Advertisements
Chapter 15 Reading YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY

Author :  DIAMOND LADY Category :  Complete Novels

Chapter   15 / 15

42K to 42.9K   out of 42.9K words

duniyanci Ishy ta kaWa yatsar ta  Wayyo Mom, Kinga saboda saurin da muke na har mun mace wayoyin mu a gida "

" Shikenan bari na wuce, zan ™ira shi ."

"Bedroom Win ta ta koma tana mai juya maganganun ba™in Hamma Zaki. Bayan ta sanar da shi ta hanyar kiran shi a waya ta faWa tunanin su waye waWannan, ko suwaye da gani babu alkhairi a tattare da su, yara sam babu Waa bare girmama babba....."

" Hmm to Allah ya kyauta, amma tabbas tana son sanin abu game da su."

"Kwance yake yana latsa wayar sa kasancewar bai jima da dawowa daga wurin aikin shi ba. Ya mi™a wayar zai ajiye gefe yaji ringing na wayar. Kamar ba zai yi picking ba ya na tsani tare da Wagowa, ganin Mom yasa ga zare idanuwa tare da picking."

 Sweetheart... ba tare da ta barshi ya faWi me zai ce ba ta katse shi da faWin

" Kana da ba™i a waje, suna jiran ka a parlour "

 Parlour? ya faWa cikin sigar tambaya coz Basu yi da Dr. Faruq zai shigo ba ko wani friend nashi.

 Who Are they Mom?

 Get down and see daga haka ta katse ™iran.

"Kamar baya so ya buWe ™ofa tare da fitowa, shi ba mutum bane mai son gulma ba hakan yasa bai dubo daga can ba. Black jallabiya be jikin shi, kamar koyaushe ™amshin daddaWan turaren shi ke tashi. Sam ko kaWan bai sa a ranshi matan nan ne ba™in shi ba hakan yasa ya mi™e zai je Bedroom Win Mom. Cak ya tsaya jin an ri™e hannun shi. A hanzarce ya waiwayo don ganin waye wannan. Dum! ˜irjin shi ya buga, shi bai yi magana ba sai wani kallo da yake aika mata"

cikin ranshi kuma yana faWin (This girl again? .

"Ganin hankalin shi na kanta yasa ta marairaice fuska  Please Sweetheart, no sau Waya ka bani damar nan, wallahi ina son ka shi yasa na baro Abuja takanas saboda kai, Please ko sau Waya ka bani lokaci ."

Ba tare da yace mata komai ba ya janye hannunsa ya wuce zuwa bedroom Win Mom wondering why yarinyar nan ta ™ara dawowa gare shi. Tun shigowar shi Mom ta tare shi  Kun gaisa da ba™in ne?

"Kai ya gyaWa yace  Mom, why are they here, ban san su ba Mom tace  Ban gane ba, baka sansu ba fa kace? "

Cike da ™osawa yace  Is ok

"Daga haka ya fito, fitowar shi yayi dai-dai da shigowar Sarah daga bedroom Win ta."

 Good Evening bro

 Evening daga haka ya wuce zai haye stairs Win.

"Ganin zai wuce yasa Pretty mi™ewa da sassarfa tabi bayan shi, babu tsammani taji an ri™e"

™ugunta ta baya. Juyawa tayi don ganin waye ke shirin yi mata shamaki da abun son ta.

"Cikin sanyin murya Sarah tace  You again?, What brought u here? ta faWa tana pointing Pretty. Cikin son danne fushin ta don ita kanta ta fara tabbatar wa cewa Sarah matar Sweetheart Win ta ne ko da ganin mahaifiyar Sweetheart Win nata tace  Rabu da Ni ba rigima nazo yi ba "

" Then me ya kawo ki? jin tayi shiru yasa tace  Idan ma saboda shi ne ki sani baki kai ya soki ba, mata masu daraja kaWai ke samun matsuguni a zuciyar shi, hope I'm clear! "

"Cikin jin haushi Pretty ta janye jikin tare da nufi bedroom Win da taga Mom ta shiga Wazu, babu sallama tace"

 Mom! mamaki ya hana Mom ko da amsawa ne sai jin Muryar Pretty tayi tana faWin

" Mom na zo ne don furta soyayya ta ga Wan ki Captain, da farko i thought zai yi sau™i kamar ke"

"but ashe kawai hasashe ne iri nawa, don Allah Mom let him Know that Ina son shi. Gobe zan"

"wuce gida Abuja, amma zan ™ara dawowa "

Daga haka ta fice tare da yiwa su Ishy da ke cikin mamaki da Wimuwa alamar su fito. Babu shiri

suka mi™e suna makawa Sarah harara tare da ficewa.

&&&&&&&&&

*³AR IYA POV*

"Sana'a ³ar iya ke yi babu kama hannun yaro, ciniki kuwa sosai baa magana, da zarar kayan"

sana'ar ya ™are zata Webo ta ™ara busarwa taje gidan ArWo ta daka abun ta.

"Samun da take yi bai hanata yin halin da ta saba ba, gashi bikin A'i sati mai zuwa ne, hakan"

"yasa ³ar Iya bada himma wurin sana'ar ta, kullum tayi ciniki zata kawowa Halima ta ajiye mata."

"Safiyar yau tunda ³ar Iya ta tashi take jin shiga hancin mutane, hakan yasa ko karyawa batayi ba ta fice sai gidan Inna Zaliha. Inna Zaliha da aka ce wai ciki gare ta abun yayi wa ³ar Iya daWi don yadda ta san wannan kwaWayayyiyar to dole zata ji daWi musamman da ta tuna duk zuwa"

gidan da zata yi sai ta tarar da abun daWi.

Tana isa lokacin Inna Zaliha ta shiga bayi ga kuma tukunya bisa murhu ™amshi na tashi. A hankali cikin sanWa ta ™arasa wajen murhun tana lashe baki.

" Wayyo Ni ³ar nan, yau akwai burauba, bari na samu na fice kafin mayyar nan ta fito. "

A haka ta Waga tukunyar daga kan murhun tare da lallaSawa ta fice abun ta. Tana kaiwa hanyar waje ta ajiye don ganin menene a ciki. Ido ta zaro tana faWin

" Shegu ai yau kam mun haWu, Aradu kun daina ci ku kaWai ."

"Dahuwa ce ta kaza wacce daddawa taji a ciki, ga romon jajir da shi kamar me. Bata tsaya Sata lokaci ba ta arta a guje sai gidan Iyar ta."

COMMENT PLEASE

15 / 15