ya saki yana sake shafa kanshi Fatima ta fito ta zauna kusa dashi tana cewa
"ya aka yi ne?"

Ya ce
"Fauziyya...! Kowa ya tashi amana amana duk sun Waure ni da jijiyoyin jikina wallahi"

Bakinta ta taSe kan tace
"amma yaya ka san yarinyar nan da gangan ta so cutar dani Wazu? Ai ko bata san ina da BP ba ta iya girki me yasa bata yi me kyau ba?"

Yace
"Meyasa ne kike son dawo da abunda ya riga ya wuce Fatima? Yarinyar nan ta baki ha?uri ba shikenan ba? Kina ji dae ina faWa miki yadda ake bani amanarta kina so ne in yi ta jan matsala tsakaninmu har iyayemu su yi fushi damu?"

Girgiza kai tayi ranta na zafi, wai ina duk tsanar da yake cewa yana yiwa Fauziyyan? Duk a kwana Waya baya bata wani wuta wuta kaman ma lallaSata yake akan wani dalili? Idan ta bar zaman nan ya cigaba a haka akwai matsala dole zata nemi wani hanyar wargaza tsakaninsu.
Da sauri ta mi?e ta Wauki wayanta dake kan table ta nufi Wakinta don neman shawarar abin yi...

DIDDIGAR ?AYA...(Mai wuyar tsincewa) wannan littafi littafin kuWi ne..
Ze zo muku a Naira Wari uku kachal #N300.
Acc no. 0545475847
Acc name. Fatima Muhammad Gurin
Bank name. Gt bank
Se ki tura shedar biya ta wannan layin
09039206763.
Yi maza ki biya naki ki sha karatu cikin kwanciyar hankali, ina me tabbatar miki bazaki taSa nadama ba>?p?

Karku sake a baku labari.


=???Gureenjoh=???
D?

18

Bata san me ya hau kan Fatiman ba ta dena shiga mata sabga girki ma idan ita zatayi bazata ci ba, se ta koma dafa nata ita kaWai ita Fatiman nayi musu su biyu.

Tsakanin ta da shi kowani asuba ze tasheta sallah, anan take gaishe shi ba zasu sake haWuwa ba se wani asuban sbd bata fita a sadda taji motsin su a parlor, babu ruwanshi da komai nata tunda bata rasa ci da sha ba don be katangeta ta harkar abinci ba kullum kawo abubuwa ake a loda a fridge se abunda taga daman dafawa.

Iyakaci ta ci ta sha ta kwanta, a sati biyu da suka yi tayi wani irin kara girma fatanta ya sake yin fresh sbd zama wuri Waya, kaWaici duk ya dameta gashi bata da waya bare ta ji mutanen gida.

Yau bata nemi abinci ba sbd wani series da ake yi a Star life da ya Wauke mata hankali bata kula da lokaci ba kawai taga magrib yayi ko da tayi sallah bata tashi ba har tayi isha kan ta mike ta ninke hijab Win ta ajiye, sanye take da wani half gown wadda iyakanshi kaurinta purple ya zauna mata das a jiki, gyale ne yake dashi se ta mishi Waurin da ya fitar da jelar gashinta yana reto, Wan kunne fashion purple ne a kunnenta haka ta buWe kofan ta ta fito.

Dasu ta ci karo yana zaune hannunshi da remote Fatima kuma na kwance a kan cinyar shi cikinta gwanda ne a bowl da ta yanka kanana tana ci a hankali, jin motsin ta yasa duk suka Waga idanu suka zuba mata kowa da abunda yake sa?awa a ranshi..

Kaman bazata yi magana ba se tace
"Sannunku"

Be amsa ba ya maida kai TV haka Fatima ma bata amsa ba, a wuya yarinyar ta tsaya mata barin ma yadda take kara murjewa tana kyau kaman ka sure ta, ba don umarnin da aka bata na ta Wauke kai a kanta zuwa Wan wani lokaci ba da bata barta tana morewa zamanta gidan ba.

Kwafa ta ja a ranta tana cewa
'Fauza kema maganin ki'
Daga haka ta nufi ?asa abunta, kitchen ta je ta fara HaWa macoroni salad Wan daidai na cikinta, bayan ta gama tayi smoothie na ayaba da madara ta zuba a cup, kyuiyar haurawa taji dashi don se ta sake fito da kwanukan bata iya bari a Wakinta don haka dining kawai ta karasa ta zauna ta fara cin abincinta.

Da ma ze yiwu da ta ce a dawo mata da kayan Wakinta Wakin ?asan tana rayuwanta hankali kwance, da kyar ta gama Wan abincin taje ta dauraye plate da cup Win ta mayar ta kara kimtsa kitchen Win don tsabtar gidan banda dakunan masu gidan har yau bata dena ba.

Haurawa ta nufi yi yanayin da ta iske su ne yasa tayi saurin Wauke kanta ta nufi Wakinta Dukda sun riga sun HaWa idanu dashi, janyewa yayi wadda hakan ya sa Fatima Juyawa se ta ganta tana kokarin shiga Wakinta, tana ji Fatima na tsaki sede bata juyo ba Dukda kuwa so take tayi waya da su jadda kaman me.

Haka dae ta kwanta tana ta juye juyen kewa kan bacci ya sure ta, washegari da asuba da ya shigo Wakin ya jima tsaye yana kallon yadda ta kwanta Win a matukar takure irin kaman mutum na kaWaici haka, se ta Wan bashi tausayi bubbuga gefen pillown yayi tayi mi?a wadda ya saka shi saurin Wauke idanu daga kanta kan ta mi?e zaune bakinta na motsin Adu'a kaman yadda ta saba tana gamawa tace

"Ina kwana"

Ya amsa
"lafiya"

?an tsayawa yayi be fita kaman yadda ya saba ba yana tunawa da Fa'iza ta zo gidan basa barin ta tayi mintuna arba'in Waki dole zasu zauna da ita su yi hira a ci abinci ayi kallo duka, amma in ba jiya ba ya manta rabon da ya ganta tana tafiya zata kitchen ko wani abu Sam basa haduwa se a Wakinta in ya zo da asuba ba dole ta takure wuri guda ba!

"Kina da wani matsala ne?"
Ya tambaya.

"A'a amma don Allah ina so zan yi waya da su Jaddah yau sati biyu kenan rabon da in ji muryarta"
Ta karashe tana Kallonshi da idanun baccin ta waenda suka kara girma da haske ba kaman na normal wasu mutanen ba da in sun tashi idanunsu yayi ja.

Wayanshi Waya ya fitar daga aljihunshi fara sol design ne da bata taSa gani ba don ba iPhone bane ba kuma dangin su tekno bane.
"Yanzu yayi sassafe da ?ira, anjima se ki ?ira su"

Hannu tasa garin saurin karSa hannayensu suka shafi na juna, duk Waga kai suka yi suna kallon junansu kan ya Wauke nashi yana furta
"saura ki kira waenda basu dace ba ki ga ikon Allah"

Yana kai nan ya juya ya fice.

Baki ta karkace tana tuna su waye ne basu dace ba? Kwafa tayi su sakina ne kilan yake nufi, ajiye wayan tayi taje tayi alwala ta zo tayi sallah.

Bayan ta idar ta koma ta kwanta se seven ta tashi ta fara gyaran Wakinta tana gamawa taje tayi wanka ta shirya cikin wani Hot red top da black wando ta Waura black Wan kwali, bakinta ta sanyawa red lipstick se tayi wani irin kyau, kwalli ta zana a idanunta kan ta Wauko wayan ta zo kan kujera ta zauna.

Sliding tayi se wani hotonshi hadadde ya bayyana, sanye yake da kayan aikinshi cikakke yayi wani irin kyau gashin kanshi na sheki yana dariya ne tsaye a matakalar jirgi aka Wauke shi, kurawa hoton idanu tayi na mintuna masu yawa kan ta sauke ajiyar zuciya tana shiga call logs.

Bata san da me yayi saving number Win jadda ba se kawai ta shigar da numbobin tunda tana dasu a kai.

"Jaddah na"
Ta faWa bayan an Waga wayan ko sallama bata yi ba.

Jidda da ita ma muryarta ya bayyana jin daaWin ta da jin muryar Fauzan tace
"Na'am Fauza ta ya kike? Ya gidanki?"

Shagwabewa tayi tana cewa
"shine ko kewata baki yi ba ko Jaddah"

Jaddah tace
"na isa ban yi kewar baki abun magana ba? Ai ba karamin kewanki nayi ba babu me sakani magana da shari'a, babu me nemo faWa in tare, babu wacce kullum ke sakani kumbiya kumbiya idan professor ya aiko nemanta"

Dariya Fauxa tayi tana jin tayi missing old life Winta, rayuwa fa kenan! Waye ze yarda yanzu Fauxa tayi sati biyu bata nemi faWa ba, ai da a da Winta ne ko Fatima bata nemeta ba wallahi ita se tayi yadda tayi ta nemeta faWa, amma gani take yanzu ta wuce level Win sede in an nemeta a samu.

"Jaddah to meyasa bakya nemana?"
Ta faWa tana tura baki.

"Kullum sede wannan me katon kan yace min baya gida ko kin yi bacci..."

Hannunta Waya ta Wan sa baki tare da zaro idanu tace
"khaihh Jaddah Ya Faizan Winne me katon kai? Wlh kanshi daidai ne"

Salati Jaddah ta Wauka muryarta cike da farin ciki da dariya tace
"innalillahi.. Fauziyya yau ke kike karbawa Faizan faWa? Azzalumin?"

Da sauri ta katse wayan kunyar duniya na kamata, me ya kaita? Wlh ta ma rasa ya aka yi tayi wannan subutar bakin, ai se ta shiga bakin duniya in dae Jaddah ce.

Jaddah kuwa a Sangarenta har sujada tayi na jin daaWi, ko basu zama kaman yadda take so ba alamu sun nuna lamuransu akwai haske, da Faizan na cutar da ita ta tabbatar ita ce ma zata fara kawo sukarshi yau wace rana!

Sake kiran layin tayi da kyar Fauziyya ta Wauka..

"Eyyaa Jaddah kewa!"
Ta fara kawo maganan dake ranta.

"Ina jin kaWaici da kewa sossai, babu inda nake zuwa babu wadda ke zuwa guna banda waya bare in dinga jin muryarku, jadda ko Ya fadyaa da kika ce zasu zo basu zo ba har yau"

Jaddah tace
"haka aure dama ya gada barin ma a wuri me nisa, kiyi hakuri zan mishi magana ko wayan ne se ya saya miki ai ba wani matsala kuma bayan wannan ko?"

Kai ta gyaWa tace
"babu"

"Ina Fatima kwana biyu itama bamu gaisa ba"

Tace
"Ina ga ta tafi school"

Hira sossai suka yi jadda tayi ta faWa mata abubuwan da suke faruwa a gidan, wadda ya mata ta dara wadda be mata ba ta tofa albarkacin bakinta wani kuma tayi Kwafa, barin ma su ya Farhan kam.

Da kyar suka yi sallama don har katin Jaddah ya kare ta sake kira da wayan Faizan Win.

Bayan ta sauke wayan fuskanta cike da annashuwa ta shigar da layin Mammi.

"FIRST LOVE"
Sunan da taga yayi saving kenan da emojis Win heart, murmushi ta saki tana tuna nata uwar wadda basu taSa magana ba tunda ta zo.

Bayan mammi ta Wauka suka gaisa take tambayarta kafanta tace
"Fauziyya kafafun nan se godiyar Allah amma kam da abunda yake nema"

Fauziyya bata gane zancen ba tayi mata Adu'ar samun lafiya, bugan cikinta mammi tayi tayi don taji ko Faizan Win na mata wani abu sai de ko Waya bata kawo wani laifinshi ba don be matan ba, shakuwa ne dama chan babu tsakaninsu, zaluntarta da ya kan yi in ta mishi abu kuma ya daina tunda bata mishi koman ba.

Daga karshe da dabarun zama da miji da kuma nasihu mammi tayi ta mata kuma tana Wauka wannan karo kam har tana mamakin kanta.

Bayan sun gama ta kira Ammi..

"Assalamu Alaikum Ammi"
Fauza ta faWa bayan Ammi ta Wauki call Win.

"Wa'alaikumussalam warahmatullah Fauziyya ke ce?"

Shiru tayi jin muryar Ammin nata babu Wauki sossai kaman yadda muryar jadda da mammi suka bayyana mata kewanta da suka yi tace
"ni ce Ammi, kuna lafiya? Ya baba?"

Ta amsa da
"lafiya kalau ya gidan naki? Fatan dae baki bari ana hawa kanki kaman yadda kike da?"

Meyasa kowa ke mata nasiha ta zauna lafiya da mijinta amma mahaifiyarta kuma na shirin kawo rabuwar hankalinta?

"Ammi ai babu abunda suke min, muna zaune lafiya"

"mene? Ashe dama karyar kiyayya kike yiwa Faizan Win kenan, na tabbatar shi kuma a wurinshi ba haka take ba don kiyayyar namiji bata taSa gushewa, kuma bata sauyawa, kiyi tunani dae... Sannan ki sani mijinki ba ke kaWai ba har ni ba ?aunata yake ba ke hatta mahaifinki don gani yake mahaifinki kusan rabi da kwatar dukiyarshi na Mahaifinsu ne shiyasa yanzu yake saka idanu akan harkokin business na babanki fiye da yadda yake sakawa Faraj da ya fara kula da na babansu"

Shiru tayi cikin dan nazari kan tace
"Ammi wannan duk ba wani abu bane, kilan ba yadda kike tunani bane don na san dukkaninmu da Baba Alhj da Baba prof duk iyaye muka Waukesu kuma matsayin abu guda babu banbanci, sannan Ammi ai maganan yaya Faizan baya kaunarki tun da nake na san yana zuwa gaishe ki amma baki taSa buWe baki kin amsa ba kuma har yau har gobe kenan be tsane ki b....."

"Rufe min baki, ina nuna miki gabas kina yamma... Ke kika sani"
Tana kai nan ta kashe wayan..

Da idanu tabi wayan cikin mamakin Amminta, ta jima sossai tana nazari dayawa daga cikin Wabi'un Ammin nata sede ta rasa a wani mataki ko matsayi zata Waura shi.

Baba prof ta kira shima yayi farin cikin jin tana cikin ?oshin lafiya ya kuma yi mata albishir da result Winta na neco ya fito kuma yayi kyau don har yayiwa Faizan maganan yi mata registeration na jamb.

Taji daaWi sossai tayi ta godiya da Adu'a ga baban, nasiha ya sake mata ya kuma gargadeta da Adu'a kaman yadda ya bata wani takarda da ke Wauke da Adu'o'i masu yawa ya kuma umurceta da ta lazimcesu kuma tana yi Win sossai.

Bayan sun gama ta kira babanta shima ya ji daaWin jinta lafiya ?alau Dukda kullum a tsorace yake kar ta shukawa Faizan abunda ze zama silar tsinkewar zumuncinsu, idan har ze ga wayan Faizan se gabanshi ya faWi da Tunanin ze ce mishi Fauza ta yi wani abun sede duk be ji ba, tun yana tsoracen yanzu har ya fara sakewa.

Nasiha shima yayi mata wadda be mata a lokacin barin ta gidan ba kuma ta ji daaWi suka yi sallama tana ji matar nan na Mtn na cewa one minute remaining.

Sosa kai tayi bayan ta sauke tana kallon wayan yau ?aniyarta Faizan ze ci ta ?arar mai da katin waya.

Balcony Winta ta fita tana kallon harabar gidan ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????da Gidajen unguwar da yawanci kusan irin nasu ne benaye, wayan ta sake Wagowa ta shiga camera tare da Juyawa ya bata background Win unguwar Ta fara pictures style kala kala tana murmushi barin ma da taga yadda tayi kyau.

Seda ta gaji ta dawo Wakin ta zauna a coffee chair Win tana kallon pictures Winta, tana cikin scrolling taga nata sun ?are sun shiga na wayan, bata tsaya ba ta cigaba da scrolling yawanci hotunanshi ne wasu ya sani wasu be sani ba, daga yanayin hotunanshi zaka san yana da zafin kai don kusan duk babu wadda yake cikakken dariya banda na fuskan wayan.

A kan wani ta tsaya wadda aka dauke shi be sani ba shima da uniform Winne hannayenshi rike da abun tuka jirgin kunnenshi sanye da headphones Winsu ya Wan wai go kaman ze yi magana ne aka Wauka ba karamin kyau yayi ba.

Scrolling tayi ta wuce se taga hotonshi da Fatima, Fatiman ce

14 / 29