Advertisements
Chapter 9 Reading YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY

Author :  DIAMOND LADY Category :  Complete Novels

Chapter   9 / 15

24K to 27K   out of 42.9K words

ta far musu da shiri.

"Haka ta ringa bugun afafuwan su da katako tana yasar da su, polisawan da ke bakin Gate ne"

suka jiyo ihu nan da nan suka shigo ciki don ganin me yake faruwa.

Kafin shigowar su kuwa ta gano fuskar mugayen da suka buge ta ai kuwa tayi kan na farko. Hannun sa na dama ta samu ta buga mishi katakon da arfi sannan na hagu daga nan ta buge

masa afafuwa kamar yadda ta bugawa sauran.

Haka ta jawo Wayan shima ta fara bugun shi kamar yadda tayi wa Wayan sannan ta bar shi asa ta

dawo gefe tana maida numfashi.

Ganin aika-aikar da yarinyar tayi yasa duk suka fara jin shakkun ta. Kallon su tayi tace.

 In ba zaku kai ni gun Baffi na ba to ku mayar da ni sukul ni wurin Iya ta zan koma Aradu birni duk mungaye ne

Kuka ta raushe da shi kamar ba ita ce wacce ta nakasa waWannan tarin an sanda da sun kai

takwas ba.

A gaggauce suka fara kwasar an sandan suna jera su cikin mota ba tare da sun bi ta kan ar Iya ba. Kai tsaye asibiti suka wuce a nan aka tabbatar musu da cewa duk sun samu karaya a

afafuwan su biyu biyu sai waWannan biyun da suka karye a hannayen su.

"iran DPO suka yi suka sanar da shi, nan da nan shima ya tsorata da al'amarin yarinyar yace"

su mayar da ita makarantar su kafin ya zo asibitin zasu yi magana da shugaban makarantar su.

Ba musu da suka koma police station suka nemo ar Iya suka saka ta a mota sai

school.................

"Ina godiya sosai da addu'oin ku masoya na, masu ira da masu tura sao duk na gode Allah ya"

"bar auna. Babu daWin yadda kuka damu da Ni, ina matuar son ku da yawa da yawa."

MU HAU GOBE DON JIN YADDA ZATA KAYA.

KUN JI UDURIN AR IYA NA KOMAWA GUN IYAR TA DA BAFFI BAYAN TA KWASHI KASHI GURIN POLISAWA.

"TOH FAH, GA KUMA DAI AN FARA SAMUN SAUYI TA ULLO DA TSIYA."

KU CI GAVA DA BIBIYAR ALALAMIN DIAMOND LADY DON NISHAANTUWA DA KUMA

WA'AZANTUWA.

DIAMOND LADY CE

TOH AR IYA NACE ALLAH YA TAIMAKA.

COMMENT AND SHARE FISABILILLAH!

"[5/2, 9:03 PM] Diamond Bhatool :"

NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

[Marubuta masu aiki da zallar fasahar zamani tare da bin a'idojin rubutun Hausa cike da

kyakkyawan nazari don kawo sauyi cikin Al'umma]

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA*

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] FADIMATU ADAMU HASSAN

DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

I DEDICATED THIS BOOK TO NAZARI WRITER'S ASSOCIATION.

BOOK 01 PAGE 25%



[Annabi tsira da aminci su ara tabbata gare shi yace: Akwai wasu kalmomi guda biyu masu

"soyuwa wurin Ubangiji, masu saui akan harshe, masu nauyi akan mizani, sune _subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azeem. Bukhari da Muslim suka ruwaito."

Ya ke ar uwa mai albarka ki lazimci furta waWannan kalmomi da basu da nauyi da wahala wurin

faWi domin mizanin ki ya nauyaya ranar sakamako]

Ba musu suna komawa police station suka Iya suka saka ta a mota sai school.

"Kafin Isar su DPO ya ira Principal, ranshi a Sace bayan Principal yayi picking call Win ya fara magana"

" Haba Misbahu, fisabilillahi wa rasulihi me ka aikata haka? "

Kwantar da murya Principal yayi yace

" I'm sorry sir, wallahi an samu matsala ne "

" Matsala kake cewa eh, matsala koh?, To bari kaji in faWi maka Yarinyar nan ba full mutum bace "

" Ban gane ba full mutum bace, kaga kofato ne a afarta Principal ya faWa yana rarraba"

idanuwa.

Jin batun Principal yasa ran DPO ara Saci yace

" Eh kofato kake magana Misbahu?, Ana maka magana ta aika-aikar da yarinyar tayi kana batun kofato? "

" I'm sorry sir, kayi hauri ka faWa min me tayi don Allah Principal ya faWa yana kwantar da murya."

" Toh bari kaji na faWa maka yanzu polisawa takwas ne a karye, shida afafuwan su biyu kuma hannu da afa ya faWa cike da osawa da jin zancen."

"Principal da yabi ya Wimauce, rasa abun faWa yayi sai kawai yayi shiru."

" Ohk ba zaka ce komai ba Misbahu, lemme hang off the call ya faWa cikin hasala."

" Aaah ehma sir mamaki kawai nake yi wallahi, how can that small creature defeat nearly 8police officers?, Da farko ina tunanin dabara ce da ita ammah yanzu na gano tabbas ba mutum Win bace. "

Nan Principal ya bawa DPO dabarin ar Iya Tun ranar zuwan ta zuwa wannan lokaci. Cike da fargaban abun da zai ara faruwa DPO ya bawa Principal shawara kan ya mayar da ita gida

lallai-lallai in ba haka ba duk matsalar da ya shiga shi ya jawo ma kan shi.

Yana katse iran ya ira Baffi kan cewa ana neman shi da gaggawa. Duk da cewa yammaci ne

hakan bai hana shi amsawa da Toh ba. Nan da nan ya ira Shayibu don ya kai shi makarantar.

&&&&&&&&&

*AR IYA POV*

Tun kafin motar ta gama daidaita tsayuwa ar Iya dire tana wani muzurai.

"Da gudu ta arta sai hostel Win su, tana shiga ta faWa kan Aunty Ajiram dake zaune alamun karatu ta gama."

Kukan da take yi kuwa har abun tausayi nan fa kowa ya zubowa Angel Ido ganin. Yadda take

"kuka bilhai, wasu na tunanin taci wahala ne wurin polisawa wasu kuma suna tunanin ta cutar da polisawan. Kowa dai jira yake yaji me ya faru haka."

 Aishatu? Aunty Ajiram ta ira ta cikin sanyin murya. Kukan da take yi ta Wan tsagaita tana

saue ajiyar zuciya.

 Aishatu me ya same ki kike kuka haka?

"Shiru tayi in banda ajihae zuciya babu abinda take sauewa. Sai da ta koma dai-dai ta fara oarin cire rigar ta babu ko Sata lokaci, tana cirewa zanen dorinar da ta sha wurin polisawa ya bayyana."

walalo idanuwan su mutanen da ke room Win suka yi. Aunty Ajiram da ta rikice ganin irin shafin bulalar yasa hawaye fara zubo mata. Cikin raunatacciyar murya tace

 Aishatu dukan ki suka yi?

Sai a lokacin ar Iya ta samu bakin magana.

" Ni wurin Iya na zan koma Aradu, duk an birni mugaye ne saboda haka na haura yanzu da ABCD Win in na ara girma a can auyen mu sai na dawo. "

" Yi hauri A'ishah kiyi zamanki, babu wanda ya isa ya ara taSa ki har ji gama. In Kika koma wurin"

Iya yi ba zaki zama ar Gayu ba

" Ni na fasa zama Aradu, in kuwa. Ba'a kai Ni wurin Iya ta ba Aradu kashe mutane zan far... "

Rufe mata baki Aunty Ajiram tayi saying

 Is ok za'a kai ki wurin Iya tunda baki son zama kusa da Aunty Ajiram ta arasa tana juya mata baya.

 Halan kin ci wani abun a can koh?

"Sai a lokacin cikin ta ya fara ugin yunwa, tuni ta jawo Bagco nata ta ciro wani unshin anzo,bata tsaya jia shi ba kuwa ta cinye shi tas."

"Tana gama ci kuma ta tayar da rigima ita fa yanzu zata tafi, da yar Aunty Ajiram ta lallaSa ta ta Zauna"

kafin Baffi yazo su tafi.

", &&&&&&&"

*ALEE POV*

"Tunda ya dawo ya zama busy, gaba Waya ayyukan da yake son kammalawa sun yi mishi yawa."

Batun wani attack da aka bar case Win a hannun shi yasa ya zama kamar mahaukaci sai dai ba zaka taSa fahimtar wani aiki yayi mishi yawa saboda irin yadda koyaushe fuskar shi take a

kame.

"Motar shi ce ta danno hanci zuwa mansion nasu. Ko jiran Joseph bai yi ba ya fice abun shi. A parlour ya tarar da Sarah taci ado, ba laifi Sarah kyakkyawa ce kamar Mommyn ta. Sanye take"

"cikin traditional kayan su na blue sari, hannun ta fari tas sai jan lallen da ya ara haska su."

Kallo Waya yayi mata ya kau da kan shi tare da wucewa bedroom Win Mom. Ganin tana toilet yasa ya fito ya wuce bedroom Win shi. Wanka yayi ya sanya light kaya tare da fesa turare. Ya zo

zai fito har ya murWa handle na ofar wayar shi tayi ringing.

Ganin number Major Kabir Joda yasa yayi picking da sauri.

" Hello, Is Captain Alee on the line  Yes sir, anything wrong? "

Cikin muryar tashin hankali yace

" WaWannan mutanen sun ara attacking auyen nan yanzu nayi recieving call daga sojojin da muka tura, sun ce abun babu kyau "

" On my way, yanzu zamu shirya tafiya mu far musu "

Daga haka yayi hanging call Win. Komawa bedroom Win shi yayi ya sauya dressing nashi zuwa uniform Win su na sojoji. Bai wani Sata lokaci ba ya rataya bindigar sa ya fice.

Mom da ta bi ta damu tun Wazu take zaman jiran dawowar shi ammah shiru yasa ta fito. A

parlour ta tarar da Sarah zaune kan sofa.

"Murmushi Mom tayi mata, cikin harshen Hindu tace,"

" Sarah, brothern ki bai shigo bane "

 Ya shigo har bedroom naki sai ya fito ya wuce sama. Bai ma daWe ba ya fito inaga wanka yayi sai kuma ya sanya uniform ya fita cikin tashin hankali

"Hankalin Mom in yayi dubu to ya tashi, fara jera mishi calls tayi ammah baya picking daga"

arahe ma wayar ta daina shiga. Tuni zancen ya bazu.

Duk irin tashin hankalin da suke ciki haka granny ta sanya su gaba tana kuka duk ta ara Waga

musu hankali.

" Hande enbone, Ni Shatu yau shikenan Wan jikan nawa aka rasa, wayyo ni ar nan, wallahi Muhammadu, Suraja har da kai Bello ku nemo min jika. In ba haka ba wallahi kar ku dawo min gida "

Haka tayi ta surutai tana ara Waga musu hankali.

"Lokaci Waya gidan ya koma tamkar maabarta, Yaya Saleem ma a ranar ya diro hankali tashe."

"Har dare shiru number Hamma Zaki baya tafiya, su Fauzah da yar aka lallashe su suka yi shiru"

coz duk irin yadda yake haWe musu da tsare musu suna matuar ji da su saboda yadda yake

hidimta musu.

angaren Hamma Zaki yana zuwa can Barrack a nan ya haWa tawagar sojoji sannan ya haWa musu kayan aiki. Kai tsaye wucewa suka yi zuwa auyen da tun kafin su shiga suke jin ihun

yara ga kuma arar bindigu dake tashi.

Suna cikin tafiya basu kai ga arasawa auyen ba suka ji tsit kamar ba daga nan hayaniya da

arar ke tashi ba Wazu.

"Hamma Zaki da shine commander a wannan gwagwarmaya, tsayar da shigar su auyen yayi, wasu har suna a shiga ya dakatar da su saying"

" Suna da matuar wayo an ta'addan nan saboda haka ba zamu shiga yanzu ba, idan muka shiga yanzu ba ma samun su zamu yi ba saboda sun gama na yau. So we'll stay here kamar bamu zo ba, hakan zai sa su ara samun kwanciyar hankali gobe ma su kai hari, ammah yanzu... ya faWa pointing to motar farko da a ciki akwai likitici sannan yaci gaba"

" Ku zaku shiga ku fara treating waWanda suka raunata, mu zamu jira a nan. And kuyi taka"

tsan-tsan kada su fahimci mun zo da ku

Basu yi musu ba suka shiga suka fara treating waWanda suka raunata. A nan suka tabbatar da

"cewa waWannan an ta'adda ba ananan mugaye bane, sun kashe mutane da yawa wanda yawancin su maza ne sai kuma waWanda aka raunata suma kuma da yawa."

Gaskiyar Hamma Zaki an ta'addar na da basira don kuwa babu wanda ya ara taSa kowa cikin

auyen sai ma samun maSoya da suka yi.

Dr. Faruq yana ta saka musu ido ba tare da sun sani ba bare su fahimta coz yana shiga ya cire labcoat da wndon shi ya sanya riga ar shara da wando da ya ara a wani gida bayan sanar da su

shi Win likitane.

Haka ya yawata cikin auyen yana ganin maSoyar an ta'addar ba tare da sun gane ba. Sai

yamma ya dawo zuwa gidan da aka basu don kula da majinyatan.

Da yamma su Hamma Zaki ma suka samu shigowa auyen su ma ammah basu shigo da mtar su ba sai bindigun su da suka shigo da su. Wani Wan gidan kara suka samu suka maale a ciki

"har lokacin sallar maghrib, a nan kuwa suka yi sallah sannan suka yada zango."

Su kan su jama'ar auyen basu san da shigowar su ba bare kuma an ta'addar su fahimta.

Irin daidai lokacin da suka tada tsiyar au jiya irin shi suka fara yau. Sun fara sake bindigu suna

kashe mazajen auyen ai kuwa sojojin nan suma suka afka musu.

"Nan da nan fili ya kacame, waWannan na kaiwa wannan farmaki har dai suka daina farmakar"

an auyen. An shafe fiye da Hour uku ana wannan faWa yayin da Hamma Zaki ya nuna ainihin

"jarumtar sa, yadda yake harbi a dabarance kaWai zai sa ka fahimci shi Win wararre ne ga kuma yadda"

yake sa arfin shi wani lokacin.

"Duk irin raunin da ya samu bai sa ya sare ba sai ma ara aimi da yayi, tuni suka arar da an ta'addan tass. Sai a lokacin suka lura da Commander nasu, nan aka fara treating raunukan shi daga nan suka kwashi hanya har inda motocin su suke ba tare da an rasa rayuwar soja ko Waya"

ba.

(Ya ubangiji ka arawa sojojin mu lafiya tare da imani ka kuma kare su daga sharrin waWanda

"Basu Son kawo cigaba, Amin)."

&&&&&&&&&&

*AR IYA POV*

Rikicin da ta tayar ne yasa Aunty Ajiram Waukar da suka wuce office Win Principal.

Jin batun ar Iya yasa ranshi yin wasai ko ba komai yasar da wannan wallon mangwaro zai zo

da saui.

Baffi bai iso ba sai wuraren yammacin ranar basu wani Sata lokaci ba saboda yadda ar Iya da kan ta ta nuna tana son tafiya. Aunty Ajiram kuwa kamar ta tsala ihu haka ta je ta kwaso Bagco

na ar Iya bisa umarnin Principal.

Bayan ta kawo ta ja hannun ar Iya gefe ta sanya mata wani zobe mai kyan gaske sannan ta

rie hannun ta. Idanuwa ar Iya ta zuba mata yayin da zuciyar ta ke mata wani iri ammah kewar Iya yasa dole zata bar Aunty Ajiram.

Hawayen fuskar ta ta goge sannan ta fara magana cikin sanyin murna

" Aishatu, ga wannan zoben na baki kyautar sa kasancewar bani da wani abun da zan baki yanzu, kimin alawarin kasancewa da zoben har zuwa ranar da Allah zai ara haWa fuskokin mu. Ki gaishe da Iya "

Tana kaiwa nan ta goge hawayen da ya ara zubo mata sannan ta saki hannun ar Iya ta juya.

"Daga nan babur Win su ar Iya yayi horn, juyawa tayi ta Wale kamar yadda suka yi a zuwa daga"

nan mashin ya tashi sai Gallara.........

"*WANNAN SHI AKE IRA KOMA BAYA, BAHAUSHE YA CE WAI GA CI GA KWANAN"

"YUNWA, TOH AR IYA, SADUWAR ALKHAIRI, IN DA RABO KUMA WATA RANA KI ARA HAUWA DA AUNTY AJIRAM IN KI.*"

"*MU HAU GOBE DON JIN YA RAYUWAR AR IYA ZATA ARE A GALLARA, SAUYIN DA TA"

FARA SAMU KO ZAI TAFI OHO...*

*INA INNA ZALIHA NE?*

*DUK AMSOSHIN KU NA TARE DA ALALAMIN DIAMOND LADY * *KUCI GABA DA

BIBIYAR ALALAMI NA*

*COMMENT AND SHARE FISABILILLAHI!*

"[5/3, 7:23 PM] Diamond Bhatool :"

NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

[Marubuta masu aiki da zallar fasahar zamani tare da bin a'idojin rubutun Hausa cike da

kyakkyawan nazari don kawo sauyi cikin Al'umma]

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA*

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] FADIMATU ADAMU HASSAN

DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

I DEDICATED THIS BOOK TO NAZARI WRITER'S ASSOCIATION.

BOOK 01 PAGE 27%



"*[Gare ki ar uwa, ko kin san cewa na Waya daga cikin dalilin da yasa mata suka yi rinjaye cikin wuta butulcewa kyautatawar da mijin ki ke masu?*"

"*Matso kiji ar uwa, butulcewa kyautatawar miji kamar dai yadda mata yanzu muka Wauki abun kamar hali ..kowa tana da shi.*"

*Mijin ki zai jima yana Wawainiya dake yana oarin kyautata miki ammah da an samu matsala

na rana Waya sai ki butulce kina faWin _me ka taSa yi min a rayuwa?_*

*Wannan abu yanzu mata sun Wauke shi sun yafa har wani tinaho suke yi...TOH maza ar uwa tun kina da sauran lokaci maza ko yada wannan Wabi'ar domin kasancewa cikin ahlul jannah*

*Allah Ubangijin yasa muna da rabo baki Waya*.

"Daga nan babur Win su ar Iya yayi horn, juyawa tayi ta Wale kamar yadda suka yi a zuwa daga"

nan mashin ya tashi sai Gallara.

Tunda suka Wauki hanya take famar zare ido tare da juya zoben da Aunty Ajiram ta bata yayin

da wani Sangare na zuciyar ta ke jin babu daWi.

"Har ofar gida Shayibu ya kai su, daga suka dire. ar Iya bata samu damar shiga da Bagco nata"

ba tayi ciki da gudu.

"A zaune ta tarar da iya bisa kujerar tsakar gida, da gudu ta faWa kanta tana sakin kuka."

 Iya ta bakiyi kewa ta ba neh? ta faWa bayan ta tsagaita da kukan da take yi.

" Haba shalelen Iya ni Win ne kuwa nayi kewar ki, kullum sai nayi hawaye ina tunanin shalele na "

Murmushi tayi tare da sakin Iya

" Iya birni babu daWi, akwai mugaye a sukul Win mu "

Zare ido yayi tayi tace

 Miye sukul kuma shalelen iya?

Dariya da shewa Iya ta saki lokaci guda.

 Ayyiriri nanaye ... lallai Iya na manta ashe fa ke ar auye ce ta dakata tana wani fari da ido kamar wacce ke gaban saurayin ta.

Iya kam dariya tayi tana faWin

" Yo Ni kam ai nan ne iyaka ta sai auyukan kewaye, ban taSa zuwa birni ba shiyasa naso ke ki tashi a can kinga wata rana sai ki kai ni "

Ta arasa sounding serious.

Dariya ar Iya tayi tace

" Iya kenan, to Aradu an birnin nan mugaye ne barin ma masu bain kayan na, hegu kingan su ataye"

da su ammah sai da na basu kashi Ta arasa tare da kaWa yatsa.

Cike da osawa iya tace

 Yanzu faWa min suku ne Kika ce ko sumul?

" Hhhh Kiji Iya wai suku , to ai ba haka ake faWa ba, in Kika faWa a gaban an birni to"

dariya zasu yi miki ta faWa tana wani kaWa kai ita ala dole ar birni.

 Toh ai sai ki gyara min yadda nima in na shiga mawabta zanyi musu su san Shalele na taje

birni

Murmushi ar Iya tayi tace

" Ai kuwa, to Iya ai sukul ake cewa ba suku ba  Ayya sukwal "

 Hahhhh. Iya ba sukwal ba sukul  Ai to sukul

 Yauwa Iya ta yanzu dai-dai kika faWa

Dariyar farin

9 / 15