Advertisements
Chapter 3 Reading YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

YAR IYA (Mai Hannun barna) BOOK 1 BY DIAMOND LADY

Author :  DIAMOND LADY Category :  Complete Novels

Chapter   3 / 15

6K to 9K   out of 42.9K words

kawo sauyi cikin Al'umma]

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] FADIMATU ADAMU HASSAN

DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

I DEDICATED THE WHOLE BOOK TO NAZARI WRITER'S ASSOCIATION.

BOOK 01 PAGE 07%



"Shiru ne ya wanzu yayin da kowa kallon sa ya koma kan ar Iya da ta tsaya a gaban su yam ko tsoro babu a tattare da ita, nan da nan wasu suka sha jinin jikin su yayin da wasu kuma suke"

miewa tare da yunurin kamo ta....

"Kan uba, yadda zaratan matasa da magidanta ke yunurin kawo ma aramar yarinya hari"

ammah ko gizau bata yi ba yasa masu hankali daga cikin su faWawa duniyar mamaki.. Sai da taga rabin su sun yo kanta ta zaro silifas Win ta guda biyu ta fara buga musu Waya bayan Waya.

"Duk wanda aka bugawa sai kaga ya ja baya ya koma gefe yana shafa kansa, ganin suna watsewa yasa ta gyara tsayuwar ta tana kallon yadda jini ke SulSulowa daga kawunan su"

wanda hakan ba aramin burge ta yayi ba.

" Hhhhhhh dama na faWa muku ai, shegu manyan banja kawai ku a dole jaku ci jalin yalinya"

"kalama ko?, Toh in kun faca ta arasa tana sakin dariyar mugunta."

Ba tare da Sata lokaci ba suka fara zamewa Waya bayan Waya suna wucewa gida saboda jinin

da yake zubowa.

"Shi kanshi ArWo ya tsorata da lamarin wannan yarinya, an daWe ana kawo arar ta yakan ce suyi hauri yarinya ce ammah yau ta riga ta goge masa hadda. Idanuwan ar Iya dake yawo kan ArWo da Baffi da su kaWai suka rage don tuni dogarai ma suka cika bujen su da iska.  Baffi ka tashi mu tafi Iya na can tana jiran ka, kai ma AlWo kana biye wa makalyatan mutanen nan"

sai na maka naka ta faWa tana kallon Baffi.

Da ido ArWo yayi wa Baffi izinin tafiya don ya sare da al'amarin wannan aljanar yarinya. Bayan sun yi ar tafiya Baffi ya Wan dakata yana Kallo Jikar tashi. Ganin ya tsaya yasa ta juyo tana kallon shi.

 Baffi mu tafi manah

 A'ah ar Iyan ta sai kin faWa min me kika yiwa Shayibu kuma da me kika jiwa mutane ciwo

"Dariyar da ta Waurewa Baffi kai ar Iya tayi sannan ta maida kallon ta kanshi. Nan ta bashi labarin abun da ya haWa ta da Ishiyaku, nan Baffi yayi mata faWa sanann yace."

 Toh da me kika ji musu ciwo kuma

A hankali ta ciro silifas Win ta daga afar ta ta nuna mishi asan su. Wasu Allurai ne a cake sun fi hamsin a cikin kowanne. Abun ya Waurewa Baffi kai ganin irin waWannan allurai a asan takalmin

kuma abun mamaki takalmin na afarta ammah ita basu cake ta ba in fact ko leowa basu yi ba.

A haka suka wuce gida zuciyar Baffi babu daWi ga kuma abun da ya ajiye a ranshi na gano

dalilin wanann Wabi'u na Jikar tashi.

"Bayan sun je gida bai faWawa Iya komai ba ammah ya uduri aniyar bincike akan jikar ta sa, haka ranar dai sukuku Baffi yayi ta har dare. Nan tunani ya hana shi sukuni arshe ya fice daga bukkar. Wuri ya samu yana tunanin mafita ga ar Iya daga arshe ya yanke shawar fara Waura"

mata karatun Alqur'ani tunda shi Qur'ani haske ne kuma waraka ga kowacce jinya.

Washegari kuwa Baffi yayi Wamarar koyar da ar Iya. Bayan gari ya waye ya walla kiran ta daga

bukkar shi jin shiru yasa ya walla kiran Iya. A nan take sanar da shi ar Iya ta fice sassafe.

"Cike da takaici ya koma ya kwanta, sai wajajen Azahar ar Iya ta dawo saboda yunwar da ta"

"koro ta, abincin da yarinyar ke ci kuwa ko samari masu aikin noma biyu iyaka."

Bayan taci abinci Baffi ya tsayar ta ya fara mata karatu sai dai abun haushi ko bismillah ta kasa haddacewa.

"Haka Baffi yayi ta Wawainiya da ita don ganin ta koyi karatu ammah ina wawalwar bata ja, babu"

abun da ta iya sai neman tsokala.

"Kullum cikin addabar mutane take, yau itace wannnan gobe wannan, yau ta illata wannan gobe"

ta illata wannan gashi babu damar hukunta ta don kuwa duk auyen Gallara da kewaye babu

wanda baya shayin ar Iya. Hakan ne ya bata damar tsula tsiyar ta son ranta ita da shaiiyar ta A'i wacce gidan su ke Wan gaba da gidan su ar Iya.

"A'i ma dai ba baya ba wajen rashin ji shiyasa ar Iya ta zaSe ta don ta kasance awa gare ta, tare suke fita ko ina da A'i, idan tsokala ne tare idan damfara da wace ne ma dai tare suke yi. Iyayen A'i kan su shakkar waWannan an barandar aan nasu suke yi kullum fatan su bai wuce"

Allah ya shirye su ba.

"Tunda ya fahimci akwai Soyayyen al'amari dangane da ar Iya ya Wan samu saui, addu'ar sa kullum"

Allah ya shirye ta.

"Ana cikin haka lokacin ar Iya ta ara girma, shekarun ta sun kai Tara lokacin. Wata rana wani"

"mai magani ya zo auyen Gallara, bayan ya samu karSuwa wurin ArWo aka bashi wurin zama nan ya kafa amsa uwwar sa (Loudspeaker) ya fara talla r maganin sa."

"Inna Zaliha ne ta jiyo bayanin da Mai maganin yake yi ai kuwa ta saka Malam Umaru gaba kan ya kai ar Iya tunda su ma bata yale ba in an Sarnar ta suka motsa takan je ta yanka masa kaji ko agwagi ko kuma zabin da yake kiwo, wasu lokutan har akuya takan ja ta gudu da ita zuwa mahauta Babu yadda suka iya dole su yanka ta kai Iyar ta ta soya ko ta musu"

farfesu wanda kaso tamanin na naman ar Iya ke cinyewa.

Shawarar Inna Zaliha ya Wauka ai kuwa Yaje har gidan Iya ya kamo hannun ar Iya tare da

mata wayon zata raka shi birni ne.

"Bayan sun isa mai magani ya fara an dube-duben shi irin na an tsibbu, can ya fuskanci Malam Umaru yana faWin"

" Lallai wannan yarinyar taka ba mutum nace, hannun ta bana mutane bane kuma bazata taSa bari a zauna lafiya a wuri ba matsawar tana nan. "

Bayan Mallam Umaru ya buaci maslaha ga batun ar Iya mai maganin yace.

 Maslaha Waya ita ce ku Wauke ta ku mayar da ita wurin an uwanta aljanu ko kuma ku kawo ta gobe a yanke hannun ta

Ba tare da yayi shawara da Iya ba washegari ya Wauko ar Iya da niyyar a maida ta can wurin

an uwan ta sheWanu idan hakan bai yi aiki ba sai ya kawo ta a cire hannun kowa ya huta.

"(Nace ku jiye mun mutumin nan wai kowa ya huta, sai kace ya damu da rayuwar yarinyar ko"

yana hidimta mata).

"Bayan sun je Mai magani yayi surkullen shi sannan ya Wauko wani makeken ganye wanda ya kai girman bargo duniyar kule guda biyu, wata garin magani ya watsawa ar Iya ai kuwa lokaci"

Waya ta faWi yashe kamar gawa.

Duk wannan Shagalin da ake yi Iya da Baffi basu da masaniya haka mutanen gari basu sani ba

ai da tuni sun fara haWa ar war-waryan shagali na rabuwa da annoba.

Bayan wani lokacin Mai maganin ya Wauko wannan ganye ya ware shi sannan ya Waga ar Iya ya jefa ciki ya naWe abun kamar uulen cabbage. Bayan ya gama wannan aiki ya Wauko wani ruwa ya

watsa mata daga nan ya umarci Malam Umaru da ya wuce da ita kai tsaye bakin kogi.

Bai Musa ba kuwa ya Wauki wannan ulule raf ya tafi da shi kogin da yake kusa da su kaWan

wanda yake cikin garin Zubo. A bakin ruwan ya ajiye ululen abun ya juyo gida hankalin sa kwance don ya gamawa gimbiyar sa aikin ta.

(Nace zaka sani idan aikin bai daidaitu ba ta dawo gida don nasan ba zata yale ka ba).

Bayan ya koma ya sanar da Inna Zaliha duk abinda ya faru da kuma maida ar Iya ga an uwanta shaiWanu da yayi. Tuni farin ciki ya kewaye birnin zuciyar ta. Bayan ya fita bata tsaya wata-wata ba ta nemo Larai saboda ta sanar da ita abun da ke faruwa. Nan suka fara murna saboda su kaWai suka san dalilin da yasa suke son Wauke ar Iya a kusa da su bayan jawabin

da bokan su yayi musu.

Can cikin gari kuwa shiru basu ga giftawar halittar da suke wa take da annobar su ba kusan ko

ina ka wuce in dai daba ce walau ta maza ko mata zaka ji suna jajen ar Iya yau basu ga

wulgawar ta ba.

"Akace ko yaya wata alaa ta gifta tsakanin wasu zukata walau so ko i toh duk ranar da wani sashi ya samu matsala Wayan sashin dole ya ji abun a zuciyar shi.. Irin haka ce ta faru da mutanen garin Gallara, ta ko ina ka wulga zancen kawai ake yi, wasu har sun yanke shawarar"

zuwa dubo ar Iya ko lafiya.

angaren Iya ma da tun ficewar ar shalelen ta bata ara ganin ta shigo gidan ba bayan kuma ta saba da in sun kewaya sun kewaya toh sai sun leo gidan Iya ko don cin abinci ma ammah yau shiru har Yamma tayi. Wannan dalilin ne yasa Iya zaro zanin yafawar ta ta fito cikin gari don

neman shalelen ta.

"Yawo sosai tayi amma bata ga ko alamar ta ba, gidan su A'i ma da taje A'i cewa tayi yau ar"

Iya bata zo ba da yake dama mafi yawancin lokaci ita ke bi takan A'i sai su wuce gantalin su.

Nan da nan hankalin Iya ya tashi ta fara bin kowacce daba tana tambaya sai dai amsa Waya

suke bata  Muma yau jajen ta muke bata leo mana ba .

"Tun Iya na Waurewa har ta fara shea kuka abun tausayi, Baffi da yar ya shawo kanta ta haura"

yana ce mata

" Ai zata dawo in dai shalelen ki ce, kin santa da rigima da shegen yawo wataila tana nan"

auyukan mawabta kuma zata dawo ai ko dan saboda ke

Da haka dai Iya tayi shiru ba don ta yadda da jawabin Baffi ba.

&&&&&&&&&&&

"angaren ar Iya tunda Mai magani ya fara karanta wannan dalasimai shikenan taji an Wauke ta gaba Waya, bayan Baffi ya kai ta bakin ruwa ya koma abun sa can bayan sallar Ish wata tsohuwa ta biyo ta wajen don ta ciri alayyahu a lambun dake kusa da ruwan. Tunda ta hango"

abun ai kuwa ta isa don ganin menene wannan a bakin ruwa.

"Sai da ta duba sosai ta gano ganyen da ake naWe aan shaiWanu ne idan za'a mayar da su. Toh idan hakaneh me yasa har yanzu basu Wauke ta ba?, Lallai wannan mutum ce, saboda haka ta"

je ta buWe ta bata tsaya ko ina da ita ba sai gidan ta.

"A nan ta jia jie-jien ta ta Wurawa ar Iya ba jimawa kuwa ta dawo hayyacin ta. Duk yadda tsohuwa taso ar Iya ta zauna tai a daren kuwa ta koma sai gidan Iya, bata kula kowa ba ta"

wuce bukkar ta washegari kuwa ta shiga gari don ci gaba da halin.

"Bayan kwanaki biyu da faruwar hakan Mallam Umaru ya ganta cikin gari, bai yi asa a guiwa ba"

ya sanar da Inna Zaliha nan tasa shi gaba wai ya faWawa mai maganin.

Bayan ya faWa masa yace gobe ga zo da ita a yanke hannun sai kowa ya huta. Washegari kuwa

hakan ta faru da yar ar Iya ta bi shi ba tare da ta masa jayayya ba hakan kuma yana alaa ne da surkullen da mai maganin yayi mata daga nan inda yake.

Tunda suka nufi hanyar ar Iya ke turjewa alamun bata so ammah saboda Inna Zaliha ce ta

bashi aikin ai dole ya kai ta. Bayan sun isa mai magani ya fara haWa kayan aiki.

"Wata sharSeSiyar wua da yayi wa laabi da wuar shaiWanu na gefen sa. Zaunar da ar Iya aka yi a tsakiyar wata shimfiWa daga nan ya fara karanta wasu dalasimai wanda nake kyautata zaton na tsafi ne. Cike da rashin imani Mai magani ya dubi wuar sannan ya karanta wani abu, da kanta"

wuar ta taso ta taho sai hannun sa.

Bayan wuar ta dawo hannun Mai magani ya karkato ta yana mai rie hannun ar Iya na dama.

Ya Waga kenan zai buga mata.......

"TOH FAH, ANA WATA GA WATA!"

AR IYA FANS KUNJI ME BABAN AR IYA YA AIKATA MATA? GASHI KUMA ZA'A YANKE HANNUN ARNA! KO HAKAN ZAI FARU? ITA KUMA INNA ZALIHA KO MEYEH UDIRIN TA?

*Just follow Diamond Lady's pen and find out*

COMMENT &SHARE FISABILILLAH.

"MU HAU GOBE DA SAFE, AMMA SAI NAGA YAWAN COMMENTS, INA NUFIN SHARHI"

FAH! IN BA HAKA BA KUWA SAI JIBI TUNDA YAU UPDATE UKU NAYI MUKU.

NA GODE FANS NA INA MATUKAR SON KU DA YAWA IN NAN!!!

"[4/27, 6:03 PM] Diamond Bhatool :"

NAZARI WRITER'S ASSOCIATION

[Marubuta masu aiki da zallar fasahar zamani tare da bin a'idojin rubutun Hausa cike da

kyakkyawan nazari don kawo sauyi cikin Al'umma]

*KYAWAWAN NAZARI DOMIN AL'UMMA*

AR IYA

(MAI HANNUN

ARNA)

[Labari/Rubutawa] FADIMATU ADAMU HASSAN

DIAMOND LADY

{GARKUWAR NAZARI WRITERS}

"&Fictional story with life full of childhood, entertainment, revenge, betrayal and heart"

touching love &

I DEDICATED THIS BOOK TO NAZARI WRITER'S ASSOCIATION.

BOOK 01 PAGE 09%



Bayan wuar ta dawo hannun Mai magani ya karkato ta yana mai rie hannun ar Iya na dama. Ya

"Waga kenan zai sara mata wani mahaukacin arfi ya zo wa ar Iya, a lokacin kuwa tayi wa"

"wannan wuar wata irin wawura, cikin ananin lokaci tayi nasarar amshe wuar daga hannun shi."

"Kamar mayunwacin zaki haka ar Iya tayi kan Mai Maganin, duk iya oarin shi na wacewa abun yaci tura, arshe cike da rashin tsoro ar Iya ta datse hannun Mai Maganin, bata bar shi haka ba ta fara shata masa fuskar shi da wuar...wasu dogayen Bille marasa kan gado ta shata daga nan"

ta juyo tuni Mallam Umaru ya sa ta tunda yaga ta amshe wuar.

"Wannan zance kuwa tuni ya bazu cikin Gallara da kewaye, ar Iya ta yanke wa wannan Mai"

Maganin hannu har da guzurin bille ai kuwa girma da tsoron ar Iya ya hauhawa a idon

"mutane, kowa kaffa-kaffa yake da ita."

"Tun daga ranar ar Iya ta samu salama daga wurin Mallam Umaru, shegantaka irin tata kuwa sai abun da ya aru, idan nama take son ci sai ta wuce can gidan tsohon ta ta yanko zabi biyu"

ko uku......

*_CI GABAN LABARI_* *(BACK TO STORY)*

ar Iya ne da A'i ke tafiya cikin gari suna an wae-waen su na yara. Suna cikin tafiya suka hango wani mai rake.

 Mai rakeeee

"ar Iya ta wala mishi ira, jin Muryar ta yasa ya fara tura kurar taken sa da sauri saboda ya tsere mata. Ba tare da sun ara mishi magana ba suka Wora bayan shi da gudu. Bayan sun isa ar Iya ta tare gaban kurar tana bin shi da mugun kallon, shi kuwa mai take ya sunkuyar da kan shi asa zuciyar sa na bugawa."

 Kai uban wa ka fi da ar Iya ke wala maka ira shine zaka gudu A'i ta faWa tana bangaje shi.

"Idanuwan mai rake tuni suka raina fata saboda irin kallon da ar Iya ke aika mishi, tsoron sa ma"

bai san wacce irin mugunta zata unduma mishi ba.

 Hhhhhh... dariya ta kwashe da ita sannan ta maida kallon ta ga mai rake da ya gagara ko da

bada hauri ne.

 Baka ji me awa ta tace bane? ta aika mishi da tambaya. Cikin

iina mai raken yace:

 Ranki....shi... daWe kiyi.....hauri....ban..ban san ke bace ai da...zan..tsaya Dariya suka kwashe da ita a tare ita da A'i lokaci Waya kuma ta Sata ran ta.

" ar Iya bata yafiya kuma bata hauri, saboda haka yanzu ba anjima ba sai ka shanye raken"

nan tasss

walalo idanuwan shi yayi yana tunanin ta ina zai iya shanye kura guda na rake ai kuwa taji muryar A'i na faWin:

" Wallahi yanzu zaka shanye Bismillah, shege marowaci tunda rowa ne yanzu shanye abunka Babu yadda mai raken ya iya haka ya fara gaftarar raken yana sha har cikin sa ya cika ya Wan dakata."

Ganin ya tsaya yasa ar Iya daka mishi tsawa

 Aradu yau sai ka shanye wannan raken tunda ka min rowa a kan shi

Babu yadda ya iya tun yana sha a matsayin ari har ya fara kuka yana roon su da suyi hauri

bazai ara ba ammah inaaaah sai da suka tabbatar ya jigata kuma sun san raken yayi mishi yawa tukunna suka sallame shi.

Basu tsaya ko ina ba suka yi cikin kasuwa. Ba tare da sun kula kowa ba suke tafiyar su suna haWawa da ar waar su. Ganin yunwa ta fara addabar su yasa ar Iya yanke hukuncin nema

musu abun da zasu rage zafi da shi.

&&&&&&&&&&&&

Convoy na motocin sojojin da zasu kai goma ne suka shararo titin yayin da wata expensive

white mota irar Zenvo ST1 ta kasance tsakiyar su.

Dai-dai Murtala Mohammed International Airport dake Lagos State suka ja can gefe suka yi

parking. Ganin har lokacin Flight Win da Shugaban nasu ya biyo bai yi landing ba yasa wasu daga cikin sojojin fitowa daga cikin nasu motocin.

At exactly 11:00am flight Win yayi landing . Few minutes bayan sauar jirgin sojojin nan suka

dawo kusa-kusa so that their master will recognize their presence.

afarsa da ke sanye da Black luxury covershoe ya fara zirowa bisa steps Win. A hankali yake

takowa yayin da idanuwan mutane duk ya koma kan shi.

(Nimah Bhatool nace bari na Waukowa fans Wina report).

"Sanye yake cikin wasu expensive brand na Armani. White T-SHIRT ce wacce tsabar farin ta har wani Waukar ido take yi, sai Black three-quarter jeans da ya bayyana daga guiwar sa zuwa idanuwan sawun shi. Bai cika tsayi sosai ba sai dai yana da ira mai kyau wacce ke nuna zallar"

mazantaka da kuma jarumta...irin wannan physique nashi ake kira da *athletes*

"Fari ne tass kamar madara, da ganin skin nashi zaka san hutu da jin daWi ya zauna jiki, uwa uba yadda fatar tashi ke wani glowing tamkar wani tauraro. Yana da idanuwa manya manya wanda suke farare tas sai kuma wayar idon shi da ta kasance brown. Colour na wayar idon ne ya sa"

idon nashi ke ruWan mata ga kuma eyebrows nashi masu yalwatuwar bain gashi.

Yana da siririn hanci da bai fiye faWi ba sai kuma Wan madaidaicin baki mai Wauke da thick

pinkish lips.

3 / 15