Advertisements
Chapter 18 Reading Goran Duma by Maimuna Idris Beli BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Goran Duma by Maimuna Idris Beli

Author :  Maimuna Idris Beli Category :  Action Novels

Chapter   18 / 28

51K to 54K   out of 82.5K words

An Aurar Da
Sauran Saura Itakadai Mahaifinta Yafizuwa Kudu Daga
Arewa Kayan Gwari Yake Siyarwa Lokacinda Girma
Yakamashi Gashi Fitinar Matar Sa
Tatasa Shi Danhaka Ya Tattara Komatsansa Yakoma Kudu
Watan Yushau Biyu Suna Soyayya Da Sumoli Iyayata Suka
Matsamasa Ya Turo Hardai Yasaketa Adaren Ranar Duk
Yadda Ruma Taso Ta Basar Damaganar Sakinda Yaimata
Takasa Darar Ranar Saiyazamemata Tamkar Daren
Samun Labarin Rasuwar Auwal Indatake Tunani Lallai Da
Kyar Idan Rayuwa Zata Kara Budemata Shaf
Idan Rayuwa Zatakara Budemata Shafi Mai Haske Koda
Kuwa Za A Dan Gutsiro Kyallinsa Ne Daga
Shafi Irin Na Auwal Kilamashafi Masu Duhu Za A Yi Ta
Bude Mata Kukanta Na Abincikintane Waddata
Hakikance Irintane Wato Sikila Tunda Yai Sanadiyar Barin
Rabinda A Baya Wanda Shine Kila Zaizo A,S
Tausayin Abincikinta Wasa Wasa Ranar Nan Da Sanyin
Asuba Saida Alhji Ya Kwashi Ruma Zuwa
Asibiti Suna Zuwa Aka Basu Gado Wannan Yadawo Da
Ciwan Abinda Yushau Yai Danye A Zuciyar Mahaifansa Da
Surukansa Musamman Innar Ruma Wadda Karamcin
Mahaifin Yushau Kadai ke taka Mata Birkin Kiran Yushau A
Waya Taimasa Allah Ya Isanta
Malyria Tafara Cinkarfinta Ga Jininta Yafara Hawa,ciwan
Mukamiki Ya Motsa,nandanan Sai Ga Ruma A Hanyar
Lahira,wai Gidan Sauro Ma Kunrasa Arzikinsa Ruma?
Kwananta Uku A Asibiti Yushau Ya Cika Aljihu Da Kudi
Yadoshi Gidan Nasu,gidan Cike Da Kannensa Mata
Dukkansu Tare Da Hajiya Suna
Shiri Da Alama Shirin Fita Wani Guri Suke,yai murnar
Rashin Ganin Ruma Haryaji Haushi Indai Samun
Mijin dazai kula Da Ita Kamar Shi Abi
Ta Wajen Alhji Yafara Zuwa Wanda Yaimasa Irin Saukar
Dakewa Maroki Ga Mutumin dasam Baiyi
Niyyar Kyau Ta Ba,meyafaru?
Alhji Yatambayeshi Cikin Fuskar Shanu,yafito Da Kudi
Yamikawa Alhji Tare Da Koro Bayani Gasu Alhji Sai A Ciri
Wanda Za A Kai Kudin Aure,,a Ware Sadaki,akaimusu
Harnadanyi Wani Karanbani Nasanardasu Kunanantafe
Ranar Sati,.
tundakaika Haifemu Ko?
Kawai Tunkudar Keyarmu Zakai Ka Ce 'ya'yan Nan Zoku
Kai Kudinnan,
ayi Hakuri Alhji Dama Dan Sun Matsane Alhji Ya Kalleshi A
Kule,ammadai Yashanye Bacin Ransa Ya Ajiye A Gefe
Yadau Wayar Sa Kan
Tebur Yana Latsawa To A Fita A Siyo Min Kati Zansa A
Waya Akira Yanuwa Masu Kai Kudin Auren Suzo
Sukai,mamaki Da Mugun Takaici Suka Gallabi Zuciyar
Yushau Yaje Mota Yadauko Katin Dari Hudu
Yakawo Ma Alhji Fuskar Alhji Ba Walwala Za A Raba Kudin
Akai Rabi Hakane?
Daga Baya Kuma Akai Sadaki Ko?Alhji Baijira Cewar Sa Ba
Ya Ce To Ranar Asabar Din Zakazo Kakaisu Ko Kuma
Kudin Ma Zaka Bayar Na Ara Mota A Zuba?
Rannan Naimaka Maganar Daukan Nauyin Rainon Cikin
Ruma Alhji Ya Ce Rannan Naimaka Maganar Jinyar Cikin
Ruma Kasameta Kunyi Maganar?
Ban Ganta Ba Ranar Har Na Bar Gidannan Amma Yau
Zansameta To Alhji Yafada Cikin Halin Ko In Kula Ya Ce
Tadanyi Jinya Sosai Cikin Kwana Biyun Nan Wanda
Nauyin
Cikim Bakin Cikinka Dakuma Guggubin Wahalardata Taho
Da Ita Daga Gidanka Suka Hadu Suka Jazamata
Talasarmin Kudi Sosai Dan Saidatasha Ledar Jini Biyu
Saboda Malyria Takamata Da Zafin Kasansu Sickle Malyria
Ba Karamin Hatsari Ba Ce Atare Dasu Ince Ko Arzikin Ne
Ko Na Maganin
Sauro Batasamu A Gidanka Ba Yushau Yakasa Magana
Zuciyar Sa Kamar Ta Fashe Saboda Takaici
Ta Ci Kudi Sama Da Dubu Hamsin Don Mundanje Asibiti
Mai Kyau Ne Idankafita Ka Karbi Rasidai Gurin Hajiya
Kaduba Dan Allah Inasan Kudina Gobe Alhji Nasane
Kallan Mamaki Yushau Yakemai Danhaka Yafice Yana
Cewa Kakokarta Kuyi Jinyar Nan Saura Kuma Kasanya
Zalunci Ciki In Hakan Ta Faru Tozan Fitar Da Ita A
Alamarin Ni In Shiga A
Fusace Ya Fice Yana Kunkuni A Zuciyar Sa Allah Bazai
Hanani Yadda Zanyiba Yakarade Gidan Bai Ga Ruma
Danhaka Saiyadawo Falo Ya Taddasu Suna Shirinfita
Ransa A Baceyake Harma Yanafakan
Idan Hajiya Yana Hararar Hafsat Wanda Ita Ma Take
Murguda Masa Baki To Malam Fitafa Zamui
Hajiyatafadama Cikin Wata Murya Mara Dadi, To A Dawo
Lfya Inkin Rike Adadin Rasitan Asibitin Nanda Waccen
Yarinyar Ta Ci nawane?
Alhji Ya Ce Na Kawo Masa Kudinsa Gobe,yafadi Hakan Ne
Waiko Hajiya Zataga Rashin Kyautatwar Alhji,ko Ma Ta
Taushi Zuciyar Sa Ya Janye Amma Sai Ga Shi Hajiyata Fadi
Abindayanuna Tamafi Alhji Kulla Gabadashi To Idan Aron
Kudin Zaizame Masa Da Rashin Burgewa Aisai Yadinga
Nemoka Duk Lokacinda Bukatar Irin Hakantataso Kazo
Asibitin Ka Biya Kaitsaye Basai Ka Sanya Wani Akin Yahada
Maka Lissafiba,ko Kuma
Kaji Haushin Wana Ya Ranta Maka,
Allah Yabaki Hakuri Niba Hakane Nufina Ba Batatankashi
Ba Ta Wuce Dole Ya Biyo Bayansu Suka Kebe Da Mubarak
Ya Kirga Dubu Ashirin Ya Damkawa Mubarak Ransa A
Bace Man Allah Idan Waccen Malalaciyar Yarinyar Tatashi
Daga Bacci Ka Bata Ka Ce Na Rainon Cikine Yawuce
Mubaraka
Ruma Kwance A Gadon Asibiti Yammacin Kwananta Biyu
A Asibitin Idanta Biyu Kuma Cikin Hayyacinta Fes Amma
Ta Runtse Idonta Alamun Tana Bacci Tunanuwa Barkatah
Na Ruda Kwakwalwarta Alhji Da Hajiya Da Mominta Kadai
Ke Ciki Suna Sirri
Acewar Su Itakadai Ce Ba Aso Taji Mominta Cikin
Damuwa Ta Ce Alhji Acikin fargaba Nake Dan Allah Karka
Boyemin Komai Melikitan Ruma Yakebe Dakai Yafada
Maka Ya Ce Abinda Kika Riga Kikasanine Fa!Na Cutar Da
Ruma Dana Gadata Da Wanda Baisan Darajarta Ba Duk
Wannan Yawuce Alhji Ba Bu Wanda Yaisa Kankare Abinda
Allah Ya
Riga Ya Rubuta Yanzu me Likita Ya Ce Yaimin Tambayoyi
Sosai Game da Asibitin Da Ruma Kezuwa Awo Na
Sanardashi Amma Saiyanuna
Mamaki Kwarai Da Yadda Batasami Isashiyar Kulawa Ba
Momi Ta Girgiza Kai Cikin Takaici Sam Ba Laifin Asibitin
Bane Dazu Ma Safe Nai Hira Da Ita Shigen Wannan Amma
Yadda Na Fahimta Shine Tana Fashin Zuwa Asibitin A
Kaidar Da Likita Yaimata Sannan Ba Bu Isashen Kudin Da
Ake cajinta
Irin Yadda Ake Cajin Sikila,hakane Alhji Ya Ce Tare Da
Takahcin Yusha'u....
.
To sai kuma gobe idan Allah ya kai mu.
Na dan kara rubutun.
Masu commnts da like godia marar adadi, wanda basayi
ya kamata ku para koda like ne kapin ku pita a gidan.
Dan Aunty.
GORAN DUMA (P 41)
.
.
Likita Yasanar Dani Ce Malyria Taiyawa Ajikinta Wanda
Yake Ganin Harda Sakacin Liikitanta Na Baya Da Bai
Zurfafa Bincike Ya Gano Cewa Yara Biyune A Cikin nata
Ba,yan Biyu?
Hajiya Da Momi Suka Fada Cikin Firgici Nandanan
Hawaye Yafara Zarya A Idon Momi Ta Dora Hannu Biyu
Aka Tana Kallon Ruma Dake Bacci A Gado Cikin
Raunanniyar Murya Ta Ce Allah Kaika Halicci Ruma
Kafimu Sonta Allah Ka Tsallakar Da Ita Ka Saukaka
Alamuranta Kaimata Albarka Duniya Da Lahira
Daga Hajiya Har Alhji Cikin Raunaniyar Murya Suka
Amsamata Alhji Ya Ce Karkidamu Aita Dawo
Hannunmu,muba Zamu Yi Sakacinda Yushau Yai A Baya
Ba Zansami Ma Likitan Naimasa Bayanin Komai Cewa
Sakacin Daga
Garemu Ne Badaga Likitanta Na Baya Ba, Haka Har Sukai
Shuru Da Maganar Da Suke Zaton Sirrine Amma Komai A
Kunnen Ruma Sukayi Dan Haka Dasuka Yi Shuru Saitata
Zuciyar Ta Hau Nata Aiki Na
Fargaba.Tausayi,da Nadama zuciyarta Takai Kololuwar
Ciwo Da Jin Inama Daga Wannan Kwanciyar Adau
Gawarta Su Huta Da Radadin
Rayuwar Wannan Kuntatar Duniyar,basu Ankara Ba Haka
Da Safe Likita Yazo Duba Ta Hajiya Da Mominta Da
Hafsat Ne A Dakin Suka Mike Suka Fita Itakuma Mominta
Talike Ganin Likita Bai Koro Momi Ba Yasanya Ta Dubi
Momi Cikin Sanyin Murya Ta Ce
Momi Zan Iya Magana Da Likita Momi Ta Ce Menene Ke
da Na Cancanci A Boyemin Shi Ruma Murmushi Tai
Kawai Likita Yanuna Mata Hanya Tare Da Cewa Dama
Yanzu Nake Shhrin Korarki Ta Ce Likita Ya'ya Biyu Ne
Acikina Ko? Cikin Muryar Kwantar Da Hankali Ya Ce
Hakane Ta Ce To Inajin ba Damuwa Ke Asassa Hawan
Jiniba,da Ita Ce Sila Lallai Daga Jiya Zuwa Yau Da An Sami
Labarin Cewa Yan Biyu Zan Haifa Yakamata Atarar Da
Jinina Yai Bindiga Don Me? Don Ba Kya Murna Da
Rahamar Da Allah Yaimiki Ta Kyautar Ya'ya Biyun?
Ta Ce A A In Zanyi Murnar Na Haifi Ya'ya Biyu Ya Kamata
Na Hada Ta Da Fargabar Kai Na Haifi Wahalallu A Rayuwa
Irina Wannan Kuma Yin Allah Ne Ruma Likita Inaso Aimin
Prenatal Diagnosis Gynotype Don Insan Makomar 'ya'yan
Gwajine Da Ake Zukar Ruwan Da Jariri Ke Kwance A Ciki
Yayinda Ciki Yakai Sati Goma A Gwada Ana Samun
Sakamako Dan Gano Gynotype A Razane Likita Ya Dubeta
Meyasa Ruma?
Nafadi Dalili Inasan Insan Makomar
'ya'yana Matsayinki Na Musulma Baikamata Kinemo
Wannan Mafitar Ba Inkinga Su Waye 'ya'yanki Mezakiyi?
Kizubar Dasu?
Ai Ina Tsammanin Kinsan Ko Haka Ne Lokaci Yakuremiki
Tunda Bazaki Zubar Da Dan Da Ko Yanzu Kika Haifeshi Zai
Izaci Gaba Da Rayuwa Ba, Ba Abinda Nake Nufi Ba Kenan
Inason In Sami Murna Da Natsuwa Idan Abinda Zan Haifa
Ba Sikila Bane Inason Yin Kuka Da Nadama Idan Bincike
Ya Gano Sikila Zan Haifo Inyi Tir Da Kaina Danake Ganin
Abin Danai Na Kirkine Bisa Auren Mahaifinsu Wanda Yaki
Yarda Ayi Gwajin Gynotype Dan Sanin Matsayinsa Da
Sanin In Munyi Aure Me Zamu Iya Haifa Indai Ba Kashesu
Zaki Ba Kuma Ba Sauya Su Za Ai Daga Sikila Su Koma
Masu Lfya Ba Ko Kamar Gara Ma A Bar Su Suzo Duniyar Ki
Gani Ruma Musamman Dakike Maganar Kuka Da
Nadama Idan Har A Ka Tarar Da Cewa Sikilane Lallai Kuwa
Inhar Aka Barni Ba A Gano Ba Zuciyata Zata Iya Bugawa
Kafin Na Hai Hu Duk Abinda Sakamako Zai Nuna
Shinakeso Likita Inasan Yin Kukan Murnar 'ya'yana Sun
Kubuta Kuma In Sun Girma Bazan Ji Ciwon Zaluncindanai
Musu Na Kawo Su Duniya Yadda Suka Sami Kaiba Haka
Ma In Kukan Ne Inasonyi Tare Da Godiya Ga Allah Wanda
Yake Jarrabani Nida Ahalina Sanin
Sikila Zan Haifa Bazai Tawayi Lfyata Ba,amma Zaisamin
Karfin Gwiwar Data Wakalli
To Shiken Karkidamu Za Ayi Ma Yardar Allah Haka Ruma
Ta Ci Gaba Da Kwanciya A Asibiti Kudi Kam Ana Cinsu
Komai Aka Nema Da Gudu Alhji Kan Bayar Haka Ko Zuwa
Yayi Ya Tarar Da Wani Ya Bayar Saiya Mayar Masa Da
Abinsa Ammafa Akwai Dirowa Ta Musammasan Daya
Ware Yana Adana Wa Yushau
Wanda Hidimar Aure Ta Dauke Wa Hankali Abin Haushi
Ko Sau Daya Baije Asibiti Da Suna Duba Ruma Ba Yasan
Tana Asibiti Bai Sani Ba Oho! Su Dai Sundage Suna Ta
Kakkare Mata Musamman Maganar Aurensa Dasuke
Sayawa Wai Ba Sontaji
Itakuma Tanai Musu Kallon Rashin Sanin Dawan Gari Tare
Da Mayar Da Allura Garma Shin Ita Data
Mallaki Irin Auwal Tarasa Bata Mutuba,dan Irin Yushau A
Doron Duniya Ya Saketa Ya Auri Wata
Saitai Ciwon Kai,?
Andaura Auren Yushau Da Kwana Daya Sannan Aka Bama
Atika Alhakin Sanarma Ruma Tagayamata Kuma Taimusu
Fatan Alkhairi Inda Sukuma Su Atikan Sukaji Haushin
Abinda Ruma Ta Ce Akan Hakan Mominta Ta Sanarmata
Da Sakamakon Likita Akan Gynotype Din Akwai Yuyuwar
Duk Yaran Sikilane Saidah Kinsan Babu Yadda Allah Bai
Iya Ba,sai Ki Ga Ya Sanyo Su Lafiyayu Ba Kamar Yadda
Bincike Yanuna Ba Tayi
Mutuwar Zaune Da Hawaye Tana Kallon Momi Nata Zuba
Mata Maganganu Na Kwantar Da Hankali
Ta Ce Ki Tuno Shekaruna Mana Momi Yakikejin Za Ki
Binne Tunanina Da Abinda Bazai Yuwu Ba Tafarakuka
Karki Yaudareni Da Cewa Zan Iya Haifar 'ya'yan Da
Ba Sikila Ba,gara Kizo Kitaya Ni Mui Jimami Mui Kaico Da
Nadamar Yadda Muka Amince Da Auren Yaya Yushau
Alhalin Ta Ko Ina Bai Cancanta Ba Tabbas Mun Zalunci
Yaran Dazan Haifa Indai Zasuyi
Rayuwar Su Cikin Jinya Da Jin Ciwo Irin Wanda
Nakeji,ruma Tasake Barkewa Da Kuka Tausayin
'ya'yan Cikinta Kamar Zai Kekketa Zuciyarta
Momi Takasa Daurewa Danhaka Itama Tafara Tayata
Momi Nason 'yarta Ruma Tanajin Tausayin Halinda Take
Ciki Dakuma Wanda 'ya'yanta Dake Shirin Zuwa Duniya
Zasu Shi Ga
Ruma Na Tausayin Kanta Amma Ga Abinda Yafi Shi
'ya'yan Dazata Haifa Irin Rayuwarta Zasuyi Rayuwa
Mai Wahala Irin Wadda Ko Makiyarka Bazakayi Wa
Fatanta Ba Yan Biyu Zan Haifa Kuma Duka Sikila
Momi Tausayinsu Zai Illantani Indah Irin Jinyar Da Nake
Zasui Momi Nayi Nadamar Hakurina Da Biyayyata
Wadanda Suka Saukaka Min Auren
Yushau Harmuka Dau Wannan Hakkin Na Haifar Yara
Masu Ciwo Haka Dai Ruma Taita Sumbatu Har Saida Wata
Nurse Ta ShiGo Taita Musu NasiHa
Yushau Kam Ana Cin Amarci Har Dakansa Yadinga Jin
Asarar Rayuwar Auren Dayai A Baya,dakuma Sara
Wakansa Wajen Kafewa Neman Dayazamo Masa Alkhairi,
Dole Yakoyi Tattali Da Kalaman Kwantar Da Hankali Da
Bayyana Soyayya,cikin Satin Bikinsu Da Aure Suka Zama
Wasu Laila Majnun Duk Da Cikin Wadannan Sati Biyun
Abubuwan Mintsinin Zuciya Akan Sumoli Tuni Sunfara
Bayyana,amma Yanajin Jarumtar Sadaukar Da Son Ransa
Ga
Soyayya Wadda Ta Afko Masa Rana Tsaka Batare Daya
zaci Abin Mamaki Ya Manta Da Komai Da Kowa Kaiko
Bangajiya Baijewasu Alhji Dakuma Hajiya Ba
Wata Safiyar Lahadi Yafarko Yatarar Da Missed Calls Din
Alhji Dakuma Na Hajiya Gabansa Yadinga Faduwa Da
Fargaba Tare Da Zargin Kila Ba Bu Lfya,kokuma
Kiransa Ya Ke Yi A Nuna Masa Iyakar Sa Akan Ruma Hakan
Yasa Ya Share Kiran Ya Ci Gaba Da Sabgoginsa,sunkarya
Kumallo Kowa Cikin Kwalliya Suna Zaune Ana Hira Amma
Dai Yushau Na Satar Hararar Kwanukan Da Suka Gama Da
Abinda Ya Riga Ya Saba A Gidansu Ana Gama Cin Abinci
Ake
Kwashe Kwanuka A Wanke ,ruma Ma tana Kwatantawa
Yaddako Bata Wanke A Lokacinba Musamman Lokacin
Sanyi Saboda Ciwanta Takan Kwashe Ta Adanasu A Kichin
Amma Sumoli Da Sauki,dayagaji Da Hararar Kwanukan
Saiya Shirya Yimata Jirwaye Dakamar Wanka Inda Ya
Kwashi
Kwanukan Ya Nufi Kicin Yana Fitowa Tsakar Gida Sai Ga
Almajirai Biyu Yadanji Takaicin Ganinsu Dantaimasa
Maganar Daukan Almajiran Aiki Sudinga Yimata Aikace
AikaCe Suka Gayamasa
Cewa Aunti ce Tadaukesu Aiki Kullum Sudunga Zuwa
Sunaimata Shara Da Wankewanke...
.
Hhhh... To pa. Yushau welcome to the world.. Yanxu aka
para wasan.
Muje zuwa..
Dan Aunty
GORAN DUMA (P 42)
.
.
Yaushe Kuka Fara Wanke Wanken,?
satin Mu Daya Kenan
Yaji Wani Mugun Amai Nataso Masa Ya Ce To Dan Allah
Fita Bana Bukatar Sake Ganin Kowa Agidana
Tuni Sumayya Na Tsaye Jikin Taga Tana Jinsu Haushin
Duniyarnan Ya Isheta Ta Lalubo Mai Kudi Ta Aura Wanda
Yakamata A Ce ta fantama Zai Iya Aje Mai Wanke mata
Musamman Idanko Da Harabar Ajiyn Motocin Gidan
Ubansa Ka Kalla To Amma A 'yan Kwanakinta A Gidan
Tafara Tsintar Kamar Ta Gina Ne Bata Shi Ga Ba Ne
Mijinta Furar Dankoneya Shigo Rai A BaCe Yadauki
Remote Ya Sauya Gurin Zama Kwatsam Ta Jefo Masa
Wani Batu Mai Cike Da Rainin Hankali Wani Abu Na
Dauremin Kai Darling Sama Da Sati Biyu Da Auren Mu
Amma Ban Taba Ganin Wani Ko Wata Ya Zo Gidan Na Ka
Gabatarmin Shi A Matsayin Dan Uwanka Ba,duk Sai
Tarkacen Abokai Da Makota
Ya Ce Sumayya Aini Ki Ka Aura Ba Dangina Ba Saboda
Haka Karki Wani
Fitini Kanki Da Rashin Ganin Dangina
Kai Haba Honey Ni Har Dasu Na Aure Ka Wallahi Ai Abin
Alfaharine Ace Mutum Ya Auri Dan Dangi Ba Kamar
Wanda Yafado Daga Sama Ba
Wani Irin Rudu Yashiga Sai Ga Kiran Alhji Nandanan Ya
Daga Ko Dan Shawarar Da Zuciyar Sa Ta Bashi Na
Tuntuntuni Akan Amsar Bawa Sumoli Saboda Ma Kar A
Fitar Da
Gurbin Raini Ko Kuma Aci Amanar Soyayya Alhji Ya Ce
Kaga Malam Ba Alfarma Zan Nema A Wajenka Ba
Ruma Ce Ba Bu Lfya Tunjiya Zuwa Yanzu Dai Ta Hai Hu
Muna Son Ganinka Da Gaggawa Ya Katse Wayar Yushau
Ya Cika Da Farincikh Ruma Ta Haifamasa 'ya Amma
Gauraye Da Fargabar Ance Bata Da Lfya Yana Tsoron Ta
Mutu Yanzu Ba Bu Makawa Dangi Sai Sun Masa Sharrin
Shiyakasheta A Rude Ya Dinga Kiran Alhji Yaki Dagawa
Darling Me Ke Faruwa?
Kishirya Muje Gidan Mu Yanzu Inki Ka Ga Gidan Kila Kisan
Dan Dangi Kika Aura Ba Wanda Ya Fado Daga
Sama Ba
Kadauki Maganar Da Zafi Allah Ya Baka Hakurh Darling
,Tadan Bugi Shi A Kafada Ta Wuce Tana Dariya Bari Na
Shirya
Cikin Ransa Ya Ce Meyakamata Ya Tunana Akanta
Kodayake Yaudarar Kansa Kawai Yake Tuni Ya Tunanadin
Abinkuma Ya Tunoshi Ne Sumoli Kuma Wadda Ko
Secondry Bata Cika Ba Ita Ce Burinsa Amatar
Aure,yakuma Dace Ya Aura, Gata Kyakyawa Ma Amma
Abinda
Abinda Yakasa Ganewa Wanda Yake Zato Da A Budewar
Idon Bokone Yanzu Ya Fara Shakkar Kamar A Dabi'ane
Wato Rashin Jin Kunyar Miji Da Fadamasa Magana
Kaitsaye Sumoli
Na Iya Kallon Kwayar Idansa Kaitsaye A Kowanne Irin
Lokaci
Tafada Masa Ko Wanne Irin Magana Ta Soyayya Har Na
Can Karshe Wanda Duk Dadewar Sa Da Ruma Bata Taba
Iya Bude Ido Tafadamasa Ba
To Anji A Bar Wannan Dama Ruma Bata Sonsa Amma
'yan Boko Akasani Da Lakabawa Miji Sunaye.Darling.
Dear.Honey,sweety Da Sauransu Da Sunayen Nan Take
Kiransa Tun Ma Kafin Suyi Aure Dan Haka Ya Cire Su A
Layin Halin 'yan Bokone Dan Kawai Abin Na Burge Shi
Duk Daya Kasa Cinkar Dalilin
Burgewar To Amma Tsayayyar Da Sumoli Taimasa
Dazufa?
Yafi Zatonta A Mace Data Gama Wayewa Wadda Mata
Dauki Kanta Daidai Da Mijin Itakuma Dabiar Ina Sumoli
Ta Fincikota?
Baisan Haka Ba Saida Sumoli Ta Fito Cikin Shirin Fita
Fuskarta Cike Da Kwalliya Kamar Mai Shirin Fita Gasar
Sarauniyar Kyau Tasha Matsatsun Riga Da Siket Na Leshi
Ga
Kuma Yalolan Mayafi Ta Yafa Tana Ta Taunan Cingam Yaji
Haushi Kamar Ya Kashe Shi Ya Ce Amma Bada Wannan
Shigar Zamuba Ko?
Ta Ce Haba Sweety To Gidan Naku Masallacine Daza Ce
Bazanje Haka Ba?
Ba Masallaci Bane Haka Zalika Ba Mashaya Bane Tajuya
Adan Kufule Tadawo Sake Da Mayafi Wanda
Yadan Fi Na Dazu Yafito Dauke Da Key Yana Cemata Wai
Duk Ina Mayafan Dana Zuba Miki A Lefe Haba Wadannan
Saika Ce Wata Matar Limami Washegarin Ranar Da
Akakawosu Na Mayar Dasu Kasuwa Na Sauyosu,
Ya Tadda Gidan Ba Bu Kowa Sai Megadi Ya Basu Tabbcin
Duka Suma Asibiti Ance Ruma Ta Sauka Ko?
Ansami 'yan Biyu Allah Ya Raya,yan Biyu?
Yushau Ya Tambaya Cikin Farinciki AlhamduliLlah Megadi
Yaimusu Kwatance Da Cewa Aitana Asibitinsu Datake
Kwance Tuntuni YuShau Kam Ya Girgiza Dakin Ruma
Tadade A Asibiti Na Gyadi Gyadine Yushau Kam Yasan
Zaiji Ajikinsa Aljihu Zai Yi Bayani Gashi Hidimar Biki
Dayayi Ba Bu Mataimaki Kasuwa BaBu Ciniki Bugu Da Kari
Alhji Neke Bashi Kaya Kwasha Kwasha Tunda Ya
Sakarmasa Ruma Ya Make Hannu Satin da yawuce Ma
Hanashi Bashi Yai Wai Sai Ya Bayar Da Kudi Kamar Kowa,,
Fice Yushau Ya Zagayesu Da Ido Saida Yaji Fitsari Na
Neman Kubcemasa Inka Cire Su Hafsat Gaba Daya
Manyan Surukansa Ne A Dalilin Ruma Saboda Rashin
Kyautatawar Da Sukejin Yai Musu Mahaifansa Biyu Na
Ruma Biyu Goggo Daga Rogo Saikuma Wadda Baiji Dadin
Ganinta Ba Innar Marigayi Auwal Yadda Kafafuwansa
Suka Sarke Hakama Na Sumoli Saboda Kwarjinin Da
Mutanan Sukaimusu Tare Da Jin Raunin Karbar Ko Inkula
Da Akaimusu,haka Dai Aka Gaisa Inka Cire Goggo
Dataimasa Barka Da Momin Ruma Dataima Sumoli Fatan
Alkhairi Tare Da Bayar Da Hakurin Rashin Halartar Zuwa
Ganin Amarya
Dakin Yai Tsit Saboda Rashin Sanin Halinda Take Ciki
Hardai Lokacin Sallah Tai Maza Suka Fice Sumoli Tayo
Alwala Cike Da Fargabar Wanda Zata Tambaya Aron
Hijabi
Kinyi Sallarne Hijab Nake Jira Su Aramin Momin
Rumaisau Ta Mika Mata Wani Yayinda Hafsat Karaf
Wanda Dama Tadade Tana Jifanta Da Harara Nifa Farkon
Shigowarkima Na Zata Budurwa Ce Wallahi Sam Bakiyi
Kama Da Matar Aureba,hajiya Tatare Ta Rai A Dan Ba Ce
Kai Ke Dai Hafsat Kincika Shishigi Kowa Bada Yanda Yaza
Barma Kansa Rayuwa Ba Yushau
Ya Kule Da Haushin Hafsat Wadda Yake Ganin Ta hadashi
Da Mahaifansa Amma Hakan Ma Yasa
Hafsat Takara Matsawa Tana Hararar Yushau Ta Ce To
Hajiya Ai Gara Afadawa Mutum Gaskiya Dankar A Zageshi
A Bayan Idansa
Yushau Kam Yakasa Magana Sai Ga Alhji Ya Shigo
Yamikamasa Takarda
Cajin Dasukaimana Na Yanzu Kenan Maza Jeka Biyasu
Abinsu Yushau Kam Yaga Kudi Sama Da Dubu Hamsin
Yadago Ya Dubi Alhji Baki Na Rawa Alhji Ai Yau Lahadi Ba
Bu Bankuna Alhji Ya Ce Baka Aje A Gida Ba,yanzu Yaya Za
Ayi,
Sum Sum Ya Fice Daga Dakin Goggo Ta Yunkura Ta Ce
Tsaya Kaci Abinci Alhji Ya Ce Barshi Munan Yaushe Rabon
Mu Da Abinci,yushau Dama Baiyi Niyyar Tsaya Wa Ba
Danyasan Anyi Niyyar Tsinkashine, Nan Ya Bar
Sumoli Dan Yasan A Gida Ko Cikakkiyar Dubu Ashirin
Baida Ita Saiwajen Bayan Isha'i Yadawo Cike Da FargaBa
Ya Taradda Hafsat Momi Da Alhji Ko Zama Baiyiba Alhji Ya
Ce Ka Biyasu Ko?
Ya Kada Kai, Kuma Sai ka dawo Mana Hannu Na Dukan
Cinya Kana
Nufin Hakan Yaran zasu Zauna Bako Rigar Sawa Yushau
Yadaga Kai Yadubi Alhji Saboda Yadda Maganar Taimasa
Ciwo Ya Ce Aima Bansan Abinda Akasamu Ba Cikin Zafin
Rai Alhji Ya Ce Kuma Bakaso Kasaniba Kila Donkar Kai
Wahala Sai Can
Momi Ta Ce Kanemo Masa Alfarma Mana Ya Shiga Ya
Dubasu Ya Cemata Ya Cemiki Yanason Ganin sune?
Dankar Na Cika Damunkune Yasa Ban Tambaya Ba Amma
Dama Na Matsu Nasan Halinda Suke Ciki Alhji
Yai Tsaki Momi Ta Tashi Tadawo Tadubi

18 / 28