Advertisements
Chapter 18 Reading Diddigar Kaya 1&2 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Diddigar Kaya 1&2 Complete Hausa Novel

Author :  Fatima Category :  Complete Novels

Chapter   18 / 29

51K to 54K   out of 86.8K words

shi gashinan zuwa.

Ita kuwa tana zuwa motan ta buWe baya ta shiga a dole tana fushi da shi na goyon bayan Fauza da yayi, yana isa office na Jafar ya samu ma har baccin wahala ya Wauke ta.

Haka ya sa hannu ya Wauke ta, ta gyara kanta kan kafadanshi ta cigaba da baccin ta, husna ta biyo bayansu Jafar da ya rakosu ganin Fatima a baya ya sa hannu ya buWe mai gaba ya sanyata.

Ashar Fatima ta lailayo ta buga, da sauri ta sauko tace
"Ya Faizan wai me kake nufi dani ne?"

Yana gyara Fauza yace
"kaman ya kuma Fatima? Duk maganan da zamu yi yanzu ki bari mu je gida pls"

Tace
"in bari mu je gida? Na rasa cikina sbd wannan karuwar...."

"Shutt uppp Fatima!!"
Ya daka mata tsawar da har saida Fauza ta tsorata tare da watsakewa daga baccin da ya cika mata idanu.

Itama cikin kukan ba?in ciki tace
"ba zan yi shiru ba yaya, ba zan yi shiru kayi ta zaluntata ba... Ta Sarar min da ciki baka ce mata komai ba, asibitin ma ka zo ka ajiyeni kayi tafiyarka wurinta, ni da ya kamata ka Wauko ka kawo mota baka Wauko ni ba ka je ka dauko ta a hannu sbd tayi bacci, ni gani ?ar iska marar gata... To Alhamdulillah na gode Allah da baka sameni a watse kaman kofar taxi b......"

Mari yake shirin sauke mata sbd yadda ranshi ya ke tafarfasa Jafar yayi saurin ri?e shi.

Ita dae Fauza bata ko motsa ba banda idanu da take binsu dashi, sbd yadda idanun Fatiman ya rufe bata yi shiru ba tace
"ka barshi ya mareni Jafar, ya mareni tunda ni ce karamar dangarshi me daaWin hawa, ba se ka mareni zaka nunawa duniya cewa ni Win ba jininka bace, ba se ka mareni zan san cewa kana fifita wanchan karuwar ?ar shaye sha...."

Marin da bata sha Wazun Win ba shi ta sha yanzu saida ta kusa kaiwa ?asa, hannun da ya nuna ta da shi har yana rawa yace
"Ki kiyaye ni Fatima, ki kiyayi ganin Sacin raina kuma ki rufe min baki ki shiga motar nan mu tafi...!"

Jafar yace
"Haba Faizan in ita ta rasa hankalinta tana faWar abubuwan da basu dace ba kai be kamata ka biye mata ba, ka yayyafawa zuciyarka ruwan sanyi har ita ta sauko kan ka nuna mata rashin kyautawar abunda tayi Win, zafin kishi ne kawai ke dawainiya da ita da kuma na rashi da tayi ka san dae se ta fi ka jin zafin hakan"

Kallonshi Faizan yayi yace
"zafin kishi? In zafin kishin ne se aka ce a rashin hankali yake zuwa?"
Juyawa yayi kanta yace
"I can tolerate anything but don't u dare cross ur boundaries... Ki wuce ki shiga mota mu tafi I won't repeat myself"

Yana kai nan ya buWe motar ya saka husna da har ta fara kuka, kan ya juya ga Jafar yace
"zamu yi magana"

Daga haka ya zagaye ya shiga motar, ya tayar idanunshi na zube kan hanya, saida yayi kaman mintuna uku da tayarwa har yana shirin jan motan yayi gaba kan Fatima dake kuka ta shiga, ita dae Fauza sannu bata ce musu ba ya tsaya restaurant ya musu takeaway kan suka kofanufi gida.

Yanzu Win ma zagayawa yayi ya buWe ya Wauke ta, ko Fatiman be kalla ba ya nufi ciki, a kan gadonta ya ajiye ta har ya juya ze fice tayi saurin ri?e hannunshi wadda dukkansu saida suka ji har cikin ?ashinsu.

Fuskanshi ya juyo ya kalleta cikin sanyin murya tace
"I'm sorry...! Ban san hakan ze faru ba da ban biye mata ba, pls kayi hak'uri"
Ta karashe tana du?ar da kanta ?asa.

Zama yayi yana Wan murza hannunta dake cikin nashi ?ayan kuma ya Waura a kan kumatunta da har yanzu yake kumbure ya Wan shafa dukkansu suka lumshe idanu, wani sanyi ya ji a ranshi wadda be san na menene ba, Wago idanunta tayi ta kalleshi dasu daidai shima ya buWe nashi dake lumshe.

Chan ?asan ma?oshi yace
"it's not ur fault, haka Allah ya tsara cikin ba me zama bane... Amma me ya HaWa ku?"

Tiryan Tiryan ta bashi labarin abunda ya faru bata Soye komai ba, yadda suke kallon juna a cikin idanu kuma ta bashi labarin ba rawar murya ko wani kame kame ya san cewa babu ?arya a cikin labarin nata, murmushi ya saki kawai da nufin tsokanarta yace

"Eyye ashe ?ar gurguwa kunnuwanta na ji da kyau tunda har ta ji sadda loudspeaker ke sanar da cewa ita Win ta zama matar Faizan"
Da sauri ta zare hannunta tare da kare fuskanta tana murmushi shima yana murmushi yace

"Haba ?ar gurguwa kunya kuma?"
Baki ta turo tana cewa
"ni Allah ni ba gurguwa bace"

Yana mi?ewa tsaye yace
"Toh Ladi chogal"
Ihu ta sake tana kukan shagwaSa ya fice abunshi yana dariyar shagwaSar tata.

Se bayan ya fita ta saki murmushi ashe ya Faizan haka yake?.

Abincin da ya sayo ya koma ya Wauko, a plate ya juye takeaway biyu da ruwa ya sa kan tray ya Wauka ya kaiwa Fauza Win, yanzu kam be ce mata komai ba ya ajiye mata ya baiwa husna nata kan ya juya ya fita.

Na Fatima ya Wauka ya nufi Wakinta dashi Dukda yadda yake jin Sacin rai na abunda ta mishi Win amma be fasa zuwa ba.

Tana zaune tana kuka ya shiga Wakin, abincin ya ajiye mata kan ya juya shima yaje ya ci nashi, an riga an yi isha so Wakinshi kawai ya shiga ya watsa ruwa yayi sallah, bayan ya idar ya mike yaje ya duba maganin Fauza ya nufi Wakinta dashi.

Samu yayi tana sallah daga zaune, toilet Winta ya shiga yana yabawa tsaftarta don bayin ta ba zaka ce ana anfani dashi ba ya samu roba ya tare ruwan zafi ya samu Towel ya fito.

Husna tayi bacci ya Wauke ta ya Waura ta kan gado ya sauya mata kaya daidai lokacin ita kuma ta idar.

Da taimakon shi ta koma bakin gado, ya janyo stool ya zauna tare da Waukan kafan ya Waura kan cinyar shi.

Ruwan da zafi sossai haka yayi ta danna mata tana raki tana yarfa Hannu, da muzurai da komai aka gama dannar ya bata magani ta sha, yace
"dube ta..!"

Baki ta turo kayan bacci yaje ya Wauko mata ya ajiye mata gefenta kan ya dube ta yace
"akwai wani abu kuma?"

Kai ta girgiza yace
"tohm se da safe Allah ya qara sau?i"

Tace
"thank you"

Ya juya ya fice ta bishi da kallo har ya maido mata da kofan ya rufe.

Maganin Fatima ya Wauka ya nufi Wakinta.

Har yanzu tana kuka, zama yayi bakin gadon yace
"Fatima!"
Yadda ya kirata Win dole ya sa ta Waga idanu, yace tashi zaune.

Mikewa tayi ta zauna, yace
"menene matsalarki? Me yasa kike ganin an miki rashin adalci?"

Kallon tambaya ta ma kake ta mishi, kan ta Wauke idanunta bata ce komai ba, shima Wauke nashi yayi yace
"Ki tashi ki ci abinci ki sha magani"
Yana kai nan ya ajiye mata maganin ya tashi ya fice abunshi don ta ?i magana.

Ya gaji ainun so yana kwanciya bacci ya sureshi, da asuba yana dawowa daga sallah kenan ya hangi Sacewar mota kaman kuma ta Fatima, me gadinshi ya tambaya ya tabbatar mishi da yanzun nan Fatima ta fice.

Be ce komai ba ya haura yaje yayi kwanciyar shi don yau bai da wani aiki, be tashi ba se karfe goma da rabi.

Wanka yayi ya shirya cikin kananun kaya ya fito, zaune ya same su suna kallon wani animation, zama shima yayi ta dube shi tace
"Ina kwana?"

Ya amsa da lafiya yana kallon kafafunta yace
"ya jikin?"

Ta amsa da
"Alhamdulillah"

Duk shiru suka yi, ta san Fatima bata nan don itama ta hangi fitanta ta window kuma bata ji alamun dawowarta ba, ta barshi da yunwa kuma be dace ba tunda sun yi girki kuma ya saura.

Mi?ewa tayi tana Wan Wingisa kafafunta ta nufi ?asa da kallo ya bita har ta Sace mai, sanye take da blue Indian gown da ya zauna mata sossai a jiki, be kai ?asa ba se wandon shi da ake hangar adonshi daga gwiwar kafanta, yana da tsagu me tsayi daga gefe da gefe, ta Waura gyalen Waurin turban a kanta, ba karamin kyau tayi ba barin ma da ta gyara fuskanta ta saka lip gloss, bata jima ba ta dawo.

A gabanshi ta ajiye tray Win da ta hauro dashi Win.

Wani fancy bowl ta zuba kifi da yafi yanayi da soup don yayi kauri ta Waura kan plate Winshi, a idanu kaWai abun sha'awa ne gwanin kyau bare a baki, akwai kuma warmer a gefen plates Win ta buWe ta Waga miyan ta ajiye gefe doya da ta soya da kwai ne ya ji kwai ta zuba a plate Win kan ta matsar mai, ta sake mi?ewa ta fice chan se gata da wani karamin tray wadda shayin shi da ta saba dafa mai ne ciki, ta zo ta ajiye mai ganin ya fara cin abincin ta tsiyaya mai da kanta.

Idanunshi na kanta yana kiyasta abubuwa masu yawa a ranshi yace
"thank you"

Ta mi?e tana Wan murmushi bata zauna a parlorn ba se ta nufi Waki.

"Fauza!"
Ya kirata yadda kowa ke kiranta, da sauri ta juyo yace
"kin sha magani?"

Kai ta gyaWa mai yace
"to dawo ki zauna"
Dawowa tayi ba musu ta zauna a parlorn.

Bayan ya gama cin abincin da kanshi ya tattare kwananukan amma kitchen Win sama ya ajiye, a tare suka yi spending time me yawa Dukda babu me magana cikinsu banda husna da ta ishe Fauza da surutu sede ta amsa da eh ko a'a, azahar da aka kira ya saka su duk mikewa.

Ya fita be dawo gidan ba se yamma lis.
Yanzu ma abincin ta kawo mai tuwon semo ne da miyan busashiyar kubewa sbd shi tayi tuwon don ta san yana so, ita kam indomie ta dafa ta ci, husna ma tuwon ta ci, se bayan magrib ya zauna cin tuwon gefen shi papers ne, bayan ya gama ya wanke hannu ya dube ta kan yace

"Dukda ban so ki fara karatu nan kusa ba saide Baba prof ya ?i aminta da kudiri na hakan ya sa dole na shiga nemar miki admission kuma Alhamdulillah yau gashi kin samu, ina so ki san rayuwarki na da da na yanzu ba Waya ba, idan da kin yi abubuwa masu yawa ganin u r free yanzu kina da aure, matsayin aure kuma ya wuce duk wani matsayi da kike tunani, duk laifin da zaki aikata yanzu ki sani ba iya ke da zuri'arki ba har mijinki da ?a?anki wannan image Win baze mantu a idanunsu ba, sannan zunubinki se ya fi na da sbd kin wulakanta sunnah, in Allah ya kaimu gobe zaki je ki ?arasa sauran abubuwan da ban karasa ba ki fara shiga aji"

KarSan admission da ya miko mata tayi tace
"na gode Allah ya saka da alkhairi in shaa Allahu zan kiyaye"

Wayanshi ne ya Wauki ringing ganin baba prof yasa ya Waga tare da sallama bayan sun gaisa baban yace
"Faizan me ya faru? Meyasa zaka bar matarka tayi yaji kuma ta kamo hanya daga Abuja zuwa yola a mota bayan ka san ba lafiya ne da ita ba?"

Yace
"Yola ta tafi kenan? Hmm baba maganan nan ba na waya bane ta zauna a gidan in Allah ya sa Fauziyya ta warke zan zo"

Baba yace
"Assha Fauziyyan ma ba lafiya?"

Yace
"Eh amma da sau?i"

Baban yace ya bata, mi?a mata yayi a ladabce ta gaishe shi ya tambayi jiki take ce mishi ai ta warke ma bayan sun gama ya ba jadda da suke tare itama ta mata sannu tana tambayar me ke damunta, tace kwalba ta taka amma da sau?i.

Mi?a mishi wayan tayi tana Kallonshi, kallon lafiya kike kallo na yayi mata se tayi saurin kau da kai ta mi?e.
"Gulma"
Ya faWa yana maida kanshi ga TV>?#?

DIDDIGAR ?AYA...(Mai wuyar tsincewa) wannan littafi littafin kuWi ne..
Ze zo muku a Naira Wari uku kachal #N300.
Acc no. 0545475847
Acc name. Fatima Muhammad Gurin
Bank name. Gt bank
Se ki tura shedar biya ta wannan layin
09039206763.
Yi maza ki biya naki ki sha karatu cikin kwanciyar hankali, ina me tabbatar miki bazaki taSa nadama ba>?p?

Karku sake a baku labari.


=???Gureenjoh=???
D?

23

"Aunty fa wai kinga kuwa yadda ya Wauke tan ne? Be fa hukunta ta na abunda ta aikata ba, wallahi zuciyata zata bu...."
Zazzafar mari Auntyn ta sauke mata tace

"zuciyar ta buga Fatima, nace ta buga Win.."
Dawowa tayi ta zauna ganganta tace
"Fatima kin san irin asarar da kike shirin ja min? Kin fa san shekaru sama da goma sha wani abu nayi ina wannan tanadi meyasa se lokaci Waya zaki nemi watsar min da buri? Ni da nake zaune lafiya da kowa a gidan nan alhali zuciyata dankare take da haushi da tsanarsu duka ni me ya sameni? Toh wallahi ba zan Wauka ba, bazaki zama wawuya shashasha, lusara a gidan Faizan har ki barwa Fauza shi ba..."

Cikin kuka Fatima tace
"Aunty fa kin san makircin Fauza, da gangan yarinyar nan ta sauya gabaWaya ni bata min rashin kunya bare shi ballantana in ce zasu samu sabani har ya sauya mata kamanni don baya daukar rashin kunya.."

Dakuwa Aunty tayi mata tace
"baya Wauka kin sani kuma kika mishi? Fatima wallahi wallahi zan iya sauya ki idan baki yi hankali ba bazan taSa zama ki wargaje min mafarki na ba, sarai kin san tun kan na shigo gidan nan nake da buri a cikinshi, target na ba Sulaiman bane amma saboda in yi anfani dake yasa na auri Sulaiman yanzu bayan kin girma kuma ki kasa yi min komai ba, kin san wahalan da muka sha kan Faizan ya aureki"

Fatima tana kuka tace
"Amma Aunty ai laifin ki ne, kin sanya min soyayyar faizan tun ban san target Winki ba, kuma mun yi yarjejeniya a aikinki ba za ki taSa cutar da shi ba, wlh rasa shi daidai yake da na rasa rayuwata, bala'in son da ban san adadinshi ba nake mishi shiyasa kusancinsu da fauza ke kasheni... Aunty ke kika ce aure kawai za'a Waura ba ze shiga lamarin ta ba sbd tsanar da yake mata amma gashi nan reshe na shirin Juyawa da mujiya... Ko ki san yadda zaki yi dani ko kuma wallahi kowa ya rasa nashi Burin..."

Wara idanu Auntyn tayi tana kallon Fatima tace
"Fatima? Are u threatening me?"

Mikewa tayi tana share fuskan ta tace
"ba threatening Winki nake yi ba, ina gayamiki ne ki Waukar min mataki akan Fauza in ba haka ba daga ni har ke dab muke da rasa burikanmu"
Tana kai nan ta fice daga Wakin.

***

Kaman yadda ya faWa washegari bayan ta gama HaWa musu abin kari ta shirya a dining taje tayi wanka, doguwar riga marar nauyi ta saka tare da sanya hijab coffee color wadda yaje mata har ?asa, ta shirya husna ma cikin doguwar riga da baby hijab, daidai sun fito shima ya fito murmushi ya sakarwa husna wadda ya saka Fauza daskarewa a wurin tana ganin cikakken haiba da kyaun bawan Allahn nan, daga baba prof har mammi ba wadda ya bari duk seda ya bi ya zaftare musu kyau da kwarjininsu.

"Madam chogal"
Ta faWa yana kallonta da neman tsokana, ai kuwa baki ta turo tana cewa
"Allah yaya ni ba chogal bace gashi ina tafiya da kyau"
Ta fara tafiya tana nuna mai dariya yayi yace
"ni dae idanuna chogal suka gani"

Dining suka nufa tana ta tura baki, idanunshi kafe kan lips Win da take ta turowan ta saka pink lipstick da yayi mata kyau sossai.

Bayan ta gama sa abincin ta tura mishi ta zubawa husna ta kuma zuba nata Dukda yadda take a takure a kuma sarge sbd yadda yake aika mata kallon ?asa ?asa haka ba yadda ta iya ta zauna a wurin ta fara ci, Seda suka gama suka yi hamdala kan ya saka hannu ya zari tissue ya mi?e.

Taku biyu ya iso dab da ita har suna sha?ar numfashin juna, ?ashim jikinsu na gaurayuwa, du?owa yayi yana rarraba idanunshi tsakanin kirjinta dake bugu da sauri har yana iya kallo da kuma idanunta da suke kashe shi, da kyar ya samu ya tsayar akan lips Winta da yanzu suka zama abu na biyu da baya iya gajiya da kallo a jikinta, saukar hannunshi taji da tissue Win ya Wan kwashe lipstick Win cikin wani salo da ya saka su jin yarrrrrr gabaWayansu.

"Haka is ok"
Ya faWa chan ?asan ma?oshi kan ya mi?e tsaye ya juya tare da cusa hannayenshi cikin aljihu ya fara takawa don fita daga wurin.

Wani wawan ajiyar zuciya ta sauke tana dafe kirjinta, 'oh ni fauza me ke faruwa ne kam?'
Ta tambayi kanta sede ba amsa.

Mikewa suka yi duk suka bi bayanshi, husna ta tura gaban motan ita ta shiga baya, har suka isa da shi da husna suke hiran su ita bata saka musu baki ba.

Microbiology ne course da aka bata yayinda Fatima take yin biochem kusan dept Winsu wuri daya ne, sauka suka yi suka nufi ciki inda office Win Faisal yake nan biology dept, kan su isa ta HaWa idanu da en mata sama da biyar waenda idanunsu kan Faizan kaman zasu cinye shi danye, Wan Kallonshi tayi taga abunda suke kallo.

Ash trouser ne a jikinshi me taushi se farar shirt wadda ya zauna mishi sossai ya fitar da siffanshi ta kakkarfan namiji, sajenshi ya kwanta lublub a kyakyawar farar fuskanshi ga fuskan cike da haiba Dukda ba murmushi yake ba amma be kama ba, taSe baki tayi ta maida bisa hanya har suka karasa office Win.

Faisal ya fi Jafar wasa haka yayi ta jan ta yana tsokanarta ita kam kanta ?asa murmushi kawai take tana kuma jin idanun gogan nata jikinta alamu ita yake kallo, wata yarinya Faisal ya kira a waya ba'a yi mintuna biyar ba se gata a ladabce ta gaishesu yana kallonta yace

"yauwa Afnan ga ?awa nayi miki Dukda dae da hafsa ne kawancen asalin amma a nan kawar ki ce, ku je ki nuna mata wurare sannan Naga kuna da lectures 9-10 duk ku shiga tare kin ji?"

Tana murmushi tace
"Toh Yaya, Aunty mu je"

Murmushi Fauza tayi kan ta mi?e tsaye se ta kalli Faizan da nufin neman izinin tafiya, murmushi me ky??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????au da ya

18 / 29