Advertisements
Chapter 1 Reading YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY

Author :  DIAMOND LADY Category :  Complete Novels

Chapter   1 / 15

1 to 3K   out of 42.9K words

"[4/21, 4:32 PM] Diamond Bhatool :"

NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

[Marubuta masu aiki da zallar fasahar zamani tare da bin a'idojin rubutun Hausa cike da

kyakkyawan nazari don kawo sauyi cikin Al'umma[

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA*

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] FADIMATU ADAM HASSAN

DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

DEDICATED TO NAZARI WRITER'S ASSOCIATION



BOOK 01

PAGE 01%02



NIGERIA BAUCHI STATE

SHIRA LOCAL GOVERNMENT

GALLARA VILLAGE

Gudu take falfawa tamkar zata furga sama yayin da duk wani wuri da tazo wucewa suke

kaucewa su bata hanya kamar wata motar da babu brake. Bayan ta shafe fiye da 30minutes tana gudun ne ta iso dai-dai wani gida ba shiri taci burki kamar tayar da ta samu friction.

"Gidan ta nufa kai tsaye tana tsalle-tsalle kamar wata kwaWo, bata tsaya yin sallama ba saboda"

sallamar kanta bata daga cikin jerin abubuwan da ta saka gaba balle su zame mata jiki.

"Tana tafe tana tsalle har ta gama tsallake zanar da aka kewaye gidan, tana isa kuwa ta shige"

wata ar bukka wacce ba sai na tambaya ba da gani mallakin ta ne.

"Ashe tun lokacin da na hango ta tana shera gudun nan Bala Mai kifi na biye da ita. Fitowa ta yayi dai-dai da isowar sa gidan, sallama ya shiga rafkawa kamar wanda aka ci bashin sa ba'a"

biya ba.

" Salamu Alekum, Salamu Alekum!!! "

Jin babu wanda ya amsa masa sallamar yasa ya Wan ara matsawa dai-dai lungun gida.  Salamu Alekum!

 Wa Alaikumus Salam

"Daga bayan shi aka amsa sallamar nan take ya juyo don ganin waye, ba kowa bane face Mallam Umaru Gallara."

Murmushi Mallam ya sakarwa Bala Mai kifi yana faWin

 Mu arasa ciki mana

"Saboda tsananin kunyar Mallam da Bala ke ji yasa ya bi shi ba don ya so ba,damah shi ara ya kawo amma babu yadda ya iya dole bi shi."

"Sallama malam yayi yana nufan wani Waki wanda suke jere guda biyu, bai daWe ba ya fito da taburma ya shimfiWa musu."

Gaisuwa irin ta mutunci suka yi bayan sun gaisa Mallam ya maida kallon sa ga Bala Mai kifi.

 Mallam Bala fatan dai lafiya koh

Cike da jin kunya Bala yace

 Lafiya Allah shi gafarta Mallam kawai na zo mu gaisa ne ya arasa yana sosa kai da kunne.

Murmushi mai sauti Mallam yayi kafin yace

" Nayi farin ciki sosai Mallam Bala, Allah ya bar zumunci "

Bala ya amsa da

" Amin Allah gafarta Mallam Ni zan wuce, na gode  mallam yace Amin  "

Daga nan ya rako Bala har bakin ofa.

Babu yadda Bala ya iya ammah ya Wauki alwashin yiwa ar iya tsiya in ya kama ta.

KO ME TA MISHI?

THIRTY FIVE MINUTES BACK (Flash back)

"Tana dawowa daga yawon da ta saba ne sakamakon yunwar da ta takura ta, an hanjin ta sai juyawa"

suke alamun suna buatar kaya.

"Da sauri ta karyo corner yayin da amshin kifin da Bala ke soyawa ya bugi hancin ta, nan da"

nan hankalin ta ya tashi saboda haka da gudu ta arasa zuwa teburin kifin.

Tana isa shi kuma lokacin ya kwaso kifin da ya tsame cikin matsamin sa na arfe ya zuba su

kan teburin.

Wani Shegen yawu ar Iya ta haWiye sai wani lumshe idanuwa da tanWe baki da take yi kamar

tsohuwar mayya.

Gaban Bala ne ya faWi saboda ya sha jin labarin ar Iya wurin samarin da ke auyen tare da irin

rashin mutuncin ta da tsiyar da take shukawa.

Dakewa yayi saboda shi babu abun da ya taSa haWa ta da shi. Ganin ya i unsa mata kifin a leda kamar yadda duk inda taje ina ana sayar da abu kafin tayi magana suke alla mata salin alin ta tafi abun ta yasa ta ara zaro dara-daran idanuwan ta tana duban shi kafin tace

 Kai kifin nake jira ka bani dai

Ta faWa cike da osawa tana hararar Bala mai kifi. Shi kuma irin ya gwada mata shi bai san ta ba yasa yace

 Na nawa za'a baki?

"Mamaki ne ya kama ar Iya jin batun raini da Bala ya kawo mata, gashi ita duk ta osa ya bata don zuwa jimawa in bai bata ba zata iya mutuwa."

 Duk na kan teburin nake so ka juye min

Tana faWan haka taga ya juya zuwa wajen abun suyar shi yasa ta janyo leda ta fara kwashe kifin. Leda uku ta cika fal sannan ta juya zata tafi. A lokacin ne Bala ya dawo gaban teburin shi ganin wayam babu kifi babu mai siyan kifi yasa shi bin bayan ta da gudu.

"Ai kuwa kamar tasan zai iya biyo ta yasa tana matsawa gefe ta fara tura kifin a bakin ta ba tare da ta damu da cire ayar ba. Within 2Minutes har ta kammala da leda biyu, (Ni kaina Bhatool sai da na zaro idanuwa tsananin mamaki). Ta janyo ledar arshe zata fara ci ta hango Bala na tahowa ai kuwa babu shiri ta arta a na kare. Tana gudu tana cusa kifi har ta cinye ta wulla ledar"

"ta ara wa jikin ta mai, tuni tayi wa Bala nisa."

"Duk da haka bai daina bin ta ba har ta iso wurin wasu mutane da suka taru, ai babu shiri ganin"

ar Iya yasa suka matsa don sun san abu mai saui ne duk ta bangaje su ta wuce. Duk irin nisan da ta yi wa Bala bai hana shi bin ta ba har ta iso gidan su.......

WANNAN KENAN!

BACK TO STORY.

"A lokacin da Bala ya koma wurin suyar kifin shi yayi mamaki sosai, kifin da ya zuba tasss ya"

"one babu yadda za'a yi ya sayar da shi. Nan da nan wani Sacin rai ya ziyarci zuciyar shi, gashi bashi da wani kuWin a hannu ballantana ya ara zuwa kogi ya saro wurin masinta...."

Ganin ba shi da wata makama yasa yasa ya saue mayin da ya rage ya shigar da shi cikin

shagon ajiyar shi. Yana fitowa yazo ya rafka uban tagumu ga wasu hawayen bain ciki da suke

gangarowa daga idanun shi.

"Yana cikin yanayin nan ne ya ji an dafa shi, abokin sa ne Tanimu wanda ya ure shi da ido ganin"

hawaye a idon shi.

Tanimu ya tambayi Bala cike da kulawa

" Aboki na ya naga hawaye a idon ka, ko dai baka jin daWi ne Cike da takaici ya goge hawayen nasa ya ce:"

" Kai dai ka bari kawai, wannan ai gwanda ace jinya na nake yi da abun da ya faru "

Tanimu ya maida hankalin sa kan abokin sa yace

 Ina sauraron ka

Gyara zaman shi yayi yace

 Ina yarinyar nan da kuke bani labarin rashin mutuncin ta Win nan?

Tanimu yace

 Wai ar Iya kake nufi

 Eh ita dai in ma ar Baba ce Cike da zauwa Tanimu yace  Baka faWa min me tayi maka ba ai

Bala yayi tsaki yace

" Hmmm aboki na yarinyar nan na soya kifi na na kwashe zan zuba wani tazo, bayan tace na bata sai naje duba wanda na zuba "

an dakatawa yayi saboda yadda zuciyar sa ke una. Shi kuwa Tanimu duk ya osa yaji artabun

Bala da kuma ar Iya.  Ina jin ka

" Kawai kafin na dawo duk ta kwashe kifin ta tafi, ina bin ta kan hanya naga har ta kusa cinyewa "

Dariya Tanimu ya kwashe da ita kamar mahaukaci hakan yasa Bala tunzura ya mie. Da yar Tanimu ya tsayar da Bala tare da rie hannun shi yana mai tsagaita dariyar.

" Haba aboki na, ai baka gama bani labarin ba "

 Shikenan ai tunda ma dariya zaka yi min kana gani dai sana'a ta kenan kuma kasan ita ce jari

"na, saboda ita na baro auyen mu na dawo nan "

" kayi hauri aboki na, yanzu dai arasa min sai mu nemi mafita "

Shiru Bala yayi can ya ci gaba

 Bayan na sha wahala na bi yarinyar nan har ta isa gidan su ina doka sallama sai Mallam Umaru na gani kenan shine baban ta?

Kallon baka da wayo Tanimu yayi masa yace

" Lallai kuwa, Baffan ta ne Wan uwan uban ta, kuma wai kai da ka bita Win uban ne zaka yi mata? "

Ya tambaye shi in a serious tone

 Wallahi Babu abun da zai hana na Salla ta da na kamata ya faWa cikin zafin rai.

Kallon wawa Tanimu ke aika masa daga nan yace

" Lallai yau na tabbatar baka da hankali, ai kuwa in baka Salla ta ba Kai ka dawo da Sallallen hannu ka rasa na suyar kifin "

Zaro ido Bala yayi yace

 Habadai yanzu maganar da nake maka kaga can wanda na zuba cikin mai da na dawo duk

ya one ya faWa yana nuna masa kaskon suyar da ya mayar cikin shagon.

" Lallai aboki na, baka san wace ce ar Iya ba shiyasa ka sha wahalar bin ta, ammah shawarar da zan baka ka fita sabgar ta in ta zo tace ka bata kifi to salin alin ka bata ta tafi "

Daga haka suka koma taWin su na rayuwa..

AR IYA

"Tunda taji dawowar Baffa Umaru ta lallaSa ta fice daga gidan tana tafe tana raira waar ta.  Dan maliyo maliyo, *Maliyo*"

"an maliyo nawa, *Maliyo* Yaje ina ne?, *Maliyo*"

"Ya tafi Illorin, *Maliyo* "

"Haka ta ci gaba da tafiyar ta tana daga garin kamar marar aikin yi, tana cikin tafiya tayo hanyar fada, yanke shawarar zuwa can taci abinci tayi saboda haka kai tsaye ta wuce."

Dakaru biyu da suke gadin fadar na ganin ta suka bata waje sun sani tsaf duka hana ta zata

kwaWe su ne ta shige abun ta.

"Tana shiga kai tsaye ciki ta wuce can sashen mahaifiyar ArWo Innani. Ai kuwa taji daWi ganin tukunya akan wuta nan da nan ta washe hawaren ta masu kama da na mage, gashi duk datti ya"

danare hawaren babu daWin gani.

Fara walla iran Innani tayi

 Ke Uwar ArWo! Fito manah yau a nan zan ci abinci

Innani na jin Muryar ar iya ta dogara ta fito da sauri tana yin yae don ita a gaskiya in ba don fin arfi irin na iblishiyar yarinyar nan ba da ta surfa mata ruwan Bala'i ammah babu yadda ta iya tunda yarinyar ta Addabi kowa cikin garin.

Ganin irin dariyar yae da Innani keyi yasa ta haWe rai tamau tace

" Ki ma daina yae Win nan don yau ko mutuwa zaki yi sai naci, shegiyar tsohuwa sai shegen rowa ni ban ma san ya aka yi kika zama uwar sarki ba bayan baki cancanta ba "

Ta arasa tana hararar Innani. Innani da ran ta in yayi dubu toh ya Saci ta juya zata koma Waki caraf ta ji Muryar ar Iya na cewa

" In ma mutuwa zaki yi Aradu sai naci, don ko Wan ki da ya siya bai isa hana ni ci ba, da"

kwalmaWaWWiyar afar ki a nan kamar agwagwa

"Innani da ta shige Waki ta rasa abun da ke mata daWi, wannan yarinya duk ta addabi rayuwar su, a"

da can ita ke da iko da gidan saboda baki da masifa irin nata amma yanzu sam yarinyar nan ar

da tayi jika da ita sai mulkar ta take.

"ar Iya na kai arshen maganar ta ta nufi tukunya, tana buWewa tayi ido huWu da sulalen kajin da ke ciki, tuni ta fara haWiye yawu tana farin ciki."

" Shegiyar tsohuwa ar bain ciki, yanzu Ni zata yi wa buulun cin kajin nan, kwarangwatsa in"

naga dama guduwa zan yi da shi gaba Waya

Bata tsaya wata wata ba ta bi shawar zuciyar ta ai kuwa ta cire kwalin da ta Waure kan ta da shi tuni mummunan gashin ta da ya danare wuri guda kamar gonar mahaukaciya ya bayyana ga wani uban bugu da ke tashi daga gashin. aure kwalin tayi a kunkumin ta yayi da ta sa hannu

ta rungume tukunyar a jikin ta.

A haka ta sanya gudu sai waje.........

"[4/26, 8:44 PM] Diamond Bhatool :"

NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

[Marubuta masu aiki da zallar fasahar zamani tare da bin a'idojin rubutun Hausa cike da

kyakkyawan nazari don kawo sauyi cikin Al'umma]

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA*

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] FADIMATU ADAMU HASSAN

DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

DEDICATED TO NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

BOOK 01 PAGE 03%



"A haka ta falfala da gudu sai waje, duk irin tiririn da ke tashi daga cikin tukunyar hakan bai sa"

ar Iya ajiye ta ba sai ma ara rungumar ta da tayi.

"Basu yi aune ba suka ji su duk a asa, Wagowar da zasu yi suka yi arba da ar Iya mai hannun Sarna"

wacce yanzu har tayi nisa don kuwa shegen gudu gare ta kamar barewa.

"Tana bangaje su bata tsaya bi ta kan su ba sai gida, tana shiga ta tarar da iya na tankaWe garin dawar da zata yi tuwa. Bata yi sallama ba ta dire tukunyar gaban wani faifayin sannan ta hau"

kan faifayin.

Tana zama Iya da ta kasa hauri tace

 ar Iya daga ina kuma kika samo wannan tukunya kuma miye a ciki? Kar dai Sarnar da kika saba yiwa mutane kika je kika yo

GurmuWa Wan aramin bakin ta tayi tana buWe tukunyar sulalen da ta Wauko daga gidan sarki sannan tace

 Ke iya dana wallahi kin fiye takura da sa ido...Ni har wata Sarna nake yi ne in ban da sharri irin na mutane

Ta arasa tana tura baki gaba.

"Iya da ta fahimci Wiyar tata ta hau kuma bata son fishin ta saboda tsab zata musu aika-aika tace  Yi hauri shalelen Iya, ni kaina na san an bain ciki ne suke son shigga tsakanina da ke, yo an bain ciki manah, Aradu su ne sai su zo su ce kinyi kaza kinyi kaza, rabu da su duk ranar da kika"

je birni ba zaki yi musu tsaraba ba.

Lallashin da iya tayi mata yasa ta Wan sauo ammah da tayi niyyar gurza wa Iya rashin mutunci.

aya bayan Waya ar iya ta fara Wauki dunula dunulan sassan kajin da aka fara sulalawa basu ma dahu ba. Sai da ta ciro kusan dunule goma ta ajiye kan murfin tace

 Iya ga kaza nan kizo ki soya mana sannan ki jira na dawo sai na raba kinji?

Bata jira amsar Iya ba ta wuce waje a guje....

KaWe jikin su dogaran dake a bakin gidan sarki suka yi. aya daga cikin yace

 Lamara kai na Wauka fa dokin ranka shi daWe ne ya wace har ya take mu

Wanda aka ira da Lamara yace

" Toh Aradu ai gwanda ma ace dokin ne ya buge mu da wannan shaiWaniyar yarinyar """""

Rufe masa baki yayi saboda hango ar Iya na dawowa da yayi sai dai kash bakin alalami ya

bushe tun daga can ta jiyo me dogaran ya faWa.

Fara zazzare ido yayi yana tunanin shi kam yau kashin sa ya bushe A gadarance ta araso

wajen da suke tsaye ta fara bin su da kallon tuhuma.

 Dallah can meyeh kuka bi kuka tsira min ido ko naci na uwar ku ban biya ba?

 A...a....h kiyi hauri ar iya ba zamu ara ba Lamara ya faWa yana maida kallon shi asa yayin da Waya dogarin kuma jikin sa in in banda rawa babu abun da yake yi. Kamar wadda ta tuna wani abu kawai ta mie zata shiga gidan tana faWin

 Kun ci sa'ah yau ina farin ciki na ci kifi ga kuma nama na jirani Aradu yau da na karya

afafuwan ku musamman wannan me gemu irin na tauren nan.

"ar Iya na shiga gidan bata wuce ko ina ba sai ofar matan sarki, don ko hauka take ba zata"

shiga ofar tsohuwar can ba sai ta kawo mata tukunyar ta.

" Gafara dai gafara dai matan sarki ar Iya ta faWa yayin da ta sauya tafiya sai wani lanwashewa take kamar hawainiya, farfara idon da take yi ne ya ara bawa Saratu Matar sarki ta tsakiya dariya."

Babu tsammani kawai suka ji Muryar Saratu na shea dariya.

" Kan babar uban can, ke ni kike wa dariya? "

Saratu da ta kasance ar duniya gaba Waya ta takurawa uwargidan sarki Salamatu da iyalen ta ga kuma shegiyar rashin kunyar da take fama da ita.

"Salamatu tun ba yau ba ta san ar Iya shiyasa tayi miit da bakin ta, ita kuma Saratu dama daga Kahin (auyen da ke kusa da su) aka auro ta. Kuma ar Iya bata fiye biyo ofar sarki ba"

iyakarta oarin waccar tsohuwar.

Saratu kuwa dariya ta ke sheawa kamar wanda aka sheawa laughing gas. Can ta tsagaita ta

kalli ar Iya irin kallon da uban wa kika zo tace.

" Lallai kuwa yau naga iya shege, Salamatu kina ji wai ni yarinyar nan take kwatamawa rashin kunya, Aradu yau Sai ubanki ma yaci uban sa, dogarai zan sa su Wauko tsumangun zane Dawaki su ci ubanki"" Ta faWa tana kama fuska wai ita babba, miewa tayi da niyyar fita don iran dogari ai kuwa a lokacin ar Iya da ta hasala ta ja afar Saratu ji kake tiiiiiiiiim! Kamar faWuwar buhun kaya. Bata yi wata wata ba ta samu saitin bakin Salamatu ta buga mata naushi tuni jini ya fara zuba kamar famfo hango wani kashin shanu da ke can gefe tayi ai kuwa kafin"

"ifta ido ta ciko hannun ta da shi ta dawo. Bakin Saratu da ke jini gashi sai wala ihu take tana son tashi ma ta kasa. BuWe bakin tayi ta fara cusa mata kashin shanun nan tana faWin  Shegiya haWiye ko naci ubanki, haWiye maza, yauwah maza dai haWiye sai da ta cinye kashin nan tas har abun tausayi tukun ta yale ta tana sakin dariyar mugunta, su Saratu kuwa anji jiki baki ya"

"mutu, hawaye ne kawai ke zubowa."

"(Nace maganin maras kunya kenan, dama an ce kin ishe su ai, yanzu kin haWu da gamon ki)."

"Miewa tayi ba tare da ta damu ba ta bar gefen Saratu, Salamatu kuwa kame kanta tayi tana"

maida kan ta asa.

" Ke kuma sai kace wata munafika dallah Wago kanki, wato mata dai sun iya tsula tsiya da munafurci, dubi kan ta kamar asusun boka, ja wannan lafcecen jikin naki ki bani wuri ko na dawo kan ki "

Ai da gudu Salamatu tayi Wakin ta. Maida kallon ta ga Saratu tayi tana yamutsa fuska tace  Ke

"kuma gobe

1 / 15