Advertisements
Chapter 12 Reading YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY

Author :  DIAMOND LADY Category :  Complete Novels

Chapter   12 / 15

33K to 36K   out of 42.9K words

suna jiran ka ... saura ka Sata lokaci kasan masu jajayen kunnuwan nan basu san african time ehe

"Ba tare da ya jira amsar shi ba ya wuce zuwa wurin friends Win su dake parlourn, hirar su suka"

ci gaba suna raha bayan ya sanar da su Shareef Win na zuwa.

"Sai da yayi drying sumar nan tas daga nan ya fara gyara ta haWe da zuba mata mayuka iri iri. A nutse ya koma kan body creams da lotions dake jere gaban mirror Win, cikin warewa da gayancewa ya gama shafa mayukan tukun ya nufi closet nashi, bag Win da Dr. Faruq ya amso"

wurin major Kabir ya Wauko. A daidai gaban mirror Win ya ajiye tare da zuge ta a hankali.

"Kayan sojoji ne a ciki sabbi, tundaga boxer, singlet, riga, wando, wristwatch, handkerchief, da kuma cap. A hankali ya sanya kayan tas. Yana gama saka kayan Dr. Faruq yayi Knocking tare"

"da shigowa, ganin ya shirya ma yasa ya juya coz dama iran shi yazo yi coz lokaci ya kusa."

Turaruka ya fesa lastly ya fesa favourite nashi wato _Majest impriale_ tuni daddaWan amshi ya buWe ko ina. A hankali ya faro tako afarsa da ke sanye cikin takalmin sojojin yayin da ainihin

izza da kuma asaita tashi irin ta zaratan maza da bayyana.

"Tunda ya murWa handle na ofar ya jawo ta suka jiyo amshin sa. Tun kafin ya araso yadda suke suka fara sakar mishi murmushi, shima murmushin kawai yake aika musu har ya isa wurin da suke. A tsattsaye suka gaisa ga in lokaci ya kusa cikawa, hakan yasa duka suka Wunguma"

zuwa wurin da za'a yi taron.

"Makeken hall ne mai Wan karen girma, aalla hall Win zai Wauki mutane dubu biyu. Ta ko ina ya tsaru don ba ananan masu decoration ne suka ayata hall Win ba. Gwanin ban sha'awa multi"

colored lights Win ke ara haskaka Wakin taron.

"Maimakon hayaniya wurin tsit ko da yake abun na zarata ne wato sojoji, Sangare Waya Governor ne da kanshi tare da wasu commissioners , manya manyan sojoji ne dake faWin asar, manya manyan masu kuWi da sauran su. angare guda kuma mata ne waWanda keda muami cikin gwamnati tare da sanannun mata waWanda ke da burin Kawo sauyi. Akwai Sangaren da kuma"

samari ne matasa sai kuma Sangare an mata wanda kowacce tayi wanka na kece raini.

Shigowar wanda aka shirya taron domin sa wato Captain Shareef Muhammad Naira yasa aka

ara nutsuwa kowa na bawa idon sa abinci. Cikin takunsa na zaratan maza yake tafiya har ya kai zuwa wurin da aka tanada domin sa.

Nan da nan MC ya fara magana tare da welcoming manyan mutane da suka halarci wurin. Bayan ya gama da su ya dawo kan mai gayya mai taro.

Cikin harshen turanci yace:

 Hausawa suka ce barewa ba zata yi gudu kuma Wanta yayi rarrafe ba dole dai shima gudun

"nan zai, kamar dai haka, Wa ga General Muhammad Naira Shugaban sojojin wannan asa ta Nigeria yake take sawun mahaifin sa, tabbas mahaifin sa mutum ne jarumi wanda kowa yasan shi tun kafin ya kai wannan mataki yake hidimtawa asa da arfin sa da kuma dukiyar sa ga"

kuma Wan sa nan Captain Alee Muhammad Naira Wanda ya gado halin mahaifin shi

Nan fa aka sake tafi taf taf taf. MC yaci gaba

 Ba tare da Sata lokaci ba zan mia abun magana ga mai gayya shugaban sojojin asar wato General Muhammad Naira.

Taf taf taf taf

"Bayan General yayi jawabin sa ne aka bawa mai girma gwamna abun magana, a nan ya yabawa oari da wazo irin na wannan soja tare da jan hankalin sauran sojoji da suyi koyi da"

sadaukarwa irin ta wannan soja.

"Duk wannan hidima da ake yi babu wanda zai ce yaga ko da murmushin Hamma Zaki ne bare kuma azo gandin sanin kalar haorin sa, fuskar nan tamau amma hakan bai hana sihirtaccen"

kyau da kwarjini irin nasa bayyana ba.

Nan MC yace za'a bada damar ci da sha daga nan kuma akwai speech da Hamma Zaki zai yi sai kyaututtuka na musamman da za'a bayarwa wanWanda suka halarci dagar da aka yi cikin auyen nan.

Bayan an kammala jawabai daga wurare daban-daban ne aka fara ciye-ciye da shaye-shaye.

Bayan an gama ci da kuma sha MC ya gabatar da abu na gaba a matsayin speech Wanda Captain Shareef Zai gabatar. Ran shi bai so ba haka ya mie daga wurin zaman shi nan fa an mata aka ara ruWewa musamman waWanda Basu ga shigowar sa ba. arasawa yayi karSi abun

magana tare da rie shi.

"Mintuna 5mins ya share ba tare da yace komai ba, fuskar nan kuwa a haWe kamar me. Can ya buWe baki a hankali ya fara magana."

 Good day to u all nan fa hall ya ara Waukan shiru jin yadda amo da sautin Muryar shi ke karaWe wurin. Minti 1min yayi yana magana daga nan ya mia abun taro. Kowa mamakin rashin

magana irin na haWaWWen guy Win yake musamman irin yadda mutane ke matuar aunar sa.

"Bayan ya gana nan aka fara basu kyaututtukan su, su Dr. Faruq duk sun karSi nasu"

kyaututtukan da ban girma har aka zo kanshi. Ko da zai karSa masu hotuna yas yas yas Win camera kawai ke tashi.

"Alhamdulillah! Cikin ikon Allah aka yi taro lafiya har aka kammala, daga nan bain Hamma Zaki suka lallame shi akan ya tsaya suyi pictures. Babu yadda ya iya aka fara yi musu pictures. Daga family ma suka fito aka fara."

"Hamma Zaki an sha hoto don kuwa sai da suka yi da kowa, kada kuso kuga yadda suka yi mugun match da Sarah wacce ta sanya army green sari, suna cikin snapping pictures Win wata"

farar matashiyar budurwa ta tunkaro su.

"Fara ce, kyakkyawa babu laifi, ta saka fitted English gown Wanda suka bayyana ainihin suffar jikin ta, bata cika tsayi sosai ba kuma bata da jiki, haka take zuit kamar alifun, fuskar nan kuwa shaSe-shaSe da make up Kamar aljanar roba. Ga wani high hill shoe da ta saka, attachment Win da"

tayi kitso da shi bai samu arziin rufuwa ba.

"Tafiya take tana kwalmaWewa kamar macijiya har ta iso wurin nasu, lokacin Sarah na gefen Hamma Zaki ta hagu sai Fauzah ta Sangaren dama. Tana isowa ta araso tare da mia hannun ta"

tana rio hannun Hamma Zaki.

"Babu zato babu tsammani yaji an rio hannun sa, hakan yasa ya Wago yana duba waye ne don"

shi tunanin sa ma Dr. Faruq ne. Ido cikin ido ta wani Waga mishi gira saying  Hi handsome tare da kissing hannun nashi.

"Fuzge hannun sa yayi tare da watsa mata wani dirty look haWi da tsirta yawu yana yamutsa fuska, a lokacin ne Sarah ta lura da yarinyar ai kuwa ta kifa mata mari ji kake tasss. Hamma Zaki kuwa daga wurin ya wuce zuwa motar da yazo cikin ta. Babu Sata lokaci ya fuzgi motar sai"

waje.

"agowa tayi da niyyar ganin habibyn nata ne ya mareta ai kuwa taci karo da Sarah da ke watsa mata wani banzan kallo. Ba shiri budurwar tayo kanta wanda yayi dai-dai da zuwan Captain Sulaiman, yana Waya daga cikin abokan Hamma Zaki da suka yi aiki da shi Lokacin yana"

Jigawa State. Captain Sulaiman kuwa tunda yaga Sarah ya faWa mata.

 Keee! How dare You zaki Wauki wani koWaWen hannun ki ki mare ni? Wallahi yau sai naga wanda

ya tsaya miki a asar nan har kika samu damar mari na

Captain Sulaiman yaja hannun Sarah da ta juya a fusace tana faWin

 Ubanki ne ya tsaya min nace ta faWa cikin Hausar ta da kana ji kasan ba Yaren ta bane.

"Budurwar ta hasala tare da bin bayan su, jawo gashin Sarah tayi nan Sarah ta saki wata irin ara. Cike da Sacin rai Captain Sulaiman ya juya ya ara wanke budurwar da mari. Duk da uniform Win dake jikin shi hakan bai sa tayi shiru ba sai ma hawayen da ta goge"

" Wallahi duk ku biyun sai naga uban da ya tsaya muku cikin asar nan, har Ni wasu zasu saka hannu su mara?, Wallahi sai kun san kun taSa shalelen Dad. Ta faWa tare da Wauko wayar ta"

"irar iPhone 14 promax, snapping Win su tayi sannan ta ja gefe tana haki."

awayen ta ne suka kewaye ta tare da Wago ta

" Pretty ya haka?, Kin dace kuwa "

"agowa tayi tana kallon su, ganin shatin yatsu a fuskar ta yada duk suka zaro ido"

" Kutmelesi this guy do u shege abi?, Dama irin kyawawan samarin nan basu san imar mutum ba "

aga musu hannu tayi alamar ya isa

" Ba Sweetheart bane ya mare ni, wata baindiya ce da ban san uban me ya kawo ta ba ta mare"

"ni, ban Kai ga hukunta taba wani soja yaja hannun ta bayan na bisu na ja gashin ta kawai"

shima ya mare ni

Tayi shiru tana haki

" Wallahi duk sai sun san wa suka mara, ko Dad bai taSa Waukar hannu ya taSa Ni ba, talk less of Mommy ammah yau wasu shegu sun saka hannayen su a fuska ta, wallahi sai na koya wa rayuwar su darasi "

"aya daga cikin an matan da suka shigar tasu duk irin tata ce tace  Gaskiya ya kamata ki Wauki matakin da ya dace ... ke da kike taka uban kowa ya za'a yi yau wasu banzayen su taSa ki, wallahi ina bayani ptty ki hukunta su yadda ta dace "

" Ke dai Ishy ki bari, wai yau wasu shegu sun mari pretty da alama dai basu san wacece ba daya budurwar ta faWa."

Ishy ta karSe zancen da faWin

" Lallai kam ai ko mu bazamu bari ba Wallahi, sai da nace mata mu bi bayan ta kada matsala ta faru tace a'a "

Murmushin mugunta Pretty tayi tare da faWin  Ki rabu da ni wallahi duk sai sun yabawa aya

"zain ta, ku tashi mu wuce wurin da muka saua, bazan bar Adamawa ba har sai na sace zuciyar mutumin nan "

Daga haka su Pretty suka shiga motar da suka zo da ita tare da figar ta zuwa hotel Win da suka

saua.

"TOH FAH, WAI JAMA'AH INA AR IYA NE? HAMMA ZAKI AN NUNA HALI"

KO WANNAN PRETTY A TUNANIN KU ZATA YI NASARAR SACE QALB IN HAMMA ZAKI KUWA?

WACECE MA TUKUNNA PRETTY?

"DUK AMSOSHIN NA A TARE DA DIAMOND LADY, KU CI FABA DA BIBIYAR ALALAMIN"

DIAMOND LADY.

ZAMU HAU GOBE IN SHA ALLAH

COMMENT & SHARE PLEASE!

"[5/18, 10:45 AM] Diamond Bhatool :"

NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

[Marubuta masu aiki da zallar fasahar zamani tare da bin a'idojin rubutun Hausa cike da

kyakkyawan nazari don kawo sauyi cikin Al'umma]

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA*

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] FADIMATU ADAMU HASSAN

DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

I DEDICATED THIS BOOK TO NAZARI WRITER'S ASSOCIATION.

BOOK 01 PAGE 35%



"angaren Hamma Zaki a hasale yaja motar tare da barin wurin. Yana cikin tafiya babu abunda yake sai huci farar fuskar nan tashi ta koma ja, haka fararen idanuwan shi duk sun sauya kala tsabar Sacin rai."

 Why all this!

"Ya faWa tare da buga steering wheel na motar. Da taimakon Allah da kuma dai Addu'a ya samu isa gida lafiya, yana shiga yayi wanka ko zai rage jin Sacin ran da yake ji."

Yana fitowa bai shafa komai ba ya zura jallabiya tare da ficewa garden. Mom kuwa tun fitar da

yayi suma suka biyo bayan sa da yake lokacin da yana arami in an Sata masa rai toh duk abun da ya gani a kusan shi sai ya hallaka shi.

"Ganin motar tasa lafiya lafiya yasa Mom shigewa ciki tare da shiga bedroom nashi sai dai bata ga ko alamarsa ba, ta duba Toilet nan ma dai shiru, hakan yasa ta fita hankali tashe tare da"

sanar da sauran ahalin gidan da suka yi tsaye babu mai cewa uffan.

&&&&&&&

*AR IYA POV*

"Tunda ta fito bata kula kowa ba har ta iso gidan Iya, shigewa tayi abunta tare da janyo daron da"

ta zuba kashin shanun haka nan na awakin da tumakin ma. Ganin ciyawarta ma ta bushe yasa ta haWa su cikin babban daro tare da ficewa daga gidan.

"Kai tsaye gidan ArWo ta wuce, daga bain ofa Babu wanda ya kulata haka itama bata kula"

kowa ba. Tana shiga ta wuce Sangaren Saratu amaryar ArWo tare da janyo turmi. Saratu da ke Sangaren madafan ta jiyo alamun ana taSa turmi. Daga wurin da take ta wala ihu  Waye a nan?

"ar Iya ta amsa da  Ubanki ne!, Daka zanyi . Saratu na jin Muryar ar Iya ta lallaSa ta wuce"

can Sangaren Innani ba tare da ta kuma cewa komai ba.

"Tass ta daga ciyawar nan har ta zama gari, daga nan ta juye ta zuba kashin shanun shima"

"dai kamar ciyawa sai da ya koma gari, haka ta zuba kashin awakin nan da nan shima ya zama gari."

"Kai ta Wan jijjiga alamar ne zata yi next, can kuwa tayi murmushi na samo solution. HaWe"

abubuwan da ta daka tayi cikin turmin tare da gauraya. Cikin ikon Allah ta kammala nan kuwa dakan nan ya bada colour mai kyau kamar dai ba kashi ne da ciyawa ba.

KaWan ta lakuto a hannun ta tare kaiwa hanci tana shinshina kamar mayya. Zaro ido tayi Jin warin still na nan.

 Kutumelesin uban can ta faWa tare da ara dandalowa tana ara kai hanci

" Aradu warin sa har yanzu na nan, to uban me zan saka ya daina warin Lokaci Waya ta saki murmushi...."

"Juye abunda ta daka tayi tare da ficewa daga gidan ArWo don neman abun da zai kashe warin. Gonar Baba Haro ta wuce tare da. Tsinto ganyen mangwaro, ganyen kashu busassu ta koma"

gidan ArWo.

"Suma sai da ta daka su sannan ta haWe su baki Waya. Kamar yadda tayi Wazu Yanzu ma Sai da ta shinshina haWin nata, jin warin ya ragu sosai yanzu sai ma amshi amshin ganye yake yasa tayi"

dariya.

"Har ta saka hannu Zata kwashe tace  A'ah, akwai ciyawar lemon tsami a bayan Wakin ArWo bari na ara sai amshin yayi yawa "

Tsam taje tare da ciro Wanyar lemon grass da amshin ta ke fita lokaci guda.

"Da yake a jie take tuni ta fara haWe garin maganin waje Waya, sai da ta tabbatar ya daku da kyau ta janyo ludayi tare da SanSaro haWin kayan sana'ar ta. Ba tare da tayiwa kowa magana ba ta wuce tana ar waarta har gidan Iya."

"A kan rumfar yayi da kara da aka yi don rufe madafa ta ajiye. Tana ajiyewa ta juyo, bata kai ga fara tafiya ba ta kama baki tare da faWin:"

" Na fan gulmar Iya, tana gani sai ta tambaya, mtss ta arasa da sakin wani dogon tsaki tare da"

janyo daron ta ta wuce da shi bukkar ta.

"Wani baccin wahala ne yayi gaba da ar Iya ko dan guje-gujen da tayi a lambun Baba Haro, ga"

yawon neman kayan haWin ta.

"Ba ita ta tashi ba sai da yamma, mia tayi tana hamma, ba tare da ta rufe baki ba ta mie ta"

zagaya baya don kama ruwa. Ko tsarki bata samu damar yi ba ta fice da guduuuuuu.

Kasuwa ta shiga yayin da wasu ke mia gaisuwar su saboda tsoron kada ta ci zalin kayayyakin su. Ganin mutumin Salisu mai burodi tuni ta saki murmushi. Har da wani sunkunyar da kai kafin ta shige rumfar.

 Ah Salisu kana nan abun ka!

Murmushin da bai kai zuciya ba yayi yace

" Eh wallahi, aka ce mana kin je birni ke kam, yaushe kika dawo rai "

ar Iya tace

 Ai nayi kwana biyu da dawowa nan Win ne ban fiye shigowa ba

 Ayya sannu da dawowa ya faWa tare da mia mata burodi biyu cikin leda. Murmushi tayi ta ce

" Nagode Salisu, kamar ka san yunwa ce ta kawo ni "

"Mamaki duk ya cika Salisu jin mutuniyar tashi da godiya, abun da tunda suke bai taSa jin tayi ba. Maganar ta ne ta dawo dashi hankalin sa"

" To Salisu na tafi, sai na kewayo "

Ta faWa tana wucewa

 To toh toh shima ya faWa a Wan firgice.

"Tana barin wurin Salisu ta ara kutsa kai cikin kasuwar. Can da ta gaji da kewaya wa ta fito tare da komawa gida. Gwaten shinkafa da wake Iya tayi musu, daron da ake saka mata ta janyo ba tare da wanke hannu ba ta fara ci hannu baka hannu warya kamar wacce bata taSa ci ba, few"

"minutes ta haWa cinyewa tare da janyo burodin ta, tas ta cinye tana yin gatsa ."

Shaf ta manta fa ashe bata da abun ulla kayan neman halal Win ta. Ai kuwa a zabure ta mie ta

"fice a guje, tana isa kasuwa ta shiga shagon Baban Balki. Ganin yana salla kuma ga ledodi nan a baje fara da baa kan teburin shagon ai kuwa ta wawusa tare da cikawa bujen ta iska."

Tana komawa gida ta fara ulla abun da nimah kaina ban san me take nufi da shi ba. Tana murmurshi har ta kammala ullawa. Lokacin har an fara iraye-irayen Ish saboda haka ta adana

abun ta. Daga nan ta fice dandali ba tare da bi takan A'i ba.

"Ba ita ta dawo ba sai da taga dare ta Wan yi nisa, a hanyar ta ta dawowa ta tsinci wua. Kar kuso kuga murna a gun ar Iya kamar wacce ta samu abun arzii. Rungume wuar tayi a irjin ta sannan tace"

" Kai yau dai da shegiyar Sa'a na tashi Aradu, wua sabuwa haka ta faWa tana arema wuar kallo  Kai daga gani wuar nan zata yi kaifi aradu dariya mai sauti tayi sannan tace  Da gaske mutanen auyen nan so suke na fara samun halaliya ta!!! Toh ai shikenan nikam bani da wata matsala zan yi sana'a da ita daga haka ta caka wuar a kunkumin ta tana tafiya tana wambo"

irin dai yadda masu yawo da. Wuar nan suke yi cike da taama.

Cike da farin ciki ta wuce abunta har ta isa gida. Tana shiga ta ara jawo daron ta ta buWe tare da irgawa don kada taje fitar ta Iya ta sace Mata. Tas ta lissafa tare da

12 / 15