Advertisements
Chapter 14 Reading YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY

Author :  DIAMOND LADY Category :  Complete Novels

Chapter   14 / 15

39K to 42K   out of 42.9K words

toh daga hau in kin farka daga bacci ki tabbatar kin cigaba da"

kasancewa a kwance na wani lokaci kafin ki mie domin kiyaye lafiyar ki*)

*PRETTY POV*

Directly Cikin tuin ganganci suka fizgi motar sai hotel Win ransu a matuar Sace. Bakin kowa tsit

banda sautin waar _Rush_ babu abinda ke tashi cikin motar.

Bayan sun isa Pretty ta buWe musu Wakin tare da shigewa. Pretty dake wani hura hanci ga

"fuskar nan tayi ja jawur kamar an watsa mata ruwan zafi (nace ai kusan hakan, ga marin Sarah ga na Capt Sulaiman). Kayan dake jikin ta ta fara cirewa. Tas sai da ta cire komai tukun ta Waura towel Win dake lanaye jikin hanger. Toilet ta shiga ta sakarwa kanta ruwa ko zata ji sauin"

raWaWin da ke damun ta.

"Ishy, Fauzy, da kuma sumy suma a lokacin suka tuSe suna jiran fitowar ta, sai da ta Wan Sata lokaci kafin ta fito, Ishy da Fauzy suka shige abun su a tare yayi da sumy ta tsaya taya Pretty shiryawa tana lallashin ta. Su biyun tare suka fito sannan sumy ma ta samu ta shiga. Cikin wasu tsinannun kaya suka shirya waWanda ko a zaman gida wanda ba kai Waya ba bai dace ka sanya su ba."

Bayan sun shirya Pretty ta ira aka aiko musu da abinci.

"Sai da suka yi hani'an suka yi brush, batun sallah kuwa babu shi, turare suka fesa tare da"

miewa suka yi waje.

"Motar su suka nufa but this time around Sumy ke driving, duk irin yadda kiWa ke tashi a motar basu daina hirar da suka fara ba."

"Pretty da kanta ke lafe jikin kujerar motar tace  Guys yau ban san ya zanyi ba, yet zuciya na bai daina zafi ba "

" Sorry Pretty, yanzu zuciyar ki zata saua for a while, ance Adamawa akwai sweetboys wadanda suka san hara, just relax kiyi mankas muyi rawa abun mu, all this sadness will fade away. Sumy ta faWa tana juyo gefen ta da Pretty ke zaune."

 Uhmm Pretty ta faWa tana sakin wani killer smile  Ban jin zan iya mantawa da wulaancin nan da wuri fah

 Ke dai ki bari inji Ishy dake sit na baya ita da Fauzy.

"Fauzy tace  Just relax babe, ko baki mance ba in mun dawo we'll make u forget it  Toh Allah yasa "

Suna isa suka samu wani Sangare tare da parking motar su. Tun daga fitowar su suka ci karo da wasu gang Win samari suna busa shisha.

 Payo ... Wago kaga wasu hot babes a nan ya faWa yana tsaida kallon sa kan su Pretty dake sanye cikin wasu tsinannun transparent gowns da basu da maraba da babu.

 Bura uba payo ya faWa yana muewa tsaye  Alquran yau akwai shagali Subato ya faWa tare da

mia wa subato hannu.

Miewa suka yi tare da nufan su Ishy da suke daf da isowa yadda suke.

Kallon banza su Pretty suka aikawa su subato tare da raSawa ta gefen su suka shige ciki.

Sauran gang members Win kuwa dariya suka saka suna musu gwalo.

"Directly hall Win suka nufa, a daidai entrance door Win suka ci karo da wata budurwa samanta wani ato sai haarta yake yi (Authubillah ko kunyar ido babu). RaSa su suka yi sannan suka shige cikin hall Win. Suna zama waitress Win ta mia musu alcohol Wanda brand Win ta ana hana mutane"

ta'ammali da ita.

"Sai da suka yi mankas daga nan kowacce ta manta yadda take, sautin waar dake tashi sai a lokacin yake Wibar su, Pretty da Ishy suka nufi stage Win suna tangal-tangal. Rawar da sukeyi kaWai ya isa ta bawa mutum haushi, su gasu kamar macizai saboda lanwashewa amma haka"

suka yi tayi.

Payo da ya shigo yaga mutanen nasu sunyi mankas yasa ya janyo hannun Pretty suka shige room Win da ya kama.

"Suna shiga ya fuzge mata rigar da da ita Gara babu nan ya cafki boobs Win ta ya fara sucking,"

tuni salo ya canza aka wuce zuwa wata duniyar.

Ishy kuwa tare da subato suma suka baje tasu hajar. Fauzy da Sumy kuwa dama sun fi

warewa a fannin lesbian hakan yasa da suka samu partner suma suka shige nasu room Win tare da ci gaba da masha'ar su.

"(Innalillahi wa inna ilayhi rajiuun, wannan itace rayuwar da matasan wannan zamani suka Wauka a matsayin wayewa, zina ta zama ruwan dare, maWigo (lesbian) da kuma luwaWi (homosex) sun zama jiki a wurin matasan mu. Subhanallah, ayyukan da suke samarda fushin Allah su bayi suke aikatawa hankalin su kwance?, Ina zamu je ne?, Ina zamu saka rayuwar mu ne?, Shin mun manta akwai mutuwa ne?, Lallai ya kamata mu farka mu san ne muke yi, ba fa komai ce wayewa ba! Mu tuna zamu mutu, ya muke tunani idan mutuwa ta riske mu a irin wannan hali?, Me zamu faWawa Ubangijin mu?."

"an uwa ya kamata mu san cewa aikata waWannan abubuwan baya daga cikin wayewa sam sai dai ma taSewa, kuma masu aikata waWannan ayyuka in Basu tuba ba kafin mutuwar su toh Ubangiji ya tanada musu azaba mai raWaWi tun daga mutuwa har zuwa hisabi da kuma mia"

kowa gidansa na har abada. Allah yasa mu dace).

"Su Pretty basu bar club Win nan ba sai around 2:00am, lokacin alcohol Win ya saki sumy da yake ita ba wani da yawa ta sha ba, hannun Fauzy ta kama tare da mia ta cikin motar su sannan tabi rooms Win da Ishy da kuma Pretty suke, suma ta Wsuko su ba tare da ta mayar musu da kayan"

jikin nasu ba ta mia su motar.

"A haka ta fuzgi motar sai hotel Win su, da yar ta taya su suka shigo ciki saboda har yanzu suna"

kan network. Nan duk suka baje wasu asa wasu suka haye bed.

"Sai around 10:00am suka tashi, bayan sunyi wanka suke tambayar taya suka dawo. Dariya sumy tayi tace"

" Dole kuce haka babes, irin wannan dare da gani U guys enjoy it "

"Su duka suka kwashe da dariya, Pretty tace  Tuni na manta da maganar Sweetheart, sai yanzu"

"na tuna, hope zaku ara raka ni tunda sai gobe mu wuce ko? "

Ishy tace

" Shegiya Pretty dole ki manta da shi mana, kinje kin buWe xender ya tura Miki bahubali! ta faWa"

tana sakin dariyar shaiyyanci.

Fauzy da har yanzu ke dariya tace

" Babes baku da dama gaskiya, kiji wai xender! ta faWa tana mia wa Sumy hannu wacce itama dariyar take tsulawa."

" Ke dai ki bari sumy, ai gwanda xender wai kinji bahubali! itama ta faWa suna cigaba da dariya."

Bayan sunyi breakfast kuma suka ja motar su neman pretty's Sweetheart.

&&&&&&&&&&

*AR IYA POV*

Yau tunda ta tashi daga bacci tayi wanka tare da shea kwalliyar ta irin ta Aljanu. Janbaki kamar zai yi magana haka powder kamar wata dodanniya.

"Neman halal Win ta ta fita, yau ma dai bata biya ta gidan su A'i ba saboda ita ta a can tana"

shirye-shiryen bikinta ne.

Tana fita ta fara zagayawa daga gidan dake mawabta da su. Da sallama ta shiga kamar dai ba

ar Iya ba.

" Salamu Alekum, ina mutan gidan ko sun fita ne "

"Goggo hari dake cin Wumamen tuwon dawa tace,  A'ah yau kuma mu aka tuna shalelen Iya?, Maraba lale iso muci Wumame "

"Zama ar Iya tayi kan taburmar tana sinne kai.  Iy Aradu inna Hari yau ke na tuna, talla na kawowa sirikan ki, bari na shiga ciki "

 Tallen me kuma shalelen Iya? Goggo hari ta jefa mata tambaya.

" Maganin mata ne, ku fa tsofin nan kun fiye tambaya, haka iya ma ta sani gaba da tambaya to Sarkin Aljanu da kansa ya koya min, kuma duk wanda bai siya ba Aradu mijin ta sai ya sake ta Ta faWa tana miewa tsaye. Goggo Hari jin ambaton Aljanu da ar Iya tayi yasa ba shiri ta bata hanya."

 Allah ya kawo kasuwa Gaba ar Iya tayi abunta ba tare da amsawa ba.

Lirwanu Wan Goggo Hari na farko ya fito zai fita suka ci karo da ar Iya. Dakatar da shi tayi ta hanyar faWin  Mallam ka bawa matarka kuWin siyan magani

" A'a shalelen Iya ce?, Ya Iya Win tana lafiya "

Katse shi tayi da cewa

" Ba shi na tambaye ka ba in ka damu da Iyar ka je ka gaishe ta ai, mtsss ka bawa matar ka jaka biyu da rabi kaji "

" Toh toh babu damuwa ya faWa tare da bin bayan ar Iya har suka isa, su ar Iya ashe akwai hankali a bakin ofa ta tsaya jira, bayan ya fito ta tambaye shi ko ya bayar, da ya bata amsa ta"

barshi ya wuce ita kuma ta kutsa cikin Wakin.

Ala dole haka tabi sirikan Goggo Hari duk suka siya tukun ta fito daga gidan. Tunani ta fara ina

zata kuma nufa?

" Gidan Baba na! ta faWa tana murmurshi. Bata tsaya ko ina ba sai gidansu. A lokacin Inna Zaliha na zaune a kan kujerar zaman gida tana wanke-wanke tana rera an waen ta. Ko sallama ar Iya bata yi ba ta kutsa cikin gidan sai wani hura hanci take tana Waga shi sama,"

bakin nan yayi gaba kamar bututu.

Inna Zaliha da fuskar ta ke nuna tsantsan mamaki ta kalli ar Iya tana yatsina fuska

 Ke kuma rasa kunya daga ina?

"ar Iya bata amsa mata ba sai ma oarin saue kayan tallar ta da take.  Wai ba magana nike maki ba?, Me Kika zo yi gidana? "

Duk rashin hankali irin na ar Iya sai da ta tsaya ta maimaita me kike yi a gidana cikin

wawalwar ta. Can ta kalle Inna Zaliha tace  Gidan ubanki ne ko nawa?

Baki buWe Inna Zaliha ke kallon ar Iya tace  Eh ba shakka gidan ubanki ne kam..eh babu shakka haka ne

"ar Iya ta harare ta tace  In baki sa na dawo gidan da zama ba, shegiya mai shegen bain hali da"

baar zuciya

Inna Zaliha tuni ta tsure da zancen ar Iya tunawa da sharaWin da Bokan ta ya bata hakan

yasa tayi murmushi tana sunkuyar da kai.

" Wa ya isa ya hana shalelen Iya guda?, Yanzu dai me ya kawo ki maza ki faWamin Ta faWa cike da"

osawa coz zaman ta a tare da su akwai matsala.

Sai da ta gama shan amshin ta tace

" Maganim mata na kawo miki ki saya, ai nasan kina amfani dashi  Maganin mata kuma ar Iya? ta watsa mata tambayar."

" Eh shi dai, ko kin fi so nayi ta maimaita magana kamar jaka?  Aah ba sai kin maimaita ba, wane iri ne "

" Irin wadda kike amfani da shi ki mallake min tsoho na har kika raba mu da shi gaba Waya, Aljanu da kansu suka bani wannan maganin bari kiji, Kuma in Kika karSa bakiyi amfani da shi ba Aradu sai kin mutu, shegiya mai raba Wa da uwa "

Cikin sanyin murya Inna Zaliha tace  Nawa ne?

"ar Iya tace  Naira dubu biyu ne babu yawa, kuma zan dawo don kullum sai kin siya Aradu "

Zaro ido Inna Zaliha tayi tana kallon ar Iya

 Dubu biyu fa kika ce shalelen Iya?

" Eh haka nace! ta bata amsa a fusace,  Kina amsar fiye da haka ma daga wurin Baba na ki"

hallaka a wurin ato ai

" Shikenan yi hauri, bari na Wauko miki kuWi ta faWa tana miewa don ta osa ar Iya ta bar gidan"

zata shiga Wakin taji Muryar ar Iya  Ki taho min da dubu Waya zan biya na siya burodi Kamar inna Zaliha zata yi kuka haka ta amsa da to tare da shigewa Waki.

LIKE PLEASE

"[5/18, 10:52 AM] Diamond Bhatool :"

NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

[Marubuta masu aiki da zallar fasahar zamani tare da bin a'idojin rubutun Hausa cike da

kyakkyawan nazari don kawo sauyi cikin Al'umma]

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA*

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] FADIMATU ADAMU HASSAN

DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

"SADAUKARWA GA UNGIYAR NAZARI WRITERS, ubangiji ya kula da al'amuran ku tare da"

ara tsarkake muku alaluman ku. Allah ya bar mu tare.



BOOK

PAGE 41%



Dubu uku cas Inna Zaliha ta Wauko tare da damawa ar Iya tana zuba godiya. A yatsine ar Iya ta amshi kuWin sannan tace

 Idan Baba na ya dawo kice masa inji ni ya bani wasu kuWaWe za'a yi bikin awata daga nan kuma nima za'a yi nawa ba daWewa.

" to to zan faWa masa, sai anjima "

"Harara ar Iya ta Banka mata tare da Wago daron ta ta aza shi bisa kayin ta, nan ta fice abun ta tana murna. Ganin tayi ciniki yasa ta yanke shawarar komawa gida ta adana kuWin ta."

&&&&&&&&&&&&&&&&

*PRETTY POV*

Yammacin yau Laraba Pretty ta shirya kaima Sweetheart nata ziyara bayan ta binciko bayanai

game da shi.

"Sanye take ciki wasu expensive English wears, Wanda suka Wame ta sosai, surar jikin ta ana"

gani kamar dai babu. Kitson attachment da tazo da shi ta sa aka sauya duk da ta kashe kuWi

"mai yawa kafin ayi mata, wauyayyen kan nata ta Waurawa wata cap na gashin doki tare da"

"gyara ta tsam, nan sai ka rantse gashin ta ne."

"Fauzy ce ta mata makeup wacce ta mayar da ita mutum-mutumi, in ka ganta babu abinda zai hana ka guduwa, hankali kwance ta fesa uban turare tare da yiwa awayen nata alama da suzo"

"su wuce, suma da shigar tasu babu gwanda, sai dai ita sumy Abaya ta saka tare da rolling veil."

"Cikin motar kuwa Pretty farin ciki ya hana ta sukuni, zata ga Sweetheart Win ta, babu abunda ke"

tashi sai sautin waar India tuni ta manta duniyar da take.

"Dai-dai Gate Win gidan General Muhammad Naira suka yi horn, gateman ya buWe, sai da suka kai dai-dai parking space suka yi parking motar. Ba tare da sun fito ba suka tsaya arewa motocin dake wurin kallo, ga kuma tsarin gidan da tuni ya tafi da su."

Pretty da ta tuna mai ya kawo ta ta ce  Babes wanne part Waya zamu shiga ne?

Fauzy tace  Mu shiga na farkon idan ma ba nan bane ai za'a tura mu wani  warai yadda Fauzy ta faWa haka za'a yi Sumy ta amsa mata.

A gadarance cike da yaui suka fito daga motar tare da nufar entrance na part Win. Ganin door

"Win a buWe yasa suka kutsa kayuwan su ciki. amshin da ya daki hancin su kaWai yasa su lumshe ido, bisa latsa-latsan kujerun suka yiwa kansu masaui."

"Ganin babu wadda ya ko gifta yasa Ishy faWin  Pretty wai zaman me muke yi ne?, Letz just get in mun tsaya a nan babu mai fitowa fa Sumy kam da kallo ta busu don tuni gidan ya matuar burge ta, sai taji inama ace tana da wata alaa da gidan. Su Fauzy ma dai zuciyar nan a"

cunkushe ana bawa ido abinci.

 Assalamu Alykum sallamar Fauzah da ta doki kunnuwan su yasa su waiwayowa don ganin waye

"Mutuwar tsaye taso yi ganin bai a parlourn Mom, bain ma Christian, sai da ta hango Sumy tukun taga ita kamar musulma ce. A hankali ta ara sa tare da faWin  Ina yinin ku Murmushi duka suka yi mata tare da faWin  lafiya alau a tare "

 Bari na sanar da Mom tayi bai to

Daga haka bata jira amsar su ba ta wuce bedroom Win Mom.

" Good evening Mom I'm back oh sorry u've visitor outside Cike da mamaki tace  Visitors kuma Fauzah, su waye "

" I don't know them but it seems like Christians ne, suna jiran ki ta arashe tare da nufar hanya zata fice."

" Wait Fauzah, ask Laraba to bring something for them, Ina fitowa "

 Ok Mom

Kamar yadda Mom ta umarce ta haka ta wuce Sangaren su Laraba ta sanar da ita saon Mom kafin ta wuce bedroom nata ta cire uniform tare da yin wanka. Sai da Mom ta ara kusan five

"minutes ta fito sanye cikin kayan al'adar su, sari ce blue wacce tayi matuar ara bayyanar da"

kyau da kuma izza irin ta Mom ga kuma kyakkyawar kwantacciyar baar sumar ta da ta zubo da

ita ta baya.

Jin takun takalmi yasa duka suka waiwayo idanuwan su suka zaro tare da sakin baki kowa

na ayyana abun da ke zuciyar sa. Cike da mamaki ganin duk ciki babu wanda ta sani yasa ta

ara ure su da ido ko zata tuna su. Su kuwa kallon da Mom ke jifan su dashi ya sauar musu da shakkar ta na lokacin.

Tana arasowa ta zauna tare dayin murmushi. Ganin kamar ba kansu Waya ba yasa Mom fara gaida su.

 an mata ina yinin ku?

Cikin iina suka amsa babu kunya da

" Lafiya Mom, "

"Mom! Mom ta ara nanata sunan cikin zuciyar ta,  Ikon Allah, wai mom ko wace Mom Win rai? ta faWa a ranta a fili kuma tayi murmushi tare da faWin"

" Sannun ku da zuwa, sai dai ban gane ku ba fah "

Sumy ce tayi arfin halin faWin

 Laa Mom yaranki ne ai

Ishy ta cafke da faWin

 Mun zo wurin Captain ne Mom

"Mom kam sun Waure ta da abun mamaki, ita dai iya sanin ta Son nata baya ma kula mata bare yayi mu'amala da waWannan masu kama da Ashawos Win nan, murmushi kawai tayi tace"

 Ku ira shi kuce kuna jiran shi parlourn

Jin hakan yasa fitsararriya Pretty faWin

" Ji rainin wayo ..  bakin ta Ishy tayi saurin rufewa da hannun ta tare da fatan Allah yasa Mom Bata ji ba, sai dai aikin gama ya gama."

"Fauzy ce tayi arfin halin faWin  Ki bar zancen ku da Sulaiman ya wuce mana Pretty, na san shine har yanzu a ranki daga haka ta kalli Mom dake mamakin Pretty tace  Kiyi hauri Mom kada kiyi tunanin dake take, tana da rashin lafiyar maimaita abu idan ya faru da ita, ga bata iya mantuwa "

Murmushi Mom tayi tace  babu komai

"Ganin shiru babu wacce ta Wago waya ta ira Hamma Zaki yasa Mom tace  Ku ira shi manah, ni zan wuce ciki "

"Cike da

14 / 15