Advertisements
Chapter 8 Reading YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY

Author :  DIAMOND LADY Category :  Complete Novels

Chapter   8 / 15

21K to 24K   out of 42.9K words

Iya an fara dagewa

da karatu.

"Malaman ma sukan yi mata uzuri duk iya shegen da zata yi basa tanka mata, idan kuma aka"

samu matsala sai su nemo Aunty Ajiram.

"Dawowar su daga classroom kenan zasu je dining, ar Iya babu abinda ke damun ta irin rashin cin abinci isasshe, sai a wani zuba mata abincin da ko baki baya wuce mata bare ya arasa"

wuya har ya shiga ciki. (A faWar ta kenan).

Bayan an zuba musu sun cinye taji bata oshi ba ai kuwa ta Wauki bowl nata ta koma wurin matar da ke serving nasu.

Ba tare da tace komai ba ta mia bowl Win da nufin a ara mata.

Abun ya Waurewa mai raba abincin kai don ita a tsawon aikin ta a nan almost 12-13years Bata

taSa zuba abinci wani ya dawo da sunan ari ba. Kallon mamaki take bin aan Iya da shi ko ina dalili gashi da gani sabuwar Waliba ce don bata san ta ba.

"Students da basu bar dining ba tsayawa suka yi suna ganin ikon Allah, don kuwa so suke suga"

wannan drama ta Mama Jebu da Angel (Sunan da suka bata kenan don wannan basa mata kallon mutum cikakkiya).

Basu san ya aka yi ba kawai suka jiyo Muryar ta tana faWin

 Kinga bigi-bigi bombom ki ara min bai ishe Ni ba

"Dariya students Win suka yi jin sunan da Angel ta ira Mama Jebu da shi, ai kuwa sunan ya dace da ita. Mama Jebu irin matan nan ne manya manya masu irar maza, gata da aton Wuwawu don kuwa da yar take tafiya kawai arfin hali ne da neman halal ya danne ta har take iya wannan aikin na raba abinci wa an makaranta."

Kallon banza Mama Jebu ta aiko mata tana faWin  Ke amma sabuwar Waliba ce naga sai wani karambani kike yi?

ar Iya bata kula ta ba saboda Aunty Ajiram na gwaSar ta kan ta koyi hauri thatz why ta ara mia bowl Win ta gaban Mama Jebu.

 Jiran ki nake bigi-bigi bombom

"Ai kuwa sai a lokacin Mama Jebu taji sunan da sabuwar Walibar ta ira ta da shi. A hasale ta zagayo daga gaban tukunyar tayi kan ar Iya. ar Iya da bata yi tsammani ba kawai taji dundu a bayan ta. Babu shiri ta janyo robar yaji da ta gani a gefen tukunyar, bata tsaya Sata lokaci ba"

ta Wiba ta watso wa Mama Jebu a ido.

Ihu Mama Jebu ta saka

" Wayyo Allah na na shiga uku, jama'a ku kawo Wauki wayyoh wayyoh na shiga uku wayyoh ido na shikenan don Allah jama'a a taimaka min "

"Ja da baya ar Iya ta yi ganin Mama Jebu na ihu tana sowa, ga kuma lalume-lalume da take yi"

ganin ta taSo wani.

"Dariya sauran students suka fara wasu na madallah musamman foodies irin ar Iya yayin da wasu ke jin tausayin ta amma babu damar taimaka mata, su je garin taimako ar Iya ta dawo"

"kan su?, A'a babu ruwan su."

Ana cikin haka wata student ta lallaSa ta tafi clinic don samowa Mama Jebu Wauki. ar Iya kuwa kujera ta samu tana babbaka dariyar ta. Bata yi aune ba taji Muryar Aunty Ajiram na doka mata ira.

 A'ishatu A'isha

"Bata amsa ba sai ta lallaSa bayan Mama Jebu da ke rausa ihu jikin ta sharaf da gumi da hawaye har da majina. ta Suya, ara damo wani yajin tayi a hannun ta, a hankali ta fara ware"

zanin Mama Jebu ta watsa mata tare da arta a na kare.

Bayan clinician Win yazo da yar aka samu manya manyan students dake senior class suka tallafawa Mama Jebu aka wuce da ita clinic.

Taimakon gaggawa aka bata amma ina ta kasa buWe idanuwan ta.

Duk wannan tsiya da ar Iya ta tsula babu wanda yayi gigin kai arar ta saboda tsoron abun da

zai je ya dawo.

"Washegari da yamma dai da yar idon Mama Jebu ya buWe, duk ta bi ta faWa har abun tausayi."

"Bayan ta ji saui clinician Win ya tambaye ta meh ya faru da idon nata, garin yaya ta zuba yaji haka a ciki."

Bayanin abinda ya faru tsakanin ta da sabuwar Waliba ta bashi tare da roon shi don Allah ya taya ta neman fada wurin Principal a samu a koru Walibar nan in ba haka ba zata iya kashe

mutum wallahi.

"A yau ne kuma da yamma aka sallamo uncle Bello daga asibiti, babu laifi jikin sa yayi wari kuma fuzge-fuzge da kuma surutai da yake yi duk ya daina sai dai ma wani tsoron ar Iya da ya Warsu"

a kogon zuciyar shi.

Bayan ar Iya ta koma hostel Bata samu Aunty Ajiram ba hakan yasa tayi murna don ta san

idan taji labarin abun da ya faru sai tayi mata faWa.

"(Nace, aaah an fa samu ci gaba, su ar iya har da gudun magana...eh..lallai kam)."

Ganin bata samu AISHATU ba yasa ta yanke hukuncin dawo hostel. A kwance ta same ta tana

"shea baccin ta hankali kwance, arar gwartin ta ne kawai ke tashi."

" Aishstu Aishatu , Aunty Ajiram ta faWa tana tapping bayan ta  Tashi mana Aishstu Mia tayi ta tashi nan Aunty Ajiram ta tisa ta gaba akan abun da tayi wa Mama Jebu."

Kuka ta saka ita wallahi sharri akayi mata ita da yau ko dining Bata je ba ma akan bishiyar mangwaro take.

" Kuma tun Wazu da na sauo daga bishiyar nan nan dawo na kwanta bacci, Aradu duk mai min sharri sai na hukunta shi "

" Shikenan ya isa na yadda dake, sharri aka yi miki, is ohk stop crying ta faWa tana tapping"

bayan ta cikin sigar rarrashi.

"Sai dare aka ira Principal aka sanar da shi abun da ke faruwa, duk irin yadda yake tausayin"

ar Iya da kuma jarrabawar da take ciki sai da ranshi ya Saci yana ayyana wa a ranshi wannan ai har da sakaci ba iya Aljanu ke saka ta yin hakan ba.

"Principal yayi alawarin zai Wau mataki a kanta, saboda yana jin tausayin Baban ta shiyasa ya"

barta da wannan karan babu mai hana shi koran ta a school Win.

Washegari da safe sai ga jiniya wiwiwi....wiwiwi Tun daga cikin hostel Win su ake jin arar

"jiniyar, lokacin da yawa suke saka uniform don tafiya classroom."

"Bayan motar tayi packing dai-dai office na Principal, wasu daga cikin an sandan suka shiga."

Bayan sun gaida Principal suka sanar da shi aiko su da ogan su yayi.

Bai Sata lokaci ba yace

" Hostel zaku je kuce waye Angel, in ta zo sai kuce tazo zaku kaita wurin Baffin ta da Iya. Kai tsaye ku wuce police station da ita, ku kaita Waki mai duhu sannan ku hukunta ta sosai sai taji jiki tukun ku yale ta sai ku dawo min da ita nan "

 Alright ur wish is our command sir

"Daga haka suka fito da Principal's office, Basu tsaya ko ina ba sai hostel, a lokacin ar Iya tare"

da Aunty Ajiram da ke rie da hannun ta suka fito daga hostel Win zasu wuce classroom.

Alama police Waya yayiwa Aunty Ajiram da tazo Saboda gargaWin Principal Akan yarinyar na da hatsari gaske. Bayan Aunty Ajiram da ar Iya sun araso yace

 Please sisters ku shiga hostel Win ku kuce Angel ta zo

Shaye da mamaki suke kallon police Win...............

"TOH INA TEAM AR IYA, YAU FA ZAKU HAU DA GABAN KU! KO ME ZAI FARU?"

"ZA'A TAFI DA AR IYA POLICE STATION, KO A CAN NE ZATA YI HANKALI??"

DUK AMSOSHIN KU SUNA A TARE DA ALALAMIN DIAMOND LADY .

COMMENT &SHARE PLEASE!

"[5/1, 8:11 PM] Diamond Bhatool :"

NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

[Marubuta masu aiki da zallar fasahar zamani tare da bin a'idojin rubutun Hausa cike da

kyakkyawan nazari don kawo sauyi cikin Al'umma]

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA*

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] FADIMATU ADAMU HASSAN

DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

I DEDICATED THIS BOOK TO NAZARI WRITER'S ASSOCIATION.

BOOK 01 PAGE 23%



[an uwa na masu albarka ina muku nasiha da ku yawaita yin sadaa.

Ko kun san irin alkhairin da ke tattare da sadaa musamman gare mu mata?.

TOH bari kuji wani hadisi.

Daga Abi Sa'eed Alkudriyyu yace:

"Annabi tsira da aminci su ara tabbata a gare shi ya fita ranar sallar idi arama ko babba zuwa wurin sallah, sai ya biyo ta wurin wasu mata daga wurin sai ya tsaya yace:"

"Ya ku taron mata, ku yawaita sadaa, domin mafi yawancin ku kun kasance an wuta Bukhari"

ya rawaito.

Mai buatar arin bayani game da wannan hadisi tana iya yi min magana kai tsaye a nan

WhatsApp +2347061707238].

"Shaye da mamaki suke kallon police Win da ya basu wannan sao. Shiru suka yi su biyun, ganin sun yi shiru yasa police Win faWin"

 Kinga sister ki ira mana ita ba komai zai faru ba wurin Baffin ta za'a kai ta

Jin an ambaci Baffi yasa ar Iya faWin

" Toh ai gani a gaban ku, Aradu da na fita kilasmum da wuri da bazan ga Baffi na ba, Allah sarki banda Iya zan gani? "

Ta tambaya tare da marairaice fuska.

Murmushi police Win yayi yace

" Har da Iya duk suna jiran ki, maza shigo Mu tafi. "

Ya faWa yana nuna mata wurin da suke ajiye masu laifi in zasu tafi. Aunty Ajiram haka nan taji babu daWi daga nan tayi wa ar Iya sallama.  Ki gaida min Baffi da Iya kinji A'ishah?

Kai ta gyaWa tare da zagayawa don shiga wurin da aka nuna mata.

Ganin polisawa da yawa kusan biyar zaune suna pointing mata wani Wan wuri a tsakiya yasa ta Banka musu harara.

" Kutumelesi, Aradu ni ba ar Iska bace da zan shiga tsakiyar ku, sai dai ku koma can ku"

cakuWu in ba haka ba na faWawa ogan ku

"asa magana suka yi saboda tsantsar mamaki ganin yarinya arama na tsula musu tsiya son ranta, ko mutuncin uniform Win su bata gani."

A harzue Waya daga cikin su ya buga mata tsawa

 Oya get in or else I'll shoot u to death

Ya faWa yana saita ta da wata pistol Win roba. Ba shiri ganin bindiga ta shige ciki. Cikin ranta duk tsoro ya cika ta har ta fara tunanin satar bindiga.

" Wannan fah irin bindigar nan ne da ake kashe mutane da ita a TV, kutt, Aradu don wurin Baffi"

zasu Kaini amma sai na sace Waya saboda an banzan mutane.

&&&&&&&&&

"Zaune suke a katafaren dining area na gida, Daddy, Mom, Sarah sai kuma Fauzah. Babu abun"

da ke tashi sai arar cokali yayin da na jiyo sautin taku daga staircase na gidan.

"Sanye yake cikin wata haWaWWiyar Black suit da farin shirt a ciki sai farin necktie. Sumar Kan shi ta sha gyara sai wani yalli take kamar wanda ta fito daga rijiyar mai, Black shoe ne a afan shi sai kuma wani uban amshi da yake yi na turaren _majest impriale_ wanda tuni ya sanar da"

mutanen dake dining Win isowar shi.

"Mom da tunda ta fara jiyo amshin sa ta daina cin abincin sai sakin murmushi take haka Daddy yayin da Fauzah taji kamar ta tashita bar wurin. Idon Sarah yam a kan shi yayin da shi kuma babu abinda yake kallo sai frame Win dake kallon shi, fuskar nan a tamke kamar kullum ammah"

hakan bai hana kyawun shi fitowa ba.

Yana arasawa dining area kusan Mom ya fara zuwa yayi mata side hug tare da peck a cheek nata

 Good morning Mom

Murmushi tayi tana faWin

" Morning first love, how's your night?  Absolutely fine one "

 Alhamdulillah

"Daga nan ya arasa zuwa wurin Daddy, kamar yadda yayi wa Mom haka suka gaisa da Daddy tukun ya samu kujerar shi ya zauna."

Mom da kanta tayi serving nashi cips and fried egg sai Hot coffee. A hankali Fauzah tace  Good morning Hamma Zaki

Ba tare da ya Wago ba yace

 Morning

Sarah ma ta gaida shi ya amsa kamar baya so.

"Fauzah ce ta fara barin dining Win ta Wauko school bag nata tayi waje, Sarah ma ta mie zuwa bedroom"

Win ta. Ya rage saura Mom da Daddy.

Daddy ya kalli Hamma Zaki Wauke da murmushi a kan fuskar shi

" Daddy's love jiya na dawo da dare, I was thinking of meeting you a parlour sai na tarar kayi bacci ma "

Shima murmushin yayi yace

" I'm sorry Daddy, I'll squeeze and have time with u "

Daga haka ya mie yana waving hands

" Bye, Mom and Daddy "

"Yana fita Joseph ya zo ya amshi Briefcase nashi zuwa mota, daga nan driver ya ja motar sai Barrack."

Bai dawo ba sai wajen yamma saboda ayyukan da ke gaban shi.

"A wahalce ya dawo, yayi wanka sannan ya wuce bedroom Win Mom. Saman sallaya ya same ta alamar sallah tayi. Sallama yayi ya shige daga nan ya samu gefen sallayar ya Wan kwanta yana"

Wora kanshi akan cinyar ta.

Murmushi Mom tayi tace  Welcome back Son  Thanks Mom

" Ya aikin dai, da alamu ka gaji da yawa, muje kaci abinci "

Kan shi ya jijjiga saying

" No Mom, Ina cake Win da kika yi baking?, Shi nake so sai Hot coffee  Ohk Waga Ni na haWo maka "

KwaSe face yayi yace

" Nifah Mom ban gaji da cinyar ba, baki ganin ina jimawa ban hau ba...da na hau kuma sai ki tashe ni "

Murmushi tayi tana jan kumatun shi

 Toh shikenan sai ka zauna da yunwa haka kake so?

 Auchh..sakar min kunnen mana ko so kike ya cire saboda yafi naki kyau?  No yi hauri Son Bari na haWo maka.

Dining ya wuce ya jira Mom sai gata Wauke da cakes cikin bowl sai kuma hot coffee a kan tray. Da kanta tayi feeding sakaltaccen yaron ta daga nan ta kawo mishi batun Sarah coz sun taSa magana da Mommyn Sarah Win wai tana so su haWa yaran aure. Mom Win Sarah cousin Win Mom

ce.

" Son Kun gaisa da Sarah kuwa?, Ta zo ne saboda kai Please ka ke sakar mata fuska "

Fuskar shi ya Sata yana tura baki

" Wai Ni Mom meyasa kuke son cusa mutane cikin rayuwa ta, bana buatar kowa bayan ku don Allah Mom ku daina zubo mutane rayuwar classic yaron ku "

Dariya Mom tayi coz Bata son duk wani abu da favourite Win ta baya so.

" Is ok Son, na daina but ko ba komai Sarah is your sister "

" I know, all I hate from her shine rashin kamun kanta, but if she'll change me too I'll change "

Bayan ya gama ci ya ce ma Mom zai je garden zuwa maghrib.

&&&&&&&&&&&

*POLICE STATION*

Suna isa duk suka dire haka ar Iya ma tayi ganin yadda suka yi. Kallon su tayi tace

 Ina Baffi?

"Banza suka yi mata yayin da biyu daga ciki suka fizgo hannun ta, tana turjewa suna ja har suka isa ciki. Da yake an riga an musu bayanin me zasu yi tuni suka shigar da ita Cell. Fitowa suka"

yi don su nemo abun da zasu hukunta ta da shi bayan sun sakawa ofar kwaWo da key.

"Few minutes suka dawo Wauke da Koboko (Dorina) irin wacce ake jibgar Dawaki da ita, suka"

haWo da bucket cike da ruwan sanyi har wani tururi yake yana fitar da raSa.

"ar Iya da ke cikin Cell hankalin ta baya kan su duk tunanin ta Baffi zasu ira mata. Har suka buWe ofar bata sani ba, babu zato babu tsammani police Waya ya janye Hijabin check Win ta, tuni ta fito daga duniyar tunani ta fuskanci duniyar asali. Tana juyowa kuwa Wayan ya fizge rigar ta da"

sauri yayin da Wayan ya zame wandon.

Tsabar mamaki da ya cika ta rasa me zata yi ma tayi.

" Kutumar Uba, me nayi muku zaku cire min kaya na?, Dama ba gun Baffi zaku Kaini ba ku an Iska ne? "

"Bata aune ba taji ruwan sanyi a jikin ta...tuni ta fara rawar sanyi, yo ita wankan ma yaushe tayi shi ballantana ma da ruwa irin wannan. Har abun tausayi yadda take rawar sanyin ammah su"

"basu ji ba, wani bucket Win suka ara janyowa suka ara tsula mata shi tas."

(Toh fah ar Iya yau kin gamu da gamon ki).

"Sai da suka tabbatar sanyin ya ratsa ta suka ciro dorinonin su suka fara sharSa mata, irin"

yanayin da take ci ba zata iya watar kanta ba saboda zazzaSin da ya rufe ta lokacin Waya.

Dukan ta suke yi su biyu da dorinonin su tun tana ihu har Muryar ta ta dishe ta daina fita da kai.

Duk da haka maimakon su sarara mata saboda arancin shekaru irin nata sai suka ci gaba da dukan ta har sai da ta daina motsi.

"(ALLAH SARKI, AR IYA AN MUTU)"

"A haka suka fice suka barta. Ta share kusan awa biyu zuwa uku a suke kafin ta farfaWo, lokacin kuma zazzaSin da take ji ya sake ta tana buWe idon ta ya saua a kan bain Wakin da take, nan ta"

fara tariyo abun da ya faru da ita.

"Babu shiri ta fara miewa, a hankali ta janyo wandon ta da har ya bushe da kuma rigar ta ta wama,"

bata ara bi takan hijabin ba ta fara oarin buWe ofar sai dai yam ofa tai buWuwa alamun akwai padlock jiki. Ba tare da ta damu ba ta fara jan ofar da iyakar arfin ta.

"Kyawawan ja guda uku tayi lock Win jikin ofar ya Salle, wangalewa tayi ta fito. A reception ta fara tarar da wasu polisawa saboda haka tayi kansu ba tare da Saga lokaci ba. Wani katako ta gani"

a gefe ai kuwa ta wawuro shi tayi kan su.

Tsabar mamaki da jin kai irin na polisawa suka ame suna jiran ganin arshen iskancin yarinyar.

Gani suke yi kamar aramar mahaukaciya ce shiyasa kowa yayi yam.

Ba tare da wani tunani ba ar Iya ta sa hannu cikin aljihun ta da ta cika shi da yashi ta watsa a

"fuskar su. Nan fa suka farga zasu fara guduwa, ara ciko hannun ta tayi ta watsa musu."

"Sai da ta tabbatar idanuwan su sun raunana ta janyo na baki-baki tare da buga mishi katakon a afar hagu, ta juyar da shi dama ta ara buga mishi nan da nan ya cilla ara tare da faWuwa yana sowa."

 Wayyo afa ta na shiga uku wayyoh Allah wayyoh shikenan ta karya Ni wayyo

Jin ihun da Wan uwan su ke yi yasa suka far lalume zasu buWe office Win da ke kusa sai dai ina ta

riga

8 / 15