Advertisements
Chapter 13 Reading MUWADDAT by Aysha A Bagudo BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

MUWADDAT by Aysha A Bagudo

Author :  Aysha A Bagudo Category :  Complete Novels

Chapter   13 / 53

36K to 39K   out of 157.9K words

M. A kuwa yana zuwa kofar d'akinta bai tsaya yin sallama ba ya lalla'ba ya tura kofar cikin sand'a ya afka , kwance ya isketa d'aure da towel iya cinya har yana iya hango madaidaitan bombom dinta da suke daskare kmr an dasa mata su, lumshe idanunsa yayi ahankali sakamakon idanunsa da sukayo kasa kad'an suka ci karo da santala santalar cinyoyinta dake fitar da wani sheki na musama ..

ahankali yasoma d'aga kafafunsa kmr kazar da kwai ya fashewa aciki yana sake matsota.
sam bataji motsin shigowarsa ba har sanda ya iso gareta ya kai hannunsa jikinta ya shafo cinyarta yana d'auke numfashi , nan ta zabura ta mike zaune a matukar firgice tana kokarin kwalla k'ara ,yayi saurin rikota ya manneta da kirjinsa ya had'e bakinsu guri daya, yashiga kallon cikin kwayar idanunta.

ajiyar zuciya ta sauke da karfin gaske sannan ta fixge bakinta tana banka masa wata uwar harara "meye hk bunayya nifa banason abinda kake min " sam sam yanzu bana son kana kusanto ni irin haka, yanzu ba da bane ,mun girma mun san haramcin abinda muke yi, ko brest dina da nake turo maka, kawai dai ina yi ne saboda na kwantar maka da hankali ..

"shiiiiii ya daura yatsan hannusa akan bakinta "karya muwaddah , kina yi ne saboda kinsa zanji dadi idan na gansu, sannan bakyason naje na kalli na wasu ko ba haka ba ?

laushe idanuta kana tace "to ba haka bane "haka ne mana karki min karya mana ,kina sona kina sha'awata duk kin min karya kince baki sona baki sha'awata ya k'arasa fad'in hk yana shafa saman kirjinta yana sakar mata tsadadden murmushin nasa mai tsuma zuciya " i love this thing badly taimaka plz kibani na tsotsa dan Allah,
ya sake matsowa kusa daita sosai yana shinshinata every part of her, wanda tak hkn yahaddasa mata jin wani sauyi ajikinta ,bata sake yunkurin cewa komai ba, saboda yanayin data tsinci kanta ,he has finishi her totally ,a yanxu dayake zaune agabanta wani sabon shaukin soyayyarsa ne ke craking din brain dinta.

tayi mugun kamuwa da soyayyarsa kmr yadda yasha gaya mata ..hannuwanta duka tasa ta cire hannunsa daga yawo ajikinta sannan tace "tashi dan Allah ka wuce kusancinmu haka ya haramta .

"Allah ko? ya fad'a yana kashe mata idonsa daya still hannuwansa na jikinta,
tayi masa banza tmkr ba daita yake ba, ta yunkura ta sauko daga kan gadon jikinta na d'an rawa ta zauna kan k'aramar kujerar mirrow ta janyo mai shafanta tasoma k'ok'arin shafawa yayi saurin saukowa ya zauna daga bakin gadon ya motsata sosai cikin sanyayyiyar muryarsa yace "kawo na taimaka na shafa miki kinji bbyna.


kafin tayi wani yunkuri tuni har ya lakato man yafara shafa mata a daidai hannunta zuwa saman kirjinta ...
"bunayya ...ta kira sunansa cikin sanyayiyar muryarta....

"shiiiiiiii baby dan Allah karki ce komai, ni dai kibarni na yi abinda zanyi.
shiru tayi tare da tsura masa ido tana kallonsa yana neman zautar daita da salonsa , ahankali ya dinga bin jikinta da mai har zuwa kirjinta, batasani ba tana can duniyar kallonsa, har yayi kasa da towel din dake d'aure ajikinta nan manya brest dinta dake cike da kirjinta kmr an dasasu suka bayyana .

ai gabad'aya ya sake rud'ewa jikinsa ya d'auki kyarma ,yayi shiru had'e da tsura musu tsumammanmu idanunsa yana kallonsu, yaushe yarabon daya gansu a zahirance irin hk?
"bama zai iya tunawa ba ,sai dai a waya, a she ba komai yake gani a waya ba ,a zahiri sun fi girma da kyau da tsarin fasali, wani busashen miyo ya had'iye da kyar yana bin jikinta da mai duk inda ya ta'ba sai taji tsigar jikinta sun mike zirrrrrrrrrr. ..

kafin kace mai take jikinta ya d'auki rawa ganin yadda take tsuma da rawar jiki yasa muryarsa raunane yace "cool down baby babu abinda zan yi miki fa man kawai zan shafa miki..
muwaddat ta lumshe idanunta tana jin yadda tafukan hannunwansa ke yawo a sansar jikinta da sunan shafa mai, sake matsota yayi sosai magana yake son yi mata amman yarasa me zai ce, dan haka yayita sauke ajiyar zuciya yana kallonta yana shafeta da mai, ta lumshe idanunta tana jin yadda numfashinta dana M. A ke gauraya kafin daga bisani ya janyota jikinsa suka fad'a kan gadon ..
saurin rarimo zanin gadon tayi ta kamo gam ta rike da hannunwata, tana jin kmr ana zarar ranta, tana k'ok'arin controlling din kanta amman still ji take abinda yake mata nason fin karfinta .

hankalinta bai gama tashi ba sai da taga ya kwantar da ita ya zare towel din gabadaya ya ajiye a gefe yasoma bin gangar jikinta da
lotion da hannunwansa har zuwa kirjinta, ya d'aura hannunsa kan brest dinta yana aikin shafawa ko daya bai murza maka kan nipples dinta ba balle ta fassarashi da wani manufa , shafawa kawai yake zuwa mararta..
ahalin yanzu datake jin numfashinta na daf da barin gangar jikinta
take son dakatar dashi amman ina abinda take ji ya hanata aikata hkn , sanoda wani irin sanyayyen dadi da ya dinga ziyar jikinta zuwa kansata, ta lumshe idanunta kawai tana cigaba da amsar sakon mutumin datake tunanin yaro gareta bazai iya mata komai ba.
shi kuma M. A banda cigaba da shafa brest dinta babu abinda yake, wanda zuwa lokacin ya kife tafin hannunsa sosai yasoma murza kan nipples dinta .....


wani irin yrrrrrr zirrrrrr taji a gabadaya ilahirin jikinta zuwa kasanta , wani dadi taji da bata ta'ba jin irinsa ba ..
hannunsa daya yayo kasa dashi yasoma shafa mararta yana murza nipples dinta da hannunsa daya gashi dai so take ta hanashi amman ta kasa saboda jin dadin abinda yake mata..
ganin yana kokarin ratsa yatsan hannunsa cikin jikinta yasa tayi saurin dawowa cikin hanakalinta had'e da mikewa zaune a matukar tsorace ta rarumo towel ta rufe rabin jikinta, tana kallonsa cik da mamaki fingering dnta yake kokarin yi ko me ta tambayi kanta?
a kidime take cigaba da kallonsa shima kallonta yake cikin matsananciyar sha'awarta, rasa abinda zata yi ne yasa ta fashe masa da kuka tana sake kamkame towel ajikinta .

muryarta na rawa tace "ge...get out of this room, ta fad'a jikinta na sake kyarma tana nuna masa kofar fita da yatsan hannuta, sannan ta sauko daga gadon da sauri tashige bathroom tana kuka .
zama tayi acikin bayin tana kuka sosai kmr ranta zai fita, sam batason wannan halaka tacigaba da faruwa atsakaninsu amman tarasa me yasa take biye masa, tabbas tasan tana matsanacin son muhammed auwal fiyye da komai dake cikin duniya, amman bazataso su dinga aikata irin wannan badalar ba .

wannan zuwan nasa yazo mata da salo daban daban masu gigita ruhi da gangar jiki har take jin da wuya ta iya rabuwa dashi,shiyasa a halin yanzu take gudun kusancinsu saboda rauni dake gareta,tana da rauni sosai ko ga wani nmj bare M. A da zuciyar ke mahaikacin so wanda ta rayu da son shi,ta girma da muradin samun miji irinsa,.....
ta dibi ruwa ta wanke fuska amman still hawaye na gangaro mata ,tana sake jin bakinciki wannan rayuwar da take yi da kaninta ,wanda duk iyayensu ne silar komai, gabadaya ta yarda jinsi daya garesu ita da kanin nata ,suna da rauni zuciya, sannan sha'awarsu a kusa take, anya kuwa bazata tattara ta koma ilori har sanda zai tattara ya koma london ba, ?

tafi minti talatin acikin bayi tana barin hawaye sannan ta sake wanke fuskarta tayi wanka ta fito, da sauri taje ta rufo kofarta ta dawo ta d'auki towel ta goge jikinta ta d'auko riga da wando na bacci ta saka ,sannan ta d'aure gashinta da ribbon a tsakiyar kanta, ta bi lafiyar gado da zumar gobe Inshaallahu zata bar gida ko zata samu natsuwar zuciya, kwanciyar ke da wuya wayarta dake kan mirrow ta d'auki kara ,tsaki taja taki d'agawa a tunaninta ko M. A ne, kira kusan uku akayi mata amma taki d'auka ganin kira yaki 'karewa yasa ta janyo wayar a zuciye zata kashe sunan ummi ta gani ne yana yawo aka screen din wayar, dan hk ta sauke naunauyen ajiyar zuciya ta mike zaune ta d'auka "hello ummi"
"ke lafiya najiki shiru har yanzu baki sauko kin ci abinci ba?"kuma ina kika shige nake ta faman kiran waya shiru?

muryarta na craking tace "uhmm ammm kaina ke d'an min ciwo shine na kwanta "ummi tayi shiru tana nazarin maganarta ta rasa dalilin dayasa duk sanda zasu kebance da M. A sai tayi mata compalain din ciwon kai.. jin sheidan na neman kai zuciyarta wani bagire yasa tayi saurin kawar da hkn a zuciyarta ta
numfasa kana tace "ok ki fito ki ci abinci sai ki sha magani "
"to ummi ta fad'a muryarta a raunane gashin kanta ta nad'e ta tura cikin hulla ta d'auko k'aramin hijab iya gwiwa ta saka ta fito tana taku ahankali kmr wace aka tsamo acikin ruwan sanyi .

M. A dake hirar karfin hali da abi ya d'ago kai ya kalleta,tana tafiya kmr batason taka kasa suna had'a ido yaga ta had'e rai sosai kmr bata ta'ba dry ba, shima had'e rai yayi sosai yana cigaba da kallonta kmr tsohon maye har da wani lasar lip's dinsa na kasa .
ahankali ta dinga takowa har k!araso zuwa inda suke tana jin kmr zuciyarta zata fito saboda bugawa, tazo ta zauna kusa da ummi tana ra'ba jikinta danata tana sakin ajiyan zuciya "wayyohlly allah ummi kaina.... tayi mgnr tana dafe goshinta.

ummi ta matsota sosai tana dafa kanta "sannu muwaddat ,"wannan ciwon kai ya fara damuna ,ina ganin gobe dake zan wuce asibiti tak'arasa mgnr tana kwallawa binta mai aiki kira "binta ta amsa tare da fitowa daga kitchen ta tsaya gaban ummi tana rusunawa "ganin hjy"yauwa binta jeki ki kawowa muwaddat abinci ..
binta ta amsa da "to sannan ta juya da sauri.

ita kuma ummi ta mike tana sanarwa abi sannan ta nufi d'akinta domin d'auko mata magani.
abi ya mike ya dawo kujerar da ummi ta tashi shima M. A ya maso kusa daita had'e da riko tafin hannuta cikin nasa yana mata sannu"baby sannu "kallonsa kawai abi yayi yana mamakinsa duk ya wani kid'eme ya rud'e..

ahankali muwaddat tashiga zare hannuta daga cikin nasa, amman ya rike gam yaki sakar mata hannu.
binta ta jero plet din abinci da drink kan tire ta fito ta ajiye tayi gaba.
har sanda ummi ta fito hannuta na cikin nasa sai wani narke mata yake yana mata sannu.

ummi na gama karasowa tac "kai maye haka da me kake son taji ?
"kawani zo zaka kara mata ciwon kai ,matsa can ta nuna masa kujerar daya baro..

shagwa'be fuska yayi kmr zaiyi kuka "haba ummi yanzu dan na damu da ciwonta shine wani abu ,ni kawai ki barni haka dan Allah "Allah shiryeka bunayya kalli abinda kakeyi fa kmr wani jinjiri, amman yanzu anace maka yaro zaka wan fitittike ka hau numfarfashi tsika alhalin yaro ne kai k'arami . ....

M. A ya yatsina fuska yana mikawa ummi hannunsa daya "kawo maganin ni da kaina zan bata, ta mika masa dan tasa nacinsa ,abinci ya bud'e ya dibo ya kai bakinta taki amsa "
muryarta a sanyaye tace "bani spoon din zanci da kaina "Allah kuwa baki isa ba, baki da lafiya kina bukatar kulawa ,ke dai ki bud'e bakinki kawai ..
"nace banaso ko dole ne "ya kashe mata idonsa daya yana kallonta, daga abi har ummi ido suka tsura musu kawai....

M. A ya marairaice muyar "abi dan Allah kace ta bud'e bakinta na bata taci "babu ruwana, tunda tace kabarta ka hakura mana..
"plz abi.......
numfasawa abi yayi yana murmushi "banda rigima irintaka kabarta taci da kanta mana tunda tace a'a "no abi karkace hk plz... .
abi ya girgiza kawai sannan yace "kai ko ...
M. A yayi saurin kai hannunsa bakinsa "plz abi "
"to shikenan baby yi hakuri ki bari yabaki jinki baby nah kinga bakida lfy kaninki nasonki sosai ..
"yauwa that's my dad... that's why I love you so much, amman abi she's my bby not you ...


abi yayi murmushi yace "ungo nan jairi mara kunya kawai, aransa yace wanna yaron fa ina ganin duk abinda na bine sai ya tono shi .

M. A yayi kasa da muryarsa sosai yace "ammmm.. abi dan Allah ka duba maganarmu ta ranar nan mana , wallahi abi da gaske nake yi ,ya fad'i hk yana kai spoon din abinci bakin muwaddat , ta bud'e bakinta da kyar tana mai runtse idanunta .

abi yayi dry yace "karka damu zan duba lamarin, yakamata ma na gayawa umminka "a'a abi ni dai karka wani gaya mata, idan har ka amince nasan nata mai sauki ne, saboda ummi nason duk wani abinda kake so.
abi yayi murmushi yana duban ummi"kinga wannan rigimammen d'an naki ko.. "wani shirmen yakewa naci ne? inji cewar ummi.
"ba shirme bane abune mai mahimamci wai au.... muwaddat naji inda zancesa ya dosa tasoma tari...
take suka shiga jera mata sannu da rige rigen tsiyaya mata ruwa a glass cup .
M. A ya matsota sosai yana mata sannu tare da yin kasa da muryarsa "ki bi ahankali plz ya mika mata cup din ruwa,ta amsa tasha ta ajiye, byn tasha ruwan ta d'an dawo natsuwarta yace "ya daga jin za'a yi maganar aure har kin firgice ..?

idanunta ta d'ago ta zuba masa cikin zallar shaukinsa da take ciki, jikinta ba k'aramin mutuwa yai ba, gyara mata zaman hijab dinta yayi "yana kallonta "ki k'arasa cin abinci ,kai kawai ta gizgiza masa ala'mun ta koshi .
shi kuma ya nace sai ta karasa ummi tace "kai dole ne tace ta koshi haba yaya da naci hk ?

"dan girman allah ka bar ta shaki iska mai dadi, ka wani kanainaye min yarinya, oya matsa ko ka tashi gabad'aya ka koma bangarenka..
"abi M. A ya kira sunan mahaifinsa "yes my love "dan Allah kace ummi ta barni da muwaddat ni bansan me yasa take min irin hk akanta ba ,nifa ina sonta kusan ma nafita sonta...

gabad'aya suka kwashe da dariya ammn banda muwaddat data had'e rai ta mikowa ummi hannu "ummi magani,ummi ta miko mata , M. A yayi wuf ya amshe "ni zan baki yariya, ba dai baki da lafiya ba, yakarasa fad'i hk yana kafeta da idanu ..
"ni kabani nasha wallahi bunayya kai kanka ciwon kai ne "har ma da ulcer da hawan jini duk kice na yarda, suka sake kwashewa da dariya abi ya mike yana dariya ya koma kusa da kujerar ummi ya zauna.

"kina ji ko malama babu wani magani da zaki sha saboda nasan lafiyarki lau ,kawai auwal kike missing "bunayya ta kira sunansa ,yana sanya kwayar idanunsa cikin nata batare da ya amsa ba "ka bani magani na sha wallahi kaina ciwo yake min ,ina jin kmr kaina zai rabe gida biyu.

"lumshe ido yayi saboda sanyin muryata sannan ya mika mata maganin ya tsiyaya ruwa cikin glass cup ya mika mata ta amsa ta kafa kai ta sha tare da mikewa ta kwanta tana kallon ummi bakinta na motsi alamun tana son yin mgn, ummi da hankalinta ke kanta, ta tsura mata ido "ya'akayi ne ko kina bukatar wani abu ne?

kmr zatayi mgn sai kuma tayi shiru.
ta girgiza mata kai daga inda M. A ke zaune hannunsa ne atsakiyar kafarta yana mata tafiyar tsutsa wanda shi yasa ta kasa mgn, ganin yaki daina abinda yake mata ta mike zaune ta rafka uban tagumi tana duban ummi.

ummi ta sake kallonta "wai ni kam lfy kike muwaddat idan kina tare da damuwa let me know?
"ko har yanzu kan ne?
tayi mata tmbyr ajere yayinda tuni hawaye sun fara ciccikowa a idanunta amman tayi saurin mai dasu dakyar tace "ummi ina son gobe na tafi ilori na karasa hutuna a can nayi kewarsu eiman "
tunda tasoma mgn tsumammun idanunsa ke kanta yana kallon dan karamin bakinta,ita kuwa mgnrta take tmkr ba ta san da zamansa ba.

ummi tace "ok badamuwa Allah ya kaimu tace"ameen sannan ta mike ta nufi d'akinta..


bayanta yabi da kallo yana jin yadda yanayinsa ke sake sauyawa ,babu yadda ya iya hk ya mike tsaye yayiwa iyayensa sallama, cike da takaicin abinda muwaddat tayi, "ko me take nufi da zuwanta ilori ta barshi oho?

ai kuwa tayi a banza domin kuwa duk inda zata yana manne daita har sai an aura masa ita tukunna kowa zai samu zaman lafiya.

ya nufi bangarensa, can kuryar d'akinsa ya shiga zuciyarsa cike da jin zafi ,hankalinsa ya tashi ganin yadda duk ta firgice ya dade zaune sannan ya tashi yashiga bayi ya dauro alwala ya fito tada sallah istihara yayi domin neman zabin Allah akan lamarinsa da muwadda domin shi kansa na matukar tsoron yadda yake mugu mugun sonta, ya dade yana adduoi kafin daga baya bacci ya d'aukesa a zaune ya kudundune kanshi..
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*


~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

warning!!!

don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk .


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim


page 12

.......washegari da ummi zata tafi hospital tace" muwaddah ta shirya suje ta duba lafiyarta ,duk wani abinda ya kamata ummi tayi mata tayi ,inda ta gano muwaddah bata d'auke da cutar komai ajikinta, illa malaria wanda mostly daman ita ke haddasawa mutun ciwon kai mai tsananin, allurai tayi mata har guda uku da magunguna, da kyar muwaddah ta sha tana zuba shagwa'ba ,byn ta sha maganin ta samu guri ta kwana akan gadon dake ajiye a office din ummi...

sai gurin azahar suka koma gida ,muwaddah nata jiran ummi tayi mata zance tafiyarta ilori aranar dan ita har tagama shirinta tun daren jiya, amma taji ummi ta share da zance, sai ma gayyatar M. A asibintinta data ji tana yi ,"bunayya ina son gobe idan Allah ya kaimu ka shirya ka fara zuwa asibiti domin taimakamin da wasu abubuwa kafin lokacin komawarka yayi.

tsadadden murmushin nan nasa yayi mai tafiyar da ruhi saboda dimples dinsa dake lotsawa a duk sanda yayi, hakan ke sake fito da ainihin kyawun halittar da Allah yayi masa ,ahankali ya motsa la'b'bansa tamkar mai koyan mgn yace "kai ummi yaushe zan kama zuwa wani

13 / 53