Advertisements
Chapter 2 Reading Diddigar Kaya 1&2 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Diddigar Kaya 1&2 Complete Hausa Novel

Author :  Fatima Category :  Complete Novels

Chapter   2 / 29

3K to 6K   out of 86.8K words

ciki, tana shirin Juyawa ta koma taji wata daga cikin en uwansu na cewa
"khaihh na tausayawa yarinyar nan, kishiya ba karamar abu bace a wannan zamani bare ma irin kishiyar da kuka tashi tare matsayin ya da kanwa, iyayenku mata kuma suna auren miji guda"

?ayar wacce ?ar uwar Mahaifiyar Fatiman ce tace
"wannan kam son zuciya ne karara daga gani ai cusa mishi Amaryar aka yi don yadda take ta bore ya nuna komai, Allah sarki Fatima ciki na kusan biyar kenan shima be zauna ba sanadiyar wannan kadararren auren!"

Juyawa tayi ta koma tana mamakin kanta, for the first time kenan da aka yiwa Fauxa Abu ta Wauke kai ta wuce, lallai abunda ya dameta ya dameta.

A kan gadon Jaddah ta sake yin masauki tare da tsunduma komar Tunaninta da ta san babu ranar gamawa, Wagowa tayi jin alamun shigowar mutum.

"Ya Fadeelah!"
Ta kira sunan kawai kan ta maida idanunta ?asa, babbar yayarta ce itace babba mace a Wakin su, bata da wani sha?uwa ko kusanci da kowa a gidan bayan Jaddah da Fa'iza wacce ta san a yanzu ko giyar wake fa'iza ta sha bazata zo kusa da ita ba.

karasowa Fadeelah tayi ta zauna gefenta tare da rike hannunta tace
"Fauxa! Kin ga yadda kika koma kuwa? Wannan anya fauxa ce kuwa? Wannan Fauzan da na sani bata taSa zama na minti biyu shiru ba tare da ta nemi maganar wani ko faWar wani ba? Fauxa nata ne..!"

?ago kai tayi tana dan Sata fuska tace
"A'a yaya Fadeelah banda Wan banza"

Dariya Fadeelah ta saki ita kuma fauza ta Wan yi murmushi duk sun tuna sadda suke tare kirarinta kenan 'Fauxa kowa naki banda Wan banza' ta kan faWi hakan da proud musamman idan Fatima na kusa se gashi kaddarar Allah ya HaWa su zama inuwa Waya a matsayin kishiyoyi.

"Bazaki tambayeni yaushe na zo ba? Ko ina yara?"

?ago idanu ta sake yi ta kalleta cikin gajiyawa tace
"Yaya stop been nice please ba haka muke ba"

Rike hannunta tayi tace
"I know, yanzu ina so mu fi haka.. Fauziyya ke yarinya ce har yanzu gashi Allah ya jarabceki da auren wadda kika Wauka a matsayin Ma?iyi gabaWaya rayuwarki ya kuma HaWa ki da wacce tun shigowarta gidan nan matsayin agola baku taSa kaunar juna ba a matsayin kishiya, ba Yola Zaku zauna ba bare ace akwai idanun Jaddah ko Ammi da mammi Abuja Zaku inda daga ku se ku you really need a guardian, please Fauxa ki girma and let me be a good sister I've supposed to be tun farko"

Hawaye masu zafi ne suka saukar mata tana kallon Fadeelah tace
"Ya Fadeelah kema kin yarda in hakura in zauna da Ma?iyina bayan kin san cewa duk mun tsani juna? Hakanan matarshi ko na minti biyu shiri be taSa shiga tsakaninmu ba? Yaya Fadeelah wallahi wallahi ban taSa aikata zina ba, meyasa kowa ze min wannan shedar alhali duk sharrin Faizan ne?"

Fadeelah ta sake rike hannunta tace
"Fauziyya kiyi Adu'a kinji? Ki sasaautawa ranki ki Wauka cewa wannan aure shine alkhairinki kuma aljannarki karki manta abunda babba ya hango yaro fa baze hangonshi ba ko da kuwa ya hau dutse, yanzu iyayenmu duka fushi suke daku especially ma ke da kike da taurin zuciya, Fatima ta zama abar tausayi tunda tana chan kwance ta rasa cikin da ta kwallafawa rai"

Tace
"ya fadeela duk cikin munafurcinta ne, ni a duniya Ban taSa ganin munafuki irin Fatima ba!"

Dafe kai Fadeela tayi, Fauza ta kau da kanta, Fadyaa ce ta shigo itama suka haWu Suka yi ta nusar da ita, Wan banzar taurin kai ne da ita kaman arnan fari, ga kafiyar tsiya da kyar suka samu tayi wanka ta ci wani abu, Fadyaa ta fice ta barsu da fadeela tana ta kokarin cigaba da bata shawarwari.

Walimar da za'a yi ranan har an yi niyyar fasawa Baba prof yace ayi tunda an yi gayyata, duk a Tunanin Faizan za'a fasa auren nan a gobe ganin abunda ya faru kuma har a yammacin da aka yi waliman Da seda mammi ta sa baki kan Amaryar ta fito Fatima na kwance a asibiti, Bayan ta farka tayi ta mishi kuka likitoci suka tabbatar mishi da jininta yayi mugun hawa duk abunda ya Waga mata hankali haka yayi kokarin kau dashi.

Da takardar ya dawo gida a Tunanin hakan ze zame mishi wata madafa wurin gujewa wannan kadararren aure sede hasashen shi be zama gaskiya ba, a washegarin da safe jama'a masu tarin yawa daga mabanbanta garuruwa ciki harda sarakuna da ?an siyasa tare da manyan malaman ?asa suka shaida auren
"FAIZAN IBRAHIM KAKA DA AMARYARSA FAUZIYYA SULAIMAN KAKA" kan sadaki dubu Wari uku lakadan ba ajalan ba.

Sanarwan yayi daidai da tsayuwar bugun zu?ata masu yawa sede waenda suka bayyana a fili mutum uku ne, Chak numfashin Fauza ya Wauke ta yanke jiki ta faWi dama tun safiyar ranar kuka take, Faizan dake zaune kaman mutum mutumi yaji wani duhu ya rufeshi tsana da kyamar auren na ?ara lulluSe shi.

Fatima da take daga cikin mota dawowar su kenan daga asibiti da mahaifiyarta ta fashe da wani matsanancin kuka me taSa zuciya, lallai An zalunce ta kuma an ci amanar ta an nuna mata ita Win ba jinin GIDAN F ba ce, har Abada bazata manta wannan ba kuma tabbas an taSa wutsiyar damisar da take bacci cikin matsanancin yunwa...

DIDDIGAR ?AYA...(Mai wuyar tsincewa) wannan littafi littafin kuWi ne..
Ze zo muku a Naira Wari uku kachal #N300.
Acc no. 0545475847
Acc name. Fatima Muhammad Gurin
Bank name. Gt bank
Yi maza ki biya naki ki sha karatu cikin kwanciyar hankali, ina me tabbatar miki bazaki taSa nadama ba>?p?

Karku sake a baku labari.


=???Gureenjoh=???
DIDDIGAR ?AYA
(Mai Wuyar Tsincewa)

(3E DDG 'D1-EF 'D1-JE

FATIMA MUHAMMAD GURIN.
(Gureenjo)

ADABI WRITERS ASSOCIATION

Marubuciyar:
*Zuhraa*
*Hamrah*
*Igiyar Rayuwa*
*Noor Iman*
*Ruwan Sama..*
*Lelewal*
*GAMON JINI paid*
*Kowa Ya ga zabuwa..*
And Now..
*Diddigar ?aya... Paid*

*Shafi Na Biyu*

*PAID BOOK*

?AN?ANO

**Wannan shafi gabaWayanta sadaukarwa ce gareki sister zainab Salis, hausawa suka ce yaba kyauta tukuici na ji daaWi sossai da wannan kyauta Allah ya saka da alkhairi>?p?d'?**

Ba'a samu kan Fauza ba har Seda aka nemi doctor da kyar ta farfado, in ka ganta bazaka ce Fauzan Jaddah ba ce gabaWaya ta firgice wadda hakan ya taSa zuciyar Jaddah da Baba prof sossai.

Ya sani auren dole a musulunce haramun ne, sede yana da tabbacin gata ya musu wadda har abada ba zasu mance ba, watarana kuma in sun tuna zasu yi alfahari dashi su mishi Adu'a idan har be riski lokacin da rai ba, sannan sunan gidanshi ya riga ya fara Saci ta silar Fauziyya har hawaye ya zubar saboda wani da ya tare shi ya faWa mishi magana marar daaWin ji akan Wiyar ?anin nashi, sannan ya san halin Fauziyya ba me chanzuwa da sauki bane muddin bata gamu da abunda ya girgiza mata kwakwalwa ba, ko ta shiryu samun mijin da zata samu farin ciki da kaunar en uwanshi ze yi matukar wahala hankalinsu baze taSa kwanciya da tayi ta musu yawon makaranta alhali sun san da cewa ga hanyar da ta Wauka ba.

Duk zaune suke a babban parlorn nashi, in ka cire yara daga kan Fa'iza dake sa'ar Fauziyya zuwa kan auta Faazila babu wadda babu a wurin kuma tsab ya Wauke su duka har ya bar fili me yawa saboda girman parlorn na Baba prof.

Gyaran murya yayi kan ya fara nasiha me ratsa jiki akan bin umarnin iyaye da kuma kyautata musu, daga nan ya Waura da ha?uri da irin girmansa har a wurin Mahalicci, bayan ya gama ya kira sunan Fatima.

?ago rinannun idanunta da suka haWu da fuskanta suka kumbure tayi ta kalleshi kan ta maida kanta ?asa tana bitar karatun da ba'a jima da fara Waura mata ba tace
"Na'am Baba"

Yace
"ke zan fara ba ha?uri Fatima, na san mun miki ba daidai ba kina zaman zamanki mun saka mijinki aure, amma ki sani mu Win ma bamu isa hakan ta kasance ba idan ba da yardar Allah da sahalewarsa ba, Ke da Fauziyya ?an uwa ne waenda kuka tashi gida Waya Waki guda kusan gabaWaya rayuwarku tare kuka yi shi, babu halin juna da baku sani ba hakan yasa nake jan kunnen ki da ki cigaba da rike Fauziyya a matsayin ?anwarki, kiyi ha?uri da duk wasu halayen ta kaman yadda na san ki na kuma shede ki me dumbin ha?uri da kauda kai, to ki ?ara akan hakan, Allah ya zaunar daku lafiya ya baku zuri'a dayyaba"

Kanta ?asa hawayenta da ta kasa rikewa na Wiga akan shinfidadden jan carpet da ya cike parlorn tass tace
"in shaa Allahu Baba, ai Fauziyya ?anwata ce kaman yadda ba zan iya cutar da Fa'iza ba haka ba zan taSa iya cutar da Fauziyya ba, Zaku sameni me hakuri akan hakan Allah ya bamu zaman lafiya"

Kowa a parlorn seda ya sa mata albarka, Fauziyya wani irin ba?in ciki ya zo mata wuya, a duniya in akwai abunda ta tsana ya biyo bayan munafurci wallahi ita bata taSa yiwa Fatima kallon ba munafuka ba, komai nata na munafurci ne, sunanta da Baba prof ya kira ne ya katse mata bitar wasi?ar jaki.

Ta Wago fuskanta da yayi mugun chanzawa ta kalleshi.

Yace
"Fauziyya ba wai Bama son ki bane muka nace da lallai se an Waura wannan aure, ina so ki san gata ne wadda ba kowa ke samun irin wannan ba, Fauziyya ke ce shaye shaye kece club club da hotels hotels babu wani zuri'a da zasu zauna dake ba tare da sun wulakanta ki ba..."

Katse shi tayi saboda yadda zuciyarta ke matukar ?una idan aka jefeta da waennan kalamai masu daci wadda ta san ba laifin kowa bane illa nata.

Hawaye na gangaro mata ta mi?e tsaye tace
"Duk nan kuna zargi na ne da zina da kuma kuma shaye shaye, lallai idan har kuna zargina ku dangi na waenda na Wauka bani da ya su a duniya to babu wadda ze yarda dani kuma!"

Katseta babanta yayi yace
"Me yasa baki da kunya ne ni kam a rayuwarki Fauziyya? Kin zauna kin rufewa mutane baki ko se na zo nan nayi fata fata dake?"

Baba prof ne ya dakatar dashi ya san she's too young for all this duk tauna tsakuwar da suke don kawai aya taji tsoro ne.

Yace
"kina nufin ki ce duk wasu videos da hotuna naki da aka turo mana ?arya ne? Ko kuma ganinki sau biyu da Faizan yayi a mabanbanta hotels da mutanen banza cikin shigan banza da buguwa suma ?arya ne? Ko ganinki da idanuna da nayi shima karya na miki? Ko kuma biyo cikin layin nan da kika yi a buge shima karya ne?"

Girgiza kai tayi in confused tace
"bani da masaniya akan wasu pictures da videos, shi kuma da ya ganni duk a wuraren na yarda ni ya gani amma na rantse da wanda raina yake hannunsa ban taSa aikata zina ba, tun da nayi wayo na san menene zina kuma na kyamaceshi wallahi ban san duk yadda abubuwan suka zama haka ba..."

"FAUZIYYA!"
Yayanta Farhan ya kirata yace cikin jin zafinta
"Ki dena rantsuwa akan ?arya zaki cutar da kanki da kanki!"

Shesheka ta ja me karfi tana ciccilla idanunta cikin parlorn, chan cikin sif Win baba prof ta hangi Alqur'ani izu sittin da gudu taje ta Wauka tare da Waurawa akai
a razane duk suka mi?e suna kallonta har Faizan da duk jijiyoyin jikinshi suka mi?e saboda wani irin tafasa da zuciyarshi ke yi, ji yake kaman in ya kamata da musu da rantsuwar nan ze iya kashe ta.

"Na rantse da wanda ya saukar da wannan littafi ban taSa aikata zina ba kuma ban taSa Waga abun maye da hannuna cikin hayyacina na sha ba, ban san meke faruwa dani ba amma wallahi ko a mafarki ban taSa aikata zina...."

Kwace Alqur'anin da aka yi a hannunta ya sakata saurin Wagowa se suka HaWa idanu, yana shirin sauke mata zazzafar mari mahaifiyarshi tayi Charab ta ri?e hannunshi a kausashe tace
"A kul Faizan! ban yarda ba ban amince ba, ko a bayan idanunmu ka daga hannu da sunan dukan Fauziyya ban yafe maka ba duniya da lahira!"

A razane yake kallon mahaifiyar tashi kan yayi wani magana mahaifinta ya bata mari daya, Farhan ya ?ara mata har Seda bakinta ya fashe.

Da sauri Amminta ta mi?e ta nufi kofa tana kuka, Baba prof ne ya dakatar da ita
"Ru?ayya!"

Tsayawa tayi tana jin yadda kukan Wiyarta ke ratsa parlorn.
"Dawo ki zauna"

Mikewa ya yi da kanshi ya nufi Fauziyya ya ri?e hannunta suka dawo dab dashi a ?asa ta zauna kanta ?asa tana cigaba da kuka.

Kallon su yayi Waya bayan Waya kan ya sauke ajiyar zuciya yace
"Farhan ban yarda ba ko da bakin wasa ka sake Waga hannunka akan Fauziyya, bana so ka sake mata kallo a matsayin ?anwarka ita Win matar yayanka ce a halin yanzu"

Hannunshi na kan ta yana shafawa ya Waga ya kalli Faizan da da kallo guda zaka san ranshi be taSa sosuwa irin na ranar ba, ko Wagowa baya yi yadda mamminshi ke fifita wannan yarinyar fiye da farin cikinshi hakan na matukar ?ona ranshi, idan ya kalli matarshi da halin da ta shiga duk saboda ita se yaji ina ma ze iya kawar da ita a duniya ko ze huta.

?auke kai baba prof yayi shima kwarai ya san an shiga hakkin shi sede ya za'ayi shine babba dole shine Juji.
"Fauziyya ki sani yanzu bakin al?alami ya riga ya bushe, duk wannan bashi da anfani sannan Qur'ani ya wuce wasa babban hatsari ne amfani dashi wurin rantsuwa se idan har babu yadda za'a yi ne.... Ki yi ha?uri ki rungumi sabuwar rayuwar ki"

Kai ta gyaWa tace
"shi ke nan Baba"

Shafa kanta yayi yace
"Allah ya miki albarka"

Babanta yace
"Ni kam ba zan ce kiyi hakuri ba, in kin ga dama kar kiyi abunda nake so ki sani shine daga ranar da kika kashe aurenki karki neme hanyar gidan nan, kije chan wurin abokanan watsewarki ku cigaba na yafe ki har Abada, in har kina son Adu'a da farin cikina gareki shi ne ki zauna da Faizan ba tare da wani matasala ba, ko a labari na ji ranar da kika saSawa umarninshi Fauziyya ban yafe ba, tun rayuwarki baki taSa saka ni farin ciki ba kullum da fargabar abunda ze fito daga gareki nake kwana nake tashi, sau Waya dae zaki yi kokarin proving Cewar ke Win Wiyata ce har ki min biyayya!"

Ammi ta Wago tana Kallonshi
"me yasa ne Sulaiman? Me yasa kullum ka buWi baki alkhairi baya fita in har dae akan Fauziyya ne? Duk wannan hali da ta shiga da wadda take ciki baka taSa tausayinta ba! Ni kam wlh ban yarda a zalunce ta ta ja baki tayi shiru ba!"

Kallonta kawai jadda ke yi, wani lokacin hankalin Ru?ayya na bata mamaki ganin idanunta tana ga yadda Aisha da Prof ke ture yaronsu ba wai don basa sonshi ba se don ganin sun samawa Fauziyyan ?ima da daraja a idanun Faizan Win sun kuma hana shi cutar da ita saboda rashin ?aunarta da baya yi tun tale tale, amma ji inda ta dosa ita, babu wadda ya fi dacewa yayi magana a nan na rashin adalci irin Fatima da mahaifiyarta amma they sat patiently suna sauraron baba prof Win.

"Ru?ayya...."
?aga mishi hannu baba prof yayi, kan ya dubi Faizan
"Faizan ga amanata na baka, ka san girman amana ka kuma san hukuncin duk wadda ya ci amana, in ka cutar da ita ina rokon Allah ya saka mata, Allah yayi muku albarka ya baku zaman lafiya, an riga an yi mata jerenta so mutum biyu ne kawai zasu raka ta su dawo"

Mammi tace
"Toh ka ji, nima Amana na baka Fauziyya in ka ci ma kanka! Ka riga kayi karatu babu abunda baka sani ba, ina fata zaka wanzar da adalci a tsakaninsu su biyun"

Jadda da hawaye suka zubo mata da kewar fauzin nata tace
"Fauziyya kiyi ha?uri! Kiyi hakuri!! Ki ?ara ha?uri!!! Ina tabbatar miki zaki ci ribar wannan ha?uri.. Faizan ga ?anwarka nima na damka maka amanarta, Allah ya baku zaman lafiya da zuri'a dayyaba, Fatima kiyi hakuri kin ji? Haka Allah ya tsara"

Kuka sossai duk su biyun suke kowa d??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a abunda yake sa?awa cikin zuciyarsa, Fauziyya ta ?udiri aniyar zama Wiya ta gari for the first time ko don saboda Mammi da Baba prof, ko don babanta yayi alfahari da ita sau Waya dae a rayuwarta, bata taSa saka shi farin ciki ba kap rayuwarta se bakin ciki har hawan jini yake dashi sanadiyarta, zata yi hakuri har taga yadda Allah ze yi da ita a wannan gida da yafi kabari ko wuta a gareta....

Kowa yana ta kara yi mata nasiha har suka fito a yammacin zasu tafi Abuja inda nan ne gidanshi kuma anan suke zama da Fatima, bata taSa Tunanin zata yi wani kukan rabuwa da gidan da tafi tsana ba se yanzu da take ji yafi mata sau dubu akan inda za'a kaita a kuma barta chan bata san kowa ba se ma?iyanta, kuka sossai take yi da kyar aka cire ta Waga jikin jadda se ta koma na Amminta, daga nan tayi kan mammi ta sha kuka kam, daga karshe ma fa'iza da kullum se sun yi faWa ta rungume tana kuka sossai, Fatima tuni tana mota.

Cikin sassarfa ya fito daga sashensu ba tare da ya kalli ko sashen inda suke ba ya nufi mota sanye da wasu Wanyen boyel me taushi da tsada farare sol, hulanshi light ash da fari tangaran ya zauna mishi sossai haka takalmin shi half cover ce me ainihin kyau da tsada ta bayyana Fararen digadiginshi da kaman baya taka kasa.

Baba prof da ya bishi da kallo yana murmushin yadda duk yayi kicin kicin da rai yace
"Faizan!"

Juyowa yayi se yayi kaman yanzu ne ya kallesu alhali tun fitowarshi ya san suna wurin, nufansu yayi kanshi kasa yace
"Na'am baba"

Jadda, momma da Baba Alhj duk babu wadda ya fito Amminta kuma ta juya mata baya, da

2 / 29