Advertisements
Chapter 4 Reading YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY

Author :  DIAMOND LADY Category :  Complete Novels

Chapter   4 / 15

9K to 12K   out of 42.9K words

Sajen da ya kewaye fuskar shi kamar wadda aka zana shi ba aramin arawa fuskar shi kyau da kamala yayi ba.

Kan sa bai fiye girma ba ga kuma wata Black shiny suma da ta cika kan wanda ta sha wani

haWaWWen hairstyle da yasa na kusa sumewa.

"( Masha Allah, Tabarakallahu Ahsanul Khaliqiin , abunda na iya furta wa kenan)."

Ganin yana shirin sauowa yasa wasu daga cikin sojojin matsowa kusa da shi suna sara mishi

yayin da ya ara haWe fuskar shi tamau ya fara tahowa.

Amsar Briefcase dake hannun shi Waya daga cikin sojojin yayi wasu kuma suka take mishi baya

har zuwa cikin wannan white Zenvo ST1 Win. Shigar shi kuma yayi dai-dai da sanya trolley nashi a Boot da Waya daga cikin sojojin yayi.

Basu tsaya Sata lokaci ba suka tayar da motocin yayin da jiniya kaWai ke tashi kan titin. Sun yi tafiya sosai kafin su iso wani katafaren unguwa wacce naga an mata alama da  BANANA

ISLAND... Billionaires' paradise .

*LAGOS STATE*

*BANANA ISLAND*

"Banana Island da ake wa take da billionaires 'paradise yanki ne cikin Lagos, yankin da in ka shiga zaka iya manta cewa bauta Ubangiji ya turo ka nan duniya, yankin da ba kowanne mahaluki ke iya samun matsuguni a ciki ba. Yankin da ya tara manya-manyan masu kuWi dake a"

faWin Nigeria.

"Sun yi tafiya mai Wan nisa kafin suyi horn a dai-dai wani big and luxurious mansion, tuni gateman ya buWe zirrrrrrr convoy Win ya wuce ciki. Dai-dai parking space suka yi parking, sojan da ke tare da wannan kyakkyawan guy Win ya buWe mishi ofar matar, bayan ya fito wasu daga cikin sojojin wanda nake kyautata zaton sune Guards nashi suka biyo bayan shi. Dai-dai ofar da zata sada ka da cikin mansion Win ya Waga musu hannu, tuni suka juya suka bar Waya wanda ke"

rie da Briefcase nashi da kuma trolley.

"Da hannu yayi mishi alamar ya mia Briefcase Win sannan ya nuna trolley Win, babu Sata lokaci"

"shima ya koma wajen sauran sojojin yayin da motoci biyu suka fice sauran kuma suka fito, wasu na tsaye bakin gate wasu kuma suka kama wurare daban-daban suka ame."

Rie da Briefcase a hannun shi na dama wanda ke sanye da wristwatch irar Amelia Erhats sai left hand Win shi da ke janye da trolley Win. Tsam ya aje trolleyn ya danna password na entrance

door na mansion Win.

Janye da trolleyn ya shiga ciki (nimah na bishi don Wauko wa fans na report).

"Masha Allah! Wani makeken haWaWWen parlour da nayi arba da shi sai da zuciya ta ta yanke, babu abun da ke tashi a parlourn sai wani sassanyar amshi mai kwantar da zuciyar mai shaar sa, haWaWWun kujerun dake ciki wanda aka yi L-Shape arrangement da su white color ne, kallo Waya zaka musu ka fahimci Naira tayi kuka, da yake Wakin akwai duhu sai da ya janyo remote na light Win tare da switching nashi on, nan da nan haske ya gauraye, sai a yanzu na fahimci ashe komai na parlourn white colour ne kama daga kujerun, Centre table, curtains har zuwa paint na parlourn. Tsaf-tsaf Kamar dai akwai mai rayuwa a ciki haka parlourn yake haka makeken plasma dake manne jikin wall na Wakin babu ko alamar ura ajiki. Jikin wall na Wakin kuwa frames"

ne masu Wauke da pictures iri-iri.

"By the side kuma wani keSaSSen waje ne da nake kyautata zaton dining area ne. Ban bi wurin ba ganin ya wuce ta wani corridor Wanda zai sada ka da staircaae na gida, a nutse yake takawa kamar ba zai wuce ba har ya iso saman, wani irin tsari da wurin ke da shi ba'a magana, ta"

wurin da muka bi dai 2bedrooms ne yayin da guy Win ya shiga first one.

A nan na ara tabbatar da cewa favourite colour nashi is white duba da yadda komai na ciki

yake fari tas including the furnitures.

Bisa makeken bed Win dake shimfiWe da white bedsheet ga kuma white blanket jikin pillow Win da ke sanye da white colored pillow cases ya ajiye Briefcase nashi yayin da yaja trolleyn kusa da

white closet dake gefe.

"Bai tsaya ba yayi undressing kayan da ke jikin shi, ya bar iya wani Black boxers sannan ya nufi"

wata ofa da nake kyautata zaton toilet ne.

Sai da ya shafe fiye da mintuna 35 kafin ya fito Waure da white towel a ugun shi yayin da yake

drying sumar shi da ta jie da ruwa ta samu damar kwanciya lufff.

"A gaban dressing mirror dake Wauke da creams, perfumes, jail, and others jere ya zauna, sai da yayi drying sumar shi da hand dryer kafin ya fara shafa mayukan wurin Waya bayan Waya. (Haba"

dole skin nashi yayi glowing irin wanga provision duk na fata haka ).

"Yana gama shafa mayukan ya mie ya nufi closet Win shi, wata white jallabiya ya janyo daga jikin hanger sannan ya sanya ta daga nan ya fara fesa perfumes dake jere gaban dressing mirror Win, nan da nan wani sassanyar amshi mai tsuma zuciya ya gauraye Wakin."

(Ni kuwa nace waWannan perfumes Bamu da su a nan Nigeria wataila daga wani wajen ya zo

da su).

"Bayan ya gama kimtsawa tukun ya samu damar zama a bedside tare da janyo Briefcase nashi, phones biyu naga ya ciro daga ciki, Waya irar Samsung Galaxy S24 ultra sai kuma wata Nokia brand phone."

Zaro da laptop Win shi irar Luvaglio wacce tunda nake ban taSa ganin irinta ba.

"Briefcase Win ya ajiye a sidedrawer dake Wakin sannan ya haye makeken bed Win shi. Nokia phone Win ya Wauko tare da dialling wata number, ana picking call Win yace:  Assalamu Alaikum cikin wata murya da na gagara gane larabci ne ko turanci ko dai wani Yaren na daban sai dai cikin zuciya"

ta yaba wanna murya mai daWin sauraro nake.

Banji meh aka ce a Waya Sangaren ba can yayi murmushi wanda ya ara awata kyakkyawar fuskar shi.

 Barka da rana Mom

" Eh ban jima da isowa ba, yea, I'll be there tomorrow morning in Sha Allah can't wait to see u"

Mom.... alright don't forget to prepare my favorite please ohk bye Mom I love u ya arasa

yana sakin kiss ta wayar sannan yayi hanging call Win.

(Ni Bhatool mamaki ya hana ni magana jin harshen Hausa a bakin wannan haWaWWen guy Wanda

Sam bai yi kama da Nigerians ba)

Phone nashi irar Samsung ya janyo bayan ya latsa ta na tsawon five minutes ya ajiye ta kusa

da Nokia Win tare da janyo Laptop Win shi.

GODIYA TA MUSAMMAN GARE KU AN UWA NA ABABEN AUNA TA DA KUKE ARFAFA MIN GUIWA A KOWANE LOKACI Seemah and Shaheeda! ALLAH YA ARAWA RAYUWAR

KU ALBARKA.

FANS INA NA LITTAFIN AR IYA KUMA GODIYA TA MUSAMMAN A GARE KU MUSAMMAN MASU BIBIYA TA DA KUMA ZABGA MIN COMMENTS HAR DA MASU TAYA NI

SHARING....ALLAH YA BAR AUNA....

KU CI GABA DA BIBIYAR ALALAMIN DIAMOND LADY (GARKUWAR NAZARI WRITERS).

PLEASE COMMENT & SHARE.

"[4/28, 8:18 AM] Diamond Bhatool :"

NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

[Marubuta masu aiki da zallar fasahar zamani tare da bin a'idojin rubutun Hausa cike da

kyakkyawan nazari don kawo sauyi cikin Al'umma]

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA*

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] FADIMATU ADAMU HASSAN

DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

I DEDICATED THIS BOOK TO NAZARI WRITER'S ASSOCIATION.

BOOK 01 PAGE 11%



Danne-danne ya fara almost 24minutes kafin ya aje laptop Win tare da phones Win shi.

aramar wayar shi da tayi ringing yayi picking tare da kara ta a kunnen shi. Ban san me aka ce ba a Waya Sangaren can guy Win yace

" Alright, I'll be there now"""

Daga haka yayi hanging call Win.

A hankali ya ziro kyawawan afafun shi asa tare da sanya takalmin dake bedside Win. Saua downstairs yayi tare da buWe door. Wani soja ne ya mio mishi manya-manyan leathers Win da alamau yayi order ne and it seems like abinci ne.

Kallon sojan yayi tare da faWin

" Let me have one, the remaining is yours "

Kamar yadda ya umarta haka ya mia mishi tare da faWin  Thank You sir ba tare da nuna

alamun ya ji shi ba ya koma yana rufo ofar.

"A dai-dai dining area ya ajiye leather tare da wuce upstairs, ganin lokacin sallah ma yayi yasa"

"ya shiga toilet, watsa ruwa yayi tare da Wauro Alwala. Yana fitowa ya shimfiWa praying mat tare da tada sallah."

"Captain Alee Muhammad Naira Kenan, kyakkyawan matashi son kowa in wanda ya rasa. a"

na biyu wurin Gen. Muhammad Naira da kuma Dr. Rohmoh Isiaq.

"Su uku Allah ya bawa iyayen su, Yaya Saleem shine babba, sai shi daga nan kuma Autar su Fauzah."

"Daddyn shi Haifaffen jihar Adamawa ne bafulatani Usul wanda da ka gan shi zaka fahimci haka, Mom Win shi kuma daga India Daddy ya auro ta Lokacin sun je wani muhimmin taro ta maale masa ita ala dole sai ya aure ta. Irin kyau na Mom da kuma goyon bayan iyayen ta da ta samu"

kan batun yasa ya amince suka yi aure.

"Alee Matashi ne mai jini a jika, shekarun sa bazasu wuce 26years ba sai da yana da irar jikin wani Wan 30's Win. kyakkyawane ajin arshe ga kuma uwa uba iya Waukar wanka. Duk da kasancewar shi youngest captain a Nigeria sai dai yanayin kwarjinin da yake da yasa colleagues nashi bashi wani girma na musamman, baya shiga abinda bai shafe shi ba haka shi ba ma'abocin yawan magana bane miskili number 1 toh Yaya Alee ne shiyasa duk jarabar"

mata hardly kaga sun samu ko da kalma Waya ne daga bakin shi.

"Main house nasu a can Adamawa yake, Uncle Suraj da Uncle Bello da kuma Daddyn shi duk a family house nasu suke. Rayuwar su rayuwa ce irin ta an gayu kuma an boko duk da"

"kasancewar su Fulani ne, Granny kaWai ke aabewa al'adun su na Fulani."

Cikin familyn su kuwa babu wanda baya shakkar Hamma Alee laabin da suka manna masa

kan bayyanar da hakan  Zaki .

Shi sam a rayuwarsa baya son hayaniya komai anantar ta in kaga yana dariya kuwa to tare

da Areef ne son Win Yaya Saleem.

*Wannan kenan*

&&&&&&&&&

*AR IYA POV*

"Tunda suka Wunguma cikin kasuwar ta fara tunanin me zata ci ne mah, dai-dai wata rumfa da Iliyasu ke saro bread yayin da sauran an gari ke sara a wurin shi suka biyo. Yana ganin su ya cillo wani tsumma da yake goge daron bread da shi kan bread Win, All this saboda kada su ar"

Iya su gani ne sai dai abu ya riga ya faru.

Kai tsaye rumfar suka nufa tare da faWin

 Iliyasu akwai burodi ne?

Cikin inda-inda yace

 A...aa..eh..akwai guda.. shida da suka rage

Ba tare da ta ce uffan ba ta nufi wurin tsumman nan ta yaye shi ai kuwa A'i ta saki baki tana salallami.

" Innalillahi wai dama akwai burodin shine kace wara shida suka rage, lallai ka cika atoto kuma"

zungureren maaryaci

"ar Iya kuwa tuni ranta ya soma Saci da halin an auyen nasu, kowa sai shegiyar rawar tsiya."

Tsaki ta ja sannan tace

" Ni na kasa gane halin ku an garin nan gaba Waya kun addabi jama'a da rowa, to kowa bain"

"cikin ciyar da kai yake...Ni Autar Iya ina ganin jalala, to Aradu burodin nan duk ka juye man shi cikin buhu yanzu ka mio man ta faWa tana banka mishi harara."

Ba tare da ya musa mata ba ya juye bread Win baki Waya coz shine kwanciyar hankalin shi. Bayan sun Wauki bread Win su suka wuce abun su sai gida Iya ... babban buhu guda na bread suka sanya gaba sai da suka ga bayan shi tasss... wara Waya suka bawa Iya wanda shima da

ba don Iyar ta Wauke shi ba da tuni sun gama da shi.

"Da yammaci ne Baffi yayi bao, amininsa ne wanda suka yi karatun Allo da shi a tsangaya Waya sai dai shi Haifaffen garin Galdimari ne ammah a can Sakwa yake da zama."

Sun yi taWi sosai da Baffi daga bisani ya tafi. Bayan tafiyar shi Baffi ya tunkaro Iya da batun da

suka tattauna da abokin sa duk da cewa gabaWaya kusan a kan ar Iya aka yi shi.

" Iyar Shalele dama wata magana nake so muyi da ke  Toh ina sauraron ka, Allah dai yasa lafiya "

 Lafiya alau damah Wazu Amini na Shehu ai baki dai manta shi ba? kai ta Waga shi kuma

yaci gaba.

" Toh shine muke tattaunawa akan matsalar Yarinyar nan mai sunan ki, toh ya bani shawara wacce ina kyautata zaton in mun bi ta zamu samu nasara da Izinin Allah kuma la'alla yarinyar ta"

daina wasu daga cikin halayen ta

Ganin Iya ta tsura mishi ido tasa ya Wan dakata yana kallon ta.

" Ammah baka tunanin haka Allah ya halicci yarinyar ne?, Ba ma wannan ba wace shawara ne kuka yanke kai da shi Malam Shehu Win? "

Sai da Baffi ya gyara murya sannan ya ce

" Malam Shehu ya bani shawara kan kai takwarar ki makarantar kwana, idan har bata ganin na kusa to za'a samu sauyi, kuma a can zata ara sanin rayuwa tunda mutane ne iri iri idan muka ci Sa'a sai tayi koyi da wani daga ciki "

Jimm Iya tayi ta rasa abun faWi can tace

 Ammah baka tunanin in taje can ma tayi musu halin ne?

Murmushi irin nasu na manya yayi sannan yace

" A'ah bana fatan hakan, fata na ta samu sauyi cikin rayuwar ta, itama tayi rayuwa kamar yadda kowa yake yi, ina da tabbacin ba haka ainihin yarinyar nan take ba saboda na sha yin mafarkai"

iri-iri game da ita ba a irin wannan yanayi ba

"Hawayen da ya zubo masa ya goge, tuni zuciyar Iya ta karye don zata iya irga sau nawa taga hawayen mijin nata saboda ba aramin abu ne zai taSa zuciyar gwarzon mijin ta ba."

" Shikenan Ni kam duk hukuncin da ka yanke zanyi maraba da shi, fatan mu bai wuce samar wa jikar mu Waya tilo salama a rayuwar ta ba. Saboda haka sai a fara shirye-shiryen tafiyar ammah ina ne za' kai ta? "

Iya ta jefawa Baffi Tambayar.

" Can wani gari ne wai Sakwa, akwai makarantar kwana to can za'a kai ta "

Cikin sanyin guiwa Iya da Baffi suka gama hirar su daga arshe suka tsaya kan kaiwa ar Iya

makaranta.

A daren Iya ta siyo sabulun wanka da kuma alimun har da soda da kanwa ... ta haWo da dutsin

kaushi. Bayan ta siyo bata wuce gida ba sai da ta nemo ar Iya cikin auyen suka dawo. Kallon

tuhuma ar Iya ke bin Iya da shi tana ara wari idanuwan ta waje.

 Lafiya Iya kika Wauko ni ko dai wani abu ya samu ne

Murmushi Iya tayi tace

" Jika ta kuma Shalele na birni nake so kije, shiyasa na bi kasuwa na siyo kayan gyara ko baki son zuwa birnin? "

Caraf tace

" Tab Wijam, Aradu ina son birni Iya, baki ganin irin kayan da suke sakawa ga ginin su masu kyau ba irin bukkokin mu ba "

Ta faWa tare da nuna bukkokin su da yatsa tana yamutsa fuska. Cikin zumuWi Iya tace

 Toh ke a ina kika san birni ke da iyakar ki auyukan kusa da mu ne

Kallon baki da wayo ta jefi iya da shi tana banka mata harara tace

" Kiji Iyar nan, toh bari kiji in gaya miki a gidan kallo ne a can Zubo, idan naje sai na laSe ina kalla...Aradu Iya kin ga wasu kyawawan samari kuwa? "

"Murmushi Iya tayi ganin ba zasu samu matsala da shalelen ta ba tace  Toh ai kema zaki zama irinsu musamman in Kika je kika yi karatun boko  Miye kuma boka Iya, Ni ba zan yi tsafi ba ar dariya iya tayi tace  Bokoooo nace ba boka ba "

"Ganin Iya na mata dariya yasa ta Sata fuska tare da miewa zata fice, kamota iya tayi tana faWin  Yi"

"hauri shalelen Iya, boko shine karatun an birnin, kuma tunda suna burge ki ai zaki yi shi ko? Kai ta gyaWa tunda ita yau ta fara jin kalmar boko a rayuwar ta."

"Daga nan Iya ta sata gaba kanta ta gyara mata jikin ta tun yanzu kada in taje su raina ta. Babu musu suka shiga bayi, daga baki Iya ta fara, dama ta riga ta daka gawayin ta da gishiri haka ta gurza mata, irin gudajin datti da aka cire ba'a magana, sai dai har lokacin akwai su danare kamar gona."

"Daga nan iya ta fara wanke mata sumar kanta wacce in ka ga irin dattin dake fita sai kayi amai. Abun mamaki ana jia sumar gashin ganta ya ware, Masha Allah sumar tana da tsayi ashe sai"

Wan banzan datti. Fatan jikin ta ma ta sha wanka tuni ta Wan ara haske.

Babu laifi ar Iya fa kyakkyawa ce 1st class sai dai rayuwar auye da kuma azanta yasa muke ganin

ta kamar kashi.

"Bayan an gyara jikin ta, suka fita kasuwa tare da Iya ta Wan zaSa mata wasu kayayyakin amfani,"

"har powder irin _buWa ni jaka_ Win nan, jan baki ne da kwalli da dai sauransu. Daga nan suka dawo."

"Kwana biyu saboda Waukin zuwa birni ar Iya bata fiye fita yawo ba, ko da A'i tazo su fita ar Iya ta bata labarin ita fa birni zata je kuma Baffi yace zata yi karatun an birnin shiyasa ma ta"

daina fita.

A'i tayi mamaki sosai daga arshe har da kukan ta Aminiyar ta zata bar ta ita kaWai.

 Ko dai bain ciki kike da ni ne?

" A'ah awa ta, kawai zanyi kewar ki ne kuma kinga da kin tafi la'alla Inna ta tace aure zata min tunda kinga su Dijen Iyayye duk an bada su "

" Kar ki wani damu, ba daWewa zanyi ba musamman naji garin babu daWi dawowa zanyi "

Daga haka A'i ta wuce gida saboda yadda zuciyar ta ke mata.

Shirye-shiryen tafiya kuwa tuni an gama ranar Lahadi za'a wuce da ita zuwa makarantar kwana dake Sakwa.

"Ranar Asabat Baffi yace zasu je suyi wa Baban ta sallama, ba don ta so ba sai kawai don Baffi"

yace in Bata je ba to za'a fasa tafiyar.

Tunda suka isa gidan Inna

4 / 15