Author : Aysha A Bagudo Category : Complete Novels
ina sonta, ai nasan yadda zanyi daita..
"kai rufe min baki ban son shirme banza, ka daina ganin ka had'a degree dinka, ka samun aiki a hannuka yasa zakayi tunani ka isa aure .
"no no aure not yet for you now sai dai gaba ,idan kuma auren kake so kaje gaba ka nemo mata...
ya marairace muryarsa sosai tmkr mai shirin zubda hawaye sannan yace "wai ummi me yasa kike ganin kmr nayiwa muwaddat 'kankanta, Allah ummi ki daina min kallon yaro, saboda ni ba yaro bane,duk lokacin da naji kince min yaro bakinciki nake ji kmr na kashe kaina ..
wata bazawarar dariya ummi tayi "to kai din meye bunayya ?
"yaushe na haifeka ka girma?
" think har pent muwaddat ta saka maka acikin gidan nan, ta baka abinci abaki..
"ko ma dai menene ummi ai ba itace ta kawoni duniya ba.. ..
ummi tayi saurin zaro ido waje driya na neman kufce mata amman tayi sauri meidawa ta had'e rai sosai dan kar ya kawo mata wargi "ummi wallahi zan iya da ita ina tabbatar miki nan da wani lokaci zan ...
taja tsaki tace "karka nemi raina min hankali bunayya ..
,ko tursasani dan bazan iya had'a wannan auren ba, idan kai kanka kana da hankali bazaka sawa ranka yin aure a halin yanzu ba, guda nawa kake bunayya?
duk yadda M.A yaso ya fahimtar da ummi cewar shi fa aure yake so, taki sai kawai ya tashi cikin hanzari ya koma d'akinsa ya hau shirya kayansa gudu gudu yana duba agogon hannushi cikin gaugawa yagama shirinsa tsab ya fito ya bud'e bayan motarsa ya saka jakar kayansa ya zagaya yashiga mazaunin direba ya fige motar aguje ya bar gidan..
wani irin gudu yake sharara akan titi duk wanda yaga irin gudun dayake sai yabi motar da kallo tare da tausayawa matukin mota ,aguje ya dinga wuce motaci akan titi yana cizan lip's dinsa na kasa burinsa bai wuce ya gansa agabanta ba.
koda ya isa gidan a bangaren yaya akram yayi masauki, yana zauna akan daya daga cikin kujerun dake parlour'n tare da runtse tsumammun idanunsa , d'aya byn daya yaran gida suka dinga shigowa suna gaisheshi , ya bude idanunsa da kyar yana amsa musu cikin rashin sakin fuska , cikin minti biyar kacal aka cika masa gabansa da kayan motsa baki , amman babu abinda ya fara ci ,illa ruwan lemu daya tsiyaya a glass cup yashiga kurba ahankali ahankali , shima ya sha ne kawai saboda gajiyar hanya daya dibo.
ahankali tashigo parlour'n bakinta d'auke da sallama, taja ta tsaya daga gefe can ta jingina bayanta da bango ta rungume hannuwanta bisa kirjinta tare da tsura masa fararen idanunta tana kallonsa cike da matsanancin soyayyarsa take gabanta yashiga fad'uwa sbd fargaba dan ganin ko kallon inda take tsaye bai ba ,illa kur'ban ruwan lemun daya cigaba dayi, ahankali ta bud'e bakinta "bunayya sannu da zuwa ya... ..
da sauri ya dakata daita ta hanyar daga mata "bana bukatar jin maganarki ko wani abu ..
cikin firgici da tashin hankali tashiga d'aga kafafunta zuwa inda yake "me yasa bunayya?
" dan Allah kayi hakuri wallahi ba laifina bane i don't mean to hurt you a matukar tsawace yace "nace karki min magana kada ki kulani ,kada ki karaso gareni kawai kija bakinki kiyi min shiru. ..
jikinta na rawa ta k'araso ta durkushe agabansa,har bata san sanda ta d'aura hannuwanta duka bisa cinyoyinsa tana kallon cikin kwayar idanunsa da suka rikid'e suka canza kala ,ya kawar da fuskarta gefe guda yana kallon wani bangare alamun baya son kallon fuskarta.
"dan allah muhammed auwal kayi hakuri ta kai hanuta ta juyo da fuskarsa gareta suna fuskantar juna a take zuciyoyinsu suka bugawa ,take suka soma jin wani sauyi na daban agabadaya ilahirin jikinsu wanda ke gauraye da tsantsar soyayya.
idanunta suka cicciko da ruwan hawaye muryarta a sarke tace "dan..dan Allah auwal kayi hakuri karkayi fushi dani ,ya buge mata hannuta batare dayace mata komai ba, ta sake kai hanuta jikinsa "dan Allah ka saurareni mana "
"ki kyaleni ni mana nima daina sonki tun da burinki kenan na daina sonki , dan allah ki rabu dani ,ki manta dani, ki manta da maganar na ta'ba sonki arayuwa ki.. ki mantani ya k'arasa fad'ar haka yana fidda huci mai zafi.
..dan allah kayi hakuri mana akwai maganar da idan na fad'a maka zaka saurareni bazan iya jure ciwon rabuwa da kai ba, ta karasa mgnr tana kwakwameshi ajikita tana kuka... ya fixge rigarsa data rike yana furzar da iske had'e da kawar da fuskarsa.
Tarasa yadda zatayi dashi zance zuci tasoma jikinta na rawa ......"ina kaunarka Auwal Dan Allah karka juya min baya akowani hali zan kasance tare da kai, ta maimaita hkn acikin zuciyarta yafi sau Goma ,tana mai kai hannu ta shafa kasumbar dake kwance a fuskarsa, kafin daga bisani ta riko fuskarsa sosai ta sanya kwayar idanunta dake tsiyaya ruwan hawaye acikin nasa .....aran tace ban san hka soyayyarka tayi tasiri acikin zuciyata ba, sai lokacin danayi nisa da kai ..
"a da 'kan'kantarka nake yiwa amman a yanxu nasan kai ne duniyata ruhina yana tare da kai , "nayi alkwarin bazan ta'ba rabuwa da kai ba, bazan sake yin nisa da ruhinka ba ta karasa mgnr duk acikin zuciyarta tana rungumeshi gam ajikinta tana zubar da hawayen rashin bayyana masa abinda ke zuciyarta.....
kuka take sosai tana rungume dashi ajikinta tmkr za'a kwace mata shi "kayi hakuri Dan girman Allah ka daina fushi dani bazan iya jurar fushika ba.. hawayen dake boye acikin idanunsa yayi saurin maidawa domin idan yayi kuskuren bari suka sauka akan kuncinsa tabbas ya tabbata yaron datake kiransa dashi shi kuma abinda yafi tsana kenan arayuwarsa....
mmn sudais ce
MUWADDAT PAGE 15
page 15
Gabad'aya yanayinsa yayi mugu mugun tayar mata da hankali ,ta rasa yadda zata yi ta shawo kansa ya sauko daga dokin fushin da yayi da ita ,tsawon minti goma suna nan a haka suna kallon junansu cike da matsanancin shaukin juna, batare da wani acikinsu yayi yunkurin cewa d'an'uwansa wani abu illa numfashi da suke sauke da karfin gaske ... .
ganin yayi shiru har lokacin yaki yi mata mgn, yasa ta bud'e bakinta da kyar tace "kayi hakuri mana bunayya ,kayi min magana ,zuciyata ta kasa jurar wannan fushin naka , da zan iya ,da yanzu na barka a nan na kama gabana....
Sanin halin miskilancinta da yayi, yasan ba k'aramin aikinta bane ta barshi agurin ta kama gabanta, dan haka muryarsa na rawa yace "shi..shikenan nan.....na hakura amman karki sake barina, ta janye jikinta ta kamo fuskarsa da hannuwanta duka ta had'e fuskokinsu " bazan sake ba, saboda bazan iya rayuwa babu kanina ba ......
cike da sanyi jiki ya kamo laulausar tafin hannuta cikin nasa yana massaging ahankali ahankali yana cigaba da kallon kwayar idanunta ,tare da jin wani irin sauyi na daban a gabadaya ilahirin sansar jikinsa ,ta koina ajikinsa jike yake sharkaf da ruwan gumi tun daga samansa har kasa tsiyaya yake tsabar tashin hankalin daya tsinci kanshi , ahankali yasoma jin wani irin sanyi me tattatre da tausayinta na ratsa jikinsa kana muryarsa ta fito ahankali tmkr mai koyon mgn yace
"nima ina bukatarki bazan iya rayuwa babu ke ba ,shin kin shirya rayuwa dani?
Ya sake had'e fuskokinsu guri daya yana shakar numfashinta dake gauraye da nasa "lip's dinsa ya d'aura saman nata "nayi kewarki sosai baby .. .
"nima nayi kewarka sosai cikin kuka ta fad'a tana Shafa fuskarsa, nayi matukar kewarka auwal ta sake maimaita tana lumshe ido "kin yi alkwarin bazaki sake yin nisa ki barni ba.. ?
"eh na yarda "
dariya mai had'e da kuka tashiga yi masa tana shafa fuskarsa cike da matsanancin shaukinsa,
" a gaskiyar mgn muwaddah kinyi nasara sarke zuciyata da soyayyarki , dan kuwa na kusan haukacewa akanki, kwata kwata bana bukatar na rasaki ,wallahi idan na rasaki akwai damuwa, amman na rasa me yasa ummi take neman dakushe mana rayuwa "me yasa baby?
"plz karki bari arabamu yasoma shashshafa sansar jikinta cikin shaukin kauna yana 'ko'karin ciro brest dinta daga cikin rigarta, tayi saurin rike hannunsa tana sauke naunauyen ajiyar zuciya "dan Allah baby karki haramta min nonuwan nan, karki haramta min jikinki, Allah ina sonsu babu abinda ke tayar min da hankali kamar naji duminsu .... ya cigaba da shafa saman kirjinta yana lumshe ido .
gabad'aya ya kashe mata jiki da salon wasaninsa kusan minti biyu suka d'auka a haka sannan ta kira sunansa cikin sanyayiyar muryarta me kashe jiki "auwal karka manta inda muke fa.
"shikenan ni bani da 'yancin ta'ba jikinki akoina sai kin nemi 'bata min rai ?
"no ba haka nake nufi ba amman.. lokaci daya hawaye ya sake gangarowa bisa kuncinta wanda yasa ta katse abinda take son fad'a ,
ya kai hannunsa ya d'ago fuskarta yana sanya kwayar idanunsa cikin nata , yana kallo yadda lokaci daya idanuwanta suka k
rikid'e suka canza kala tsabar kuka, ahankali yace "shikenan na bari ki bar kukan haka, dan bana son ganki kina zubar da hawaye ya fad'i hk tare da kamota ya zaunar daita agefenshi.
"muwaddah na yarda na amincewa zuciyata bazan iya rayuwa babu ke ba ina sonki fiyye da tunaninki ,amman zan so na sake ji daga bakinki ,shin kina sona zaki aureni ...?
shiru tayi taki cewa dashi komai "kin amince kina son muhammed auwal zaki auresa?
ahankali ta girgiza masa kai ala'mun a'a sannan tace "nifa bana maka soyayya irinta aure sai irinta 'yan'uwnka...
yayi murmushi kawai yana girgiza kai, ya cigaba da mgn "ki daina jin tsoro ko fargaban nuna kina sona, ki zauna kiyi tunani sosai akan lamarinmu dake, daga ni har ke muna matsanancin son juna zance son 'yan'uwantaka kike min ma duk bai taso ba, saboda bazan ta'ba yarda da bakya sona ba......
"ni dai nasan ina sonki da dukkanin rayuwata, soyayya kuma irinta aure ba wai 'yan'uwantaka ba...
" na yarda kana matsanacin sona amman ni... ..
"amman ke fa?
"karki yiwa kanki karya mana ,daga baya kizo ki ganni da wata ki nemi tayarwa da kanki hankali ya k'arasa mgnr yana murmushi , itama din murmushi tayi tace "ka gwada mana wallahi babu abinda zanyi saboda Kai kanina ne ,ta yaya zanyi kishin kanina?
ta k'arasa mgnr tana jan dogon hancinsa nan suka shiga hira, bangaren M. A tsantsar soyayyar muwaddat ne ke bin dukkanin ilahirin jikinsa, yayinda ita kuma ta dinga jin wani irin abu na yawo a gabad'aya ilahirin jikinta mai kama da shocking wanda ya haddasawa kirjinta tsananta bugawa, tsawon minti talatin suna zaune suna hira suna kallon junansu jikinsu na tsuma saboda feeling's din dake kaiwa zuciyoyinsu farmaki, muryarta a matukar sanyaye tace "yakamata kaci abinci fa "karki damu ganinki kad'ai ya kosar dani, dan ma kinki bani dama na ji dumin jikinki .....
tayi murmushi batare da tace masa komai ba
can kmr minti goma sai ga yaya akram ya shigo d'akin da sallama nan ya iskesu zaune rike da hannun juna ,tana ganin yaya akram tayi saurin zare yatsun hannunta dake cikin nasa tare da yi masa sannu da zuwa ta mike tsaye, ta baro bangaren zuciyarta na wani irin harbawa ta koma cikin gida shi kuwa M. A keyarsa ya d'an tsotsa ala'mun jin kunya "yaushe a garin auwal? Yaya akram ya fad'a yana ajiye jakar hannunsa.
M.A ya shafa sumar kansa kana yace" ban fi awa daya da zuwa ba ,yaya jikin naka?
"gani nan dai auwal sai godiyar ubangiji .
M.A yace "yakamata dai kaje kaga kwararen likita .
yaya akram yayi dariya yace "wani kwararen likita zan nema byn gashi agabana ai kai ne kwararen likitan da zai dubani ya k'arasa mgnr yana zama kusa dashi Yana murmushi .
murmushi M. A ya sake yi kana yace "to yanzu meke damunka first kafin nasan ta inda zan fara?
"wallahi auwal babu abinda ke damuna sai tarin damuwa, damuwa ce ta maidani haka, idan kaji yadda bugun zuciyata ke tafiya sai ka sha mamaki, ya kamo hannunM.A ya d'aura a daidai saitin zuciyarsa "kaji yadda zuciya ke bugawa?
M. A ya lumshe kyawawan idanunsa yace"naji yaya akram amman kai kuwa tunanin me kakeyi haka?
meye damuwarka ahalin yanzu ?
na d'auka ni za'a samu da wannan damuwar.
girgiza kai yaya akram yayi sannan yace "damuwata tana da halaka da zamana a kasar nan auwal amman karka damu nan gaba zan sanar maka da komai ya dafa kafad'ar M.A ya mike tsaye yashiga d'aki, M. A yayi shiru kawai yabi bayan yaya akram da kallo yana tunani wani irin damuwa ce hk ke damunsa .
muwaddah na shiga d'akinta ta fad'a kan makeken gadonta tana fitar da numfashi da kyar had'e da dafe saitin zuciyarta da take jin yana dokawa"wayyo Allah nah auwal ina sonka ina muradinka da dukkanin rayuwata, amman yazama dole na hakura da soyayyarka saboda nasan ummi ba zata yarda ba ....
************
kwana auwal biyar a gidan sai ga faiza tayiwa gidan diran makiya sakamakon samun labarin zuwan M.A da tayi ,wani irin mugun haushi M. A yaji lokacin daya samun labarin dawowarta dan yaso har yagama abinda ya kawo shi ya wuce basu had'u daita ba, dan duk sanda ya zo Hutu, takanas take zuwa lagos saboda shi, bare yanzu daya kawo kansa gidansu da zumar zai yi wasu kwanaki abinda bai ta 'bayi ba , iya dadewarsa baya wuce kwana daya ko biyu shima sai idan yaya akram na kasar ne, a bangarensa sam faiza bata gabansa dan ko fuska baya sakar mata saboda gani yake tayi bala'in rainashi da har takewa rayuwarsa shishigi, duk abinda take yana ankare daita da duk wani motsinta, da rawar jikin datake akansa har ma da yadda take son had'a jikinta danashi amman shi ko ajikinsa dan ba itace agababsa ba muwaddah yake so da muradin mallaka arayuwarsa..
**********
da misalin karfe takwas na dare yana zaune a parlour'n yaya akram sanye cikin wasu haddun fararen kayan bacci ,riga da gajeren wando iya cinyarsa ya lankwashe kafarsa daya ,yayinda dayar kafarsa ke mike yana karkad'ata ahankali ahankali, system ne agabansa yana duba sakonin yayinda sauran yaran da suka shigo d'akin tare tuni sun koma bangaren mumy ,ita kad'ai ce ta kasa ta tsare taki barin parlour'n, tun sanda tashigo take kallon TV ta kasa yi masa magana saboda fargaba, domin kallon fuskarsa kad'ai ya isa ya saukarwa mutun da kasalar kasa furta komai garesa , yayinda a zahirin km kacokan hankalinta da natsuwarta suna kansa ne tana lura da duk wani motsinsa..
wayarsa dake gefensa ta d'auki k'ara sautin mai dadi ,faiza dake zaune a gefensa ta kai hanuta ta d'auka ta mika masa,yaki d'agowa ya karbi wayar a hannunta har sai da wayar ta tsinke wani kiran ya sake shigowa sannan ya mika mata hannu batare daya kalli inda take ba, yana amsar wayar ya tsura screen din wayar ido yana kallo, sunan abokinsa nabeel ya gani yana yawo akan screen din wayar, sai daya numfasa kana ya manna wayar a kunnensa batare daya ce masa komai ba.
bangaren nabeel kuwa yana jin ya d'auka yace "ya'akayi ne friend nazo gida ban sa meka ba ina ka shiga ne?
M. A ya furzar da iska daga bakinsa yace "wallahi bana nan ina ilori, but cikin satin nan zan dawo,ahankali suka shiga hira atakaice, sannan sukayi sallama ya katse kiran ya ajiye wayar ya cigaba da abinda yake..
Cike da sanyi jiki faiza ta matso kusa dashi zata fara damunsa da shirmenta na banza ya d'ago kansa da sauri suka had'a ido, yadda bai d'auke idanunshi cikin nata ba haka itama ta kafeshi da manya idanunta farare tas ,dan ita fara ce sol kalarsa, alama yayi mata da ido da ta bar gurin.
amman faiza ta kasa aiwatar da umarninsa saboda wani irin zazzafan soyayyarsa dake fixgarta ahankali ta lumshe idanunta tana jin wani iri sabon kaunarsa na sake shigarta cikin sananin damuwa tace " dan Allah yaya ka barni a kusa da kai mana, zamana tare da kai yana k'ara min karfin gwiwa da yaye min damuwar da nake ciki ,ina sonka yaya ,ba tun yanzu ba kasan da haka ,ina sonka tun bansan ciwon kaina ba ,kayiwa Allah ka duba lamarina nima ,ka daina nuna min kiyayya irin haka kasancewata mace ,ina da rauni bazan iya juriar wannan tsanar daga gareka ba ,a duk sanda kake min kallon tsana ina jin tamkar na kashe kaina ne .. ta karasa mgnr
Idanunta suka ciciko da ruwan hawaye, "kasani ba laifina bane , nima tsintar kaina nayi cikin tafkin kaunarka Wanda nake jin bazan iya rayuwa babu kai ba ,na sha gaya maka yadda nake jin sonka a zuciyata ....
"ba sai kin tunatar dani soyayyarki ba ya katseta ta hanyar fad'a mata hk ,yacigaba da mgn a tsanake yana kawar da fuskarsa " ina son kisan wani abu faiza,sam ba kya cikin zuciyata da duniyata gabadaya.. asalima ni yayarki muwaddat nake mutuwar so ba ke ba ,dan haka wannan yazamo karonki na karshe da zaki zo min da wannan banzar maganar, dan bazan iya auren duk macen data fara furta kalmar tana sona ba, wannan tsarina ne ba kuma zan sauke shi ba, bare akan ke da bana sonki ...
Muryarta a matukar raunane tace
"Nasani ,nasan baka sona amman kayi la'akari da wasu abubuwa nima ina da ....
A matukar tsawace ya katseta ta hanyar furta "short up there karki tozarta kanki abanza dan bazaki ta'ba samuna arayuwarki ba, and get out of this room now
,bana son sake jin komai daga bakinki , bana son sake d'aura idanuna akanki ......
babu musu ta mike sum sum ta fice daga d'akin tana jan tsaki .
kai tsaye tana shiga part din mumy d'akin muwaddat ta nufa tana shiga ta zauna kusa daita tana share hawaye.. muwaddat ta waigo da sauri tana dubanta hankalinta a tashe "lafiya faiza me ,yasameki kike