Advertisements
Chapter 6 Reading YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY

Author :  DIAMOND LADY Category :  Complete Novels

Chapter   6 / 15

15K to 18K   out of 42.9K words

ne. Ba tare da ya kalle ta ba ya fara magana cikin harshen turanci."

 Ke wannan da baki tashi ba jira kike na gaishe ki?

"Tuni idanuwan an aji suka dawo kanta ita kuwa da ake maganar akan ta bata ma san me ake ba, yoh ita da Hausan ma ya aka are bare Yaren da tunda Innar ta haife ta bata taSa ji ba."

Idanuwan da suka zubo mata ne yasa ranta fara Saci ta fara hararar su. Mr. Bello kuma duk

tunanin shi shi take harara saboda haka ya hasala ya tunzura daga nan yayi waje.

(Ko meh zai yi ohoo)

Ganin Baturen nan ya fita yasa ta mie tsaye tana bin an ajin da mugun kallo.

" Ku kuma masu idanuwan mayi uban me naci muku zaku zubo min ido, duk ku juya ko naci Bura Ubanku "

Wasu da suka sha jinin jikin su duk suka juya yayin da tsagerun da ke ganin suna dai-dai da ita

suke Binta da kallon raini don daga gani wannan baauyiya ce.

Ganin sun i daina kallon ta ga kuma wani irin kallo da suke mata yasa ta ara harzua kan

"mai uwa jawabi tayi duk wanda ta yo kanshi in ta buga mishi duka sai tayi gaba, haka take taka saman desk Win kamar biri tana ta tsalle tare da bugun jama'a. Tuni wasu suka fara gudawa"

waje suna walla ihu don kuwa bugun da take musu ba na wasa bane.

Su kuwa tsagerun nan basu bar ajin ba ai kuwa ita ma bata daina bugun an Iska ba don kuwa

duk yawan su haka take gabzar su.

Ana cikin gumurzun yain ne sai ga Mr. Bello ya dawo hannun shi rie da wata sharSeSiyar bulala. Ba tare da yace komai ba duk da yaga wasu students a waje bai ko tambaye su dalili ba tunda

ranshi a Sace yake ga hankalin shi da ya tafi ga hukunta wanan yarinyar da ta i gaida shi.

Ganin yadda yarinyar ke tsalle tana bugun mutane yasa ranshi ara Saci babu Sata lokaci kuwa

yayi kanta ta bulalar.

"Murna ce ta kama su ganin Mr. Bello yayi kanta, ita kuma ar Iya bata san da shigowar shi ba"

sai jin bulala tayi a gadon bayan ta nan da nan an aji suka saka shewa. Bata kai ga waiwayo ba ta ara jin bulala a bayan ta wanda taji matuar zafin ta.

"Wani kukan kura ar Iya tayi tana juyawa saman desk Win ta ara sakin wani tsallen tare da hayewa saman malamin, a dai-dai kafaWar shi tayi masaui yayin da ta naWe afafuwan ta a"

wuyan sa.

oarin wurgo ta yake tana hanawa har sai da ta tabbatar wannan fah Wan banza ne. Bulalar

"hannun shi ta fuzge duk da haka bata bar kan kafaWun sa ba, nan da nan ta fara zabga masa bulalar babu aautawa."

"Mamaki ne ya cika shi jin irin zafin bulalar gashi ya kasa watar kan shi, an aji kuwa jiki yayi"

sanyi ganin yadda newcomer Win ke bugun Mr. Bello.

"Tun Mr Bello na oarin wace kan sa har dai arfin shi ya soma arewa, ita kuwa duka kawai take kai mishi tana sakin wani irin huci. Class monitor ce tayi tunanin zuwa staff room ta sanar da"

su cewa ana yai a class Win su.

(Kaji ta fa wai yai ).

"Babu Sata lokaci staffs suka taho Jss one, ganin students Win a waje ga kuma gurnanin da suke ji yasa cikin hanzari suka nausa don ganin me ke faruwa haka. Arba suka yi da Mr. Bello, mutumin da ko su staffs baya yi musu da saui saboda irin yadda ya tsani raini. Gashi yashe a"

asa sai kuma Newcomer Win jiya wacce ta azabtar da Mr. Small tana jibgar sa.

"oarin janye ta suke ai kuwa ta dawo kan su ta fara jibga, ihun malaman ne ya jawo hankalin students da sauran teachers dake sauran classes, tuni aka fito ana tambayar JSS one students"

dake a waje nan suka fara bada labari.

"Wannan abu da yake faruwa Principal dai na office Win shi, Ajiram lokacin da ta riski labarin sai"

"ta tsinci kanta da kutsawa cikin ajin duk da rie ta da ake yi haka ta shige, nan fa tana shiga"

tace mata

 Zo mu tafi sister

Abun mamaki babu musu suka ga Newcomer ta ajiye bulala a gefe ta nufi wurin Ajiram tana rungume ta.

Cikin lallami Ajiram ta ja ta suka wuce hostel ai kamar jira ake ta tafi kuwa masu aljanu suka

"fara zubewa, ihu kawai ke tashi cikin makarantar, wannan in ta yanki jeji da gudu sai kiga an bita, cikin waWanda suka bita suma sai kiji wata ta sake ihu tana kama tata hanyar."

"Lokaci Waya students duk suka Sararrake, wanda basu da aljanu kuwa sai zare idanuwa suke"

ko ajajjaSin abun basa yi.

"Bayan jibgar da staffs Win nan suka sha a haka suka Waga Mr. Bello suka nufi da shi clinic, nan aka ce kawai su wuce Hospital, da yar aka amshi Mr. Bello don kuwa doctors Win cewa suka yi sai an zo da police. kuka wasu daga cikin malama suke yi ganin haka yasa doctor Win amsar shi"

nan aka fara bashi agajin gaggawa.

angaren ar Iya kuwa kuka kawai take zabgawa yayi da Ajiram ke aikin rarrashin ta. A haka suka isa hostel ta cire mata uniform Win tare da sanya mata check Win su na zaman hostel.

Da yar ar Iya ta daina kukan saboda yadda Ajiram ke ta rarrashin ta.

"Bayan kukan ya tsagaita basu koma class ba har lokacin lunch, dining Ajiram ta Kama hannun"

ar Iya suka tafi kafin su dawo ta gama wartsakewa.

Abun da baku sani ba duk wannan alaa da ta ullu tsakanin ar Iya da Ajiram babu wanda

yasan sunan Wan uwan shi.

"Sai da suka dawo Ajiram ke tambayar ar Iya sunan ta Wauke da murmushi a fuskar ta.  Kinga Ni ko sunan ki ban sani ba, yaya sunan ki "

Sai da ta Waga kanta sama tukun ta tuna sunan tace.

 Aishatu Umar Gallara

Murmushi Ajiram tayi tana faWin

 Sunan ki yana da daWi sosai Ni kuma zaki iya ira na da Aunty Ajiram

ar Iya ta maimaita

 Antijiram

Dariya Ajiram tayi tace  A'ah kice Aunty  Aunty

 Ajiram  Ajiram

" Toh kice Aunty Ajiram"""

 Aunty Jiram

Ganin dai ba zata iya faWa ba yasa ta yale ta tace ta ira ta yadda take so.

"Haka ar Iya ta saki jiki suna hira da Ajiram har ta fara bata labarin auyen su, haka suka yi ta"

hirar su kamar ba ar Iya tamu ba (There must be reason behind this fah).

"Bayan farfaWowar Mr. Bello Babu abinda yake faWi sai  Kiyi hauri, nace ba mutum ba mutum"

"bace ke wallahi ki yale Ni haka, ah wash "

"Jin irin sunbatun da Mr. Bello yake yi yasa suka sanar da likita, injection Win da aka mishi ne ya sa bacci ara Waukar sa."

Sai lokacin malaman suka samu damar zuwa duba student Win da jiya da daddare aka ji ihun ta

"wajen bishiyar mangwaro, ita ma dai sunbatun kawai take yi."

"Lokacin da labari ya kai ga kunnen Principal ranshi ya Saci sosai, duk da cewa su ma malaman suna da laifi ammah ita wannan yarinyar gaskiya ba zai iya barin ta a school Win nan ba, dole"

baban ta yazo ya Wauke ta in ba haka ba akwai matsala.

Da yake Baffi a ranar ya siya waya saboda yasan dole za'a samu matsala da shalelen Iya. Yana zaune kan taburmar shi sai wayar shi ta hau ruri da sauri ya Waga tare da sallama.

Ko amsawa ba'a yi ba ya fara jin Muryar Malamin makarantar su Shalele nan ya maida

hankalinsa don ji me yake faruwa..............

TOH FAH... AKWAI URA FAH.

KO PC ZAI BAR AR IYA TA CI GABA DA ZAMA A MAKARANTAR KWANA BAYAN TSIYAR

DA TA TSULA??????

MU HAU A DINNER IN KUNYI COMMENTS MUCH LOVE MY ESTEEM FANS.

SHARE & COMMENTS FISABILILLAH!

"[4/29, 7:57 PM] Diamond Bhatool :"

NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

[Marubuta masu aiki da zallar fasahar zamani tare da bin a'idojin rubutun Hausa cike da

kyakkyawan nazari don kawo sauyi cikin Al'umma]

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA*

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] FADIMATU ADAMU HASSAN

DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

I DEDICATED THIS BOOK TO NAZARI WRITER'S ASSOCIATION.

BOOK 01 PAGE 17%



"Early morning ya tashi coz Flight Win 8:00am yayi booking. Sai da ya gama aikace-aikacen da ya saba cikin Laptop Win shi daga nan ya fara tattare kayayyakin sa, trolleyn da ya shigo da ita tun zuwan shi ya buWe, ba tare da ya Wauki komai ba ya zuge ya mayar. Sai da ya gyara mata zama tukun ya buWe closet nashi tare da Wauko wata Black Briefcase, a ciki ya jefa Laptop Win"

daga nan ya ajiye ta a bedside drawer.

"Bathrobe ya Sanya daga nan ya nufi toilet, bai wani daWe sosai ba ya fito yana goge sumar kan"

shi da aramin towel dake hannun shi. Cike da karsashi yayi drying lallausar sumar shi wacce lokacin Waya ya gyara hairstyle nashi. Mayuka irin iri ya shafa daga bisani ya buWe closet nashi.

"Cikin mintuna alilan ya kammala shirin nashi, so masha Allah, aryar mace ta gan shi tace zata"

"kauda ido, kyau kam ba'a magana ga kuma wani fayau da skin nashi yayi."

"Turaruka ya fesa masu yawan gaske nan da nan amshi ya buWe Wakin kamar kogin turare, har ya"

juya zai fita ya dawo ya buWe closet nashi tare da Wauko wani Wan aramin kwali.

Ya salaaam! Turaren nan mai suna _Majest impriale_ wanda ni gaskiya ban taSa arba da

"wani mai amfani da shi ba saboda tsananin tsadar shi, ko a asashen Turai da wuya ka samu masu amfani da shi sai waWanda suka jie da ruwan KuWi."

Yana fitar da turaren wani mayetaccen amshi ya bayyana wanda yayi sanadiyyar disashe amshin

turarukan da ya shafa. KaWan ya fesa daga nan ya jawo trolleyn shi ya jefa turaren.

Briefcase nashi ya Wauka tare da trolleyn shi janye a Wayan hannun ya saua downstairs. A nutse

yake takawa har ya fito daga parlour.

Kamar jira suke ya fito kuwa suka amshe both trolleyn da kuma Briefcase nashi suna sara mishi saying

 Good morning in chorus.

"Bai ko kalle su ba ya nufi motar da take tsakiyar convoy da suka shirya kamar dai yadda yazo,"

yana shiga suka figi motocin sai airport.

"Suna isa aka fitar da trolleyn nashi, sojan nan da ya Wauki Briefcase ranar zuwan shi still yanzu"

"ma a hannun shi yake, hakan ya tabbatar min da cewa shi Win amintacce ne gare shi."

"Sunayen da aka fara kira ne yasa ya nufi steps na Flight Win tare da shigewa, sojan ya bi bayan"

"shi. Without much time wastage Flight Win ya Waga yayi landing a jahar Adamawa, Yola."

*ADAMAWA STATE*

*YOLA*

*SHAGARI ESTATE*

Tunda suka nufo cikin ESTATE Win kowa ya tabbatar da cewa yaron General ne ya iso saboda

yadda arar jiniya ke tashi.

"Dai-dai wani erarre kuma babban gida motocin suka yi horn, Babu arzii gate man ya wangale gate Win."

"Dai-dai parking lot Win su da ke Wauke da wasu zua-zuan motoci suka yi parking, bai bi ta kan kowa ba"

ya fice don ko Briefcase nashi bai samu ta amsa ba.

"Part na farko ya nufa, bai sha wahalar danna doorbell ba tunda ofar a buWe take, kamar wani na"

bin shi haka ya shiga da sauri.

"Kai jama'a, anya kuwa wasu na tunanin mutuwa?, Makeken parlourn da na shiga Wauko report"

ne yasa na tuna da hakan.

"Masha Allah kawai baki na ya furta, tsayawa bayani da kuma siffanta tsaruwar parlourn ma Sata"

lokaci ne ku dai kwatanta shi cikin zukatan ku.

"Wani babban frame da naga wanda ke Wauke da picture na wata kyakkyawar mata cikin shigar indiyawa ya bani tabbacin Mom ce tare da Daddy. Sai wani frame Win mai Wauke da hoton wasu kyawawan samari da kuma iyayen su, tashi Waya na gano gwarzon maza kuma soja marmari"

daga nesa wato _Hamma Zaki_ sai kuma Wan uwan shi wato Hamma Saleem.

aya frame Win kuma dukkan su ne har da wata kyakkyawar yarinya wacce ta buWe baki tana

"dariya sai kuma Mom, Daddy, Hamma Saleem sai kuma Hamma Zaki da auta Fauzah."

" Mom, Mom, First love (nace dama wannan yana magana haka ne?). Jin shiru bata amsa ba"

"ya kwaSe fuska kamar zai yi kuka, cike da mamaki nace anya wannan kuwa HAMMA Zaki ne?."

Hanyar kitchen yayi yana ara wala iran

" First love, where are u? "

Kamar daga sama taji Muryar gudan jinin ta kuma mafi soyuwa cikin zuciyar ta. Ajiye cake Win

"da take baking tayi tana yiwa Laraba alamar ta arasa, daga nan ta fice da sauri."

"Arba suka yi a dai-dai dining area ai kuwa da sauri ta arasa tayi hugging nashi ta baya.  Oyoyo My Son, so you wanna surprise us shiyasa ka shiga da wuri, Daddyn ka yace zuwa yamma zaka shigo "

Murmushi yayi yana juyowa tare da facing Mom dake ta zuba murmushi kamar an mata kyautar Aljanna. Peck ya manna mata a cheek nata sannan yace

" Common first love, ai gashi na baku mamakin "

Maale da juna suka dawo parlourn ta zaunar da shi kan sofa tana kallon shi tana murmurshi. He can not afford to reject this saboda haka shima ya buWe baki sai murmushi yake.

Sun shafe more than 5minutes kafin Mom tace

 Oya lemme get u some refreshments now har ta fara tafiya ta juyo.

 Do You know what?

Kai ya gyaWa tare da zaro ido.

 Na yi baking favourite naka

"auke da tray ta fito, sai da ta tsiyaya mishi drink Win ta mia mishi, sai zuba take cikin Hausar ta"

da kana ji zaka Wan ba cikakkiyar bahaushiya bace.

Yana gama sha ya mie saying

" Mom, lemme fresh up please "

"Duk irin gayu na Mom tana mamakin son nata, duk uban amshin da yake yi wai let him fresh up, mutum sai kace kifi. Ta faWa a ranta."

"Steps Win ya Wale, yana isa bedroom nashi ya shiga."

"Kai jama'a wannan guy fah he's addicted to white color, everything there is white ga kuma wani"

makeken frame Mai Wauke da photon shi shi kaWai cikin wasu jahilan English wears daga gani a wani beach yayi.. kyawun fuskar shi ba'a magana a picture Win.

Irin wannan shi ake kira da *NAMIJIN NOVEL* (Littafi na na gaba kenan)

Da sauri yayi wanka ya sanya jallabiya tare da feshe jikin shi da turarukan shi masu daWi.

"Yana fitowa ya nufi ofa, part Win Uncle Suraj ya shiga, bayan sun gaisa da Nenne matar uncle"

take sanar da shi uncle Suraj baya nan.

"Daga nan ya wuce part Win Uncle Bello, sun gaisa cike da girmamawa ya taho zai fita yaji Muryar Salma cikin shagwaSa kamar wata aramar yarinya"

 Mommah don Allah yau kam ki barni naje shopping Win nan kinga su Rumah da su Ayra duk yau zasu je ko so 

Bata kai ga arasawa ba taci karo da Hamma Zaki da ya juyo ya zuba mata ido.

HaWiye maganar tayi ta fara rarraba idanuwa tana arasawa kusan shi. Cikin cracking voice tace

 Good morning Hamma Zaki

Ba tare da ya amsa mata ba ya watsa mata tambayar

 Meh ya hana ki zuwa school?

Cikin Muryar inda-inda tace

 Uhm...eh..aaaa...damah ba...bani..da .. lafiya ne

Da yar ta kai arshe saboda irin kallon da yake jifan ta da shi kuma sarai ta san ya gano arya take.

 Shine kike tambayar fita shopping ko?  Eh...ah... I'm sorry Hamma Zaki i

 Shut ur mouth up

Ya daka mata tsawa

" In na ara ganin baki je school ba ranki sai ya Saci, stupid girl "

Nan da nan jikin Salma ya fara rawa ganin hakan yasa ya wuce abun shi.

Mommah kuwa dariya tayi tana faWin

" Alhamdulillahi, naji daWin hakan, tunda dodon ku yazo ai zamu samu salama yanzu kam "

Bai zame ko ina ba sai part Win tsohuwa mai ran arfe wato granny. Tun daga bakin ofa ya fara jiyo SaSatun ta tana faWin.

" Yo ni AISHATU ina ganin ikon Allah, bari anjima Salamatu ta zo ta saka min iran wayar nan"

dai

Sallamar shi ce ta dakatar da ita daga maganar.

" Ah soja marmari daga nesa, soja mazan fama an baro asar nasara kenan? "

"Dariya yayi sai a lokacin na ara gane cewa shi arshe ne a kyau.  Tsohuwa mai ran arfe, nayi zaton ai in nazo zan tarar kin bunga ne "

Zaro ido Granny tayi tace

" Bakin ka ya sari guntun kashi Wan bain ciki kawai, yo Ina dalili ni anya kai jinin Muhammadu ne ma?. Kai to bari kaji in gaya maka in ma mutuwa ne ubanka da uwar ka ne zasu fara mutuwa kafin ni, ja'iri kawai "

Dariyar sa yake babu aautawa can yayi shiru

" Haba Uwar gidan Alee mazan fama kuma uwar Muhammadu, ai ba zaki mutu yanzu ba ko"

bakya son ganin matar jikan naki ne .

Goron da ta gutsira ta cire tana murmurshi sannan tace

" Ba shakka kuwa ammah kai anya ma akwai wacce zata aure ka, abu kamar kututturen ice ga kuma fuska babu fara'a, wallahi duk wacce ta aure ka ma jaraba ta aura "

Hamma zaki yace

" Lallai ma tsohuwar nan, ni ne kututturen icen ko? To sai anjima Ya faWa yana miewa zai wuce."

 A'ah haba Maigida duk kishi ne dai irin nawa kasan bana so kayi min kishiya ai Murmushi mai sauti Hamma Zaki yayi yana ficewa.

" Daga baya kenan, zan dawo Granny ."

"Around 12:00pm wata babbar mota ta danno hanci cikin gidan, bayan tayi packing wasu an"

yara suka fito su shida.

"Fauzah da kuma Yesmeen kan su Waya, Najma da Ra'eesa kan su Waya sai Rumah da Ayrah"

suma kan su Waya.

"Fauzah part Win su ta shige, Yesmeen da kuma Najma suka wuce nasu haka Ra'eesa da Ayra"

suma suka wuce nasu part Win.

angaren Baffi yana Waga wayar yayi sallama sai dai ko amsa sallamar Principal bai yi ba ya fara masa bayani.

" Baba gaskiya kazo ka Wauki Wiyar ka don ba zamu ci gaba da zama da ita a nan ba, hak kawai a yau ta illata fiye da mutane bakwai "

Baffi yace

" Ka dubi darajar Allah Misbahu, duk wanda ya taimaki wani Allah zai taimake shi, kada laifin ta yasa aikin ladan da kayi niyyar yi ya wargaje "

Da yar dai Baffi ya shawo kan Principal ya amince ar

6 / 15