Advertisements
Chapter 5 Reading YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY

Author :  DIAMOND LADY Category :  Complete Novels

Chapter   5 / 15

12K to 15K   out of 42.9K words

Zaliha ke kallon ar Iya ta asan Ido yayin da zuciyar ta tayi wani irin bugawa. Ba tare da ta bari sun fahimci komai ba ta kawo ruwa a kofin silver bayan sun sha Baffi

"ya buaci tayi wa Baban ar Iya magana, a nan Baffi ya sanar da shi zasu wuce."

"Cike da farin ciki ya amince haka Inna Zaliha har da bata kyautar kuWi wai ta sha ruwa a hanya. Daga haka suka fito basu tsaya ko ina ba sai gida, Nan aka ara haWa kayan ar Iya wanda mafi"

yawanci sabi ne aka yi mata sai kuma anzo da mai da yaji da Iya ta haWo mata guzurin shi.

"Cikin gari tuni anji labarin tafiyar ar Iya birni, kowa farin ciki kamar anyi mishi albashir da gidan Aljanna, wasu har kyautar abubuwa suke kawowa saboda zasu rabu da Annobar su, mawabta"

da aka Sata da su suma sun shigo suna taya ar Iya murna.

"Da daddare ar Iya ta nii hanya sai gidan ArWo. Ta samu tarba ta musamman saboda duk su ma murnar tafiyar ta suke, Innani ma ba'a bar ta a baya ba har da kyautar kuWaWe ga ar Iya,"

Saratu Matar ArWo ma ta bata Wan kunne da jan baki.

"ArWo kuwa kuWi ya bata tare da sanar da ita goben in zata tafi ta biyo zai sa a gasa mata zabi,"

daga nan ta wuce ba tare da tayi wa kowa godiya ba.

TOH AR IYA FANS MASOYIYAR KU FA ZA'A TAFI BIRNI!

"MEH KUKE TUNANIN ZAI FARU?, AR IYA ZATA SAUYA KAMAR YADDA SUKE FATA? YA KUKE TUNANIN RAYUWAR TA A MAKARANTAR KWANA?"

"IN KUNYI COMMENTS ZAN ARA MUKU LUNCH, KUMA ZAKU SAMU DINNER."

COMMENT& SHARE FISABILILLAH

"[4/29, 7:48 AM] Diamond Bhatool :"

NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

[Marubuta masu aiki da zallar fasahar zamani tare da bin a'idojin rubutun Hausa cike da

kyakkyawan nazari don kawo sauyi cikin Al'umma]

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA*

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] FADIMATU ADAMU HASSAN

DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

I DEDICATED THIS BOOK TO NAZARI WRITER'S ASSOCIATION.

BOOK 01 PAGE 13%



*SHAREEF POV*

Bayan yayi lunch nashi ne ya samu ya Wan kwanta saboda irin gajiyar da yake ji.

"Bai tashi ba sai around 4:00pm, ganin time na Asr prayer na shirin wucewa yasa ya yi saurin"

nufar Toilet.

A waje na jira shi ina arema wani frame da ke Wakin wanda ya tafi da imani na. arar buWe

ofar Toilet da naji yasa na ja gefe ina lafewa kada Yaya Zaki ya gan Ni.

Cikin nutsuwa ya gabatar da sallar shi. Bayan ya idar ma ya jika bisa praying mat Win kafin ya

mie tsaye yana nufar parlourn. Ruwa masu sanyi ya Wauko a fridge Win da ke dining area daga

nan ya dawo.

Yana dawowa ya sanya bathrobe sannan ya nufi toilet. Sai da ya shafe 40minutes wannan karan tukun ya fito hannun shi rie da aramin white towel da yake ta famar goge sumar shi da shi.

Bayan ya shafa mayukan sa ya buWe closet tare da ciro wasu kaya.

Few minutes ya kammala sanya White Armani T-SHIRT nashi mai Wauke da rubutu ta gaban

"_STRUGGLE_ sai kuma wani Navy blue jeans da ya saka wanda yayi matuar amsar jikin shi, tuni kyakkyawar surar shi ta ara bayyana yayin da ya fara feshi jikin shi da wasu turaruka nan da nan amshi ya cike Wakin kamar kogin turare. Wani expensive wristwatch Win shi irar"

_Magsonic Sonnerie_ ya sanya tare da Wauko phones Win shi yana ficewa daga bedroom Win.

"Cikin takun shi irin na cikakkun maza masu izza da kuma jarumta ya fito, suna ganin fitowar shi"

suka matso kusa da shi suna sara mishi. Bai bi ta kan su ba ya fito yana zaga gidan.

Yayi tafiya kaWan can ya iso garden Win dake ta Wan gefen apartment Win nashi. Wuri ne wanda yaji shuke-shuke masu Waukar ido kama daga flowers izuwa green grass carpet da ya malale garden Win. Dai-dai wani Wan cool down dake wurin ya nufa tare da zama Wauke da ambaton

Allah a bakin shi.

Phone nashi da yayi ringing har ya kusa katsewa yayi picking da sauri ganin sunan *DADDY*

make kan screen Win wayar.

A kunnen shi ya kara ta tare da sakin nauyayyiyar ajiyar zuciya at the same time fuskar shi ta sake kamar ba shi ba.

 Assalamu Alaikum sweet daddy

Murmushi Mai sauti Daddy ya sake jin Muryar gudan jinin sa kuma abun alfaharin shi Shareef.

" Son, kana lafiya "

" Lafiya Lou Daddy nake, ya su Mom da su granny? "

" Lafiya alau suke son, Wazu muna magana da Mom Win ka take sanar da Ni ka dawo irin shigowa haka babu sallama "

"Murmushi Hamma Zaki yayi yana ara saue Muryar shi wacce ke fita kamar an saka shi dole.  Ayya Daddy I just wanna make u surprise, gobe zan araso In Sha Allah "

Daddy yace

" Toh son sai ka dawo, i love u  I love U too sweetheart "

Daga haka kiran ya katse.

Wayar tashi ya ajiye tare da kwantar da kanshi jikin kujerar da yake kai yayin da ya lumshe

"idanuwan shi, iskar da ke kaWawa ne ke kaWa sumar shi ta baya, hakan ba aramin ara mishi kyau yayi ba."

Ya jima a zaune kafin ya mie yana komawa apartment Win shi.

&&&&&&&&&

*AR IYA POV*

Tun kafin Asubahi ta tashi tana zagaya gida zuciyar ta fal murna yau zata koma birni. Bayan Baffi ya dawo daga masallaci ya je har ofar gidan Malam Salihu ya sanar da Wan sa Shayibu

wanda shi kaWai ne ya mallaki babur cikin auyen.

Misalin arfe 5:50am ar Iya ta nufi gidan ArWo ai kuwa zabin da yayi mata alawari an riga an

"gasa mata, tana amsa ta wuce."

"A tare da Baffi suka hau mashin Win, bayan ta hau Baffi ya hau sannan aka haWa musu kayan a gaban Shayibu, Iya kuwa kuka take kamar ranta zai fita saboda za'a rabata da shalelen ta. Da"

yar ta koma bayan tada babur Win da Shayibu yayi Wiiiiiiiiiii....

(Ni DIAMOND LADY nace safe trip ar Iya Allah ya bada abun da aka je nema Team ar Iya

"ma duk sun yi mata fatan alkhairi, su Ummu Basmat, Maman Usman, Ayeesh, Ameran Mama,"

"Hindatu Hassan, Faty Shareef, har da su Maman Hakeem da sauran Fans na AR IYA"

READER'S HUB duk suka bi bayan babur Win suna murna yau zasu birni ).

Bayan sun isa dai-dai bakin hanya wata mota irin Tanker Win nan tazo wucewa saura kaWan

ar Iya ta hantsilar da mashin Win don wani tsalle ta buga kamar biri sai da Baffi ya rie afafuwan ta.

 undun Jakar uban can.... Baffi wallahi arfe me ciki ke tafiya kaga hala ya kusa haihuwa

Aradu Baffi ka sauar da Ni na bi shi

Haka tayi ta musu auyanci tun Shayibu na Wan jin haushi har ya fara dariya.

(Ni dai ban ga laifin ta ba saboda wannan ita ce first tafiyar ta).

Tafiya suka yi mai tsayi a babur Win yayin da ar Iya ke zuba auyanci son ranta. Ganin yadda suke wuce bishiyoyi yasa ta calla ihun murna tana faWin.

 Baffi Aradu suma tafiya suke yi....kai jakar uba Baffi su ma raka Ni suke yi woooohuhuuuu Ni

Jikar Iya ina da masoya

Haka tayi ta zubar ta har suka iso Azare. Wani babban gida ta gani upstairs can kuma ta hango kamar mutum daga gidan Ai anan ne kallo ya koma sama don ar Iya sabuwar rigima ta Sarke

da shi.

 Baffi ka dakatar da shi don Allah Ina son hawa kan wancan abun ... wayyoh Baffi Allah zan dira

in Baku tsaya ba

Baffi da ya rasa me yake masa daWi da wannan hali na Jikar tasa ya fara lallashin ta .

" Yi hauri shalelen Iyan ta, ke da zaki zauna a nan kuma ai ba sai kin hau yanzu ba, kullum in kina so kawai zuwa zaki yi ki hau "

Da haka ta haura suka ci gaba da tafiya.

"Suna isowa cikin garin Sakwa suka ce karo da wani mai amalanke zai fita, tsayar da mashin Win Baffi yayi ya fara mishi magana cikin harshen fulatanci"

 Don Allah ina ne hanyar makarantar kwana?

Kwatanta wa Shayibu yayi saboda haka suka mie sai Gov'nt Girls College Sakwa.

"Tun daga bakin gate ar Iya ta fara sakin murmushi, gani yara Sa'annin ta da check na pink yard wasu na tua ruwa wasu kuma sun tsugunna gaban wata mai Blue Check hakan ya bata dariya tace."

 Kutumar Uba Aradu akwai kallo

Baffi ne yaja hannun ta zuwa wajen wasu matasa da suke zaune kan wasu kujeru bakin bishiya.

Gaishe su Baffi yayi ar Iya kuwa ko a jikin ta. Bayan Baffi ya faWa musu cewa ar shi ya kawo makarantar suka nuna mishi hanyar ofishin Principal.

"Sun mie zasu wuce ne wani atoton malami mai aton ciki, gashi gunt, bai irin yake ga kuma kanshi Wan arami kamar an san mishi. Ai kuwa da gudu ar Iya ta fizge hannun ta tana nufar inda yake. Sai da tazo dai-dai da shi ta ara rage tsayi tana mishi kallon wawaf Bai"

ma lura da ita ba sai da yaji ta kwashe da dariya

" Hhh hhhhhhh..hhhhhhh wayyoh ciki na, A'i na baro ki da nace kizo kiga mai kama da Bijimin"

Baffi hhhhhhh Kutumar Uba Aradu banbanci shi da Bijimin Baffi aho ne sai jela

"Haka ta ara kashewa da wata mahaukaciyar dariyar. A lokacin ne malamin yayi noticing nata ya kuma ji abun da ta faWa, kunya da Sacin rai suka saua mishi lokaci Waya. Gashi yarinyar da"

yake so Sahiba Bashir sun zo wucewa ita da abokan ta kuma ya tabbatar taji.

Tuni yayi kan ar Iya yana ayyana ko ar uban waye yau sai taci uban ta.

(Nace lallai baka san ar Iya ba ne)

Wata irin dama yayi mata kafin ta farga ai kuwa tuni tayi wani juyi tare da murWe hannun da ya janyo ta da shi. Abun ka da ato dama muscles sun mishi yawa tuni jikin yayi tsami gashi ta i

sakin shi.

Mamaki ne ya kama shi ganin iri arfi da yarinyar ke da shi gashi ya kasa wacewa. Yanke shawarar ihu yayi ko za'a samu masu taimaka mishi.

" Wayyo Allah jama'a ku kawo Wauki, innahu min sulaimanu wa innahu bismillahir  "

Bai kai ga arasa ihun ba ar Iya ta buge bakin shi nan da nan jini ya fara zubowa.

Malaman da ke gindin bishiyar nan ne suka ji ihun ai kuwa suka taho don ganin MEH ya faru.

Arba da yarinya arama na rie da Mr. Small duk iri girman shi yasa suka shiga Wimuwa.

FaWa wasu suka fara mata kan ta sake shi ammah shiru wanda yayi dai-dai da fitowar Baffi da

office Win Principal nasu don ya ira ta ayi mata interview.

auke da mamaki a fuskar shi ya daka mata tsawa tuni tayi wulli da hannun Mr. Small Wanda

yayi dai-dai da faWuwar shi asa.

Tana sake shi ta nufi wurin Baffi su kuma malaman suka je don bawa Wan uwan su agaji.

Bayan sun shiga Principal ya fara mata interview ammah sai ya fahimci bata san komai ba ... ABC common Bata sani ba tunawa da bayanin Baban ta yasa ya yanke shawarar kai ta aji

Waya don kuwa ya san halin yarinyar tunda Baban nata yayi masa bayani.

Babu Sata lokaci Principal ya ira wata Senior tare da nuna mata ar Iya yace ta tafi da ita hostel a Bata room da gado. Ba musu ta miawa ar Iya hannu a kan su tafi. Ganin Baffi zai tafi yasa ta arta da gudu wurin babur Win.

 Baffi ina zaka je?

" Zan tafi manah, ba kince kina son birni ba?, toh ki zauna gobe ma zan zo kinji Kai ta gyaWa kamar ta fahimta tare da komawa wurin kayan ta."

Ganin babu kayan ta babu alama yasa ta kwarma ihu tare da sakin ashar.

" Kutumar Buhun uban jakin nan, uban waye ya sace min kaya na? "

Rasa mai bata amsa aka yi da yar Principal yace  An kai miki shi makwancin ki

Senior Win da ta kai kayan ne ta dawo saboda haka ta lallaSa ta suka wuce room Win da aka bata.

_YAR IYA'S FIRST DAY AT SCHOOL_

Ganin makarantar cike da bishiyoyi yasa ta Wan ji saui a ranta shiyasa ta fito tana kewaya ko

"ina, kun san Sunday babu karatu mostly students sukan wanke uniform nasu ne suyi wanka."

ar Iya na cikin tafiya zata hau bishiyar mangwaro da ke Wan nesa da hostel Win nasu taji an dakatar da ita.

" Keeee! dan Bura Ubanki zo nan, uban me kike yi a wajen? Senior Win ta faWa cike da bada"

umarni da taama.

"Cike da Wumbin mamaki ar Iya ta waiwayo ta kalle ta, cikin ranta tana ayyana wace tsagerar"

"ce ta tare ta yau zata san ta zage ta. Juyawa yayi ta Wale bishiyar abun ta, yadda take tsalle kuwa kai kace biri ne."

Senior da ta ulu da rashin kunyar da sabuwar Walibar ta unsa mata wuri ta nema ta zauna

tana jiran sauowar ta tare da tunani iri-iri akan uubar da zata bugawa yarinyar.

"Shiru shiru babu Yarinya ba labarin ta nan fa Senior ta tsorata Allah yasa dai ba ifiritan da ke makarantar bane. Ta juya zata tafi kawai taji sauar abu a bayan ta daga sama, wata irin ara ta"

sake.......

IN ANYI COMMENTS ZAN ARA MUKU UPDATE ZUWA JIMAWA

"INA GODIYA GARE KU MASOYAN LITTAFIN AR IYA, MASU COMMENTS IN NAN DA MASU TAYA NI INA MATUAR ALFAHARI DA KU, ALLAH YA BAR AUNA. much Love my"

esteem fans.

DIAMOND LADY

CE!SHARE

FISABILILLAH.

"[4/29, 2:48 PM] Diamond Bhatool :"

NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

[Marubuta masu aiki da zallar fasahar zamani tare da bin a'idojin rubutun Hausa cike da

kyakkyawan nazari don kawo sauyi cikin Al'umma]

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA*

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] FADIMATU ADAMU HASSAN

DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

I DEDICATED THIS BOOK TO NAZARI WRITER'S ASSOCIATION.

BOOK 01 PAGE 15%



"Shiru shiru babu Yarinya ba labarin ta nan fa Senior ta tsorata Allah yasa dai ba ifiritan da ke makarantar bane. Ta juya zata tafi kawai taji sauar abu a bayan ta daga sama, wata irin ara ta sake"

yayin da ta kife a asa kamar kwaWo.

Ba komai bane ya faWo bayan senior sai ar Iya wacce sai da ta saita bayan nata ta diro a kai.

"Ganin tayi wa Senior Win illa yasa ta cika bujen ta da iska, bata tsaya ko ina ba sai Wakin da aka bata. Lokacin kuwa har an fara kiraye-kirayen sallar Azahar. Bata kula kowa ba ganin babu wanda ya kula ta, in fact kowa ma hidimar gaban sa yake sai dai abun da ta fahimta shine fita"

waje suke yi gabaWayan su.

Wata senior da taji ana kira da Ajaram taso saitin ar Iya tace  Ke ba zaki je dining bane ko baki ga lokacin cin abinci yayi ba

Da yake babu kowa a room Win yasa ta fahimci da ita take saboda haka ta zubo mata

wala-walan idanuwan ta alamun bata fahimta ba.

Da yake Ajiram na da sauin kai kuma bata cin zalin yara yasa ta ara maimaita mata. ar Iya tace

" Meye kuma Dayin?, Ba dai wanda ake lalle ba, to ai ni bana yi Aradu ko a auyen mu Mamaki ne ya cika Ajiram lokaci guda kuma ta fahimci yarinyar ar auye ce saboda haka ta saki murmushi tace."

" Dining gurin da ake bamu abinci ne a nan, ki tashi muje kada ya are baki samu ba "

"Huhuhu! Su ar Iya manya, wani zungureren mamaki ne ya maale ta, yau itace wani ke lallaSa tazo taci abinci, ita da bata da aiki sai wacen na wasu taci shine ake nunawa tausayi. Lokaci"

Waya taji tana aunar matar.

Da niyyar ta shine ta Wauko zabin ta na wurin ArWo taci kawai sai taji bari ta Wauko su ci da

"wannan matar. A hankali ta Saro buhun kayan ta ta janyo ledar zabin. Duk abun da take Ajiram na jiran ta don bata tafi ba, tunanin ta ko dai zata Wauko wani abun ne."

"Ledar ta Wauko tare da buWe ta, janyo zabuwa Waya tayi ta miawa Ajiram, mamaki ne ya cika ta lokaci"

Waya ganin gasasshiyar kaza....

 Gashi muci wannan sai muje Dayin Win

"Murmushi Ajiram tayi tana tsintar kanta da zama kusan ar Iya, tare suka cinye ta farkon ita dai ta oshi ammah mutuniyar ta saba saboda haka ta janyo Wayar."

"Tasss ta cinye Wayar, ita kuwa Ajiram mamaki duk ya cika ta. Bayan ta cinye tace wa Ajiram Win ta raka ta Dayin suje suci wancan, a lokacin kuwa har ya kusa arewa saboda haka aka Wan zuba"

musu kaWan kaWan.

"Bata wani damu ba tacinye sannan ta fara waigen inda zata ga wannan baiwar Allah ta Wazu, tana hango ta ta wuce wurin ta guduuuuuu...."

Tare suka dawo da yake room Waya suke Ajiram na jan ar Iya da hira ita kuwa ta zage sai bata

labari take.

Lokacin kwanciya yayi Ajiram ta taya Mutuniyar hawa nata gadon sannan tayi musu addu'a tare

da shafawa ar Iya a jikin ta. Nan da nan bacci ya kwashe su.

"Washegari da safe da yake ba kullum ake wanka ba a school Win Walibai suka fara shiryawa cikin uniform Win su, Ajiram ita ta taya ar Iya saka nata tana mitar kayan meyeh wannan. Bayan"

sun shirya aka tafi classroom.

"Assembly aka yi daga nan kowa aka ce ya wuce aji. JSS one shine ajin da aka kai ar Iya,"

"tana shiga ta fara baza ido, ganin kowa yana neman waje ya zauna yasa ita ma ta nemi waje ta zauna kamar mutuniyar kirki."

"Malamin su na English ya shigo, kowa ya mie ya gaida shi banda ar Iya wacce gabaWaya hankalin ta na kan jakar da Ajiram ta kawo mata wai Principal yace a bata, cikin zuciyar ta tace"

ke kika san miye Principal Win ma ai.

"Mr. Bello kenan, mugun gaske ne kuma baya sake ma Walibai fuska, in ya bada assignment baka yi ba to kashin ka zai bushe

5 / 15