Advertisements
Chapter 11 Reading YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY

Author :  DIAMOND LADY Category :  Complete Novels

Chapter   11 / 15

30K to 33K   out of 42.9K words

duk sai kun raina kan ku, an iskan yara marasa tarbiyya Daga sama ar Iya ta ara jefo wani wallon mangwaron tana faWin."

" Shegu tsofin nan sai shegen son girman tsiya kamar gyambo, Toh ina ka isa ka hau "

Baba Haro yace

" Ammah dai kukan Allah yayi matasa albarka, tsofait-sofai da ni kuke wa Wiban albarka, Toh yau kuwa baku isa barin lambun na nlafiya ba."

A'i tayi dariya cike da raini da gatsali tace

 In mun zo fita lafiya ka zare lafiyar tamu. Kaji tsoho da Wan banzan mugun baki

ar Iya tayi caraf tace

" Ni shi yasa bana sararawa tsofin nan, da lanwasassun afafuwan su kamar agwagi "

"Duk wannan tsiyar da suke wa Baba Haro kawai ya yale su ne, rigar sa ya Wage tare da naWe"

afar wando sai kan bishiya.

Ganin yana hawa bai sa sun ji tsoro ba saboda sun san salon su zai ayatar. Sai da Baba Haro ya fara nisa a hawan bishiyar su kuwa dariya kawai suke yi ganin yadda yake wani kama

bishiya kamar ba namiji ba.

"Daf da reshen da suke ya bi hakan yasa suka fara niyyar barin reshen, duk inda suka yi sai"

yace sai ya bisu. A haka suka yi ta kewaya wa da Baba Haro Wan arfin hali har sai da suka tabbatar ya wahala ba kuma zai iya cigaba ba.

A'i ce ta fara saua ta can wani bangare ita kuma ar Iya tabi wani tsililin reshe. Baba Haro

ganin babu nisa tsakanin shi da wannan hatsabibiyar yarinya yasa yayi azamar bin ta.

Tsam ta dire asa abun ta tana kaWe asar da ta buWe jikin ta sannan ta tsaya dakon faWowar rigimammen tsohon.

Tiiiiiiiiim kake ji sai ga Baba Haro a asa.

" Wayyo Allah na, na shiga uku Ni Haro, shikenan wayyoh Allah na "

Dariya mugunta ar Iya ta shee da ita tana yima Baba Haro gwalo.

" Shegen tsoho ai sai muga arshen abun naka, yanzu sai ka bi mu ai. Babu ko kunya kana bin"

aan cikin ka don sun hau mangwaro. ta arasa tana wulla masa harara tare da ke cewa da

wata dariyar. A'i kuwa dariya ta hanata faWin komai sai iya nuna Baba Haro take d yatsa tana dariya.

 Tashi mana Wan tsoho rigimamme ar iya ta faWa cikin shaiyyanci.

"Baba Haro kuwa danasanin biye su yake yi, ya haWa uban zufa kamar wanda yayi gudun ceton rai, fuskar nan shaSe-shaSe da hawaye da majina."

"A gaban sa suka koma kan bishiyar tunda ya kasa ko da tashi ne yana ma tunanin ya karye. Tun daga bishiyar suke wullo Sula Sukan mangwaro asa kuma sai sun saita kan Baba Haro su wullo. Baba Haro dai yau yaga ta kanshi, sai da suka wullo fiye da mangwaro hamsin tukun"

suka sauo daga bishiyar.

Tsam ko Waya basu bar mangwaron ba suke kwashe abun su cikin wani daro dake cikin

"lambun. Bayan sun kwashe suka Wauko ullin kashu Win su suka yi hanyar fita, har zasu wuce ar Iya ta juyo tare da zaro mangwaro Waya daga daron dake kan Ai."

A gaban Baba Haro ta tsugunna haWi da mia masa mangwaron sannan ta ce:

" Allah ya sauwae Baba Mai mangwaro, sai mun zo ciran na gobe."

In an tambaye ka waye yayi maka haka kace ar Iya mai hannun Sarna ce.

Daga haka suka fice daga lambun suka Wauki hanyar gidan Halima.

"(Nace wannan awance haka, daga haWuwa Waya har anyi wa Iya hijira? "

TOH FAH!

AR IYA ANYI AWA FA DA GASKE.

GA KUMA SU HAMMA ZAKI FARIN CIKIN AN MATA. YANZU FA WASAN ZAI FARA

KU CI GABA DA KASANCEWA DA ALALAMIN DIAMOND LADY

SHARE & COMMENT PLEASE!

"[5/9, 7:59 PM] Diamond Bhatool :"

NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

[Marubuta masu aiki da zallar fasahar zamani tare da bin a'idojin rubutun Hausa cike da

kyakkyawan nazari don kawo sauyi cikin Al'umma]

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA*

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] FADIMATU ADAMU HASSAN

DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

I DEDICATED THIS BOOK TO NAZARI WRITER'S ASSOCIATION.

BOOK 01 PAGE 31%



"[*Gare ki ar uwa mai albarka, ki rie ibadar ki yadda ya kamata a gidan auren ki*. *ko da wasa kada kiyi abota da mutanen banza, ko kin san illar alaar mace mai aure da mutanen banza?*"

*To kaWe kunnuwan ki kiji alaa da mutanen banza tsaf zai sa ki rasa imar ki a wurin mai gida saboda ko yaushe zasu kasance cikin baki gurSatacciyar shawara ne wanda in baki yi hankali kin lura da wuri ba kan sa ki rasa mijin gabaWaya*

"*Saboda haka a kula da awayen da za'a yi mu'amala da su a gidan aure, da zarar kin fahimci awar nan ba ta warai bace to tun wuri ki sallame ta kafin tayi galabar koya miki miyagun halaye.*"

"*A ko da yaushe, ki rie wannan awar da in kin samu saSani da mai gida bayan kin sanar da ita"

zata yi ta baki hauri tare da nusar dake laifin ki cikin zaman auren ki*.]

Daga haka suka fice daga lambun suka Wauki hanyar gidan Halima.

" Salamu Alekum, masu gidan suna nan? A'i ta faWa tare da shigewa gidan ar Iya na bin bayan ta."

Daga cikin Waki Halima ta fito tane washe baki

" Wa alaikumussalamu, masu gidan suna nan...maraba da bai ku iso ciki manah "

"ar Iya da suke tsaye bakin bishiyar yandi dake tsakar gidan suka fara ajiye shirgin su, A'i ta"

saue daron mangwaro ar Iya ta jiye ullin kashu Win su a asa.

Halima ce ta araso yadda suke Wauke da taburma a hannun ta.  Maraba da ar Iya mai

hannun Sarna dariyar shaiyyanci ar Iya tayi yayin da take oarin zama kan taburmar da Halima

ta shimfiWa musu.

Sai da suka zauna Wamas sannan suka fara janyo mangwaro da kashu Win.

Murmushi Halima tayi tace

 Mangwaro haka daga ina?

ar Iya ta amsa da faWin

 Cirowa muka yi a lambun Baba Haro A'i ta yalyale da dariya tace  Yana can mun bar shi ma a Salle

Zare ido Halima tayi tana ara kallon su alamar tana buatar arin bayani.

A'i tace

" Munje cira inji in gaya miki tsohon ya hana mu, shine muka masa kwaskwarima muka cira daga nan muka yo nan "

" Hmm Halima tace  Ku dai kam bakwa gajiya da tsokala, ko da yake akwai mai hannun Sarna cikin ku. ta Wan dakata ganin irin kallon da ar Iya ke bin ta da shi, cikin wayincewa taci gaba  Duk da haka gaba ta kaimu Ni da sabbin awaye na, To yanzu dai bari na wanke mana uku"

uku sai mu sha

"Tashi Halima tayi ta wanke mangwaro goma ta jawo su suka fara sha suna hira. Daga arshe dai tas suka shanye wannan mangwaro haka kashu, daga nan suka yi mata sallama ar Iya na"

faWin zata tafi neman halal Win ta ita ma. Daga haka A'i tayi gidan su ar Iya ta nufi gidan Iyar ta.

&&&&&&&&

*SHAREEF POV*

Shirye-shirye ake cikin gidan General Muhammad Naira. Ta kowanne Sangare shiri ake yi babu

kama afar yaro. Kowa ka gani cikin farin ciki yake yayin da Hamma Zaki yai fitowa gabaWaya.

"Zaune yake a bedside kamar kullum cikin white pyjamas, afarsa Waya na kan Waya yayin da"

fuskar shi ke a Waure. Hakan ya bani damar fahimtar ba don hidimar yake ba duba da yadda ahalin sa ke Wauki akai.

"Wayar shi da yake latsawa ce tayi ringing bai yi niyyar picking ba saboda sam yau baya son a dame shi. Can ganin mai iran nashi da niyyar dainawa yasa ya zaro wayar da niyyar kashe ta gabaWaya, sunan Dude da ya gani yasa yaja tsaki tare da picking. Can asan maoshi ya amsa sallamar Dr. Faruq Win"

 Wa alykumussalam Dr faruq kuwa murmushi Mai sauti yayi tare da faWin

 Buddy duk cikin magagin rashi don taron ne har nayi kira uku baka yi picking ba?

" Mtss Hamma Zaki yayi tsaki kamar wanda aka yiwa dole yace  Idan abun da ka ira ka faWa ne, lemme hang the call. "

Cak Dr. Faruq ya tsaya da dariyar da yake yi coz ya san halin mutumin nashi.

Cikin son danne dariyar tashi yace

" Yau Buddy shiru naji daga Sangaren ka, Hamma Saleem Wazu ya ira yana tambaya ta ko ya batun shirye-shiryen namu, I told him baka ce komai ba sai yanzu dai yace nayi maka magana  Ok kawai Hamma Zaki yace. Cikin takaici Dr. Faruq yace"

" Alright tunda ok kaWai zaka ce, sai mutum ya dage yayi maka magana ka wani ce ok. Shikenan nimah zan cewa Hamma Saleem Win kace ok kawai "

Cike da osawa da maganar Win tuni kan shi ya fara sarawa yace

" Sorry Buddy, ban hana ku shirya komai ba, kawai ni Win ne bana buatar shiri dole ta sa zan yi attending ma "

" Na fahimce ka Buddy, worry less please zan kula da komai and ka daure ka fara sabawa da jama'a da kuma hayaniya ko don saboda gaba. "

 Ok Hamma zaki ya faWa tare da katse iran yana jan tsaki.

"Saua yayi tare da sanya bathrobe ya nufi toilet. Yana fitowa yayi drying jikin shi tare da shafa creams nashi. Cikin closet ya Wauko wata white jallabiya ya sanya, ko turare be samu damar fesawa ba ya nufi sidedrawer tare da Wauko pcm tablet, fridge ya nufa ya Wauko warm bottle"

water tare da Shan pcm Win yana yamutsa fuska. Yana gama sha ya haye bed Don ya huta.

Vibration na wayar shi ya tayar da shi

Major Kabir Joda ne hakan yasa yayi picking tare da kara wayar a kunnen sa.

 Assalamu Alykum aka ce daga Sangaren can. Sai a lokacin Hamma Zaki ya fara motsa baki tare da yamutsa fuska.

" Wa alykumussalam ya amsa can asa-asa.  Captain?, Ain't u preparing anything there?  Nothing sir! ya bashi amsa a taaice."

" Toh akwai sabbin uniform da zaka sanya a wurin taron, Please ka aiko a amsa maka  Ok sir! "

Sanin Halin Captain yasa Major Kabir hanging call Win.

"Lokaci ya duba ganin 12:22pm yasa shi nufar Toilet, bayan ya watsa ruwa ya Wauro Alwala. Masjid da ke cikin estate Win ya wuce. Bayan sun idar ya dawo."

"Tun daga bakin entrance door na part Win yake jin amshin girki, sai a lokacin ya tuna ko"

breakfast bai yi ba coz lokacin da Mom ta aika Sarah Koro ta yayi da girkin.

"A hankali ya shiga ciki, lokacin dukan su suna zaune a dining Win, Daddy, Mom, Fauzah, sai"

kuma Sarah. an yamutsa fuska yayi tare da arasawa wurin cikin takun shi na zaratan maza.

"Tun kafin ya arasa Mom da Daddy ke sake mishi murmushi yayin da Fauzah ta sunkuyar da kanta asa. Sarah Kam ko ifta idon ta batayi coz gani take kamar za'a iya cire wani abu daga jikin shi a lokacin da ta ifta Win. Kyau sosai yayi mata sai dai hararar da ta gani ya aiko mata yasa babu shiri ta janye kanta. Ita ma babu laifi tayi kyau, sanye take cikin yellow Sari yayin da"

ta zubo da kwantacciyar baar sumar ta har gadon baya.

Yana isa ya gaida Mom da Daddy a tare coz he's eager to start eating yadda cikin shi ke wani

irin ara.

 Good afternoon Daddy and Mom

"Cikin sakin fuska suka amsa mishi yayin da Mom ta mie tayi serving nashi, white rice ne with stew, sai cips da ta soya saboda shi. Hot coffee ta zuba mishi a cikin mug Win dake gefe kafin ta zauna."

Fauzah da kanta je asa tace  Good afternoon Hamma Zaki Itama Sarah bakin Fauzah tabi

 Good afternoon Brother

"Harara ya banka wa su biyun ba tare da ya amsa gaisuwar ba, babu shiri Fauzah ta mie zata bar dining Win ai kuwa suna haWa ido ya Waga mata hannu. Mom da Daddy ma miewa suka yi don cigaba da shirye-shiryen su."

"Hanjin cikin Fauzah sai da ya kaWa yadda su Mom suka tashi suka barsu da Hamma zaki, babu"

abinda take cikin ranta sai addu'a Allah yasa ba wani laifin tayi ba.

Sai da ya gama tas sannan yayi wiping bakin shi tare da Wauko hot coffee nashi yana sipping a nutse kamar wani mace.

Sauewa yayi tare da kallon Sarah da Fauzah wanda kawunan su ke asa.

Cikin sassanyar murya yace

 Ku baku san lokacin gaisuwa bane sai mutum ya fara cin abinci?

"Kasa magana suka yi musamman Fauzah dake wasa da yatsun ta. ago fararen idanuwan sa yayi tare da kallon su Waya bayan Waya sannan ya maida hankalinsa ga Coffee Win da yake sha.  Alright since You don't know how to talk kada yarinya ta ara gaishe ni idan ina cin abinci ya faWa cikin Muryar da ke tsantsar nuna umarni, bai jira amsar su ba ya wuce bedroom nashi."

"Har ya shiga ya tuna da wayar su da Major hakan yasa ya ira Dr. Faruq ya sanar da shi.  Please Dude, in zaka shigo ka biya ta barrack ka amsa min sao wurin major Kabir cikin osawa da maganar ya tsaya haka."

Dr. Faruq yayi murmushi mai sauti yace

" In zaka zo ka amshi abun ka to in kuma baka zuwa shikenan, ni ba Wan aiken ka bane "

Jin amsar aminin nasa yasa ya katse iran without pleading...Sam shi bai san wani abu rarrashi ba in fact bai ma iya ba.

angaren Dr faruq murmushi yayi coz ya san halin aminin nasa sarai kuma abun da yayi expecting kenan. asa asa yace

 Watarana dai zamu ga arshen wannan izza taka da zarar mace ta samu muhalli cikin albin ka Daga haka yaja motar shi zuwa barrack da yake basu da nisa. Yana karSowa ya taho gidan su

Hamma Zaki.

"A parlour ya haWu da Mom, bayan sun gaisa ya wuce sama. Knocking door Win yayi wanda kawai tsokala ta saka shi haka. Tsaki yaja daga ciki yace  Yes come in ."

Maimakon ya shiga sai ya cigaba da Knocking Win. Cikin hasala ya mie daga bakin gadon tare da

nufar ofar da niyyar hukunta koma waye wannan.

"Dr. Faruq jin ana oarin murWa handle Win yasa yayi baya, ai kuwa kamar ya san meh zai faru Hamma Zaki yayi niyyar cafke kowaye ya hukunta shi shi yasa yaja baya yana dariya."

" Kai Buddy, irin wannan cafka ai sai ka kashe mutum in ka samu nasara. ya arasa yana dariya. Tsaki yaja ya koma ciki abun sa, duk haushi ya cika shi bayan ma yace bazai amso"

masa saon ba shine zai wani zo ya dame shi.

arasawa cikin Wakin Dr. Faruq yayi hannun sa Wauke da babbar army bag. Bakin gadon a gefen Hamma Zaki ya zauna tare da ura masa ido. Ganin yadda ya wani haWe rai kamar wanda zai mutu yasa ya kece da dariya. Tsaki yaja tare da shirin miewa Dr. Faruq ya maida shi mazaunin sa.

" Haba Buddy, me kake yi haka ne kam? "

Harara kawai ya aika masa tare da ara miewa.  Since baka amsomin saon ai ban kuma ce ka zo ba

Cikin sigar rarrashi Dr faruq yace

" Haba Buddy yi hauri mana, ai na riga na amso ya faWa tare da mia mishi babbar army bag Win.  Thanks kawai yace haWe da ajiye ta gefen sa. Sanin hali yasa Dr faruq bai ji haushin sa ba sai ma murmushin da yayi tare da cewa"

 Ba za'a buWe mu gani bane? Banza Hamma Zaki yayi mishi.

Miewa yayi zai Wauka ai kuwa Hamma Zaki ya rie hannun sa.

" Auch! To sake min hannun in ba so kake ka nakasa Ni ba, nimah na haura "

Ganin ya saduda yasa ya sake mishi hannun. Haka suka zauna har wuraren 2:30pm daga haka Dr. Faruq ya wuce don samu ya shirya on time.

COMMENT & SHARE PLEASE

"[5/10, 10:03 AM] Diamond Bhatool :"

NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

[Marubuta masu aiki da zallar fasahar zamani tare da bin a'idojin rubutun Hausa cike da

kyakkyawan nazari don kawo sauyi cikin Al'umma]

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA*

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] FADIMATU ADAMU HASSAN

DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

I DEDICATED THIS BOOK TO NAZARI WRITER'S ASSOCIATION.

BOOK 01 PAGE 33%



"[ *Gare ku mata masu sanya turare idan zasu fita waje, haramun ne sanya turare a lokacin da zaki fita waje domin baki san wa da waye zasu ji amshin ba AMMAH babu laifi ki sanya yadda iya ke zaki ji amshin abun ki.*"

"*Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama ya ce, duk matar da ta sanya turare a lokacin da zata fita, bayan ta fita kuma wani da ba muharramin ta ba yaji amshin har ya yaba, toh za'a rubuta mata zunubi kamar wacce tayi zina a ka'aba.*"

"*SABODA haka ar uwa idan zaki fita unguwa ki kiyaye, addini bai hana ki tsafta ba amma bai ce ki bayyana adon ki ga waWanda ba muharraman ki ba. Babu laifi kiyi wankan ki a gida ki saka turare cikin trailer ma idan kina so matsawar ba zaki fita ba*"

*Allah yasa mu gane*]

*3:03pm*

"Wasu kyawawan motoci kusan guda bakwai suka Kunno Kai cikin tamfatsetsen gidan nasu,"

"dai-dai parking lot suka yi parking. Samari ne da suka kai su goma suka fito daga cikin motocin, cikin waWannan samari kuwa har da masu jajayen kunnuwa."

"Dr. Faruq shine jagoran su kuma shi yayi musu iso zuwa main parlour na gidan. A nutse suka kutsa kawunan su cikin parlourn da ya sha gyara amshi kawai ke tashi. Bayan sun zauna da kanshi ya wuce Sangaren masu aiki ya sanar da su su kawo refreshments Mai Wan yawa daga haka ya wuce sama. Directly bedroom Win Hamma zaki ya nufa wanda yayi dai-dai da fitowar shi daga toilet, Sanye yake cikin bathrobe kamar ko yaushe yana drying sumar shi da ta jie da"

wani pink towel yayin da jikin shi ke fitar da daddaWan amshi na shower gel Win sa.

Cike da mamaki yake kallon Dr. Faruq da ke sanye cikin Black expensive jeans da kuma suite

"Win shi white colour da necktie black, ya kuma Waura newly white labcoat da ta ara haskaka shi. Ba tare da yace mishi komai ba kai tsaye ya nufi gaban mirror Win shi."

 To Sarkin miskilanci a taimaka a shirya da wuri friends namu na can parlour

11 / 15