Advertisements
Chapter 13 Reading YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY

Author :  DIAMOND LADY Category :  Complete Novels

Chapter   13 / 15

36K to 39K   out of 42.9K words

yankewa kayan sana'ar ta kuWi. Daga nan ta Wale gadon ta mai Wauke da katifar yayi Nan ta faWa duniyar bacci. Babu

jimawa sautin gwartin ta ya karaWe Wakin.

(Nace Allah hokku sa'a ar Iya )

"Ba ita ta tashi ba sai wuraren arfe goma na agogo. Hankali kwance tayi mia tare da tashi, yawun baccin da ya bushe a fuskar tata ta Wan Webi guntun ruwan dake asan buta ta goge"

sannan ta cika bujen ta da iska.

"Ba ita ta dawo ba sai wuraren sha Waya na rana, Wumamen da iya tayi taci sannan taci caccanga da miya da iya tayi da rana. Sai da tayi hani'an ta mie tayi wanka. Tana fitowa ta Wauko murtar da Iya ke ajiye Vaseline nata, shafawa tayi abunta duk da cewa wani wurin yayi yawa wani wurin kuwa bai san wani zance ake ciki ba don babu alamar maio a tattare da shi. Tana shafawa ta Wauko kwandon kwalliyar ta Wauko ledar powder irin mai asar nan tare da Wauko madubi tana kallon fuskar ta. Murmushi tayi kafin ta fara shafa powder Win tace  Nimah dai kyakkyawa ce, idan nayi ado ai sai naci gasar kyau ta duniya dariyar da tayi kumatun ta"

"suka lotsa, abun da ban taSa tunanin akwai shi fuskar ta ba."

"Ganin in ta tsaya kallon madubin zata Sata lokaci yasa ta fara shafa powder Win. Yadda take laftawa kai kasan za'a kwashi kyau a wurin. Kamar dai yadda shafin manta ya kasance haka shafin powder Win ma, duk tayi damSare damSare ga powder Allah ya zuba mata ja kamar"

masifa. Tuni fuskar nan ta sauya kama daga ta mutum zuwa ta aljana ar Iya.

Murmushi tayi tana ci gaba da kallon madubin ta  Ni ar nan da yanzu na zama ar gayu fah a birni tayi murmushi lokacin Waya kuma ta kwaSe fuska  Toh an birnin mugaye ne shi yasa amma ina son sukul Win kamar zata yi kuka ta ara cewa  Zan koma watarana lokacin na Wan ara wayo ... ko dan sai nayi aure tukun haka ar Iya ta saka madubin a gaba tana an

zantukan ta.

"Jambaki ta Wauko tare da murWa shi har sai da ya kai arshe, ai kuwa a lokacin ya karye. Tsaki tayi tana kwaSe fuska  Mtss kaima ai sai kayi, don ubanka yau duk sai ka are ta arasa tare da damo jambakin da ya Salle daga stand nashi ya faWo. Ba iya baki bane ya samu janbaki har kusan hancin ta ta sama ta asa kuwa har haSar ta. Ganin akwai saura yasa ta shafa akan cikakkiyar girar ta tare da shafa wani a saman fatar idon ta."

"Har zata mie ta ara kallon madubin. Murmushi ta sake tace  Aradu zan ci kuWin samari, dubi kyau kamar Ni nayi kai na! "

"Ta faWa tana miewa. Bagco nata ta arasa tare da Wauko atamfar ta leda mai kalar ja, blue, green,"

yellow sai orange. Blue gyalen ta ta Wauko ta yafa tare da janyo daron kayan sana'ar ta.

"Har ta Waura a kanta ta tuno da wuar ta, saurin Waga katifar ta tayi ta janyo ta sannan ta soka ta a kunkumin ta. Daga nan ta Waura daron kayan sana'a ta fice tana waar ta"

_kai ku kama sana'a mata_

_kai ku kama sana'a mata_

_macen da bata sana'a aura ce_

Haka tayi ta waen ta wasun dai-dai wasun kuwa ta kwaSa abinda taga dama. Gidan ArWo ta fara shiga.

" Salamu Alekum, gafaran ku dai iyayen auye, gafaran ku dai matan sarki, ga bauwa mai neman halaliyar ta nan "

Ta arasa tare da shigewa cikin gidan.

ofar Saratu ta shiga tana tafka sallama kamar wacce ta kawo abun arzii. Daga Waka Saratu ta

fito jin Muryar ar Iya tana amsa mata sallamar.

" Wa Alekumussalamu, maraba da ar Iya shugabar kowa cikin auyen Gallara, maraba da ar Iya tamu mai hannun Sarna "

Jin kirarin da Saratu ke zabga mata yasa tayi murmushi tare da ara sawa wajen ta. Saue

daron tayi  Wayyoh

Saratu tace  Sannu da zuwa ga taburma nan ta faWa tana nuna mata taburmar roba da ta

Wauko daga Wakin ta.

Zama suka yi tare a taburmar Saratu ta gaishe da ar Iya ita kuma ta amsa. Daga nan ta mia hannu

ta jawo daron kayan sana'ar ta........

COMMENT & SHARE PLEASE!

"[5/18, 10:47 AM] Diamond Bhatool :"

NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

[Marubuta masu aiki da zallar fasahar zamani tare da bin a'idojin rubutun Hausa cike da

kyakkyawan nazari don kawo sauyi cikin Al'umma]

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA*

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

"SADAUKARWA GA UNGIYAR NAZARI WRITERS, ubangiji ya kula da al'amuran ku tare da"

ara tsarkake muku alaluman ku. Allah ya bar mu tare.

BOOK01 PAGE 37%



Zama suka yi tare a taburmar Saratu ta gaishe da ar Iya ita kuma ta amsa. Daga nan ta mia hannu

ta jawo daron kayan sana'ar ta.

Da mamaki Saratu ke kallon ar Iya ganin dai dagaske take. Murmusawa ar Iya tayi tace

" To Saratu Amaryar ArWo...ga ar iya tazo neman halalin ta, kuyi mata ciniki. "

Rie haSa Saratu tayi tace

" Toh Hajiya ar Iya ai dole ayi maki ciniki, meyeh wannan Win? ta tambaya tare da Waukar ulli Waya tana arewa abun kallo, ganin bata gane meyeh ba yasa ta kaiwa hanci."

Hannun ta ar Iya ta buge tare da wafce ullin tana aika mata harara.

 Ungo wannan ta mia mata ullin

" Maganin mata ne sadidan da kike gani, Aljanu ne suka bani sirrin wannan maganin da nace musu ina son fara samun halal Winah "

Tsurewa Saratu tayi jin an ce Aljanu tare da dame ullin a hannun ta.

Ganin yanayin da Saratu ta shiga yasa ar Iya kwantar da murya asa sannan tace:

 Kina ji na ko Amaryar ArWo? gyaWa kai saratu tayi

" Kinga wannan ullin ba wa kowa zan sayarwa ba saboda tsadar sa, kinga ke na zaSo har gida na aiko miki, saboda haka ki gwada amfanin sa kiga in baiyi ba a biya ki kuWin ki. Ba tare da ta fahimci me ar Iya ke cewa ba saboda tsananin mamakin taya ma za'a ce yarinyar nan har tasan wani abu aure, balle kuma gyaran shi toh zai iya yiyuwa tunda Aljanu gareta ammah"

abun akwai Waure head ace yarinyar da yanzu ne ma ta fara fitar da irgen dangi.

 Baki tambaya nawa ake saidawa ba kuma kin rie a hannun ki

 Yi hauri duk farin ciki ya mantar da ni ar Iya cikin ranta tace  Ke kika sani ai nidai kuWi kawai nike so a fili kuma tace  Babu tsada 500 ce. Gwalo ido Saratu tayi tace  aribiyar fa kika ce ar Iya?

 Eh haka nace in baki siya ne ai sai ki faWa bana son rainin wayo ta faWa a Wan hasale .

Marairaice fuska Saratu tayi sannan tace

 Kinga kuWin ne ba'a samu sosai ina ma laifin jaka Waya? Kallon

baki da wayo ar Iya tayi wa Saratu kafin tace

" Bani abu na in Baki siya a haka, ar rainin wayo naga idan maganin yayi amfani ko million Kika tambayi ArWo ba haka ki zai yi ba "

an tunani kaWan Saratu tayi ta gyaWa kanta  Shikenan yanzu yaushe ne ranar biya? ar Iya tace  Da an kawo sabon kaya ko gobe ne to zaki bani kuWi na

 Shikenan

Daga haka ar Iya ta mie tare da Waura daron ta aka ta fice.

angaren Salamatu ta shige tana roWa sallama

" Salamu Alekum, ina mutan gidan ne kam? "

Salamatu dake madafa ta kammala kwashe tuwo cikin warya ta amsa sallamar tana washe baki.

" Wa Alekumussalamu, maraba da ar Iya tamu, yau ke ce a gidan nan  Eh nice amma neman halal ya kawoni, kinga mio min taburma In Zauna "

Taburmar kaba salamatu ta shimfiWa wa ar Iya ita ma ta zauna. Hakan ya sa ar Iya saue daron ta tare da zama gefen salamatu.

" To salamatu tallan maganin mata na kawo wanda na gaji sirrin daga wurin Aljanun soyayya, sabila da haka ban san ko zaki saya ba "

" Toh maganin mata kuma ar Iya, meyeh shi? ta faWa tana zare idanuwa."

Harara ta wullo mata tana aika mata kallon baki da wayo

" Wallahi sai kin siya salamatu na riga na faWa miki, sarai kin sani Ni zaki yiwa tsiya?, To bari kiji nimah nan na san kina buatar maganin, kaji shegiya burgujejiya kamar shanuwa. ta arasa tana aika mata kallon raini. Cikin kiWima Salamatu tace"

" Yi hauti ar Iya ai ban ce ba zan saya ba, dole na siya kam. "

" Ah to karma ki siya nikam bani da hurobulom ai, kece zaki neme Ni da kaina tunda kishiyar ki ma ta saya, idan ArWo ya koraki gida nan zaki zo har bukka ta a gidan iya "

" Shikenan dai ar Iya, nawa ce kuWin?  500 ce babu yawa! "

 ari biyar!

" Eh a haka kishiyar ki ma ta siya ai, in baki siya ba ma kece a ruwa, a to  Na ma siya ai, bari na Wauko kuWin ko cikin na abincin gobe ne Murmushi ar Iya tayi kafin tace  To yi sauri ina son shiga cikin garin ne "

"Fitowa tayi rie da 500 sannan ta miawa ar Iya, daga nan ta ja daron ta ta fice."

Gida uku ta ara shiga ganin sun bata kuWi a hannu yasa ta dawo gida abun ta tana murna ita

ma yanzu zata yi kuWi daga nan kuma zata koma birni.

&&&&&&&&&&&

*SHAREEF POV*

Bisa grass carpet dake a garden Win ya zauna saboda Sacin rai. Da ya rufe ido babu abunda

yake gani sai wannan azamar halittar da ta taSa hannun sa. Tuno da koWaWdiyar fuskar ta mai

"ibi da a Aljanu yayi, ga kuma wani attachment da tayi kitso tuni zuciyar shi ta fara tashi amai ya taso mishi, da yar Hamma Zaki ya mie ya wuce sink Win dake cikin garden Win, amai yayi sosai kafin ya wanke bakin sa ya fito saboda lokacin sallah yayi. Daga cikin abinda ya tsana yaga"

"mace ta sanya bai wuce attachment ba, ya tsani abun gabaWaya ma shi yama abun ke bashi."

"A daddafe ya mie ya arasa ciki, part Win Nenne ya wuce ba tare da kowa ya san yana can Win ba saboda duk suna can part Win Mom ana ajajjaSin ko ina Hamma Zakin ya shiga. Da yar yayi sallar"

a zaune ma saboda yadda kanshi ke ara juyawa.

Yana idarwa ya samu gado ya kwanta tare da lumshe idanuwan shi. Yanayin gabaWaya is not stable for him. He just wanna forget that devil creature and yayi alawarin wulaanta ta idan ya

warware daga takaicin da ta unzuga mishi a gaban annen shi.

"(Bata da ma hankali, bata san waye Hamma Zaki ba, mutumin da kyawawan mata waWanda ba na asar ba wasu ma aan sarakuna suke nuna zalamar su kan shi baya damuwa da su, ko kallon arzii baya bari su amsa daga wurin shi. Ballantana ita...toh ai ko Sarah da take baindiya"

bai bawa fuska bare kuma nunar rana. Afwan Aunty pretty gaskiya mike faWa miki)

"Allah sarki Mom da yar aka lallashe ta ta haura ta zauna. Gaba Waya hankalin ta duk ya fice daga jikin ta jin ance ya dawo ammah kuma gashi su sun rasa shi, tsoron ta ma kada ace ya"

illata kansa.

Hajiya Granny ma sai Nenne ke aikin rarrashin ta saboda kuka take bilhai.

" Shikenan uban me rai suka yiwa Wan jikan nawa, yo Ni dama can Shagalin bai kwanta a raina ba gashi wata tsinanniyar ta wargaza wa jika na farin ciki. Wallahi ko Wiyar waye sai muyi Shari'a da ubanta akan jika na "

"Cikin kwantar da kai Nenne tace  Kiyi hauri Granny, Ina da tabbacin duk inda Shareef yake yana cikin aminci, kin san Allah bazai cutar da wanda baya cutar kowa ba saboda haka kiyi hauri nasan zai dawo "

Cikin shesshean kuka Granny tace

 Toh Allah yasa

"A nan part Win Mom dukkan su suka yi sallar maghrib daga iyaye mata zuwa aayen, iyaye"

mazan kuma sun fice don neman mafita.

"Wani matsiyacin bacci ne ya Wauke shi a kan gadon cikin wannan yanayi. iran sallar Ish ya sa ya farka, mia yayi Wauke da addu'ar bacci a bakin sa. Ganin duhu ya tabbatar masa da Ish tayi. Tuna cewa babu wanda yasan yana nan yasa ya yi yunurin miewa don yasan iyayen shi"

na cikin tashin hankali.

"Miewa yayi ya fara takawa a hankali, da ya fito parlourn yaga babu kowa ciki ya tabbatar ma"

"kanshi suna can ana neman shi, da sauri ya fice daga part Win Nenne zuwa part Win Mom."

"Kamar ance su juyo dukan su duka waiwayo ai kuwa ganin shi Win ke shigowa ya sa duk suka mie tare da nufar sa. Kukan Mom keyi tace  Son where have u been?, Duk nan ka sa mun shiga tashin hankali "

Murmushin yae yayi yace

 Calm down everyone Ina can garden ne daga haka kowa ya koma tare da miewa da niyyar yin sallar Ish in sunyi sai suyi dinner daga nan kowa ya wuce part Win su.

Mom kuwa sai da ta ira su Daddy ta sanar da su cewa an samu son Win nasu tukun tayi sallah.

"Bayan sunyi sallah duka suka hallara a dining area, a nutse aka fara ci yayin da baka jin sautin"

komai sai arar cokala. Ana gama dinner kowa ya watse zuwa nashi Sangaren.

"Hajiya Sarah na gama cin abincin ta ta wuce bedroom nata tare da Wauko wayar ta. Instagram ta fara hawa tare da posting pictures Win da suka yi ita da sauran family wurin taron, few seconds aka fara liking, COMMENTS kuwa ba'a magana. Wasu na tambayar mijin ta ne ko dai?. Wasu kuma har sun ajiye zancen mijin ta ne, hala shi yasa ma baya kula kowacce mace"

tunda ya samu wannan indian girl Win.

"Cikin daren kuwa babu abinda ya kai pictures masu trending a Media, Instagram, Facebook, Twitter, YouTube, duk ta ko'ina zancen ake. Wasu na can suna publishing sati faWin su kan Sarah da kuma Hamma Zaki, yayin da wasu ke ara santin haWa jini da wannan kyawawan"

family masu nagarta.

"Around 10:00pm wayar Sarah tayi ringing, picking tayi tana murmurshi tare da kara wayar a kunnen ta."

 Hello aka faWa daga Waya Sangaren  Hi

ta faWa cikin sanyi murya.

" Princess how're u doing?, Kin koma gida lafiya?  Alhamdulillah "

" Masha Allah, kiyi saving digits na, we'll talk tomorrow  Ok bye "

Murmushi Mai sauti yayi sannan yace  Ok good night and sweet dreams

Daga haka suka katse kiran.

"Haka kawai Sarah ta tsinci kanta cikin tsananin farin ciki bayan kammala wayar da Captain Sulaiman wanda shima Sangaren sa wani irin farin ciki ya shiga, burin sa ya kusa cika, ya samu choice nashi, ga kyau ga wayewa ga kuma ilimi. Uwa uba nasabar ta da abokin su wanda suke"

ji da shi.

"angaren Hamma Zaki bayan sun ci abinci kiran Hamma Saleem ya shigo, sanin wane irin hali"

Wan uwan shi zai shiga bayan jin bayanin abinda ya faru a wurin taro yasa yake ta banko masa

"ira tun lokacin sai dai shikam yana can garden ma, ko da ya dawo cikin gidan ma bai samu"

sukunin taSa wayar ba.

"Lallamin sa shima Hamma Saleem Win yayi nan da nan ya sauo har da ar dariyar shi, daga haka suka yi sallama yana ce masa zai shigo in Sha Allah."

"Bayan sun kammala wayar ne kawai yaji sha'awar hawa online. A nan yaci karo da abubuwan dake trending, cike da mamaki ya shiga pictures Win yana dubawa wasu yayi tsaki wasu kuma yayi murmushi, kan picture nashi wanda aka yi musu da duka sisters Win shi ya tsaya. Ya jima yana dubawa yana murmushi. aunar su ce kawai ke yawo cikin zuciyar shi yayin da yake jin"

zai iya sadaukar da komai nadhi saboda su.

"Daga nan comment section ya shiga, nan fa yayi ta jera tsaki ganin haukar mutane. Ya jima"

yana dubawa wani wurin kuma ya yi murmushi. Haka ya lea all media handles nashi daga nan ya kashe phone Win tare da ajiyewa.

"Wanka yayi tare da Wauro alwala ya saka Armani pyjamas tare da fesa turare, daga kashe light ya bar iya bedside dim light, nan ya haye bed Win sa tare da janyo blanket, addu'oin baccin sa"

yayi tare da kwanciya.

"_Annabi tsira da aminci su ara tabbata gare shi yace, duk wanda yayi alwala kafin yayi bacci, ya kaWe shimfiWar sa sannan ya kwanta Sangaren dama tare da karanto addu'oin bacci, Ubangiji zai sanya Mala'iku su zama dakarun da zasu yi gadin sa har zuwa lokacin da zai tashi._"

Hadisin ingantacce ne.

_Addu'oin bacci_

&Ayatul kursiyy

&Amanarrasul

&Suratul-ilhlas (qul huwallahu ahad)

&Suratul falaq (qul authu birabbil falaq)

&Suratul-Nas (qul authu birabbil nas)

&Bismikallahumma Amutu wa ahya.

COMMENT & SHARE FISABILILLAHI!

"[5/18, 10:50 AM] Diamond Bhatool :"

NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

[Marubuta masu aiki da zallar fasahar zamani tare da bin a'idojin rubutun Hausa cike da

kyakkyawan nazari don kawo sauyi cikin Al'umma]

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA*

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] FADIMATU ADAMU HASSAN

DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

"SADAUKARWA GA UNGIYAR NAZARI WRITERS, ubangiji ya kula da al'amuran ku tare da"

ara tsarkake muku alaluman ku. Allah ya bar mu tare.

BOOK01 PAGE 39%



"Sanyin asuba da ke busawa yayin da alfijir ya keto, Babu abunda ke tashi sai kiraye-kirayen"

sallah wanda ake jin sa daga can nesa. Mia yayi Wauke da addu'a a bakin sa.

.)1H4FD' D% H 'F*'E# 'E /9( 'F'-# J0D' DDG /E-D'(

Sai da ya shafe wasu sakanni kafin ya ziro sawayen shi asa. Toilet ya nufa tare da alwala sannan ya gabatar da sallar sa. Yana idarwa ya yi azkar Win sa na safiya tare da karanta wasu ayoyi daga cikin Alqur'ani. Ba shi ya tashi daga praying mat Win ba sai around 6:00am. Bayan ya naWe ta ya haye gado tare da komawa baccin sa saboda har yanzu bai gama cinye hutun da

aka bashi ba.

"(*Ko kun san cewa miewa tsaye immediately bayan tashi daga bacci ne ahaifar da matsaloli da dama?, Idan baki sani ba

13 / 15